Showing 9001 words to 12000 words out of 44283 words
Chapter 4 - Hadin kai Part 1 Complete Hausa Novels by Asma Baffa .pdf
nazo ka Dan jirani,Dan Bature Yana tsaye jirana yakeyi naje,Yau ma Haka
yayi Brush da kansa,na rufe idona na Masa wanka sosai ya Kara wani fresh,Ya Salman Yana
jinmu a bayi muna ta gwagwa gwa Ina ta lallabashi ya tsaya.
Bayan mun fito muka wuce bedroom a gurguje na shiryashi na canja Masa shadda Milk color
yayi mugun kyau,gashinsa na taje masa,flower dake gaban rigata ce ta tafi Masa da hankali ya
fara Wasa da ita Ina taje Masa Suma naji hannunsa saman kirjina yaji laushi sai ya janye
hannunsa da sauri.
Dariya ma ya bani yanda ya tsorata, Yana kamshi muka fito Palo wajen Ya Salman Wanda
mamakina ya cika shi,ga bawan Allah ya dawo mutum jiya daya Nan gaba ya za a ganshi
kenan?,kusa Dani Dan Bature ya zauna.
Yana nuna min flask na bashi abinci, Ya Salman ya min Sallama ya tafi abinsa Yana mamaki
yaje gida da wurin Frnds ya dinga Basu labarin yanda Dan Bature ya koma.
Haka Hajiyarmu ta dinga mamaki Abbu kuwa Baki ya tabe tare da barin wajen.
Ni kuwa tea lafiyayye yasha Hadi na zuba Mana a cup daya idan na kurba na bashi ya kurba
ga bread ga doya da kwai , Yayi Shuru abinsa Ina ta Masa surutu nace Kana da Yan uwa
kuwa? Kallona yayi ya turo min lips gaba Sigar Shagwaba,Murmushi nayi tare da ja Masa hanci
kadan Kara daure fuska yayi,Bayan mun koshi naje Ina wanke wanke ya bude kofa ya fice
abinsa. Kyaleshi nayi ya fita kowa kallonsa yake a garin Ana mamakin kyau da canjawarsa
kamar a sace shi,matasa har tsokanarsa sukeyi da Ango Ana mamaki wasu na dariya.
Shuru Shuru Bai dawo ba har magriba tayi Ina jiransa ban ganshi ba,gidanmu daya sani tun
farko yaje kofar gidan ya zauna Yana jirana,ya manta gidan da nake yanzu,su Ya Musa Sunyi
iya kokarinsu na ganin sun ganar dashi gidan da nake a matsayin Amaryarsa Amma yaki ma
saurararsu,Amma da ance Fadila sai yayi ta kallon mutum Yana Murmushi, Ya Musa har gida
yazo min yace to Amarya aiki ya ganki Ango ya Gaza gane gidansa munyi munyi ya gane ya
kasa kizo ki tafi da abinki aiki ya ganki ai.
Hijab na sa muka fito da Musa Ana ta kallon Amaryar jiya a waje Ana gulma naje har inda
Dan Bature yake Yana ganina ya mike zumbur Yana Dan Murmushinsa ya kankame Hannuna
nace Ina ta nemanka muje gida,hannunsa cikin nawa muka Kama hanyar gidanmu Ina fada
masa kaga dai gidanmu can ka gane ko,kicibus mukayi da Abbu zai je masallaci,har kasa nace
Abbu Ina kwana Baki ya tabe yace shashashar banza Kinga da me hankali kika aura me zaisa
a ga Amaryar da aka Kai jiya ta fito garari a titi, Baki na turo gaba, naja Hannun Dan Bature
muka tafi gidanmu,Abbu ya wuce cike da takaicina Amma fa yayi mamaki gani Angon Haka ya
wani mugun haduwa.
Bayan nayi sallar Magrib Yana kallona shima ya fara kwaikwayo na Wai Yana sallah Ina Kara
gyara Masa Yana faman gwadawa,sai ya tafi tunani sai ya kasa tunawa,yau ma Haka Ya
Salman ya kawo min kaza Gasashiya da yogurt sai gurasa taji Hadi su Muka ci da dare, Bayan
munyi wanka munyi Shirin bacci na zauna da fitila a gabana na lallabashi na yanke Masa
faratansa tas na kankare, yauma a kasa muka kwanta Ina gefensa Hannuna cikin nasa sabo da
Kar ya tashi cikin dare yace zai fita.
Cikin dare aka fara ruwan sama me karfi munyi bacci window a bude sanyi ya ratsa dakinmu
sosai, Jin sanyi Yana bacci Bai San ya matso kusa Dani bama hannunsa ya daura saman cikina
yaji dumi dumi ya juyo tare da shigewa jikina sosai ya kwakwumeni ya Gama kanannadeni a
jikinsa,Nima Jin dumi yasa na kara lafewa muna baccinmu a nutse cikin nutsuwa fuskarsa yake
goga min a wuyana bamu farka ba yau sai da Rana ta fito munji dadin bacci.
a hankali na tashi,Ina zare jikina a nasa shima ya farka tar ya bude idonsa a kaina,sanye nake
cikin kayan bacci Yar riga da wando shara shara,Surata ya Shiga karewa kallo kunya ce ta
rufeni da sauri na dakko Hijab Dina na sa a jikina, Baki ya turo min ya jawo Hijab Dina yana
kokarin dage min Hijab nufinsa na cire Baya sonsa, fuskewa nayi kawai na ja hannunsa Yana
daga zaune, Mikewa yayi ya bini zuwa toilet gashi ban Isa yayi ko fitsari a gabana ba,sai ya
turoni waje ya kulle kofarsa kamar me hankali abin Nan Yana daure min Kai.
Yau ma Haka yayi wanka da Brush da kansa yayi sosai,sai da ya fito ya kalleni fuskarsa ba
rahma dake dama da wahala kaga dariyarsa sai Dole,Kirjinsa da surarsa tare da skin dinsa me
sheki na tsaya kallo wani azababben kyau da yake karawa ga surarsa dirinsa hadden gaske ne
ta ko Ina ya haru,Namiji ne na gaske.
Toilet na Shiga da ruwana cikin botikin karfe na wanka,ya bini da kallo Ina Shiga toilet ya biyo
Ni ,sai da na tube na ganshi a ciki,Kara na saki kafin na dauko towel ya dauki soso na da
sabulu Wai zai min wanka shima,towel na dauka Zan fita da gudu taku daya ya damko Ni tare
da dawo Dani toilet din da karfi,Ina a tsaye ya kwace towel din a tsaye yake min wankan Ina
zillewa, tsabar mugunta Haka ya dinga gurje min jiki da soso zafi sosai nake ji, har gashina ya
wanke min Kuma ya iya Yana yi Yana tafiya tunaninsa daya saba,idan ya tuna sai yaci gaba,sai
da ya Gama Dole sannan yayi waje abinsa ya koma Palo ya daklo Mai yanda na Masa jiya haka
yayi ma kansa ya bude akwatinsa yayi Baja baja da kayan a tsakar daki ya zari farin yadi yasa
abinsa,gashinsa ne kawai ya kasa tuna yanda na Masa jiya,sai da nayi brush da Alwala nazo
na Karasa gyarashi, gabansa na tsaya wata Yar tsugul Dani Ina kulle Masa botin na riga,ba zato
naji hannunsa a wuyana Yana taba kashin wuyana, wani shock nake ji a jikina wani dadi dadi,
towel din ya sauke kasa ya daura hannunsa saman dukiyar fulanina, kunya ta kamani na jawo
towel Dina a kasalance sabo da abinda yake min jikina ya mutu gashi abinda nake ji bama na
so ya daina abinda yake min Amma Haka nayi karfin Hali na maida towel Dina, na juya Masa
baya, ya fara kici kicin kwace Towel din nawa, ya Kara janyeshi ya jefar Yana min wani kallo
kamar me hankali idonsa ya canja zuwa red kadan, abin ya daure min Kai,Haka ya fara latsasu
kamar Yana Jin tsoro Ni Kam na Gama tafiya bazan iya hanashi ba,kafafuna sun Gaza daukana
sai saman bed na fada,shi Kuma bazai hau bed ba,sai ya rike Hannuna ya jawoni na mike
tsaye,da sauri na fada Kirjinsa na rungumeshi Ina sauke numfashi.
So yake Dole Wai sai na tsaya sosai ya taba kirjina Ni Kuma naki yarda na kankameshi,so
yake Kuma ya yakice Ni daga jikinsa naki yarda,kokawa muka fara na bi na makalkaleshi, tun
Yana Murmushi ya koma dariya yanda na fara Masa cakulkuli,yanda yaga Ina Masa shima ya
fara ramawa Ina dariya ta Dole na bar jikinsa tare da fadawa saman bed nasan bazai hau bed
ba baya sonsa.
Kallona yakeyi sosai Yana Murmushin dake narkar min da zuciya,yau ma material nasa sabo
dal doguwar Riga,ba karamin kyau nayi ba Yana tsaye na Gama shiri na, ganin dazu na
rungumeshi Ashe ya koya ta baya naji ya rungumeni sosai a jikinsa wani irin Abu nake ji Yana
min yawo a jini na idan ya tabani shock na tashin hankali ke damuna.
Yau ma Ya Salman ne ya Aiko yaro da abinci ya kawo min tun daga na safe har Rana,misalin
5pm Bayan min sake wanka mun shirya Angona Naga zai fita,nasan ban Isa na hanashi fita
ba,mayafina na yafa kawai na bishi ya rike min hannu muka fito gari,Haka ake ta kallonmu
muna yawo binsa kawai nake har ya gaji nace to mu koma gida Magrib tayi,Yana ganewa yanzu
idan nayi magana ko na koya Masa Abu to ya koya kenan.
Sati biyu tsakani lokacin Ya Salman yace naci gaba da girki ya Gama siya Mana abinci,Sosai
nake zagewa Ina gyara Dan Bature yanzu in ka ganshi kamar wani wankin engine Babu Wanda
ya Isa yace Yana da tabin hankali,gashi wani gentle wani kyau yake karawa,Nima har kiba nayi
da haske,Sallah ma yanzu Ina koya Masa Kuma Alhmdllh duk ya iya,watarana ma idan na fada
Masa sai ya Lula tunani sannan zanga ya tuno yayi dai dai,da yawa yan tuna Abubuwa da
dama.
Da dare Kuma kullum a kasa muke kwana tunda baya son Bed,ya rigada ya iya shirya kansa
wanka da komai, mun Kara Zama so close dashi mun wani irin Shakuwa ta daban,yanzu mun
Saba idan ma zamu kwanta Ina saman Kirjinsa ya rungumeni haka muke bacci ko ya shige
jikina abin shaawa.
Yawo ma da yake fita ya daina kullum muna tare kafata kafarsa,komai na aikin gida ganin Ina
yi shima ya koya tare mukeyi, har karatun addini Ina koya Masa gashi da Brain tana ja,duk
Wanda yazo gidanmu a dangi ko mutan gari sai mun birge mutum yanda muke muamula,Haka
watarana idan Ina so mu shaki fresh air zamu ci wankanmu dai dai talaka Mai rufin asiri mu fita
tare.yanzu kawai baya son mutane ko fita baya son yi.
Yau ma muna zaune a Palo saman 3seater na gaji na zame nayi matashi da cinyarsa,
Fa.dila..naji ya Kira sunana karo na farko cikin wata muryarsa ta musamman yayi mugun iya
fadan sunan sai da tsigar jikina ta tashi yarrr.
Naam na amsa tare da kallonsa Ina daga kwance,mene kake so? Kirji na ya shafo a hankali
yace wannan ya sunansa ma kika ce? Oh...na tuna Boobs ko? Kai kawai na daga Masa cike da
kunya, muryarsa me dadi naji yace Ina so ne, me zaka yi dashi?Bai bani amsa ba da Alama ko
sanda Yana da lfy magana wahala take Masa.
Ba tare da na bashi izni ba ya Shiga shafa su Yana laguda su,hankalina ya tashi sai Kara
kankameshi da na yi, tunawa nayi da American film din da muke gani a dakin Ya Salman Ana
kiss nace Bari na gwada.
Lips Dina na daura saman nasa a hankali na Shiga kissing dinsa yanda Naga dama ban ma
San Ina wani abun ba hankali na ya gushe da abubuwan da yake min, mun Dade muna tabe
tabe Wanda shi ya manta sauran ba wani zafafawa yayi ba,Ni Kuma ban iya ba sannan ga
kunyarsa na kasa sakin jiki, sai da ya gaji Dan kansa ya hakura.
5pm Hajiyarmu ta Aiko min matar kaninta ta haihu tunda Ina fita naje suna gidan,tare da Mijin
nawa muka shirya na rufe gidan muka fito tare muna tafiya a nutse duk munyi kiba da kyau,
muna tafiya Ana kallonmu masu gulma Ana fama, a kofar gidan da ake Sunan nace ya jirani na
fito da kyar ya yarda sai tsoron mutane yake ji,Dama a garin ma sun Saba duk inda suka ga
Dan Bature to Ina Nan a kusa.
Masu tururuwar zuwa suna suna ta kallon me kyau Mijina,ganin na Dade ban fito ba ya matsu
na dawo sabo da Dani ya Saba kawai ya shige gidan sunan abinsa,Wanda mutane ke tsakar
gida a zaune sai ganin Bature sukayi ya shigo abinsa Yana duba Ni ko ina Mata ne Amma ba
ruwansa dubani yakeyi cikin Mata,wasu suna dariya wasu Kuma kyansa tsoratasu yayi ma,
wasu matan suka Shiga kwala min Kira Fadila fito ga jelarki yazo,masu Jin haushina suna yi, ko
a jikina na fito daga dakin me jego ai Yana ganina ya tako cikin takunsa na gadara da birgewa
fuska ba Rahma ya ja Hannuna a gaban mutane ya rungume Ni ,Mata suka kaure da Salati,
wata cikinsu tace Shege mahaukaci Ashe shima yasan harka.
Harara na watsa musu tare da Jan hannunsa muka yi tafiyarmu gida.
Wasa Wasa sai gashi mun kwashe kusan wata biyu tare da Dan Baturena sosai yanzu yake
addini ya iya komai tare da sauran abubuwan rayuwa ya koya,kasancewar ba inda yake zuwa
Nima Haka muna zaune abinmu muci mu koshi sannan muyi romancing dinmu duk da ba wani
kwarewa mukayi ba Haka Muke jagwalgwale junanmu muji dadinmu mun Gama sabawa da
juna ga shakuwar da mukayi,kusan yanzu idan muna making love kasa control din kansa yakeyi
da Alama xxx yake bukata,sannan mararsa na mugun Masa ciwo.
Gidan wata kawata naje wacce ta Dade da yin aure na sameta na fada Mata matsalar Mijina
tace sex yake so ki daure ki bashi hakkinsa ne ke Zaki nuna Masa hanya tunda kwakwalwarsa
baza ta iya tunanowa ba,nace ance da zafi fa? Ta zauna ta zugani sosai tace ba zafi sai ma
dadi.
Ya Salman ya sake biya min kudin jarabawar waec da Neco zanyi November December a
garin Gombe cikin birni, kullum idan zanje exam din Ya Mahmood ko ya Salman ke bani kudin
tafiya dake ba wani Nisa bane tare nake tafiya da Dan Bature ya jirani a waje idan mun Gama
mu dawo gida tare, kullum haka har muka Gama Zana waec muka fara Neco itama na
Gama,lokacin munfi wata uku tare da Dan Bature,abinci ma ko yaushe duk da Bai Kare ba Ya
Salman tunda suka samu aikin Teaching Yana siyo Mana kayan abinci iri iri,Dan kudin kashewa
Ya Musa Yana bani bamu da matsala shi yasa kullum kyau muke karawa.
Yau kwanan mu biyu da Gama Neco Dan Bature ba lfy Yana ta ciwon Mara na Sha'awa
kamar zai mutu,Munje chemist an bada Magunguna Amma a banza Haka na dauki shawarar
kawata yau da dare munyi Shirin bacci da kyar ya lallaba na Masa wanka na shiryashi Zan sa
Masa Riga yace baya so na barshi da Boxers dinsa kawai.
Hajiya Babba taki kwanciya kwana da kwanaki a Haka take a mike,tausayi yake bani Haka
na daure na cije na yakice kunya ta na fara romancing dinsa Haka dai ba wani kwarewa nayi ba
Amma ya haukace min Baki daya ya Gaza hakura da kansa ya rabani da suturar jikina.
AsmaBaffa
[8/15, 11:43 AM] +234 813 228 4370: í ¼í¿•HADIN KAIí ¼í¿•
3
Official
By
AsmaBaffa
MARCYCOOL, FLOWER,AUTA,ASYCOOL and JANNAT TA SALIM page dinku ne fa.ku
kwashe min da tafií ½í¸†.
Muna tafiya dashi wani munafukin ya ganmu da sauri ya Kira Abbu a waya ya sanar
Masa ga Fadila can sun tafi yawo cikin daji da Mahaukaci,ba tare da na sani ba sai ga Ya Musa
tare da Ya Salman a fusace, ya Salman bai jira komai ba ya kifa min Mari har biyu,Dan Bature a
hasale ya shaki wuyan ya Salman tare da yarfa Masa Mari sai da jini ya fito ta Hancin Ya
Salman,Kuka na fara ya Musa da Ya Salman suka hada karfi da karfe suka fara dukan Dan
Bature sosai,Gefen kansa ya fashe jini ya fara tsartuwa,Ni Kuma Ina kuka na Kare Dan Bature
Ya Musa ya kawo Naushi ya sameni a Hanci Nan take Hanci na ya fashe jini na fita,Dan Bature
Yana ganin haka ya Kara haukacewa ya mike ya Shaki Ya Musa da Salman ya gwara
kansu,wani Naushi da yayiwa Ya Musa sai da ya zube har kasa,mutane dake kusa suka fara
kawo dauki sabo da Dan Bature yayiwa Ya Salman jina jina Haka ya Musa ma tuni yaci dukan
kawo wuka,Mutane da yawa suka taru tare da rirrike Dan Bature dake Huci kamar Zaki,Wata
girgiza yayi gaba daya ya watsar da mutanen da suka rikeshi sannan ya Fadi a kasa shi kadai
ya fara jijjiga kamar me fyarfyadiya sai dai wannan har wani gurnani ya yakeyi ya dafe
kansa,Gigicewa nayi Ina uban kuka Ni Sam Bata su Ya Salman nakeyi ba hankalina Yana
wajen Dan Bature,Addua na Shiga tofa Masa tun Yana yi da karfi har ya dawo yi a hankali
sannan jikinsa ya saki yayi luf a kasa kwance Nan da Nan bacci ya kwashe shi, lokacin na cire
gyalena na daure Masa kansa da Gyalena inda jini ke zuba.
A matukar fusace Salman da Ya Musa suka mike jikinsu duk jini suka fara cin ubana,Bulala
suka Sa suka zaneni tas sannan Musa ya sabani a kafada suka tafi Dani giga,Ni Kuma kuka
kawai nake Ina kallon Dan Bature cikin jini ya Dan bude idonsa da kyar Jin muryata Ina kuka
Ina kiransa Dan Bature Ina Miko Masa hannu,Ya Salman ya lankwashe Hannun da na Mika sai
da yayi Kara,na tsandara ihu,Dan Bature Yana yashe a kasa abin tausayi ya bude idonsa Yana
kallona bazai iya tashi ba,shima daga kwance ya Miko min hannu,karfin kukana na Kara.
Muna zuwa gida Abbu yau Bai dakeni ba, meeting