Showing 33001 words to 36000 words out of 44283 words
Chapter 12 - Hadin kai Part 1 Complete Hausa Novels by Asma Baffa .pdf
fa Kai matar wani kake wa tsawa? Na tabe Baki nace Kai ai shinefa...cike da
balai yace shinefa ubanki wlh Zaki jawo na Miki mugun duka, kallon Omar yayi a hasale yace
Malam tashi ka tafi gidanku zanzo da yamma,au korata kayi? Ae Jeka.
Yana fita manager dinsa ya shugo suna ta aikinsu,Yana fita Secretary itama tazo,Bayan ta fita
wani yazo da kudade a shirye cikin kwali, ka rantse macaroni ne, waya ya daga ya Kira Daddy
suka Gama maganganunsu a waya na wajen business, wani ya Kira a waya yace ya Kai kudin
bank.
Mikewa yayi Yana mikar gajiya ya bude wani Room Wanda hadadden bedroom ne ciki toilet
ya Shiga yayi Alwala ya fito a bedroom din yayi sallah,Ni kuwa yau bana sallah period nakeyi,na
matsu ya barni na tafi sabo da rushing yake min Kar na baci Allah ma yasa na taho da pad a
hand bag Dina.
Fitowa yayi Yana Izza tsakiyar Centre carpet ya zauna yana latsa waya yace serve me,ban
San me yake so ba na bude nace wanne ya nuna abinda yake so na zuba Masa komai a plate
biyu sai juice Amma kadan Yana da Saurin cin abinci Amma baya ci da yawa,a Raina nace oh
halayensa ne Zama a kasa tun Yana Mahaukaci ma.
Ya fara ci a ransa Yana Jin dadin girki kamar me Amma baya ko nunawa ma, Bayan ya
Gama ya Kira maaikatansa masu aiki karkashinsa suka dauka abincin suka tafi ci sabo da
tunda na fara girki suke maitar abincin sabo da dadin girki na.
A kasan carpet ya kwanta Bayan ya Dan jira abincin ya tsirga Masa,idonsa ya lumshe yace
jeki fara aikinki ko ina ya Zama neat, ta bedroom na fara da toilet suna sheki da kamshi na fito
nayi Wurin Table nasa da komai har na karaso inda yake kwance Yana bacci,tuna baya nayi
baya so yana bacci a tasheshi a Raina nace wancan daban Danbature wannan daban Aliyu Ice, Tashinsa nayi nace zanyi shara ka koma bedroom, ya mike kuwa ya koma bedroom ya
kwanta yaci gaba da baccinsa har na Gama ko Ina Yana kyalli da kamshi,na zauna ina jiransa.
Ya Dade sai 4pm ya tashi yayi Alwala da sallah sannan ya fito, ganina a zaune yasha
mamaki,Ni kuwa searching girki nakeyi Ina koya a YouTube yace ke Wai bakya sallah ne? Ae
kawai nace yace kanki tashi ki barmin Office.
Har na bude kofa yace ke dawo na dawo na tsaya gabansa Ni haushinsa nake ji yaki so na
ya mantani, yace bani Detail na Mijin da kika aura Mahaukaci ya gudu ya barki Naga kin
haukace kema so Zan taimaka nasa a bincikoshi duk inda yake a fadin duniya.
Dariya ya bani ga mutum Amma yace ba shi bane,a Nemo shi mu gani,a fili nace Sunansa
Aliyu Hydar Sulaiman da Haka aka daura Mana aure,yasan sunana Fadila,sannan kirarsa da
komai irinku daya, kauyen da kika zauna dashi?, Nan ma na sanar Masa,Ina Agogon nasa da
Zobe da kika ce nasa ne kina dashi? Nace ae jiya naje gidan Attine nace ta bani na karbo gasu
a jakata,Ina murna ai yanzu Danbature zai ganeni nice Matarsa,na kwaso jikina na rawa na
Mika Masa su,Abin mamaki juyasu ya Shiga yi ya Kare musu kallo sai ya tabe Baki yace
wannan ai trash ne kina wani kalli agogo tsoho dashi haka Danma na diamond ne ga wannan
kazamin zobe, sa min su a Leda Kar na dauki cuta, Jin abinda yace ya tabbatar Bai gane komai
ba.
Kuka me Sauti ya kwace min banyi shiri ba,Baki bude yace ke Wai wanne mahaukaciya ce
ne,wannan shi ya manta da ke Bai sanki ba Amma sai cutar da kanki kikeyi kina Masa
kuka,wanne so kike Masa Haka? I pity u wlh, soyayya irin Haka a Mahaukaci ke ko kema ya
goga Miki cutarsa ne? daga na kushe agogonsa Zaki Fara kuka, to shike Nan me kyau ne
agogon ga tsada sun hadu ba kazamai bane ok? Ya furta Yana dage min gira ban San sanda
na Kama dariya ba yanda ya fara lallashina,da mamaki yace Allah ya shiryeki jibeki ko kunya
daga yabon Abunsa sai dadi kike ji, Kai na Naga Baki na a washe nace ai Ina sonsa da yawa
ne kasan dai labarin Dana baku wlh gaskiya ne ba karya,gashi irinku daya da Sigar rada na
sunkuya da fuskata saitin tasa na sa yatsa nace da sumarsa na taba da yatsa nace irin taka,
table ya buga da karfi Ni babu me kama Dani a duniya malama ki nemeshi can wlh kika takura
min bazan Nemo Miki shi ba.
I'm sorry bazan sake ba ka Nemo min shi,za a taimakeki kina Iskancin banza fitar min a
Office,ba shiri nayi waje, Nan take yayi gayyar sojoji ya Basu Agogo da Zobe na yace wani
Mahaukaci ne a Gombe ya Basu labarin yace nasan haukar karya yayi ya yaudari yarinyar tana
cikin wani Hali,so nake kuyi searching Gombe city da kauyuka a Nan zai labe dole, karshe yace
cikin kwana biyu naji labari me dadi, ya dankara musu kudi,Sojoji suka tafi duba,Bai hakura ba
ya Kara Kiran Yan sanda sukace a Basu hotonsa, ya tambayeni baki da hotonsa nace ka Basu
hotanka kawai irinku daya,masifa ya fara wanne iskanci ne wannan shi za a rainawa hankali
aikin banza aikin wofi.
Ya fadawa Inspector abinda nace Sukace tunda ba hoto to zamuyi Amfani da me kama dakai
idan mun samu za a kawoshi ta nuna shi da hannunta tunda tasan Mijin nata.
Shashanci roko gidan kurma Haka ya Basu kudi masu yawa,a sannan na tabbatar Bai sanni
ba,da gaske be gane ba,to me ya faru ko lokacin dai Bai Gama dawowa hankalinsa ba ko Kuma
brain dinsa har yanzu akwai matsala,Kai akwai abinda ke faruwa ta karkashin kasa ya kamata
nasa Ido a kowanne part na gidan Nan ko Zan samu gaskiyar lamarin.
Bayan 3days babu labari daga Yan sanda har sojoji sunce Basu ga ko me kama dashi ba,sai
wani kodadden matashi fari rammame kamar me kanjamau, a sirri yace Nanee tasa driver ya
kaini Office dinsa Ina zuwa Naga wani kanjamammen yaro kansa duk jijiya,ga wuya kamar
sanda,Ina ganinsa na fashe da kuka a wajen,Ice harda murna yace Alhmdllh an Dace Ashe
dama Akan wannan kika jefa kanki a masifa? Sautin kuka na ya karu nace an cuceni kamata a
rasa Wanda za a Nemo sai wannan me HIV, matashi kanjamamme yace ke yar Nan da kike
ganina Haka da auren wuri nayi da tuni na haifi kamarki,kyan jiki Allah ya bani bana tsufa tunda
nake Haka nake Dan caras inci zamani na naci na wani,.
Dariya Aliyu yayi Yana saman sit Wai kyan jiki ne dashi,nace ba shi bane ko Kama,Kai Ya
Aliyu ai me kama da Kai nace yanzu ka yarda wannan me suffer Yan ruwan kamarku daya?
Dadi yaji na kirashi da Ya Aliyu dama ya tsani Ice din da Yan iskan yaran gidansu suka
lakaba Masa.
Kudi ya bawa kanjamamme sunkai 30k yace Kuma a mayar dashi inda aka daukoshi Kar a ci
Masa ko kwandala ya dinga murna da Godiya yace Hajiya zagin da kika min alkhairi ne idan da
hakane ki fasa neman wancan nazo ayi Dani,Aliyu ya dinga dariyar mugunta yace Zan baka ita,
haushi naji na Kama fushi Bayan sun fita ya rage daga Ni sai shi ya kalleni ya sheke da dariya
yace da kuwa kin more chest din Miji, nace Allah kiyaye kirji kamar na fara,shegen kansa kamar
electricer ne yayi wiring da wire.
Ban taba ganin dariyarsa ba irin yau Dan ya hada min mugunta yace to sai watarana idan na
Samu time Zan kaiki da kaina har Gombe ki nemeshi tunda ke kin sanshi Zan ganshi idan baiyi
Kama Dani ba wlh sai kinyi kwanan sell,nace ae aje zaka gani kuma ana zuwa kauyenmu zasu
ce Kaine. Murna nakeyi zamuje har garinmu a can zai gane gaskiya Zan kawo Masa shedu.
Yauma rashin zuciyata yasa na dinga tunanin Danbature irin rayuwarmu ta farko kuka ya zo
min na koma garden Ina ta burburwata Ina Shure Shure,nayi kuka na goge hawayena, nayi ta
gwada Maganar Danbature Yana Mahaukaci nayi dariya Ni kadai, Aliyu Ice Yana kallo na ta
saman bene can part dina,yau yaga Lallai aljanu gareni,kawai ya shika kitchen yazo da katon
kwandon karfe na tace taliya, kamshinsa naji kawai nasan shine, sanye yake da 3Qtr da t- shirt
ya dauki kyau sai sheki yakeyi, kwandon ya ajiye min a gabana ke ebo min ruwa cikin Nan,hhh
nayi dariya a Raina Wai Dan ya gwada Ina da hankali ko babu,
Kawai na karba naje famfon dake garden na ajiye na saki fanfo shaaaaaaaa kwando baya
rike ruwa,da karfi nace Ya Aliyu bahon Ashe ya tsage ta kasa kaga yaki rike ruwan,na dauki
kwandon na dinga ball dashi nace Dan ubansa ni zai rainawa hankali na dinga haukar karya.
Aliyu sai ya yarda tsab Wai Banda hankali da gaske yayi dariya,ya tako har wajen yace yau
na tabbatar da zatona,bani kwandona,baki na turo ya zaka ce na baka kwando wannan kwando
ne Malam botikin zaka cewa kwando,ke psycho wannan basket ne get that in to ur Empty head
ok.
Nace Dan Allah a Nemo min Mijina kaji Yayan gidan Nan, Ido ya kafe Ni dashi Yana son tuna
Abu sai ya kasa yace badan halinki ba zansa a Kuma zuwa a Nemo shi ko wani state din ne
kamar state uku,kamar gaske nace na gode Allah ya biya nazo na gyara ma part dinka?
Baki ya tabe yace shagiri girbau irinki Zaki shigar min part me kika iya yayi wucewarsa.
Haka washe gari Aliyu yace aje gombe again,kano,katsina idan anga me kama dashi a
kamoshi nazo na nuna Mijina da kaina,sannan yace har gidan mahaukata aje a dubo me kama
dashi.
Yan sanda harda Kara daukan pics din Aliyu.
Ya cika musu Lalita da kudi.
Nanee taji labarin a wajena ta dinga dariya tace Lallai Aliyu shashasha ne Ina za samu
Mahaukaci, ta kirashi tana Masa fada,yace Nanee abinda yasa Zan taimaka Mata tausayi ta
bani kullum kuka Akan namiji, gashi tana Mana girki me dadi oh na manta me Dan dadi dadi, ai
kin sanni Ni bana son mace na kuka Amma sabo da Mum na tsani mata.
Kwana uku tsakani Aliyu ya sanarwa Nanee ta Sa Driver ya kaini Office dinsa an kawo masu
Kama dashi har mutum biyar Dole a cikinsu a kwai mijina.
AsmaBaffa
[8/15, 11:45 AM] +234 813 228 4370: í ¼í¿•HADIN KAIí ¼í¿•
31-35
Official
By
AsmaBaffa
Fulani Gal,Fateema Ig,silent Queen,Maman Husna,Bee'at,Bilkin Jml
Maman Ammar,Haleecyy Sanee.
Ina Godiya da Sharhi ga page dinku.
MamanSamha,
Hauwa j,Auta,
Nafeesah Rabiu Godiya dubu nake da Sharhi.
Nanee tana sanar min nayi dariya a Raina kawai na shirya sosai Nasha kyau cikin atamfa
sky blue and black, dinkin Riga da skert duk Wanda ya ganni sai yaji kamar ya sace ni, Driver
ya ajiyeni a hadadden building na Aliyu na Shiga Office da sallama,ba tare da nayi knocking
ba,ko kallona baiyi ba yace koma ki kwankwasa first, lips Dina na turo gaba nayi waje na
kwankwasa na Dade tsaye sannan yace In...na Shiga,yace koma kiyi sallama, kunkuni nayi
mutum ba wani ilmin Islam sai sallama, komawa nayi nayi sallama na shigo.
Kamar bazai magana ba ya amsa min, waya Naga ya latsa yace kawo min su, 15mnt Ina
zaune a kujera maza su biyar tare da Dan sanda daya suka shugo tare da jerewa kamar Yan
amshin shata.
Wani zabiya kalar kyankami jikinsa duk Rana ta Masa illa yayi wani rodi rodi,kazami na
kalleshi na kalli Aliyu Wanda ya zuba min Ido irin ya gane ko an Dace,sabo da Allah ya Aliyu
wannan mutanen ne zasuyi Kama da Kai,kalli fa Kai zabiya ne? Farinka na zabiya ne? to ai
Baki San arziki ba shi yasa Zaki ce Haka, Kuma ma ai kalarki ne su sune dai dai ke Yar aiki,
takaici ya kamani na kalli wani fari kwal Amma sai katon Baki da hakora nace cikin shagwaba
kalli fa kamar Kare Yana cin floggi wannan.
Wani shi Kuma kamar Dan Igbo Ido ka rantse kwakwulosu akayi waje gasu jajir Dan wiwi,sai
wani dogo kamar fol zololo dashi,wani Kuma me Dan kyau da sarkoki a kafafunsa da
hannayensa Wai daga gidan mahaukata aka daukoshi.
Fisabilillah Ya Aliyu jiba fa na fara dire diren kafafu Allah Ni cutata kayi, har cikin jininsa yaji
yanda nayi shagwabar,kallo na yayi kadan a ransa yace ta danyi kyau a fili yace kina matar
wani kike min haka, zunubi akanki ba ruwana wlh, dama Mata yanzu haka suke da yawa mace
da aurenta a gaban Namiji wurin aiki ko kasuwa tana yiwa wasu mazan abinda ya Dace ace
mijinta take yiwa,tunda ke ba a Miki gwaninta tafi gida, I'm sorry na gode Amma pls ka shirya
muje Dani dakai indai har taimaka min kayi niyya idan kana kusa za mufi gano shi Mijin nawa, a
Raina nace sai Munje kauye ko brain dinka zata dawo ka tunani sannan a mota zance muje
dashi Ina kallonsa kusa Dani Ina Jin dadina. Sallamar mutanen yayi da kudade yace a maidasu
Suma.
A fili nace pls Sir muje tare I'm sure idan Munje da Kai Zan gane shi Kuma za a fi Saurin
samunsa,ka taimaka min pls na koma kalar tausayi harda sheshekar kuka,ya Dade Yana ta aiki
a system Bai kulani ba,Ni Kinga ban taba zuwa kauye ba ko kwana daya taya Zan je, Kuma Ni
bana driving me Nisa,sannan ke bana ma tafiya a mota har wani state jirgi nake bi. A kaini kazamin gari na rasa me Zan ci.
Murmushi nayi nace a kwai hotel fa,yace a kauyen Dan karya,A'a I mean a birnin sai kana
kwana a can idan zamuje nemansa sai mu Shiga Mota muna zagawa gari gari ko ya kace? Pls
Ya Aliyu,kaifa me taimako ne pls for the sake of Allah, do me a favor kaji.
Baki ya tabe idan na Sha wahala u wl pay for it,ae na yarda,Bari sai nayi tunani. Ya Aliyu...Kai
ya rike kin dameni da surutu kije gida ki Mana abinci Malama kin tsaya Nan sai yunwa ta min illa
to 1pm, sabo da nasan zuciyarsa nace na tafi,ko kulani baiyi ba.na koma gida abina na Shiga
kitchen. Anjima Zan fara Shiga part part Ina gaisuwa sabo da na fara binciken gidan Nan meke a kasa
ne.
Da yamma 5pm na Shiga part din Anty Amarya Baturiya, Linda Kawarta da ita kanta Mum Ice
sigari suke busawa ga shisha tulu tulu a gefe,kwalaban giya iri iri,ga kida na tashi, Sahr Yar
uwarta Kuma Kawarta itama tana zuwa ta karbi sigari Kara daya ta dodani wuta a wacce ke
bakin Linda ta zauna,gaba daya sun matse a Riga da wando.
Sallama nayi na Shiga Palon Wanda hayakin taba kawai ke tashi,da Ladabi na gaishesu suka
amsa,na nemi kujera kusa da Anty na zauna, sigari ta Miko min Kara daya tace bismillah,Kai na
girgiza nace bana sha, giya ta tsiyayo min a cup tace Sha wannan sabon shugowa ce akwai
sweet, nace A'a na gode. Linda Baki ta tabe tare da Dora kafa daya kan daya saman table tana bulbulo hayaki ta hanci
ta Baki, wasu mazan a ciki suka shugo Suma suka Dan Kora giya suka yi waje.
Harshe suka canja suna faransanci da Russian language sai gulmata sukeyi da yare Ni ban
sani ba nayi tunanin Hira suke ma, kamshin Ya Aliyu naji nasan ma shine, yayi mamakin ganina
a part din Mum nasa sabo da kaf gidan ba a zuwa part dinta sabo da idan kaje sai ace Dan
shaye shaye ne Kai da fasikanci. Yasan Lallai ban San halin uwarsa ba shi yasa na rabeta.
Ko kulasu baiyi ba ya haura sama ya fito da wani file zaiyi waje Mum dinsa ta Sha gabansa
where do you think u r going? Gefe ya matsa fuska ba Rahma zaiyi waje tace You are working
out of me How dear u Hydar, I'm ur mother not your age mate, zaka je wurin wancan foolish
woman Asiya ko, don't try me I can kill u, u already knew me. Saida ya Gama jinta kawai ya
bude kofa ya fita a fusace.
Ina kallo ta Kora giya a fusace,Linda tace ya rainaki danki, na Baki Shawara kinki ji,bazan
haifi yaro yaki Bina ba da nice da tuni na kashe shi da bindiga