Showing 15001 words to 18000 words out of 44283 words
Chapter 6 - Hadin kai Part 1 Complete Hausa Novels by Asma Baffa .pdf
Addua Allah ya bashi
lfy,Allah yasa idan ya warke ya tuna dake kema ya Miki halacci.
Ina kuka haka naci wanka da kwalliya sosai tare da kawayena Yan uwana Kuma sai Anty da
kakannina da Matan su Kawu aka tafi rakani dakin Mijina Ana guda Ana ayyiri da gayya suke yi
suna dariya Ana gulmata,kicibus sai ga Dan Bature dukun dukun dashi yasha dirty, Bai San me
akeyi ba tunaninsa ma yawo muka fito,duk da kaina a lillube yake sai da ya ganeni kawai ya
shige cikin ayarin Yan Kai Amarya aka jera tare dashi gashi yamma ce lis maza duk sun fito
Majalisa duk inda muka wuce Ana ta sheka uban dariya.
Suma masu Kai Amaryar Haka kamar ciki zai ciwo,ganin Haka sai ya firgita yayi sauri ya
dawo kusa Dani tare da rike min hannu,kunya ta kamani Ana ta dariya da ihu,Haka aka Kai
Amarya duk inda nasa kafata shima Haka zai sa, Ana kaini Yan Kai Amarya suka watse kowa
yayi gida ana uban sheka dariya.
Ganin ba kowa na mike naje na rufe gidan,abin farin ciki harda rijiya a gidan,ba Bata lokaci na
fara kokarin cire Masa Riga zan fara duty na gyarashi dama sabo da Haka na aureshi,kokawa
muka farayi dashi ina dariya sai na cire shi Kuma ya hade Rai,da kyar na cire masa,ya cire
wandonsa daga shi sai Boxers kunya ta rufeni a tsorace na jashi zuwa toilet dama duk na siyo
su shaver ta,dama Kuma Ya Salman ya kaishi wajen aski anyi masa gyaran fuska an rage Masa
gashin kansa.
Hannayensa na dage da kyar ya tsaya na asked Masa armft dinsa tas, shaver din Hannuna
ya karba sai Naga ya tsaya ya Lula tunani sosai tare da dafe kansa, sai naji yace ah oh...sai ya
fara kokarin cire boxers dinsa da sauri na bar Masa toilet din,Ashe tunawa yayi yanda ake askin
sai ya aske gabansa tas,sannan da kansa yayi wanka,yanda Haukar tasa ke da Tsafta duk ya
iya har su tsarki haukar tasa ba me yawa bace.
Bayan ya fito na leko sai na ganshi tsirara ya fito,tsoro ya kamani na fito ba tare Dana
kalleshi ba na daura Masa towel Dina fari Wanda shima Ya Musa ne ya siyo min a Kano.
Bedroom na jashi na zaunar dashi, sai Naga kamar Bai fita ba,ruwa na Kara jawowa a rijiyar
na haska Torchlight na Kara wanke toilet din fes sannan na zuba wani na sa masa wani karamin
boxers da aka kawo dasu cikin kayansa,na jashi toilet na dinga darzar jikinsa da sabulu me
kamshi sai gashi yayi wani kyau da haske, wandon ya cire da kansa Wai na wanke Nan ma,
Haka Ni dai na rufe idona tunawa da nayi Mijina ne yanzu na wanke lungu da sako fes sannan
na daura Masa towel muka koma daki.
Na shafeshi da Mai Vaseline sannan na sa Masa wani yard marar nauyi na zaunar dashi na
fesa Masa turar.
A dakin na barshi na tafi Nima nayi wankana na dawo na shirya Ina Jin kunyarsa,sai kallona
yakeyi duk abinda nayi sai ya tafi tunani me zurfi sai ya jinjina Kai.
budurwar ya Musa ta soya min kaji biyu daban tayi min Miya lafiyayya, Anty Kuma ta dafa
min shinkafa ta yanka salat a Daren da za a kawo Amarya aka kawo dasu Wai naci da dare
kafin gobe harda pure water Leda biyar Hajiyarmu ta Aiko dashi aka ajiye a kitchen.
Abincin na zuba Mana da ruwa a gefe ban ce ya sakko ba Yana ganin abinci ya sakko ya
zauna yana kallona maana na bashi yaci yunwa yake ji,Ina ci Ina bashi a Baki Yana ci,sai yayi
Shuru dashi abin tausayi bawa ya koma kamar jariri
AsmaBaffa
Love u fans.
[8/15, 11:44 AM] +234 813 228 4370: í ¼í¿•HADIN KAIí ¼í¿•
5-10
Official
By
AsmaBaffa
JINDADI SABO FANS THS PAGE IS FOR U FANS.
Daurewa nayi da kaina na nuna Masa hanyar na sashi a hanya wani dogon tunani ya tafi
Yana tunawa ba a hankali ba kawai ya shigeni, azaba har kwakwalwata haka naji,na kwala kuka
Ina ihu na rushe da kuka Amma kawai harkarsa yakeyi Yana wasu kalar kukan dadi na daban,
sai da ya Dade Yana abinda yaga dama Dani har ya samu nutsuwa yayi matukar
gamsuwa,wata lafiya ta shigeshi da farin ciki, nasan Bai da hankali n da zai lallasheni Bayan ya
zare jikinsa daga jikina,duk wannan abin da muke a kasa muke ba a saman bed ba har yau
baya Hawa bed Nima ya koya min nafi so na kwanta a kasa yanzu. Tun Ina kuka har na gaji
nayi Shuru na mike da kyar,shi Kuma Yana kwance Yana huce gajiya, kallo na yayi kamar daga
sama naji yace ya Naga kina tafiya haka?, Me ya sameki?takaici ya rufeni ko kulashi banyi ba
naje na kunna resho na daura katuwar tukunya na tafasa ruwan zafi nasa gishiri na hada abina
sabo da duk kawata ta fada min yanda zanyi.
Sai da na Shiga ruwan zafi yafi sau uku a katon bahona na roba,sai da naji salama wajen ya
daina min zafi da radadi sai kadan sannan nayi wanka na tsarkake jikina nayi Alwala na dawo
daki Ina tafiya kamar wata kaguwa.
Na hada maka ruwan zafin, wankan tsarki zakayi Wanda mukeyi din Nan kullum ka tuna? Na
tambayeshi,Kai kawai ya daga min ya mike tare da daura towel yaje yayi wanka da sabulu
sannan yayi na tsarki ya fito.
Lokacin na gyara dakin neat na fesa turaren kamshi wani yard ruwan Milo ya dauko ya Sa
abinsa kamar zaije wani waje sai nishadi yakeyi ya koma kasa ya kwanta Nima na kwanta
gefensa ya Kara rungumeni sai bacci ya kwashe mu.
Ranar bakin ciki a wajena,ranar da bazan manta da ita ba a rayuwata bamu farka ba sai da
Rana ta fito ya fara farkawa a matukar gigice ganin mace kusa dashi a kwance,dakin da yake
ciki ya kalla yace what....da karfi Wanda yayi sanadiyar farkawata a bacci,nace lfy Dan
Baturena? Dake Haka nake ce Masa,wani yare naji Yana yi Wanda ban San wanne yare bane
sai Kuma naji ya koma turanci, Who are u? Who the Hell are u?, ya shako wuyana ya fesa min
mari,ga dakin mun kulle ko Ina duhu, sai Kuma naji yayi Hausa uban waye ke, wacce kazama
ce ke da Zaki kwanta a jikina? Mum? Mum, where am i? Ya Kara shako Ni ya jijjigani da karfi a
Ina nake Nan dakikiya? wani tsoronsa ya kamani da Alama ya warke nace a Dingawa kake
kauyen Gombe state Nigeria, Kuma Ni matarkace kafin na rufe Baki ya zuba min Mari matata
kazamarki nonsense kin San ko Ni waye? Karuwan banza Ni Aliyu Hydar oh..God fuck u ya kalli
kayan jikinsa ya kalli dakin baya ganewa sabo da duhu,,nace ciwon hauka kayi na aureka Dan
na taimaka maka wlh Ina sonka,karka min Haka karka gujeni,ka tsaya na baka labari a
Mahaukaci kazo garin Nan,da farko ba sonka nakeyi ba tausayinka Dan na taimakeka yasa na
aure ka,Babu wahalar da ban Sha ba akanka har sonka ya kamani hannunsa na ruko....
Maruka ya Kara zuba min har uku ya Sa kafa yayi ball Dani na nayi taka taka na bigi jikin bed
ji kake gwaf,kaina ya fashe ,jini ya zubo ta hancina gashi mun rufe ko Ina duhu kamar dare
bana ganinsa baya ganin fuskata ko kadan ya bude kofa kamar zai jijjigeta ya fice da sauri Yana
kiran Dad da Mum tare da wasu mutanensa Kuma sai wani yare yakeyi Wanda ban San na
wanne kasa bane.
Koda ya fita ba Ba mutane a garin kasancewar yanzu gari ya waye wani me machine ya
tambaya ya kaishi cikin garin Gombe city,ya kaishi kuwa Yana sauka ya tare wani a hanya tare
da tambayarsa Dan Allah ya ara Masa waya ya bashi ya Kira Mum dinsa Yana wani irin yare
Wanda kamar na kasar waje ne, Nan take 30mnt sai ga Motocin sojoji sun zo Dalla Dalla guda
biyu da gudu suka bude Masa mota ya Shiga tare da kamewa a Bayan mota Nan ya mikawa
me machine dubu goma cash, me machine ya dinga ihu da tsalle abinda naira hamsin suke Kai
mutane yau gashi da 10k, wannan motoci Basu tsaya ko Ina wani katafaren Hotel Yana ta
masifa da turanci da Hausa ko yarensa,a hotel ya dinga wanka Yana darje jikinsa da Bakinsa
yafi awa a toilet Yana kakale kakalensa dinsa ga masifa Yana ta yi da yarensa da Kuma turanci
watarana Kuma yayi Hausa,Kaya na Alfarma kana Nan Kaya ya saka sun hadu kamar yanzu ya
sauka daga London abin kallo ne ga waya har an siyo Masa iPhone tafkekiyar da sai wane da
wane, takalminsa wow sai Wanda ya gani idan ba saninsa kayi ba baza ka gane Dan Bature ba
sabo da ya gaji da haduwa, sai Airport ya shige jirgi sannan ya Kira Dad dinsa yace Dad
London Zan wuce a duba lfy ta na huta sai na dawo Nigeria pls Dad,wata aljana ce ta sace ni
can wani daji I'm 100% sured Aljanna ce Dad,Bayan sun Gama waya jirgi ya Lula sararin
samaniya abinka da masu hannu da shuni kudi Kare magana idan da kudi yanzu zakayi komai
a wuce wajen.
Fuskata ta kumbura sumtum,ga Baki ya fashe,ga hanci jini da kyar na lallaba na mike nayi
wanka na Dan gyara kaina,Ina rusa kuka Hawaye ya gagara tsayawa,takaicina ba dukan ba
kawai sonsa da ya rigada ya dagargaza min zuciya,bazan iya rayuwa Babu Dan Bature
ba,gashi abin haushin sanda yake da hankalin Bai ga kalata ba Bai San fuskata ba bare ya
ganeni watarana, sallah kawai nayi na kaiwa Allah kukana tare da karatun Qurani, Yini nayi Ina
kuka a daki nayi tunanin komawa gida na tuna furuncin Abbu Kar na soma zuwa inda yake da
matsala akan aurena.
Me machine kuwa tunda ya dawo ya baza labarin a kauye Yana fada Dan Bature ya warke
ya bar garin Nan Ashe Hamshakin me kudine zance har yaje gidanmu,Ya Salman yazo ya buga
min kofa.
Idona a kumbure jajir nazo na bude kofa da sauri tunanina Mijina na ne da sauri na bude
cike da farin ciki baya laifi a wajena,Ni Akan Ya warke ya rabu Dani gwara ya zauna da cutar
haukarsa mu dawwama tare ,Ina ganin Ya Salman ne na rushe da kuka tare da fadawa jikinsa,
tausayina ya rufe shi tabbas abinda yaji a gari gaskiya ne, Kuma abinda ake gudu shi ya
faru,cikin gidan ya Jani tare da zaunar Dani gefensa, ya rasa ma ta Ina zai fara,ina kuka na
bashi labarin abinda ya faru kaf ya tausaya min,Ya Salman yace hope dai kwanciyar aure Bata
hadaku ba, Ina Hawaye nace sau daya ne Yaya Kuma jiya ne a Daren da yayi bacci ya warke
ya dawo hankalinsa.
Yaya Wlh Ina sonsa na Shiga uku ya zanyi da rayuwata wlh Ina sonsa Don Allah Yaya nasan
kana Sona ka Nemo min shi idan ban ganshi ba mutuwa zanyi, kafafun Ya Salman na rike na
dira gwiwoyina a kasa Ina gunjin kuka Ina rokonsa,Nasiha ya Shiga yi min Amma Sam bana
jinta burina kawai Naga Danbature na ya dawo gareni,kafin kace me zance ya baza gari mutane
suka dinga turuwar zuwa gidan da nake Ana min jaje wasu suna Allah ya Kara dama ai an fada
Mata taki ji, wasu Kuma sun tausaya min ganin halin da nake ciki kamar mahaukaciya na
koma.Anty Amarya da tazo shewa tayi tare da shekewa da dariya tace Rana dubu ta barawo
Rana daya Tak tame Kaya,yarinyar har Kara kika Kai ubanki mahaifinki wajen Yan Hisba Akan
ya zaba Miki miji ke so ya rufe Miki Ido, yau wa gari ya waya? Shuru nayi ta Gama ta tafi tana
dariya.
Hajiyarmu itama kuka take na tausayin yarta ga Abbu ya tabbatar Kar na doso gidansa
shima yaji labari,Anty Amarya sai Murna take tana Kara yayatawa a gari, Haka Matan su Kawu
Salisu da yaransu Mata Banda Mahmood sai gulmata sukeyi Ana Allah ya Kara.
Talle me lemo labarin na zuwa Masa ya raba lemonsa kaf kyauta sabo da murna Yana Allah
Kara yanzu sai kuma Nan gaba a hakura a dawo a aureni Dole uwar naki.
Bayan kwana biyu Ni kadai nake kwana a gidan Ina Addua da kuka Ya Salman,Musa da
Mahmood kullum a gidana suke yini anan muke cin abinci tare suna debe min kewa suna min
Nasiha da tayani Addua,duk na rame nayi duhu kamar ba Ni ba.
Bani da aiki sai tunanin Mijina Wanda kullum kayan sawarsa da ya Bari nake Shimfidawa Ina
kwanciya a Kai,Haka kuma na dinga gasa kaina har na warke sumul, Ya Salman da Whot card
suke zuwa mu yini muna buga game suna ebe min kewa.
Yauma muna yin game din ban San sanda na koma tunanin Baturena ba yanda mukayi
rayuwa tare nake matukar kaunarsa kuka na fara Wanda ban San na fara ba sai sheshekar
kukana suka ji Wanda sun rigada sun Saba da hakan, Ya Mahmood yace Sister mene haka
Kuma again? Katin Yana Hannuna na jikesu da Hawaye na daga kaina sama Ina kuka nace Ina
sonsa ya zanyi Ina kaunarsa na Kara rushewa da kuka duk suka tsaya suna saurarena cike da
tausayi sukayi jumgum jumgum.
Ya Mahmood ne ya katse shurun yace ya kamata kawai muje mu roki Abbu ta koma gaban
Hajiyarmu sabo da zatafi samun nutsuwa,sannan tunda result dinta ya fito Kuma sunyi kyau sai
mu kaita ko college ne tayi karatu ko ta rage tension.
A hankali Ina share hawayena nace bazan iya karatu ba a halin da nake ciki bazan iya komai
ba face sallah da Addua Allah ya hadani da Mijina karku Bata kudinku.
To Amma ai Zaki koma gida kici gaba da Zama ko? Ae idan Abbu ya yarda ba.
Bayan kwana biyu Suka roki Abbu da kyar ya hakura na dawo gida shima saida manyan gari
da su Kawu suka Sa Baki sannan ya yarda na tattaro kayana na kulle gidan mukaje har gidan
me gari na bashi key mukayi Masa godiyar aron gida da ya bamu kyauta.
Bayan na dawo Gaban iyayena Babu abinda suka sassauta a gareni yanda suke min da
Haka ma yanzu,ga tunanin Mijina,na rame na fige nayi duhu kamar ba Ni ba, Bayan na kwashe
wata uku a gida jahilcin mutan kauye suka fara maganganu ya kamata na manta da auren dake
kaina nayi aure Nan gaba dama ba a sani ba ko ba sunansa Aliyu ba kawai aka daura akayi
Masa waliyai.
Bana fita ko Ina kullum Ina gida Ina kiyaye igiyoyin aurena na tabbatar sunansa Aliyu kenan
tunda naji ya fada da kansa Bayan ya dawo hayyacinsa,kullum burina na zauna ko na kwanta
nayi ta tunano rayuwata tare da mijina watarana nayi dariya watarana kuka, nayi tunanin
saduwata dashi daya Zan samu cikinsa da nayi murna Amma Ya Salman ya kaini har asibiti
Babu ciki a tare dani banji dadi ba naso zanga Dana jinin abin kaunata Danbature.
Me machine da ya Kai Dan Bature Gombe city na Nemo na tambayeshi labarin abinda ya
gani Aiko ya bani labari karshe yace naji da turaci ya ambaci a kaishi airport Kuma da Alama ba
Dan kasar Nan bane Don yaren da yeke Babu shi a kasar Nan kalar fatarsa ma ta nuna,
Hawaye ya ziraro min nasan ma har abada bazan sake ganinsa ba ya kamata na hakura Amma
zuciyata ta kasa hakan kawai naci gaba da kaiwa rabbil kuwwati Wal jabarut kukana,na Kara
kwashe a kalla 5mnths Amma na kasa hakura anyi fadan anyi nasihar an gaji an kyaleni Haka.
Inda Allah ya taimakeni ya bar agogonsa na diamond me tsadar gaske da kyau,ga zoben
azurfarsa me kyau,chain din sarka na Samu na zura ta cikin zoben ya Zama kamar sarka me
zobe nasa a wuyana da ita nake kwana Ina tashi,Haka agogonsa duk da yayi min yawa Haka
na daurashi a Hannuna ya zauna dadas yayi min Masifar kyau kowa sai ya kalli Hannuna.
Attine yar Uwar Hajiyarmu wacce ke Zama a kudu can bangaren Iyamurai itace tazo gida
tare da yarta budurwa Safarau,sunzo gidanmu taga halin da nake ciki tace Hadiza me zai Hana
na tafi da Fadila can kudu ta samu salama sannan zata samu aiki tana kula da kanta,yanzu
Kinga Safarau a Company na arna take aiki tana goge goge da shara da kin bar Fadila sai na
kaita aiki ko wani Company ko gida ko