Showing 27001 words to 30000 words out of 66129 words
Chapter 10 - Wayasan Asalina Complete Book by Zainab Idris Novels .pdf
í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 38
Saida yagama abunda yakeyi sannan yakwashi wayoyinshi yawuce sashin zuly Dan
yama samu har tayi bacci shima kwanciyan yayi hade da jawota cikin jikinshi !
Washe gari dason ganin pinky yatashi saida sukayi breakfast sannan yafita !
yau manyan kaya yasaka kuma sunyi matukar yi masa kyau batare da tunanin komai
ba yadauki hanyan zuwa gidan su pinky abakin Gate din yatsaya yayi horn megadi
yawangale mai Gate din yashiga yana faka motar shi yakai hannunshi yakira me tsama
flowers ruwa yasashi yamai sallama da pinky bada jimawa ba yadawo ya ritsina yace
gata nan fitowa OK AJ yace hade dakai hannunshi aljihu yacuro kudin dabaisan adadin
suba yamika mai godia yaringa zubawa sannan yabar wajen yana tsaye leema tafito
takarasa inda yake tsaye tagaida shi fuskanshi ahade ya amsa sannan leema tace aiko
pinky bata nan batare daya tabbaye ta inda taje ba yashiga motar shi yabar gidan a
fusace leema bin motar tayi dakallo lallai taga alaman yau captain sai a hankali komawa
cikin parlor tayi
tsaki yaketa tsaki shikadai harya fita daga maitama afili yace basai nakara zuwa gidan
ba yarinya sai son gantali da sassafe takama tafita ranshi kam yau yabaci dan wallahi
yaso ganinta kafin yabar garin !
Sai cen yamma pinky tadawo aparlor tazube tana nishi alaman gajia leema tace aiko
akwai gajia tunfa safe kika fita gashi yau kinyi babban bako kuwa .
Kallonta pinky tayi tace babban bako kuma waye shi murmushi leema tasaki tace waye
kuwa banda yawuce captain AJ ina cemai baki nan ko magana baimun ba yashiga
motarshi yabar gidan nan afusace tsaki pinky tasaki tace matsalar shice pinky tace aiko
yau ran abokin fadan naki abace yake saidai fa nafara tunanin wani abu tsareta da
idanuwa pinky tayi sannan tace mene leema tace naga tsantsar soyayyarki a idon AJ
Bata fuska pinky tayi hade dacewa Allah ya tsareni tayaya ma mugun nan zay fara
sona Tab kinko san tsanan da mugun nan yakemun hmm haka fa jia Danya Raina mun
hankali yake cemun wai banda kyau kuma namaga matar nashi wata mummuna da ita
dan nafita kyau saidai da alama tsanar da nake mai yashafi matarshi dan jiya dana
gansu tare bakiji yanda zuciya ta take zafi ba Daria leema tafashe dashi tace wallahi kema
kinfada pinky cikin rashin fahimta tace nafada mene leema tace son captain mana
harararta pinky tayi tace Allah ya kiyayeni dason wannan bakin mugun amma leema
kinma cuceni pillow din kusa da ita tawurga ma leema tace Allah yamun tsari da son
wannan mugun duk da baida aibu matsalar shi daya mugunta tamai yawa !
Ranan Sunday da yamma jirgin su yatashi zuwa Lagos dayake achan yake aiki suna
sauka daya daga cikin yaranshi sukazo suka dauke su kai tsaye gidanshi dake epetedo
suka wuce suna karasawa wanka kawai yayi yasanya uniform dinshi subhanallah kada
kuso kuga yanda kayan sukama captain AJ kyau dan zan iya cewa uniform din yafi mai
kyau fiye dakowa.
yau kwana biyu kenan kome takeyi saita tuno da AJ tashi tayi zaune daga kwancen
da take tace idan ma wani mugun abun kake shiryawa akaina Allah yafika ina ga
shiyasa nake yawan tunaninka mtsw taja tsaki tace toma meya shafeni dashi dazan
ringa tunaninshi tashi tayi tasauka downstairs Dan bazata iya da tunanin wannan mugun
ba
[10/10, 22:30] saudah: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 39
dayake yau weekend ne yana gida babu inda zashi yana kwance a daya daga cikin
kujerun parlorn zuly tafito daga bedroom tsanye take da wainsu fitinannun English wears
Dan zan iya cewa komi nata a bayyane yake duk da ita din bawani cikane da ita ba tana
dai da dukiyar Fulani Saidai basosai ba a yangace takarasa inda yake tsira mata ido
kawai yayi dan bata fiye shiga irin hakaba tafi sanya normal a atamfa tayi zamanta
amma yau kam ta birgeshi tashi yayi tsaye yabude mata hannayenshi tashige ciki sosai
ya matsewa a jikinshi yana shakan kamshin jikinta me dadi gashi ta tada mai da
shaawa duk da Tana da saurin gajiyawa wajen harka shikuma mutum ne me tsananin
bukata shiyasa sometimes yake tunanin zuly ba kalar macen da yake so bane tun a
parlor yafara rikita ta dayaga parlorn bazayyi ba daukanta yayi cak yayi bedroom da ita
saida ya ajiyeta akan gado yana niyan cire kayan jikinshi zuly tace baby yanzu fa nayi
wanka kuma zaka sa nakuma yin wani ko saurarenta bayyiba dan baima jin abunda take
cewa sosai ba !
bayan angama harka ne sukayi wanka Suka shirya yace mata zasu fita zuly tace
baby da yamma haka saida suka shiga mota harsun fara tafia yace daga nan wajen aiki
yana mun nisa shiyasa zamuyi parking Zuwa Victoria island murmushi tasaki dan daman
batasan mutane anan epetedo ba amma tasan mutane a Victoria island . Kuma zatafi jin dadin cen!
bayan sunje yanuna mata inda zasu koma daga nan suka wuce sukayi shopping a
Maryland sannan suka wuce gida!
daga yau zuwa Sunday sunsha soyayya sosai duk da bata jurewa sosai wajen uzurin sa!
Dayake yau Monday tunda wuri yafita sabida ana jiranshi a office.
Suna da meeting bayan sungama meeting dinne yakoma office dinshi saidai sam
yakasa tabuka komai ayau daya fara aikin tunanin pinky zay hanashi gashi yau wata
daya kenan rabonshi da ita gashi kuma kwanakin nan ana aiki sosai balantana yace
zayje abj ko kwana dayane yayi bamasai su mami sunsan da zuwanshi ba haka yagama
tsarawa a zuciyan shi saidai yabar tafiyan zuwa ranan Friday da yamma sai yatafi!
ABUJA
yau gidan faiza pinky tawuni sukasha hira sabida gidan yana mata ba dadi tunda leema
tayi tafia
Shiyasa ma kwana biyu take wuni a guest house din minister!
dayake yau tunda wuri AJ zay fita zuly bayan tarako shi tadan jingina da jikin motan
tace baby jiya mukayi waya da mum wai zamu je dubai yin shopping kasan perfumes
dina Sun kare sannan zaama farida shopping din birthday dinta wani mugun kallo
yawatsa mata sannan yace babu inda zaki dan babu wanda yakemun iko da matata
saini dan haka matsa mun daga wajen mota intafi yauko magana takasa yi janyo murfin
motan shi yayi yabar gidan yaukam harga Allah yabata haushi wato bazay dinga bin
umarnin iyayen taba bazayma yuyuba dole da ita zaayi tafiyan tunda dai tasa rai !
Parlour tawuce tadauki wayarta takira lambar hajia bugu daya tadauka dagacen tace
zulaiha kuka zuly tasaka mata tafada mata yanda sukayi da AJ hakuri mum tabata hade
dacewa yanzu zankira shi dolema yabarki ayi tafiyan nan dake !
Godia Tama mum dinta sannan sukayi sallama yana shiga office kiran wayan hajiyar
zuly nashugowa daukan wayan yayi yakafa akunnan shi yagaida ta cikin ladabi kaman
tana gabanshi dagacen tace alamin zulaiha takirani tana mun kuka wai kace baza tayi
tafiyan ba girgiza kai AJ yayi tuni ranshi yabaci kenan karanshi takai wajen mahaifiyarta
aiko babu inda zataje tunda shi yake iko da matar shi bawani ba.
A fili sai cemata yayi gaskiya mum kiyi hakuri amma babu inda zata yana gama fadan
haka yakashe wayan !
[10/10, 23:04] saudah: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 40
Shida na yamma yatashi a office yawuce gida yauko tarban da zuly take mai batayi
ba shima banza da ita yayi bayan yayi wankane yasanya doguwar jallabia baka yawuce
dinning room yazauna yafara bude food flask din tsaki yasaki dan abincin kuku ya ishe shi
daidai lokacin zuly takaraso wajen taja kujera tazauna tace baby sannu dazuwa yauwa
kawai yace sannan yace nifa nagaji dacin jagwalgwalan kuku gwanda kidage kifara dafa
mun abinci dakanki !
shagwabe fuska tayi tace baby kasan fa ban iyaba haka nan zaka ringa hakuri kana
cin na kuku dan bansan tayaya zanfara girki ba dogon tsaki yasaki sannan yamike tsaye
yawuce kitchen yahado tea yawuce parlour itama parlorn tamike tabishi !
kusa dashi tazauna tace Dan Allah baby kabarni inje tea dinshi yaci gaba dasha
sannan daga baya yace wato harda karana kika kai wajen mum toh bari kiji babu wanda
ya isa yasani inyi abunda banyi niya ba dan haka nagama magana zulaiha babu inda zaki
! shuru tayi nadan lokaci sannan tace shikenan Tunda kace bazanje ba na Hakura saidai
harsu auntie Aisha zasuje mazajen su sunbarsu batare daya kalle taba yace dani da
mazajen su ba daya bane ni nasan mena keyi!
Batun girki kuma dole ki koya dan bazan juri cin abincin kuku ba kallonshi tayi kamar
zatayi kuka tace saidai kayi hakuri baby Dan wlhi agida ko kitchen bana shiga harararta
yayi sannan yatashi yabar mata parlorn !
Kamar yanda AJ yace yau ranan Friday da yamma ya tafi abuja saidai yacema zuly
wani aiki zashi a Benin
yana sauka yasa aka kawo mai mota kai tsaye gidansu pinky yawuce yana horn aka
wangale mai gate din yashiga yafaka motarshi wannan Karon ko sawa akira mai ita
bayyiba kai tsaye hanyan shiga parlorn yayi
abakin kofan parlorn yatsaya yayi knocking leema ce tazo tabude mai kofan tana
ganinshi tasaki murmushi tagaidashi hade dacemai tana ciki bismillah shugo bayanta yabi
har cikin