Showing 39001 words to 42000 words out of 66129 words
Chapter 14 - Wayasan Asalina Complete Book by Zainab Idris Novels .pdf
tass sannan
tayi gyasa Tasha ruwa tawanke hannunta AJ yace gaskiya ban taba tunanin kina dacin
abinci haka ba sai yakuma fashewa da daria .
Itama kuma dariyan da yake mata ne yabata haushi ta galla mai harara tace ai dole
kamun daria tunda kaida matarka kun cuceni gashi kamanni na sai chanzawa yakeyi ina
zama yar lukuta kayana duk sunfara mun kadan .
Sai tafara hawaye saurin kai hannunshi yayi yadaura akan bakin ta yace yi hakuri kibari
mufita anan sai kiyi kukan .
Harara ta galla mai hade dakai hannunta tacire hannunshi tace wallahi nafara dana sani
ashe gaskiyan leema ne da mama sunfini gaskiya gashi kullin hsnnunshi yakai yakuma
toshe mata baki sannan yasanya dayan hannunshi a aljihun shi yacuro kudin su yamika
musu sannan yadauke ta cak suka fita waje mutane kam sai munsu da kallo sukeyi ita
Kuma sai tawani langwabe a jikinshi tana hawaye sata amota yayi.
Yayi saurin zagayawa yashiga yatada motan dan yaga kunya take neman bashi agaban
mutane saida sukayi nisa AJ yace ci gaba ina jinki kuka tafashe dashi tace kullin kasala
bacci amai ni wallahi nagaji nafasa taimakon muje kawai acire cikin amaida ma matarka
abunta itama taji yanda nakeji wannan karan kam jikin AJ sanyi yafara yi bakin hanya
yasamu yafaka motar sannan yajuyo yakalle ta hade dakai hannunshi yadago fuskanta
yashiga share mata hawayen fuskanta yace kiwa girman Allah kiyi hakuri ki Haifa mana
abunda ke cikin ki Dan Allah idan kuma kayane yanzu sai muje asiyo maki wainda zasu
maki daidai !
kukan ta sagaita dashi sannan cikin muryan shagwaba tace Kuma ni bana son wainnan
dogayen rigunan dan damuna sukeyi English wears zaa tsiya dasauri AJ yace naji ai
kome kikeso haka zaayi murmushi tasaki hade dacewa batun aman fa dakuma kasalan da
nakeji da yawan bacci dole mukoma wajen Dr yabani magani ! AJ a zuciyan shi yace Tab gaskiya rigiman pinky yawane dashi .
A fili Kuma sai yace hakuri zakiyi har ki haihu kina haihuwa zaki daina jin kome zaki dawo
normal .
Saida ya tabbatar ya kwantar mata da hankali sannan yatada motan suka wuce !
Mega plaza mall suka wuce yana parkin yajuya yakalli pinky yace toh dan gyara fuskan ki
kada agane kinyi kuka hararar shi tayi tace haka zantafi tunda ba ajiyeni sukayi ba !
AJ da yaga batada niyan gyara fuskan hannunshi yakai bayan mota yadauko handbag dinta
yabude yako ci saa akwai powder da lipstick bata ankara ba sai jin hannunshi tayi akan
fuskanta yashiga guge mata fuskan tsira mai ido kawai tayi har yagama yadauko powder
yashafa mata sannan yadauko lipstick yace oya bude bakin batasan sanda tasaki murmushi
ba tace bani insa dakaina girgiza mata kai yayi yace ai tunda nafara nizam gama bude ko
bakin tayi yashafa mata sannan yagyara mata gyalen yarufe mata gashinta yasakar mata
murmushi yace toh madam rigima muje ko turo baki tayi tace niche me rigima AJ dasauri
yace bake ba sorry madam muje ataree suka fito daga motan suka jera sukayi cikin mall din
bangaren English wears suka nufa maza ne da mata kala kala awajen gashi an tsira
masu ido hannunshi yakai cikin nata yarike juyawa tayi takalleshi shi kuwa gabanshi kawai
yake kallo !
Har suka karasa inda zata ringa chanza kayan wainsu riga da Wando aka bata taje
tagwada saidai ko kugunta wandon bai kaiba yatsaya ji tayi kaman tayi kuka rigar kuma
ta matseta sosai batasan sanda tace captain sunmun kadan miko wani daria yafara yi ciki
ciki Dan yasan duk cikin kayan babu wanda zay mata rigima ne kawai irin nan pinky saida
tagwada kaya wajen kala goma basuyi mata ba daga karshe tamaida kayanta tafito tafashe
dakuka hade dazama akan kujera !
AJ yace meye na kuka basai and tsiya wainsu ba me kula da wajen English wears ne
takaraso tana murmushi tace matarka tacika shagwaba English wears baza suyi mata ba
saidai gown kallon juna AJ da pinky suka farayi suna jin wani abu yana ratsa duk wani
jijiyoyin jikinsu dakyar AJ ya iya cema matar akawo gown din . Gown din takawo aiko pinky tana gwadawa suka mata cas maaikaciyar wajen tayi
murmushi tace your wife looks so beautiful Masha Allah perfect match Zaku haifa yara
masu kyau tsit sukayi jin abunda matar tace sannan AJ yace tahada musu kayan takai ayi
totally wajen biyan kudin suka karasa ATM dinshi yabada aka cire amount din kudin kayan
sannan suka fita aka kai musu kayan har cikin mota sannan sukabar haraban wajen .
Tunda suka fara tafi kowa da abunda yake tsakawa acikin zuciyar shi har suka karasa gida
yana Kai mata kayan parlour yace saida safe daga mai kai kawai tasamu damanyi !
[10/13, 20:43] saudah: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 47
Har yaje gida tunanin pinky yakeyi !
yana parking yafito saidai yau zuly ko zuwa taren shi batayi ba
A parlor ya tadda ita tacika tayi fam da alama tun dazu take jiran dawowan shi
Sannu da zuwa tace mai yauwa yace hade dasamun waje yazauna kallon shi tayi tace
Captain tsakaninka da Allah yau ina ka tsaya dagowa yayi yakalleta dan tabbayar rainin
wayo tamai !
saida takara maii tabayyar sannan yakalle ta fuskanshi a hade yace ina kike tunanin zan
tsaya zuly da kishi ne fal acikin zuciyanta tace wajen farida mana tayaya kullin Zaka ringa
zuwa wajenta bayan akwai me kula da ita gaskiya da tsake dole kadaina zuwa wajenta idan
yaso in takusa haihuwa sai adinga zuwa ni wallahi da anbar mun cikina dan nafara dana
sani daga ganin ta wannan zata iya kwace miji ni banma san a ina kasamo taba!
Ran AJ tuni yafara baci dogon tsaki yasaki hade da daka mata tsawa yace dole inje sabida
cikin mune ajikinta mu takema dawainiya danme bazamu kula da ita ba gwanda tun wuri
kicire duk wani kishi a ranki Dan babu abunda zay shiga tsakani na da ita yana gama
fadan haka yatashi yawuce bedroom rai bace ! Tuni jikin zuly yayi sanyi tayi data sanin fada mai maganar gashi captain baida saurin
sauka idan yayi fushi .
Dakyar tamike tawuce bedroom tana zuwa tafada jikinshi tashiga bashi hakuri tureta
yayi ajikin shi hade dacewa kiyi saurin cire duk wani zargi acikin zuciyanki Dan babu
abunda zanyi da yarinyan nan tana haifan abunda Ke cikinta zata Kama gabanta !
marairaice fuska zuly tayi tace kayi hakuri insha Allah bazay kara faruwa ba murmushi
yasakar mata hade da kissing dinta!
sannan yace su abba suna damuna akan rashin mu zuwa hutu gashi bansan yanda
zamu bullo ma abun ba tunda nagaya masu kina da ciki
Shuru zuly tayi sannan tace ce musu zakayi Dr yace kada in ringa yawo har saina haihu
shi kadaine shawara AJ yace uhm Allah yasa mami kada tace zata zo dan abba suna da
meeting next week !
Zuly tace baby ina ga kawai kace ina US naje ganin Dr !
haka rayuwa yaketa tafia dan cikin pinky har yashiga na wata 8 kayan baby tun
daga dubai akayi order dinsu hade da kayan maman daza tayi fitan suna dan cen gidan
suma cemusu tayi suna US .
saidai tunda cikin yashiga na wata 8 pinky batada sukuni dan yau lafia gobe ciwo kuma
kullin sai sunyi waya dasu leema tunda mama magajia tace baza su zoba Kuma a yan
kwanakin nan ne AJ ya baza hotunan pinky da take jariria a duk wani gidan TV na Nigeria
Dan samo mata iyayenta!
Dakyar ta tashi daga kan kujeran da take sabida nauyin da cikin yamata daidai
lokacin AJ yashugo dakin Tana ganinshi tasakar mai harara dan haushin shi takeji daga shi
har matar shi murmushi yasaki hade dacewa maman twins hararar shi takumayi tace
indai yan biyune wlhi saidai afasa haihuwan Daria yayi dinning taje tadauko abu sannan
tadawo tazauna shima zaman yayi tace har yanzu banji kana maganan ganin iyayena ba
AJ yace insha Allah kin kusa haduwa dasu Dan harda phone number na nabada insha
Allah zaa dace yanzu dai tashi zakiyi mufara zagaye gidan nan waro idanuwa tayi tace
wallahi captain bazan iyaba ko tausayina bakaji bakaga yanda kafana ya kumbura bane daga
ta ma dakyar nakeyi.
[10/14, 17:39] saudah: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 48
zay Kuma magana kenan wayarshi tafara ruri daukar wayar yayi hade dakai wayar
kunnanshi !
Sallama yayi dagacen kuma aka amsan sallaman hade dacewa sunana sadiq Hashim
ruma .
AJ yace eyya gashi bangane kaba dagacen sadiq ruma yace da dai zamu hadu inaga
zayfi Dan akan yarinyan da ake cigiyar iyayen tane dasauri AJ yace a ina yakamata
muhadu danni yanzu haka ina Lagos dagacen sadiq ruma yace ni ina abuja amma inaga
gobe zan taho Lagos sabida ina son haduwa dakai OK AJ yace sannan yamai
kwatancen inda zay same shi zuwa goben .
Suna gama wayan AJ yakalli pinky fuskan shi dauke da murmushi yace inaga anfara
samun nasara nan dai yagaya mata yanda sukayi da mutumin daya kirashi awaya.
Farin cikine ya lullube ma pinky zuciya dan bata masan sanda tasaki murmushi ba !
Mikewa tsaye AJ yayi yace sai kita addua Allah yasa daya daga cikin yan uwan kine
murmushi pinky tasaka hade dacewa naji ajikina gab nake da haduwa da iyayena duk da
sun aikata babban laifi a gareni !
AJ girgiza mata kai yayi yace kokin hadu da iyayenki dole kibasu uzuri dole akwai dalilin
dayasa suka yarda ke dan babu yanda zaayi uwa tahaifi da dakanta sannan ta yarda shi
nizan tafi dafatan zaki chanza shawara Dan iyaye iyaye ne Sun wuce duk yanda kike
tunani yana gama fadin haka yawucee yabar parlorn hade dakarasawa bakin motarshi
yashiga yabar haraban cikin !
tunda yafara tafia tunanin pinky yakeyi dan yasan gab suke da rabuwa da juna duk sai
yaji zuciyarshi bata mai dadi sam a haka yakarasa gida yana parking zuly tafito da
saurinta ta tareshi kamar yanda tasaba hade da shigewa jikinshi shikuma yadauketa cak
suka wuce parlor saida sukaje har tsakiyan parlour Sannan yadireta yana mata cakulkuli
ita Kuma tana daria Tana shigewa kirjin shi saida suka gaji sannan suka zube akan kujera
!
Zuly tace baby ya farida fah dazu sai tausayi take ta bani dan tun jia daka gaya mun
yanda takoma duk sai naji babu dadi kaman mun zalunceta ko baby shuru yayi hade da
rumgomota jikinshi yace zulaiha babu wani zaluntan ta damukayi tunda da yarda ta komi
yafaru ! zuly tace amma duk da haka ni har tunanin abunda zan saka mata dashi nakeyi
murmushi AJ yasaki yace kibari harta haifan mana abunda ke