Showing 18001 words to 21000 words out of 66129 words
Chapter 7 - Wayasan Asalina Complete Book by Zainab Idris Novels .pdf
taci tabar sauran tasaka su acikin food flask din dake kan
dining din sannan ta taka kafarta dakyar takarasa cikin parlour tayi wajen TV tace nidai ba
kurma bace dazaa hanani kallo idan wani kurmane toh nidai ba ita bace
tsaki AJ yaja yatashi a fusace yanufeta yajanyota suna fuskantan juna yanunata da yatsa
yace in bakiyi wasa ba sai kin kara tsallan kwadon nan yau fiye ma Dana jia Dan haka ki
kiyayeni kuma tunda ba daya daga cikin yan iskanki suka tsiya tvn ba bazaa kunna ba.
Pinky tace naji saika tsakar mun hannu kada ka karyani Dan jikina sadane dashi sai yan
iskana suke rikewa.
Wannan karan kam tafara shakar dashi baisan sanda ya murde hannunba ihu tasaki hade
dafadawa fadeden kirjinshi.
Jiki dasauki nagode sosai da kulawarku masoyana
[10/8, 18:11] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 30
Cikin tsiririyar muryarta tace AJ akwai zafi fah
Tsakinta yayi sannan yace ki Kama kanki inbaso kike ki kuma tsallan kwadon nanba yau .
Yana gama fadan haka Yakoma yazauna
Pinky tace wayata fa Dan ina bukatar amfani da ita .
Wani mugun kallo yawatsa mata sannan yace na tsiyar .
karasawa tayi tazauna gabda shi tace dadin abundai bakai ka tsiyan mun wayarba yan
iskana suka tsiyan mun Dan haka Kawai kabani wayata Dan kira zanyi wani horone harda
kwace waya .
Harya bude baki zayyi magana wayarshi tayi ruri answering call din yayi hade dakafa wayan
a kunnanshi yace wifey dagacen zuly tace baby bakaga text dina bane AJ yace bangani ba
amma zanduba Zulu dagacen tace OK kagaida munda Mami OK yace sannan yakatse wayan
Pinky kam idanuwa ta tsura Mai cikin zuciyanta tace wai wani wifey
Text message din yabude list din event din daza ayi ta turo mai kuma ko wanne da kalar
kayan daza asa
Wani dogon tsuki yasaki afili yace ai wannan hauka ne .
Pinky tace badai Dani kakeyi ba mugun kallo yawatsa mata sannan yamike tsaye yadauki key
car dinshi yayi hanyan fita ganin hakane yasa pinky mikewa tace ina zaka tafi kabarni banza
yamata
Ganin hakane yasata fashewa dakuka tace in banda mugunta niba mayya ba sai atafi abarni
nikadai
Tsayawa AJ yayi cak batare daya juyo yakalle taba yace waya Sani koke din mayyace kuma
hakan yana cikin horon Dana ke maki yana gama fadan haka yabude kofan yafita sannan yasa
key yarufe.
Tana hangoshi ta glass har yabar cikin haraban gidan komawa tayi tazauna akan kujera ta
rafka uban tagumi .
Su faiza kam sun kira wayan pinky harsun gaji nasir kuma koya Kira AJ baya dauka .
Da dare dakyar bacci yadauketa a bangaren AJ kam daya rufe idonshi kyakkyawan fuskanta
yake gani dogon tsaki yasaki hade dacewa meye amfanin hakan .
gashi yakasa daukan wani babban mataki akan yarinyan toma meye amfanin barinta agida
na gobe zanmaida ita inda na Daukota da wannan tunanin
Captain âš“ alamin junaid yakwana
Good night fans
[10/8, 18:11] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 31
Washe gari tun 8:00am ta tashi tayi wanka tasanya daya daga cikin dogoyen rigunan hade da
parking din gashin nata sannan tazira slifas .
Tasauko downstairs
Tsaki tasaki data tuna jia yakulle tane tasone tazagaye gidan taga yanda yake tabe baki tayi
hade tajuya wa tayi wajen dining wata kofa tagani da alama kitchen ne dasaurinta takarasa
taburda handle din kofan tabude tashiga
Wow tace Dan kitchen din yamata kyau sosai gakuma color din blue n White yana daya
daga cikin favourite colours dinta .
Wajen fridge tanufa tabude saidai babu komai aciki maidawa tayi tarufe sannan tanufi wata
kofa saida tasanya hannunta tacire sakatan sannan tabude kofan
Wani murmushi tasaki hade dafita daga kitchen din a fili tace badai ka kulle kofan parlorn ba
dankar infita gashi nasamu hanya Mafi sauki tafia tafarayi tana zagaye gidan harta karasa
wajen swimming pool wow wow tace hade dacire doguwar rigar jikinta ta ajiye agefe daga ita
sai pant sai bra tafada cikin ruwan yanda kukasan kifi haka take ta wanka cikin ruwan tana
wasa dashi .
Yana cikin breakfast ne yatuna da wayar pinky daya dauka acikin Jakarta tashi yayi yanufi
bed side yadauki wayan sannan yakoma yazauna kunnan wayan yayi yafara dubawa tsintar
kanshi kawai yayi dashiga cikin gallery dinta
Da hotunanta yaci karo birjik daya bayan daya yafara kallon hotunan kuma ko wanne cikin
kananun kaya tadauka wayarshi yadauka yatura picture dinta guda biyu da alama sunfi ko
wanne kyau .
Abunda yabashi mamaki bai wuce ganin yawancin apps dinta abubuwan addini bane
dakuma complete Qur'an
yana gama breakfast din yatashi yakwashi wayoyin yafice Dan yau ko bangaren su Mami
baije ba sbd Mr President baya kasan yaje ganawa da sarauniyar England .
Mami kuma yau sammakon zuwa gidan marayu tayi
Yau ma shikadai yafita saida yabiya jevinix restaurant yatsiyan mata abunda zata ci sannan
yawuce yana karasawa yayi horn megadi yawangale mai gate din yashiga cikin farfajiyan gidan
yayi parking sannan yafito.
Megadi ne yarugo dagudu yace oga tsayawa AJ yayi yace ya akayi gate man yace ina
tunanin dai akwai spirit acikin gidan nan tun dazu nakejin motsi murmushi AJ yasaki hade
dacewa babu komai acikin gidan nan baijira cewar gate man ba yayi hanyan shiga parlor sanya
key yayi yabude yashiga hade da karasawa dining ya ajiye abincin sannan yawuce upstairs
budema ya tadda kofan koda yashiga baigan taba tsayawa yayi a tunaninshi tana bathroom ne
saida ya kusan mintina biyar a tsaye yaja tsaki yace pinky shuru yaji kuma ba alaman motsin
ruwa karasawa yayi yabude kofan yaduba baigan taba dasauri yabar dakin yasauko downstairs
yana kwala mata kira amma shuru cikin kitchen yanufa ganin kofar baya abude ne yasashi fita
yana kwala Mata kira harya karasa wajen pool din
Tsayawa cak yayi ganin ta cikin ruwa gashi komi nata yabayyana tsigan jikin shine yawani
tashi dasauri yace auzubillahi sannan yajuya baya yabude bakinshi dakyar yace pinky .
Juyowa tayi takalleshi tace sojan ruwa ya akai
AJ tsaki yaja yace kifito kishiga wancen dakin akwai tawul inkin gama ina parlor tabe baki tayi
sannan tafito daga cikin ruwan tana wakar Nicki minaj saurin barin wajen yayi a zuciyanshi yace
yarinyan nan nema take ta haukata ni .
[10/8, 18:11] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 32 Dakin daya nuna Mata tashiga tadauki tawul tadaura sannan tadauki wani Dan
karami tagoge gashin kanta dashi sannan tafito daga dakin tanufi inda ta ajiye rigarta tadauka
sannan tawuce ta kitchen tabi tana tafe tana goge gashin kan nata harta karasa cikin parlour .
Zaune ta taddashi yana latsa waya cikin tsirriyar muryarta tace sojan ruwa antashi lahia.
Dagowa AJ yayi yakalleta sannan yamaida kanshi kan wayarshi yace breakfast naki yana
dining idan kingama kishirya zanmaida ke inda nadaukoki. Dasauri pinky tace aa aa nifa
nafara jin dadin gidan nan kawai kabarni tana maganar ne tana nufan wajen dining baikula taba
saida Takara cewa sojan ruwa nifa babu inda zani sannan yadago yakalleta yace tunda ba
gidan ki bane dole kibarshi Jan kujera tayi tazauna sannan tajuyo takalleshi ta tabe Dan
karamin bakin nata tace ai daman bance gida na bane tana gama fadin haka ta murguda mai
baki tajuya tafara bude ledojin . AJ yace kinada matsalar rashin kunya kumani raini ne banso
Hadiye chips din bakinta tayi tadan juyo tace nikuma matsala ta da sojajin ruwa naci da takura
gaskiya m sorry too say duk matar da ta aureka tabani tashiga uku ta lalace Dan wata Rana
inaga harbeta zakayi. dan bakin ran naka yayi yawa juyawa tayi taci gaba dacin chips dinta
tana daria kasa kasa Dan tasan ta tabo captain alamin junaid kam . A fusace ya tashi
yakarasa inda take yacapko gashinta ihu tasaki yanuna ta da yatsa yace kisani mata sunfi dubu
dasuke nemana amma ni zuciyata Mace daya kawai naba mawa kuma ko kasheta zanyi zata
iya zama dani Dan haka kisan yanda Zaki ringa mun magana da respect m not ur mate .
[10/8, 18:11] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 33
Tsakar mata kan yayi hade Dakara cewa kitashi kishirya Dan inada abunyi .
Fuskarta a murtuke ta tashi tawuce upstairs Tana turo baki
Doguwar rigar tasaka hade da Dan karamin gyalen sannan tasa flat shoe din
Tasauko downstairs a tsaye tasame shi yana ganinta yayi gaba tabi bayanshi
Mota yashiga yazauna sannan yamata key a hankali takarasa tabude wajen me zaman
banza tazauna sannan tarufe .
Tada motan yayi sukabar haraban cikin gidan tunda suka Fara tafia babu Wanda yama
wani magana har suka karasa maitama sannan batare daya Kalle taba yace inane gidan
naku da hannunta take nuna Mai gidan har suka karasa bakin gate yayi horn megadi
yawangele musu gate din suka shiga. Yana parking tayi saurin bude murfin kofan tafita tana tsuke fuska leema ce tafito
dasauri daga parlor taje tayi hugging din pinky tace ina kika shigane tsaki pinky taja
tace wancen mugun sojan mana .
Bata jira cewar leema ba tabar wajen tana cika tana batsewa
karasawa leema tayi inda motar AJ take tace ina wuni batare daya kalle taba yace
lafia sannan yaja motar shi yabar gidan.
tana shiga mama magajia ta taso tace beauty ina kika shigane kullin sai munkira
wayanki amma akashe
Murmushi pinky tasaki tace wani mugun nasamu yasaceni leema ce tashugo tace bada
jimawa ba minister yabar gidan nan shima kullin saiya Kira wayarki akashe
Upstairs pinky tawuce tace yanzu zanfita duk da ba waya a hannuna tana shiga
dakinta tacire doguwar rigar dake jikinta tayi wurgi dashi sannan tanufi wardrobe tadauko
wainsu kananun kaya tasaka hade da feshe jikinta da turare.
Hill shoe tasaka sosai tayi kyau sannan tasauko downstairs tace leema key car dina fah
Tashi leema tayi tanufi dakinta bataa jimaba tadawo rike da key car din Tamika mata
Pinky tace mama saina dawo mama magajia tace adawo lafia
Pinky tace leema ki kira minister kice ina hanyan zuwa guest house dinshi..
Fita daga parlor din tayi tanufi parking space Tama motar key tashiga tabar haraban
gidan.
Saida yayi nisa sannan yace OMG namance ban bata wayar taba juya kan motar
yayi yakoma gidansu pinky horn yayi aka bude Mai gate din yashiga
Yana parking leema tafito shima fitowa yayi daga motar leema Tana karasowa yace
pinky fa .
Leema tace yanzun nan tafita
Wani dogon tsaki yasaki baisan sanda
yace gidan ubanwa taje daga dawowa zataa Kara fita
Kenan tazama kazar kowa ita dai leema kallonshi kawai takeyi daidai lokacin mama
magajia tafito
Baima kula da ita ba yace ina taje leema data gama tsorata tace nima bansaniba .
A fusace yace karya kikeyi koki gayamun ko indau babban mataki akanki.
Bakin leema narawa tace guest house din minister .
Hannunshi ya dunkule yabugi motarshi dakarfi sannan yashiga mota yabar cikin gidan a
fusace .
Zuciyarshi nawani tiriri hanyar wuse II yanufa saikuma yaja birki yatsaya
Yadafe kanshi cikin zuciyanshi yace meke damuna haka akan yarinyan nan .
Sorry fans Baku jiniba sai ynxu luv yhu ol
[10/9, 10:40] saudah: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 34
Wayar pinky din yakai hannu yadauka tsaki yaja yace daga kunna waya yau har anyi
mata misscall yakai ashirin .
Tsintar kanshi yayi da duba miss calls din tsaki Yakuma ja dayaga kusan misscalls din
duk mazane ciki ko harda minister .
wurgi yayi da wayar tafada bayan mota sannan yatada motan yabar wajen yawuce
gida!
mintina kadan pinky tayi awajen minister Dan cemai ma tayi tafia tayi kuma tana
bukatar tahuta shiyasa yabarta ta