Showing 30001 words to 33000 words out of 66129 words
Chapter 11 - Wayasan Asalina Complete Book by Zainab Idris Novels .pdf
parlourn yana shiga itama kuma tana fitowa daga kitchen hannunta rike da katon
trey tsayawa tayi cak shima haka kallon juna suka farayi leema ce tace ga wuri kazauna
dasauri pinky tawuce dinning tana jera kulolin leema Kuma barin parlorun tayi saida
tagama jera abincin tajuyo takalleshi sannan tace ango kasha kamshi dagowa yayi
yakalleta sai yaga yau takara mai kyau dayake gajeran wando ne a jikinta sai yar half
vest juyar da kanshi yayi sannan yace zaki taimaka kije kichanza kayan jikin ki !
pinky dake tsaye tace sorry bazan iya ba tunda ba ajiyeni kayi ba murmushi yasaki
sannan yace inhar bakije kincire kayan nanba yanzu zandau babban mataki akanki
Pinky tace hmm a gidana fa kazo kasameni zaka wani mun iyayi mikewa yayi daga kan
kujeran yakarasa har inda take tsaye yace gidan kine amma yanzu zaki barshi bata
ankara ba sai gani tayi yadauketa cak ihu tasaki Tafara mai magiya akan yasauketa saida
yakaita har cikin mota yarufe sannan yashiga yatada motar sukabar haraban cikin gidan Goodnight fan's
[10/11, 20:34] saudah: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 41
Suna barin gidan pinky tace wallahi zanma ihun barawo AJ baisan sanda yafashe da
daria ba sannan yace in zaki shekara kina ihu a banza dan babu wanda zay jiki kuma
kimun shuru da bakinki dan banson surutu.
Hararar shi tayi tajuyar da kanta gefe .
wuse market yawuce daidai wani katon shago yafaka motarshi sannan yazare key din
yafita yakulle dayake motar akwai tintac babu wanda yake ganinta har yaje yadawo
yasanya kayan daya tsiyo abayan mota sannan yashiga yatada motar sukabar wajen
suka wuce . Daidai bakin gate yatsaya yayi horn megadi yawangale musu gate din suka shiga a
parking space yafaka motar sannan yakalli pinky da sauran kadan tafashe dakuka yace
muje hannunta takai tabude kofan tafita tana binshi abaya har bakin kofan parlour sannan
yabude kofan suka shiga kitchen yawuce da kayan sannan yadawo parlour yakalleta
Tana tsaye tayi folding hannayenta Tana turo baki .
zama yayi yadaura kafa daya kan daya sannan yace yanzu dai ba tsayuwa zakiyi ba
sai kace soja kitchen zaki shiga kimun girki juyawa tayi dasauri takalleshi hade dacewa
wall...
Bai bari takarasa ba yace kizaba cikin biyu kimun girki ko kuma kiyi tsallen kwadon
dayafi na ranan kuma babu tausayi .
sannan ki tabbatar kinyi me dadi inba hakaba yin tsallen kwado babu fashi .
kunkuni tafara yi tayi hanyan kitchen din .
tana shiga tace sai son mugunta fal ciki bude ledojin tashigayi sannan tawanke kayan
miya ta nika bayan tagama tawanke kayan cikin .
jalof din talia tadaura saidai tasaka su carrot da green beans da sauransu hakan yakara
ma jalof din taliyan kyau dakuma dadi sannan ta yanyanka hanta tasaka aciki .
Bayan nan kuma tayi ferfusun kayan ciki dayasha kayan kamshi tuni gidan yabide da
kamshi dan pinky bada ga nanba wajen iya girki saida tagama gabaki daya tasaka su
acikin kuloli sannan tahada mix juice na kayan itatuwa tana gamawa takwashi kulolin
takai dinning tajera sannan takoma tadauko plate da cups ta dawo ta ajiye . cikin tsiririyar muryarta tace nagama juyawa yayi yakalleta hade damikewa tsaye
yakarasa dinning din yazauna yace Allah ya ceceki yarinya yanzu sai kije kidaura wata
riga kan wainnan kayan kidawo ..
Barin wajen tayi tana harararshi harta wuce upstairs cikin dogayen rigunan daya tsiyo
mata ranan cikinsu tadauka daya tazira sannan tasauko downstairs takarasa dinning har
taja kujera zata zauna yace bakiyi serving dina bafa turo dan karamin bakinta tayi tace
sai wani sani aiki kakeyi sai kace wannan mummunar matar taka banza yamata danshi
burinshi baiwuce yaji cikinshi a cike ba Dan yunwa yakeji tana gama zuba mai ta tura
mai plate din kusa dashi hade da mix juice din .
Jan kujera tayi tazauna tana harararshi tagefen ido tunda yafara cin abincin bayyi
magana ba Dan abincin ba karamin dadi yamai ba cikin zuciyarshi kam cewa yayi dama
zuly ce ta iya abinci haka
Yana gama cin abincin yakora da mix juice din sannan yace alhamdulillah ba laifi
yadanyi dadi amma ba sosaiba .
Pinky tace kamace bayyi dadi ba mana baisan sanda yasaki murmushi ba hade
dacewa taimakonki nayi yarinya danaci abincin nan dan kar azubar tunda babu Wanda
Zaa bamawa kuma kinsan da ban iya cinyewa ba dole kiyi tsallen kwado .
mikewa tsaye tayi tace nidai ka maidani inda ka daukoni kallon rainin hankali yamata
sannan yanuna kulolin abincin yace wakuma zakibar ma wannan yacinye ai ko nanda
kofa baza kijeba saikin zauna kinci abincin nan kema inba hakaba kuma Saidai ki kwana
anan kuma kiyi tsallen kwado Dan bazan iya zubda abinci ba. komawa tayi tazauna tasanya abincin dan daidai sannan tafara ci daman yunwa takeji
saida taci takoshi sannan tasha juice din Tamike ta kwashe kayan takai kitchen tawanke
tamaida komi inda yake sannan tadawo parlour ta taddashi Yakunna TV tsaya mai tayi
akai tace nagama tashi ka maidani inda kadaukoni tunda naga alaman kana jin dadin
tsatar mutane .
wajen zama yanuna mata da hannu yace saina huta zanbar gidan nan babu yanda ta
iya haka takarasa tazauna tana hade fuska dan ba karamin shiga hakkinta yayiba.
saida suka kusan mintina goma babu wanda yama wani magana sannan kaman daga
sama taji AJ yace ina kike zuwa da kullin baki zama agida .
. kuma ina iyayenki suke dahar suka barki kina abunda ranki keso duk a lokaci daya
yajero mata tabbayoyin .
Saida tadau lokaci sannan tace bazan iya amsa maka tabbayoyin kaba tunda ba
zamanka nakeyi ba kawai malam tashi kamai dani gida.
Wani mugun kallo yawatsa mata yace zaki shekara anan kenan idan har baki amsan
tabbaya taba...
juyar da kanta tayi sannan tace zaman kaina nakeyi Dan banda iyaye sannan batun fita
kuma wajen mutanan harka na nake zuwa.
Dasauri yace subhanallahi auzubillahi.
kenan kedin kamar yanda nake tunani kedin karuwa ce ......
babu abunda ta tsana sama da akirata da suna karuwa kuma yanda ta fahimta
yasan yanda zayyi yabata mata zuciya tuni taji haushinshi yakamata a hasale tace bakayi
karya ba nidin karuwa ce tabbas babu karya aciki dan haka tunda nabaka amsan
tabbayarka saika tashi kamaidani gida . girgiza kai yayi hade dacewa bangama tabbayar kiba .
[10/12, 16:32] saudah: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 42
yana gama fadan haka ya kara fuskatan TV yaci gaba da kallonshi hankali kwance
ganin yana neman ya raina mata wayone .
Tace nifa ina da inda zani gwanda ma kayi kayi kagama tabbayarka intafi ko kallonta
bayyiba balanta tasamu amsa daga gareshi .
wayar shice tayi ruri hannu yakai yadauka hade dacewa wifey lafia kalau na iso
dagacen zuly tace Allah yadawo mun dakai lafia gani sai missing naka nakeyi .
shima cikin wani mayaudarin muryarshi me rikita ma mata lissafi yace wifey nikaina
bakisan halin danake cikiba a yanzu amma karki damu gobe zandawo saida sukasha hira
sosai na soyayya sannan sukayi sallama pinky gabaki daya sai taji ranta yabaci kuma
tarasa dalilinta najin hakan yana ajiye wayar tasaki wani dogon tsaki da batasan tasaki
ba .
fuskar shi dauke da murmushi yajuya yakalle ta harara ta galla mai sannan tasanya
pillow tarufe fuskanta dashi shi shi daria ma tabashi .
sai cen yamma likis sannan yace mata ta tashi sutafi cikin sauri tamike tsaye tana
cika Tana batsewa gaba yayi tabi bayanshi har sukabar parlorn wajen me zaman banza
tabude tashiga shikuma yashiga wajen driver yatada motar sukabar haraban cikin gidan
saida sukayi nisa Sosai sannan yace yanzu kenan ina ajiye ki agida zaki fice . Juyar da kanta tayi tana kallon gefen titi sannan tace kwarai kuwa dan zaman gida bai
dace daniba.
AJ yace hmm gaskiya ne kuma fa inaga gwanda kawai injuya mukoma cen gidan saiki
tazama ke kadai kinga ba daman fita kenan dan rufeki zanyi
Dasauri tace Dan Allah kayi hakuri nifa wasa nakeyi murmushi yasaki sannan yaci gaba
da driving .
Suna zuwa bakin gate yayi horn megadi yawangale gate din suka shiga yana parking
tayi saurin kai hannunta zata bude murfin motan tafita yayi locked din shi hade dacewa .
Daga yau kada inkuma ganin kafarki awaje idan har kina son kwanciyar hankali Dan
naji labarin kinfita duk abunda namiki ke kika ja ..
Kallonshi takeyi irin na ya raina mata wayon nan tace hmm sai kace ubana ko wani
mijina wlhi fita yazama dole tunda ba zamanka nakeyi ba .
hade fuska yakuma Yi sannan yace nidai umarni nabaki idan kuma baki jiba shikenan
zakiga abunda zay faru .
Yana gama fadin haka yayi unlocked yace mata fitar mun amota hararar shi tayi
sannan tabude murfin motan tafita .
ta tura mai murfin kofan dakarfi tayi cikin parlour tsaki yasaki yace zanyi maganin
kine sannan yabar cikin gidan kai tsaye gidansu Faisal yawuce Dan Sun kwana biyu basu
haduba .
tana shiga parlorn leema dake zaune a dinning tafashe da Daria tace lallai Romeo n
Juliet tsuke fuska pinky tayi hade dawuce wa upstairs.
Sai dare AJ yabar gidansu Faisal yakoma gida saida yayi wanka sannan yakwanta
dayake yayi dinner agidan su Faisal .
Tunanin pinky ne cike acikin zuciyar shi wani bangaren na zuciyarshi yasan yafada ma
son pinky wani bangaren kuma yana mamakin ta yanda akayi yayi saurin kamuwa da