Showing 57001 words to 60000 words out of 66129 words
Chapter 20 - Wayasan Asalina Complete Book by Zainab Idris Novels .pdf
tayi sannan yace taso muje bangaren wifey nasan tana cen
tana jiran mu wani abune yabigi zuciyarta da taji yace wifey dinnan tashi tayi Suka fice
daga dakin atare suka jera har bangaren zuly dake kwance akan kujara tana tunanin AJ
knocking dinnm da taji anyine yasanyata tashi takarasa tabude kofan tana ganinsu tasaki
murmushi AJ kam baisan sanda yajawo ta jikin shiba a hankali yarada mata a kunne wifey
kinyi kyau murmushi tasaki hade dacewa kawa Allah ka kyaleni gabanfa amarya muke
kara matseta yayi har suka karasa cikin palon suka zauna pinky kam gabaki daya sai
taji kanta kaman juya mata yakeyi dan wani kishi daji sosai a ranta .
Dakyar zuly ta babbare AJ daga jikinta sannan takalli pinky da kanta aduke yake tace
amarya antashi lafia dagowa pinky tayi suka hada ido sannan cikin tsakin fuska tace lafia
kalau ina kwana amsawa zuly tayi hade dakallon AJ tace baby muje kuyi break farida taso
muje AJ yana rike da hannunta har suka fita daga sashin zuly pinky kam tana gefen su
tana kallon yanda AJ ke nunama zuly soyayya agabanta hakanan ta danne zuciyarta har
suka karasa bangaren AJ dakanshi yajama zuly kujera tazauna sannan yaja nashi zay
zauna zuly tamai alama da ido akan yajama pinky itama murmushi yasaki sannan yaja
kujeran kusa dashi yace madam batare data kalle shiba tazauna dan gabaki daya ranta
yagama baci tashi zuly tayi tafara serving dinsu pinky Tamike zata tayata zuly tace aa yi
zamanki aisai captain yakulleni in yaga nasa amaryarshi aiki murmushi kawai pinky tayi
takoma tazauna saida tagama serving dinsu sannan ta ajiye ma kowa nashi takoma
tazauna .
AJ yace yau kuma wani sabon salone kinfa san tare muke cin abincin nan dake make
kafada zuly tayi tace yau kaci da amarya girgiza mata kai yayi hade da daukan spoon
dinshi yasanya acikin abincin nata yace oya bude baki zuly tace kabarshi zanci dakaina
kaidai kabawa farida bata rai yayi yace kibude mana bude bakinta tayi yafara bata abincin
har saida takoshi Sannan yafara cin nashi pinky kam Dan dole taketa tura abincin tanata
kokarin danne kishinta Dan yanda yake bama zuly Kulawa a gabanta abun yayi yawa
kuma harma dacin fuska .
]10/17, 15:01[ ﺓﺩﻮﺳ :ﺲﻳïºïº©ïº‡ í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 62
zuly gabaki daya bataji dadin abunda AJ yake mata agaban pinky ba gashi babu yanda
zatayi dashi pinky tana gamawa tamike tafara kwashe kayan zuly tamike dasauri tace
dakin barshi nakwashi pinky tace aa taya zan zauna inbarki kina aiki murmushi zuly tayi
sannan suka kwashe kayan suka kai kitchen suka wanke sannan pinky tadawo tagoge
kan dinning din sannan takoma kitchen zuly tace sannu da aiki pinky tace kece da
sannu jerawa sukayi suka fito daga kitchen din suka karasa cikin palo AJ yana zaune a
3seater yana kallon news a tsakiya suka sakashi daman kaman jira yake yasanya
hannunshi yajanyo zuly tafada jikinshi yace yaudai naga alaman rowan kanki ki kemun zuly
girgiza mai kai tayi sannan a hankali tayi magana tace captain abunda kakeyi ba kyau
wallahi Dan Allah nidai ka tsakeni muyi hira kallonta yayi ya harareta yakuma matse ta a
jikinshi yaci gaba da kallonshi pinky da tagaji da zama tashi tayi tace bari inje daki zuly
tana kokarin tashi AJ yakuma matseta batare data jira jin abunda zasuce tabar dakin tayi
hanyan sashinta dasauri dan saura kadan tafashe da kuka a zuciyan ta kam cewa tayi
wannan wane irin kishine Dan ita kam bata dauki zuly a matsayin kishiya ba sai yar uwa
Tana shiga dakinta tazube akan kujera hawaye suka biyo kunchinta daman tasan dole ta
fuskanci wulakanci kala kala awajen AJ Ashe jiya yaudarar ta kawai yayi da yaringa ce
mata I love you .
bayan fitan pinky daga dakin ne zuly ranta abace tace gaskiya captain abunda kakeyi
baka kyautawa murmushi yasaki yace menene aciki danna rumgume matata hararar wasa
zuly ta watsa mai tace baka dai kyauta ba .
Kokarin mikewa takeyi yajanyota tafada jikinshi yace kina nan babu inda zakije
hannunta takai tana bubbuga mai kirjin shi tace Allah captain bana son haka cin fuska
nefa .
AJ yace naji Allah yamiki albarka ina sonki sosai wifey kidin yar aljanna ce murmushi
kawai tasaki sannan tamai wayo ta tashi daga jikinshi ta daura dankwallinta tace kaje
kuyi hira da amarya tana gama fadin haka tayi saurin barin dakin tawuce sashinta .
Shiko shafa kanshi yayi yasaki murmushi sannan yamike tsaye yakashe TV sannan
yawuce sashin pinky zaune ya tadda ita tana karanta wani English novel let's talk
about sex in Islam na shahararriyan marubuciyar nan umm zakiyya tana ganinshi
yashugo amma ko daga kanta batayi ba balantana takalle shi ! ]10/17, 17:01[ ﺓﺩﻮﺳ :ﺲﻳïºïº©ïº‡ í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 63
da rana ma zuly dakanta tashiga kitchen tadaura abinci saida tagama komai sannan
tadauki wayarta takira AJ tace baby kuzo kuci abinci ko nan bangaren farida zankawo
maku AJ dasauri yace aa wifey kinsan fa bana son kina wahala gamu nan zuwa yanzu
yana kashe wayan yakalli pinky da hankalinta gabaki daya yana kan litfafin da take
karantawa yace uwar son s3k banza tamai saida yatashi yakarasa inda take yace dake fah
nakeyi kaudar da littafin tayi sannan ta tashi zaune tace menene AJ yace mele ne me hali
dai bazay Taba Chanza halin saba inkin ga dama sai kitashi muje part din wifey hararar shi
tayi sannan tadauko littafin zataci gaba da karantawa sai kuma ta tuna da nasihohin da
aka mata ajiyewa tayi Sannan tamike tabi bayanshi har bangaren zuly .
yanzu kam lahia lau sukaci abincin su dan AJ ko taba zuly bayyi ba ita kuma taji dadin
haka suna gamawa suka kwashe kayan kaman dazu sukaje suka wanke sannan suka
dawo Palo wannan karan hira sukeyi sosai saidai ba sosai pinky take saka masu baki ba
abincin dare ma tare sukaci sannan suka zube anan palon captain suka fara hira sai
sha daya saura zuly tamike tace ni bari inje inkwanta saida safen ku mikewa AJ yayi
yakarasa inda take yadauketa cak yayi waje da ita saida yakaita har bedroom dinta
sannan ya direta harara ta sakar mai tace wlhi nidai kadaina mun haka agaban farida
nagaya maka ba kyau pinky kam suna fita ta tashi itama tawuce bangaren sabida tana son
yin wanka kafin takwanta saima data gama takwanta sannan taji shugowan AJ doguwar
jallabiyan shi fara yacire yarage daga shi sai gajeran wando sannan yahaye kan gadon
yakwanta kallon pinky kawai yakeyi yanda komi nata ya bayyana tuni yaji shaawar shi ta
motsa a hankali yakarasa inda take ya rumgumo ta tabaya ita kuma rufe idonta tayi
kamar meyin bacci shafata yafara yi sosai yana latsan dukiyar fulaninta sosai yafara fita
hayacin shi saida yazo gabda HQ din sai kuma yatsaya cak sabida minister daya fado mai
arai saurin cire hannunshi yayi daga jikinta hade da sauka daga kan gadon yawuce
bathroom yasakar ma kanshi shower tuni yaji zuciyar shi namai wani zafi nandanan yaji ko
kara taba jikin pinky baya iyayi .
Bin bayanshi tayi dakallo hawaye yabiyo kunchinta da taji alamar fitowar shine yasata
rufe idonta ko kallon inda take bayyiba yafice daga dakin yatafi wani dakin yayi kwanciyar
shi Dan sam zuciyar shi bata mai dadi meyasa yau yatuno da rayuwar da pinky tayi abaya
why abunda yaringa fada kenan.
Bayan fitan shine ta tashi zaune tahada kanta da gwuwa tafashe da kuka sabida tasan
dalilin dayasa AJ yaki kusantan ta ayau jiya ma kenan saa taci !
]10/18, 14:46[ ﺓﺩﻮﺳ :ﺲﻳïºïº©ïº‡ í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 64
dakyar a ranan tasamu bacci yadauketa Dan tunanin captain ya hanata sakat sonshi da
bigenshi duk ya cika mata zuciya batada burin daya wuce tajita a jikin AJ batasan tana
tsananin kaunar shiba sai yau daya kaura ce mata kwana daya dayin bikin su .
Duk da shima a nashi bangaren ba karamar azabtuwa yayi ba danshi kanshi yasan yana
son pinky kuma son da bai taba yima zuly irin saba shi kanshi yarasa wane irin so
yake mata ji yayi kaman yatashi yakoma dakin nata sai kuma daya Tuna da minister
duk sai zuciyar shi tamai zafi sabida tsananin kishi dakyar dai yasamu yayi bacci .
washe gari da asuba bayan AJ yayi alwala yabuga ma pinky kofa saida yaji ta tashi
sannan yafita daga part dinta yawuce part din zuly saidai kunne ya tadda wutan palo
shiya tabbatar mai da ta tashi shiyasa bai shiga ba kawai yawuce masallacin dake kofar
gida
Bathroom tashiga tayi alwala sannan tafito ta tada sallah koda AJ yadawo masallaci
bangaren pinky yakoma ji yayi kaman yashiga dakinta amma sai yafasa haka nan
yawuce yakwanta ita kuma bayan tayi azkar ta tashi ta ninke sallayan sannan tafara
tunanin zuwa gaida captain batare data cire hijabin dake jikin Taba tafice daga dakin saida
ta danyi tafia sannan takarasa kofar dakin hannunta tasanya taburda Handle din hade
dayin sallama tashiga yana kwance akan gado amsa sallaman yayi ita kuma takarasa har
inda yake ta zukunna tagaida shi da lafia ya amsa kawai hade dajuya kanshi gefe ji
kawai tayi tafashe dakuka bakinta narawa tace nasani dole kaji ba dadi a zuciyar ka
sabida baka sameni a yanda kake bukata ba Dan Allah kayi hakuri kamance da komai
nasan nidin me laifi ce tausayin tane yadirar mai a zuciya duk sai yaji bai kyauta ba
baisan sanda yatashi zaune ba yajanyota tafada kan fadeden kirjin shi yashiga lallashinta
kuka takeyi sosai cikin bakin shi yabude yace I'm so sorry lefe nane da naki yarda da
kaddara kuma nasan babu Wanda ya isa yawuce wa kaddarar sa sannan yadago da
fuskanta suna kallon juna yace kishin ki yasanyani aikata haka sabida ina tsananin
kishinki da sonki .
har tabude baki zatayi magana yasanya bakinshi cikin nataa yashiga sha saukar ajiyar
zuciyar ta kawai nakeji daukarta yayi yakwantar akan gado hade dafara aika mata da
wainsu rikitattun sakonni sannu a hankali yafara rabata da duk wani kayan jikinta tun
daga saman kanta yafara Shanta har zuwa kasan ta tuni yafara mantar da ita abunda
yafaru Dan itama