Showing 54001 words to 57000 words out of 66129 words

Chapter 19 - Wayasan Asalina Complete Book by Zainab Idris Novels .pdf

15 Jul 2025

2335

ne yafara
mikewa tsaye yace toh sai abar amarya da angonta su gana tuni gaban pinky yakara
fadi dan tana ta fargaban ganin angon nata .
Fita sukayi suna tsokanan pinky bayan fitan sune palon yadauki shuru zuwa na yan
mintuna sannan daga baya AJ dake tsanye dawata dakakkiyar shadda fara yayi gyaran
murya yace amarya kinsha kamshi gaban tane yafadi hade dakai hannunta ta yaye
gyalen da aka rufeta dashi ido biyu sukayi da AJ dake tsakar mata murmushi mamaki ne
Yakama ta tawaro Manya manyan idanuwanta .

AJ yace kina mamaki ne dukar da kanta tayi irin kunyar nan girgiza Kai yayi yace toh
kima daina mamaki nine dai mijinki .
Tuni taji zuciyar ta tamata fess farin ciki yakamata tashi yayi tsaye yace inada baki ayi
walima lafia Kafin tabude bakinta tace wani abu tuni yafice daga palon murmushi tasaki
dan har saida dimple dinta yalosa bayan fitar shine su leema suka shugo dakin pillow
tadauka ta wurga ma leema da faiza tace amma bakuda kirki daria sukayi sukace ba laifin
mu bane sadiq ne yashugo dakin yace jaira daman nasan kina sonshi murmushi tayi hade
da boye kanta a tsakankanin cinyoyinta .


Da yamma aka hada gagarumar walima agidan Mr president zuly kam anci uban
kwalliya sai kace itace amaryar fuskar ta dauke da faraa mutane kam sai mamakinta sukeyi
bakin ciki kuwa ya ishi yan uwan zuly ganin ko ajikinta ma akan kishiyar da aka kara mata
su mimi kam shiryawa sukayi su yo gidan su pinky . Har dakinta suka shiga suka sameta murmushi tasakar musu mimi tace Wow auntie
farida kinga yanda kikayi kyau kuwa sumy tace bari inyi snapping dinta intura ma ya yaganta
murmushi pinky tasaki suka ringa daukanta pictures suna tura ma AJ yana bude
whatsapp dinshi yaci karo da hotunan pinky da sumy ta turo mai murmushi kawai yayi hade
da cigaba da kallon hotunan yaga tawani kara kyau tuni yakosa dare tayi.
]10/16, 17:17[ ﺓﺩﻮﺳ :ﺲﻳﺭﺩﺇ 📚 WAYASAN ASALINA 📚 SAUDAT IDRIS NOVEL 📕
PAGE 59
Gagarumin walima aka hada Dan angayato wata shahararriyar malama kuma sosai
tayi tuni akan zaman aure da nasihohi kala kala jikin pinky yayi mugun sanyi .
bayan magrib aka fara shirye shiryen kai amarya gidan ta wani hadaddan orange
material pinky tasaka me matukar daukan ido kada kuso kuga yanda kayan yazauna mata
tafito cas abunta ga fuskan nan tata sai wal wal takeyi tana kyalkyali duk da bawani
makeup sosai aka mata ba Mota hudu ne kawai suka zo daukan amaryan sabida abba yace basai anje kai wani
amarya da mutane dayawa ba .

nasiha sosai ammi tama pinky tuni jikinta yayi sanyi tafara hawaye fadawa jikin ammi
tayi tafashe dakuka babbareta akayi daga jikin ammi suka kaita palon abba shima yamata
nasiha sosai me shiga jiki sadiq ne yadaga ta yana lallashinta har yakaita bakin mota
yasata yayar abba ce dakuma kanuwar ammi suka tsanya pinky a tsakiya Sannan su
leema suka hau sauran motocin motar su pinky yafara fita daga gidan Sannan nasu
leema tana gaba tare da Faisal sai zuba soyayya sukeyi har suka karasa katafaran
ratsassan gidan dake wuse II
a parkin space sukayi parkin sannan suka fito hade da pinky da fuskanta arufe yake
part uku ne agidan daya na pinky daya na zuly sannan daya name gidan .
Bangaren ta pinky aka wuce da ita da kafar dama akace tafara shiga dakin hade dayin
addua har cikin katafaran bedroom dinta aka nufa da ita su auntie hajara ma nasiha
suka kara mata sannan suka tafi suka barta da kawayenta goma daidai abokanan ango
dashi kanshi ango suka shuga dakin amarya tsokanar AJ kawai sukeyi balantana Faisal

daya gaji da shakiyancin sune yace muje in rakaku leema da sauran kawayen tashi sukayi
sukama pinky sallama a haraban gidan ne AJ dakanshi yacuro bandir din dubu guda uku
yamika ma leema yace na tsiyan baki .
Kowa motarshi yashiga yabar Haraban gidan yan uwan zuly suma tuni Sun tafi duk da
kowa yatafi da takaicinta .

shafa kanshi yayi hade dasakin murmushi sannan yakoma sashin pinky yanda yabarta
haka yadawo yasameta gudundune acikin katon gyalen murmushi yasaki hade da
karasawa kan gadon yazauna sannan yakai hannunshi ya yaye gyalen baisan sanda
yabude baki yace subhanallah ba hade dakai hannunshi yadago da fuskanta suka fuskanci
juna murmushi yasakar mata tuni yaji wani sonta yana ratsa duk wani jijiyoyin jikinshi
cikin rikitacciyar muryarshi yace Masha Allah tashi muyi sallah mugode ma Allah daya kawo
mu wannan rana .
Kara dukar da kanta pinky tayi bata Ankara ba sai ji tayi ya yaye gabaki daya gyalen
hade da daukanta cak yayi bathroom da ita yadire kunya ne duk yabi yakamata AJ yace
kisamu ki watsa ruwa sai kiyi alwala tsayawa tayi kikam takasa yin komai rike mata kugu
AJ yayi yace yau kuma kunyana kike ji tun yanzu bakin rashin kunya yarufo shuru tayi
batace komai ba danko hada ido dashi baza ta iya ba murmushi kawai yayi sannan yabar
bathroom din yana fita tamaida kofan tarufe tana tsakin murmushi shikam dakinshi
yawuce cikin sauri tayi wanka tayi alwala tasanya tawul tafito daidai lokacin yaturo kofan
dakin dasauri tahaye kan gado taja bargo tarufe jikinta murmushi kawai yasaki danshi
har mamakin pinky yakeyi yanda yaga tachanza lokaci daya waishi takejin kunya ajiye
katon trey din yayi sannan yajuya yafita dogon ajiyar zuciya tasaki sannan tasauko daga
kan gadon tayi saurin sanya doguwar rigar bacci me Shara shara hade da zumbula katon
hijab daidai lokacin AJ yashugo dakin yasameta zaune agefen gado shi abunma daria
yabashi .
cemata yayi ta taso suyi sallah tashi tayi takarasa inda yake suka tada sallan suna
idarwa yamusu addua sannan yamata tabbayoyi akan addini sosai tabashi amsa shikuwa
mamaki sosai tabashi bayan sungama ne dakanshi yaciyar da ita abinci saida takoshi
sannan yakwashe kayan yakai kitchen inda yabarta nan yadawo yasameta rufe idonta tayi
shikuma yadauketa cak yakaita kan gado.
A hankali yarada mata akunne yace sai kace matar malam irin wannan zumbulelan hijabi
haka bata Ankara ba sai ji tayi yafara cire hijabin yana neman rabata da rigar baccin dake
Jikinta kara rufe idonta tayi shikuma yahau wasa da ita tuni yafara ruda ta dan tun da
take bata taba jin yanda taji a yanzu ba. ]10/16, 17:49[ ﺓﺩﻮﺳ :ﺲﻳﺭﺩﺇ 📚 WAYASAN ASALINA 📚 SAUDAT IDRIS NOVEL 📕
PAGE 60
bakinshi yakai cikin nata yafara tsotsa cikin wani salo sannan yafara kissing din duk
wani bangare na jikin ta har yazo kan cibiyarta shima yafara latsa yana wani lumshe ido
.
sannan yakoma kan dukiyar fulaninta nanfa yafara fita hayacinshi Dan tunda yake bai
taba ganin boobs irin na pinky ba gasu a tsassaye numfashi sama sama pinky takeyi dan
tuni yagama ruda ta nanfa zance yachanza kala yashiga mata sabbatu duk da ba

wannan bane rana nafarko da dana miji yataba sanin Taba sai datasha kuka sabida
magungunan da ammi tahada mata har dana maida bazawara budurwa .
A ranan dai in takaici maku pinky bakaramar bakar wuya tasha ba !

washe gari kiran sallan farko a kunnan mutanan biyu Aka yishi AJ dakanshi yadauki
pinky yakaita bathroom yayi mata wanka hade da gasa mata jiki hawaye kawai takeyi Dan
kasanta bakaramin zafi yake mata ba barinta yayi tayi wankan tsarki shikuma yawuce
dakinshi yayi wanka sannan yawuce masallaci koda yadawo bangaren zuly yashiga Dan
bude ma yatadda kofan bedroom yashiga yasameta tana karatu tana ganinshi tasaki
murmushi hade dayin addua tashafa sannan tace baby ina kwana murmushi yasakar mata
hade dakarasawa kusa da ita yahadeta da jikinshi yace lafia kalau wifey ya kwanan kadaici
murmushi kawai tasaki hade dacewa ya farida .
AJ yace she's fine hope dai komawa bacci zakiyi girgiza kai tayi tace aa breakfast zan
fara shirin hadawa yanzu .
Girgiza kai AJ yayi hade da daukanta yakaita kan gado yakwantar da ita sannan yaja
mata bargo yarufeta yace ki koma bacci kuku zasuyi komai OK sannan yakai mata peck a
kumatu yafita daga dakin yawuce bangaren pinky zaune yatadda ita tana karatun AL
Qur'ani saida tagama sannan kanta aduke tace ina kwana tashi yayi yakaraso inda take
yace lafia kalau sarkin rashin kunya yanzu bakin rashin kunya yarufu ko shuru tamai ta turo
baki hannunshi yakai yaja bakin auch tace sannan yadauketa yakaita kan gado
yakwantar hade daja masu bargo yarufesu matseta sosai yayi ajikinshi sai kace ance zaa
sace mashi ita
]10/17, 14:00[ ﺓﺩﻮﺳ :ﺲﻳﺭﺩﺇ 📚 WAYASAN ASALINA 📚 SAUDAT IDRIS NOVEL 📕
PAGE 61
AJ yana fita zuly ta tashi tabar dakin kai tsaye kitchen tawuce Dan harta tadda kuku
yafara aikace aikace .

Cike da girmamawa yagaida ita sannan tace yaje kawai zata yi dakanta.
Bayan fitan kuku a kitchen zuly tafara kokarin daura abun break dayake yariga daya
gama fere arish din tsoyawa kawai tayi sannan tasoya kwai .
Tana gama wa tadaura hadaddan ferfesun kifin ruwa sannan tasanya ruwan zafi a flask .
Goma saura tagama komai tasa masu aiki suka kai babban parlour dake bangaren
AJ.
Sannan tashiga wanka tana fitowa tazauna tayi normal makeup hade dasanya wata
dakakkiyar shadda purple color sannan takashe dauri takoma Palo zaman jiran su AJ.

Pinky ce tafara tashi hade da kafe shi da Manya manyan idanuwanta Tana tsakin
murmushi Dan wani sonshi taji yana ratsa duk wani jijiyoyi na jikinta dakyar tasauko daga
kan gadon tawuce bathroom .
Bude idonshi yayi yaga bata kan gadon sai zuban shower dayaji a bathroom shiya
tabbatar mai da tana wanka shima tashi yayi yawuce bangarenshi Dan har sha daya
takusa.
koda tafito daga wanka bata tarar dashi ba shiyasa cikin sauri tashirya tasanya wainsu

riga da siket da sukayi matukar zauna mata sannan tazauna agaban dress mirror ta
tsatssara kwalliya hade da kashe wani uban dauri sannan tafeshe jikin ta da turaruka
fiye da kala biyar tana zaune agaban madubin AJ yaturo kofan dakin yashugo sanye yake
da kananun kaya kuma sunyi matukar yi Masa kyau suna hada ido yasakar mata
murmushi itama maida mai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login