Showing 9001 words to 12000 words out of 66129 words

Chapter 4 - Wayasan Asalina Complete Book by Zainab Idris Novels .pdf

15 Jul 2025

2328

nanfa suka fara hira
saidai basosai pinky take samusu baki ba daga baya kuma sukaje sukayi breakfast .
Anan suka bata lokaci har zuwa 3:50pm sannan pinky tamike tsaye taduba agogon dake
hannunta kamfanin Rolex tace leema time fa yana tafia kuma kinsan flight din karfe biyar zamu
bi dasauri leema tamike su sumy suka bisu dakallo pinky tadan kallesu tayi murmushi tace bye
bata jira cewar suba tabar wajen leema kam saida sukayi musanyan lamba dasu Mimi sannan
tabi bayan pinky dasauri!
Koda suka koma room dinsu wanka pinky tashiga bata jimaba tafito leema ma tashiga
doguwar riga pinky tasaka amma me haannun vest cream color tadaure gashin kanta tayi
sannan tayafa wani Dan karamin gyale dako gashin kanta baigama rufewaa ba
Handbag dinta ma cream color ne sai takalmin kafanta ma haka
Leema ma doguwaar rigar tasaka suna gama shiri suka kira aka daukan musu akwatunsu
suka fice taxi suka samu har airport .
Koda suka isa hudu dawani abu zama sukayi a kujeru Suna Dan taba hira har aka fara
kiransu biyar daidai jirginsu yatashi zuwa tsararin samaniya!
7hours 23min yakaisu kasa Nigeria driver din minister ne yazo daukansu basu zarce ko
inaba sai gidan da minister ya mallakawa pinky
Suna shiga cikin parlour suka rike baki Dan sunyi mamakin sauyawan gidan gaba daya
achanza komi ansa sabo komi pink and white a tare sukace wow pinky tace minister na neman
kasheni irin wannan Bari dakudi haka murmushi leema tayi tace indai minister ne bakiga
komaiba Saida suka bi suka zagaye dakunan suma komi anchanza dakin dayafi ko wanne girma pinky
tadauka leema kuma nacen wajen karamin parlour tadauka saida sukayi wanka sukaci abinci
sannan sukayi sallah!
Washe gari private jet su AJ suka hau zuwa Nigeria baa ajiye su ako inaba sai a kano!
Dayake zuly tasan da dawowansu
Suna sauka suka hangota murmushi suka tsaki AJ yahade fuska
Doguwar abaya ne sanye ajikinta black color sannan ta Nada red veil abunka da farar mace
kada kuso kuga yanda tayi kyau kuma abayan yazauna mata sosai sai kace irin larabawan
Kuwait dinnan
Takalmin kafan tama red color ne me matukar tsini da tsawo doguwa ce amma basosai
dinnaan ba tana da dogon hanci sai kananun idanuwanta saidai ba kananu sosai ba
Karasawa wajensu tayi tana murmushi cikin tsiririyar muryarta dagaida AJ tsakin fuska yayi
kadan sannan ya amsa gaisuwan su Mimi sukace auntie zuly kinyi kyau murmushi tasaki hade

dariko hannunsu sukayi gaba AJ yamara masu baya shida zuly suka shiga gidan baya driver
yajasu sukabar wajen sannan su Mimi suka shiga daya sai mota biyu dasuka bisu abaya
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: 📚 WAYASAN ASALINA 📚

SAUDAT IDRIS NOVEL 📕



PAGE 12
A hankali leema tace pinky kiyi shuru please
A fusace pinky takalle ta tace leema just lyv me alone pls
Girgiza kai leema tayi tace pinky yhu have to stay away frm dat guy wata rana zay iya maki
abunda baki taba sammani ba pls
Kallonta pinky tayi ta galla Mata wani uwar harara sannan tace hm leema haryau bakisan
zuciya taba ko
Toma shi waye dahar kike tsoron sa wlhi koshi waye sai namai mafiyin abunda yamun har
yànà kirana da karuwa yeah I know ni karuwa ce
Kuma karuwar da tafi ko wace karuwa iya karuwanci
Lallai saina nuna mai nidin karuwace amma me lasisi !
Shuru leema tayi Dan tariga data sani AJ yawuce da sanin pinky shidin ba kasafai yake
yafiya ba Dan tasan labarinshi sosai
Tashi pinky tayi tashiga bathroom tasakar ma kanta shower
Shikam tuni zuciyarshi tayi fes ganin yasa me bakar fuskan kuka yau murmushi kawai yake
ta tsaki shi kadai
Dan har saida yakira Zuly sukasha soyayya !

Bayan fitowanta wanka kayan bacci tasaka sannan tadaura kinomo akai tafesa turaruka Dan
tuntuni minister yake kiranta
Ko saida safe bata ma leema ba tawuce Dan leeman ma haushi take bata
Duk da ranta babu dadi haka ta zage ta nuna ma minister soyayya Dan zuwa gobe take son
barin kasar sabida duk ya isheta !
Washe gari da farin ciki sosai ta tashi sabida yarda da uzurinta da minister yayi sannan
yamata transferring 1.5 million a acct dinta sannan yamusu booking jirgin karfe 5:00pm
Godia tamai sannan tabar room dinshi tawuce nasu tana shiga ta rumgume leema tana murna
tace minister yawuce da tunanina kinsan 1.5million yatura mun zuwa acct dina leema ma ihu
tayi tace amma gsky naji maki dadi thanks pinky tace sannan tafara cire night gown din dake
jikinta tace yaufa zamu tafi Dan flight din yamma zamubi saimu fara shiri Leema tace bangane ba daga gira pinky tayi tace nariga nagama magana da minister m living
today bazan iya kara kwana a garin nanba .
Daga ita sai pant da bra tashige bathroom cikin jacuzzi tashiga Dan tariga tasaka sabulai
masu kamshin gaske
Saida takusan Kai hour daya sannan tafito daure da towel
Saiko zuba kamshi takeyi

Leema ce tajuyo tace yanzu nagama waya da yan skool wai lectures yafara kankama fa
pinky tace nasani yanzu dai zandan je pool indawo or yhu wanna join me leema tace yeah.
Shiryawa pinky tayi cikin wata yellow gown daya saya Mata iya gwuwa babu abunda tadauka
slifas kawai tazira takalli leema tace muje leema ma daga ita sai yar gown suka fice kai ba ko
Dan gyale .
Suna tafe suna hira jefi jefi har suka karasa bayan hotel din inda nanne swimming pool din
yake mutane ne da dama kuma kala Kala murmushi pinky tayi ganin wainsu suna rawa
Waje suka samu suka zauna pinky tace jikina har suma yakeyi fa kinsan ni da rawa daria
leema tayi tace kiyi joined dinsu mana
Girgiza kai pinky tayi !

Daidai lokacin su Mimi sukazo leema ce kawai tagansu amma AJ bai tare dasu
Karasowa su Mimi sukayi inda su pinky suke zama sukayi leema ce tadan taba pinky da
hankalinta gaba daya yana wajen masu rawan nan a hankali tajuyo takalle su tasakar musu
murmushi
Su Kansu su Mimi sunyi mamaki hakuri suka fara bata akan abunda AJ yamata
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: 📚 WAYASAN ASALINA 📚

SAUDAT IDRIS NOVEL 📕



PAGE 16
Washe gari waya AJ yama su sagir yace su same shi a airport
10:00am suka karasa airport din .
Dayake private jet ne suna zuwa jirginsu yatashi

kafin 12 harsun Isa villa ganin motoci dayawqa shiya tabbatar musu da har yanzu bakin Mr
president suna nan danko part din Mami basu Jeba Dan sunsan matan gomnoni suna cen kowa
sashin shi yawuce
Aj saida yayi wanka yaci lunch sannan yadauki wayarshi yakira daya daga cikin yaranshi
Ko minti biyar baayiba ya iso yana shiga parlorn yasara mai hade dacewa sir wajen zama AJ
yanuna mai daga cikin lunsuma lunsuman kujerun parlorn
Bayan yazauna ne AJ yace jafar aiki nakeson kamun daga zuwa gobe nakeson ka samo mun
information akan wata yarinyan pinky
Komi da komi nakeson Sani akanta understand yes Sir AJ yace sannan AJ yace mai zaka
iya tafia .
Pinky tunda sassafe tashirya danyau suleja zata ganin magajia
Tagama shiryawa kenan leema tashugo dakin tace kefa nake jira juyowa pinky tayi tace
nagama ai muje key car dinta tadauka sai handbag dinta sannan tabi bayan leema suka fice har
wajen parking space
Driver side pinky tashiga sannan leema tashiga wajen me zaman banza pinky taja motar
sukabar haraban cikin gidan kai tsaye hanyan suleja suka dauka

Lokaci kankani yakaisu har kofan gidan magajia
Bin Matan wajen pinky da leema sukayi da kallo sannan suka fito daga cikin motan suka yi
cikin gidan matane kala kala birjik acikin gidan saidai babu Wanda sukama magana har suka
karasa dakin da magajia take tana ganinsu tasaki murmushi tace beauty murmushi pinky tayi
sannan takarasa tazauna akusa da ita saida suka gaisa pinky tace mama munzo mutafi dake
nefa Dan kinsan yanzu na mallaki gidan kaina sannan ayau idan munkarasa gida ki taimakeni
kigaya mun ta yanda akayi kika tsinceni
Fans kumun hakuri wayata wallahi hukkin takeyi Amma zaku jini zuwa anjima insha Allah
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: 📚 WAYASAN ASALINA 📚

SAUDAT IDRIS NOVEL 📕



PAGE 15

saida yayi wanka yahuta sannan yayi ordering abinda zayci yana gamawa yakira driver .
Fita daga cikin hotel din yayi yakarasa parking space dasauri driver din yasauko zay bude mai
bayan mota AJ yace jeka kawai nagode .
Dasauri driver yakoma wajen mazaunin driver AJ yabude wajen me zaman banza yashiga
yazauna hade da janyo kofan



Kai tsaye gidan me martaba suka nufa tun kafin sukarasa cikin gidan yakira zuly yace tamai
iso wajensu hajia
Jikinta har rawa yakeyi takarasa bangaren hajia
A dakin hajia ta tadda kannan ta dasu Mimi suna taya hajia hira karasawa tayi inda hajia take
tace hajia yanzu Alamin zay shugo murmushi hajia tasaki tace yar nema shiyasa naga sai
faraa kikeyi murmushi zuly tasaki ta dukar da kanta Dan akwaita da kunya tashi tayi tabar dakin
Farida tace Dan Allah auntie zuly idan ya AJ yashugo kigaya mun juyowa Zuly tayi ta harareta
tace iyakarku gaisuwa Dan hira zamuyi tana gama fadan haka tayi saurin barin dakin
Nata dakin ta tafi cikin sauri tasanya hadaddiyar wata abaya baka me manya manyan
dutsuna agaban rigan sai hannayen kuma irin wainsu dutsuna ne kanana masu kyalli sannan ta
Nada veil din abayan tazira flat shoe sliver colour saii wayarta iPhone 7 golden colour sannan
tafeshe jikinta da turare daidai lokacin wayarta tayi ruri murmushi tasaki sannan tayi picking call din dagacen AJ yace ina waje OK sir tace sannan
yakatse wayan saurin barin dakin nata tayi tafice a natse take tafia harta karasa inda AJ yake
murmushi suka tsakarwa juna AJ yace wow my wifey looking beautiful
murmushi tasaki tace thanks durling sannan tace mukarasa daga ciki atare suka jera zuwa
cikin parlourn babu laifi sun danyi kyau atare amma basu wani dace sosai ba saida sukayi tafia
me Dan nisa sannan suka Isa katafaran parlorn nikaina nakasa ganin karshen parlourn hajia ce
dasu Farida saisu Mimi har cikin parlourn suka karasa AJ yazukunna har kasa yagaida hajia

cike da ladabi da faraarta ta amsa sannan ta tabbayesu su Mami Farida dake gefe tace Haba
ya AJ my crush ko tunawa da yar kanwarka bakayi ba hararar wasa yasakar mata yace ina
gudun surutun kine Farida bata fuska tayi tace ya kenan nazama parrot daria su Mimi sukayi AJ
yace Nina isa sorry crush Zuly tace abba fa yana jiran ka mikewa yayi sannan yamasu hajia sallama Farida dasu Sumy
sukace ya gayan rakiya kun samu Zuly ce tajuyo tace hajia gaskiya kice suyi zaman su hajia
murmushi tayi tace baruwana kunfi kusa .
Dayake yabar fada sashin shi sukaje suka sameshi suka gaisa daga nan sukayi parlour su
Farida suka koma sashin hajia!
Suna zama aka fara shugowa da kayan motsa baki ruwa kawai yasha sannan yafuskanci Zuly
yace zulaiha akan maganar danace sai nazo zamuyine nima abba yadameni sosai akan zancen
toh inaga next week zaa Kawo kayan nagani ina so hade da kayan Sa Rana hope hakan yamiki
murmushi tasaki tace hakan ma yayi sbd Batada burin daya wuce taga ta mallaki AJ Hira sosai sukasha bai tafi ba sai goma dawani abu nadare sannan yakoma hotel
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: 📚 WAYASAN ASALINA 📚

SAUDAT IDRIS NOVEL 📕



PAGE 17
dogon ajiyar zuciya magajia tasaki hade dacewa Allah yakaimu Aameen suka amsa dashi gaba
daya sannan leema tace mama tashi mutafi kinsan fa bamuson dadaiwa acikin gidan tashi
magajia tayi da kyaar sabida tafara manyanta sosai Dan a kalla zata Kai shekara hamsin da
yan kai Kaya tafara hadawa pinky tayi saurin cewa aa mama basaima kindauki komaiba murmushi
magajia tasaki sannan tace dole indauki wani Abu sabida yanada matukar muhimmanci wata
jakar kaya tabude tadauko wani kullin kaya sannan tayafa gyalenta tace masu pinky muje
leema ce ta amsa kullin kaya sannan suka fice daga dakin Babu Wanda suka kula har suka fice daga cikin gidan
Pinky dakanta tabudewa magajia kofan baya tashiga tazauna sannan suma suka shiga picky
taja motar sukabar unguw yaukam daga ita har magajia sunyi bakwaana da suleja
Lokaci kadan yakaisu cikin garin abuja saida pinky tasaya tayi shopping sannan suka wuce
gida.
Sai da magajia tahuta taci abinci sannan takalli pinky tace .

1991/22/August
Rana ce da bazan taba mancewa ba Dan a lokacin inada kuruciya sosai sannan sosai ake ribibi
akaina
A ranan nadawo daga wajen Alh Tanimu ina sauka a mashin nafara jin kukan jariri nama
Zata acikin abokan harkane wata tahaihu saidai ina dosan kofar gida naci karo dawani kwali
kuma naci gaba dajin kukan jaririn saida na nutsu sannan na tabbatar da acikin kwalin nanfa
nakejin kukan dasauri nazukunna nabude kwalin naci karo da jaririya cikin kayan alfarma Dan

daga ganin kayan masu sadane sannan sai kunnanki dankunnan diamond ne ganin kina kuka
yasani kai hannuna dasauri nadaukeki nafara jijjigaki sannan nakara duba kwalin ko akwai wani
Abu amma bakomai hakan yasa nawurga kwallin cikin kwata .
Tun daga ranan nafara rainonki saidai a dalilinki Ko wane saurayi yadaina zuwa wajena nikam
hakan bai dame niba tunda nasameki sbd tuni nadade dajuya mahaifata
Dakudin Dana samu abaya dashi nake biya maki kudin makaranta sabida bana so kifara
harkar danayi .
tana kainan takalli pinky dake hawaye tace saidai nayi bakin ciki da fadawanki wannan
harka kuka picky takeyi sosai cikin muryan kuka tace mama harkan nan ita kadai tafi dacewa
dani tunda itama wance tahaifeni ta wannan harkan tasameni tunda harta iya ta yarda ni a titi
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: 📚 WAYASAN ASALINA 📚

SAUDAT IDRIS NOVEL 📕



PAGE 18
pinky tace mama koda ayau zanhadu da iyayena na asali bazan taba yanda dasu ba kece
kadai uwata kuma ubana Dan inada tabbacin iyayena basu sona tunda har suka iya yanda ni
hawaye magajia tashare pinky tace wannan yazama sirri a tsakaninmu kece mahaifiya ta mama
ke Kadai tana gama fadan haka ta tashi dagudu tawuce upstairs tana kuka leema ma kukan
takeyi dan tafara tunawa da rayuwar ta itama .
tashi leema tayi tace mama muje inuna maki dakinki Dan kinsan kedin yar gatar pinky ce
komi tasa maki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login