Showing 15001 words to 18000 words out of 66129 words
Chapter 6 - Wayasan Asalina Complete Book by Zainab Idris Novels .pdf
tafara magana tagabatar da dangantarkar ta da amarya dakuma irin
shakuwar da sukayi sannan tafada yanda lovers din suke matukar son juna daga karshe
tamusu fatan alkahri hade dabarin wajen raf raf kawai kakeji awajen .
Waka aka tsaki sannan couples sukaje suka yanka cake daga nan kuma DJ yasaki sauti
kada kuso kuga yanda abokanan ango da kawayen amarya suke cashewa pinky saida ta
daidaici hankalin AJ yana wani wajen ta tashi daga inda take takarasa wajenshi kaman zata fita
lemun dake kan table din a bude ne tasaya hannunta tadan tureshi sannan tabar wajen Sanyi yafara ji ajikinshi dubawan dazayyi yaga bakin cocacola ajikin wandoshi dakuma rigar
shi dasauri yamike tsaye pinky dake gefe tana kallonshi hotuna tafara mishi tana daria kasa
kasa.
Takaicine ya isheshi dasauri yabar hall din daria tafashe dashi sannan takarasa itama tafara
cashewa .
Dan tuni ta tayi searching dinshi a instagram ta tura mai pictures din hade da rubuta gifts
harda Dan heart ta tura mai dakuma abun daria sannan ta rubuta pinky
Dayake data dinshi a bude yake yana fita yaji shugowan text wayar yadanna sannan yashiga
instagram din bude DM din yayi da hotunan shi yafara cin karo rufe idonshi yayi zuciyar shi
nakuna yace wane childish dinne yamun haka kasa yayi da hotunan yaga ansa pinky baisan
sanda yayi wurgi da wayar ba yakoma cikin hall din afusace Pinky kam tuni tayi cikin motar ta tasa key
Dubata yafarayi ganin bai ganta bane yasashi karasawa wajensu faiza nasir yace AJ meya
bata ma kaya haka tsaki yaja yace ina pinky faiza tace tana nan kaduba ta tsaki yaja yace wlhi
sai na daureta inga urban da ya tsaya mata Faisal ne yakaraso yace meke faruwa su nasir
sukace pinky wai yake nema da alama matsala suka samu leema dake gefe dasauri tabar
wajen tafita pinky tana ganinta tabude mata tace shugo mutafi leema nashiga pinky taja motar
sukabar wajen saida sukayi nisa tafashe da daria Dan harda hawaye
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 24
Wayarta tadauko Tamika ma leema tace duba mun kigani kaman yafashe dakuka .
Daria takuma fashewa dashi leema tace pinky kinsanko wannan Karan babban mataki zay
dauka akanki Dan cewa yayi saiya daureki dogon tsaki pinky tasaki mtsw tace mafashi Dan
rainin hankali kawai harya isa yakulleni mtsw takuma Jan tsaki daidai lokacin wayarta tayi
ringing sunan faiza tagani pinky tace leema answer kisa mun a loudspeaker yanda tace haka
leema tamata dagacen faiza tace pinky kina inane pinky tace I'm so sorry kawa wani aiki nayi
shiyasa nabar wajen ina gida faiza salati tazuba tace pinky wlhi AJ baida kirki komi zay iya
aikatawa tsaki pinky tayi tace saikun dawo sannan leema takatse wayan gidansu faiza suka
wuce tana parking tawuce part din faiza a upstairs leema tabi bayanta tana shiga tafada gado
taware hannayenta tace woo happy me .
Leema tace kina Daison Sa kanki a balai manyan idanuwanta pinky takada tace kadan ma
yagani dani yake zancen
shugowan tsako taji a wayanta tana budewa taga DM aka mata tana budewa taga sakone
daga AJ
I will catch you kawai yarubuta hade da turo da hoton hannu .
Dogon tsaki taja tace aikin banza mikewa tayi tafara rage kayan jikinta tana wakan Selena
Gomez
A bangaren AJ kam a fusace yabar hall din Dan tabbas daya kama pinky yau na lahira sai
yafita jin dadi amma koba yauba zasu hadu kuma saiya nuna mata kuskurenta.
sha daya aka tashi a frnds day din .
yaukam kwanan farin ciki pinky tayi
Washe gari ranan picnic ne kananun kaya ko wanne yasaka pinky kam ansha madaran kyau
bayan ishai aka fara zuwa daukansu zuwa wajen picnic din
Nasir yace pinky wancen motar Zaki shiga pinky tace aa a motata zani nasir yace yaudai
kihakura da motarki sbd anhada kowa da partner dinshine OK tace sannan takarasa wajen
motan tabude tashiga wani kamshine yabigi hancinta lumshe ido tayi tana shiga akayi locking
motan cikin tsiririyar muryarta tace sannu fa shuru taji tabe baki tayi tashiga latsa wayarta tada
motan akayi sukabar haraban cikin gidan saida sukayi nisa
Me tuka motan yace kece da sannu danni yau kwanan farin ciki zanyi daram taji gabanta
yafadi a hankali ta daga kanta takalleshi tuni cikinta yaduri ruwa
Kokarin bude kofan motan tafarayi jikinta narawa muryarshi taji yace yarinya kin makaro
aiyau me kwatanki sai Allah yau sai kwanan kurkutu wani zufane yaketo Mata duk da ac din
motan a kunne yake
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 25
Ko kallonta bayyiba yaci gaba da driving dinshi .
Area ii suka nufa abakin gate din katafaran gidan yatsaya yayi horn baa jimaba gate man
yawangale gate din
Cikin tane yawani kada kululu har cikin gidan yanufa sannan yayi parking.
Yafito afusace yazagaya yabude wajen me zaman banzan yariko hannunta dakarfi Dan har
saida ta danyi kara .
Jan ta yayi dakarfi har zuwa cikin parlorn gidan yayi wurgi da ita akan kujera Dan saima data
bige da stool din dake kusa da kujeran auch tace hade dakai hannunta kan goshinta daya fara
fitar dajini kadan kadan.
Ko lura bayyi da ciwon da taji ba yace yau Allah kadai zay kwaceki badai bakida Tarbia ba
bakisan kuma darajan mutane ba .
Yaukam zan nuna maki iyakarki tashi zakiyi kifara tsallan kwado tun daga wajen dining
dincen har wajen kofa
Dasauri tace tsallan kwado kuma niban iya ba
Murmushin mugunta yayi yace koki tashi kiyi ko kuma yanzun nan insa bindiga in harbe maki
kai kuma babu uban daya isa ya tinkareni akan nakashe karuwa kamarki hannunshi yakai
bayan wandonshi yadauko bindigar .
Ai batasan sanda ta tashi tsaye ba jikinta yadauki rawa dakyar tazukunna kasa tafara tsallan
kwadon wayarshi yadauko yafara mata video tanayi yana murmushin mugunta saida takai na
ashirin tafadi a tsakiyan parlorn asume .
gashi jini baibar zuba agoshin taba hakan yasashi tashi cikin Sauri yakarasa inda take yakai
hannunshi ya ciccibeta yayi upstairs da ita wani daki yanufa da ita yakwantar da ita akan
katafaran gadon sannan yafita daga dakin bada jima waba yadawo rike da first air box a
hannunshi yakarasa yayi treating dinta sannan yafice daga dakin yana tsakin tsaki amma ai
komin banza yahorar da ita yau kashe wutan gidan yayi gaba daya sannan yafito daga parlorn
yasa key yarufe hade dakarasawa wajen motar shi daidai lokacin wayar hannunshi tayi ruri
murmushi yasaki Dan yasan pinky zasu tabbayeshi
Daukan wayan yayi yakafa akunnan shi tun kafin yayi magana nasir dagacen yace fisabilillahi
ina kakai pinky wani malalacin murmushi yasaki sannan yace nasace ta .
Nasir dagacen yace kawa Allah AJ ka rabu da yarinyan mutane daria yayi yace saina koya
Mata hankali tukunna ai tunda na rantse kuma shikenan sannan yace saida safe .
Baijira cewar shiba yakatse wayan yashiga motarshi yabar haraban cikin gidan ai good
7weeks dinnan sai tayi shi dani take zancen
Kuyi hakuri yau banyi posting dawuri ba banajin dadine amma insha Allah zuwa an jima
zankaro maku
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 26
Wakar DJ khaleed yasaka yasa volume dan daidai sabida shidin ba maabocin jin wakoki bane
wata rana yakan sane sabida nishadi
Cikin kwarewa yake bin wakar DJ khaleed harya karasa gida
Shikam yasan yau baccinshi zayyi me dadin gaske tunda yau komin banza yayi maganin me
bakar fuskan ace warshi.
Karfe biyu daidai tabude idonta saidai dakin mamaye yake da duhu tsorone yakamata jikinta
yadauki rawa dakyar tabude blanket tarufe duk jikinta dashi danko fuskanta bata bari ba
Jin haushin karninka shiya kara tsorata ta batasan sanda tasaki fitsari a wando ba hade da
hawaye
Cikin zuciyanta kam ta tsinewa AJ yafi so dubu daman haka yake mugu
Saida taringa zuba adduoi sannan bacci barawo yasaceta
Su leema kam hankalinsu yakasa kwanciya sunkira wayarta harsun gaji amma aka she.
Idonta biyu aka fara kiraye Kirayen sallah Dan dadi taji saidai bata sauko daga kan gadon ba
har saida gari yafara haske 7:00 am daidai tasauko daga kan gadon saidai dasauri takoma
tazauna tana rike cinyoyinta tana hawaye a hankali tace Allah ya isa wallahi .
Da rarrafe tashiga cikin bathroom tacire kayan jikinta tayi wanka tadaura tawul din dake bayin
sannan tafito tana tafia dakyar harta karasa bakin gadon tazauna tana hada uban zufa sabida
azaban da cinyan nata yake Mata .
Kwanciya takoma tayi tarufe idonta tuni bacci yayi awon gaba da ita.
Karfe Tara da rabi yatashi daga bacci .
Wanka kawai yashiga yana fitowa yashirya cikin kananun kaya
SÃ nnan yakarasa dining yayi breakfast
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 27
Yana gamawa yadauki key car dinshi da wayoyinshi yafita
Bangaren su Mami yawuce a bedroom yasameta tana aiki a system
Kan kujera yaje yazauna yace Mami good morning antashi lafia
Dagowa tayi tace lafia kalau sannan tace hidimarka nake tayi tun dazu ina zaban kayan
akwatun inlw na .
Murmushi yayi hade dashafa kanshi yace Mami kina ji da Zuly fa murmushi tayi tace ko wace
mata zaka aura haka zan sota .
Tashi yayi tsaye yana Shafa kanshi yace Mami zanfita OK tace hade dacewa zuly ta turo
mun list din event din da zaayi before then yakamata ayi booking din dika hotel sbd baki kuma
AJ yace Mami bikin nanfa saura one month ai akwai sauran time ni sai nadawo dasauri yabar
dakin yawuce parking space dasauri securitys suka bishi saurin tsayar dasu yayi yace thanks
yau ni kadai zanfita OK sir sukace sannan yashiga cikin motanshi yabar haraban cikin gidan Kai
tsaye area ii yanufa yana zuwa bakin gate din yayi horn megadi yawangale mai gate din
yashiga yasamu gu yayi parking sannan yafito
kai tsaye hanyan shiga parlor yanufa yasanya key yabude hade dashiga da sallama
parlorn yabi dakallo a tunaninshi ko pinky tafito upstairs yanufa yasanya hannunshi yabude
kofan hade dashiga cikin dakin.
Kwance ya tadda ita tana bacci daga ita sai Dan tawul din data daura kuma baigama rufe
Mata cinyoyin taba
gashin kanta ko yayi baza baza akan gadon gashi bakikirin saida yagama kare Mata kallo yayi
saurin cewa auzubillah daidai lokacin pinky tabude idonta shikuma yayi saurin juya bayanshi
Dan bazay jure ganin wannan halitta ba .
Cikin tsiririyar muryar ta tabude bakin tace ina bukatan kayan sawa batare daya juyo
yakalle taba yace kisameni a downstairs yanzu baijira cewar taba yabar dakin .
Bayan fitanshi da minti goma tamike dakyar tasa hannunta tayo da gashin kanta gaba sannan
tagyara daurin tawul din tafita dakyar take tafia harta karasa downstairs juyowan dazayyi suka
hada ido mikewa yayi dasaurii yace bakida hankaline zakii fito haka .
Shagwabe fuska tayi kaman zatayi kuka tace to to ba kayana bane ya lalace
Tsigan jikin shine yaji yawani tashi sosai yanda tayi maganar ya birgeshi sosai yana son
Mace me shagwaba .
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 28
Kara narkar da murya tayi tace auch nifa yunwa nakeji Dan ban taba ganin inda ake horo da
yunwa ba tana maganar ne tana nufan wajen fridge ...
Baisan sanda yayi saurin dakatar da ita tahanyan kiranta dakarfi ba yace pinky .
Gaban tane yawani fadi tajuyo a tsorace tana kada idanuwanta hanyan upstairs yanuna
mata da hannu
Marairaice fuska tayi tace wlhi harka tsoratani da muryan naka sai kace na dorom .
Kasa magana yayi gaba daya
Hanyar upstairs tanufa tana tafia dakyar harta karasa daki tazauna a bakin gado tana turo Dan
karamin bakinta
Dakyar ya iya takawa yafice daga parlorn yashiga motarshi yabar gidan
A hanya sai tunowa yakeyi da yanda yaga pinky tahadu yarinyan ba laifi sai kace yar India
dankyau dakuma gashi har gadon baya
Duk cikin zuciyanshi yake maganan nan saidai yarinyan tabata kyaunta tunda har tayi
amfani dashi wajen rudar maza
Daidai xclusive boutique yafaka motar shi
Yama ci saa bakowa acikin boutique din hakan yabashi daman zaban mata dogayen riguna
guda goma hade da flat shoe
yana gama tsiyayyan yabada ATM aka cire kudin sannan aka kaimai kayan har cikin mota .
daga nan chicken capitol yanufa yatsiyan mata abunda zatayi breakfast dashi hade Dana
lunch kuma .
daga nan kai tsaye gidan yakoma koda yaje baisa me ta a parlor ba saiya haura upstairs
knocking yayi pinky dake kwance tace come in Dan ita bataa damu daya ganta a yanda take ba
.
Ganin batada niyan bude kofan ne yabude ya ajiye Mata kayan sannan yakoma downstairs
yasamu gu akan kujera yazauna yana danna wayarshi.
Mikewa tayi dakyar ta dauki ledar da fito da kayan
Babu yanda ta iya haka tazira daya daga cikin rigunan kuma yayi mata kyau sosai saiko Jan
tsaki take Dan rigar tamata nauyi acewarta .
Daure gashinta tayi sannan tasauka downstairs takarasa har inda yake zaune ta tsaya tarike
kugu tana wani kada idanuwa tace Dan Allah horon kuma harda tsiyo mun wannan rigar me
nauyin tsiya.
Kallonta yakeyi yanda taketa wani juyi a gabanshi ganin bazay jure ganin ta bane yace
breakfast dinki yana dining uhmm tace hade dacewa nifa nagajii inbanda mugunta irin naka
zaka wani Kawo ni nan ka ajiye saikuma tafara hawaye tace tafia ma dakyar nakeyi sbd
mugunta ko sai takuma fashewa dakuka tafara tafia Tana harde kafa aiko tazame AJ dake kallonta dasauri yatashi yataro ta tafada jikinshi .
[10/8, 18:11] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 29
hada ido sukayi ta saki tsaki tace ni wallahi daka barni nafadi hannu sai kace dutse .
Murmushin mugunta yasakar mata hade dasakinta tafada kasa Tim kakeji ihu tadan tsaki
shiko juyawa yayi Yakoma yazauna yadauki wayarshi yaci gaba da latsawa yahade rai .
Ganin bai kallon tane tamike dakyar tace mugu daman duk soja mugune
Sannan tayi gaba takarasa dining taja kujera tazauna
Tashiga bude take away din .
Chips n egg ne sai chicken wings da titus fish hade da white rice .
Dayar ledar kuma sausage combo ne
Chips n egg din tafara ci kadan