Showing 6001 words to 9000 words out of 66129 words
Chapter 3 - Wayasan Asalina Complete Book by Zainab Idris Novels .pdf
thanks baby
dagacen tace jia me martaba ya tabbaye ni akan maganar biki
Shuru yayi kaman me tunani sai data kara cewa Cwt bakace komai ba
AJ yace baby daga nan kano zan taho idan nazo sai muyi maganar I love you
Bye baijira cewar taba yakatse wayan
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 10
Saurin karasawa bakin motan sukayi sagir yama motar key AJ yashiga wajen me zaman banza
su Mimi ma saurin shiga sukayi Sagir yaja motan sukabar haraban wajen
Suna shiga cikin haraban hotel din tun kafin sukarasa parking space AJ yace drop me here
dasauri sagir yaja yatsaya AJ yabude motar yafita a fusace
Su sumayya kallon juna sukayi
Sumayya tace ban taba ganin ya ranshi yabaci haka ba sai yau
Sagir yace nima haka amma ina mamakin sanin juna dasu kayi
Mimi tace amma fa ya bai kyauta ba banji dadin maganar daya fada Mata ba
Hada baki sagir da sumayya sukayi sukace gaskiya bai kyauta ba ai cin fuskane
Mimi tace uhm damuwa tama ban amshi contact dinta ba sumayya tace kedai bari Dan wallahi
yau naga wacce tafi auntie zuli kyau
Sagir yace kada kubari yajiku Dan naga tsanar ta a idon shi!
Tsandarewa pinky tayi a wajen zuciyanta nawani tafarfasa saura kiris tafashe da kuka amma
saita daure amma zuciyanta har wani tiriri yake mata leema da tagama zazzare idanuwa tace
kingani ba abunda nake gaya maki kenan gashi yagaya maki magana yatafi
Murmushin dayafi kuka ciwo pinky tayi tace baici bulus ba wallahi sai yasan yatabo pinky
Dan baa tabani in kyale
Sannan tasuri handbag dinta tayi gaba !
Yana shiga dakinshi bathroom Kai tsaye yawuce ko kayan jikinshi bai cire ba yasakar ma
kanshi shower
Bazay fara daukan mataki akan me bakar fuskanba sai yakoma gida Nigeria
Zansa a Kawo mun details akanta tabbas saina shayar da ita bakin cikin da bata taba tunani
ba
Tunda batasan darajar Dan adam ba lallai batasan waye captain AJ ba
yauko wajen minister bata jeba sabida zuciyarta ba dadi koda yakira ta cemai tayi kanta
naciwo
Ko baccin kirki takasa yi a ranan
A bangaren AJ kam baccin shi yasha Dan shi kadai yasan mezay mata
Washe gari su Mimi suna shiryawa suka wuce dakin AJ
Saida sukayi knocking harso biyu sannan yatashi daga zaunan dayake da koffi a hannunshi
yakarasa yabude kofan yace badai tun yanzu kuke son atafi cinema dinba sumayya tace aa
daman ya muna son muje shopping ne and pls yhu have too join us
Ganin yana kallon sune sukayi saurin hada baki wajen cewa please......
Alright yace sannan yajuya yace kuje ina zuwa yanzu
Murmushi sukayi sukabar room din
Kananun kaya yasaka sabida daman yariga dayayi wanka blue Jean's sai white riga
Bakaramin kyau yayi ba
Sannan yafesa turaruka masu kamshi yadauki wayoyinshi hade da ATM card dinshi na nan
Dubai
Fitowa yayi daga dakin sannan yatafi downstairs yasauka yamika musu key room din sannan
yafita
Tsassaye yasame su suna video girgiza kai yayi hade dacewa zanga ranan dazaku girma
Mimi tace ya yanzu fa harda masu kids snap chat sukeyi Kaine dai bakaso
Zaman wajen me zaman banza yabude yashiga yace niba kaman Ku bane sbd kunsan ni
busy man ne bayan sun shigane sagir yatada motan sukabar cikin hotel din
Dubai mall sukaje sosai sukayi shopping dakyar sukasa AJ yayi ma zuly tsaraba
Ranan dai sunsha yawo sosai sai yamma gabda za a fara saida ticket nashiga kallon raees
sannan suka karasa wajen duk ticket daya 50k haka AJ yacire yabiya suka shiga
Shi kanshi yaji dadin film din duk da shiba maabocin kallo bane yadai fi kwarewa wajen
maida hankali a aikinshi
Basu suka dawo ba sai sha daya agajiye suka fito daga motar ko wannan su rike da
shopping bag
Pinky tana tsaye ta window tana kallon mutane roban ice cream din data gama Shane
tasakoshi kasa AJ kuma daidai zay wuce kenan robar ice cream din yafado mai akai sauran ice
cream din dake ciki tuni yabata mai kaya
A fusace yakai hannunshi yayi wurgi da roban ice cream din hade dadaga kanshi yakalli
upstairs don yaga wane illiterate dinne yamai wannan aikin
Pinky kam batasan taasar da tayi ba Dan ear peace ne a kunnanta
Tana jin wakar Nicki minaj tanayi tana kada kai tana tafa hannayenta
Idanuwan shine suka sauka akan fuskan pinky a fusace yace this idiot I will kill you
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 9
Dubai
Komawa yayi yazauna sagir yace bari in anso mana abun motsa baki
Harya juya AJ yace yhu knw m full basai ka anso dani ba tunda Ku ciye ciye baya muku wuya
shagwabe fuska sukayi atare sukace ya ice cream nefa
Yace nasan ice cream ne ai Ku kenan kuringa shan abunda zay kara maku kiba
Murmushi sagir yayi yabar wajen
Aj yace aure zakuyi and you guys are still young
Amma kullin sai narka uban kiba kukeyi shuru sukayi Dan sudai sunsan jikinsu daidai yake !
sagir bai jima ba yadawo da three cups na ice cream mika masu yayi sannan yazauna suka
fara video ta snapchat
Daidai gate din park din taxi din yafaka suka fito pinky Tamika mai kudinshi suka jera suka
shiga cikin park din
Rasa inda zasu zauna sukayi leema ce tahango su Mimi da suke pictures tace thank god ga
yan Nigeria cen muje muzauna kusa dasu ko hira mayi
Yamutse fuska pinky tayi tace leema akwai ki dason janyo mutane ajiki wallahi mtsw taja tsaki
sannan tabi bayan leema da tuni tayi gaba
Kusan dai atare suka karasa inda su AJ suke
Waje suka samu suka zauna a daya daga cikin kujerun wajen
Suna zama daga Mimi harsu sagir saida suka juya suka kara kallon pinky Dan tamusu kyau
sosai
AJ latsa waya kawai yakeyi baima kula dasu ba saida yaji muryan Mimi tana ce musu
sannunku sannan yadago da fararen idanuwan shi yakalle su saidai fuskan leema yasamu gani
sabida ita pinky gyalen ta yarufe mata fuska girgiza Kai yayi yamaida hankalinshi kan waya
Mimi kallon pinky tayi tace hello m Mimi murmushi pinky tasaki Dan sai taji sun kwanta Mata a
rai
Cema Mimi tayi m pinky
A razane yadago da fuskanshi yakalleta ita ma lokacin tadago dakanta leema ma tuni tagane
shi a tsorace tamike jikinta yadauki rawa
pinky kallonta tayi tace meye haka dakyar ta iya kai bakinta daidai saitin kunnan pinky tace
Wanda kikama rashin m ne a hotel
Tsaki taja tace so what kasheni zayyi dakarfi tayi maganan danya ji mikewa tsaye yayi
yanuna da yatsa yace who do yhu think you are itama mikewa tayi tana binshi da harara tace
Neman sani kakeyi
Su Mimi kam kallonsu suka tsayayi
Pinky tace daman Kaine nabawa hakuri subhanallah amma nacutar da kaina
sannan tatabe baki tace duk abunda zuciyarka tagayà ma akaina hakane Dan bazan bata
bakina wajen baka amsa ba
Murmushin takaici AJ yayi sannan yace ko tantama bazanyi ba ke karuwar kan titice Dan
idan ba karuwa ba babu me irin wanñan banzar shigar Dan inaga rabonki da kai goshinki kasa
harkiñ mance yana gama fadan haka yabar wajen a fusace Dan yasan ko bà nza ya jagula ma
me bakar fuskañ zuciya dasauri su Mimi suka mike suka kalli pinky da ranta yake abace sukace
sorry sannan suka bar wajeñ dasauri
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 11
Su Mimi sun razana sosai da ganin wacce ta wurgo roban ice cream din sunsan koh yau bazaa
kwashe lafia ba yanda zuciyar ya take a yanzu !
A fusace yayi cikin hotel din ya haura upstairs su Mimi basuyi gigin binshi ba sabida gudun
abunda zaije yadawo
Saida yakarasa upstairs tunaninshi ya tsaya cak ganin baima San room no dinba amma
tunaninshi yafi kaiwa a tana room 105 yana zuwa bakin kofan yabuga da karfin tsiya leema
dake kwance a firgice ta tashi tana zazzare idanuwa pinky kam bata Masan anayi ba Dan
kunnanta toshe yake kara buga kofan akayi a karo nabiyu dirowa leema tayi daga kan gadon a
tsorace jikinta duk yadauki rawa wajen pinky takarasa tacire ear peace din daidai lokacin AJ
yakuma buga kofan da karfin tsiya zubewa leema tayi akasa jikinta narawa Dan ita kanta pinky
ta tsorata amma sabida karfin Hali irin nata tayi wajen kofan zata bude leema tace karki bude
bafa musan ko waye ba tsaki pinky taja mtsw batare da tayi magana ba takai hannunta kan
handle kofan tabude
Tana budewa gabanta yayi mugun faduwa amma saita dake yana ganinta yakai dogon
hannunshi yawanke Mata fuska da mari harso uku iya gigicewa tagama gigicewa Dan tunda
take baa taba Marin taba leema tasowa tayi takarasa bakin kofan tana ganin AJ taja dabaya
takoma Pinky rike kuncinta tayi danhar wajen yayi mugun ja bata Ankara ba sai jin hannunshi tayi
yajanyota yayi waje da ita baima kula da kayan dasuke jikin taba gajeran wando ne sai yar top
da batada hannu janta yakeyi iya karfinshi
Saida sukayi nisa da room dinsu takwace hannunta dakyar tace kai mahaukacin inane dahar
kake da daman sanya tafin hannunka a fuskanta kayi kuskuren mari na
Hannunshi ya dunkule da niyan Kai mata nushi kome yatuna sai yafasa murmushin takaici
yasaki yace nagode wa Allah daya yini mahaukaci bayyini a karuwa ba sannan a zuciye
yakuma damkan hannunta sukayi downstairs sai jaraban yasaketa takeyi amma ko sauraronta
bayyi ba saida sukaje har inda roban ice cream din yake yayi wurgi da ita tafadi kasa su Mimi
suna nan a tsaye har a lokaci mutane ne suka taru idonshi jajur yakalleta yace kinga waccen
robar ice cream da kika wurgo mun da gangan wallahi tallahi sai kinyi dakin sani a rayuwar ki
saina koya maki hankali
A tsiwace ta tashi tsaye tana goge hannunta daya Dan goge idonta tuni suka chanza launi
batasan sanda hawaye yazubo Mata ba tsanar shi taji har cikin zuciyarta karasawa yayi inda su
Mimi suke yace ke sumayya bani ice cream guda daya cikin ledar nan bakinta narawa tace ya
me..... tsawa yadaka mata yace common curo kibani jikinta narawa tacuro babbar roba Tamika
mai yana ansa yabude yakarasa gaban pinky sannan yace baa taba captain AJ ya kyale
Kallonshi kawai takeyi zuciyarta nawani zugi gashi takasa cewa komai
Akanta yakifa robar ice cream din tuni yan wajen suka dauki ihu murmushi yayi sannan yace
sunana captain Alamin junaid yana gama fadan haka yabar wajen
Dasauri su Mimi sukabi bayanshi suna tausayin pinky
Hakuri akafara bata kuka tasaki dagudu tabar wajen tayi cikin hotel din room dinsu tawuce
tana zuwa tafada gado tafashe dakuka dasauri leema tarufe kofan tasa key takarasa kan gadon
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 14
Zuly kallon AJ tayi daya maida hankalinshi gaba daya akan wayar hannunshi.
cikin tsiririyar muryarta tace durling kana tare Dani amma gabaki daya hankalinka yana kan
waya
Ko yaba kwalliyata daka keyi yau bakayi ba hope dai ba laifi nama mijina ba
Kallonta yayi sannan yasakar Mata murmushi yakamo hannunta yana Dan murzawa kadan
yace tayaya wifey zata yi laifi kuma kema kinsan koban fada ba ai kinsan kinyi kyau tunda har
su Mimi sun yaba
Shagwabe fuska tayi tace amma Kai baka yaba ba ai and yhu have too
OK OK AJ yace sannan yace wifey kinyi kyau kamar yanzu in daukeki mutafi abj daria sosai
tasaki shikuma yana kallonta yana murmushi !
A haka suka karasa katafaran gidan me martaba Dan fadan yanda gidan yake bata bakine ma
sabida kyanshi da haduwanshi
Dan yawanci bangaren gidan ginin zamani ne hakan ya tabbatar mun dashi kanshi me
martaba Dan zamani ne .
Har parking space suka karasa hade da firfitowa daga cikin motan su Mimi atare sukace
Wash mungaji wallahi harara AJ ya zabga musu sannan yace kuma komin gajiyan daku kayi
gobe zamu koma
Kallonshi zuly tayi saidai batayi magana ba sabida sanin halin mutumin nata shiyasa take
mugun shakkan shi da tsoronshi
Matsawa gabda shi zuly tayi tace zaka shiga Ku gaisa dasu hajia ne yanzu kosai anjima
Girgiza mata kai yayi sannan yace yanzu hutawa nake son inyi su Mimi kam tuni sun shige
cikin gida .
OK zuly tace sannan tace akaika dakin saukar bakine girgiza kai yayi
yace no baby zanje hotel inkwana bata fuska tayi wannan karan tace durling baikamata kaje
hotel ba tunda nanma duk gidane
Bude gaban mota yayi yazauna sannan yace bazan iya kwana gidan sirikai ba m sorry
zandawo an jima tunda akwai abunda yakamata mu tattauna sosai kafin inzo saiki gayama me
martaba zuwana
Baijira cewar taba yakalli driver din yace muje
Tsayawa tayi kerere tana kallonshi har suka bar gidan
Tsaki tabuga sannan tayi cikin gida .
Kai tsaye tahir guest palace suka nufa dayake yariga dayayi booking online koda yaje key
room din kawai aka bashi !
A gurguje pinky take shiri leema takalleta tace law ba wasa bane naga dukkin sukurkurce ne
tsaki pinky taja tace bana son inyi missing test din yau wlhi tunda nayi missing guda uku kuma
kinsan yanda nadauki karatun nan da muhimmanci
tana gama maganar tasuri car key dinta dasauri tafice leema ma tabi bayanta dakanta tayi
driving dinsu a sabuwar motar nata har zuwa uniabj
Tun daga bakin gate student suke kallon motar dayake akwai tic basu gane ko waye aciki ba
tana parking tayi saurin fitowa rike da hang bag dinta takulle motar tuni kallo yadawo kanta
atare suka jera itada leema suka wuce danko kallon mutanan wajen basuyi ba
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 13
Murmushi tasakar musu hade dabude Dan karamin bakin nata tace ah bakomai yawuce ai
Karku damu
Sosai pinky ta birge su yanda tanuna musu bakomai bane abunda AJ yamata .
Leema ce tace da alama dai kaman ku yaran Mr President ne idan banyi kuskure ba
Murmushi suka tsaki a tare hade dakallon juna sukace yeah hakane