Showing 33001 words to 36000 words out of 52374 words

Chapter 12 - NA TAFKA KUSKURE COMPLET BY JANAFNANCY-1.pdf

yana dagawa tahir yace"Sannu batulu shikenan mun
gama ma wahala ko ane memu ko...?Tsaki safwan yaja kafin yace"plz Tahir kakar batamin rai
ina alfahari da wannan daren...Kunyi naku nikuma ku barni nayi nawa mana"Tahir yace"Rakiyar
siyan bakin kai kadai zaka..?"Safwan yace"Kai wani irin nadawane yaushe kaga ana wannan
kauyancin wai siyan baki to ni tuni na siya bakin yan kayata bani bukata kasha zamanka kakula
da asibiti kan ingama hutun amarci gwaro na"Yafada yana dariyar keta Tahir yace"Kan
ubanchan Allah ya isa"Dr yace"× 2 nima wlh"Yana fadar haka ya kashe wayar yana dariya.


Tahir kuwa chilli yayi da wayar kangado yace"Na rantse nima auren nan zanyi kodan innuna ma
gayen nan kuskurensa"Yafada yana fadawa kan katifa kan yace aransa"Gaskiyan Dr Safana
yau Daren Alheri ne agaresa niko yaushe zan yi katari da wannan daren alhairin. _Niko nace ga
Sahiba zan baka dama tuni take sonka_ wani dirty look yamin wanda tasani ficewa ba shiri
_sorry sahiba nayi iya bakin kokarina ammh Tahir yaki amincewa kibari zan ma Mallam yahuza
mgana ko yana ciki_😛

Yana adana motarsa a parking space ya shige ciki da sassarfa dakin sakina yadosa yajisa
adatse shuru yayi yana jinjina abun kafin ya isa kichen ya bude fridge ya sanya leda daya
dayan ledan kuma ya dauko faranti yadora akai tareda kofuna guda biyu ya wuce dakin
Safeena inda ya barta nan ya sameta harta zame tadan kwanta karar bude kofan shi yadata ta
mike da sauri tana masa sannu da zuwa cikin hanzari ta mike ta isa kusa da shi tana kokarin
amsan faranti kallonta yakeyi mirmishi saman fuskarsa yaki bata farantin yanoke kafada
yace"Amarya bata aiki koma ki zauna aikin ki na nan zuwa yan matana"Yafada yana kanne
mata ido daya mirmishi tayi ta noke kai kan ta koma kan gado ta zauna shikowa ya ijiye faranti
akasa ya isa ga fridge din dake dakin ya bude shake yake da madarar hollandian saboda daga
shi har sakina abun shansu kenan dat why ko'ina kaduba agidan shi zaka dinga gani.


Dauko guda daya yayi yazo ya ijiye kan Farantin lokaci Daya yana zama a kasa bayan ya
Tankwashe kafa yahau bude ledar yana fadin"Sauko yan matana kici daga mijinki"kin tasowa
tayi harsai da yagama juyewa acikin farantin kana yataso yazo ya mikar da ita tsaye kan yasa
hannu ya zare hijabin jikinta yace yana kallonta"Daga yau na haramtami ki sanya hijabi mutukar
muna tare"yafada yana kallonta sunne kai tayi yarikota har zuwa saman kafet din dake dakin ya
zaunar da ita yana jawo farantin gabanta naman yayago ya nufe bakinta tayi saurin kauda kai
yabata fuska yace"Bana son gaddama Safeena kinsani ko..?"Jin yafadi haka yasa tayi saurin
bude baki ya samata yana fadin"good girl....Haka yadinga ciyar da ita ita kuma kunya yahanata
sakewa bai matsa mata ba harsai da tace ya isa ya tsiyayamata madarar yabata tasha shima
yaci ammh badayawa ba suna gamawa tamike zata kwashe kayan dasukai amfani da shi yayi
saurin dakatar da ita yana fadin"Karki bari na sake maimatawa"Tanajin haka tayi saurin
sakarmai shi ya kwashe ya kai kichen yana dawowa yace mata taje tayi wanka kai tsaye
tace"Nayi fa dazu"Kallonta yayi yace"Bani son......Bai karisa ba tashige toilet da Sauri juyawa
yayi yana mirmishi.



Dakinshi yashiga shima yafada wankan alwala yadauro kana yafito yashafa mai yafeshe jikinsa
da body spry kayan barci yaso yasanyawa sai kuma yafasa kawai jallabiya yasanya ko boxers
bai sanya ba yafito yanufi dakin Safeena fuskarsa na fitar da Annuri.


Yana shiga ya isketa harta kwanta harda uban hijabi gyaran murya yayi kan yace"Kinyi alwala
ta amsa da eh ya wuce ya shimfida darduma yana fadin"oya taso muyi sallar godiya ga
Allah"tana so tace ai itayi nata ammh ganin yadda yahade rai yasa tatashi sum sum tawuce
raka'a hudu sukayi kan yadade yana kwararo musu addu'an zaman lpy da juna da zuru'a
dayyiba.yamata tambayoyi kan addininta baiyi mamakin amsoshinta ba cos yasan ko wacece
ita suna kammalawa jikin safeena narawa ta haye gado tana fadin"Unku mu kwana lpy"Dariya
ta kusa kwacemai yace"To yanmata asha barci lpy" tadade batayi barci ba tana tsoron kar ya
hayo gadon hardai barci yasaceta shiyasa sai dayaga barcin yadan yi nisa kana yatashi ya

kashe wutar dakin ya kunna dumlight kafin ya isa kan makeken gadon ya kwanta agefen
safeena wacce ke sauke numfashi cikin kwanciyar hankali rumgumeta yayi numfashinta na
sauka awuyansa shiyakara rikitasa lokaci daya ya zare mata hijabin jikinta harda dan kwalin
yana shafa gashin kanta cikin jan Numfashi kara kamkameta yayi yana jin wani abu na mai
yawo ajiki rumgumar da yayi mata shiya data ita tayi saurin bude ido bata ganinsa sai dai
duhunsa bai bata zarafin mgana ba ya yadora harshensa kan lebenta yana mata yawo dashi
tsam safeena taji tuni jikinta yafara rawa tabude baki kenan zatayi mgna yasamu nasarar tura
harshensa cikin bakinta yana kissin dinta in romatic way wayyo safeena tashiga hannu manya
duniya tuni ya rikitata shima ya rikita kanshi cikin zumudi ya jaye mata sikat din dake jikinnta
rigar kuwa dayaga zata batamai lokaci yagata yayi ya yarda da ita yar bireziyan ya fincike
nonuwanta suka bayyana wow....Ai safwan ya kusa zaucewa dayaji hannunsa kan na shanun
Safeena ai arikice yadinga kai musu damka ita kuwa safeena taji wani dadi na kwaranyomata ai
sai tadinga toromai kirjin shikuwa yasamu abun so kawai sai ya kifa kanshi yafara mata sucking
cikin kwarewa ai nan safeena tafara nishi sama tana tura hannunta agashin kansa cikin fitar
hayyaci yadade yana abu daya kafin yagangaro kan mararta yana shafawa a hankali bata
fargaba sai da taga yana kokarin zame mata pant tafara matse cinya safwan yace cikin wata irin
murya"karki hanani Safeena plz ki barni"Yafada yana wani jan Numfashi ai tuni safeena tafara
kuka domin tanaji yadda joy stick dinshi take mata yawo ajiki domin tuni ya cire jallabiyan
jikinshi yazama dukkansu sun hada fatarsu wuri daya dakyar ya fincike pant din yaturama
hannu...Shiiii tace cikin azaba fingering yahau yi mata cikin zafi zafi ita kuwa safeena Abba take
kira da Ummi domin taji abun ya girmeta gani yayi tana batamasa lokaci kawai sai yadanneta
yadoramata Nauyinshi akanta yatura harshenshi cikin bakinta yadatseta kawai ya ware mata
kafa yadau hanya dodar yana karanta addu'an da Annabi ya koyar damu in mutum zai sadu da
iyalansa yana gamawa yadanna kai da karfinsa duk da yasan budurwace ammh baida zabi inaji
Safeena tasaki kara daga nan kuma naji dif sai karan fitar Numfarfashi kake ji...Ni to amun
afuwa domin naga abunda bai kamata dole nayo waje.

Ina fitowa naga sakina na safa da marwa bata kofar dakinta bata kofar dakin su Safeena tana
kasa kunni hawaye yana mata ambaliya fadi take"Safwan kaci amanata kacuceni yanzu ina
gidan nan kashiga dakin wata zaka kwana"Sai kuma chan Tazube kan kujera tana kuka mai cin
rai duk ta rame lkaci daya....

Dr S AND S ASHA AMARCI LPY



*Allah sarki sakina kin bam tsausayi yauce rana ta farko tunda na fara rubuta book din nan
tsausayinki ya tsirgamin...Srry haka kishi yake*

*Anitha...*
[10/14, 20:02] Sis Janafty: *NA TAFKA KUSKURE..!*

*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar_Janafty_�




*28*

"Shudewar awa Daya da wani Abu kafin Dr Safwan ya saurarama Safeena wacce tagama
galabaita har kukanta yadaina fita sai dai na zuciya,kamkameta yayi na tsawon lokaci yana ji
wani kwallah na ziraromai na farinciki bazai ce komai ba ammh safeena ya tabbata Ta dabamce
acikin mata shidai baitaba mu'amala da wata macce ba illah sakina ammh bazai iya dora komai
ba akan zamtakewarsu ba illah kawai yaji kuma yasani yau ce rana ta farko da yaji zam 100%
yadade rumgume da ita yana mata addu'a tareda lallashi mai cike da soyayah da kauna ta har
abada.



tashi yayi yafada toilet yayo wanka da alwala zuwa yayi ya shimfida darduma yahau sallar
godiya ga Allah da Ni'imar da yayimasa na samu Safeena acikin dubban mata,yadade yana
zuba addu'o'insa kafin yakoma yakwanta kusa da ita yana shafa fuskarta yake fadin"Komai naki
mai kyaune yan matana.."Yafada yana manna mata kiss abaki.


_gareku yan matan wannan zamanin wlh kukiyaye kanku da biyema mazan wannan zamani to
kinaji kuma kina gani mutumcinki shine kikai darajarki agidan mijinki domin samun soyayyah ta
har abada wlh tallahi kika banzarta da kanki karema yafiki daraja agurinsa...Allah ya ganar
damu Ameen_


Kiran sallar farko Safeena ta farka taga Dr yana kamkame da ita dakyar ta zame jikinta daya
mata tsami tana kokarin mikewa azabar dataji ne yasa tasaki kara"ochhu....Shiya farkar da Dr

dayake barci yayi saurin mikewa yana riketa yake fadin"ina zaki kiyi ahankali fa kinada
rauni"Narke fuska tayi tana sunne kai tace"sallah zanyi..."Tafada cikin shagwaba yayi saurin
mikewa yana fadin"Ok...Yanzu kuwa"Kan tayi mgana yana ciccibeta sai toilet cikin bath yadireta
yahadamata ruwa masu zafi da kuka da komai yasamu Safeena ta shiga ruwan zafi ruwa biyu
ya chanzamata kafin yabarta tayi wankan tsarki,fitowa yayi zashi dakin shi yaga sakina kwance
akasa afalo daga gani barcin yadauketane bata shiryaba turus yayi yana kallonta kan ya isa
kusa da ita ya dan bubbugata yana kiran sunanta...Firgigit ta mike tana fadin"Don Allah Safwan
karka kwanta da yarinyarnan.."Tafada azabure da alama da abun ta kwanta kuramata ido yayi
yana kallanta kan yace"meya sameki kike barci anan..?Saurin mikewa tayi tana kallonsa kallo
na kurullah shima kallonta yake da mamaki afuskarsa cikin fitar hayyaci tace"Ka kwanta da ita
ko..?"Tafada tana kamo hannusa Safwan galala yake kallonta kan yace"wa
..kenan...?Tace"Amaryar ka don Allah kace baka kwanta da ita ba"kallon cikin idanunta yake
kan yaji dariya na neman subucemai yadda yaga tayi wani kalan tsausayi yace"Dama nayi miki
alkwarin bazan kwanta da ita bane..?

Yafada yana hade rai kan ya fizge hannunsa yace"kinga wlh ki natsu sakina kada ciwon zuciya
yakamaki don naga kina gab"Yana gama fadar haka ya wuce dakinsa ai sakina sai ta sulale
tana fadin"shikenan wlh ya kwanta da ita...Shikenan wallahi safwan kagama kasheni"Haka take
maimatawa kamar wata zararriya Kafin kuma tadiba da gudu tashige daki tana kuka kamar
makauciya sabon kamu.



Wanka ya sake yi yayi alwala massallaci ya wuce saboda yaji an tada sallah koda ya fito baiga
Sakina ba tsaki yaja yace"kawai mata kinsa kanki adamuwa kinason mijin naki kika banzarta
dashi.


sai da gari yayi sha kana yadawo daga massalaci saboda anyi wa'azi ne shiyasa yadan jima
koda yashiga dakin Safeena har tayi wanka tasanya wata bakar doguwar riga kirar armani tana
kwance akan gado karisawa yayi yana mata mirmishi kauda kai tayi tana tura baki fuskarta tayi
fayau da ita dariya ya saki yana fadin"ok kari kikeso to gyara..In dada miki daman bai isheni
ba'yafada yana haurowa gadon saurin dira tayi tana fadin"wash...Yadda taji zafi akasanta
saurin biyota yayi yana riketa yace"oh am srry....Kirinka bi ahankali fa kinsan kina da rauni"Tura
baki tayi tace to ba kai bane kace zaka kara ba"Dariya yayi yace"To ai kene naga kinason
kari"Tayi saurin cewa"Ni yaushe nace"yace yanzu kika fada'diddira kafa zatayi sai taji zafi sai
tayi saurin fadawa jikinsa tana mai kukan shagwaba shikuwa yana mata dariya yana fadin"Zaki
sanine...Inkika fama ciwonki baruwa na ni sai dai in kara famamiki shima.



Nan suka lalace tanamai shagwaba yana biyemata Momma ce takirasa tace"ga abun
karyanwansu yazo ya amsam musu to yace dakyar ya yakiceta yaje ya amso mash hajiya

mama sai wani kallonsa take tana fadin"Ango mijin amarya ansha maiko"kasa kallonta yayi
saboda kunyan data basa dundu tabugamai abaya tana fadin"Dan nema sai yanzu kake jin
kunyata ko..?"Mirmishi kawai yayi iyami ke karemai da matar kawu bala Adil ne ya makale
masa dole yataho dashi Safeena ta amsheshi tana murna tace"Oyoyo....Dana dakai na kwana
arai"Tafada tana chabesa Dr yace yana ijiye kwandon breakfast din"Ke dai fadi gaskiya dashi
kika kwana koda baban yaron"Yafada yana wani kallonta hararar wasa ta mai kan tace
ashagwabe"ai ni ba ruwa na da baban yaro tunda bai da tsausai"jagale yayi yana kallonta kan
yace"To bari in maida yaro...Sai baban yaro yanuna miki ainihin kalan rashin tsausayin"Tana jin
haka ta rumgume Adil tana fadin"a'a kana da tsausayi sosai ma kuwa ko yarona"Tafada tana
kallon Adil shikuwa ya barke da dariya kamar yasan me ake yi Safwan yakuramusu ido kawai
cikin sha'awa da burgewa zuciyarsa kamar zata zama takarda saboda fari.




Atare suka karya suna yi suna hirar kauna shikuma Adil daga yayi tsalle ajikin safwan sai yayi a
jikin Safeena shikanshi Adil yasamu farinciki...Allah sarki yaroma kenan.




Sai zuwa yammah suka je shashen su momma lokaci yan Safana zasu tafi haka suka tafi
kamar kar arabu Hajiya mama harda hawayenta da suka tafi sun dade shashen nasu shida
safeena Hajiya mama tatasu da hirarta shidai danne danne yake awaya bai jinsu sai dai ita
safeena ke samata baki sai da sukaci tuwon acchan da momma tayi da miyar kubewa kana
suka koma barayinsu wanda dakyar aka bambare Adil ya makale shi sai ya bisu Hajiya ko ta
amsheshi da karfin tana fadin"Kai kaga yaro da munafurci yana neman hana ubansa cin
amarci"Ai sum sum suka fice da kunyar hajiya mama.





Sakina kuwa kuka ta wuni yi adaki gashi Anty laila ta kirata tana dura uban ashar tana fadamata
ita ta zauna harshi safwan din wata tsiyace balle amaryansa da har zata zauna wata kishiya
tadagamata hankali to tayi maza ta mike ga kanta tunkan ranar Nadama tazo mata...Kashe
wayar kawai tayi tana kara fashewa da kukan ita Anty laila tana wani mgana batsan abunda
takeji azuciyarta ba dabata fadamata hakaba ita yanzu bata da Natsuwar da zata gane menene
yakamata tayi ita dai gatan nan ne dai bata da aiki sai kuka kullum abincinta hollandian sai ko in
tasa yan aikinta sun dafamata indomie shima bada yawa take ci ba taji ya fita ranta
kasuwancinta kuwa yayi kasa domin sai kranta ake kayan su yi kasa kuma gashi bata sake yo
odar ba to inata ga kwanciyar hankaki tunda Safwan yayi auren nan gabadaya komai nata ya
tsaya cak.

BAYAN SATI DAYA

Hakika acikn satin dayan da Safwan da Safeena suka kwashe atare sun gurji amarci iya son
ransu wanda Dr ya zabura ya kusa cirema safeena kunya ammh har yanzu da saura sun murji
juna wanda dukkansu suka murje sukayi kiba abunsu Hatta Adil yayi bul bul dashi kamar dan
turawa,Tsakaninta da Sakeena gaisuwa in tafito falo ammh ko kallonta batayi itada bazata daina
gaisheta ba domin ko amusulunci tafita hakkinta tun tana kwana uku agidan tacema Dr zata
fara girki tahutar dasu momma haka nan yaso yahana ammh ta dage harda neman yin kuka
dole ya barta kullum ita da danta zasu yi ta burumtunsu ita tana aiki shikuwa da rarrafe yaita
barna inta kammallah aikinta tamai wanka ita tayi su shige sashen su momma sai kuma Dr
yadawo wanda adaddafe yayi hutun kwana biyar yakoma asibiti.



Yau din kuma zai koma dakin Sakina wanda daga shi har safeenar kamar marasa lpy haka suka
wuni sukuku dako yadawo bayan sungama taking dinner wasa yake da Adil ammh safeena tayi
shuru kawai sai da Adil yayi barci kana yakaisa kan gadon yakwantar dashi kafin yazo inda
safeena ke zaune kan stool din gadon ya mikar da ita yana kallonta itama shi take kallon kan
kwallah datake boyewa ta gangaro saurin fadawa tayi jikinsa tana fadin"Unku...Shikenan
nikadai zan kwana"tafada da sheshekan kuka runtse ido yayi kan yace yana rumgume da
ita"Hakuri zakiyi yanmatana daga gobene zandawo mu kasance tare kuma ga danki nan
yatayaki kwana"Matse hawayenta tayi dagota yayi yana kallon yadda hawayenta ke sauka
harshensa yasa yana daukemata su kafin ya dora harshensa kan lebenta yana zagayawa dashi
cikin kwarewa ta bude bakinta ta chafki harshensa ta rike kansa kam tana sumbatarsa cikin
shauki da kauna mai dorewa shima kara hade kugunsu yayi wuri daya yana kara damke
harshenta sun dade ahaka sai da taga hankalinshi na kokarin barin jikinshi kana tayi saurin
fizge jikinta tafada toilet saboda jitayi wani abu ya tokaremata amakogaro yadade tsaye kan ya
fice jiki asanyaye yacewa"Kar ki manta da addu"A inzaku kwanta,daga haka ya fice


Tadade abayin domin tagama kukanta wanka tayo da alwala tazo tayi shafa'i da wuturi ta sanya
rigar barci tazo ta rumgume danta ta musu addu'a suka kwanta ammh bawai don barci zatayi ba
a'a sai don bata da zabi ne.

Shikuwa dakinsa yayi direct sai da yayi wanka yayi sallar sa yasnya kayan barcinsa riga da
wando masu ruwan toka masu taushi,ya feshe jikinsa da body spry kana ya nufi dakin sakina
ammh sai da yataba dakin safeena yaji akulle kana ya murda na sakina yaji abude yasa kai
yashiga da sallama.




*Shakira..*


Commet6
And
Share
Vote
[10/14, 20:02] Sis Janafty: *NA TAFKA KUSKURE..!*

*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty_�



*DEDICATED TO:My Momma Hajja Hadiza muhammed Ba'are*



*29*



"Dakin yayi dumlum da duhu shiya sa hannu ya kunna makunni wutan abunda ya bashi mamaki
yadda dakin yayi kaca kaca chan kaya chan plate din abinci akan gado harda su kofuna da
ledojin bickut...Kuma abun takaichi Sakina na zaune atsakiyar gado ta tusa kanta atsakanin
kafafunta cikin dakiya ya karisa kusa da ita yana fadin"Shin wai sakina kinyi haukane...Kiduba
inda kike zaune fa..?

"dagowa tayi tana kallonsa saida ya razana da ganin yadda idanunta yakoma jawur gashi kan
nan dayaji attac duk yafara cirewa gayinan dai ba kyan gani jikin ta kuwa riga da dabam sikat
dabam kallonsa take cikin fitan hayyaci kan tace cikin shakakkiyar murya"Bbu ruwan ka da
muke damuna mallam ka fice min adaki don na tsaneka"daure fuska yayi kan yace"Bazan fita
ba wai ke meke damunki kanki farau kishiya...Oho nazata bani da wani amfani agareki banzaci
innayi aure zaki damu ba ai"Yafada yana wani zakuda kafada kukan kura tayi tadiro daga kan

gadon ta chakumi wuyansa tace cikin karaji"Daman don kaga iyakata kayi ko safwan to wlh
yadda ka ruguzamin rayuwa kaima saina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login