Showing 48001 words to 51000 words out of 52374 words
Chapter 17 - NA TAFKA KUSKURE COMPLET BY JANAFNANCY-1.pdf
Allah to zai godema akasin haka Safeena koda ban tashi ba banda haufi akanki dama
Adil danki ne na har Abada ammh don Allah inaso ko bayan Raina kada kibashi lbrin mugun
halina saboda kada ya tsaneni"Kuka ya kwacemata Adil dinma shima kuka yake duk bai
fahimtar meke faruwa ammh yasan cewa bbu lpy.
Safeena tayi saurin sakamata little Hajiya mama da justice akan jikinta tana kwallah tace"Wlh
har Abada sune yayanki Anty nabaki su halas malak...zaki tashi kuma ki renisu da hannuki ni
Safeena Uwar Adil ce kadai"Mirmishi da kuka atare suka kama Sakina ta rumgumesu tana
Fadin"Da gaske safeena kin bani su 'Tagyada mata kai kawai sai Sakina ta fara dariya tana
hawaye tarike hannun safeena kam tana mata godiya kowa awurin saida ya zubar da kwallah
tsausayi momma da hajiya suka amshi ya"yan suna Fadin"muma mun yaba da wannan kyauta
ya"yan kam na Sakina ne"Dr na gefe baice komai domin shikanshi yana cikin wani yanayi
ahaka aka shiga da sakina tana kuka suna kuka.
Shudewar awa hudu kana aka fito da ita lokacin Safeena takoma gida tayo musu abinci koda
aka fito da ita kamar matatta aka kaita dakin na mussaman wanda daman don iyalan Dr
akayishi Dr Tahir ne yafada masu Hajiya kan su kwantar da Hankalinsu komai ya tafi Normal
sunyi hamdala da godiya Ga Allah shikuwa Dr Safwan ko adakin tiyatan bawani abu ya tsinana
ba saboda rashin kuzari ace wai yau shine ya jagoranci fidda mahaifan matarsa uwar dansa kai
Abun da ciwo wlh.
Sakina Sai washegari ta farfado kuma Alhamdullilah bawata mtsala sai asannan Dr ya kira
kwamishina yake Fada masa abunda ke Faruwa aranar kuwa suka iso hajiya kari sai da tayi
kuka tana rokon Sakina tayafemata domin harda da ita adorata hanyar datafada to meza"ayi
aikin gama ya riga da ya gama komai ya kare Safeena kuwa godiyar tasha babu adadi domin
samunta cikin mata sai antona sai washegari Anty laila tazo itama dai Hakurin taita badawa
domin itace ummul aba"isin komai.
Sai da Sakina ta shafe Sati kana takoma gida tana cigaba da Shan mgani ya"yanta kuwa in kun
gansu gun safeena to nono zata basu suna nan gun Sakina tana lailayansu Tuni inna zulai
takoma da sha taran arzikinta daga Safwan da damginsa Allah Sarki Ummi da Abbah sai da
suka zo duba Sakina kuma sun yabama diyarsu bisa kyautar yaran data bawa Sakina wacce
tazama abun tsausayi,shikanshi Dr yanzu sakina takoma tana bashi tsausayi matuka daman
Rayuwar kenan kabi komai Sannu shine daidai.
Satin Sakina uku dadawo wa asibiti Dr yazo musu da wani lbri mai Dadi wani babban Asibiti
dake Portugal sun gayyacesa aiki dasu na tsawon shekara biyar tuni upper tadade ahannunsa
kawai shine baiba da dama ba ammh ayanzu da yafada mu momma suka bashi gwarin gwiwan
zuwa kam yaji yana sha"awar inyin aiki dasu sunbashi gidan zama da motar hawa unyaje chan
kuma lasisin zama agarin na dindin..Sunyi murna kwarai da gaske dasa albarka saidai shizai
Fara wucewa tukunnah tunda Safeena na shayarwa itakuma Sakina bata da wani ishashen lpy.
Ranar asabar da misalin karfe biyu na dare jirginsu ya tashi a lagos wanda Dr Tahir yamasa
Rakiya sun rabu cike da kewar juna domin tunda suka dawo nageria basu taba rabuwa ba
yabarmasa Amanar kula da asibiti har zuwa wani lokaci...yatafi yabar Su momma da matansa
da kewarsa.
*Safe journey Dr S S Safana*
Commet
Vote
Share
*Anitha...*
[10/14, 20:02] Sis Janafty: *NA TAFKA KUSKURE..!*
*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty_
*DEDICATED TO:My Mommah Hajja Hadiza muhammed Ba"are*
*Assalamu Alaikum....Kafin naje gaba naji sakonninku masu cewa in ramgwantama Sakina
insaka takara haihuwa kuma Dr yadawo yasota...To azahirin gaskiya kuna manta wani abu
karka ku f manta Ada Sakina ita kadai ce ke Da Dr taci karanta bbu babbaka baitaba daga ido
yakalleta ba cos tanacin darajar mahaifinta tarainasa tarainamasa uwa da kakansa karfa ku
manta akaron farkon cikinta agefen mahaifa ya bayyana bayan tasa anrufemata bakin mahaifa
sanadin dayaja sai da mahaifinta ya tsawatarmata ammh hakan bai hanata bayan ta haihu
takoma asake rufemata....Kada ku manta ada tasamu Dama ammh tayi wasa da damanta
dama ita Rayuwa mai dauka da ijiyewa ce,matukar Sakina takara haihuwa kuma mtsayinta ya
zarce na Sakina to tabbas KUSKUREN DATA TAFKA BAI MANA AMFANI BA
GABADAYANMU....Haka kaddararta take ba"a Bari akwashe duka koda ka kwashe sai ka bar
Wani akasa....Janaf*
*39*
"Alhamdulillah Safwan ya isa kasar portugal lafy asibitin yafara isa yayi report kana ya wuce
muhallinsa hakika Safwan yayaba da gurin wani upstair ne mai kyau da tsari ga motarsa range
cover baka gabadaya yayaba da tsarin komai gabadayan likitochin turawane da larabawa sai
shine kadai bakar fata ya kara tabbatar da cewa Allah na sonshi ne daya zabosa zuwa wannan
wurin gashi duk wani cigaba sun daramu komai nasu cikin tsari ne da kwarewa,sai da ya kwana
da zuwa kana ya chanza layi yakira gida sunyi murna jin ya isa cikin kwanciyar hankali
yayimusu fadan zaman lpy itakuma Sakina yace tacigaba da shan mgani yayi musu alqawarin
dakomai ya daidaita zaizo yatafi da daya daga cikinsu bayan ya kira su momma Tahir yakira
yakai mai bayanin yadda yasamu komai Normal.
Kwanchi tashi asarar mai Rai gashi Dr na neman cin wata bakwai a portugal kullum yayi waya
sai dai ya basu hakuri domin aikin yayi masa yawa gashi bakar fata kuma mai kwazo shiyasa
asibitin tabasa mtsayi mai girma kwatakwata bayasamun lokacin kansa wani alokacin agidansa
na asibitin yake kwana..Sudai kawai addu"a suke ta mai Sakina ta warke garas abunda taciga
da taya Safeena kula da yan biyu wa"inda suka girma sukayi bul dasu akallah suna da wattani
goma da haihu dayake suna da karambani har sunfara mikewa itakuma Safeena yanzu hakan
Pratical take a asibitin barau dikko dake kaduna itama bata da lokacin sai abun yakoma kan
Sakina gashi daman sun shaku da ita duk inda tabi suna biye da ita suna Ammi Ammi,shikuwa
Adil an girma don shima Akallah yanzu shekararsa biyar primary 3yake domin yaron kaf
kwakwalwar ubansa yabiyo amkranta abun alfahari garesu domin SALISU SAFWAN SAFANA
badaga nan ba.
Safwan bai Samu damar dawowa gida ba sai daya hada shekara daga cur kana ya iso gida
wata daren jumma'a dare masu daraja aranaku ta Abuja ya sauka Tahir yaje ya taho dashi yana
shigowa gidansu ya furta no place like home cikin farinciki momma da hajiya tun safe suke
gidan haka ya rumgume momma da hajiya yana murnan ganinsu bai ida mamaki ba sai da
yaga yanbiyu suna takawa da kafafunsu rumgumesu yayi yanajin farinciki aransa ga Adil
dayakusa kamosa shima yana rumgume dashi yana Fadin i miss u Daddy yace miss u too my
son....Zaratan matan nasa kowacce taci gayun kece Raina Safeena tana Sanye da wani
ubansu Fefe laces dinkin riga da sikat kayan sun amsheta ko"ina ya cika das da ita itakuma
sakina sanye take dawani material fari da baki mai duwatsu dinkin doguwar riga ne dama tuni
shi yasan zabin matan nasa safeena ita tafi son riga da sikat ayayinda Sakina tafi sanya
dogayen riguna kowacce tacika tayi dam da ita lokaci daya yaji sha"awar kasancewa da
matansa yakamasa dama kodayake chan sakamakon aikin dayayimasa yawa sai dare yake
samun hutawa shima daya kwanta sai barci gari na wayewa kuma ba zama shiyasa sai lokaci
bayan lokaci kewar nasu ke bijiromai...Atare sukayi dinner dukkansu kafin Tahir ya kwashi su
Hajiya ya maidasu da yaran sukayi barci Sakina ta kwashesu takai Dakinta itakuma Safina
tadau danta ita takaisa dakinsa dake gefen nata da'aka barmasa shima tashi yayi ya shiga nasa
dakin ya fada wanka abun mamaki har ya kammallah wankan nasa yayi sallah ba wacce
talekosa shiyasa yana gamawa yayi kwanciyarsa aransa yana so yaga mesuke nufi.
sukuwa matan nasa kowacce ta kullacesa ita safeena tazata dakin Sakina yaje shiyasa tajisa
shuru tunda sun saba koda yaushe inkinada girki shi zai biyoki har dakinki sai dai kuma in yan
mulkin ne suka motsa duk yadda taso kar abun yamata ciwo sai da yayi mata rabonta da mijinta
tunda ta haihu duk da tasan in yaje gun sakina ba laifi bane ammh ko sallama ai yayi mata
dataga abun na neman hanata sukuni alwala ta dauro tazo ta hau sallah..Sai wajen uku dawani
abu ta kwanta.
Abangararen Sakina na ma haka take domin itama tayi tunanin yana gun Safeenarsa tunda ita
yanzu bata dawani amfani abun yamata ciwo wanda sai da tayi kuka saboda bakinciki itama din
dai haka takwana cikin jin takaichin Abun da Dr Safwan yayimata.
Yana dawowar sallahr asuba yadau mota yatafi gidansu Hajiya bai dawoba sai wurin takwas na
safe koda yadawo ya tarar da Safeena zata kai Adil mkranta ta dawo don yau bazata shiga sch
ba,suma koda suka fito suka hadu basu nuna ma juna wani abu ba sungaisa yadda suka saba
sakina tahada musu breafast itakuma safeena ta shirya yaran dama haka sukanyi basu ma san
baya gidanba sai da yadawo domin kowacce bata kalli ko kofar dakin nasa ba kowacce kishi
nacinta shima koda ya shigo Safeena tawani dauke kai Sakina ma datake bama Little hajiya tea
tahade rai tayi tagefen ido yake kallonsu aransa yace"Topha...To su wa'innan fa mena musu
naga kowacce bata son ganinaí ½í¸‚í ½í¸‚
Dakinsa ya wuce aransa yana fadin"lallema yaran nan ni zasuyima iskanci ko"uhmm yakada kai
wanka yayo yakoma gado ya kwanta abinshi yayi banza dasu,koda safeena tadawo kai Adil
gidan Hajiya tabiya wai tabar musu gidan suci kansu to itama din sakinar daki ta shige da
yaranta tana fadi aranta"Kada ta takuramusu.
Sai after 12 yatashi yasake wanka ya shirya cikin riga da wando na kamfanin armani wandon
blue ne haka zalika rigar farace ammh anyi rubutu da blue an sa HANDSOME.
.Kafarsa sanye cikin buddaden takalmi ya fto hannunsa rike da wayarsa da key din motarsa
babu kowa afalon shiyasa shima yasa kai yafice ko kallon abunda suka jeramai baiyiba daman
ya karya agidan Hajiya asibitinsu ya nufa achan yayi wuninsa zugunr suna tattauna bikin Tahir
din wanda za'ayi nan da two weeks.
Koda Safeena tadawo daga ko taba abinci safwan baiyi ba tayi mamaki harsaida ta tambayi
Sakina,sakina ta kalleta cikin mamaki tace"ba tare na barku ba ai inaga zaki fini sani aie"Cikin
wani yanayi Saferna tace"Bangane tare kika barmu ba Anty ni rabona da Unku tunjiya daya
shiga dakinsa"Kai tsaye Sakina tace"Nima hakan take"Suka kalli juna har suna hada baki"ba"a
dakinki ya kwana ba"...?
Atare kowacce ta girgiza kai ai sai suka dora hannu akai suna sallallami Sakina tace"Haba no
wonder naga yana wani cika ashe ashe"Safeena tace "Mun bani Anty to yanzu
yazamuyi"Sakina tayi shuru kan tace"mu rabu dashi yadawo yanzu ko munkirasa bazai dauka
ba tashi zakiyi mu hadamai soecial delicious kafin yadawo aikuwa haka sukayi suka zage suka
mai sakwara da miyar kan agushi sai ferfesun kan rago suka hadamai kunun aya domin yana
so sosai kana kowacce taje daki ta chakare sunhada baki yau shigar wasu riga da sikat sukayi
yan kanti cikin tsarabar da ya kawomusu ne kowacce tadaure gashinta da band ko dankwali
basu saba yau din kara'i zasu sha.
aikuwa kamar yasani yaki dawowa agidansu Tahir yai zamansa yana hira sai wurin goma ya
shigo gidan yara harsungaji da jira sunyi barci abun mamaki sakina da Safeena suna falon
zaune sunyi tagumi sunzubama kofa ido yana ganinsu yawani hade rai ko kallonsu baiyi ba
yashige daki harda bango kofa jikake bam"kallo juna sukayi kafin sumike gabadaya suka nufa
dakin.
Suna sallama aciki ya amsa yana daura tawol zai shiga wanka dukkansu suka nufesa Sakina ta
rike tawul din tana daidaita zamansa a kugunsa ita kuma Sakina tajawo hannunsa kiiii"suka nufi
tiolet dashi shidai binsu kawai yake aransa yana fadin"waya gaya muku barno gabas take cikin
bath suka wuntsilasa kafin sukalli juna sukayi sigina Sakina ta saki shower itakuma Safeena ta
warwaremasa tawel din suka fara mai wanka atare suna wani ligwigwitasa kallonsu yayi
yace"Ku...Lafiyarku kuwa fyade zakumin ne..?
"Dariya suka sheke dashi harda tafawa sukace atare"Srry...Srrry...Atare daure fuska yayi kan
yace"kada wacce tasake tabani ku ficemin daga nan...Yanzu ku kasan dani"Kafin yakara wata
mgana suka shige bath din suka turmusheshi suna mai Dariya binsu yake da ido wani nishadi
na bin ransa shima turmumusa su yayi sai da yajikasu da ruwan kana ahaka dai suka gama mai
wanka agantale bayan angama yace sai an daukesa kallon juna sukayi kan suyi hanyar fita
suna fadin"Tab...Wazai iya daukan ka kazama lukuti'yace"ku...mekuka ce"suka fice suna
tsintsiramai dariya.
Koda yafto su suka shafamai mai suka shiryasa suka jasa har dinner abincin ma susuka dinga
basa abaki suna tarairayansa shikuwa sai wani basarwa yake ammh aransa fes suna
kamallawa ya mike Ko magana bai musu ba ya nufu hanyar dakinsa suma mikewa sukayi
kowacce ta nufi hanyar dakinta basu mai mgana ba sai da Safeena tashiga sai ta leko
tace"Unku mu kwana lpy"tana dariya tamaida kofa ta rufe shuru yayi yana ganin shi zasuyi ma
wayau kawai sai yanufi kan kujera zai kwanta sai ji yayi sakina tafigesa ta tura dakinta tana mai
Dariya kan gado ta turasa kafin ta hayesa tana dukan kirjinsa tana cewa"Sai kadinga wahalar
damu ko,"Rike hannunta yayi kafin yace"Ramawa nayi yara..Ni zaku nuna boko"cizansa tayi
ahannu shikuma yace sai ya rama daganan kuma wasan yachanza salo...Nidai na fice araina
ina Fadin Happy family.
haka rayuwarta take tafiya kwana biyu yayi gun sakina yakoma gun Safeena yanzu Safwan
dan gatane domin wankama inyaji tsiya sai yace sai sun mai sukuwa su zage su sullesa tas
bikin Tahir fa yazo tun ana saura kwana uku Safeena tatafi zurmi zuwanta na farko tun bayan
aurenta sakina kuwa sai ana gobe biki ta isa hajiya kuwa da momma suna gidansu Tahir hakika
sunsha biki sun gwangwaje sun dauko amarya sunkawota kaduna cikin aminci da
soyayyah,...Bayan bikin safwan yayi shirin komawa a adalci da Sakina yayi shirin komawa
domin itace uwargida.
Bayan bikin Da sati daya Suka daga zuwa Portugal shida Sakina itakuma Safeena anbarta da
yara saboda sch dinsu da nata ita shida kanshi yatsara duk bayan 6,months zai dinga dawowa
suna chanji ita da Sakinar.
Commet
And
Share
Vote
*Anitha...*
[10/14, 20:02] Sis Janafty: *NA TAFKA KUSKURE..*!
*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty_
*DEDICATED TO:My mommah Hajja Hadiza muhammed Ba"are*
_*Godiya gareku Masoyana wanda na sani da wanda bansani ba...Bahoot Bahoot
Shukuriyyah*_
*END*
Bayan Tafiyarsu da wata biyu Safeena tayi rashin lpy Tahir yace yadubamasa ita illai ana
dubata sai ga ciki har na tsawon two month murna gun Dr baida iyaka...To ahaka dai Rayuwar
taita gungurawa cikin kwanciyar Hankali Safeena cikinta nakai wata biyar ta ciresu anono
tacigaba da kula da kanta ga sch suna shekarar karshene.
Watansu Shida kuwa kana suka nufi gida koda suka zo sun tarar da Safeena da tulelen cikinta
agaba yan biyu sun kara girma da wayau Abunsu sati biyu kawai Dr yayi yakoma yaso Tafiya da
Safeena ammh Hajiya mama tace"Kaniyarka da cikin zata bika wata uwa duniya tama uban
mene nifa bansa zalama in bazaka iya zama kai daya ba to kakoma da Sakinar"Ransa yabaci
domin shi da Safeenar yaso komawa tunda kuma akace haka shine yayi komawarsa shikadai.
Sai Da Safeena tahaihu kana yadawo tasamu dan ta Namiji Ranar suna na zagayowa yasa ma
yaron sunan kwamishina wato kabir...Hakika kwamishina yaji dadi matuka domin har hakan
yakasa boyuwa aransa sai dayazo ya furta da baki da kuma aljihu to baisamu komawa sai da
Safeena tayi arba"in dama kuma gashi sun sami hutu kawai sai ya tattarata suka Tafi akabar
Sakina da yara.
Safwan da Safeena a Portugal sabuwar rayuwa suka bude ita dashi domin sun dade rabonsu
da juna azahirin gaskiya yafi samun Natsuwa in yana tareda safeena sakina kawai arakane
ammh shi Namiji ne dayakeson kwatantan Adalci shiyasa ko afuska ba wacce yataba Nunama
sai dai a aikace in yana Tareda Safeena kullum cikin desire yake sakamakon Sakina wacce shi
ko Sha'awar kasancewa da ita bayayi kawai yana daurewane don kar ta gane ammh sai da
tagane to yazatayi tarigaya tasani yanzu qualityta da sauran mata ba daya kawai dai ana
rakawa da ita ne.
Suna da wata biyar da tafiya suna ma shirin dawowane aka yomasu waya suzo hajiya mama ba
lpy...Cikin tashin hankali yanemanmusu visa ammh bata samu ba sai a washegari da yammh
suka taso cikin ikon Allah koda suka iso sun tadda gida cike tun a airport yake tama Tahir
tambayan ya jikin hajiyar ammh amsa dayane"Hajiya ciwo yakare"Dagashi har Safeenar jikinsu
yayi sanyi.
Da kwamushina yafara cin karo wanda yaxo da tawagarsa ga kuma yan safana yagani dasu
kawu bala ana alwala ai jakar hannunsa ya saki yanajin wani jiri na kwasarsa Tahir neya rikesa
kwamishina yadafasa yana Fadin"Sai hakuri wanda yafi sonta ya dauketa...Sai muyi fatan Allah
yasa tana kyakyawan matsayi"Wasu hawayene masu zafi suka zubomasa safeena kuwa da
gudu ta shiga gidan da Sakina tafara cin karo wacce ke gefe sanye da hijabi tana rumgume
dasu little hajiya tana zubar kwallah sai momma dake kurya kanta aduke tana digan hawaye
Adil ne yazo ya rumguneta yana Fadin"Mami...Hajiya ta tafi naga ansata awani abu"Sulalewa
safeena tayi tana kuka iyami dake gefe takalleta itama kukan take tace"Yanzu kuke Tafi ina
megidanki Hajiya ta rasu ammh abakinta har ta mutu tana sanya muku albarka"Tana fadar haka
kawai dakin aka kara kecewa da kuka domin kan kowa yasan Hajiya ta mutane ce macece mai
dattako da sanin yakamata macece wacce indai kazauna da ita wlh sai ka karu.....ALLAHU
AKBAR KULLI NAFSIN ZA'IKATUL MAUT.
Dama koda