Showing 9001 words to 12000 words out of 52374 words

Chapter 4 - NA TAFKA KUSKURE COMPLET BY JANAFNANCY-1.pdf

guda ba
ko so kike hancinki awuta"yafada da tsigar zolaya gabadaya aka sa dariya.

Safina ta isa kusa dashi ta durkusa tana fadin"sannu dadawo wa Abba"ta fada tana amsan
ledar dake hannunsa cikin Annushuwa ya mikata mata yana fadin"Masha Allahu Hafiza safinatu
natayaki murna da sauran al"umnah gabadaya Allah yasa abunda kikasa gaba ya amfaneki da
sauran al'ummah gabadaya"
Atare suka amsa da Amin Abbah,Aisha ta gaisheshi ya amsa yana samusu albarka kafin Ummi
ta zuba masa ruwa  a buta ya gabatar da al'awala shida Usman suka wuce massallachi.

Sai da taraka Aisha gida kana tadawo tayi sallah suka shimfida tabarma suna Hira da Umminta
tana bata lbrin abunda ya faru achan gurin gasar fidda gwanin,Abbah ya yo sallama suka shigo
Safina ta kawomasa Abincinsa da roban wanke Hannu,sai da ya kammallah,ya wanke Hannu
kana yace"Safina..."Ta amsa da Na'am tajuyo tana kallonsa tana basa hankalinta.


Yafara da" Alhamdulillahi daya nuna min wannan Rana Hakika Allah ne abun godiya,Allah nake
roko yasa abunda kikasa gaba ya amfaneki agaba dake da ya'yanki da al'ummah baki
daya"Suka amsa da Amin....


Yaja fasali kan yakara kiran sunanta"Safinatu.... Ta amsa kanta na kasa yacigaba da cewa"kafin
tafiyarki Malaminku yazo yasameni game da yana neman izini awurina nabashi da dama
yanemi auranki"Arazane tadago tana kallon Abban Nata.


Ummi tace"ikon Allah,Safina taji kirjinta na lugude tasaci kallon ummi,Ummi takalli Abbah
tace"to kai baka fadama diyar taka ko wanene ba?"Dan murmusa yayi kafin yace"ah nazata
tafini saninshi"Da sauri tace"Wlh Abbah ban sani ba"Sai kuma da tafada kana ta Sunne kai a
kafadar Ummi tana dariya,Ummi ta dungureta tace"yar nema kawai" Abbah yace"kyalemin
uwata,nasan bata sani bane,bakowa bane sai mallam yahuza"tagefen ido ta kalli Abbah kana ta
kalli Ummi,Ummi tace"Masha Allah yaro ko mai Hankali Allah yasa albarka"Tafada tana kallon
Safinar dake sunne kai tace"to kina sonshi..."?

Abbah yace"Ash...Zainabu kincika azarbabi wlh"Safina tatashi da gudu tashige daki tana
dariya,Abbah yabi bayanta da kallo yana Fadin"kin korarmin mamata ko baki kyauta ba,Ummi
tace"daga abun arziki yabata amsa da cewa"ba'a son taimakon ki barmu mana"Usman kuwa
murna yakeyi wai yaya zatayi aure su Ummi suka bisa da kallo suna dariyar yarintansa.

Safina kan gado tafada tana dariya filo tajawo ta sanya akirjinta,tana lumshe ido tabbas mallam
yahuza koda batasan so ba tanajin wani yanayi atare dashi,ta tuna sanda suka dawo yake
jifanta da wani shu"umin kallo na wanda ya mutu kan sonka,ita kunya yasata ta kauda
kanta,tadade kwance tana saka tana warwara kafin barci yakwasheta.
*Kaduna...*


Yau din Dr Safwan yakasa controlling din kansa tun a asibiti yakejin yanayinsa na chanzawa
tabbas yamayi kokari baisan yaushe rabon sa da Sakina ba.

Adaddafe ya isa gida ko sassan momma bai isa ba, ya nufi sashen sa kai tsaye dakin Sakina

yama tsinke tana kwance kan gado tayi daidai tana waya ya shigo ta wutsiyar ido ta kallesa
taga yazuba mata ido,yana mata wani kallo idanuwansa sun kankace,kallo daya tamai tagane
halin dayake ciki,shiyasa tayi mirmishi tagefen baki ta watsar dashi ta cigaba da danna 
wayarta.


Yaga bata da alamar sauraransa,yasa ya Nufeta ya fizge wayar yana kallonta da idanuwansa
wanda bakomai aciki sai zallar desire tace'Mallam lafiya?

"tafada tana wani binsa da ido cikin zafin Nama ya isa gareta ya fizgota suka kara fadawa kan
gadon rumgumeta yayi yana shinshinan wuyanta yace cikin wata murya kamar ta mashaya"No
sakina...Karkimin haka kema kinsani....I need u on bed"fizge jikinta tayi kan
tace"ahayye....Dama nasan zaka zo ai tunda yanzu ina da amfani to wlh kajima na rantse bazan
baka kaina ba ai daman nace nida kai ne acikin gidan nan"


Tsuru yamata da ido yana kallonta jikinsa duk yayi sanyi kasala hadi dawata sha"awa mai karfi
ya taru ya dannesa dakyar yayi karfin halin mikewa Ya karisa gareta zai rumgumeta ta dakatar
dashi dacewa

"tsaya tsaya karma  kamatso don wlh bazaka samu ba kaje wa'inda suka fini daraja su
baka"tafada tana wani gatsina zubewa yayi agabanta yana fadi Cikin kasalallaciyar
murya"plz.....Sakina ki mun rai ki tuna rabona dake tun kan ki Haifi Adil...Plz in kika hanani
bansan ina zani ba bansan wani hali zan shigaba ko so kike inje inyi zina"?
yafada yana tsareta da ido tsaki ta doka kan tace"to kaje kayi zinar mana ruwan wa?"tafada
tana zakuda kafada wayarta ta dauka tafice daga dakin ta bamko kofa jikake bam...!



Sororo yabi bayanta da kallo kafin ya sulale kasa yana dafe da mararsa,ya runtse ido cikin kuna
da takaichi ransa na masa kuna yana ji aransa cewa mutuwa zaiyi matukar bai fitar da abunda
ke damunsa ba gashi tunda yake bai taba kusantan zina ba.


Yadade zaune kan yararrafa ya mike yana tangadi ya fice daga dakin kai tsaye sashen su
momma ya isa yasamesu zaune afalo Hajiya na kan kujera tana kwakulan goranta ita kuwa
momma tana bawa Adil madarararsa,yana shigowa yafada kan kujera yaraf yana dafe da
mararsa cikin kunan rai da azaba.

Momma tace"Subuhanallah....Hajiya ta mike tana salallami tana fadin"Kai lafiyar ka kuwa

mutuwa aka yi Hala.?

*Shakira...*

Commet
And
Share
Vote
[10/14, 20:01] Sis Janafty: *NA TAFKA KUSKURE..!*

*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty�_


*DEDICATED TO: My Momma Hajja Hadiza muhammed Ba'are*



*09*

-------Kusa dashi haj.Mama takarisa tana Fadin"Kai sufiyanu wai lafiyarka kuwa? ko baka da
lafiya ne?

shuru yayi mata yana dafe mararsa cikin azaba,saboda bazai iya bude baki yabata amsa ba
cos muryan nasa bazama ta fito ba.




Haj.Mama fusata tayi tace"Kada Allah yasa ka fadamin,Mara mutumci kanaji ana mgana kama
mutane banza,chan da tsiyarka.."


Momma dake gefe rike da Adil ta zurama danta ido tsausayinshi na ratsata kwallah tatarun
mata cikin kwarmim ido tayi saurin sharewa ta mike ta isa kusa dashi tadafa sa tana cewa"Ayya
babana meke damunka? baka ji Hajiya na mgana bane..?

Haj.Mama ta amshe da cewa"yana ji wulakancin sane ya tashi to wlh yafi kowa sanin gidanta ya
tarar"..tafada harda buga cinya momma tayi shuru tana kallonsa yana kara dukunkunewa cikin
kujera Haj mama tayi tsaki tace"mtwssss....Kawai kazo saboda bakin hali katasamu kana
mukurkusu kamar wani mai Nakuda,kaji dashi dai"

Momma dai tayi shuru ba'a bin tayi mgana ba Haj.Mama ta hada da ita,yana jinta yayi banza
iska da ita sai da yaji yadan samu dama kana ya mike ya nufi kichen yana tangadi haj.Mama
tace'"oh ni maryamu dama yunwa ce tasaka wannan aikin yau ga dan iskan yaro shine kana ji
ana mgana kayi mana banza"ko waigowa baiyi ba yakarisa kichen din yafara bude buden
durowa haj.Mama tayi firit tabishi tana fadin"wai kai kabamu ajiyane"?

Tsaye ta ganshi yana Neme neme tsayawa tayi sororo tana kallonsa wata durowa yajawo sai ga
lemon tsami da sauri ya dauka yadauko kofi ya yanka da wuka yana matse ruwan yakafa kai zai
sha Haj.Mama ta rike tana kallonsa ido cikin ido.


Fuska ya daure kan yace"mene....Sakarmin"yafada muryansa ta shake Haj.Mama tace"Anki a
saki wlh bazaka shaba ba ka  kashe kanka ba"kara hade rai yayi kan yace"ki rabu dani
nace"yafada da tsawa Sakin mai tayi shikuwa ya kafa kai yashanye yana dafe mara,nan kichen
din ya sulale yana dafe mararsa data kulle wuri daya.Haj.Mama tayi tsam tana kallonsa ita ba
yarinya bace tafahimci halin da jikanta ke ciki tsausayinshi ya rufeta domin tasan gado yayi gun
kakansa shima ba damakaji haj.Mama



Cikin zafin Nama da bacin rai ta fito daga kichen din ta wuce momma dake zaune tana sharan
kwallan tsausayin d'anta  kwara daya tal data mallaka aduniya ake neman zauta mata mishi
tadaga Hannu sama tace"Ya Allah kana ji kuma kana gani...Ka kawoma wannan bawa naka
mafita"takareshe fada hawaye na zuba bisa kuncinta har shima Adil kamar yasani yasa kuka,jin
kukansa yasa Dr Safwan fitowa bayan abun ya lafamai kan kujeran ya koma ya zauna yadafe
kai,momma ta kallesa tace"kadinga maimata innalillahi wa"inna ilaihirraju"un zaka samu
sassauci aikuwa cikin kankanin lokaci yaji komai na sauka kamar ana sacce taya






Sakina Na kan kujera remot ne ahannunta tana sarrafa tashoshin talabijin Haj.Mama ta fado
falon bako sallama Sakina tadago tana kallonta da mamakin ganinta tace"lafiya....Uwarki
nace"Haj.Mama tabata amsa tana nuna ta da yatsa Sakina tayi tsam tana kallonta kan ta
maimaita da sigan tambaya"Uwata fa kikace? eh ita ko zaki rama ne"Sakina tayi mirmishin
gefen baki kawai ta maida hankalinta a kallon talabijin din Haj.Mama ta harzuka tace"Uban me
kika mai gashi chan ya kwantamana magashiyatan"?shekeke ta kalleta kan tace"Au bai fada
muku ba?" Haj.Mama tace"daya fadamana zaki ganni nazo tambayarki rasa kunya meran
tanka"shewa sakina ta saki kan ta mike tayi taku zuwa gaban hajiya tace"Naji dadin zuwanki
domin dama ke yadace in bama sakon....Kinsan me yake damunsa?

Taci gaba da cewa" kaina yace in basa na hanasa,ko zaki iya bashi naki ne kinga sai ki wuce
mai takaichin..."‍♀ tafada tana wani ware hannu alamun ko ajikinta,haj.Mama ta daskare tsaye
tana binta da kallo Hawaye yana zuraro mata a idanuwanta.



Sakina tashiga tafa hannu tana fadin"good.....Indai zaki iya bismillah...Bake uwar shisshigi ba ke
komai da ruwanki ba,to kinji mtsalar jikanki inkina da maganin mtsalarsa to bismillah"haj.Mama
ta share hawayen ta tace"lalle kin cika tabbatacciya sai yau nagane Sufiyanu bai yi dacen mata
ba,naji bazanmai maganin mtsalarsa ba ammh ina so kisani zan kawo wacce zata iya mganin
mtsalar tasa ke kuma zaki gane *KIN TAFKA KUSKURE*"

Daga haka ta fice tana sharan Hawaye da Haban zaninta,haka ta iske su momma zaune Tatasa
Dr Safwan gaba yana cin abinci Adil na goye a bayanta,kallonsu Hajiya mama tayi taji mugun
tsausayinsu ya mamayeta ta kasa mgana kawai ta fashe da kuka ta shige daki.



Cikin tashin Hankali momma ta kalli Dr Safwan shima ya kalleta,kan yayi saurin tsame
hannunsa cikin abinci ya mike yana Fadin"momma....Me zaisa hajiya kuka"?itama mikewar tayi
bata samu zarafin mgana ba tafada dakin Hajiya suna zuwa su isketa tana shirya kayanta cikin
bakkontaAllah sarki Hajiya,tana sharan hawaye.

Momma ta durkusa gabanta tana fadin"Hajiya...Lafiya kike kuka ko an miki wani abu ne?"shuru
Haj.Mama ta musu tacigaba da hada kayanta Ajiyar zuciya Dr Safwan ya sauke kan ya isa kusa
da Hajiya ya riko Hannunta yana Fadin"Hajiyata...."yafada da tsausasawa tadago tana kallonsa
idanunta jajir ya cigaba dacewa"Hajiyata mene ya Faru,Rayuwa bazatayi mana dadi ba matukar
baki fadamana meke damunki ba"yafada yana kara damke Hannunta,



Rike Hannun nasa tayi kan tace"Babu komai jikana....gobe in Allah ya kaimu zan tafi Safana,da
sauri ya kalleta zai yi mgana tace"A"a kar kace komai kwana biyu zan yi in dawo"Ajiyar zuciya
ya sauke kan yace"Har naji sanyi hajiya ta nazata zaki barmu ne"Ya kareshe fada da wata
raunanniyar murya.


Girgiza kai tayi tace"Inje ina sufiyanu...Har ABADA kune ahalina bayan ku banda kowa"Tafada
tana kallon Hadiza rumgumeta yayi yana Fadin"Nima Hajiya bazan iya rayuwa baki cikinta
ba,koda fadan damukeyi mudunga yi wlh ina matukar jin dadi"Dunguremasa kai tayi kan
tace"Dan Nema wato da gangan kake jana ko"Kansa ya aza kan kafadarta yana fadin"thank u

hajiya thanks momma for keeping me Happy"


Hajiya mama ta kalli momma tace"wai meyace Ne naji yana kirana ne Allah yasa bazagina yayi
ba wlh inci ubanshi"gabadayansu suka sheke dadariya har Hajiyan.




*Turkashi....Kowani mataki haj.Mama zata dauka sai kun biyoni a shafi na gaba ammh karku
manta*

*Commet Share and Vote Domin kwarin gwiwata*



*Anitha...*
[10/14, 20:01] Sis Janafty: _Ina mata yan kwalisa masu Bukatar su Fito su kere Sa"a cikin
Sa"anni ko matan abokai ko cikin kawaye..? Ina Mata wadanda ke Bukatar Gwangwajen
ya"yansu cikin kayan alfarma domin kere sa"a da Fitowa cikin Alfarma cikin Sa"aninsu,Toh duk
kusha Kuruminku ina tafe muku da Wani Karin Albishir ko kuna da Labarin DIJA
COLLECTION,wanda ya Hada komai na kayan kawan Mata da maza domin fitowa Tsab,da
Sanya mata suna Dagawa..?Ki hanzarta ko kuma mu hanzarta wajen samun daman zama
mace yar Kwalisa muna saida komai na kayan adon mata da maza da yara,Irinsu
Atamfa,leshi,Material,Takalman mata dana maza na yara dana manya,akwai dan kunnaye
masu kyau da Tsari,kina bukatar mayafai na nuna Tsara..? Toh duk zaki samesu a Dija
Collection ,kina bukatar Abaya.. ?shima karki damu duk zaki samu a Dija Collection suna da
Ingancin Domin ingancinmu ne yasa muka Cigaba,Zaku iya Tuntubarmu ta wannan Nombobin
wayar kamar haka 07045112780,ko kuma 09036617473,Sai kunzo...karku Manta Siyan Nagari
mai da Kudi Gida.._
[10/14, 20:01] Sis Janafty: *NA TAFKA KUSKURE..!*

*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty�_

*DEDICATED TO:My Momma Hajja Hadiza muhammed Ba'are*

_Ina mata yan kwalisa masu Bukatar su Fito su kere Sa"a cikin Sa"anni ko matan abokai ko
cikin kawaye..? Ina Mata wadanda ke Bukatar Gwangwajen ya"yansu cikin kayan alfarma
domin kere sa"a da Fitowa cikin Alfarma cikin Sa"aninsu,Toh duk kusha Kuruminku ina tafe
muku da Wani Karin Albishir ko kuna da Labarin DIJA COLLECTION,wanda ya Hada komai na
kayan kawan Mata da maza domin fitowa Tsab,da Sanya mata suna Dagawa..?Ki hanzarta ko
kuma mu hanzarta wajen samun daman zama mace yar Kwalisa muna saida komai na kayan

adon mata da maza da yara,Irinsu Atamfa,leshi,Material,Takalman mata dana maza na yara
dana manya,akwai dan kunnaye masu kyau da Tsari,kina bukatar mayafai na nuna Tsara..? Toh
duk zaki samesu a Dija Collection ,kina bukatar Abaya.. ?shima karki damu duk zaki samu a
Dija Collection  suna da Ingancin Domin ingancinmu ne yasa muka Cigaba,Zaku iya
Tuntubarmu ta wannan Nombobin wayar kamar haka 07045112780,ko kuma 09036617473,Sai
kunzo...karku Manta Siyan Nagari mai da Kudi Gida.._

*10*


    -----washegari kuwa da duku duku Haj.Mama tace zata tafi,direba Dr safwan yahada ta dashi
haj.Mama ta hau fada kan mene wai ita ake mata haka ne yanzu batada ikon tafiya sai an wani
hadata dawani gard,to hala bacewa zatayi ne,dakyar ya lallabata ta shiga motan direba yaja
suka lula hanya Momma takoma cikin gida cikin kewar Hajiya.

Sakina kuwa Dr Safwan na ficewa ta kece dadariya tafada kan gado tana fadin"yaro...Yaro ne
inba yarintaba kagama wulakantani sannan kadawo kace in baka ai kayi kadan,Badai haihuwa
ba gashi chan na haifa na ijiyema..Sai ka raina d'an nikam nida haihu ho ba yanzu ba"duk ita
kadai take magunganunta,takira haj.Kari tana fada mata sai cewa tayi"kinyi daidai yata gwara
kinuna masa kincika yar halas".


Hajiya na wucewa ya shirya cikin suit ash and black ya daure wuyansa da tektie kafarsa cikin
sawu ciki bakake na fatar damisa,rigar likitocin sane sabe a kafadarsa,hannunsa dake daure da
agogon fata na kamfanin Rado ke cikin aljihu daya kuma yana latsa waya yana fitowa sakina
dake kwance kan kujera tashaki kamshin turarensa Azzaro visit.

Ta gabanta yabi ya wuce ko kallonta baiyi ba yasakai yafice kwance take ammh sai da ta mike
kishi ya turniketa naganin yadda mijinta yahade ammh ya sakai ya fice ko kallonta baiyi ba,tsaki
tayi kan tace"chan ta matse maka,takoma ta kwanta tana hammah kan nan kamar anyi wasan
kura dashi..Allah ya kyauta.

Sashen momma ya shiga ya karya yama Adil wasa kana yafice zuwa asibiti ta bishi da Allah ya
kiyaye.



Ko a Asibitin Dr Tahir ya fahimci Dr Safwan na cikin damuwa ya tambayesa yace babu
komai,bai matsamasa ba, ya rabu dashi iyakata dai yasan bata wuce matsalar Sakina kullum
addu"an shi shine Allah yadubi abokinsa ya kawo mai mafita ta alheri na alheri.

**********************

*Safana..*

  Misalin karfe 11 na safe Direba ya isa Safana da Haj.Mama bayan ya Sauketa ne 
yatambayeta yaushe zata koma yazo yadauketa ballamai harara tayi kan tace

"to Habule randa kace"ta kareshe fada harda murgudamasa baki kama baki yayi yana Fadin
Allah yabaki Hakuri Hajiya adawo lpy,ko kallonsa batayi ba tawucewarta,kada kai yayi ya kara
gaba.



Ba tsohon gidansu da Dr Safwan ya gyara tafara isa ba,da yake nan suke sauka in sunzo,ba
chan tayi ba wai bazata iya zama ita kadai ba,direct gidan kawu Bala ta nufa kani yake agurinta
sai dai Uwani matarsa taga hajiya kwatsam,nan ta tarbeta cikin farinciki da jin dadi kawu balan
bai nan ya tafi kasuwa bai dawo ba sai dare yazo ya tadda Hajiya yayi murna ganinta bayan ya
natsane uwani tashiga ciki ta basu wuri,Ya kalli Haj.Mama yace"Hajiya lafiya irin wannan
zuwa..? Ina Fatan wajen Ita Hadizan da Safiyanun duk lafiya suke..?

"Haj.Mama najin haka ta Fashe da kuka tana Fadin"wlh kawu Bala (dayake itama haka take
kiranshi) in baku sa hannu arayuwar dan marayan Allah ba Wlh zata kasheshi da bakinciki.."
cikin tashin Hankali yace"meya ke Faruwane dashi safiyanun dinne, Hajiya maryam..?

Hajiya mama bata yi jinkiri ba,ta warwaremasa duk abunda ke Faruwa ta karashe da cewa"so
nake na nuna yarinyarnan da uwarta sun Tafka kuskure domin sai nasa sunyi kuka da
idanunsu"

Kawu bala yayi ajiyar zuciyar yace"Lalle Safiyanu bai yi sa'an mata da suruka ba wlh
sam,Haj.Mama tace"wa...?.Tsinannan kenan ai wannan uwar tasu mai kama da ruwan yan
duniya itace kesata komai takeyi"

Kawu bala yace"to shi kwamishina yasan abunda ke Faruwa"?Haj.Mama ta tabe baki
tace"wannan aie tagama dashi tun yaushe ake fadamai yakasa daukan mataki,mudai da
mukasan zafin da'nmu mu zamu nemasa mafita...."Kawu bala yace"to mecece mafita Hajiya
Maryam..?
Kai tsaye tace"Mafita ita ce AURE ZAN MASA"....kawu Bala ya kalleta lokaci Daya yana
Fadin"Aure kuma Hajiya..?tabashi amsa

" Da kwarai da gaske aure zan nemamasa da wacce tadace da al"adansa da addininsa"kawu
Bala yace"To yanzu ina za"asamu yarinyar daa zata dace dashi"?shuru Hajiya mama tayi kan

chan tace"bakomai Allah zai kawo wacce ta dace dashi...Daga haka suka cigaba da
tattaunawa.


Gari na wayewa Haj.Mama ta shirya tayi ma gidan Aminiyarta tsinke iyami tayi matukar murna
da ganin hajiya mama suka kule adaki suna hirar yaushe gamo acikin hirar ne Haj.Mama take
tambayan Safina iyami tace"Safina tazo kun koma kaduna da sati daya,taji haushi inaga
shiyasa taki dawowa,Haj.Mama tace"Allah sarki diyata Safina tana chan dai ta kammallah
karatun ne?"Iyami tace" eh ta kammallah sai dai kisan diyar taki Hafiza ce bana ita zata wakilci
zamfara agasan alqur"ani ta kasa.."Haj.Mama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login