Showing 21001 words to 24000 words out of 52374 words
Chapter 8 - NA TAFKA KUSKURE COMPLET BY JANAFNANCY-1.pdf
*Shakira..*
Vote
Comments
Share
Like
[10/14, 20:01] Sis Janafty: *NA TAFKA KUSKURE..!*
*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty_
*Dedicated to my Sisi of Life Aisha Alto*
*19*
----Koda Karfe sha biyun Rana tayi ta musu a kaduna,duk Da sun sharara gudu ko ahanyama
haka Dr Safwan yake sukuku dashi bayi da kuzari lokaci bayan lokaci yana sakin ajiyar zuciya
shikadai daga karshe kuma yayi mirmishi shi kadai,Dr Tahir yayita kallonsa yana girgiza kai cos
yasani tunda yacemai bayasan damu ko ya mai mgana tsiya zasu tafka dat why yakyalesa
akwai lokaci.
Asibiti suka wuce saboda sunsan aikwai tarin aiyuka illai kuwa aiki ya rike su sai dare
kana,yamaida Dr Tahir gida yamasa godiya da bangajiya,kana ya Nufo gida hon yayima habu
maigadi yataso da gudu ya budemai yana mai maraba Abun mamaki yana sulala motar tasa
parking space kawai yaga Hajiya mama tafito da sauri zani ahannu tana
Fadin"Oyoyo....Safiyanu angon Safeenatu"tafada tana budemasa murfin mota cikin kasala da
mamaki ya fito fuskarsa na nuna almar gajiya yace"Hajiya...Wai baki kwanta ba"..?ta rike
hannunsa tana fadin"inkwanta banga dan jikalle na guda daya aduniya ba,to ina lbrin Amarya
Safeena yaka ganta tayi ko"..?Tafada harda dagamai giraí ½í¸‚dariya takusa kubcemai
yace"oh...My god hajiya dawowata fa kenan wlh am tired"yafada yana yamutsa fuska rikosa tayi
tana fadin"Koma u taya neí ½í¸‚wlh alqur"an baka isa ba sai kabani lbri daga farko har karshe
karyan tsiya ke dawani turancinka na karya.."'tana fada tana jansa shi saboda mamaki ma yasa
yakasa kwatar kansa jaye dashi har falo tana kwalama momma kira"Ke Hadiza ki fito ga danki
yadawo dan nasan shigewa cikin duk na kewarsa ne"tafada tana dankwarar dashi akan kujera.
Momma tafito sabe da Adil tana Fadin"Oyoyo....Babana mutanen Zurmi andawo?Ya sauko yana
gaida momma ta amsa da fara'a tana tambayan ya ya barosu da kuma Safeenar ya amsa da
suna lpy Allah sarki hajiya ashe kichen ta shiga ta zubomai sauran alqubus din da momma ta
musu dazu da miyar alaiyahu taji naman rago da man shanu,tahadomai da furarsa masoyiyarsa
tana kawowa Adil na hannunsa tace"Maza ijiye yaron nan kazo kaci abinci dan nasan ka kwaso
yunwa'baiyi gaddama ba ya mikama momma shi ammh kiri kiri Adil ya noke shi yasan ubanshi
Haj.Mama tace"Kai kaci batar ubanka zonan...Inbanda kana butulu Hadizar zakayima
kiyawa"Tafada tana rikosa harda dunkurinsa yayi nakwa nakwa yana kallon babansa zai yi kuka
Haj.Mama tace"kul kamin kuka wlh in ci ballagazar uwarka"Ashhh....Dr Ya furta kan yace"plz
hajiya stop it....Adil iz juzt 6 month fa mai yasani"yafada yananuna rashin jin dadinsa"Haj.Mama
tagyara zama ta sunkuyar da kanta tace"Gani dakeni habule ko in kwantama ne..?tafada harda
rusunawa,banza da ita yayi kan yayi bismillah yafara cin abincinsa Haj.Mama Tace"Au dan
batan uba kawai wlh sufiyanu kafita idona wai tun yaushe nake cema kadaina zagina da
wannan yaren eye..?"tafada da karfi,banza yayi da ita cos baisan hayaniya sam itakuwa ta kulu
tadinga masifa tanayi tana hadawa da Adil oh ni jami ko meye ruwan Adil anan oho.
yana kammalla cin Abincin ya wanke hannu ya mike yadauko kwanon furar yana cewa"momma
zan je na kwanta wlh gabadaya agajiye nake..But tomorrow zan yi mgana daku"Daga haka
yafice momma tanamishi fatan tashi lpy ita kuwa Haj.Mama binsa tayi da tsaki mteswwww
tace"Aikin banza da wofi yo harni za'a ma gorin da' dan ubanka inda ban haifi ubanka ba za'a
haifekane kuma in kayi zuciya zo kadauki dan kamaida ma uwarsa dama mungaji da reno
wlh"Tafada tana dunkurar da Adil akasa ta mike tawuce fuu tana fadin"Ni za'ayima iskanci da
bura uba.muda mukaga jiya mukaga yau muna shirin ganin gobe kuma da izinin Allahí ¾í´£í ¾í´£í ¾í´£
Adil kuwa ya fashe dakuka momma tayi saurin daukansa tana jijjiga sa ba daman ta tanka
haj.Mama tadawo kanta ta lallaba ta kwashe kayan da Dr yaci ta kai kichen,takoma daki tana
lallamin Adil shikuwa yayi luf a kirjin momma yana ajiyar zuciya _ho yahadu da fushin haj.Mama
wo_
Yana zuwa sashensa abun mamaki Sakina na hakimce kan kujera tadora kafa daya kan daya
sanye take dawata doguwar riga ta kamfanin armani baka rigar ta matseta kannan babu
dankwali gashi yaji gashin doki abun haushi abun takaichi yan aikinta guda biyu ke durkushe
gabanta daya na mata tsausa daya na sama ta jan kumba wa'iyazubillah tana yar musulma
tana salla tana komai kumbanan zaro zaro kamar ta horo tayi wani shame shame kamar
sakarya kallon daya yayi musu yayi saurin kauda kai ,ko gaisuwansu bai amsa ba yayi
gaggawan shigewa master bedroom dinsa domin jiyayi wani karni karni na tasomai yanaji
kamar zaiyi amai.
Sakina tabishi da harara kofin dayake hannunta cike da madarar hollandian ta kurba kan ta
furta afili"Rubbish.....Tana kallon yan aikinta dasuka zuramata ido tadaka musu tsawa dole
kowacce ta shiga taitayinta.
Yana shiga ya maida kofa Ya rufe fridge yafara isa ya sanya furarsa ciki kafin yafada toilet
yayo wanka tareda dauro al'wala daure da tawul ya fito daya akansa yana tsane ruwan kan
dressing mirror ya isa yana shafama jikinsa mai sai daya kammallah ya feshe jikinsa da body
spry kana ya zura jallabiyan blue ya shimfida sallaya ya data sallah.
sai da yayi shafa'i da wutiri yadade yana addu'a wa kanshi da zuru'arshi gabadaya sai ga _*Dr
Safwan sale Safana durkushe gaban rabbil izzati yana rokonma kanshi da Safeena rayuwa mai
dorewa ta har Abada*_ yana kammallawa ya ninke sallaya ya ijeye saman stool ya koma ya
kwanta kan gado hannu ya mika ya jawo wayarsa dake a ajiye a side drower din gadon kenan
ta bude kofa ta shigo babu ko sallama wani kamshi ne mai tare da kwauri kwauri ne yadake
hancinsa shyasa yayi saurin dagowa,baki bude yake bin Sakina da kallo sanye cikin wata uban
night gwon pick colour kafinka tsirara saboda gabadaya surar jikinta ta bayyana rigar batada
hannu daya gareta,tana wani takun yanga adole ita zataja hankali miji ammh kash bata iya
abun ba kwata kwata bai mata kyau ba.
Bakinsa abude ta kariso kusa dashi ta zauna tare da cewa"Dr nah...Rufe bakin"Tab.....Lalle
yarinyarnan yar tasha ne wato Dr na haka yafada aransa,binta yayi da kallo aransa yana
ayyana tabbas tana bukatar wani abu ne ammh matar da yadawo ko kallonsa bata yi bane
yanzu zata wani kwaso jiki miya miya tanawani fadin wai Dr nah. _kai Dr Safana wai miya miya
kamar wata mage_í ¾í´£
Shafa sajensa tayi tana fadin"Brk da hutawa likitar zuciyata..."tafada tana wani fari da ido daure
fuska yayi yasa hannu ya cire hannunta yana fadin"quickly ask wht u want.....Zan kwanta
ne"yafada yana kallon idanunta tsam tayi domin taga yana neman harbo jirginta kanta maze ta
yi wuf ta fada jikinsa tana mai kukan kisss biye mata yayi cos yana so yaga inata dosa bakinta
tasanya anashi tana sumbatarshi hannunwanta na shafa kwantattacen gashin kirjinsa cikin wani
salo yayi kokarin kar ya biyemata ammh ina zuciya da gangan jiki na bukata tuni ya tallabeta
yayi saurin birkitata tadawo kasan sa yafara aikamata da nashi zafafan wasannin itama tana
maida masa.
Shudewar awanni biyu ya fito daga toilet kansa na digan ruwa Ya kalli Sakina datayi share
share kamar jaka yayi tsaki yana duba kirjinsa yace"Sakina kewai wata irin mai kunni kashin
ne...Har saunawa zance miki kidaina pixsing din kumbunan kina yar musulma infact ma kina
jimin rauni look out"yafada yana nunamata yadda ta karceshi a kirji tayi wani lum da ido kan
tace cikin sakarci"Haba my Dr kai komai nayi banyi daidai ba"Tsaki ya sake ja mtsweee kan
yace"kinga don Allah ki tashi kiyi wanka kinsan ban hada gado dake da najasa and kuma ki
tabbata wlh kin zubar da wannan turaran aljanun nan"Yafada da serious matter Tasan Halinshi
dole yasa ta mike tafada toilet tana tuna turaren dayace na aljanune hajiyarta ta kawomanata
kan tayi amfani dashi ko me tace Safwan yamata jiki narawa zai mata ammh gashi bata ma kai
ga tambayaba ya kushe abun.
Koda ta fito har yakoma ya kwanta ita agurguje tasanya jallabiyansa tahayo gadon tadora kansa
akirjinsa tana wasa da gashin daya kwanta da dashin ruwa tafara mgana cikin sanyin murya"My
Dr.....Tafada tana dagowa" umhmmm"yace mata kan taciga ba da
cewa"ammmh.....Ammmmh....Dama game da businees dina ne"sai kuma tayi shuru
yace"inajinki business women zaki kara bude wani reshe ne aturai"yafada da yar dariya
tace'No.....Kudi zaka bani 2million ina so na shigo da wasu bags ne zuwa nigeria kuma duka
kudaden hannuna in na hada baza su isheni ba shine nake bukatar taimakonka amatsayinka na
mijina"Ta fada wit full comfident.
Mikewa yayi yana tuntsuran dariya harda rike ciki zuru tamai da ido tana kallon sa domin batace
tataba ganin Safwan na dariya haka ba daure fuska tayi ta mike tana fadin"Am not a
fool....Safwan stop It.."tafada tana kokarin ficewa,saurin mikewa yayi yasha gabanta yana Nuna
ta da yatsa yafara mgana"SAKINA KABIR KANKI....gaskiya saiyau na yarda baki da kunya do u
think am fool dazan dauki kudi har 2million na baki"yafada yana nuna kanshi kan yadaure fuska
yace"oh kin manta sanda keda uwarki kukacemin banida kudin zan iya dawainiyarki sai dai ke
kiyi dawainyata to nikuma har abun zuwa anemi wani abu aguna ne ai nazata ke kin isa kima
kanki komai"yadakata kan yadaure fuska yace"Yanzu ne nakeda daraja irinta miji agurinki....To
bari kji wlh tallahi indai ni Dan Hadiza ne da Sale bazan taba baki kudina ba koda rance ne
kuwa",yafada da kakkausan murya sororo tayi idanunta sun ciko da kwallah kam tanuna kanta
tace"Baza ka bani ba..?"kai tsaye yace"yes...Ko kudin kine ai kudi yana gurin bussiness women
so kiyi amfani da abunda ke hannunki cos Kudin Dr Safwan bana ci bane abi..?"yafada yana
zakuda kafada alamar ko ajikinsa .
Idanuwanta yakawo ruwa ta nuna kanta tana fadin"Ni safwan kaci ma mutumci ko...?.Ya amsa
da "eh....Ko zaki ramane..?"girgiza kai kawai tayi kan tafice tana kuka tsaki yaja
yace"shashasha kawai gobema kidawo ni dake muga wanda zaiyi laushi yana fadar haka yayi
swith off din light din ya kunna dumlight ya fada gado yana addu'an kwanciya barci.
sakina nakomawa daki tafada kan gado ta fashe da kuka wayarta tadauka da tsohon daren
tadinga kiran hajiya kari no answer dole tayi wurgi da wayar tana shure shure kan katifa
maganganun Safwan nakara dafamata zuciya,aranta tanaji kamar takoma tamaidamai martanin
mganansa _chai...Daga baya kenan meyasa lokacin dayake miki mganan baki mayar mai
stupid kawai_í ¾í´¨
*******
Koda garin Allah ya waye cikin farin ciki Dr ya tashi domin yayima kansa alkwarin daina
damuwa da al'amarin Sakina domin ya shirya tsaf don fito na fito da ita don ya nuna mata
kuskurenta dan yasan sakina da taurin kai bata bari aga gazawarta.
Tun 7 ya fita domin yasamu emergency cll daga asibiti ko sashen su momma bai shiga ba bai
samu kansa ba sai after 12 office din DR Tahir ya biya suka gaisa kan ya komo nasa isa yayi
kan kujerar office din nashi yazauna yana jingina kansa alamar gajiya idanunsa na lumshe cikin
sakan uku ya mike firgigit yana fadin"oh my god......Na manta yayi saurin zaro wayarsa yana
latsa wasu nombobi kan ya kara akunne.
Safeena dake cikin dakin Ummi tana muraji'a cikin suratul yusuf taji wayar da Dr safwan yabata
tadau tsuwa zumbur ta mike ta ijeye qur'anin tadauki wayan jikinta na rawa taja inda taga kamar
nanne wurin dauka cikin sa'a kuwa tana karawa akunno muryashi ta dakin dodon
kunnenta"yanmatana....Badai aji ake jamin ba...?" rufe ido tayi kamar tana ganinshi kan
tace"Assalamu Alaika...Ina yini"ta fada da siririyar muryanta cikin kasala yace'oh...Srry
wa'alaikas salam...Lpy kalau yan matana shine ko ki nemi ko..?"Tura baki tayi kafin tace"to ka
nuna min yadda ake bude wayarne"tafada da shagwaba tsam yayi wani abu na zirgamasa kafin
yace"oh......Am srry na sha'afane kece kika mantar dani kina ta kuka"la....Ni yaushe nayi
kuka..?"yace"la...Akofar gidan Abbah kin tuna.?"yafada yana kwaikwayonta tsuntsurewa tayi da
dariya kan tace"kai ko....Yace"ke ko....Yafada yana siririyar dariya"rufe fuska tayi tana mirmishi
shima mirmshin yakeyi yana fadin"Yan matana sarkin kunya...Ya Ummi na da Abbana ina
usman..?"ta amsa suna lpy ,yace'me kikeyi ne yanzu..?"tace"muraji'a nake tunda yanzu bazuwa
mkrantan nake ba kada haddan ta gudu"tafada tana mirmishi da sauri yace"ah..Meyasa kika
daina zuwa mkrantan..?"tura baki tayi kamar yana ganinta tace"ba Abbah bane yace nadaina
zuwa ba wai yanzu ina karkashin ikon kane"farinciki ya cikamasa ciki ko bakomai an nunamai
yanada matsayi rausayawa yayi kan yace"Hakane mganar Abbah don mkranta kigayamasa
kicigaba da zuwa kafin nazo nayi caraf dake"yakareshe fada harda kanne ido daya kamar tana
ganinsa saurin rufe fuska tayi tana siririyar dariya cikin shagwababbiyar murya tace"Ni....Kabari
bani so"shikuma ya amsa da cewa"Nikuma inaso yaza ayi kenan...?Yafada yana dariya itama
dariyar take tana rufe fuska janta ya cigaba dayi da hira tun bata saki jiki dashi ba har ta saki jiki
suna hira suna dariya sunfi awa suna waya sai da wata Nurse ta shigo tana
fadin"Sir....Emergency .....Ok yanmatana i u clll u later daga haka ya ktse kiran ya fice da
sassarfa.
Itakuwa Safeena rumgume wayar tayi tana jin wani abu na fitowa daga kasan kirjinta yana
kwarara asassan jikinta tafada kan gadon ummi tana fadin"I miss u Uncle....sai da tafada kana
ta rufe baki tana kallon kofa sai da tattabar da bakowa kana ta jawo wayar tana kwatanta yadda
Dr yafada mata zata bude password din wayar illai kuwa yabude batasan sadda tace
eyyyyyyyye...... ba.
*Anitha...*
Commet
And
Share
Vote
[10/14, 20:01] Sis Janafty: *NA TAFKA KUSKURE..!*
*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty_
*20*
"Wurin ma'ajiyar hotuna tafara shiga domin tadan san kan waya domin Aisha yayanta yataba
bata wata tecno D3 _my first phone wo...Ammh sai da akasamu barawo ya saceta_í ½í¸¡abun
mamaki hotunan Dr ne dana Adil kawai aciki kala kala iya kallonta wani suna kwance wani suna
zaune wani yagoyasa gasunan dai sai iya kallanta,abun da yaba Safeena mamaki shine shin
uwar yaron nan basu tare da Dr ne domin taga koda sau daya bata ganta acikin hotunan ba sai
dai shi da Dr to kodai ta rasu ne..? tayi saurin rufe baki aranta tana cewa"Da ta rasu da Ummi ta
fadamin"haka dai taita kallon hotunan babu hoton daya burgeta sai wani hoton Dr yana sanye
da american suit,black and white ya daure wuyansa da tektie baki kansa yasha gyara yana
maiko hannunsa sabe da rigar likitocinsa yana mikama Dr Tahir abu abakinn wani office ya juyo
da gilashin dayake karamasa da kwarjini yana dariya aka dau hoton hakoransa farare reras
suka bayyana hakika yayi kyau matuka a hoton wanda har Safeena tayi serving dinshi a Fuskar
wayar saboda kyan dayayimata.
tana cikin daki taji sallamar Aisha suna gaisawa da Ummi kafin tatambayi Safeena Ummi tace
mata tana ciki da Sallama Aisha ta shigo Safeena ta amsa tana fitowa daga uwardakan Ummi
hannunta rike da waya tace"Yar halak yanzu nake zencencenki araina"Harara ta sakarmata kan
tace tana zama kan kujera"Bawani nan ai ni wlh baruwana dake yanzuma zuwa nayi naji lpy
baki zuwa mkranta kwana biyu"..?Zama Safeena tayi kusa da ita tana fadin"Allah sarki kawar
arziki...Dalilin dazai kawoni kenan"Tafada tana dafata mikewa tayi ta isa ga botikin dake dakin
tasanya kofi ta debo ruwa tana juyowa taga Aisha rike da wayar tana juyawa cike da mamaki
gabanta ta ijiye ruwan tana fadin"Sha ruwa Aisha kafin muyi mgana"Shuru Aisha tamata tana
bin wayar da kallo chan ta shafa saiga hoton Dr ya bayyana wow...Shine abunda Aisha ta Furta
tana bin hotonn Dr da kalon kafin tadago tana kallon Safeena datake kallonta tace"Kawata
waye wannan gayen..?...Ke wayarma tawaye wai? Safeena tayi mirmishi ammh aranta taji zafin
yadda Aisha take kallon hoton Dr tana Shafawa cike da shawa'a da burgewa _ho kishií ¾í´”
tashi tayi ta isa ga windo Dakin kafin tace *MIJINA NE* da saurin Aisha tace"Mijinki kuma?
tafada da sigar tambaya da mamaki juyowa Safeena tayi tana mirmishi tace"Eh...Mijina ne
Aisha wanda Abbah yadauramin aure dashi kusan wata daya dawani abu da suka wuce"Sororo
Aisha tayi kan ta mike tsam ta ijiye wayar takama hanyar ficewa tana fadin"Kinga nidai nayi
gaba don aiki nake na fito ban iyawa da shirmenki Safeena"Safeena tayi mirmishi tace"Wlh da
gaske nake Aisha nima yadda kikaji haka naji lokacin da Abbah ke fadamun"cak Aisha ta tsaya
kan ta waiwayo tace"Wai da gaske kike Safeena..?"Karasowa tayi tadafata kan tace"Da gaske
nake Aisha dama shine abunda zai kaini gidanku kenan".
Tsuru tamata da ido kafin tazame hannun Safeena ta isa ga wayar tashafa hoton Dr ya bayyana
ta nuna ma Safeena tace"Kina Nufin wannan balarabe ko ince bature shine mijin naki..?
Dariya Safeena tayi kan ta isa kusa da Aisha ta amshi wayar ta kurama Dr ido tace"Kema kina
tamtama ko Aisha..?"tafada tana kallonta kan taja hannunta su isa kan kujera tacigaba
dacewa"Nima haka naji lokacin dana fara tozali dashi amatsayin mijina Aisha wlh babu karya Dr
Safwan sale Safana shine mijina"Aisha tayi shuru tana kallon Safeena kan tayi wuf ta
rumgumeta tana fadin"Kawata u ar so lucky wlh....Nayi murna sosai lalle kin tabbata mai sa'a
Nan Safeena ta warwarema Aisha komai tundaga farko har karshe Aisha ta jinjina kai tace"Ikon
Allah kenan Safeena wlh in Allah yaso ka da Ni'imarsa bbu mai hanawa...Kinga abun Allah
ko"Safeena tace"wlh ko amafarki bantaba tsammani ba Aisha sai gashi Allah da ikonsa ya
zartar da komai"Aisha ta jinjina kai tana kara tabbatarma da Safeena ita mai Sa'ace.
Haka Aisha takoma gida tafadama mamanta ita kin yarda tayi sai da tasawo hijabi tazo ta
tambayi ummi,Ummi tace"da gaskene kana ta yarda tasa albarka tareda da addu'an zaman lpy.
****
Itakuwa Sakina tun da tatashi ko takan Dr bata bi ba tashirya kayanta a trolley dinta tafito ta
shige motarta ta dinga zabga hon habu mai gadi yana kewaye shikuma iliya bayanan hakanan