Showing 1 words to 3000 words out of 71593 words

Chapter 1 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf

[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⌛1⏳

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍

www.mhissbhal.WordPress.com
Alhamdulillah Alhamdulillah cikin Ikon Ya Rabbi Nakuma dawowa acikin sabon littafina mai
suna MATAR DR. SAIYADEE INA fatan zaifi ASALIN RAYUWA DAD'I dah darasi, dafatan kowa
yayi sallah lafiya Allah yamaimaita manah Ni Mhiss B~hal Ina muku barka dah shan ruwa All
ova pls kada amanta adaura dah Azumin Sitta Shawwal Fans, Allahu ya amshi ibadun Mu baki
d'aya, AMEEN

Dedicated to SadNaf dearyLuv U

Kwance take kan gado tayi ruf dah ciki idanta biyu Amman tah rufe su tamkar mai bacci,
daga ganintah kasan tanah cikin damuwa dah alamun tayi kuka tayi nak, Oh ni Ummulkhair
Allah kazaba min mafi alkhairi arayuwa abinda naji tah fad'i kenan, sallah taji ana kira tamik'e
taje tayi alwala tayi sallah bayan tah idar neh tah mik'a hannu kan gado tah dauki wayantah
dubawa tayi taga Sam babu missed call dinshi koh daya, jiki asanyaye tashiga dailing numban
sa, saida takira sau hudu har tah fidda rai sannan yadauka,
Salam'alaikum,
Wa alaiki salam Ummunah, ya kike?
Lafiya kalau Alhdulillahi ya aiki,
Aiki dah godiya Ummunah gashinan munata fama ai,
Sannu Allah yataimaka kace za.......
Inazuwa inazuwa Ummunah zankira ki aiki nakeyi,
Baiko bari tak'arasa magana bah sai Jitayi phone d'in yayi cutting gabad'aya jikinta yayi sanyi
kwanciya tayi kan daddumar tanah kala~kalan tunani har bacci yayi awon gaba dah itah,

Wacece Ummulkhair?

Ummulkhair d'iya Ce ga Alhaji Abu Sufyan dah Hajiya Hadiza, Su biyu neh kadai awajan Iyayen
su daga itah sai K'anin tah Affan, Ummulkhair doguwa Ce height d'intah is average chocolate in
complexion very cute tanada k'iba daidai misali, gashin tah shima curly kuma tsayin shi daidai
misali atakaice dai Ummulkhair yarinya Ce mai kyaun gaske san kowa k'in wanda yarasa
tasamu wadatattan tarbiya daga Iyayen tah Masha Allah, at the age of 15 tagama secondary
school d'intah, Cikin Ikon Allah taci Waec&Jamb d'intah tasamu admission at Bayero University
Kano inda tah karanci Biological science, at the age of 19 tagama sch d'intah tareda saukan
Al~Qur'ani mai girma, Alhamdulillah tayi service at 20yrs, tah kammala komai Lucky her!
Ummulkhair tanada wani Saurayi maisuna Abubakar wanda ake kira dah Saiyadee shine
Wanda takesan aure in the sense that akwai soyayya mai k'arfi atsakanin su saida kuma kash
tanah fargaba sabida amatsayin tah nah 'yaamace tanah lacking lots of things daga gareshi
kasancewar likita neh, she lacks his time&attention amman kuma ahakan suke soyyayar su
kullum yanah batah hak'uri akan cewa watarana sai labari dah haka soyayyar su tah d'aure,

Wanene Saiyadee?
AbubakarSaiyadee d'aaneh ga Alhaji kabeer Fahad dah Hajiya Humaira, shine d'ansu nafari
saikuma k'annen sah uku wato Bilal, Amrah dah Autah Amal, Saiyadee yayi karatun sah nah
likitanci a ABU Zaria sannan yadawo garin kano yayi bautan k'asa Idan cikin ikon Allah yasamu
Offer nah aiki a Private clinic nah International Clinics & Maternity kano, yana cikin wannan neh
Allah yakuma d'aukaka sah inda yakuma samun aiki a AKTH Kano, so sai yahad'a biyun hakan
bah k'arramin tightening schedules d'insa yayi bah, Saiyadee yakasance mutum mai nutsuwa
Wanda koh magana batah damesa bah, kyakkyawa neh, dogo chocolate in complexion, his
Smile kills�, nutsuwar Saiyadee bah k'arramin Jan hankalin en matah yake bah, hakan yasah
suke yauwan damunsa dah zancen so Masha Allah bah maikula matah baneh so one way or
the other he's always avoiding ladies, acikin rashin kula matan nasah Allah yahad'a shi dah
watah baiwar Allah a asibiti mai suna Ummulkhair har yakasance shine mai checking d'inta
when it comes to health har takaida yazama Family doctor d'insu yasamu karbuwa awajan
iyayen tah sosai sabida halayyar sah tagari, Ummulkhair dah Saiyadee sun shak'u sosai tun
suna abin nasu kamar brother and sister, har suka fuskanci suna san junansu, tareda alk'awarin
aure, saidai kuma atimes suna samin matsala sabida Saiyadee is so devoted to his work itah
kuma Ummulkhair tanada zafin kishi amman sabida san datake masah takan danne zuciyar tah
akan wasu abubuwan dah take lacking daga gareshi, sosai take kuka wani sa'in amman sam
batah ta'ba nunawa agidan su bah sabida tasan iyayen natah suna sanshi kuma sun amince
dah abinda ke tsakanin su, saidai kawai idan abin yadame tah sosai takan fad'awa k'anin tah
yayi matah addua Akan auran tah dah Abusaiyeed d'intah!

Tofah gawani sabon salo koya zaman auren Saiyadee dah Ummulkhair zai kasance? Kubiyoni
muji nima nah k'agu fah

Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⌛3⏳

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 Nakundu& Zeesarkie�

Murmushi tayi, sannan tace "Affan sai yanzu sarkin yawo bayan tun d'azu nake jiran ka
mushirya dinner tare amman harna gama baka dawoba, kai sis daga cewa kawo kud'i muraba
shine nacanza topic d'in koh, A'a wallahi Saiyadee neh zaizo fah shine nake murna bah wani
abin bah, lallai Sis bah k'arramin so kike masah bah aini kud'i kadai zan iyawa wannan draman
naki, lilbro kenan Saiyadee yafiye min duk wani jindad'in Rayuwa kawai abinda nakeso dakai
kayi manah Addu'a Allah ya Albarkaci gidan auren mu sabida shine wanda nakeso mu zauna
tare har k'arahen Rayuwa tah saidai kuma yanayin aikin sah ka iya canza manah tsari gaskia
hakan yanah bani tsoro sosai, Sis karkiji komai ai dazaran kunyi aure zaiyi dropping aiki d'aya
for your sake, toh Ameen lilbro tace kawai tashige ciki tanah murmushi sosai, wanka tashiga
tanah fitowa taje gaban mirror tah shafe jikinta dah mai showerCap d'inta tacire tah taje
gashinta tasa mai tah kwashe dah ribbons, doguwar rigar flay nah atampha lemon mai ratsin
pink ajiki tah tashi tadauko acikin wardrobe d'intah tasaka sannan tah d'auki d'ankwalin tah
tazauna tah tsara d'auri akanta babu wani make up datayi haka tabar fuskanta plain amman tayi
kyau sosai tunda daman mai kyaun Ce kuma gashi atamphan ya haska tah sosai, shimfid'a
tamusu a corridor nah Sitting room sannan takoma tayi zaman jiranshi aciki, kiran shine yashigo
wayarta dasauri tah d'aga tasaka akunne,
hello Ummunah yace in a serious tone
Uhm kawai tace tayi shuru dan tanah tsoron kar yace matah bazai samu daman zuwa bah,
Ummunah bakya jina neh?
inajinka tafad'a cike dah tsoro,
Ummunah aiki yayi min yauwa bazan samu daman shigowa bah,
tuni hawaye yacika idontah taf, takasa magana
Ummunah kinyi shuru bakice komai bah?
tasan yanzu kam bazata iya amsa shiba sabida hawayen datake tah k'ok'arin dannewa ya
gangaro hakan yasah tah yanke wayar kawai,
sai asannan tagode wa Allah daba tayi applying makeup bah sabida hakan yabata daman kuka

sosai,
Wayarta taji yanah ringing kamar bazata d'ago bah saikuma tah d'ago ganin wanda yake kira
yasah tah kauda kanta tacigaba dah kukan tah wata zuciyar sai cemata take k'ilama wajan
watah yake zuwa sai shuka ki yake kamar gyad'a idan bahaka bah duk aikin mutum ace baya
zuwa wajan wacce zai aura akai akai, toh dutse neh shi bayajin yanason ganinki neh koyaya?
haka tah dinga tunani haryayi matah 3missed calls, Affan neh yayi knocking k'ofar tah saurin
goge fuskarta tayi asanyaye dan tasan wanda ke knocking, shigo tace kamar wata mara lafiya,
shiga yayi yace Sis keda kike tah jiran yayanmu tun d'azu kuma shine yanzu zaki barshi awaje
batare dah kinfita kinsame shiba,
waro ido tayi alamun batah fahimce shiba, kallon tah yakuma yi sannan yace pls ki tashi yace
dan Allah kifito,
sabbin hawaye neh yasoma gangaro matah itah tah rasa nah farin ciki neh kona bak'in ciki, cike
dah tashin hankali yasoma tambayar tah meke damunta kasa bashi amsa tayi sai speed d'in
tears d'inta daya k'aru ficewa yayi yawuce d'akin Mummyn su direct bayan yayi sallama yake
matah bayanin abinda yafaru, aituni Mummy tah tashi hankalin tah tashe tawuce d'akin
Ummulkhair tanah shiga tasoma tambayar tah cikin rud'ani, dasauri Ummulkhair tasoma goge
hawayen tah tana cewa Mummy bakomai fah, kallon k'aninta tayi sannan tace kaikuma wayace
kaje kawani kira Mummy, itadai Mummy sai rakata take dah ido cike dah damuwa tace dan
Allah kifad'a min Ummu meke sakaki kuka? karki 'boyemin komai bakida wacce tafini, wani
sabbin hawaye neh yake forming idonta tah d'ago kai tah kalli Mummy natah tace Mummy
bashine bah bayan nagama shiryawa yace wai aiki yayi masah yauwa bazai samu zuwaba
kuma ashe haryazo tah k'arashe maganar tanah goge hawayen tah dabayan hannu, Mummy
taso taji haushi amman kuma saitaji tausayin tah kasancewar batada hayaniya kuma batah taba
kawo wani gida tace shi takeso bah bayan Abubakar hassali ma batah kula samari tasan aiki
yanah hana Abubakar shigowa yanda yakamata, shiyasa takan tausayawa ertatah sabida taga
alamun cewa Auren su dah Abubakar babu fashi saidai wani ikon Allah, itadai kawai fatan tah
kada Ummulkhair tacutu agidan Dr.Abubakar ajiyar zuciya tayi sannan tace nidai khairat kink'i
kigirma yanzu akan hakan kike kuka saikace yarinya maza tashi bansan iskanci kije bawan
Allah najiran ki awaje, tashi tayi sannan tace, "toh Mummy sainadawo tafice abunta, zaune
tasame shi kan shifid'ar yanah wasa dah mukullin mota hankalin shi duk atashe, yanah ganinta
yayi saurin mik'ewa idon tah yagani alamun tayi kuka bai iya cewa komai bah sai
"Ummunah.....Ummunah,
basar dashi tayi taraba tah gefen shi tazauna tah d'ayan side d'in, zama yayi jiki asanyaye yace
Ummunah d'azu munah waya kika yanke wayar kuma inatah kiranki bakya picking wani abun
akayi neh, shuru kakeji tak'i kula shi hakan yasah ya dinga batah hak'uri yanah fad'in shifa wasa
yake matah wallahi dan yanah k'ofar gida sanda yakira tah, fashe masah dah kuka tayi kawai
hankalinsa bah k'arramin tashi yayi bah daidainan Affan yafito masah dah drinks tuni yamik'e
yanah fad'awa Affan yataya shi bawa Ummunsah hak'uri shi baisan abinda yayi matah bah tak'i
kula shi, kasa cewa komai Affan yayi tray d'in hannun shi ya ajiye sannan yayi ajiyar zuciya!
Yace sis kiyi hak'uri anan cikin haka Daddyn su yadawo!

Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter

☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⌛2⏳

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 khadeejah Masscom�

Bayan Ummulkhair tah tashi daga gajeren baccin daya kwashe tah wayan tah neh first thing
data fara dubawa aikuwa taga har lokacin babu missed calls d'in Saiyadee koh kad'an, batayi
mamaki bah dan sunsaba irin haka dashi hakan yasah tah murgud'a baki tasoma game abinta,
kiran Mummyn tah taji tuni tah tashi batare dah k'ara 'bata lokaci bah dan amsa kiran Mummyn
natah, parlour tafara dubawa batah ganta bah hakan yasah tanufi d'akin tah, sallama tayi
kamun tace Mummy gani nazo, "toh khairat shigo manah, cikin nutsuwa tah murd'a k'ofan
tashige ciki murmushi tasakar wa Mummyn natah, sannan tace Mummy ganinan, kallon tah
mahaifiyar tatah tayi cike dah so sannan tace khairat yau bazamu ci abinci baneh koh laifi
mukayi neh, naga bakya zancen dinner neh, laa Mummy laifin meh? bakumin komai bah
Wallahi kinga game nake awaya nah duk nah sha'afa bara naje nad'aura, "Mummy meza adafa
toh, murmushi Mummy tayi sannan tace waida cewa nayi funkaso dah miyar gyad'a koh? naga
Abbanku yanaso, tam Mummy bara nakwaba saina had'a miyan, Mummy nah flour koh wheat?
Kiyi mixing both er albarka, tam shikenan Mummy nawuce kitchen idan Affan yadawo kice masa
ina kitchen, murmushi kawai Mummy tayi,
tuni Ummulkhair tawuce kitchen tah wanke hannun tah sannan tah kwa'ba flour+wheat d'in
tabarshi yatashi batare dah wani 'batah lokaci bah tafara had'a miyan Fans bakuji k'amshi ya
gauraye groups bah, ai Ummulkhair badaga nanba when it comes to cooking, phone d'intah
dake kan freezer neh yasoma ringing dubawa tayi taga MyHalf, dasauri tayi picking tasaka
akunne murmushi tasoma yi saikuma tayi shuru batace komai,
Ummunah....
Shuru batah amsa bah,
Ummunah koh fushi kike dani neh?
Sai asannan tace, "uhm uhm bah fushi nake bah,
toh kiyi hak'uri aiki neh yayi min yauwa kema kinsan yanayin aikin namu koh,

Uhm nasani Allah yataimaka, yak'ara d'aukaka,
Ameen Ummunah mekike yi?
Girki nakeyi!
Hmmm kice yau su Mummy zasuci jagwalgwalo,
hmmm bawani nan, dad'i dai,
ahh toh mutum da iyakar sah abinda ya iya dafa ruwan zafi inashi ina wani girki,
dariya tah kyalkyale masah harda rufe fuska kamar yanah gabanta, shuru yayi yanah sauraran
dariyar tah mai sakashi farin cikin gaske kaunarta yanah ratsa shi tun daga kai har k'afa,
Ummunah yace muryan sah k'asa~k'asa,
Na'am Ya Saiyadee, tah amsa cikin murmushi,
I miss U, yace
I miss U more ai tafad'a kamar maisan yin kuka,
bawani nan injiwa, nafi missing d'inki kina ganin koh aiki nakasa yi sosai sabida banji muryan ki
bah,
hhhh toh naji nikam kaga harna gamayin miya fah,
Ai miyan bazata yi dad'i bah tunda bakiji murya nabah kika yishi
Laa injiwa toh?
Injini mijin Ummulkhair
dariya tayi sannan tace "hakadai kace ya saiyadee amman dah dad'i
toh Ummunah mezakiyi yanzu?
Funkaso zan soya shi kadai yarage min,
toh bara nazo nataya ki karki k'onamin hannun,
chab saikace yarinya ai kona k'one ni macece,
toh kajisu su matah, maza suja gefe
dariya tasaki sosai tace Ya Saiyadee nibance bah,
toh naji Ummunah bara nacigaba dah aikinah anjima zan sato hanya nazo naduba ki, kiyi
ahankali kada ki k'one kinji pls,
toh Saiyadeen Ummu, Insha Allah!
Mezan siyo miki?
Bkomai tah amsa,
Kin tabbatar babu abinda kikeso,
Eh babu deary,
Toh shikenan later deary bye!
Uhm kawai tace kamar tayi kuka sam bataji dad'in yankewar wayan bah saidah tad'au kunsan
30mins azaune kafin tah dauki funkaso wanda daman yatashi tasoma zuba shi cikin mai, tanayi
tanah tunanin Saiyadeen tah gaba d'aya jitayi hankalin tah yakasa kwanciya sotake yau
taganshi sun dad'e basu had'u bah sabida yanayin aikin sah, Wayartah tah d'auko tamishi message kamar haka,
Salam Abusaiyeed Dan Allah yau kazo I badly want to see U kagafa U promised, pls stick to
your promises dear, I miss U tekia!
Ajiye wayan tayi tacigaba dah abinda takeyi bayan tagama tazuba komai cikin warmers tayi
setting table, d'akin Mummy tawuce straight idan tah sheda matah cewar tah kammala komai
hartayi musu ginger drink, sosai Mummy taji dad'i tah dinga matah Addu'oi dah shimata albarka,

dariya tayi kana tace bakomai Mummynah hakk'inah neh nah taimaka miki ai, Mummy Dan
Allah Ya Saiyadee yace zaizo nan bada jimawa bah,
toh shikenan maraba d'an Albarka maza kije ki k'imsa kafin yazo, Allahu ya Albarkaci rayuwar
Ku baki d'aya!
Ameen tace tah mik'e cike dah farin ciki hartakai bakin k'ofar d'akin tah watah zuciyar tace
matah, hmmm sai wani murna kike kamar kin tabbatar dazuwan nashi saikinzo kinyi kwalliyar ki
abanza ma baizoba kodai bah Saiyadee bah kinmanta aikin shi yafiye masa komai arayuwa,
take taji mood d'inta yacanza tayi deciding taje tad'au phone d'intah tacigaba dah game d'intah
kawai bayan tayi wanka,
On reaching to her phone taga hanging message from MyHalf, murna cikin Ummulkhair ba
amagana tuni tah manta dah dukkanin damuwan tah tanah bud'ewa taga reply kamar haka
"Insha Allah Ummunah dah anyi magrib kafin Isha'i zaki ganni nima I also miss U, sonake
naganki heartbeat!

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login