Showing 63001 words to 66000 words out of 71593 words
Chapter 22 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf
faru neh, wlh mudai bamu sani bah sai faman kuka yake yanah cewa
Ummanshi or something koh Babar tashi ce tarasu Allahu A'Alamu amman baikamata yayi
driving awannan yanayin nashi bah, Amrah sai d'aga wuya take kozata hango fuskan saidai
takasa motan ma bata gane bah sabida yayi accident dah ainihin motan shi so kuma ya canza
sabo, hmmm toh Allah yaduba labarin sah cewar Amrah, Ummulkhair sosai taji tausayin Bawan
Allah dukda batasan meya same shi bah, toh Bawan Allah haka za abarshi anan babu mai
taimaka masa tah tambayi mai taxi cike dah damuwa, ansamu wanda yasan shi ai, yace yakira
k'anin shi zaizo! Toh Allah yabashi lafiya, kafin kace me suka isa kabuga, Amrah sai wani murna
take kamar tayi tsalle tafita tah window itakuwa Ummulkhair sai fad'uwa gaban tah yake mata,
suna shiga ciki sukaji k'amshi ya mamaye koh ina, Hajiya Humaira suka hango a kitchen atare
sukace Ummanmu, juyowa tayi cikin tsananin mamaki dah murna bayyane afuskan tah tafara
wak'a tanah fad'in ga 'ya'yana ga 'ya'yana, certificate d'in Ummulkhair nah masters degree
Ummulkhair tanuna mata cikin tsananin Murna Hajiya Humaira takama hannun tah tace,
"nagode er Albarka Allah yabaki yara masu Albarka" sannu kinji, kinmin biyayya tamkar er dana
Haifa, murmushi tayi tace, ina su Abbanmu Amal dah Bilal, Abban ku yatafi meeting Kaduna
Bilal kuma yatafi d'auko Amal amakaranta, Kuje kuyi wanka bara nayi serving d'inku,Ummanmu
Ina Abusaiyeed Ummulkhair tah tambaya kanta ak'asa, yananan klau Alhamdulillah, nasa an
gyara miki gidanki tas kuma namiki sabbin kaya, tamkar sabuwar Amarya kike komai atattare
dake anyi renovating d'inshi including ur lifestyle, so am still pleading kiyafe wa nida d'ana Allah
yabaki hak'uri kuma mungode, A'a Ummanmu nice dah godiya Allah yasaka dah Alkhairi,
murmushi Hajiya Humaira tayi sannan tace idan Kinasan kiyi aiki kigaya min kinji, akwai aikin
dazan samo miki Ummulkhair batace komai bah sai murmushin datayi tawuce bathroom bayan
tayi wanka taci abinci, takira Ameesha suka gaisa tafad'a mata yanda tayi missing d'inta, bayan
sun gama waya, Hajiya Humaira tashigo tace tashi driver yakaiki gida ki gaida Mummyn ki
sannan yajira yamaida ki gidan mijin ki, wani dum taji gaban ta nacewa amman tah tashi
bamusu tadauki hijabbin tah, kayan ki suna boot Amrah takaisu, kuka tafara yi tana yiwa hajiya
Humaira godiya sosai akan komai dah komai, Amrah ma kuka take gani take kamar zasu rabu
forever kenan, haka tah k'ank'ame tah tana cewa Antynmu zanzo dubaki gobe, Hajiya Humaira
ce tajanye tah, sannan Ummulkhair tawuce cikin mota aguje, tanah shiga unguwar kuntau
tafara ji kamar tafita tah window tah k'arasa aguje, sai asannan tagane feelings d'in Amrah
nad'azu, aikuwa basu wani jima bah driver yayi parking aguje tafita tanah shiga tah tarar dah
Daddy zaune akan can bed Affan yana Sallah agefen shi, aguje tafad'a jikin shi tanah cewa
Wayyo Allahnah gani ga Daddynah wayyo Daddy ina Mummynah, I miss U, Daddy yakasa
cewa komai sabida tsananin farin ciki cewa yake, My dear kizo Khairiya ce fah, ga Khairiya
tazo, Dasauri Mummy tafito kamar bah kullum suke waya bah tah rungume erta, khairat oyoyo
kindawo, Affan yanah idar wa shima ya rungume tah sai rungume rungume sukeyi yaukam suna
cikin tsananin murna, driver sai shigo dah kayan dah Hajiya Humaira tambayar yake,
Ummulkhair tabasu tsaraba tuni suka fara hira suna Murna Ummulkhair tace kwana uku zatayi,
horn driver yayi nan mood d'inta yachanza, cewa tayi banan gidan baneh, bara dai naduba
Daddy yace, aikuwa yana zuwa driver yace masa ai Ummulkhair yake jira ga yanda akace, tuni
Daddy yashigo yace taje gidan mijin tah tadawo bayan kwana biyu kuka tafara kamar yarinya
koh d'ankwali bata d'aura bah kanta abaje haka tashiga mota tanah kuka Mummy madai
bahakan taso bah amman babu yacce ta iya neh kawai! Next on MDS @Pg65
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳65⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 All readers Of Matar Dr Saiyadee Novel I don dey Miss wuna ooo, Stay Blessed
Always
Cikin mota takoma tanah kuka gashi sai faman hararan driver takeyi kamar idanuwan tah
zasu fad'o k'asa, batare dah bata lokaci bah yaja mota sukabar kuntau suka nufi hanyar gidan
tah dake zooroad bayan tafiyan wasu en mintuna, suka iso gidan nata tasan tamanta yanda
gidanta yake amman from the look of things an canza fasalin gidan dan bah k'arramin kyau yayi
bah tanah wannan tunanin har driver yashigar dah kayanta ciki hakan yasanar dah itah tuni tah
gyara dankwalin tah, sannan tah shiga ciki, wani k'amshi taji ya mamaye tah tako ina everything
about the house looks new, rayuwar tah tafara tunawa abaya dana yanzu tayi hamdala tawuce
ciki, wanka tayi tazo tah kunna system d'inta tashiga foldern Ameeshkhair tanah kallon hotunan
su itada Ameeshan tah life @ Maryam Abacha was the best tafad'a in a whisper, I miss U
Ameesha I miss everything about U and every second we spent togeda, wasu hawaye neh suke
zubo mata wanda batasan dasu bah, wayar tah tad'auka takira Ameesha and she was like babe
am in my matrimonial home, ihu Ameesha tayi akan waya cire wayan Ummulkhair tayi daga
kunnen tah, danji tayi kamar dodon kunnen tah yafashe nan Ameesha tace tanaso taga gidan
Ummulkhair aikuwa tuni tazura hijjab har k'asa tayi mata video snapping gidan tun daga sama
har k'asa tah tura mata, sannan tadawo tayi alwala tayi sallah,
Hajiya Humaira ce takira Abusaiyeed tace, yau duk inda yake yaje gidan shi yakwana idan
bayasan b'acin ranta tah k'ara dacewar yak'are dabin layin hotel kowani hotel yasan sahun shi,
hak'uri yabata sabida haka bayan yayi sallah magriba yayi wanka yashirya yakwashe kayan shi
yabar farhan guests house, zuwa gidan shi dake zooroad, Ummulkhair horn taji daman dah
hijjab ajikin tah wanda tayi sallahn magriba dashi zuwa tayi tah duba taga drivern Hajiya
Humaira neh yadawo dah Leda wai gashi inji Hajiya Humaira, karb'a tayi sannan tace sun gode,
tashiga ciki tarufe gidan, ciki takoma bayan tah ajiye ledan daya isheta dah k'amshi akan dining,
komai sabo tagani Including set of boxes d'inta itadai batasan bakin dazata yiwa hajiya Humaira
godiya bah, jin gidan yayi shuru dayawa kuma tagaji dah kallo hakan yasa tah kunna karatun
Alkur'ani awaya tasaka earpiece tanabi a hankali, sanda Abusaiyeed yashigo dah Mota bataji
bah, bayan yayi parking harya shigo parlour tah ajiye wayan dah niyar zuwa fitsari, toilet
tashige,
Abusaiyeed neh tsaye yanah kallon yanda gidan yakoma sabo dal arashin yanah cewa nasan
aikin Umma neh, amman ai gyaran nan bashida amfani tunda Ummunah batanan, k'ofan d'akin
tah yake kallo yana fad'in Allah yabayyana minke, ahankali yana murmushi yataka zuwa k'ofan
d'akin, ya murd'a harda zai koma saikuma yabud'e nan yaci karo dah mutum atsaye dah
alamun fita zatayi, dukkan su ido suka zaro suna kallon junan su bah kamar Abusaiyeed wanda
k'afafun shi sun kasa d'aukan shi hannun ya mik'a zaiyi magana amman yakasa yadafa k'irjin
shi dah k'arfi dah alamun yanajin zafi k'asa yayi Ummulkhair sai asannan kanta yace tah d'ebo
ruwa yasuma, ruwa tah d'ebo tah yayyafa masa amman bai farfad'o bah hakan yasa tah had'e
bakinsu tafara bashi iska amman nanma bai farfad'o bah itah kuma bata sake shi bah harya
farfad'o yafara maida mata dah martani, ido tazaro tanah Neman kwatar kanta amman ina sam
Abusaiyeed yayi mata wata muguwar runguma wanda dakyar take Numfashi, gabad'aya ya
daure tah dah kafafun shi koh motsin arzik'i bata iyayi, kissing d'inta yake kamar wanda yayi
shekara dubu babu abinci balle ruwa, ita duk kallon tausayi take masa duk ya lalace yazama
abin tausayi haka tayi surrender tafara kissing d'inshi itama, saida yayi hakan na wajan awa
d'aya sannan yasake tah yace, "Ummunah kece yana shashafa fuskan tah gabad'aya ya rikice
yarasa inda zaisaka kanshi, rungumar tah yayi yasake tah, yanah fad'in dawowa kikayi wajena
koh Ummunah, saikuma yasake k'ank'ame tah, itafa koh numfashin arzik'i batayi amman dad'a
k'ank'ame tah yake kamar ance yanzu za agudu dah itah, kasa gane kanshi tayi sai cewa take
Abusaiyeed nifa banda kwari haka pls kabarni nahuta numfashi nah, k'ank'ame tah yakuma yi
sosai yafashe mata dah kuka kamar yaro yace, "nabarki ki gudu kibarni koh?" Wlh bazai yuba
bazan k'ara bari kitafi bah, Ummunah am sorry for everything I thought I had lost u forever I
thought I would Neva set my eyes on the real U again, kuka yakeyi sosai kamar yaro, shi
hankalin shi atashe itama duk yad'aga matah hankali, shhhhh I dnt Understand U pls kabarmin
kuka, Abusaiyeed juyo kah kalleni pls d'agowa yayi idanun sah sunyi jajir kamar garwashi wasu
zafafan hawaye suna fita daga cikin su, hawaye tashiga share masa amman kamar tanah
k'arawa wuta petir, Abusaiyeed wai menene pls tafad'a cikin kuka dah rashin fahimta, Ummunah
kece, Ummunah kece I miss U I almost died, cikin kuka tace toh bagani nanba Abusaiyeed, I
will Neva leave U again not anymore I promise kaji, pls kah Nutsu nice, kwanciya yayi akan
k'irjin tah har lokacin bai bar kuka bah wani bacci neh mai nauyin gaske yayi gaba dashi kuma
koda wasa bai saki rik'on dayayi mata bah, kallon shi take har alokacin tanah shafa kanshi
ahankali saida yayi baccin awa d'aya dah en kai sannan ahankali yabud'e ido yanah sauke su
akanta yafashe dah wani sabon kuka sosai, numfashin shi har d'auke wa yake k'ank'ame shi
tayi tanah taping bayan shi ahankali, calm down am here pls, shigewa jikin tah yakuma yi wani
zazzabi neh yarufe shi, tashi tayi zata dubo musu mafita, k'ank'ame tah yayi yanah fad'in
nashiga uku zata kuma guduwa tabarni, kuka yake sosai hakan bah k'arramin d'agawa
Ummulkhair hankali yayi bah, sanyi taga yanaji hakan yasa tarufa musu duvet cover, har
alokacin bai rabu dah itah bah, kallon shi take sannan tace, Sannu kaji Allah yabaka lafiya,
rinannun idon shi yabud'e ahankali ya lalubo bakin tah, yafara kissing d'inta bata hanashi bah
saida yagaji yabari, nanma yasake fashe mata dah kuka sosai harya kasa controlling kanshi
itama kukan tafara Next on MDS @Pg 66
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳66⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 All PUMITES God bless wuna for me O make wuna last pass corruption O, the
Great ONE PML
Daga baya kuma duk sukayi shuru, Kallon tah yake yanda yaga tayi k'iba tah canza tayi wani
fresh sai shek'i take ga gashin tah har wani tsaho ya k'ara dah haushi kamar nah jarirai wannan
aikin Ameesha neh dan kuwa kullum bata bari gashin Ummulkhair ya huta kala kalan gyara dah
kulawa mayuka iri iri kullum tana cikin yimata applying akai, kinyi kyau yafad'a muryan shi baya
fita sosai, kasa magana tayi sabida yanda Abusaiyeed ya lalace, karame tafad'a tareda fashewa
dah kuka, janta yayi jikin shi yace, badole bah aidole neh Ummunah babu ke babu labarin ki
harna tsawon shekara d'aya har yanzu jinake kamar za akwace minke, rungumar shi tayi tah
nutsu tana shak'ar k'amshin perfume d'insa wanda tayi missing kamar ranta, am sorry I wunt do
that again tace ahankali, dariya yayi yad'ago tah dasauri yace Ummunah black Indians kika
koma neh U speak like them, dariya tayi mishi hancin tah yaja ya dungure mata kai kallon shi
tayi tace, "baka canza bah U're still the trouble maker I know" "Ummunah I have no word that
can vividly illustrates the magnitude of how I missed you" "Me too MySaiyeed" tuni suka manta
dah damuwar su, suka fara hira nan yabata labarin yanda rayuwar shi takoma daga ranar
dayazo gida bai gantaba, har labarin d'azu nah hold up, tayi mamaki sosai kuma tagaya mishi
tasan nah holdup d'in tah tausaya masa sosai, aikuwa itama ya tambaye tah nata labarin, babu
abinda tah b'oye masa komai tafad'a masa daga farko har k'arshe kuka yayi sosai dayaji abinda
yasame tah sam baiga laifin Ummansu bah sabida watak'il ma idan bahakan tayi bah bazai
canza bah kuka yafashe dashi yasa gwiwowin shi ak'asa yana rok'ar tah akan tayafe masa
kuma Insha Allah bazai k'ara daukaka aikin sa akan family d'insa bah, no karma kadena nidai
bazan k'ara d'aukan hakan bah I had rather stay back at Hajiya Humaira's place U know it
almost cost my life a year back, janta yayi jikinsa yayi suckling lips d'inta yace, I wunt even do it
again tun sannan I haven't been punctual to my work ai, Iyawo I suffered fah bugun shi tayi
tace, hey I miss ur lips, chest, stick and everything, mamakin Ummunsah yake yanda take nasty
talk koh ajikin tah, same here baby, then let's eat, tashi tayi tad'auko ledan dah Hajiya Humaira
tah aiko masu peppered chicken meat neh wanda yaji had'i sosai, sai chilled fresh milk dah pies
a foil paper, zubowa tayi tazo tanata feeding d'inshi, dena kar'ba yayi wai seta ci itama, tace
masa No bazai yuba yarame dawaya aikuwa haka cikin shi yacika dam sannan tad'an ci kad'an
itama, wanka sukayi sai sallah, sannan tafito dah laptop d'inta tafara nuna masa pictures d'in
Ameeshan tah labari take basa yanda suke kaunar juna gani tayi kamar yad'an had'e fuska tace
menene? No baby it's nothing u got a nice frnd Nicer than me am sure kinfi Santa cax tafi kula
dake akanni, says who baby tafad'a in a whisper, gabad'aya yakasa gane Ummulkhair yanzu
dah whispers take mishi magana kuma hakan bah k'arramin tayar mishi dah hankali yake bah,
ido takashe mishi tace keep watching wani crazy pic d'in Ummulkhair yagani wanda dah alamun
batasan sanda aka d'auka bah duk k'irjin tah awaje, ahankali yace, Oh My God sannan yatab'a
screen d'in laptop wanda baimasan yanayi bah, bugun hannun shi Ummulkhair tayi tace,
MySaiyeed U're crazy dnt tell me U've been duin this with juz some hawkers all this while I've
been away, No baby I sweary God kinsan bah gaskia zuciyar ki take fad'a bah, I was carried
away jubesu fah sun k'ara k'iba, and waya baki izinin zama haka koh bakisan dah igiyar aure
nah kika dinga yawo bah, well am sorry agida neh banmasan and'auka bah it's crazy Ameesha
that's her mess u know, baby there's no need to apologize kinji yawuce haka suka gama kallo
zata kunna musu film yace, "bangane bah baza muyi bacci bah or what?" kake wani min wani
irin kallo Abusaiyeed menene, Ummunah kinsan bah barin ki zanyi bah koh, chab I can't do
anything am tired daga dawowa nah, kawai kuma tah kalle shi taji tausayin shi yakama tah sai
tace, "toh zomu kwanta" haka kuwa akayi saidai su Abusaiyeed saida aka wuce gona dah iri
harsau Uku saida yaga Ummulkhair tagaji sosai yabarta dan tamkar budurwa haka takoma,
bayan duk sunyi wanka indripping d'insu yayi dukka dan daga shi har Ummulkhair duk babu mai
k'arfin arzik'i kuma dah alamun zazzabi ajikin su dukka, haka tanah kwance ajikin shi ruwan
yagama d'iga to the last drop, bacci sukayi dasafe koda sukayi Sallan Asuba tana jira ya tashi
yashirya amman koda wasa Abusaiyeed baiyi yunk'urin tashi bah, k'arfe goma tafara magana a
hankali tana cewa baby katashi aikin fah? K'ank'ame tah yake dad'a yi alamun babu inda zashi
haka harta fara shiga damuwa cikin Muryan bacci yace wai Ummunah bazaki dena baneh, pls
kiyi shuru ki kwanta muyi bacci, I said am not going anywhere today pls abide, shigewa tayi jikin
shi tafara baccin tah comfortably. Next on MDS @ Pg 67
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳67⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕