Showing 60001 words to 63000 words out of 71593 words
Chapter 21 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf
extra beautiful,
U're fair, tall, u got nice shape hair, big eyes and all the stuffs, dariya tayi tace, "babe will u juz
stop teasing me already" No but the TRUEFACT Ummulkhair tafad'a in a whisper, Am
Ummulkhair From Kano in Nigeria, A Muslim am 20years old, am married, U? Oh no wait a
minute did u juz say married? Uhm is dat a prob? Actually no but U look single so are U here
with ur husband? No he's in Nigeria, wow I love dat, do U have a child? No I dnt not yet, and U
tell me about urself Ummulkhair tace, Ok am Ameesha saleem Kumar, my frnds call me Sunita
am from New Delhi am India, am also single, 21 years old, a Muslim, and juz like U am here for
my masters degree, Nice meeting U, so are we friends now? Uhm yes good to go cewar
Ummulkhair, Murmushi sukayi sannan suka gyara zama jin shigowar Mrs Farhan wacce harta yi
shirin fara lectures! Next on MDS@Pg62 Stay Blessed Fans
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳62⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 berries ZeeSarki, Deejah Nakundu, Miss Biey cholli, Ayeesha, Hassyluv, Fateemah
Dikko, Maman Sadeeq Lagos, Maman Hanan, Sahla Maman Abdulnaeem, Bithu Uthman stay
blessed I cherish U guys alot All of wuna Go Last Pass Corruption
Bayan sun gama lectures Ameesha tah rik'e Hannun Ummulkhair suna zagaye cikin
makaranta koh ina tah nuna matah, kafin su tsaya wani lovers joint suyi order'n ice cream
nanma Ameesha ce tayi treating d'insu, sosai Ummulkhair taji dad'in yanda Ameesha ke sonta
saidai kawai sunan neh yake d'an bata wuyan kira, dan duk sanda takira sai Ummulkhair tayi
mata dariya, haka kuwa harsun shak'u kamar sun dad'e da sanin junan su, awajan Ummulkhair
taga wani wanda yasa irin turaren Abusaiyeed kuka tafashe dashi sosai sabida yanda hakan
yatada mata dah tsohon ciwo, Ameesha haka tadinga rarrashin tah tana bata hak'uri har
tasamu tayi shuru, saidai tak'oshi dah kuka har fuskan tah yakumbura,
5 Months Later
Ummulkhair tayi k'iba, tayi bulbul abunta, wani fresh tak'ara yi sosai saidai bah k'arramin
wahala tasha bah kafin tah iya cire Abusaiyeed daga ranta, tasha wuya kafin tah iya Sakai sosai
a karatun tah saidai bata bar yimasa Addu'a bah, kullum saita rok'i Allah yakare sah aduk inda
yake, batada wani damuwa sosai cax kullum tanah waya dah Mummyn tah, hakama Hajiya
Humaira dah AntyMuna kusan Kullum saisunyi waya, AntyMuna kullum batada aiki sai dad'a
koyawa Ummulkhair zaman gidan miji, yanzu dai suna Hutun 1st semester amman sam Hajiya
Humaira tah hana su sudawo Nigeria sabida sam batasan abinda zaiyi distracting d'in
Ummulkhair danhaka tace saita gama gabad'aya, kaf Nijar batada k'awa kamar Ameesha dan
wannan samestern ma Ameesha bataje Hutu New Delhi bah tanah gidansu Ummulkhair sai
faman karatu sukeyi kasan cewar medical laboratory science bah k'arramin course baneh kuma
gashi masters d'insu nah 1year program neh so basuda time d'in wasa lecturers suna gwara
Kansu sosai, k'awancen Ummulkhair dah Ameesha yana bawa kowa mamaki, shak'uwa takai
shak'uwa har Ameeshkhair ake kiran su suma kuma haka suke addressing junansu, duk wani
abincin Nigeria suka koyawa Ameesha yanda akeyi kuma duk tah iya cinsu musamman ma
tuwo dah miya, tah iyacin tuwo kowani iri dah miya, abin nasu dai gwanin sha'awa ab'angaren
Amrah kuma komai yana tafiya daidai, tanah k'ok'ari sosai, point d'inta yana kyau sosai dan
itama bata wasa kanta yanaja sosai, Hajiya Humaira tanajin dad'in yanda suke ja sosai,
Ameesha ce take leading a department d'insu followed by Ummulkhair, itakuma Amrah wasu
maza neh uku ahead of her, har kyauta hajiya Humaira tace zata masu sabida murna yanda
suke sakata farin ciki,
Ab'angaren Dr. Saiyadee wannan wata biyar d'in dayayi babu Ummulkhair duk yafita ahaiyacin
sah, duk sanda zaiyi prescription nah magani Ummulkhair yake rubutawa patients sunayi wa
other doctors complain amman saidai abasu hak'uri agaya masu matsalar shi, toh yanzu harsun
saba komai Ummulkhair in fact signature d'inshi ma yakoma Ummulkhair, gidansu yabari
gabad'aya wai bazai iya rayuwa bah Ummulkhair aciki bah, yakoma rayuwar sah a hotel idan
yagaji dah wannan yakoma wancan, duk yabi yarame baya wani cin abinci, kowa yaganshi toh
indai yasan shi daa saiya tausaya masa kullum yana tafe dah hoton Ummulkhair ahannun sah,
yana cikin tsaka dah magana kawai saiya anbaci Ummulkhair kokuma idan yaga bak'ar mace
yace ga Ummulkhair chan, gashi baya fasa kuka kullum saiyayi kuka akan b'atawar tah, duk
tsakiyar dare saiyayi nafilfili dah Addu'oi akan Allah ya bayyana tah, itah kanta Hajiya Humaira
tanah tausaya masa sabida taga halin daya shiga akan Ummulkhair, taga harya gaji dah hiring
private investigators amman kullum outcome d'in d'aya neh, duk sun kasa yin komai akan
zancen hakan bah k'arramin dad'a haukata Abusaiyeed yayi bah, itama hakan dole tanuna
damuwar tah sabida Abbansu Abubakar kada yayi suspecting komai itama har hiring private
investors take dukda tasan cewar b'ata kud'in tah take sosai take shiga damuwa Alhaji
Abusufyan har fad'a yake mata kada taje takamu dah hawan jini shima yagwada Neman
Ummulkhair harya barwa Allah, shikuwa Abusaiyeed idan yazauna kawai saiya fara kuka wani
sa'in yana zaune kawai saiya saka kayan Ummulkhair, kamar wani mara hankali yakoma, abin
tun yana bawa Hajiya Humaira tsoro harta saba ganin shi cikin ire~iren yanayin nan! Next on
MDS @ Pg 63
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳63⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 All members of PURE MOMENT Of Life Writers, I dey hail wuna Allah yabar kauna,
Allah yabarmu tare har Abada
4 Months later
Abusaiyeed neh kwance a Asibiti yau kwannan sa 10 amman sam baisan inda yakeba sai Tarin
jini dayake yi kuma duk sanda zaiyi saiya dafa k'irji sah, hajiya Humaira ce zaune agefen shi sai
salati take masa nan likita ya bukaci, ganin tah, bayan tabishi Office neh yake tambayar tah,
matsalar Abusaiyeed nan take gaya masa abinda yafaru harya koma haka, ajiyar zuciya likitan
yayi yace amman na tausaya masa yana wani stage mai had'arin gaske dan zuciyar shi tah
tab'u kuma idan Ummulkhair bata dawo rayuwar shi bah zai iya komawa abnormal kuma akwai
probability d'in za ayi masa aiki azuciya sabida yasaka wani irin mugun damuwa aranshi, kuka
Hajiya Humaira tafara yi tanah tunanin halin dah Abusaiyeed ya jefa kanshi, komawa tayi
tazauna tarik'e hannun shi, ahankali tasoma magana kamar haka, "son daman kana sonta haka
and u were being that careless, son u weren't fair to Ummulkhair fa, kayi hak'uri zan tayaka
nemo tah" tah k'arasa magana tanah share kwallah, murmushin k'arfin hali yayi, Amal ce
kwance ajikin Bilal tayi wani laushi wanda taci kuka kamar bagobe harsai da tasaka Bilal shima
kuka, lokacin sallah neh yayi Bilal yad'aga tah yawuce masallaci, nan tah d'auki phone d'insa
dake charge takira layin Amrah, Amrah dake yankar Albasa alokacin tacewa Ummulkhair
"Antynmu Dan Allah kimin picking sai kisa a hands free", kai amman Amrah kinfiya tak'ura zan
gudu gurin Ameesha nayi karatu nah kin sanfa jibi zamu fara final exams dai ko? Wayan dake
ringing akaro nabiyu tayi saurin d'auka dan kada ya tsinke, a hands free d'in tasaka nan sukaji
Amal tanah kuka sosai harda sheshek'a har muryan tah yanah d'aukewa, Ya Amrah yayanmu
zai mutu yanayin aman jini dah tarin jini, d'ip sukaji wayan ya yanke, saukar mari kakeji tas, ke
Amal yanzu bakida hankalin dazaki san abinda yakamata da wanda bai Kamata bah, ya za'ayi
ki kirata ki d'aga mata hankali abanza dallah fice min anan kitafi kije kiyi sallah kimishi Addu'a,
cewar Hajiya Humaira zuwaga Amal wanda tarik'e kuncin tah tanah sharar hawaye, ab'angaren
Amrah dah Ummulkhair kuwa duk sunyi mutuwar tsaye kowacce sai hawaye take, Ummulkhair
tace Mijinna neh nasan ai shine kuke kira yayanmu, gaskia zantafi Nigeria ni bazan iya jurewa
bah tanah kaiwa nan takoma d'aki taje tah kwanta tasha kuka kaman bagobe sai yanzu take
missing Abusaiyeed sosai jitake kamar baza takai gobe bah idan bata jita ak'irjin shiba, Amal
kuwa kasa cemata komai ma tayi dan haka barin tah tayi harsai dah tah nutsu tayi sallah dah
karatun Alkur'ani mai girma, sannan tasamu waje tazauna agefen tah tace, Antynmu Dan Allah
kiyi hak'uri bah ya Abubakar baneh bah lafiya yaya Bilal neh mota yabige shi fah, Amrah ta
sharara mata k'arya, bawani nan k'arya kukemin bazaku gayamin gaskia bah so kuke naje
natarar dah gawansa? Wayan tah neh yasoma ringing tanah dubawa taga AntyMuna ce kekira,
d'auka tayi dah sallama amman kanajin muryan tah kasan akwai matsala, Sannu khairat ance
k'anin Mijin ki yayi accident koh Allah yakiyaye gaba kinji, bawani nan AntyMuna wlh kinsan
mijina neh mesa bazaki gayamin gaskia bah, ke dallah malama rufemin baki sakarai kawai toh
idan mijin naki neh kece kika d'aura masa cutan koh kece zaki yaye masa? Eh khairat ina
tambayan ki? Toh bara kiji bahaushe yace Addu'a makamin mumini saiki zab'a Addu'a zaki rik'e
koh kuka, saida Allah yakawo k'arshen karatun naki zaki sako mana shirme ciki bah? Yaufa
Saturday kuma Monday zaki fara Final exams, daman aishi aski saiya zo gaban goshi yake zafi,
dan haka wlh kizage kiyi karatu kiyi clearing papers d'inki once and for all, idan bahaka bah U
will go back next year and U Will have no one to blame but urself, daga nan AntyMuna takashe
wayan, kuka sosai Ummulkhair takeyi tanah fad'in Abusaiyeed duk inda kake ban barka bah
kullum ina makah Addu'a Allah zai karemin kai Insha Allah, haka tah k'araci kukan tah kuma taja
littafin tah tayi boko, daga baya Amrah tabata baki tah tsara tah akan tah dage tayi karatu dan
su koma Nigeria, aikuwa hakan akayi yau takama satin su Ummulkhair biyu dafara exams saura
sati biyu sugama, yanzu kuma ita dah Ameesha kullum basuda aiki saidai sukalli junansu sufara
kuka, gashi dukkansu gwanayen kuka neh, basusan yanda zasu rabu dah junansu bah, kowa
saitaya su jimamin rabuwa yake, Ummulkhair ce take cewa Amrah sanda sukazo Nijar gani take
1year bazaiyi bah amman Allah dah ikon sa even though the journey was nothing easy gashi
zasu gama Allah yakawo k'arshen saikuma tafashe dah sabon kuka ita kanta Amrah kukan take
sabida dole idan sukaje Nigeria ita kad'ai zata dawo Nijar Ummulkhair tagama Insha Allah, taji
dad'in zama dah Ummulkhair kasan cewar bamai matsala bace, oh nikam nace musu kad'an
daga aikin rayuwa kenan shi daman komai lokaci neh, Next on MDS @Pg64
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳64⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 Maryam KWAIRANGA, Maman Hanan Allah yabar kauna dear, Allah kayara
manah Hanan
Yau takama ranar k'arshe dah su Ummulkhair suka gama papers aikuwa sunsha kala kalan
parties and dinners,events kala kala harkasa attending dukkah sukayi, wasu suna murna wasu
kuma basayi, Ummulkhair dah Ameesha sunanan a minne kamar superglue Ameesha tanata
fad'a mata yanda zatayi missing d'inta, Ummulkhair mahakan dan Ummulkhair wannan shekara
d'ayan dah sukayi tare hartayi adapting yanda Ameesha ke turanci itama haka takeyi dah tone
d'in Indians Ameesha kuwa yanzu tah iya abincin hausawa iri iri nikam Nace zama dah
mad'aukin kanwa, abun nasu sai mutum yaji babu dad'i idan yatuna rabuwa zasuyi, saura
1month najiran results dayake su en masters neh results d'insu baya dad'ewa sosai, haka
sukayi wannan 1month d'in tamkar sati d'aya sun kar'bi result Alhamdulillah kowacce tafita dah
1st class kamar yanda dai suka saba daga Ameesha sai Ummulkhair, sunyi murna sosai dan
basuda matsala lafiya klau sun rabu dah Maryam Abacha American university,
1 Month later
gobe takama Saturday jirgin su Ummulkhair zai d'aga zuwa Nigeria yayinda itama Ameesha
Insha Allah zata d'aga zuwa New Delhi, Ummulkhair tayi mata alk'awarin cewa idan har bikin
tah yataso toh duk inda za ayi zataje mata, bah k'arramin murna Ameesha tayi dah hakan bah,
kuma Ummulkhair tayi mata fad'a akan tarik'e musulunci kuma tah auri musulmi sabida taga
familyn su Ameesha mix neh amman Ameesha tanada addini sosai shine yadad'a saka
shak'uwar su tayi k'arfi sosai, haka suka rabu suna kuka har suka had'a inasu inasu Amrah ma
tah tayasu kukan,
Gida Nigeria
Abusaiyeed neh acikin mota yana driving ahankali, yasamu sauk'i bah laifi sabida yanda
Hajiya Humaira tamishi alk'awarin nemo masa Ummulkhair indai tanah raye, hakan bah
k'arramin kwantar mishi dah hankali yayi bah dan yasan Hajiya Humaira zata aikata, kwasam
yanah tuki Ummulkhair tafad'o masa arai tuni yaji kamar abu ya soke shi azuciya haka yakama
k'irjin shi yataka birki, sauran kad'an yahad'a babban accident, tuni titin yazama conjested kowa
sai horn yakeyi kuka yafashe dashi yafito yahau kan bonnet d'in motar ya kwanta abinshi ya
kanannade k'afa kamar yaro yanah kuka yanah fad'in "wayyo Allahnah Ummunah, Ummunah,
Ummunah, Innalillahi kutaimaka kunemo min ita wayyo Ummunah", kash Innalillahi wa Inna
ilaihi rajiun Antynmu yanzu koh Nijar ace tafi Nigeria yaushe rabon mushiga irin hold up d'innan
amman Kinga Hold up lallai we are really back to Nigeria where gala dah fanta is ur only choice
wen stock in hold up, dariya Ummulkhair tayi tace, galan dah fantan dai kikeso koh Amrah,
kamar ina ganin abu neh yafaru kinga wancan fah akwance asaman mota sai wani rawan d'ari
yake watak'il baida lafiya, lallai amman anyi d'an banza saikace gidan Ubansa, zomuje namishi
magana, lallai Amrah dah k'arfin hali kike nidai banida wannan courage d'in kinmanta bah zuwa
akayi d'aukan mu bah Cabman muka d'auko sabida kince muyiwa Ummanmu Surprise, sannan
kid'auka zan biye miki ayaga min cert d'in shekara d'aya danayi ina karatu a Nijar, badani bah
and U also u're going no where wlh, kina complain mai taxi ba dashi akeyi bah yaje gulma
kekuma yanzu naga alaman Masscom kike karanta tunda gashi zakije d'aukan rahoto, dariya
tah fashe dashi tah mik'awa Ummulkhair waya wanda Ameesha ke kiranta, dauka tayi cike dah
farin ciki suka gaisa inda Ameesha take fad'a mata yanzu zasu tashi jirgin su zai d'aga nan
Ummulkhair take bata labarin har sunzo Nigeria tama yimata videon datayi alk'awari harta turo
on WhatsApp godiya Ameesha tamata sosai, nan Ummulkhair tace bara su k'arasa gida sai suyi
waya hold up yayi yawa dahakan sukayi sallama,! Chab Antynmu gaskia keda Ameesha
Kunasan junanku yanzu sabon layin dakika siya a airport harkin kirata dashi, wlh Saboda ita ma
nasai layin tun a airport kuma ita kad'ai ce numban dan ita kad'ai nakira dashi,
Mai taxi neh yashigo yakatse musu magana yanah fad'in Allah Sarki, Amrah dah gulma tace,
wai Malam meya