Showing 24001 words to 27000 words out of 71593 words
Chapter 9 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf
gate
yaga pattern iri d'aya neh without hesitating yayi plugging key d'in ya murd'a cikin sa'a k'ofa
yabud'e ciki yanufa direct bai ganta a main parlour bah, d'ayan yaduba yaganta daidai corridor
d'in d'akin tah dah alamun rarrafawa tayi daga d'aki zuwa wajan, ak'asa akwance take kamar
babu rai ajikin tah jini koh ina tsoro neh sosai yakama shi ganin yanda jini yayi yauwa ak'asa
kasa ta'ba tah yayi sabida yanda yaga skirt d'inta ya'baci dah jini cikin hawaye dah tashin
hankali yafita tsakar gida inda yatarar dah bak'in azaune, cikin hanzari yake masu bayani bah
tareda wani 'bata lokaci bah sukayi ciki dasauri, nan suka sameta kwance yanda yamusu
bayani, d'aga tah sukayi inda d'ayar takuma fita aguje dan kiran wata Midwifery dake unguwa,
cikin mintuna ashirin Midwifery d'in tah k'araso dah kayan aikin tah Affan babu abinda yake sai
kuka yakasa kiran kowa ma shi yama manta Dr.Saiyadee gabad'aya hankalin shi yayi dubu
atashi sai up~down yake tayi, excusing d'insu Midwife Nafeesah tace yayi, haka badan yaso
bah yafita zuwa main parlour, aikin tah tashiga yi, allurai tah matah sannan tabata kulawar
gaggawa bayan tagama Ummulkhair tah farfad'o, tuni bleeding d'in yakoma normal saidai ita dai
kawai numfashi take, dah taimakon bak'in tasamu tah k'imsa wa Ummulkhair jiki tareda yi matah
wanka, pad dake side drawer tah dauka tareda pant data gani a bathroom tuni tah shirya tah
tsaf cikin wani d'an k'arramin kayan bacci wanda dah k'adan ya k'arasa gwiwar tah dan tasamu
tasha iska, har alokacin Ummulkhair numfashi take kawai amman kwata2 batada k'arfi she's
very weak bisa gado aka d'aura tah sannan aka saka matah drip d'aya babban Leda, bayan
30mins har tafara motsi dah magana ahankali take fad'in, Ina Abusaiyeed? Abusaiyeed yakira?
Ni ku kiramin Abusaiyeed, shhh midwife Nafeesah tace matah sannan tashiga matah bayanin
abinda yasame tah kamar haka, Toh nafarko dai Malama from what I saw u're ON, kuma MENORRHAGIA is one of the most
common types of abnormal bleeding from the uterus, toh in some cases kuma the cause of
heavy menstrual bleeding is unknown, in some cases kuma some of the common causes are:
Hormone Imbalance sabida idan ansamu matsalar hormone Imbalance the endometrium
develops in excess and eventually sheds by way of heavy menstrual bleeding, and malama
kinada Fibroids neh midwife tah tambaya, kai kad'ai Ummulkhair tah iya girgiza wa alamun A'a,
toh kidai je kiduba sabida it can happen very fast kinga Fibroid shima yanah kawo much
bleeding kinsan shi haihuwa yake dazaran kuma yaje uterus d'inki it can cause heavier than
normal or prolonged menstrual bleeding, sai kuma medication U're have to be careful when
using drugs especially during menstrual period sabida certain drugs including anti~inflammatory
medications and anticoagulants can contribute to heavy or prolonged menstrual bleeding,
sannan other medical conditions includes pelvic inflammatory disease (PID), thyroid problems,
endometriosis, and liver or kidney disease is likely to be associated with menorrhagia, wannan
kenan we have so many others, gaskiya mata we need to be extra careful sako nake isarwa
gareku sisters, In severe cases, heavy mensuration can interfere with sleep and daily activities,
LADIES blood loss from heavy periods can lead to ANEIMIA, and symptoms are fatigue and
shortness of breath. Dan Allah mata mukula sosai kada kiyi amfani dah drugs bah tareda kinyi
consulting doctor bah that's very bad U know, kiyi avoiding kayan zak'i in excess kuma make
sure ur bleeding is normal! Tnx muhad'u @pg 26
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳26⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 Mhiss B~hal Yes Myself I love Myself like sosai d'innan
Bayan Ummulkhair tagama jin bayanin Midwife Nafeesah, godiya tayi matah har yanzu
muryan natah bawani fita yakeba mijin ki fah? Wajan aiki kawai tah iya cewa toh shikenan u're
stable Allah ya sauwake zandawo by 09:30pm tunda banida nisa sosai nazo naduba ki, godiya
Ummulkhair tayi matah hawaye nah zubar matah tanah tunanin da'ace mijin tah yananan dashi
zai matah komai, bak'in tah neh suka dinga matah sannu duk atunanin su zafin ciwo neh, gida
suka tsaftace matah tas suka yimata sallama sabida duk dah auren su zani tasamu tad'an rufe
jikin tah sannan Affan yashigo, kwance yasame tah kamar yayi kuka duk jikin shi amace waje
yasamu yazauna kan kujera sannan yace, "sannu sis ya jikin naki? Alhamdulillah, Affan zo
katafi gida dare yayi kaga Mummyn mu hankalin tah zai tashi kuma Dan Allah kada Kafad'a
masu komai, Sis bangane kada nafad'a masu bah dah ban manta dah keys d'inah bah fah?
wazai san halin dakike ciki kokuma daba mukullin gate d'inki nah mu sanya danawa bah daya
kenan, haba sis wlh bakisan yanda hankali nah yatashi bah idan mutum yayi loosing alot of
blood mutuwa neh fah saidai kawai Allah ya tsare, naji lilbro we would talk this ova next time pls
zo kah tafi, it's late already, yeah zantafi nah yarda amman saikin kira mijin ki sabida gaskia
barin ki keh kadai anan gida dah matsala tunda har yanzu mere looking at U ma nasan U're still
sick and weak so ki kira yayanmu idan yazo saina tafi kawai, kaje I promise U yakusan zuwa ai
midwife takira shi yananan tafe, dak'yar Ummulkhair tasamu Affan ya yarda yaje gida kuma tasa
yayi mata alk'awarin bazai fad'awa iyayen su bah, baya tafiyar sah takaici neh yarufe tah
asanadiyar rashin wadataccen lokacin dah bata samu daga mijin tah gashi har bak'i neh en
unguwa yau suka shiga matrimonial room d'inta harda wanka akayi matah kuma wai mijin tah
doctor neh babbah wannan wace irin rayuwa ce mesah Abusaiyeed bazai tsaya ya saurare
tabah sabida aikin sah, ita batada gatan lokacin sah saidai jama'a, kuka tafashe dashi sosai
anan baccin wahala yayi awon gaba dah itah, sai chan wajajan 10 tafarka jin ana buga k'ofa
yanzu tad'an ji dama2 saikuma zazzabi dake k'ok'arin rufe tah tasan bakowa baneh a doorstep
illa Midwife saidai batajin zatah iya tashi, ahankali taduba wayan tah taga har izuwa lokacin
babu kiran Saiyadee cikin bak'in ciki tah tura masa msg kamar haka,
Eh tabbas aikin kah yanada muhimmancin gaske wanda koh ni banida shi, kazo ka dauki
gawata kah binne! Abusaiyeed ina makah fatan Alkhairi! haba Khairiya er arzik'i, bayan tah tura
tah kwanta tanajin zuciyar tah kamar zatah buga har yanzu tanaji ana buga k'ofa har aka daina
bata iya tashi bah wani baccin neh yakuma d'auke tah, ya Saiyadee yanacan yanata faman aiki
yaji shigowar msg amman koh kad'an bai damu yaduba bah sai chan bayan ya amsa wani
important call yaga hanging message daga Ummulkhair hakan yasa yabud'e ya karanta, gumi
neh yafara keto masa time yaduba yaga 11 har tayi babu abinda yasake yi yad'auko carkeys
nashi yayi waje shidai kawai driving yake yanah farautar gidan sah besan abinda yake bah
Allah neh kadai yakai shi gida awaje yayi parking yabud'e gidan yashige direct yayi d'akin tah,
ahankali yabud'e k'ofa yahango tah abin tausayi kwance akan gado k'arasawa yayi yad'an ta'ba
goshin tah yaji zafi kallon tah yake dah drip dake gefenta kunya yaji sanin sarai wani doctor d'in
aka samo yayi treating d'inta, ranshi neh yayi bak'i yana tunanin Allah yasah bah namiji baneh
yata'ba masah hannun matah wajan saka drip, towel yasamu yasamu d'an k'arrami yasa aruwa
yanah saka mata agoshi in other to relief her from slight fever'n daya kamata, cikin bacci taji
hakan k'amshin turaren sah neh yasah tasan shine bakowa bah, k'in bud'e idon tah tayi kallon
tah yake, k'arshe tagaji tabud'e ido amman tah kauda kai,
"Wifey", yace muryan sa chan k'asan mak'oshi, m so sorry, d'an Allah ki kula ni karna mutu,
Ummulkhair babu abinda tace sai wasu hot tears dasuka fara forming a idonta rapidly!
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳27⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 Maman Hanan deary Allahu yabar kauna tnx for being in support deary, Allah
yaraya manah Baby Hanan musha biki
Kwanciya yayi tah abayan tah ya rungume tah kanshi ya zura tah wuyan tah ya k'ank'ame
tah bece komai bah sai shak'ar k'amshin tah dayake yi kuka take sosai, har cikin ranshi yaji abin
na sukan sah sabida kukan datake, "Ummunah pls" yace, muryan shi chan k'asan mak'oshi,
ture shi take dah sauran k'arfin tah amman ina takasa drip d'in taduba taga ai yama k'are hakan
yasa tah cire shi ahannu tah dan tasamu daman ture shi dakyau, kallon tah yake dah idanun sa
dah sukayi jaa sosai, Ummunah yace kafin ya manna tah ak'irjin sah dah k'arfi duk k'ok'arin tah
takasa tashi tureshi take amman ina k'arfin tah bekai bah, rapping d'inta yayi dah hannun shi
hiding her in his chest kamar baby, fuskan tah ya d'ago yanah kalo sam tah kauda kai tak'i bari
su had'a ido, manna tah yakuma yi ak'irjin sah kamar baby kafin yace, "Ummunah meya sameki
kikamin irin wannan mumunar text d'in haka, kinsan bansan yanda nazo gida bah daa kin bari
abu yasame ni fah, kinsan yanda kika d'aga min hankali kuwa har yanzu nakasa nutsuwa, waye
yayi treating d'inki namiji neh? shuru batace komai bah d'ago tah yayi daga k'irjin sah yarik'e
kafad'an tah yace, namiji neh yata'ba minke? shine yata'ba min hannun ki wajan saka drip?
Kallon shi tayi angrily tace aiba drip kad'ai bah harda allura ma yayi min a inda kakemin kaima,
hannayen shi dake kan Kafad'ar sah taji suna wani rawa jijiyoyin kanshi duk sun mik'e meh kika
ce Ummunah yafad'a muryan shi bata fita, maimaita masah tah soma yi kafin tah k'arasa ya
manne tah ajikin shi yace, " Ummunah karki k'arasa min idan bakyasan zuciya tah tafashe,
hawaye taji yayi dropping abayan tah tasan bah makawa hawayen saneh batasan sanda tah
rungume shi bah, wani kishi yakeji kamar yamutu zuciyar sah tayi bak'i, Ummunah yanzu kin
kyauta min kenan kinmin adalci?, haba Ummunah babu mata dazasu iya miki allura sai namiji,
kaima kah kyauta tafad'a tanah bugun bayan sah nifah Abusaiyeed? idan namutu fah kasan
halin danah shiga neh toh indan namijin nefah yake nan yabarni nah mutu, matan mutane nawa
keke yiwa allura Abusaiyeed kai barinsu kake su mutu baka basu taimakon gaggawa, shikenan
kanka kakeso kishi nah kake kawai lafiya tah fah? nidai banasan gidan kah mutuwa zanyi
abanza tanah kaiwa nan tah tashi zatah fita tabar masa d'akin jawota yayi tafad'a kan gado
bakin tah yakama yanah sha azazzauce batada k'arfin hanasa shiyasa tayi still zanin jikinta ya
kunce yayi wurgi dashi yafara shafan tah tun daga K'asa har sama numfashi kawai yake
saukewa gabad'aya yahana tah sakewa kuka tafara masah sabida yanda takejin jikin tah duk
babu k'arfi, hankalin shi yad'an tattaro sannan yace, "Ummunah kukan meh kikeyi bafa zan
barki bah", nika tashi Abusaiyeed banjin dad'i, bakin tah yakuma kama wa yana sha kamar
wanda ya shekara baici abinci bah, hannu ya zira tah k'ark'ashin rigar tah yanah shafa cibiyan
tah, hannun shi tah rik'e tanah girgiza masa kai sabida yak'i sakin bakin natah, kwanciya yayi
yad'ago tah yadawo dah itah saman shi kallan cikin idonta yake ita kuma tarufe natah,
Ummunah bazaki yafe min bah koh? Dan Allah kiyafe ni, wlh yau neh aiki yamin yauwa kuma
wlh bansan bakya jin dad'i bah, Ummunah kaf duniya fah kema kinsan babu abinda nake kauna
kamar ke, kiyi hak'uri abisa rashin sani hakan tafaru kinji Dan Allah Ummunah kiyafe ni Dan
Allah bakin su ya kuma had'ewa yanah hawaye itama tanayi saidah yayi kissing d'inta sosai
yasaki bakin natah ahankali yace Ummunah jikin ki akwai zafi sosai, menene koh har yanzu
zazza'bin neh, kallon shi take wani sabon kaunar shi yanah d'auwainiyya dah itah, kaci abinci
Abusaiyeed?, A'a banci bah nayi breakfast dai @ office karki damu banajin yunwa, kefa kinci?
eh banah kira kah bah sanda nakeci mah katuna, kai Ummunah kina nufin tun abincin dake
cikin ki kenan? Haba Ummunah baki kyauta bah tun safe Ummunah, d'aga ni toh naje nasamo
miki abinda zaki ci! Next Episode @ Pg.28 Happy Reading 2u all Fans
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳28⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS.*
✍[ _PML_ ]✍
{ *We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers*}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 Maman Mannal deary Nagode dah kauna fah, nagaishe ki kyauta babu kud'i Allah
yaraya Mannal yakuma raba lafiya sannu dah k'ok'ari dear nah
Mik'e wa yakesan yi amman tah danne sah tafara kissing d'inshi with all that she's got,
mamaki neh yacika shi sabida batajin dad'i kuma yayi matah laifi babbah tabbas Ummulkhair
bamai rik'o bace, Masha Allah haka akesan MUTUM musanman mah MACE, rik'e tah yayi sosai
giving her more access harshen sah tah lalubo tanah suckling on to, babu abinda yake yawo
azuciyoyin su sai so dah kauna junan su ji yake kamar ya dauke tah ya maida tah cikin zuciyar
sah itah kuma ji take kamar tah maida shi cikin cikin tah, ahankali yaraba bakin su, kallan shi
tayi takuma had'e bakin nasu tah nasha kamar bazata sake bah chakulkuli yamata hakan yasah
tasake shi tanah dariya sosai, Ummunah bakya son kici abinci koh shiyasa kike tah shan baki
nah sabida kada natashi koh? Uhm ai yafi dad'i zan k'oshi dashi, kumatun tah yaja yayi kissing
d'inta akan hanci, yace baran naje koh Ummunah cikin nawa yayi flat dah yauwa babu abinci
aciki yafad'a yanah shafa cikin tah, cikin mota yaje yaga shawarma dah kilishi wanda ya kar'ba
a eatery tun bayan sallan Isha daukowa yayi ya shigar masu dashi ya nufi d'akin tah, yanah
zuwa ya tarar dah itah atsaye ajikin window tanah duban stars tah baya ya rungume tah yace
"Ummunah cikin nawa babu komai acikin tah kizo kisaka mashi abinci Dan Allah, kinga har
shabiyu yakusa fah", goga kanshi yake tayi awuyan tah yana lasan wuyan tah yanah shak'ar
k'amshin jikin tah, dariya tayi tace, "meh kake min Abusaiyeed", so dah kauna ya amsa
atak'aice, shafar kan shi take yi kafin tah juyo tashige k'irjin shi k'amshi take shak'a tace,
"Abusaiyeed?, yace "Na'am wifey" yau bana san k'amshin jikin kah yana min irin nah Asibiti toh
shikenan Ummunah zanyi wanka nah chanza kaya nasaka turaren dakike so kinji, uhm naji
Abusaiyeed kayi hak'uri sabida period d'inah neh idan inayi bakomai nakeso bah, bakomai
sweetheart yauban saka lab wears d'inah baneh shiyasa I perfectly understand ur condition kinji
Mylove, batace komai bah sai bakin shi dah tafara sha kuma, gate sukaji ana knocking shine
tah saki bakin