Showing 30001 words to 33000 words out of 71593 words
Chapter 11 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf
tah daya kumayi ajikin sah kamar
zai maida tah cikin sah, bayan wani d'an lokaci yace, tashi Ummunah kada nah makara zan
shirya, one more look takai masa sannan tace, "tunda lafiyar kah bata dame kah bah aikuwa
babu abinda zai dame kah, amman kasani lafiya garkuwar jiki kuma saida itah akan iyayin
komai, Good luck adawo lafiya, tanah kaiwa nan tafice daga d'akin banging the door very hard,
d'ayan d'akin tawuce tafashe dah kuka cike dah bak'in ciki dah takaici, tanaji yagama shiryawa
yazo yanah kiran tah, Ummunah please open up I beg of U kinji pls wifey, babu abinda tace
yanajin kukan tah kamar ana tafasa masa zuciya dakyar yabar cikin gidan bayan kusan
30minutes shima sabida he's on call neh, Ummunah nabar miki note pls read it at least kinji, bye
natafi ki kula dah kanki and please eat well kinji, Ummulkhair jitake kamar tafito amman tah
basar dashi she wanted a hug badly haka tah hakura tanaji yabar cikin gidan, har ya k'arasa
wajan aiki tunanin tah yake kawai, dakyar ya iya saita kanshi sabida yasamu damar
concentrating, bayan isar sah yakira layin tah yafi sau goma amman sam no answer hankalin
shi bah k'arramin tashi yayi bah message yamata kamar haka,
Ummunah kina lafiya pls Dan Allah pick my call, am scared are U really OK, what's wrong why
ain't U picking my calls, am stuck I can't come back home at this very moment, Dan Allah kiyi
replying d'inah Sweetheart nayi laifi m on my knees tuba nake please, kidauka ko zan samu
nutsuwa!
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳32⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 My Fatima Usman Dikko, tnx for the Airtime also gaskia ina miki godiya dah kaunar
dah kike nuna min, it's obvious Fans d'inah suna ji dani recharging my account with Airtime!,
Awwn U guys really made me loaded, Wlh Am So glad Guys I really Appreciate ur love&care,
Happy Mhiss~B tanah gaisuwa dah Babban Murya ANATARE
Ummulkhair kuwa anan inda tayi kuka tah k'oshi bacci yayi awon gaba dah itah tanah
farkawa tashiga wanka tadawo tah tsaftace gidan tah gaba d'aya, d'akin tah takoma nanma tah
gyara bayan tagama tah dauki wayan tah nan taga Missed calls dah yawa ciki harda nah
Mummy yatsine fuska tayi tah kalli numban Abusaiyeed tace, "koh nakira kah basa mun kah
zanyi bah aiki kakeyi, cike dah murna tayi dailing numban Mummyn tah, sallama Mummy tayi
tah amsa tareda gaishe dah itah, khairat kinanan klau koh, eh Mummy nah lafiya nah klau kefa,
Nima Inanan klau Abbanki yanah kula dani sosai, dariya tayi tace, " toh Mummyn mu nagode
wa Daddy sosai", haka suka gaisa suka d'an ta'ba hira inda Mummy take dad'a yimata fad'a
musamman akan hak'uri dah juriya dah zaman duniya, sosai taji dad'i sannan tagode wa
Mummy sosai bayan sunyi sallama neh taji bazata iya hak'ura dah kiran Saiyadee bah hakan
yasa tayi deciding tah kira shi saida tabud'e hanging message d'inshi sannan tayi dailing
numban shi cike dajin tausayin sah dan tasan hankalin shi yatashi sosai, yau bai b'ata lokaci
bah yayi picking, Haba Ummunah yanzu fushi kikeyi dani, duk kinbi kin d'aga min hankali kinsa
narasa nutsuwa laifin meh nayi haka, ina kike nake tah kiran wayan ki, ni toh ya jikin kah, kaji
sauk'i kadaina jin jiri?, uhm naji sauk'i wifey kin daina fushi dani koh? pls kidena kinji, kyaleni toh
ni ina ruwanka dani, Ummunah dah ruwa nah dake kuma yanah fridge yayi sanyi harda
k'ank'ara, dariya tayi tace, "nidai Dan Allah kasamu sauk'i nadamu dakai, eh Ummunah nasamu
sauk'i saidai hankali nah yakasa kwanciya tunda kina fushi dani, toh nah daina kayi hak'uri
kayafe min dasafe nayi makah rashin kunya kuma sanda ka kira ni wayan yanah d'aki nikuma
sai yanzu nadawo d'akin, Ummunah bakimin komai bah kuma koma kinmin nah yafeki duniya
dah lahira, nagode Abubaby nah, laa kai kai Ummunah mekika ce yace cikin dariya sosai, eh
manah babynah neh kai Abusaiyeed, toh nagode idan nadawo ki ajiye min abincin dah ake
bawa babies kinji, kunya neh yarufe tah sosai dan tsaf tasan abinda yake nufi hakan yasa
muryan tah chan k'asa tace, "ni yunwa nakeji banci abinci bah natafi ci", dariya yayi yace, toh
kici naki yanzu idan nadawo kinbani nawa, ci sai muyi wayan koh, magana taji ya nayi dawani
kafin yace, "Ummunah sai anjiman mayi waya aiki nakeyi pls" d'ip taji wayan tah yanke, haka
jikin tah duk babu kwari tah tashi tasoya plantain dah kwai taci! Bayan tagama tazo takira layin
shi bai d'auka bah bata hak'ura bah tah dinga kira har saida yaturo matah dah message cewa
he's busy anjima zasuyi magana wayar dabasu yiba kenan sai chan wajajan 11pm yayi matah
text akan tah soya masa plantain dah egg kasan cewar that's his favorite, tashi tayi tah soya
masa sannan tah ajiye bayan yadawo yau part d'inshi yawuce bayan yayi wanka yasaka
pyjamas d'inshi yakira tah awaya yace takawo masa abincin, tanah kaiwa tahau gado tah haye
bayan sah tace, "Sannu dah zuwa Abusaiyeed, ya aiki, sarkin aiki tah rad'a masa akunne,
dariya yayi yace, " Alhamdulillah Ummunah yunwa nakeji sosai wlh", sorry tace tanah ta'ba
wuyan shi, murmushi yayi yace, "ai naji sauk'i" sannan yaja warmer'n gabanshi plate tah d'auko
tajuye dukka aciki, what Ummunah yayi yauwa saidai muci tare, murmushi tayi kawai tafara
bashi abaki shima haka yadinga batah har suka cinye Fanta one of her favourite drink take sha
shikuma coke bayan sun gama yakunna musu kallo, tanah kwance ajikin shi suna kallo, silk
d'ankwalin tah yacire yanah shafar kanta, Ummunah kinyi kyau, kaima haka Abusaiyeed bawani
nan ni wani kyau nayi ai kinfi ni kyau, nifa farar ki yace, yanah nuni dah tsala~tsalan cinyoyin
tah dasuke awaje, dariya tayi ya gyara matah kwanciya, Ummunah ina alqawarin, "wanne" tace
looking surprise, kin manta neh so soon, dasafe kince min baby kuma yanzu ni bazan yarda
bah saikin bani abincin babies, kai tayi saurin 'boye wa ak'irjin sah sannan tabige shi tareda
cewa banaso Abusaiyeed kadaina bah kaci abinci kah k'oshi bah, injiwa yace miki ana k'oshi
dah wannan ya rad'a matah akunne aishi baby 24\7 yakesha, dariya tashiga yi tanah dad'a
b'oye fuskanta d'ago tah yake k'ok'arin yi amman sam tak'i bari su had'a fuska dashi, Dan Allah
kibani wasa zanyi kad'an kinji Ummunah, jikin tah tasake sani cewa hakk'in shine kuma yayi
matah k'ok'ari, ahankali yasoma kunce hook d'inta tah baya, jikin tah rawa yake hakan yasa
yace matah toh bazanyi komai dashi bah Ummunah kawai gani zanyi, jitake kamar tah rik'e shi
sai tah tuna dah nasihar dah aka mata agida, barin shi tayi yacire bra d'in ya ajiye shi gefe
kallon tah yake acikin ido kafin yahad'e bakin su, ahankali yafara zura hannun shi cikin rigar tah
tareda k'ok'arin cire shi....
Matan Aure ina gaisuwa Ina yinku
'Yan matah ni taku Ce ku nawa ne
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳33⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 All MATAN AURE gaskia kuna k'ok'ari Allah dai yabada lada Allah ya raya yaran
Albarkah masu nema Allah yabasu, Ina yinku matan aure Allah yasaka dah gidan Aljanna
Mhiss~B~hal tanah gaisuwa
Ahankali yafara zura hannu cikin rigar tah tareda k'ok'arin cire shi gaba d'aya, cikin tah ya
tsaya kallo, sannan ya kalle tah yaja kumatun tah yace, "Ummunah jubi fatar ki fah yanda take
shek'i kamar diamond I love ur black, Ummunah black is beautiful, murmushi tayi batace komai
bah, U're nervous Ummunah Dan Allah kibari nayi wasa dasu banasan nah miki abinda bakya
so neh kinji yafad'a yanah shafar fuskan tah, kai tah kauda tace, " toh" muryan tah chan k'asa,
one more look yak'ara matah yayi proceeding d'in cire matah rigan gaba d'aya, half dead
yatsaya kallon tah gabad'aya yarasa sukuni yama rasa tah ina zai fara ta'ba tah, rungume tah
yayi ajikin shi dah k'arfi yanah shinshinar tah all over, Abusaiyeed tace, cikin kukan shagwa'ba,
koh kad'an bai nuna yaji abinda tace bah, shafar naked back d'inta yake kawai bah control,
Ummunah Inasan su sosai inaso nata'ba su pls zanyi wasa ki barni kinji, hannun shi biyu yayi
placing akan k'irjin tah wanda yayi daidai dah shigowar kira awayar sah, wani sanyi dah
nutsuwa yasamu dah hannun shi suka ta'ba k'irjin tah, kallon juna suke duk su biyun
Ummulkhair tamanta dah yanayin dasuke hankalin tah yayi dubu atashi kiran menene? badai
fita zaiyi bah awannan tsohon daren shima kuma Saiyadee tunanin dayake kenan, ahankali
yasauke hannun sah dake kan k'irjin tah ya d'auki phone d'inshi, kafin nan Ummulkhair tariga
tasaka riga tah 'boye k'irjin tah cike dah jin kunya tayi k'asa dah kanta, daukan call d'in yayi
yace, ganinan zuwa, sannan ya kashe, kallo tah yatsaya yi tashin hankali zallah ya hango
afuskar tah dan hawayen dah take k'ok'arin 'boyewa ma takasa, tashi yayi yad'aga tah sama
gabad'aya yanah rarrashin tah, Ummunah Dan Allah kiyi hak'uri nafi kowa tak'aici dah tashin
hankalin wannan kiran daya shigo min awannan lokacin domin tah katse min jin dad'i dah
kyautar Allah, nafad'a miki when am on call u have to bear it Ummunah sabida koh cikin dare
emergency yataso dole nah naje, Dan Allah kiyafe min, kinji Ummunah, shure shi takeyi amman
ya rik'e tah gum, Ummunah yace yanah k'ok'arin had'e bakin su amman sam tak'i ajiye kanta
guri d'aya, sai kuka take kamar dad'a tunzura tah yake, Ummunah pls manah kiyi hak'uri kinji,
kuka take kamar batajin abinda yake cewa, toh shikenan Ummunah nafasa zuwa tunda bakya
so saina bari, sai asannan tad'an nutsu, Ummunah bakya tausayin patient d'in? Kinsan halin
dayake ciki neh? Bakyaso nah taimaka mishi? Kinsan yanda yake Addu'a nazo aranshi? kinsan
irin abinda yakeji neh? Uhm Ummunah? K'ank'ame shi tayi sosai dagajin yanayin rungumar
dah tayi masah yasan batasan abinda zai rabasu kona minti d'aya, toh kiyi hak'uri kinji Insha
Allah yanzu zandawo Ummunah, koh mu tafi tare neh, natafi dake Ummunah? ya tambaye tah
yanah kallon cikin idon tah, Uhm~Uhm niban zuwa Allah ya kiyaye hanya saika dawo, adawo
lafiya tafad'a sounding so sad, Ameen Ameen sweetheart Allah yayi miki Albarka I love U to the
core kinji, kira neh yadinga shigo masa ajere hakan yasah tafara k'ok'arin kwatar kanta,
ahankali ya kwantar dah itah sai faman shure~shure take, bargo yaja ya rufe tah zuwa kirji,
kissing d'inta yayi a goshi tareda fad'in am so sorry kinji heartthrob "it's an emergency i need to
attend to till we meet again wifey, I miss U and pls barmin asaran hawayen nan haka banaso
gaskiya, ya k'arasa magana yanah shafar bayan tah kafin ya saka jallabiyan sah ya fice cikin
sauri! Kuka taci sosai harta godewa Allah jitake kamar tah bishi dan gabad'aya sotake taji tah
ajikin mijin tah amman babu dama gashi batada yak'inin cewa zai dawo kafin Asuba sai sanda
tagan shi kawai Addu'ar tah shine Allah yakare shi aduk inda yake Abin godewa Allah anan
shine baya Neman mata koh kad'an kuma baya shaye~shaye koda kuwa taba neh! Next @
Pg.34
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳34⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 All 'YAN MATA, Ni taku Ce ku nawa Neh, Ina Alfahari daku abi iyaye asamu
dacewa agidan miji dah Albarka mai tarin yauwa Allah yahad'a fuskokin mu agidan Aljanna
Mhiss~B~hal tanah gaisuwa
Abusaiyeed bayan yaje asibiti yadawo wajajan 3am nah dare dah sallama yashiga gidan
part d'inshi yawuce straight ad'aki akwance yasame tah daga itah sai pant tah kare k'irjin tah
dah rigar tah dah alamu anan bacci yadauke tah, kallon laptop yake wanda suke kallo dashi
kafin kira ya shigo masa ga popcorn d'insu ma agefe, gabad'aya komai yanda yatafi yabari haka
yadawo ya tarar, sosai yaji tausayin Ummunsah wani sabon kaunar tah neh yake d'auwainiyya
dashi, shafar bayan tah yafara yi ahankali tuni tafarka azabure taja dah baya sabida tsoron
dataji, ido tah k'ura mishi dataga shine sannan tasauke kanta tace, "ashe kaine sannu dah
zuwa, kadawo lafiya kallon tah yake with total lust, uhm nine wifey fushi kike dani koh? a'a nibah
fushi nake bah, hannun shi yabud'e yace, "toh taho", dasauri tafad'a jikin shi tanah mishi wani
irin runguma nah tsantsar so dah kauna I miss U tace ahankali, naga alama Ummunah, rigar
datah kare k'irjin tah dashi yake k'ok'arin cire wa takuma k'ank'ame shi d'ago kanta yayi ya
matah ido kanta takuma maida wa k'irjin shi dasauri, Ummunah karki hanani I want to feel them
bare ajiki nah, rigar yacire ya rungume tah gagam, Ummunah akwai taushi yarad'a matah
akunne gaskia jarirai suna manah wayo duk dad'in nan sai abasu dukkah biyu iya san ransu,
Ummunah pls ni kada kimin haka kinji ki maida ni babyn ki kafin Allah yabamu kinji, wani kunyi
takeji kamar tah nutse batah ta'ba tunanin kalamai irin haka zasu fita daga bakin Saiyadee bah
sabida shurun sah dah nutsuwa ashe bah anan take bah domin duk wannan kalaman nasa cike
dah nutsuwa suke fita daga bakin sah, kwantar dah itah yayi yasoma wasa dasu, gabad'aya ya
sauya mata wayan shi dake gefe tah d'auka ahankali tah kashe batare dah sanin sah bah
badan komai bah sabida tasan yanah bukatar abinda yakeyi, tuni ya sauya matah, wasanni
yake dah abincin baby iya san ransa sunan tah yake kira ajere kamar wanda zaiyi kuka
tausayin shi neh yakama tah kuka tafara yi masa tanah rik'e fuskan shi tanah fad'in menene
Abusaiyeed, kallon tah yake jijiyoyin sah duk sun mik'e, za kasha ruwa Abusaiyeed? Nabaka
ruwa kasha tah tambaye shi cike dajin tausayin sah hawaye nah tsiyayar matah, yaushe zaki
gama mensis d'inki Ummunah pls, nakusa tafad'a tareda kwantar dashi akan k'irjin tah tanah
shafa kanshi in a suitable manner, juya musu kwanciyar yayi tadawo saman shi yanah shafar
koh ina ajikin tah wani tsantsar so yake nuna matah itah kuma luf tayi ajikin shi tanah mai
tausaya wa halin dayake ciki, Abusaiyeed am sorry tafad'a tears rolling down her cheeks,
k'ank'ame tah yakuma yi yace for what? bakimin komai bah, ahankali takai bakin tah daidai
wuyan shi tafara lasa tun daga saman kunne har k'asa, wani irin yanayi yakuma tsintar kanshi
aciki kira sunan tah yake akai akai, ahankali tajuya shi tasa tip d'in harshen tah tah lasa tun
daga bayan wuyan shi har zuwa tsakiyan bayan shi, menene kuke kallo nah, idan kin iya
shikenan