Showing 27001 words to 30000 words out of 71593 words

Chapter 10 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf

shi, Ummunah keda bakin nandai yau sai Allah, naje naduba gate koh, A'a tace

tareda girgiza kai tace idan 'barayi nefah Abusaiyeed kaga fah dare yayi shabiyu yakusa tafad'a
ido rau~rau cike dah tsoro kamar tayi kuka, dariya yayi yajata jikin sah yace "bah 'barayi baneh
Ummunah sarkin tsoro kin manta profession d'inah neh?, ur hubby is a doctor maybe wasu neh
suke buk'atar help amman zan basu hak'uri nace suje nearby clinic cause my oxygen is also
sick 2day kumatun tah yaja yace, "baby lemme check we're keeping them waiting", uhm kawai
tace still very scared, yafice yanah zuwa yabud'e yaga dah alamun mata dah miji neh agate
matar ce tace sannu Sir. yayinda mijin tah ya mik'awa Abusaiyeed hannu sukayi musabaha,
how may I help pls? ya tambaye su with the best niceness in him, actually matata is a Midwife
so d'azu matar gidan nan batada lafiya tazo duba tah tayi treating d'inta shine tace, zata dawo
toh unfortunately sanda tadawo tah duba tah bata samu shiga bah sabida tayi knocking shuru
shine takoma gida yanzu muke kwance and I was asking ya jikin patient d'inta and she was like
aina buga k'ofa ba'a bud'e minba so I came back, shine nace mata sam bah ayin haka tah tashi
muje nah rakata muji koh lafiya tunda condition dah tasamu lady d'in d'azu was very bad, hannu
Saiyadee yakuma mik'a masa cikin tsananin farin ciki suka k'ara gaisawa, pls ku shigo binshi
sukayi abaya yayi leading d'insu to main parlour sannan yace bara nakira tah, yanah shiga ciki
yatarar Ummulkhair tah shiga wanka komawa yayi yabasu ruwa dah Lemu sannan suka kuma
gaisawa kafin yace bara naduba tah, yanah shiga yatarar dah itah tafito tanah goge jikin tah
rungume tah yayi murna fal yakashe shi namiji beh ta'ba masa jikin matar sah bah! Hmmm
Nawa ooo Abusaiyeed sarkin kishi Abeg Mu had'u Next @ page 29 fans


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳29⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 all #Team# Ummulkhair� Allah yasah kuyi koyi dah halayyar tah nagari, wlh
Inayin ku MASOYA wannan Littafi

Lower lips d'inta yayi sucking kamar nah 5secs kafin ya shafa fuskan tah yayi murmushi,
itama murmushin tayi tace,"baby who's at the gate?", bak'i mukayi baby, at this hour tayi
lamenting eyes widely, yeah C'mon let's go, jallabiyan tah ya d'auko mara nauyi yazura matah
sannan yacire towel d'in tah k'ark'ashi, hijjab yasa matah yace muje Ummunah, dariya tayi takai
masa bugu kafin tace, my tampons kamanta am on my period, ohhc whatha f*ck totally
forgotten sorry baby yace, kafin yafara fixting matah pad a pant bayan yagama yazo zai saka
matah rik'e shi tayi tace, "Abusaiyeed I can do it pls", kallo d'aya yayi matah ya girgiza matah
kai sannan ya saka matah, kissing d'inta yak'ara yi sannan ya d'auke tah chak har saida sukaje
doorstep d'in main parlour tace alallai saiya ajiye tah tah k'arasa dakan tah dakyar ya yarda ya
ajiye tah, sannan suka shiga ciki dah sallama, murna sosai tayi daganin Midwife, duk'ufawa tayi
kad'an tah gaida mijin sannan taje tazauna gefen Midwife tace, "Anty ina yini barkan ku dah
zuwa ashe kune agate" tafad'a tanah murmushi, ah Masha Allah sister jiki yayi sauk'i
Alhamdulillah, ai d'azun nazo around 10pm nabuga nagaji nakoma, kunya neh yarufe tah kafin
tace, "m so sorry anty wlh banda strength d'in tashi neh alokacin, bakomai m so glad to see U
like this, gaisawa suka kuma yi dah mijin midwife d'in yayi matah ya jiki, sannan Midwife tah
shiga yiwa Abusaiyeed bayanin abinda yasami Ummulkhair dah irin mumunar halin data same
tah aciki inda tah k'ara dacewa it's very dangerous kamata asamu mai zama dah itah sabida
rana irin tah yau, Dr.Saiyadee babu abinda yakeyi sai gumi, he Neva thought the situation was
as bad as the midwife's explanations, jiki asanyaye ya amsa dacewar Insha Allah za asamu
nima dan yanayin aiki nah neh, Allah dai ya kaddara amman it's been a day yanzu dah tafara
mensis and tayi treatment mah I dnt kno what actually happened, sir sorry to ask amman wani
aiki kakeyi haka sabida matar kah tunda tah farfad'o sunan kah take tah ambata kuma we were
unable to reach U, kai yafara sosawa kunya duk takama shi yarasa yanda zaice shi likita neh,
Ummulkhair takula dah hakan tace Anty d'an kasuwa neh baya wuce magrib yake dawowa
akwai abinda yake rik'e sa neh kwana biyu shiyasa baya shigowa dawuri, toh shikenan Allahu
yak'ara bud'i bara muzamu koma daman maigida nah neh yace sai munzo mun duba ki, godiya
ango dah Amarya sukayi sosai sukayi exchanging digits dah mijin midwif d'in, kafin Abusaiyeed
yaje yarufe masu k'ofa, ciki yadawo asanyaye kafin nan Ummulkhair takoma d'aki tanah gyara
gashin tah, d'akin shi yawuce yaje yayi wanka goge jikin shi yayi yasaka turare yadawo dah
shorts nd singlet, yanah shiga yatarar dah itah gaban mirror har tagama drying gashin tah dah
hand dryer mai tagama applying about to park her hair, ribbons d'in ya kar'ba yayi mata parking
d'in, "kinyi kyau sosai Ummunah" yace har yanzu feeling very bad akan abinda yafaru yaji
tausayin tah sosai, k'amshin turaren sah taji tah tashi dah sauri tashige jikin sah tanah shinshina
sah, My Abusaiyeed mai k'amshi wlh ina kaunar kah my hubby! Ribbons d'in kanta yacire yanah
shafa gashin tah wani k'amshi mai dadi neh katashi kissing d'inta yayi akai yace, "Ummu?"
Na'am, I love U, me too hubby, d'azu mesah kika kareni agaban midwife Nafeesah, kai
Abusaiyeed toh ni idan kace kai doctor neh zatayi mamaki kuma zatayi makah fad'a nikuma
banaso tayi wa miji nah fad'a shiyasa, Ummunah yace, tareda d'ago fuskan tah kallon cikin idon
tah yake, kafin yace Ummunah yau nayi laifi babbah gani nake naci AMANAR su daddy, halin
dakika shiga yau mai wahala neh Allah yasah Affan yayi mantuwa daya zanyi dah rayuwa tah

Ummunah nayi babban laifi wallahi Dan Allah ki duke ni, hannun tah yadauka yanata bugun
kanshi ak'irji dah k'arfi, "stop this Abusaiyeed tafad'a tanah kwace hannun tah, Ummunah yau
danah rasa ki fah saina fi kowa shan wahala a duniya wlh ina sonki bazan iya rayuwa babu ke
bah yafad'a hawaye nah gangaro masa, saurin manne tah ak'irjin shi yayi ya k'ank'ame tah
sosai yanah fad'in am so sorry am so sorry wifey kinji! See love Next @Pg.30


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳30⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 To all #Team# Abusaiyeed� yasin kudaina zagin shi koh natafi yajin aiki ���,
Inayin ku dukkah! ANATARE�


Ummunah Dan Allah kiyafe min, k'ank'ame shi tayi tace kabari pls cikin muryan kuka, jitayi
jikin shi nah rawa sosai hakan yasah taja shi zuwa bakin gado suka zauna, fuskan shi tarik'e
dah hannun tah dukkah biyu, matsawa tayi tah lashe hawayen sah sannan tayi kissing d'inshi a
ido, pls kadena komai yawuce Allah ya kiyaye gaba, jikin shi tashige tah rungume shi, ni sai
kince kin yafe min Ummunah yafad'a hankalin shi atashe, d'agowa tayi tace babu abinda kamin
Abusaiyeed yawuce, Ummunah namiki laifi sanda nadawo fushi kike dani, kanshi tah kwantar
akan k'irjin tah, tace, "toh ai lokacin kenan yanzu nadaina fushin dakai ai, no Ummunah yafad'a
yanah girgiza kai, idanun shi duk sun kuma ciko wa kinsan fah duk wanda yaci amana amana
saita ci shi Dan Allah kiyafe min, shhh sweetheart wai mekake cewa neh, pls stop this babu
abinda kamin baka ta'ba cin AMANAR kowa bah kuma bazaka ta'ba ci bah Insha Allah, toh ni

kice kin yafe min kawai, Abusaiyeed Darling na yafe kah duniya dah lahira, nagode Ummunah
Allah yayi miki Albarka yasaka miki dah alkhairin duniya dah lahira yace, Ameen tareda kaima
tace cike dah farin cikin Addu'an daya matah, Ummunah wlh nayi sa'an mata duk abinda yafaru
kin yafe min har kareni kike nibansan dah bakin dazan miki godiya bah inda Aljannar ki tanah
wajena toh nah mallaka miki shi har abada, Ummunah samun mace kamar ki akwai wahala ina
sonki I love U MyNoor nagode miki sosai dah kike rik'e sirrin gidan ki danah Mijin ki, kuma nima
Insha Allah I promise to adjust koda little neh, kallon juna suke tayi har alokacin kanshi akan
k'irjin tah yake hakan yasa yaji he's getting aroused, tashi yayi ya jawo tah jikin shi lips d'inshi
take kallo eagerly tafara sucking d'insu kamar feeder shikuma yashiga shafa tah ahankali
yasake tah yace, "Ummunah kaina yanamin ciwo" OMG sannu kaji Sweetheart tace, za kasha
magani koh, uhm sai anjima, idan munci abinci, A'a bara muci yanzu kasha maganin kah,
shawarman tah dauko idan tayi biting tah bashi yayi shima ahaka suka cinye suka kora dah
fresh milk, kafin takuma shigewa jikin shi, Abusaiyeed d'auko maganin kasha, uhm zansha sai
anjima chab wlh bah zakamin wayo bah idan nice kah iya zagewa kabani magani nasha harda
allura daman kaci sa'a ban iya allura bah shine bakaso toh Allah saika sha koh nakira Umman
mu nace kak'i shan magani, dariya yayi yace rigima kenan toh angaya miki kowa kene
Ummunah, aini banah tsoron magani zansha wlh, toh tashi kasha kaga jikin kah yafara yin zafi
Allah, jawota yayi jikin sah yace Ummunah aikece maganin nawa kawai ki kasance tareda ni
kissing d'inta yafara yi again yanah shafa jikin tah bayan tah yake shafa yaji babu alamun bra
ajikin tah sosai yaji yanasan wasa dah itah ahankali yake zagayo dah hannun sah har yazo
k'asan cikin tah yanah shafar tah kwantar dah itah yayi sannan yamata rumfa, rigar tah yake
d'agawa sama idanun shi duk sun canza shafar tah yake sosai harya sauke hannun sah akan
k'irjin tah, Ummulkhair wani irin tsoro taji wannan neh karo nah farko daa hakan tah ta'ba faruwa
a rayuwar tah, taushin k'irjin tah bak'aramin rikita sah yayi bah, kamar yayi matah kuka haka
yakoma, yanda yaji jikin tah narawa neh yasa yacire hannun sah daga k'irji tah bah tareda
yamata komai bah yafara lasan wuyan tah, Abusaiyeed sunan shi take kira ahankali amman
koh kad'an baya sauraron tah d'agowa yayi idanun shi jajir yace Ummunah I want SEX pls, tashi
tayi saurin yi tace, period d'in fah it's Haram U can't have me, sai a lokacin ya tuna batada
tsarki, sosai taji tausayin sah tah kwantar dashi akan k'irjin tah tanah shafa masa baya, m sorry
kaji, bece komai bah sai rungume tah dah yayi, jijiyon kanshi taga duk sun mik'e hankali atashe
tah d'ago shi tace, "koh ciwon kan neh haka Abusaiyeed, dariya yayi yace, "U mean the veins",
yes sweetheart tafad'a idanun tah duk sun ciko, no it's nothing baby C'mon bakomai kinji karki
damu kanki, toh mesah jijiyoyin kah suka tashi haka, It's desire sweetheart all I need now is U
and I can't have U, so karki damu zasu kwanta nanda jimawa k'adan, kunya taji tah sauke kanta
k'asa jawota yayi jikin sah suka kwanta bacci suna kissing juna as usual! Next @Pg.31 Mayun
Kiss kawai


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳31⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 To Maman Hanan deary tnx 4 the Airtime I really appreciate it so much, And Please
Get well soon sweetheart� �ANATARE �

Tun cikin dare Ummulkhair taji jikin Saiyadee yad'au zafi sosai, tasan tabbas zazzab'i neh
mai k'arfi ajikin sah, kuka tah fara yi sosai, wani b'angaren kuma dad'i taji sabida tayi tunanin
idan baida lafiya toh babu inda zashi, kukantah yaji yanah fita ahankali dukda cewar bah yajin
k'arfin jikin sah koh kad'an yaja tah jikin sah, "Shhh Ummunah please not now kinji",baby U're
sick I can't bear it mumbled Ummulkhair, sweetheart barmin kukan nan haka please am fine I
can manage dah asuba zansa drip kuma zansha drugs kinji, bata daina bah haka tah dinga
kallon shi har asuba yayi, bayan tah taimaka mashi yayi sallah yazauna daga bakin gado
yasawa kanshi drip d'in yana zaune tah rik'e hannu shi sai sannu take mashi akai akai,
murmushi yayi yace Ummunah kenan sarkin tsoro, taho toh yace yanah bud'e mata hannun sah
d'aya, kai tah girgiza masa alamun a'a cikin kuka tace, Abusaiyeed u must persevere! dry those
eyes of urs Ummunah,without uttering a word she turned to take her exit leading herself to the
parlour, coffee tah had'o masa tadawo d'aki jikin gado tasame shi ya jingine, ahankali tah
kwantar dah kanshi akan kirjin tah tanah masa sannu sannan takai masa cup d'in baki ahankali
yake sipping harya shanye, tnx Ummunah I love U kinji, uhm me too, tace sannan tazauna
gefen shi ahaka har drip d'in yak'are kafin nan yaji dad'in jikin shi sosai yanajin k'arfin jiki bah
kamar daa bah, Ummunah bara nah shirya gurin aiki koh, d'ago kai tayi cike dah mamaki tah
kalle shi, Abusaiyeed gurin aiki kace fah tafad'a with shock shining all over her cute face, uhm
Ummunah koh karna fita, bakada lafiya fah, jikin sah yajata yace, "naji sauk'i ai Ummunah, bara
naje koh", Abusaiyeed pls Kafad'a min yanayin aikin kah sabida ni U're too busy working 24\7
always kaga amatsayi nah nah matar kah ya kamata nasan yanda aikin kah ke tafiya, kissing
d'inta yayi yace, kinga idan naje AKTH tun safe normal days ina tashi by 04:30pm sai nawuce
International clinic anan nake kaiwa 11to12am nadare, kin gamsu yanzu Ummunah yafad'a
yanah shafar kanta, a'a idan kuma kanah call fah, ai zakah iya barin Asibiti kadawo gida, eh

Ummunah idan am On Call International nake zuwa dana d'an samu tazara, batace komai bah
amman taji zafin hakan sosai, calmly tace, "Abusaiyeed why not idan kana call and U're free
kadinga dawowa gida Instead, tunda daga nan zuwa AKTH babu nisa sosai kaga zakah dinga
hutawa kuma zakah dinga cin abinci kai bakah gajiya dazuwa eatery neh?", Ummunah I had
love that also but that's a difficult nd cruel decision u know, aikin fah ya zanyi dashi Dr.Path
there at International bazai yarda bah, pls try to Understand kinji wifey wata rana sai labari,
that's it Abusaiyeed u keep saying this repeatedly even b4 we got wedded, amman wata rana
yak'i zuwa labarin yak'i zuwa nifa baka tausayi nah kullum ina cikin missing d'inka and time dah
kake dawowa gida is not accurate I can't even get enough of my husband, please reconsider I
beg of U tafad'a cikin kuka sosai, bece komai bah sai manne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login