Showing 18001 words to 21000 words out of 71593 words

Chapter 7 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf

toh sau nawa kika ci, sau biyu naci, dagaske
Ummunah, eh dagaske nake, toh nagode sosai sosai sweetheart, toh Abusaiyeed mezan dafa
makah anjima, Ummunah plantain nakeso dah fried egg, toh shikenan angama, zakasha tea
kokuma wani abun kakeso daban, uhm zansha sweetheart, Abusaiy......................
Ummunah inazuwa inazuwa zankira ki anjima am busy pls d'ip taji yakashe wayan!


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳19⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Sweetheart Maryam Mahmud Sky(Mama Sky), Insha Allah the Sky will be 4rever
be ur limit, tnx deary for being a great supporter ANATARE OneLove Maryama�


Kasa tashi tayi tashiga wanka kwanciya tayi still hoping zai kirata yanda yafad'a, saidai kash
har 10pm tanah kwance tanah jiran kiran shi shuru bai kira bah, babu abinda takeyi sai karanta

messages dasuke exchanging tun kafin suyi aure har tagama karanta su kaf, bai kiraba bini bini
taduba phone d'inta babu call from him, disappointedly tah tashi tashiga bathroom tayi wankan
tah bayan tagama koh shirya wa batayi bah tawuce kitchen fresh bunch of plantains tad'auko
tah fara ferewa amman gaba d'aya hankalin tah yanah wajan mijin tah Addu'a take kawai
yadawo jitake kamar zatah mutu idan bata ganshi bah, tanah wannan tunanin neh tah yanke
dah sharp knife dake hannun tah, Aouchh tayi groaning in pain, jini neh yasoma rushing daga
yatsan tah, d'auraye hannun tayi amman jinin bai tsaya bah hakan yasah tayi applying vaseline
tadaura wool akai tacigaba dah aikin tah, wajan soya plantain d'inma saida tah k'one kasan
cewar towel neh ajikin tah mai ya tasar matah ahannu daga sama har kuka saidah tayi amman
hakan bai hanata soya mashi kwan bah, bayan haka takuma daura masah tea komai tahad'a
tah ajiye a parlour kan dinning tawuce d'aki tanah maijin rad'ad'in ciwukan tah sosai, waya tah
d'auka tah kira Mummyn tah bah k'arramin dad'i dah nutsuwa tasamu bah murna take sosai
gaisawa sukayi dah Maman natah inda Mummy take tambaya ina Saiyadee, shuru tayi babu
amsa saikuma tace, "Mummy ai sai gobe zai fara fita aiki yau tun safe beje koh inaba sai yanzu
ma yafita siyo manah bread nah breakfast d'in gobe", toh mamanah nagode masah sosai Allah
ya Albarkaci rayuwar ku baki d'aya, Ameen Mummyn mu mungode, yauwa er Albarka dasafe
mayi waya koh? kai Mummy ai bamuyi wayan bah gaisawa kawai mukayi fah, ahh kuji min 'ya
wani wayan zamuyi bayan wannan maza~maza jeki gun mijin ki, ni Mummy ina Affan yake? sai
gobe naakira ki kwa gaisa dah k'anin naki go to bed Sweetheart, shagwa'ba tasoma yiwa
Mummyn natah Mummy takashe wayan, kallon wayan tah tsaya yi taji wani mugun son
mahaifiyar tah nah fisgan tah kuka tafashe dashi tayi matah message kamar haka,
Assalam Mummy nah rayuwa tah, yakike aikin gida yanah miki yauwa koh?, babu mai tayaki
girki koh?, kiyi hak'uri Mummy zanzo nataya ki, nayi kewar ki sosai, Mummynah I love U kicewa
Daddynah nayi kewar sah inason sah sosai!
Upon receiving her text Mummy dariya tayi kawai tah nunawa Daddy, Allah sarkie Khairiya tah
d'iyar arzik'i mai tausayi iyaye Allah yabata zaman lafiya yasa tagama dah duniya lafiya, cewar
Daddy!
Wanka Ummulkhair takuma shiga tafito tasaka kayan baccin tah sannan tasaka hijjab har
gwiwa takwanta bacci yadauke tah, chan wajajan shabiyu saura cikin bacci taji phone d'inta
yanah ringing dubawa tayi taga Abusaiyeed neh! Hello tafad'a muryan tah chan k'asa,
Ummunah, Na'am Abusaiyeed yakake? Ina abinci nah Ummunah?, wanne toh, wanda kika
dafamin manah, yanakan dinning ai nagama tun d'azu, toh kawomin, ina d'in zankawo makah
Abusaiyeed tafad'a dah d'an k'arfi, dariya tabashi yace office manah, uhm uhm niban zuwa, toh
shikenan bara nakira Mummy nace gashi nace kikawo min abinci kince ban isa bah, laa
Abusaiyeed yaushe nafad'a hakan tafad'a cikin tsantsar shagwa'ba kamar zatayi kuka, sannan
tace, "kumama kona fad'i hakan ai banida laifi dare yayi babu 'ya mace tah kwarai awaje by this
time, dariya yayi yace, "toh maza~maza kawomin ina part d'inah"!


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳20⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Sweetheart Maman Sadiq Lagos Allah yabar kauna my sweet sis Allah yaraya min
khadeejah dah Sadiq, Allah ya Albarkaci rayuwar ku baki d'aya nagode sosai dah kauna
deary�,ANATARE Sis�


Yeaah dagaske Abusaiyeed kanah part d'inka, Eh manah Ummunah maza kowamin, uhm
zoka d'auki abinka bacci nakeji ni, Ummunah shikenan nagode tunda so kike nakwana dah
yunwa, shikenan saida safe yakashe wayan, tashi tayi tawuce dining tadauki abincin tareda
k'arramin flask d'in ruwan zafi sai cup, part d'inshi tawuce straight bataganshi a parlour bah
hakan yasah tawuce d'aki dah sallama tashiga kamar wata mara gaskiya wani k'amshi yaji mai
shegen dad'i d'agowa yayi yakalle tah yayi murmushi, ita kwa suna had'a ido tah murgud'a
masah baki dariya yayi yace matah, "Ummunah ni d'in toh laifin menayi haka", baki tah zumburo
tace toh ni ina ruwanka dani bah kallo kake bah, aw baruwa nah dake shikenan Ummunah
nagode toh, abinci tah ajiye a bedside table zatah juya ya fisgota tah hannu tafad'a jikin sah
K'ara tasaki wayyo Allah nah zafi, tuni ya rikice ya d'ago tah idanun sah har sun sauya yace
Ummunah menene meya sameki, inane kemiki ciwo, meya saki k'ara, kanki nayi dah k'arfi koh,
am so sorry babynah, bakai baneh zafi yakemin Abusaiyeed, meyake miki zafi yafad'a tareda
manna tah akan k'irjin sah, d'an yatsan tah tanuna masah, cike dah rud'ani yarik'e hannu yanah
fad'in Ummunah anya kina tausayi nah kuwa yanzu sabida Allah ina kikaje kika jimin wannan
ciwon haka, dariya tayi tace, "girki nakeyi nayanke", girki meh kike girkawa haka, plantain d'inka
manah tafad'a tanah dad'a shigewa jikin sah, Ummunah nine koh?, nasaka ki girki kin k'one
koh? toh kiyi hak'uri kiyafe min sweetheart, bugun shi tayi ak'irji tace, "ka jimin wannan
Abusaiyeed d'in toh abinda har k'onewa ma nayi", tuni ya rikice matah yanah fad'in, "toh gaskia
Ummunah adaina wannan girkin awani dalili princess d'inah take jin ciwo wajan girki kinga ni
abincin ma nafasa ci kawai, tashi tayi tad'auko plate d'in sanan tad'au guda d'aya tasaka masah
abaki, tace, "wlh Abusaiyeed gwanda ma kaci koh babu ruwana dakai duk ciwon danaji duk
abanza ai bazai yuba, toh nikam banza ci bah nace ki koyi girki tun agida bah kink'i bah aiga

irinta nan kina k'onewa harda yanke2, dariya tah kyalkyale dashi tace, "Abusaiyeed d'inah koh
yanzu yazama d'anyan abinci zan dafa shi tsaf, afad'ar kiba zadai kimaida ni jagwalgwalo,
hancin shi taja tace, "ci abincin zaiyi sanyi", abincin yashiga ci ahankali, sauka tayi zatah had'a
masah shayin taji marar tah tarik'e hakan yasah tayi saurin zama tareda saka hannun tah daidai
marar tah, abinci yayi saurin turewa gefe yaje gabanta yanah fad'in, "bakya jin dad'i koh?
lumshe ido tayi tace, "uhm uhm babu komai, C'mon sweetheart bakyajin dad'i nakula dake tun
jiya jikin ki yanah daukan zafi tell me what's wrong, wuyan tah yata'ba yaji zafi, tashi yayi
yad'auko first aid wani kwalban allura taga yad'auko tuni tamik'e taje tasame shi tace ni fah
Allah kalau nake nace makah, jawota yayi jikin sah yace, "shikenan tunda bazaki fad'amin bah
zanmiki guda goma kuma dolenki ki tsaya, A'a tafad'a cikin shirin yin kuka, toh fad'a min
menene yake damunki, toni bah mesturation d'inah baneh zaizo kuma nakejin ciwon mara,
tak'arasa maganar tanah kuka, shhhh ya isa toh daina min asarar hawayen, bara namiki allura
guda biyu kawai Ummunah saiki samu relief Insha Allahu, a'a nibanso kabarni kawai ya
Saiyadee, Chab kina matar likitan guda bakida lafiya nabarki, toh menene amfanin iya aikin
nawa indai bazaki mora bah uhm Ummunah, Allura babu fashi, kwace kanta tayi tasamu waje
tazauna tafara kuka Shikuma yakoma kan gado yacigaba da cin abincin sah ciyake kawai
amman hankalin sah na wajan tah, tashi tayi tayi hanyar k'ofa batare daya kalle tabah yace, "ina
zakije zonan", plate d'in ya ajiye gefe, yabud'e matah hannayen sah biyu tafad'a jikin sah, nifa
banason alluran kah, toh Ummunah yakike son namiki neh kiga fah yanda yake saki zazza'bi
kuma......, toni kabari idan yazo saika min kaji pls Abusaiyeed, idan banah gida fah lokacin
Ummunah, a'a kanama gida My Dr•, toh shikenan naji, hawayen tah yagoge yaja kumatun tah
yace, "sarkin kuka kawai, kissing idanun tah dukkah biyu yayi yace, " haka kawai ayita sa idona
yanah hawaye kullum, lips d'inta yakama yafara kissing itama kissing d'inshi take by now sosai
yafara zarcewa saidai yanzu Ummulkhair fama take dah ciwo irin nah matah, kuka take silently,
Shikuma saiyadee yadage romancing d'inta yake kawai, ihu tasakar masa wanda yasa shi
tsayawa chak!


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳21⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Nana Aisha deary, Tnx Allah yabarmu tare, Allah yaza'ba miki mafi Alkhairi aduk
inda kike, love U so very much sweetheart�ANATARE


Ummunah...Ummunah! tashi yayi azabure yad'ago tah, menene Ummunah, cikin kwalla sosai
tace, "mara nah ciwo yakemin sosai kuma bah kaine kah danne min bah", manna tah yayi ajikin
shi sosai yace, "Ummunah zaki fasa min zuciya koh, kinsan yanda kika d'aga min hankali kuwa,
kidaina kinji wifey? uhum nadaina Abusaiyeed, yauwa babyn Dr., Abusaiyeed ni wanka zanyi,
Ummunah yanzu zakiyi wankan?, uhm yanzu idan nayi zandawo kaji, toh tashi kije kiyi ina jiran
ki, mik'ar dah itah yayi tawuce d'aki, shikuma yakoma yayi ruf dah ciki akwance yanah tunanin
tah soyayyar tah nadad'a ratsa shi, Ummulkhair kuwa yanzu period d'inta har yazo k'afafun tah
duk sun rik'e sai rawa suke mata gabad'aya tayi loosing balance, kuka take sosai dakyar
tasamu tayi wanka tafito towel neh ajikin tah tah kwanta arigingine tanah mai juyi ak'asa pant
neh dah pad akusa dah itah amman sam takasa sakawa saida taji kamar zatah mutu kuma jikin
tah zai soma 'baci tayi k'arfin halin rarrafawa zuwa part d'inshi dakyar tasamu tashiga dah kuka
koh k'arasawa d'akin batayi bah yaji kukan tah aguje yafito yasame tah a parlour tanah
rarrafawa hawaye nabin juna sha'be~sha'be afuskan tah, jawota yayi jikin sah, yashiga goge
matah hawayen ita kuwa babu abinda take cewa sai ya Saiyadee akwai zafi ni zafi yakemin,
gabad'aya tah rikita shi yarasa gane kanta d'agata yayi ahannun sah ya jijjiga tah, sannan yace,
"Ummunah fad'amin menene, uhm menene yake rikita min ke haka yafad'a cikin tashin hankali,
jitayi jini yataho matah hakan yasa tayi saurin mik'a masah pad dah pant d'in hannun tah, tace
sakamin ajiki pls "kar'ba yayi, yace "sweetheart ina pack d'inshi", yanah d'aki nah, ajiye tah yayi
ahankali yaje yad'auko ledan pads d'in gabad'aya sannan yadawo yazauna gefen tah yadinga
bin Image Instruction najikin pack d'in har yasamu yayi attaching pad d'in to pant d'inta, d'agowa
yayi cike dah murnan ya iya yace, "Ummunah oya gyara in saka miki" d'agota yayi yajata jikin
shi, amai tashiga kwarara masah ajiki hankalin shi atashe yaduba temperature d'inta yaji jikin
tah rau dah zafi, mik'e wa take k'ok'arin yi tanah fad'in am so sorry Abusaiyeed I wasn't able to
get hold of it, baran gyara makah jikin kah, kingama aman shine tambayar dayayi matah, koh
amsa shi batah iyayi bah towel d'in jikin tah ya kalla yaga duk ya'baci dah jini sosai yaji tausayin
tah, yace, "sorry kinji wifey"
Awwwwnn dirty Ummulkhair�
d'agata yayi yawuce dah itah toilet sannan yacire rigan jikin sah yasaura singlet, toilet d'in
yawuce yafara matah shirin wanka, sam tak'i yarda wai itah bataso harda cewa yabata hijjab
d'inta, aw sai yanzu kika kula bada hijjab d'in kikazo bah idan kinga nabar bathroom d'inan toh
nah wanke ki tas, fuska yahad'e matah shima yashiga tube d'in towel d'in jikin tah yake k'ok'arin
kuncewa tafara masa kuka, khairat yafad'a dah k'arfi, kallon shi tah tsaya yi kukan tah yak'aru
sosai wani amman takuma yi hakan yasa bayan tagama koh sauraran tah bai kuma yiba
yakunce towel d'in jikin tah yashiga yimata wanka tariga tah galabaita itama koh tanka shi batayi

bah, wanka yayi matah sannan yamata brush, cikin towel d'inshi ya nad'o tah kamar baby
yakaita kan gado attached pant&pad d'in yad'auko yasaka matah sai ruwa full cup yabata tasha
sannan ya kwantar dah itah yad'auki rigar sah datayi amai ajiki yawuce toilet, kayan jikin shi
yacire gabad'aya yahad'a dah towel d'inta dah rigar sah ya wanke su tas, sannan yawanke toilet
d'in shima yayi wanka yafito, drying jikin yayi agurguje yazira jallabiyan sah yad'auko first aid
treatment, allurai uku yahad'a matah, matsowa yayi kusa dah itah yace, "allura za ayi kuma
bansan kuka, kina ji koh, tashi take k'ok'arin yi tanah fad'in nidai d'aki nah zanje kabarni natafi,
jawota yayi jikin sah yace, "Ummunah wlh Allah saina miki alluran nan dan haka kiyiwa kanki
mai kyau ki tsaya babu zafi, kuka tasoma yi masa kwantar dah itah yayi not minding her
yasoma shirin yimata alluran, tashi tayi azubure tah k'ank'ame sah cikin kuka tanah fad'in,
Abusaiyeed dagaske allura zaka min? mugayen doctors neh sukeyin allura fah, kuma kai bah
mugu baneh Dan Allah banso, dariya tabashi sosai, dariya yayi yajawo tah jikinsa fuskan su
yahad'e in such a way that hancin su dah baki nah gogan juna, calmly yake whispering yanah
fad'in, Ummunah lafiyar ki fah tafi min komai a duniya, yanzu ke bakya san kisamu sauk'i Dan
Allah kiyi hak'uri nayi miki wifey, babu zafi nace miki, idan ban miki bah amai zakimin kuma dah
zazzabi zaki kwanar min toh idan bakida lafiya tayaya zanfita aiki gobe, kinsan mutane nawa
zan taimakawa wajan aiki gobe? Dan Allah Ummunah ki tausaya min namiki alluran nan kinji,
batace komai bah yakuma kwantar dah itah, toni acinya zakamin Abusaiyeed kaji, A meh
kikace? cinya nah tafad'a tanah murza idanun tah, No way abaya za'ayi yisauri kafin kiji wani
aman namiki, dakyar yasamu yayi matah allura babu abinda takeyi sai kuka dah fad'in ya
Saiyadee, ya Saiyadee tah maimaita sunan yafi ak'irga jawota yayi jikin sah bayan yagama
yanah lallashin tah tareda mulmula matah wajan, k'irjin shi take bugu tanah fad'in mugu bakace
babu zafi bah, dariya yakeyi kafin yahad'e bakin su waje d'aya calmly take sucking lips+tongue
d'inshi soothingly!


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳22⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕



Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login