Showing 6001 words to 9000 words out of 71593 words
Chapter 3 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf
mu farincikin ki mukeso nisaina
gudu dake abu maisauk'i!
A'a Anty Maimuna wallahi ina san Abusaiyeed fiyeda tunanin ki wlh ina kaunar shi bazan iya
rayuwa tah babu shiba shinake so nah aura idan baku auramin shiba zan shiga mawuyacin hali
ni bazan iya barin garin dayake bama, itadai AntyMuna kallon tah take baki wangalau cike dah
mamaki kafin tace wani abu sukaji anabuga k'ofa shigo cewar AntyMuna, Mummy Ce tashigo
dah sallaman tah, kallon khairat tayi wanda har yanzu takasa stopping tears d'inta sannan tace
aw kuka kikeyi? zakima daina neh, Maimuna kibar khairat indai itace zaki gaji, daman zuwa nayi
nah tambaye ki za aje bugo miki katin events d'inki ayi harda nah d'aurin auren sabida banga
alamun mijinki yasan dah bikin nanba, kai ak'asa tace Mummy Kuyi hak'uri zankira shi naji aiki
neh yayi masah yauwa, toh Allah yakyauta, ina jiranki fah Mummy tace sannan tafice abinta,
tanah fita Ummulkhair tafashe dah sabon kuka tace AntyMuna Kinga irinta koh, katin d'aurin
auren nasama dayakamata ace angama rabawa en uwa dah abokan arzik'i bai bugo bah, shuru
AntyMuna tayi kamun tace lefenki fah, bayan ankawo baizoba, eh baizoba amman yazuba min
kaya masu kyau kuma komai awadace kinga fah babu abinda bansa alist bah amman still saida
aka k'ara dah abinda babu cikin list d'inmu, eh hakane tabbas lefenki yayi kyau dan babu inda
bazai shigaba, hakanma yanuna yanah kaunar ki tunda baya kyashin yimiki abu kona nawane
wani namijin yanada shi amman sabida yadauki yiwa matarsa abu Asara bazaiyiba (Maza Ku
Gyara Hali), hakane Anty daman yanada zuciyar yineh yakan fad'amin dukkan mai nema yanah
tareda samu kuma maibayar wa baya rasawa, toh amman atimes banah gane Abusaiyeed wlh
dabadan naga yanda iyayen sah suka tak'ura ayi wannan auren bah toh dacewa zanyi
Dr.Saiyadee ya yaudare ni yagudu yafasa aurena iyayen shine kawai suke k'arfafa manah
gwiwa kullum yace aiki~aiki it's sickening wlh, pls shhhhh dear dauko wayarki ki kirashi yanzu,
batayi niyya bah dan tasan abanza amman kawai tah dauko dan batasan tah musawa Antyn tah
kiranshi tashiga yi lucky her tayi mamaki sosai yayi picking,
Hello Ummunah kokuma nace Amaryatah wanne kikafi so,
Rai a'bace tace ni badan hakan nakira kabah kah kawo katin d'aurin auren za arabawa mutan
arzik'i,
Ummunah fad'a mukayi neh I dnt get U why being so naive u're acting strange wifey
U really got some nerves Abusaiyeed kanada bakin tamabaya namah,
Alright am so sorry I kno its all about rashin zuwana kiyi hak'uri sha'anin aiki neh kud'ad'en
danah miki transfer zasu isheki koh, pls if U need anything don't hesitate to text me zanyi
transfer immediately,
And kuma about the I•V wlh deary bansamu time d'in bugawa bah zantura miki kud'i kutaya ni
buga wanda za araba anan idan yaso ni I will juz invite my friends nd colleagues via text
messages
Ummulkhair juz couldn't believe her ears batasan sanda tafashe dah kuka mai k'ona raiba,
Hankali atashe yasoma cewa Ummunah wani abun namiki neh? Dan Allah kiyi hak'uri U kno I
love U pls halt those tears wlh aiki neh, Ummunah idan bah aiki bah akwai abinda zai nisanta ni
dakene for 3 good weeks aisaidai aikin!
Cikin kuka Ummulkhair tace wallahi Abusaiyeed I promise U idan har baka kawo katin
d'aurinmu this night bah nafasa wannan auren har abada!
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⌛7⏳
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 My deary khadeejah Nakundu my one nd only Rigima girl, with the most confident
character ever, 'yar Gatan Mhiss B~hal, Allah yajik'an Momma yahad'a Ku Aljanna Allah ya
Albarkaci rayuwar ki duniya dah lahira daduk abinda kikasa agaba, AMEEN
I Love U So Very Much dije
Wayar tah jefar k'asa tanah kuka sosai, tuni jikin Dr.Saiyadee yafara rawa duk yarasa inda zai
saka kansa wani zufa neh ke keto masah tako ina he can't even stand on his own yayi loosing
feet balance gabad'aya, Sudais abokin saneh yayi saurin rik'eshi zaunar dashi yayi kan kujera
saidai dukda azaune yake baidaina jin jiri bah saima abinda yayi gaba, Man put urself together
what's wrong haka menene cewar sudais cikin rud'ani, hannun shi Dr.Saiyadee yarik'e cike dah
rud'ani idon shi yacika taf dah hawaye yace, "wai bazata aure nibah tafasa friend wallahi bazan
iya rayuwa bah Ummunah bah she's my happiness, she's all I ever wanted bazaka gane farin
cikin datake sakani bah idan tak'i aurena tah ina zanfara in fact zuciya nah fashewa zaiyi kawai
namutu, Ummunah Ce Ummunah Ce babu wanda zan iya barwa, Ina sonta ina kaunar tah
tawace tawace!!! sosai sudais yatausaya masah ruwan sanyi yayi saurin bashi bayan yad'an
samu nutsuwa neh yake tambayar sah abinda yahad'a su dah Ummulkhair a hankali yake fad'a
masah abinda yafaru Sudais shima saida ranshi yaso ya'baci sabida it doesn't make any senses
ace mutum bashida time nah buga katin d'aurin auren sah, haba friend wlh baka kyauta matah
bah aidole tayi fushi idan da k'anwata Ce wlh bazan bakaba saidai kayi hak'uri tashi muje duk
inda zamu samo kati Emergency yau sai anbuga manah, wlh tanah hak'uri dakai sosai kuma
shiyasa kasamu damar yimatan hakan daa kanayin 3weeks d'in kafin kaje wajanta amman
lokacin ba ayi fixing date d'in bikinku bah amman yanzu neh yakama ace kanah sintirin zuwa
harsai tah dakatar dakai gaskia bakah kyauta bah tashi muje, jikin shi nah rawa yamik'e yace
muje Dan Allah friend am confused tashi sukayi Sudais yakarbi mukullin mota yayi driving dan
yakula Dr.Saiyadee ba iyawa zaiyi bah haka suka dinga yawo harsuka samu wajan printing nah
{Deejjah's pinkflaw Printing Materials}
Anan suka samu aka buga masu kati harda jakama sudais yabada ayi amatsayin gudumowar
shi saidai jakan ranar laraba zai amso amman saida sukayi adding to the original amount,
aikuwa Dr.Saiyadee cikin hanzari yakalli Sudais yace muje yisauri Dan Allah Ummulkhair tanah
jirana pls friend, sallan fah Saiyadee bazakayi Magriba bah? A'a muje idan munje kawuce
masjid ni zanyi awajan tah, girgiza kai yayi yace kaga amfanin zama dah iyali kenan saikasan
damuwan su Dan Allah koh kunyi auren tryna adjust friend, shuru yayi kawai kafin daga bisani
yace pls k'ara speed d'inka pls, within a short period of time saigasu ak'ofar gidansu
Ummulkhair, Affan neh yaganshi yayi saurin kar'ban shi tah back door yabud'e masah sitting
room kasancewar bak'i sunfara cika gidan, gaisawa sukayi saidai Affan yaga yanayin sah, shiru
kawai yayi yace bara nakira tah gabad'aya kasa zama yayi saikai kawo yakeyi,
Ummulkhair kuwa cewa tayi sam babu inda zataje Affan ya kar'bo katin kawai idan kuma babu
ga lefensa yawuce dashi tafasa auren wallahi, saidai AntyMuna tashawo kanta dakyar sannan
tah dauki hijjab d'inta tawuce sitting room, shiga ciki tayi aiyana hango tah yanufo tah kamar
zaitashi sama hannun tah yarik'e a rikice yace Ummunah wai bazaki aureni bah, Ummunah
dagaske neh? harga Allah taji yausayin sah aranta sabida batah ta'ba ganin shi cikin wannan
yanayin bah duk ya rikice idanunsa sun rina zuwa jaa gashi sun cika taf dah hawaye, kauda
kanta tayi cikin hawaye tace bani katin idan kuma babu nasa Affan yafito makah dah lefenka,
k'asa yayi akan gwiwowin sah gabad'aya jiyayi kamar blood yadaina running a vein d'insa,
Ummunah dagaske bazaki tausaya minbah ai ina tunanin masoya sunayiwa junansu uzuri wlh
bazan iya rayuwa tah babu ke akusa dani bah yak'arashe maganar yanah maijin wani zazza'bi,
k'asa itama tayi cikin kuka tanah kallon shi tace wasa nake makah Inasan kah nima bazan iya
rayuwa tah babu kaiba amman Dan Allah kadinga kyautata min ya Saiyadee, kaima kasan
kafisan aikin kah akaina amman Dan Allah kadaina nunamin hakan kaji alfarma nake rok'an kah
pls Mylove, kuka sosai take, jikinshi sosai yamutu jiyake kamar yajawo tah jikin sah hakan kawai
ya danne yazuba matah ido jakar hannun sah d'an k'arramin yamik'a matah tah kar'ba katine
nah d'aurin aure mai kyaun gaske yasha ado d'iba tayi aciki tabasa kamar guda 120, sannan
tayi murmushi tace Mungode Allah yasanya Alkhairin sah aciki Allah yasah ayi asa'a, harta tashi
zatah fita yamik'e arikice yace Ummunah zaki aureni zaki zauna dani har k'arshen rayuwa tah,
wlh Ummunah ina sonki sosai pls Ummunah Dan Allah kirufa min asiri muyi auren nan cike dah
tausayin sah tace, indai zancen soneh toh 'bayan kai Abusaiyeed duk wani namiji dutse nake
daukan shi arayuwa tah kainake so kai zuciya tah taza'ba zan aure kah kuma zanyi hak'urin
zama dakai Insha Allah, tanah kaiwa nan tah kwaci hannun tah tafice dasauri, saida yadau time
sosai kafin ya iya barin cikin gidan cikin mota yasamu abokin nashi, suna fita daga unguwan su
Ummulkhair Sudais ya tambaye shi koh gida zasu wuce and his reply was A'a Asibiti zan koma
inada aiki akwai patients suna jirana shidai Sudais kam mamaki yacika shi amman bace masah
komai ba yawuce dashi International Clinics and Maternity straight!
Ranar Biki
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⌛8⏳
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 My Oxygen khadeejah Yusuf Ahmad{D Choosing Masscom} my one nd only Ebony
Beauty, My Queen with the best royal Qualities Eva, The blood that runs tru my vein, ina kaunar
ki ina Alfahari dake My Valuable Jewel, Allahu ya JIBANCI AL'AMURAN ki fid dunia wal
Akheera Sakallahu BIL JANNATY deary nah! AMEEN! I hrt U So Very Much Myn
Ranar Biki
Wai wai wai!!! zanso kuga cikar dah gidan Alhaji Abu~Sufyan yayi mutane neh makil tah ko'ina
kasancewar wannan neh karo nafarko dazai aurar da 'ya kuma Ummulkhair kadaice Ce 'yar
tasah hakan yasah en uwa dah abokan arzik'i suka garzayo dan achashe dasu,
Hajiya Hadeeza sai kar'ban baki takeyi akai~akai Masha Allah,
Ummulkhair jikin tah duk asanyaye dukda cewar tun ranar dah Abusaiyeed yakawo matah katin
d'aurin aure bai k'ara dawowa bah sabida yanayin aiki itadai yanzu bah abinda takeji bah kenan
dan tasan duk tsiya dai gidan shi za'a kaita, ita yanzu tunanin tah rabuwa dah gida hakan bah
k'arramin rama yasaka tabah bikin kwana uku neh haka akayi Yini dah kamu jiya jumma'a babu
aikin dah takeyi saina kuka, yau asabar yakama lunch by 1pm to 4pm inda za kuma ad'aura dah
mother's night 5pm to 10pm sannan washe gari ayi d'aurin auren dasafe walima dah rana
1pm-4pm bayan angama kuma dah yardar Allah akai Amarya gidan mijinta dake unguwar
Zooroad dah yamma, tofah Allah yanufa, Masoya biyu zasu mallaki junansu, naga fans d'inah
awajan ba amagana duk inda nah waiga saina hango su cikin ankon su nah Blue Cord Lace
dah Silver Head Attire gaskiya kunsha kyau groupies saidai nace daku Sakallahu khairan dah
karar dah kukayi manah naganku iyaye dah enmatah, ahab ni daman nasan Zeesarkie,
DeejahNakundu dah ZeeMiss biey cholli bazasu fasa kwaso shoki bah adaiyi ahankali kada
akarya k'ugu, ga subulluwa ana lomar shinkafa ungo ruwa kada ki kware fah, Sannu Maman
Sadeeq Lagos, tun daga Lagos har zuwa kano bikin Dr.Saiyadee gaskia nad'au nauyi ajirgi
sama zaki koma, Allahu yaraya khady dah Sadeeq! chan nahango khadeejah Yusuf Ahmad
Masscom tanata aikin Ovation Allah yabada lada, ahaka aka gama bikin lunch dah Mother's
night lafiya mungode Allah yamaida kowa gida lafiya,
D'aurin Aure
Masha Allah naga ango Saiyadee cikin fararen Shaddah masu shek'i yasha babban Riga
dariya naga yayi saina ga fararen hak'oran shi sun saje dah fararen kayan shi naga wannan
kwalliyar tayi ga farin idanu dah hak'ora, hula fari, takalmi fari kayan ma fari wannan to match
haka Allah yasanya alkhairi! Mutane nagani makil wai gaskia yau unguwar kuntau tayi jama'a mara adadi, wai shima fah
Dr.Saiyadee mai d'ubin jama'a neh, nidai bazan iya cemaku ga wa enda suka halacci filin
d'aurin auren nanba domin Allah yayi yauwa dasu naga jama'an Rasulillah [S•A•W] awajan ga
mahaifin ango danah Amarya gakuma shedu dah wakillai sun cika, tuni aka zazzauna, Muryan Sheik Malam Aminu Daurawa naji yanah tashi a speaker inda yafara bud'e taron dah
Addu'a sannan yasanar dah Al'umma abinda za ayi, cikin d'an k'ank'anin lokaci aka daura auren
ABUBAKAR SAIYADEE KABEER FAHAD danah amaryar sah
UMMULKHAIR ABU~SUFYAN akan sadaki naira dubu hamsin 50k,
Jama'a kun sheda? Eh mun sheda naji muryan en uwa dah abokan arzik'i natashi dah k'arfi,
dabino sweets dah goro nah d'aurin aure naga ake rabawa tah kowani angle, mutane sunata
musabaha da junansu tareda yiwa juna fatan Alkhairi!
Ummulkhair Ce zaune tunda taji d'unbin Al'umman dasuka taru ak'ofar gidan mahaifinta dake
Unguwar kuntau tasan fah yauce ranar fitar tah nabiyu aduniya amaysayin tah nah 'yamace
batah tabbabtar dahakan bah har saida taji ana karanta Suratul fathia d'aya biyu har uku kamun
taji daurin auren tah yabiyo baya, jikinta sosai duk yaya sanyi babu abinda takeyi sai kuka
kamar ranta zai fita gawani zazzabi datake ji kasa fita tayi ayi hoton dah itah juyin duniya
AntyMuna tayi dah itah sam tace bazata fitabah sai text tayima Dr.Saiyadee akan yayi hak'uri
bazata samu fitowa bah,
Murmushi yayi bayan yayi receiving text d'intah and his reply was Ummunah....Ummunah!!! nah
mallake ki Ummunah kin zama tawa duniya dah lahira Ummunah, I love U so very much
Ummunah, Ummunah I promise zan kula dake, Ina sonki Ummunah, Ina sonki ina sonki My life
joy nd happiness in kaunar ki rabin raina ina sonki Ummunah! I love U!
Tofah irin wannan kauna haka Allah Muma yabamu masoyan kirki
Gidan Alhaji Kabeer Fahad dake unguwar kabuga nah lek'a dan ganin yanda suke gudanar dah
wannan taron biki mai Albarka, aikuwa ba abarsu abaya bah su Hajiya Humaira ansha hidima,
kasancerwar suma wannan shine karo nafarko dazasu aurar dah d'aa jama'a kam Masha Allah
kawai, naga kwalliyar Bilal tayi dan gaskia harna fad'a cikin kogin So! Amal dah Amrah
nagani kai kace sune amaren lallai yayanku yanah aure irin wannan had'uwa haka, kuma Allahu
yakawo miji nagari, AMEEN! gaskia suma sunyi k'ok'ari sunsha events iri~iri Allah yabada lada!
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⌛9⏳
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 My two best Zainabs round the globe (Zainab Zeesarkie) and (Zainab Miss Biey
cholli) I love U so much berries, Allahu yabiya muku buk'atun Ku duniya dah lahira, Allah
yakawo miji nagari dah yara masu Albarka, One Love Dearies!
Wai duniya agogon zomo, Allahu Akbar har anyi walima anfara shirye shiryen kai Amarya,
Ummulkhair tasha nasiha dah fad'a daga gurin mutane dayauwa saidai har yanzu kukan yak'i
tsayawa jitake kamar zatah mutu kasan cewar batah ta'ba barin gida bah tah shak'u dah
mahaifiyar tah sosai batada abokin hira daya wuce Affan dah mahaifinta koh sanda take BUK
kasa zaman hostel tayi sabida sabo dah gida hakan yasah takejin kamar bazata iya barin gidan
su bah, Haba Ummulkhair Dan Allah ki tashi kishiga wanka nakaiki wajan Ummanki dah
Abbanki kizo kije gidan mijinki, sabon kuka tafashe dashi tanah fad'in wayyo Anty Maimuna ina
zansaka kaina nashiga uku shikenan yau zanbar gidanmu dah Mummynah dah Daddynah wlh
Ku cewa Dr.Saiyadee ga