Showing 42001 words to 45000 words out of 71593 words

Chapter 15 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf

‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍

{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My Humble and Fabulous Fans Ina Alfahari daku nagode dah all the texts and
calls, kuyimin hak'uri nima banso littafin MDS yakai iyanzu ban k'arasa bah toh amman kusan
sha'anin aikace2 sai hak'uri, #Team UMMUSAIYEED ina gaisuwa I Love U all BERRIES�


Kallon shi take with deep passion and lust, kamar yaro dayaga sabon abu, toh sannu kaji
tace harda yimasa waving hannu kamar yaro, murmushi yayi yace "taho nan uwar rigima nah"
tareda rungumo tah jikin shi, k'ank'ame tah yayi yace, "Ummunah Saiyadee yanasan ki sosai
kinji", wrapping d'inshi tayi in reply, kafin takuma d'agowa tace, " wai kai Abusaiyeed bazaka
dinga jin magana bah remedy d'aya neh kawai nah wannan problem d'in kuma shine kadinga
dawowa gida dawuri, amman kah k'iji, dariya yayi yanah tickling d'intah "Aikin fah Ummunah"?
nabar mara lafiya cikin tsaka mai wuya? baki tah turo tace, "ni bance bah", kissing d'inta
yasoma yi sosai cike dah kauna rubbing her all over, k'ank'ame shi tayi dan batasan surabu,
yagane nufin tah, murmushi yayi yace, "Ummunah wai wannan girkin najiya mai dad'i Mummy
ce tah aiko manah dashi koh? cax gaskia I was impressed tun daga k'amshin har taste d'in,
slight pinch yakai matah dayaga expression d'inta nah irin she's shock and surprise dinnan,
bugu takai masa tace, "kaiii toh wai wannan Abusaiyeed d'in ni kenan babu abinda nah iya koh",
girkin ma kullum ake kawowa daga gun Mummy toh nice nan nayi abuna tah k'arasa magana
tareda k'ara kai masa bugu tanah murgud'a baki, dariya yayi yace, "I was juz joking wifey nasan
U prepared My favorite urself tnx I really enjoyed it Allah yamiki Albarka yafad'a yanah d'an
dungura matah kai cikin wasa" lips nashi take kallo by now koh ba afad'a masah bah yasan
what exactly she wanted, without uttering a word yayi owning lips d'inta, ya cigaba dah kissing
d'inta har saida call yashigo masa, dagewa takuma yi dan batasan yatashi, pushing his phone
away from his reach, ignoring call d'in tayi forcing d'inshi yayi, on the other hand shikuma
tausayin tah neh yakama shi saida yad'an k'ara batah time d'insa sannan ya rik'e fuskan tah
yanah kallon cikin idon tah babu abinda nah hango sai tsantsar kauna daga wannan kallo dah
Ya Saiyadee yake watsawa Ummunsah, I love U yace in whisper, rungume shi tayi hawaye nah
zubo matah, saurin gogewa tayi kafin yayi noticing, zanyi missing d'inka sosai tafad'a tanah
dad'a k'ank'ame shi sosai tareda shak'ar k'amshin jikin sah, nima haka Ummunah, murmushi
tayi tace toh tashi katafi lokaci yayi har anfara neman kah, inter crossing hannu su yayi kissing
her's, mezan siyo miki, Alawa dah Chocolates tafad'a sharply, sarkin zak'i kisha dah hujja next
month bazaki yi period bah daman, bugun shi tayi tah rungume shi tareda b'oye fuskan tah
tanah fad'in Abusaiyeed ni banaso kadaina sakani kunya, akunne ya rad'a matah Ummunah
banyi k'ok'ari bah, ainayi koh atausaya min, this days Ummunah idan aiki yamin sauk'i za abani
hakki nah? batace komai bah tayi shuru ajikin shi, patting bayan tah yake ahankali yanah cewa
Ummunah inason ki sosai, MyNoor MyDunia MyLaughter, in whole my everything, sai yanzu tah
d'ago tah kalle shi tanah smiling acutely, mik'e wa tayi dah taimakon sah janshi tashiga yi wai
yatashi kada ya makara haka suka wuce d'akin sah tah tayashi shiryawa tah d'auko masah
jakan shi, Ummunah jakan akwai nauyi, kawo nah rik'e kinji, a'a nidai kabarni zan iya, d'aga tah

yayi gaba d'aya dah itah dah jakan, sukayi harabar tsakar gida gaban mota yabud'e yasaka tah
yakoma d'ayan side d'in, zomuyi sallama saiki koma ciki yafad'a yanah janta jikin shi!
Maakaranta (readers) littafin MDS Mu had'u @ Pg.44, Ina gaisuwa dah babban murya fah


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳44⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My Dear, Humble and Adorable Sweetheart ❤ Hassana Maiduguri, Hassyluv
am glad U are back on WhatsApp again, dear know that My love for U is Unconditionally, deary
U remain 1 of my best Fans till eternity, Nagode dah kaunar dah kike nunawa littafin MDS dani
Writer d'in Allah yak'ara miki lafiya yabaki miji nagari,Sannu dearna Ina Gaisuwa
Dariya tasoma yi tanah cewa, nifa ban iya sallama bah Abusaiyeed, aw yanzu Ummunah
baza muyi sallama bah shikenan nagode kinji, k'ank'ame shi tayi tace toh gani muyi sallaman,
wasa suka d'anyi kafin dakyar yasake tah, saina dawo yace yanah kissing forehead d'inta make
sure u eat very well and sleep kinji koh, uhm tace tabud'e k'ofar tafice dah sauri sabida kukan
dayazo matah, kallon tah yake yacce take tafiya kamar and'aure matah k'afa, gabad'aya yaji
tausayin tah yakama shi kamar yafasa fita haka yaji, danne zuciyar shi yayi yaja mota yaficce,
Ummulkhair tanah komawa ciki tafara kukan tah mai sauti sanin itah kad'ai ce cikin gida sabida
jitake idan batayi kukan bah kamar zuciyar tah zatayi bindiga haka take kuka take gyaran gida
daga d'akin shi tafara tafito parlour harta tsaftace koh ina goge2 tayi sannan tayi wanke2 tayi
wanka, bayan tah shirya tadawo parlour, wayanta tah d'auko suka gaisa dah Mummyn tah
tacewa Mummy itah kalallab'a takesan ci, Mummy tace bara tah tashi tayi mata sai Affan ya

shirya yakawo tunda daman yau yayi niyyar zuwa, murna tah dinga yi tanawa Mummy godiya,
bayan sunyi Sallama takira layin Nakundu akashe, sai takira layin ZeeSarki number busy
yanuna matah haka tacigaba dah kira, ZeeSarki d'auka tayi tace, "khairat wato ke kina tareda
mijin ki amman ni ina d'an soyewa ma bazaki barni bah koh, hhhh toh ai banasan ki k'one neh
shiyasa Zeetah, kina lafiya sorry ban kira ku jiya bah ya kukaje gida, chab sai yanzu zaki
tambaye mu cewar ZeeSarki, kuyi hak'uri toh haba dear kumin Uziri Ummulkhair tafad'a cikin
dariya, Toh shikenan cewar ZeeSarki mai sauk'in Kai, hira suka d'an taba tah kashe wayan, nan
ZeeSarki tacigaba dah soyewa, Ummulkhair ma Allah yataimake tah Abusaiyeed d'inta yakira
tah dan yau wani kaunar tah neh ke fisgan shi dan bah k'arramin wahala yasha bah d'an fad'an
dasukayi kwana biyun nan, bayan tah d'auka tayi Sallama ya amsa, Ummunah yafad'a muryan
shi chan k'asan mak'oshi, uhm tah amsa kamar baby, I Miss U suka fad'awa junan su atare,
dariya hakan yabasu, kanah Office koh? Eh Ummunah ina Office, kinci abinci? A'a banci bah
aiki nayi nagaji shine nakira Mummynah nace akawo min waina nah flour shi nakesan ci, sorry
raguwa nine nah wahalar dake koh? A'a ni bance bah gajiyar aiki nefah, kici abinci Dan Allah
toh, nidai sai Affan yazo, koh naje eatery nasiyo nakawo miki kice wifey am serious har feeding
naki zanyi, tunani tayi kar yazo bai dad'e bah takasa jure rabuwa dashi gashi tasan Mummy
bata wasa Affan yanah tafe, umh~uhm ni kada kadamu kanka hubby nasan U're juz trying to
make me happy neh amman ni wainar nakeso, toh shikenan Ummunah nagode tunda bakyasan
gani nah kin gaji dani, Allah bahaka baneh Abusaiyeed reconsider kasan yanayin aikin kah I dnt
want a situation whereby kanah zuwa u will be called kadawo, I can't bear it U know juz how
much I love being in ur arms, tam shikenan Ummunah naji meeting zamuje daman kafin sauran
suzo nakesan dawowa wajan ki, seriously wifey I miss U, yau zandawo dawuri Insha Allah kinji
koh, yeah dagaske MySaiyeed eh manah Ummunah dagaske nake zanyi k'ok'ari naga nadawo
dawuri, toh shikenan my bestman bara nayi rawa nah murna, No save it saina dawo, Allah
yatabbatar dah dawowan naka am extremely excited, chab toh mezaki min kike murna haka,
"kaii yanzu Abusaiyeed sai zan makah wani abu shine zanyi murna tafad'a cikin muryan kuka"
toh ainace zan makah rawa koh, dariya yayi yace, "Ummunah kenan ina sonki sosai kamar
raina" murmushi tayi mai sauti tace, "nima haka sosai sosai" anjima zanbud'e makah zuciya nah
kagani kaji? toh Ummunah nagode sosai Allah yayi miki Albarka mai tarin yawa yasaka miki dah
Alkhairi, Ameen sweetheart tareda kaima, sallama sukayi bada san ransu bah! Next On MDS
@Pg.45 Ina gaisuwa fans


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳45⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Aamnoor deary happy birthday DiDi even though am late I still insist on wishing U,
stay bless baby age with grace Amnoor�

Nadawo Fans, Allah ya Albarkaci rayuwar ku yakare minku aduk inda kuke, ANATARE
FA��‍♀‍♀


Yau awajan aiki hankalin Saiyadeen Ummu yakasa kwanciya gaba d'aya sai tunanin tah yake
hakan yasa ya yanke shawarar wucewa gida on time komai wahalar aiki kuwa, tuni yayi matah
waya yace kada tayi abinci zai taho masu dashi, "haba Abusaiyeed kabari nayi manah girki
tunda munada stuffs manah" no princess I Insist, nidai a'a zan fad'awa Mummy fah, dariya yayi
yace, "toh kice matah meh" kafin tayi magana yace, Ummunah I love U, I miss U, and lastly I
need U yace in whisper, murmushi tayi tace, "get back to ur work & be home early juz as
promised", alright baby karfa kiyi girkin, OK naji I won't bye, "k bye sweetheart" yace sannan ya
yanke wayan, numban Maroosh yayi dailing yayi musu placing orders nah varieties iri2, tareda
fad'in zuwa nine zaizo suyi setting packages d'inshi, yes sir ya amsa ya kashe wayar, chan
Ummulkhair tanah kwance tanah tunanin mijin tah murmushi tayi tah tashi tah koma bedroom
d'inshi kwanciya tayi tareda rungume pillow d'inshi wanda k'amshin perfume d'inshi sai tashi
yake ajiki, ahankali tafara fad'in, Saiyadeen Ummu, nawa ni kad'ai, I love U 2d core Babyn
Ummu, pls come back safe, k'ank'ame pillow tayi anan bacci yad'auke tah, yau cikin tsari
Saiyadee ya shirya yanda zaibar Clinic dawuri cax jiyake kamar abu zai raba su dah
Ummulkhair kawai he wants to go back to his Ummu, harya matsu time yayi,

SOME HOURS LATER
Saiyadee nagani yafito daga Maroosh wajajan k'arfe tara nadare sai murna yake hanyar gidan
shi yakama dake zooroad, cikin 'yan mintuna yak'arasa, Ummulkhair tanah zaune tanah kallo a
system d'inta taji anbud'e gate, still tah tsaya tanah mamakin hakan, tunawa tayi dah promise
d'in Abusaiyeed wani laughter neh yayi escaping daga bakin tah, she juz can't bliv Abusaiyeed
is really back he has fulfilled his promise tashi tayi tafita dagudu, sannan yashigo dah mota he
was about entering the parlour tayi saurin bud'e k'ofa tareda fad'awa jikin shi, Baby U made it
tafara ihu, is this a surprise or what, are U really the one, glad to see U husband, shidai rik'e tah

yayi amman sai tsoro yake kada su fad'i sabida hannun shi cike yake dah kaya, Ummunah
saikin fad'ar damu koh, bazaki bari bah yafad'a yanah dariya tareda mamakin irin murnan datayi
sabida yadawo dawuri, tausayin tah yafara ji yanah tunanin irin yanda take missing d'inshi ashe
daurewa kawai take, kiss yayi mata agoshi ya rungume tah tabaya suka shige ciki dah tangal2,
suna shiga parlour tah rage mishi kayan jikin shi sannan cikin wani kasalalliyar murya tace,
"muje nayi maka wankan nasan kah gaji baby" kallon tah yake yayi murmushi yakuma jawo tah
jikin sah sannan yace, "ni saidai muje muyi tare Ummunah, nifa nayi nawa tafad'a cikin muryan
shagwa'ba", a'a mu sakeyi tare ai wanka baya yawa, ni kawai wahalar dani zakayi fah tafad'a
tanah dad'a shigewa jikin shi tareda lafewa kan k'irjin shi I miss my chest tafad'a tanah shafa
shi, Ni kuma I Miss my Ummu yafad'a yana d'an dungure matah kai dariya tayi tace toh muje
muyi wankan, wucewa sukayi zuwa d'akin tah kayan dasuka cire tah ninke tasa cikin laundry
basket dake corridor d'in bathroom sannan suka wuce bathroom, kallon tah yake dah pant and
bra d'in jikin tah, aikuwa haka tashige bathtub dasu, kallon shi tayi tsaye inda ya zuba matah ido
tace "baby trek ova manah", ahakan zakiyi wankan Ummunah ya tambaya eyes widely? Eh
manah nidai haka zanyi, baki isa bah nak'i wayon ki, ni bawani wayo wlh kaima kabar boxers
d'inka kawai kazo muyi, ai harda singlet Ummunah nima inada abin b'oye wa, dariya tafara yi
sosai harda kama cikin tah, cikin tub d'in yashiga yajata jikinsa tareda shafa cikin nata, meya
samu cikin nawa yafad'a yana had'e bakinsu!

M~Matar
D~Dr.
S~Saiyadee
Next on MDS @page 46 Fans��

Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳46⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Matar Dr Saiyadee fans group, Asalin Rayuwa Fans group, Mhiss B~hal nah MAZA
dah MATA, My Fans @ FACEBOOK I CARE, Keep Facebooking MDS 1LOVE���

Ahankali tadinga lalubo soft tongue nashi tanah suckling d'inshi gently yet romantically,
k'ank'ame tah yake dad'a yi tareda responding emotionally, bayan some minutes tayi
withdrawing from his lips tareda fad'in muyi wankan Abusaiyeed, "toh" yace akasalance tareda
janta jikin shi soap yafara matah applying all ova, dariya tafara yi wai itah adole tickling d'inta
yakeyi, ahaka suka k'arasa hot wankan nasu suka fito, drying d'inta yayi sosai sannan ya
shanya pant dah bra d'inta, shima drying d'inshi tayi sannan sukayi sallah bayan sun idar suka
saka kayan baccin su, packages d'in daya siyo yad'auko suka fara cin abinci suna feeding junan
su har Ummulkhair tace tah k'oshi, had'e rai yayi yace, "bud'e bakin ki kafin raina ya'baci koh so
kike hannu nah ya k'age Allah ni am full tafad'a tanah zumburo bak'i, Ungo ya fad'a yanah kai
spoon bakin tah kai tah boye ak'irjin shi, babu yanda Abusaiyeed baiyi bah amman sam tace tah
k'oshi harda kukan tah, Patting bayan tah yafara yi ahankali, toh ya isa tashi muje mu kwanta,
classic chocolates d'in cikin Leda tah d'ib'a kamar guda8, sannan tah kalleshi happily tace "muje
toh", kallon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login