Showing 15001 words to 18000 words out of 71593 words

Chapter 6 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf


yakuma yi sosai yanah shafar gashin kanta, Ummunah ina sonki bazan iya rayuwa tah babu
kebah kece farin ciki nah Ummunah zuciya tah taki ce keh kadai ina kaunar ki kissing forehead
d'intah yayi sannan nose tip d'intah sannan yakuma sauka bakin tah yanah sucking calmly,
Ummulkhair batayi yunk'urin hanasa bah zuciyar tah amace take tunanin tah ya auren su zai
kasance shin haka zai dinga dawowa shabiyun dare toh mesah bah zaiyi considering ita
Amarya ce bah? shafar bayan tah yakeyi, yanah kissing wuyan tah azabure tamik'e zaune,
tanah kallon sah, jawota yayi jikin sah yace it's OK sweetheart I understand nadaina, Ummunah

banace kidena kwanciya ak'asa bah bakisan sanyi k'asa yayi miki yauwa bah koh sokike
pneumonia yakama minke? kai tah girgiza masah alamun a'a, toh kice min kidaina Ummunah,
nadaina Insha Allah bazan k'ara bah, nagode Ummunah, rungume tah yayi and by now she has
no choice than to hug him back sabida tayi missing d'inshi sosai tun kafin bikin su, dad'i yaji da
yaji hands d'intah sunyi wrapping d'insa, Ummunah kinada dad'i dariyar ki kadai noor ce acikin
rayuwa tah everything about U is juz so perfect thanks to Ya Allah for making everything
possible, dah bansan inda zansaka kaina bah idan narasa ki, Ya saiyadee tafad'a cikin sanyin
murya, na'am Ummunah inajin ki, k'arfe nawa zakah dinga dawowa gida, yau naji tsoro sosai
Dan Allah kadinga dawowa dawuri kaji, baki yasah awuyan tah yayi matah kiss sannan yace,
"naji Ummunah Insha Allah zanyi kokari kinji, amman kinsan akwai call when am on call aw
have to leave ANYtime sweetheart so pls bear with me", toh kawai tah iya cewa shuru neh
yabiyo baya yayinda kowa yake nasa tunanin, ya Saiyadee, na'am sweetheart, how was the
operation? Successful Ummunah! Toh Alhamdulillah hubby, kira neh yashigo masah waya
bayan yad'aga dah sallama yayi shuru amman daga gani hankalin sah atashe yake kawai
bayason tagane neh, OK kawai yace yakashe wayan, bakin su yahad'e ya gyara matah
kwanciya ajikin sah suka kwanta, bayan yayi kissing d'intah for almost 10mins yace, "let's sleep
sweetheart aw be late for work tomorrow"! gudnight tace tanah kwance kan k'irjin shi mamaki
take why the sudden change mesah yace su kwanta cikin sauri haka and what's with that awful
look on his face?, shuru tayi tarufe idanun tah tamkar mai bacci, jin numfashin tah yafara sauka
ahankali yasah yayi tunanin tayi bacci and without wasting anymore time yaraba tah dah jikin
sah ahankali sannan yamaida pillow gur'bin sah, phone d'insa yadauka cikin sauri naji y yace,
"am on my way", cikin sauri yafice, bud'e ido tayi wanda suka riga suka cika taf dah hawaye tah
kwanta jiki asanyaye tanah tunanin wannan wani irin aure neh haka, ga so dai iya so amman
babu farin ciki, tanaji Abusaiyeed yabud'e gate yaja motar sah yaficce daga cikin gidan, kuka
tafashe dashi sosai kamar ranta zai fita, toh ina zaije wai? waya kira sah awaya? meyasa bai
fad'amin zai fita bah? ganin batada amsa kuma babu mai bata yasah tah kwanta taci kukan tah
tagode wa Allah kafin bacci 'barawo ya sace tah!


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳16⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕





(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My SADNAF, Allah yabiya buk'atu yasaka dah gidan Aljannah deary�, Allah
yasah kigama littafin ki lafiya! I heart U alot, one love


Waya yad'auka yanah kira hankali atashe naji yanah fad'in nakusan k'arasawa cikin speed ya
k'arasa Asibiti, wasu doctors naga sunata jiran shi, koh kaya bai canza bah yak'arasa gun yaron
dana gani rai ahannun Allah, cikin hanzari Dr Saiyadee yace, "what exactly happened he was
stable when I left", nurse Hamza neh yace "sir I tink it's Internal bleeding", Internal bleeding ya
maimaita confused, this is serious the operation was successful amman am sure matsala aka
samu awani waje withing a short period of time Dr Saiyadee yafara aiki dashi dah wasu
ma'aikatan, sai wajajan uku dah rabi nadare suka samu suka ceto ran yaron, alluran bacci yayi
masa yakoma office yakife kansa akan table, nurse Hamza neh yashigo ya ajiye masa wasu
files akan table, harzai fita ya tsaya yace, " Sir lafiya kuwa naganka haka cikin wannan yanayin
kada kadamu patient d'inka will be fine Insha Allah", d'agowa Dr Saiyadee yayi yace, "dole ka
ganni haka it's my wife batasan nafito bah kuma ban sanar dah itah bah I kno idan tafarka bataji
ni kusa bah she will be confused nikuma bansan abinda zance matah bah idan nakoma, toh sir
kace matah daga office kake manah, tell her what happened, hmmm bakasan mace bah she
knows the operation was successful yanzu idan nace matah something went wrong somewhere
do U tink she will listen, and kuma yaune kwanan mu nabiyu dah aure yakama tah ace nad'auki
casual leave amman I was not granted sabida wannan operation d'in, hakane sir abu neh mai
wuya Allah yashige manah gaba ya daidaita tsakanin Ku, Ameen nagode yatashi yadau car
keys d'insa yafice, parking yayi agida yafito dah briefcase d'inshi yayi ciki kallo biyu yayi wa
k'ofan d'akin tah yawuce side d'inshi,
4am agogo nayin k'ara kamar ance tah farka taji shigowar sah, kwanciya tah gyara tah runste
ido dataji yawuce side d'inshi, baccin tanema tarasa hawaye nabin fuskan tah ahankali, wato
yadawo mah bazai zo wajan tabah, toh daga ina yake, kuka take har akayi sallan asuba tashi
tayi itama tayi sallan, bayan tah idar tanah zaune kan dadduma tanah karatun Alkur'ani taji
yashigo dah sallama, k'arasa ayar tayi tah amsa, sannan tah tashi tah ajiye shi a mazaunin sah,
juyowa tayi tah durk'usa har k'asa tace Ina kwana, katashi lafiya, bai iya amsa tabah shima
k'asan yazauna yad'ago fuskan tah kasa had'a ido tayi dashi, hakan yasa yajata jikin shi yanah
patting bayan tah ahankali, Ummunah kin kwana lafiya, kuka kikayi yanaga idon ki haka,
murmushi tayi tace uhm uhm banyi kuka bah, rungume tah yayi yace, "juz kno that duk abinda
zai faru duk duniya babu abinda nakeso kamar ki Ummunah", then prove it Abusaiyeed prove it
pls tafad'a tanah kuka, sosai yaji kalamun tah sun ta'ba shi harcikin ransa, k'ara k'ank'ame tah
yayi ajikin sah sai asannan yakula dah temperature d'intah jikin tah yayi zafi sosai, bakya jin
dad'i neh? It's nothing am fine Abusaiyeed, but Ummunah u look sick ai kifad'a min menene,
nifa nace makah lafiya nah kalau, kodai kina gudun magani koh allura bah, allura kuma aibabu

wanda zaimin allura saidai maganin koh, bangane babu wanda zaimiki bah nikuma fah, kai toh
kaiba namiji baneh, taya zanbari namiji yamin allura, lallai Ummunah kin bani dariya wato ni
namiji neh bazan miki allura bah, Eh manah tace tanah 'boye fuskan tah ak'irjin shi, aikuwa
yanzu zan miki alluran zazzabi, dasauri tah d'ago kai tace nifa banaso lafiya nah kalau, toh
Ummunah taya zan tabbatar lafiyar ki kalau, yimin abinda zan tabbatar dah hakan, dariya tayi
masa tace, "toh gashi nayi ai kasan mara lafiya bazai iyayin dari....... cikin bakinsa tah k'arasa
maganar kissing d'inta yake calmly idanun shi arufe, bud'e natah tayi tanah kallon sah kaunar
sah taji yak'aru aranta hannun tah d'aya tasah ahankali tanah shafa eyebrows d'inshi aranta
tanah fad'in my gentle hubby, har yanzu be daina kissing d'intah bah ahankali itama tafara
sucking lips d'inshi ido yabud'e sabida tsananin mamaki dayayi hakan yasah ita kuma tayi
saurin rufe natah taci gaba dah kissing d'inshi kamar tanashan alawa, hijjab d'in jikin tah yake
k'ok'arin cirewa tayi saurin rik'ewa, kai tah girgiza masah tace kayan bacci neh ajiki nah zani
nadaura nayi sallah, Ummunah ai kayan baccin nakesan gani pls kinji, sake hijjabin kad'an
zangani Ummunah, sakewa tayi amma tayi saurin saka hannayen tah k'ark'ashin hijjabin takare
k'irjin tah!


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳17⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My All Members of PURE MOMENT OF LIFE WRITERS sannun ku matan dababu
kamar Ku acikin WRITERS iyayen hak'uri masu kaifin kwakwalluwa dah basira Allah yak'ara
daukaka Sisters One love


Cire hijjabin yayi yanah kallan yacce tah rufe k'irjin tah dah hannun tah dukkah biyu,

Ummunah, Na'am tace kai ak'asa, cire hannun naki toh, uhm uhm tah kwantar dah kanta
peacefully akan k'irjin sah, Ummunah ni d'in? shikenan nagode, tashi toh ajiki nah, yitayi kamar
bataji shi bah ta gyara kwanciya abinta, kiss yamata agoshi sannan yace toh bud'e nagani
Ummunah Er Albarka, ahankali tasauke hannun tah amman tayi hugging d'inshi tightly yanda
bazai iya taba tabah, chakulkuli yayi matah tuni tasake shi tanata kyalkyale dariya kamar bah
gobe, kallon tah yake cike dah so yakuma janta jikinsa yahad'e bakin su suka fara kissing junan
su, ahankali yad'aga rigar baccin yafara shafar cikin tah soothingly sannan yafara yin sama
zuwa k'ark'ashin k'irjin tah yanah shafar tah ahankali yakula dah yacce jikin tah keh rawa
amman koh kad'an beh biye matah bah yakai dah ta'ba abinda yayi niyya kenan wayan sah
yasoma ringing tsayawa yayi yakalli wayan sannan yak'ara kissing d'inta for 1 more minute kafin
yayi picking, ganinan zuwa taji yace, hankalin tah atashe takalle shi tace ina zakaje kuma, babu
inda zanje bayan gurin aiki Ummunah, kinga muna nan ashe har lokaci yatafi k'arfe shida yayi
bamu sani bah, uhm kawai tace, toh d'agani Ummunah inje inyi wanka koh, uhm tace yad'aga
tah ahankali, kwallan idanun tah yagoge yakuma rungume tah yace, "Allah yayi miki albarka
kinji Ummunah, Inasan ki sosai I love U sweetheart, I love U too tace tareda k'ank'ame shi
dakyar yaraba tah dah jikin shi tafad'a kan gado tanah kuka saurin barin d'akin yayi sabida
besan jin sautin kukan tah koh kad'an wanka yayi yashirya kafin yafita yakuma zuwa wajan tah
jikin gado yasame tah zaune ak'asan d'aki, tanah ganin shi tayi saurin tashi tafad'a jikin shi
takuma fashe masa dah kuka, shhhh wifey pls manah wallahi idan baki daina min kukan nanba
bazan iya tafiya nabarki bah, aikin fah ana jira nah fah, shhhh fad'amin mezan siyo miki yau
idan zandawo, bakomai tafad'a muryan tah narawa, a'a zan siyo miki abubuwa kinji my love,
uhm kawai tace sannan takalle shi tashafa fuskan shi peck takai masa agoshi sannan kan lips
d'insa tace karka dad'e kaji Abusaiyeed, bak'aramin dad'i yaji bah yace matah, "uhm naji toh
yimin dariya", uhm uhm nibazan yi bah, toh shikenan had'e min rai, dariya tayi sosai takai masa
bugu ak'irji tace ban iya bah Abusaiyeed, AOuchh, Ummunah zafi, sorry sweetheart bansan zai
maka zafi bah, winking ido yayi yace "namiki wayo kinyi min dariya", I love U Abusaiyeed tafad'a
tanah masah murmushi, I love U too yace tareda jawota jikin sah kunnen tah ya lasa sannan
yace "bakida kunya koh Ummunah sunan mijin naki kike kira kai tsaye haka", k'ank'ame shi tayi
cikin shagwa'ba tace, "toh ni ba dad'i yakemin bah, aini inaso akwai dad'i sosai sunan, bakin tah
yaja yace, "dad'i kamar bakin ki, ai bekai bakin ki dad'i bah, fuska ta'boye ak'irjin shi sabida
kunyan sah dataji, wayan saneh yakuma ringing, tanah jin haka tayi saurin d'agowa suka had'a
ido, hannun tah ya rik'e yace, "make sure U eat wifey kinji pls", m late already take care hannun
tah yayi pecking sannan yajuya har yaje doorstep, yakuma dawowa yayi hugging d'inta yace, "
pls eat I love U so very much Ummunah zandawo dawuri Insha Allah, hawaye neh yafara
forming a idontah rapidly ganin haka yasa yajuya yafice daga d'akin batare dah 'batah lokaci
bah yabar cikin gidan!


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳18⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 All My Groupies & All Fans Of Matar Dr.Saiyadee Novel, Nagode dah kauna Allah
yabarmu tare dearies,Bunch of love berries�


Kukan tah taci tagode wa Allah jitayi she wants to be with her hubby tayi missing d'inshi
sosai, jikin tah asanyaye duk wani kasala takeji takasa yin komai dakyar tayi wanka tazo tah
gyara d'akin tah sannan tawuce d'akin sah tah gyara tsaf kayan shi tagani daya cire tah ninke
su tasaka acikin basket d'in kayan datti, toilet tafad'a tadau towel d'inshi tareda shorts d'inshi
duk tawanke su tsaf sannan tawanke toilet d'in tsaf tagyara koh ina sannan tasaka turare tuni
koh ina ya mamaye dah k'amshi mai dad'i, Masha Allah Ummulkhair sannu dah aiki, d'aki
takoma tafad'a bathroom takuma rinsing body d'inta sannan tafito anutse ta shirya kanta tasaka
doguwar riga nah peach material d'aure kanta tayi tadawo parlour tazauna tah kunna kallo,
tunawa tayi dah Abusaiyeed d'inta yace taci abinci hakan yasah tah tashi tanufi fridge,
chocolates tagani dah popcorn sai Nagari fresh milk, kallo tah tsaya yi chan kuma tah hango
wani wrapped abu hannu takai taga shawarma neh amman har yayi freezing d'auka tayi taje
tayi heating d'inshi a oven tadawo tazuba fresh milk d'in a cup, bayan yayi tadauko aplate
tadawo tacigaba dah kallon tah tanaci ahankali, phone d'inta neh yayi k'ara juz after a bite
bayan tayi swallowing taduba taga Abusaiyeed neh yayi matah message cike dajin dad'i tabud'e
message d'in mai kamar haka, Salam my crying princess kinci abinci, pls kidena kuka kozan
samu nayi concentrating I love U kinji sweetheart, Insha Allah yau zandawo dawuri, tekia!
Murmushi tayi bayan ta karanta tayi kissing wayan sannan taci gaba dah cin abincin tah cike
dah murna bayan tagama taji ana buga k'ofa tashi tayi taje tah bud'e bak'i tayi har yanzu tanata
yin bak'i jama'a sunata shigo matah, bayan tah tar'be su tawuce kitchen tabud'e freezer dubawa
tayi taga tomatoes dah dukwani kayan lambu komai fresh tsalle tayi nah murna tawuce store
tah de'bo rice cikin 1hour tagama had'a fried rice d'intah tuni gidan ya mamaye dah k'amshi
cikin warmers tazuba takai kan dinning haka tadinga kar'ban bak'i dashi har yamma dasuka
daina shigo matah sannan tazo tayi wanke~wanke tah gyara koh ina cikin gidan, shuru babu
kowa sai ita kadai harta d'aura towel zatayi wanka saikuma tayi tunani kiran Saiyadee kafin

tashiga, kiran numban tayi lucky her yayi picking kiran farko murya yasauke mata chan k'asa
kamar baby yace I love U babynah, I love U too Abusaiyeed, yaushe zakah dawo I miss U, nima
nayi missing d'inki bakin ki nakesan sha yanzu dariya tayi tace, "Abusaiyeed bakada kunya
koh, baka jin kunya nah koh, toh akanme zanji kunyan ki Ummunah, mata tah ce kefa, nifa
bakyason shan baki nah, murmushi tayi tace, "ni kabarmin wannan tambayan Abusaiyeed", pls
Ummunah kifad'a min kinji, inaso kadawo dawuri, dagaske Ummunah? Uhm dagaske nake
Abusaiyeed, toh nagode Ummunah Allah yayi miki Albarka, yanzu mekike yi, bakomai wanka
zanyi har naje bathroom nadawo nakira kah, dagaske Ummunah, uhm gaske nake, kinyi kyau,
kai taya kaganni dazaka ce nayi kyau, eh manah nasan towel d'in jikinki yamiki kyau sosai,
kinga dah inagida nizan zama towel d'in, chab nibazan yarda bah tafad'a kamar tayi masa kuka,
toh babynah kinci abinci koh, uhm naci,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login