Showing 21001 words to 24000 words out of 71593 words
Chapter 8 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 all Fans of Matar Dr Saiyadee Novel ANATARE MASOYA
ATTENTION PLS: Naga mutane dayauwa suna tambayan Matar Dr. Saiyadee daga farko zuwa
k'arshe maganar gaskia Novel d'in 2017 neh In fact July dinnan nafara rubuta shi, ina fatan zaku
daina tambayan k'arshe kucigaba dah bibiya nah! ANATARE INSHA ALLAH Mhiss~B
tanah gaisuwaOneLove
Ahankali yasaki bakin tah badan yaso bah, murmushi yasakar matah yace, "am sorry
Ummunah bakida lafiya nah tak'ura ki", kai tah sunkuyar batace komai bah, kwanta ki huta kinji,
kwantar dah itah yayi yanah kallan tah, ya maran naki, dasauk'i koh Ummunah, toh ni bah
yanamin ciwo bah har yanzu, Ummunah kenan uwar raki toh bara namiki massaging towel
d'inta yad'aga zuwa upper thigh d'inta kamar tahana shi sai kuma tadauke kai ahankali yafara
matah massaging abdomen d'inta within a blink of an eye tafara samun relief daga abdominal
cramps d'in da takeji, kallon shi take yanda yake massaging mara tah genuinely interested, jitayi
son shi yak'aru aranta sannu yake matah akai~akai murmushi tasakar masa, yanzu kuwa he
seems more interested to her navel, kallon cibiyan tah yake yi tah kula da hakan amman tah
basar lips d'insa taji ya d'aura akan cibiyan tah yayi mashi slight kiss, saidai bai d'ago kanshi
bah, batah ankara bah taji harshen sah akan cibiyan tah yanah lasa ahankali, Abusaiyeed
tafad'a ahankali, stop that m sick kaji, saida yayi kamar nah 5mins yad'ago yakalle tah yace, " m
sorry kinji, kai tah d'auke tace, "me too m equally sorry", ya jikin wifey? dasauk'i, toh kice wa
cikin ki inji Abusaiyeed wai Dan Allah yadaina wahalar min dake, murmushi tayi tah bige shi
akafad'a tace kafad'a masah dah kanka, kanshi ya sunkuyar zuwa daidai cikin tah yace, "laifin
me mukayi kake wahalar min dah Ummunah haka? Dan Allah kadaina, na'am banji bah
mekace, dariya tah kyalkyale dashi tace, "Abusaiyeed harda yi kaman dagaske cikin magana
yayi makah wallahi kabani dariya sosai", matsawa yayi yad'an sha bakin tah sannan yace, "
baki tambaye ni amsar dah cikin yabayar bah ai, fuskan shi ta shafa tace, "I love U sosai
Abusaiyeed d'inah, nima haka yafad'a muryan shi baya fita, d'an yatsan tah guda yasaka cikin
bakin sah yanah tsotsa, yanah kuma shafa tah, Abusaiyeed nifa bansan menstrual cramps
akwai wahala sosai, toh shikenan MyUmmu I will prevent it next time Insha Allah, but how
Abusaiyeed oh sorry namanta ashe fah kai doctor neh, oh no sweetheart mu ajiye doctor aside
aw prevent it myself, zaro idanu Ummulkhair tayi sannan tace, "toh tayaya zakayi preventing
d'inshi", sweetheart aw get U pregnant and there wunt be pains next month yarad'a matah
akunne, bugun shi tasoma yi tanah fad'in ya Saiyadee wlh ni banaso babu wani pregnancy,
dariya yayi yaja karan hancin tah yace kinsan me, a'a saika fad'amin Abusaiyeed, that was what
ur stomach said juz awhile back, cikin nawa toh yaushe tafad'a sounding surprise? eh manah
cikin naki, cewa yayi yana san babyn Abusaiyeed acikin shi, sai yadaina miki ciwo murmushi
tayi tarufe fuskan tah dah hannu, murmushi yayi shima yace, "Ummunah ina sonki dayauwa
bazan iya zaman duniya babu ke bah ina kaunar ki nagode wa Allah daya bani ke, I love U
Ummunah, nima Inasan kah sosai Abusaiyeed, shuru yayi yanah kallon tah itama kallan nashi
take kafin tace, "ni kayana zansaka", oh C'mon sweetheart there's no need, u look sexy in my
towel, uhm uhm nikaya, kwanciya yayi yad'ago tah ya kwantar dah itah asaman shi, kwantar
dah kanta tayi akan k'irjin shi, yanah shafar kanta ahankali yace, " Ummunah ya jikin, naji sauk'i
no more pains Abusaiyeed, Perfect glad to hear that sweet, sannu kinji, uhm naji kaima sannu,
kasan me kamar amai nakeji, A meh kikace, amai tafad'a kamar tayi kuka, Ummunah kinason
bulala kenan, kika yimin amai duka zan miki meh kika ci dah zaki dinga yin amai meh acikin
naki, dariya tayi tace, "Allah kaban dariya jubi yanda kadage kamar dagaske dukan zakamin ai
bakayi kama dah mai dukkan mace bah, I love U Abusaiyeed d'inah Dr. mai Allura dah Bulala,
murmushi yayi sannan ya gyara kanta zuwa saitin zuciyar sah, yace, "kinajin yanda zuciya tah
ke bugu sabida sonki Ummunah, bazan iya rayuwa babu kebah, kidinga hak'uri dani kinji karki
ta'ba barina Ummunah dariyan ki kadai noor ce acikin rayuwa tah, bata amsa bah sabida yanda
tayi concentrating tanajin bugun zuciyan nashi, Ummun........ bakin shi tayi saurin kamawa
tanah sha hankali akwance hakan yasa bai iya k'arasa kiran sunan tabah balle yayi magana!
shima kuwa dagewa yayi yanah shan abinsa, ahaka har bacci yayi awon gaba dasu, saida
asuba yafarka har alokacin suna k'ank'ame dah junan su, Masha Allah Ummu dah Saiyadee!
ASUBA @ pg23
NOTE:
Wannan novel din nah 2017 neh In fact wannan typing d'in 21st July neh, kudaina tambayar
k'arshe kudinga tambayan cigaba ina kan rubuta wa adinga min Uziri, sannan adinga min
hak'uri masu bina private akan turawa daga farko, Masu kira nah dah text nagode Allah yabar
kauna ina Alfahari daku!
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳23⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 all Fans of Matar Dr Saiyadee Novel ANATARE MASOYA
Assalamu Alaikum Ni Mhiss B~hal Ina mai bawa masoyan wannan littafin hak'uri dah babban
murya bisa jina shuru dah kukayi banida lafiya neh amman Insha Allah zan daure nadinga muku
typing koyaya neh maganar gaskia naji dad'in kira dana samu daga masoya nah especially en
group d'in Mhiss B~hal Novels sakallahu bil jannah berries
ASUBA
Rik'e yake dah itah gam saidai kash har yanzu yaji jikin tah akwai zafi ahankali yake k'ok'arin
raba tah dah jikin sah, ido tabud'e ahankali tanah kallon shi, wifey yace ahankali, Abusaiyeed
tafad'a muryan tah baya fita sosai, tashi yayi zaune yaja tah jikin sah, yace, "sweetheart hw re U
feeling?, sick Abusaiyeed tafad'a tanah mai zagaye hannun tah awuyan shi, sannu ak'ara allura
d'aya koh wifey? kai kad'ai tah girgiza masah alamun a'a, Dan Allah sweetheart ki taimaka min
ayi yarad'a matah akunne, uhm~uhm tafad'a set to cry, guda d'aya zanmiki Ummunah kinji pls?
ni banso nace makah, toh shikenan meh kikeso, gida tah amsa frantically, gida kuma Ummunah
ya maimaita with confusion, eh gida tah amsa atak'aice ni ka kaini idan kana dawowa kabiyo
kah daukeni zanji sauk'i agurin Mummy nah, gurin Abusaiyeed fah mezaki ji yafad'a tareda kai
matah kiss agoshi, Ummunah kin ta'ba jin amaryan data fita bayan juz 3days agidan mijin tah?
Eh manah anayi, toh shikenan bara nakira Mummy nace zankawo ki, ni A'a surprise zanyi
matah, eh tunda kinsan bakida gaskia bah dole kice surprise, k'ank'ame shi tayi tanah shak'ar
turaren jikin sah, Ummunah lokacin sallah yayi fah kin rik'e ni, toh ni kacire rigan kabani
k'amshin turaren nakeso, murmushi yayi, sannan yacire rigan idanun tah tarufe dariya yayi
yasauka daga kan gado tareda batah rigan, kar'ba tayi takife kanta akai not minding him
anymore, shikuma yawuce yaje yayi sallah bayan ya idar yanah karatun Alkur'ani tashige
bathroom tayi wanka, tanah fitowa tawuce d'akin tah taje tah k'imsa kafin tadawo shima har yayi
wankan yayi shirin wajan aiki, tanah shiga yaware matah hannun sah taje tafad'a jikin sah, kai
Ummunah har yanzu jikin ki dah zafi alluran dah ya riga yahad'a agefen sah yadauka yace bara
muyi koh sweetheart, hannun shi tarik'e tanah fad'in Abusaiyeed nifa babu ruwanka dani nace,
kwanciya yagyara matah yad'aga skirt d'in jikin tah paying deaf ears to her pleas yayi matah
alluran, zamewa take k'ok'arin yi daga jikinshi wai itah adole yayi matah laifi yayi matah allura,
rik'e tah yayi gam yanah dariya, ni kyaleni tafad'a cikin kuka bakin tah ya lalabo yahad'e
danasa, kissing d'inta yake kafin ahankali yasake tah, Ummunah zan tafi wajan aiki kinji, I love
U Abusaiyeed tace tah dad'a shigewa jikin sah, rungume tah yayi yace kici breakfast
immediately kinji alluran yanada k'arfi Ummunah, toh Abusaiyeed gidan Mummyn fah?, a'a
Ummunah bar wannan batun Mummy zatayi fad'a idan ba ayi sa'a bah harda duka, tashi tayi
ajikin shi tah bige shi akafad'a tanah mistsik'e idon cikin shagwa'ba, hannun tah yakama yakai
masu kiss yace matah tayi hak'uri, toh ni yaushe zaka kaini gida Abusaiyeed? Sai kinyi wata
d'aya Ummunah, kwanciya takuma yi ajikin shi, kafin tace Allah yakaimu, Ameen that's my
sweetheart akwai ki dah fahimta dah hak'uri ina sonki sosai kinji, nima Inasan kah sosai
Abusaiyeed d'inah, yauwa babyn Dr. Saiyadee, bara naje aiki koh, uhm tace kafin tah k'ara
binne kanta ak'irjin shi tanah shak'an k'amshi jikin sah, dariya yayi sannan ya shafa cikin tah
yace, "wai tunma banyi ajiya cikin wannan cikin bah kenan, idan kuma nayi fah, toh ya kenan,
bugu takai masa abaya tah murgud'a masa baki, dariya yayi abinsa yace, "Ummunah ina
kaunar ki kina birge ni sosai, I love U, I juz love everything about U, Ummunah U're juz so
perfect, U're my world, mine&mine alone Allahu yaraya minke dah abinda zaki haifa min,
Ameen Abusaiyeed tace tanah yimasa dariya kafin su mik'e rik'e dah junan su suyi parlour!
Masu Neman littafin nan daga farko it's very easy basai kun tambayi kowa bah just click on that
link at the beginning it's my blog zaki samu har inda aka tsaya opera koh browser yanah bud'e
link d'in! Shi zandinga bayarwa tah private ma Tnx all!
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳24⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2U My Mufeederh (Meenah) Ina sonki nagode dah kaunar dakike nuna min deary
MUNATARE Insha Allah
ASSALAMU ALAIKUM Sisters and Brothers yau ina cikin farin ciki sosai, sakamakon haihuwar
dah sweetheart (MAGE) d'inah tayi, nasamu k'aruwa MAGE nah tah haihu dah Asuba tasamu
En biyu ina fatan zaku min Addu'a Allah yaraya minsu kuma ina gayyatar kowa dah kowa bikin
suna next week Insha Allah wlh sai murna nake Inasan MyCAT sosai2 Rejoice
Wit Me fah
Manne tah yakuma yi jikin sah tareda kissing d'inta kafin yasake tah yace, "m so sorry sweet
kinga nayi latti pls eat well kinji I love U", I love U too sweetheart, I kno Babynah lemme get
going kinji, uhm bye tekia kaji, shafa tah yakuma yi kafin yajuya cikin sauri ya fice yanah shiga
mota yayi matah text kamar haka, Ummunah if I must say, I am the luckiest man on earth to have U as my wife, I love U so very
much darling pls tekia nd get well soon kinji heart desire! Bayan hakan neh yaja mota yaficce
daga cikin gidan, bayan tah karanta waje tasamu tah kwanta tanah tunanin shi har bacci
yadauke tah gate dah ake bugawa neh ya tashe tah, hijjab tah d'auka taje tanah bud'ewa taga
Affan neh cike dah murna take tsalle, oyoyo lilbro tadinga fad'i kallon tah yake yace, "gaskiya sis
U're amazing wai keh abu k'adan neh yake saki murna koh yaya? Chab wannan neh abu k'adan
wlh babu wani k'adan shigo meh kah kawo min? Wammers d'in hannun shi tah kallah tace,
"kamar kasan yunwa nakeji had'e dah k'iwuya", laa keda kikeyin abincin gida daa inaga nake
dah mijin ki kad'ai?, kai sis bakya jin yunwar dai, hmm bro bazaka gane baneh chan daban nan
daban, cooler taja gabanta tabude wani k'amshi yabigi hancin tah, white rice neh dah doya sai
stew d'in naman rago ai tama kasa jiran plate spoon d'in coffee dah Abusaiyeed yasha tah Zara
tafara ci, wai wannan abincin akwai dad'i lilbro Allah yasaka wa Mummy dah gidan Aljanna har
bayan aure tanah d'auwainiya dani, mungode sosai, murmushi yayi yabud'e system d'inta
yafara game, Ummulkhair kuwa abinci taci tak'oshi har takira Abusaiyeed tah sheda masa cewa
taci abinci sosai kuma tah k'oshi, sosai yaji dad'i ya dinga shi mata Albarka harda yimata
Alk'awarin kyauta kafin yakashe wayar dacewar zai kirata anjima aiki yakeyi, basar wa tayi
sabida Affan dukda cewar taji babu dad'i hira su kasha sosai dah Affan har yamma kafin suyi
sallama yatafi, sam bataji dad'i bah saida tayi kwallah dazai tafi tafad'a masah yagaida Mummy
dah Daddy yafi sau ak'irga, bayan tafiyar sah neh Ummulkhair tasoma jin wani azababben
ciwon mara tun tanah daurewa har saida taji kamar ranta zai fita waya tasamu takira numban
Abusaiyeed har saida tamishi missed calls wajan goma babu amsa rasa yacce zatayi tayi take
taga jini yafara rushing yanabin k'afar tah rapidly kuma tasan this is unusual something must be
wrong with her kasa jure azaban tayi tafara kuka cikin wani irin yanayi, kuka take sosai tanah
dailing numban sah, baiko d'aga bah taga yayi matah message kamar haka,
Inazuwa wifey aiki nake am busy!
Kuka tafashe dashi dan batada k'arfin yimasa message wayan ma dakyar take rik'e shi sabida
yanda jikin tah yake rawa sosai, gashi batasan takira Affan tanah tsoron karya fad'a agida kuma
bazama tah iya tashi tabud'e masah k'ofa bah idan yadawo hakan yasa tadinga kiran mijin tah
sabida tasan yanada spare keys nashi ahannu, by now she's unstable sabida yanda jini ke fita
ajikin tah gashi taji ana buga k'ofa amman bazata iya tashi bah, Allah Allah take wani yakawo
matah d'auki, Affan neh yadawo sabida mantuwa dah yayi, abakin gate d'in gidan Ummulkhair
yatarar dah bak'i irin en shiga wajan amaryan nan suna buga k'ofa har zasu tafi yace, "ku tsaya
nak'ara bugawa ai yanzu nafita saidai koh wanka tashiga, nima mukulli nayi musanye shine
nadawo d'aukan nawa namaida natah", cike dah fara'a suka amsa shi tareda tsayawa patiently
yayin dah shikuma yasoma buga k'ofa anxiously with the hope of zatah bud'e masah on time,
saida yabuga yabuga amman shuru har saida abin yafara bashi tsoro, numban tah yashiga
dailing nanma yana ringing amman ba'a d'auka bah, hankalin shi bah k'arramin tashi yayi bah
jiki narawa yajuya yarasa yanda zaiyi sabida yasan idan ma wanka take yaci ace tafito toh
shidai lafiya yabarta, bak'in sunga yanayin sah hakan yasah suka dinga kwantar masa dah
hankali tareda fad'in Insha Allahu tanah lafiya babu komai!
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳25⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 My fantastic sweetheart FATIMA USMAN DIKKO, nagode dah kaunar dah kike
nunamin ina Alfahari dake deary, ANATARE ⛹♀INSHA ALLAH
Zufa Affan yakeyi kawai yarasa abinda keh masa dad'i she can't be OK d'azunan earpiece
d'inta ya lalace ahannun shi balle yace earpiece takeji, lek'awa yake tah gefen gate amman sam
babu abinda yake gani, mukullin hannun shi yakallah kana yaduba ramin keyhole d'in jikin