Showing 9001 words to 12000 words out of 71593 words
Chapter 4 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf
sadakin sanan dah lefen wlh nafasa auren nibazan bar gidanmu bah
tafad'a tanah kuka sosai, dariya AntyMuna tayi sannan tace daga baya kenan Ummulkhair
gidan Dr.Saiyadee zuwa babu fashi yauma kwanan chan zakiyi, tashi maza kiyi wanka dakyar
Ummulkhair tayarda tashiga wanka bayan tafito, shirya tah AntyMuna tayi tsaf sannan taja
hannun tah zuwa parlour'n mahaifin tah, yana ganin 'yar tasa idanun sah suka sauya yasan yau
hankalin tah atashe yake babu abinda takeyi sai kuka ahankali tah durk'usa k'asa kusa dah
k'afar mahaifin tah sannan tace "Daddy Ina yini Sannu dah hidama Allah yarufa asiri yak'ara
bud'i Allah yasaka muku dah gidan Aljanna tah k'arashe maganar tah muryanta narawa sosai,
Daddy jiyayi wani abu ya turnuk'e masah zuciya cause If there is one thing he will miss about
his princess is Duas kullum tana cikin yimusa Addu'a, haka yadaure yace "Khairiya, babu
abinda zance miki daba afad'a miki bah kokuma ince dabaki sani bah, kinje Islamiyya kinsamu
wadatattan Ilimi kuma kinsan abinda Allah yace akan aure, kinsan abinda Annabi Muhammad
Rasulillah [S•A•W] ya umarce mu muyi dakuma dokokin aure, Khairiya kinga yanda mahaifiyar
ki takemin biyayya har yau har gobe dukda girman Ku, banajin tarbiyan ki ko kad'an sabida kin
ginu akan tarbiya mai kyau falillahi hamdi, Dan Allah Dan Annabi kibi mijinki babu ruwanki dah
fad'in sirrin mijinki awaje ban yarda bah, ki kasance wacce batah fashin gaida mijin tah duk safe
dah yamma koh dare idan yadawo, babu ruwanki dah shige~shige abun amince miki bah, babu
ruwanki dah k'awayen banza kada kiyi k'awaye fiyeda biyu, babu ruwanki dah k'azanta tsafta
addini ce, karki sake kibar cikin mijin ki yayi kukan yunwa, idan kinada matsala kituna cewa
babu wanda yake yayewa wani matsalar sah face Allah, kada kimanta Aljannar ki tanah
k'arkashin tafin mijinki, kada kisake ki k'auracewa shinfid'ar mijinki, ki kasance mai hak'uri dah
juriya ki kyautata wa en uwan mijinki, ki mutunta iyayen sah yanda zaki mutunta Mu, yakasance
ace gidan ki kullum k'amshi yakeyi daddad'an k'amshi rahama Ce kuma sadaka ga duk wanda
ya shak'a, ki kasance mai kyakyawan lafazi ga mijin ki, Allahu ya Albarkaci rayuwar ki duniya
dah lahira, Allah yabaku zaman lafiya, Allah yasah anyi Asa'a Albarkacin daren dah aka haifi
shugaban hallitun duniya, Ameen tace tanah hakk'i kamar numfashin tah zai d'auke, kuka take
sosai uncontrollably shima Daddyn hawaye yake yanzu, k'afar shi takama tah rungume tanah
fad'in Daddy Dan Allah kayafe min idan namaka laifi, bakimin komai bah er Albarka tashi kitafi
gidan mijinki Allah yayi miki Albarka yak'arasa maganar sah cikin tsananin kuka, dakyar
AntyMuna taraba Ummulkhair dah k'afan Daddy tayi waje dah itah, madallah dah Uba
nagari, Allah sarkie Iyaye wayyo Daddyn Mu, Gaskia fita daga gidan Iyaye zuwa gidan miji wani
Hissabi neh daban!
Gaskiya MATA Allah yabamu hak'uri, Matan aure inayin Ku!
d'akin Mummy AntyMuna tawuce dah itah straight dah isartah d'akin tafad'a jikin Mummyn tah
tanah kuka mahaifiyar tatah manayi dakyar muryan Mummy yake fitowa babu abinda take cewa
sai Ummulkhair kibi mijinki, kibi mijinki, kibi mijinki nayafe ki duniya dah lahira, tashi kije Allah
yasah anyi asa'a, kishiga gidan ki dah Bismillah dah k'afar dama Allah yasah kinje asa'a,
Mummy ma yanzu kuka take sosai har mutanen dasu ke d'akin kuku suke sabida kowa yasan
shak'uwar mummy dah ertatah, AntyMuna nahango tanata kuka itama nima waje nasamu
nazauna naci kukana, motocin daukan Amarya neh sukazo hakan yasah manya suka tashi
k'awaye dah sauransu, dakyar aka raba Mummy dah Ummulkhair har sunzo harabar gidan
saura afitar dah Ummulkhair zuwa cikin motah, tah koma ciki aguje tah rungume Mummyn tah
tanah fad'in wayyo Mummy nah Dan Allah Dan Annabi Kuyi hak'uri kubarni nafasa auren,
wallahi Mummynah Nafisan ku akan Doctor ni wallahi bansan zuwa gidan shi, Dan Allah kubarni
nazauna daku, dakyar aka kuma rabata dah jikin Mummy, Mummy kai tah d'auke kawai tashige
d'akinta tanah mai sharar hawaye sosai,
Wayyo Uwa...Uwa...Uwa Wayyo Iyaye Sakallahu Bil Jannah!
Affan nahango shima ya ajiye batun namiji agefe yaci uban kuka sabida bashida k'awar datah
wuce Ummulkhair sun shak'u dah er uwar tasah sosai, dakyar aka shigar dah Ummulkhair
motah batare dah 'batah lokaci bah suka nufi gidan tah dake zooroad!
Gidan Dr.Saiyadee
Masha Allah gidan Ummulkhair yayi kyau sosai 3rooms neh 2 parlours sai 'bangaren
Dr.Saiyadee a room and parlour kowani d'aki dah parlour nagidan yanada toilet Masha Allah,
kayan gado set biyu aka kaita taza'ba sai kujeru suma set biyu, ancike matah 2rooms d'inta dah
parlours dah kaya, kitchen dintah ma duk girman shi ancika matah shi dakaya store d'intah
madai kai abin saidai Masha Allah kawai, Abangaren Hajiya Humaira itace wacce tayi designing
'bangaren d'an natah parlour'n shi yayi kyau sosai hakama d'akin shi sauran d'aki d'aya daya
rage kuma Hajiya Humaira batah barshi hakaba saida tacika shi tam dakaya kai amman
wannan had'in kan yayi madallah dah iyaye nagari haka kowa ya dinga santin gidan
Ummulkhair ga k'amshi duk inda kadosa Gaskia nasara muku dah turare en Maiduguri domin
wani k'amshi nadaban Ummulkhair takeyi dah itada gidan tah! Haka kowa ya watse akabar
Ummulkhair itah kadai tanata cin kukan tah! toh bara muje neman ango Saiyadee!
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⌛10⏳
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 All My lovely Groupies gaskia ina kaunar Ku Ina Alfahari daku, Allah yabarmin Ku,
Allah yabar kauna NI TAKUCE, One Love
Kut, kunsan menene Fans ahanyata nafita nemo ango Saiyadee naci karo dah ZeeSarki
ashe batah tafiba wai itah adole er zooroad unguwan su take, kowa yatafi saike uwar taurin kai
toh malama tashi kiwuce gida Harda wani murna zooroad aka kawo Amarya toh wlh bamasan
yauwan ziyara ehe zauna inda kike!
ANGO SAIYADEE
Daga asibiti yafito yaduba agogon sah yaga shad'ayan dare saura Wani murna yake nadaban
daya tuno Ummulkhair d'insa tazama mallakin sah kuma tanah gida tanah jiran sah, Gas
roasted Chicken ya tsaya yasiya guda uku dah Nagari&Farm Fresh yoghurt sai chocolates daya
lodowa babyn sah cikin ledan snacks dah Hajiya Humaira tabasa yahad'a komai sannan yanufi
hanyar gidan sa cike dah murna, phone d'insa neh yayi ringing yanah dubawa yaga Sudais
saurin picking yayi yana maiyi masah godiya akan hidimar dayayi saidai sam kuka sudais
yakeyi sosai kamar yaro, cikin rud'ani yake tambayar sah abinda yafaru, Friend Dan Allah
kataimake ni it's my wife tafad'i abene tah gangaro k'asa dah tsohon ciki she's not moving not
even a finger nazuba matah ruwa all in vain, then take her to the hospital manah Saiyadee
yafad'a cikin tashin hankali, no friend I cant bazan iya barin tabah and banida courage d'in
driving, Dan Allah kazo kataimake ni, hankali atashe Dr.Saiyadee yace haba friend U kno this is
my wedding night bazan iya zuwaba, daga asibiti nakefa yanzu Ummulkhair tanah jirana tun
d'azu nah tabbatar tagaji tayi bacci 11pm nah dare fah yanzu, Dan Allah karufa min asiri mezan
Ce matah idan nakoma gida, Save my marriage Friend, Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun friend
banida wanda zai taimake ni saikai dan Allah kada kabari komai yasamu matata kazo
kataimake ni, Save my Wife bayan much pleas finally Dr.Saiyadee ya yarda yaje haka yaja
motar shi in 360 zuwa gidan Sudais dake Unguwar sharad'a, yanah zuwa yatarar dah matar
Sudais unconscious with bruises all ova her face, lafiyar babyn yafara dubawa yaga the baby is
in great danger due to internal bleeding data samu which was the main reason nah maidata
unconscious tuni yafara aikin ceto ran uwa dah d'anta bashi yasamu yagama bah sai 2:45am
midnight alokacin matar Sudais Zainab was already breathing silently but calmly, godiya Sudais
yayi masa sosai yakuma basa hak'uri, shidai Saiyadee kawai jinsa yake amman hankalin shi
yayi gida motah yashiga yakama hanyar gidansa dake zooroad he was happy ya ceto rai har
biyu at the same time Sad yad'au hakk'in Ummulkhair ranar farkon tah agidan shi,
Gidan Dr.Saiyadee
Ummulkhair tunin daman tayi alwala tayi sallan Isha tunda taga 1am yayi baishigo bah, wanka
tayi tasaka wani doguwar rigan tah nah material sanan tasaka hijjab d'inta tayi kwanciya saidai
sam takasa bacci yau taji tah awaje daban ahankali take kuka bayan tah tuno dah iyayen tah
dakuma k'anin tah Affan, agogon d'akin neh yayi k'ara kasancewar duk 1hour saiyayi k'ara
dubawa tayi taga k'arfe uku neh yayi sosai jikin tah yayi sanyi tsoro yakama tah tafara tunanin
inda mijinta yake kuka tafashe dashi sanin sarai bazai wuce yanagun aiki bah haka tadinga
sharara kuka har taji ana bud'e k'ofar gidan k'aran shigowar mota taji, hakan yasah tasan shine
yadawo duk'unk'unewa tayi cikin bargo kamar wata jaririya tah rufe idanunta,
Parking yayi a parking lot jikin shi duk amace yasan yaci amanar tah kuma bashida bakin
dazaiyi matah bayani hakan yasah ya yanke shawarar shiga ciki kawai yabata hak'uri, ciki
yashiga dah sallama wani k'amshi yaji mai dad'in gaske, ahankali kamar wanda aka daurewa
k'afa yataka zuwa d'akin tah, murd'a k'ofan yayi yashiga dah sallama jikin k'ofa ya tsaya yanah
kallon tah duk yaji tausayin tah yakama shi yaji koh kad'an bai kyauta matah bah k'arasawa yayi
zuwa bakin gado!
Sai gobe hannun nah ciwo yakeyi
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⌛11⏳
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 Halima Ahmad Yusf(Agric kust), the most stubborn creature I have known so
far♀, Allahu ya shirye ki yabaki miji nagari mai shegen aron Earpiece,Love U so very much
Sweet
K'arasawa yayi bakin gado ya zauna, kallon tah yayi nawasu en mintuna kafin yasoma yaye
bargon dake jikinta, yacce take rirrik'e bargon neh ya tabbatar masah dah cewar idanun tah
biyu, Ummunah m so sorry pls ki tashi I love U, k'ara rik'e bargon tayi dakyau hawaye nah zubo
matah d'agota yayi sannan ya yaye bargon kanta ak'asa tace sannu dazuwa, kallon tah yake
kamar yayi kuka yace "yauwa Ummunah sannu dah gida bakiyi bacci bah Uhm kawai tace
masah, agogo yaduba yaga har k'arfe uku tah gota kallon tah yayi yace tashi kije kiyi alwala
muyi Sallah Ummunah, babu musu tah tashi tah nufi bathroom tayi alwala shima tashi yayi
yawuce d'akin sah yayi wanka sannan yayi alwala yanah dawowa ya tarar dah itah tah had'e kai
dah gwiwa ak'asan d'aki gabanta yaje ya durk'usa yakomo hannayen tah dukkah biyu yace,
"Ummunah menene?" kai tayi saurin d'agowa tace masa babu komai, toh tashi muyi sallah kinji
Ummunah, babu musu tah mik'e yajasu sallah bayan sun idar neh yajuyo yakama kanta yayi
matah Addu'oi itadai babu abinda takeyi sai kuka, tabashi tausayi sosai yace Ummunah dan
Allah kidaina kuka d'ago fuskarta yayi dah hannun shi biyu yayi matah kiss agoshi, Ummunah I
love U, Ummunah ina sonki, Ina sonki Ummunah karkimin kuka dan Allah bansan hawayen ki
nazuba, harshe yasa ya lashe hawayen fuskan tah tuni tah d'ago azabure tace nadaina hijjab
d'inta tashiga goge fuskan tah dashi sannan takalle shi tace nadaina bazan k'araba, murmushi
yayi yace, "daa kukan nah shagwa'ba neh daman", batace komai bah sai sabon hawaye dake
forming rapidly a idon tah, kafad'ar tah yadafa yace Ummunah Dan Allah meke sakaki kuka?
d'agowa tayi takalle shi tace "ya Saiyadeen Ummu", Na'am Ummunah menene fad'amin, Dan
Allah kah rik'eni AMANA ai kayiwa Daddy dah Mummy alk'awarin zaka r'ikeni AMANA koh? ya
Saiyadee nabaka AMANAR kaina, ya Saiyadee nabaka AMANAR kaina, ya Saiyadee nabaka
AMANAR kaina, Dan Allah karik'e ni AMANA Saiyadeen Ummu, karik'e ni AMANA!!! tak'arasa
magana tanah mai tsananin kuka sosai, jawota yayi jikinsa ya rungume tah kamar zai maidata
tah cikin ciki, har tayi tunanin zamewa saita tuno dah nasihar iyayen tah dah en uwa dah
abokan arzik'i, madallah Ummulkhair Amarya tagari, Ummunah I love U, Ina sonki Ummunah
Insha Allah zan rik'e ki AMANA, anbani AMANAR KI kuma nadauka Ummunah bazan cutar
dake bah zan rik'e ki dah so dah kauna kibar yimin asaran hawaye banaso, I love U kinji wifey,
k'ank'ame tah yadad'a yi ajikin sah sosai, luf tayi ajikin shi tah k'ank'ame jikin tah waje d'aya,
yauwa Allah yakawo mu nazo fad'ar gaskia
Ina kuke en mata Ku aramin kunnuwan Ku,
Agaskia yake sabuwar Amarya kina bani mamaki, wai sai kaga ankai mace gidan miji adaren
ranar tanah gudun shi koh tanah tsoron shi akan me? shin ai kinsan abinda za ayi tunda
Sunnah Ce tah Manzo, kuma anmiki nasiha akai it's very normal kiyi finding d'inshi
uncomfortable kuma kiji kunya tunda you are not familiar with it, amman batun tsoro baitaso
bah, ai bah dodo kika aura bah kuma koh dodon nema kinsan bazai ajiye ki kamar mudubi
yanah kalloh bah saiya kar'bi hakk'in sah, ni gaskia Ummulkhair tabirge ni wannan shine daren
tah nafarko agidan Saiyadee ya rungume tah amman batayi kuka akai bah ko tah gudu toh
kokuma tayi yunk'urin hanashi wallahi kuyi koyi dah itah, ai ansan abinda zai miki aka kaiki
gidan shi tareda guzurin katifa dah bargo, kuma hakan akeso, shiyasa ake Addu'ar zuri'a
thaiyiba, kubar gudun mazazen Ku adaren farko bashida wani amfani duk munafirci neh sabida
kin riga kinsan abinda akeyi, duk littafan kwanciyar Aure dah kike shiga kasuwa kisiya a'boye
dazaran ansaka miki rana fah? Kingama karanta wa zakizo manah dah rainin hankali Abeg
ajiye k'auyancin wani guduwa agefe waike adole kinajin tsoro ki kwashi Albarkan mala'ikun
Allah! Kuji tsoron Allah adaina dennewa maza hakk'insu sabida kin kar'bi sadakin ki RAW CASH
ahannu ooo, ni bah ina nufin kisaki jiki daren farko kiyi sex or romance bah of course it's a new
thing for the VIRGINS so it's awkward amman pls kada kinaha mijin ki duk abinda zai miki
hakk'in saneh kuma lada zaki samu dahaka nake kiranku akan Kuyi koyi dah Ummulkhair
awannan 'bangaren fah tanada wayo, wannan kenan
Matan Aure Ina Yinku fah, En matah zantashi Sallan dare Allah yakawo nagari mai
albarka❤
Cigaban Labari @pg12
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⌛12⏳
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 groupies of Mhiss B~hal Novels, Bunch of love dearies
Ahankali yasake tah yad'ago tah yayi pecking d'intah a cheeks, Ummunah kiyi hak'uri yau
banshigo dawuri bah kinji Dan Allah, bakomai nasan yanayin aiki neh ya Saiyadee, tafad'a
tanah kalon k'asa sosai yakuma jin tausayin tah yakuma rungume tah, kwanciya tayi ajikin shi
tayi shuru tanah tunanin gida, kinci abinci Ummunah? Uhm naci, bawani nan yaushe rabon ki
dah abinci daman dachan basan ci kike bah balle yanzu dah aka kawomin keh, ai nasan
tunanin barin gida bazai barki bah tashi kici abinci, kallon shi tayi ido rau~rau tace banjin yunwa
Allah ya Saiyadee, hannu yasah acikin tah yashafa yace, "ahakan cikin nawa kamar plate", jikin
tah rawa yake sosai amman agidan su tatuna ance matah hakk'in saneh karta kauracewa duk
abinda zai matah hakan yasa tadinga kwantarwa dakanta hankali, bara nadauko miki abinci kici,
tashi yayi yaje kitchen yadauko plates guda hudu dah mug biyu, yanah shiga yatarar