Showing 3001 words to 6000 words out of 71593 words

Chapter 2 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf


Tsalle tayi dan murna tuni tayi hanyar fita adaidai k'ofa tah tarar dah Affan tsaye yanah kallon
tah yanah dariya kamun yace, "Sis kawo muraba kyautar kud'in dakika samu dake sakaki
murna haka!


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⌛4⏳

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Ol members of (P~M~L) Pure Moment Of Life Writers�

K'asa Affan yayi yace "ina yini Daddy sannu dah zuwa, tuni shima Dr. yayi k'asa yagaishe sah
cike dah ladabi, amsasu yayi atare yanah fara'a sosai, Dr masha Allah yau kaine agidan namu
toh nayi shigowar sa'a kenan dan daman Inasan ganin kah muje daga ciki koh, murmushin

yak'e Dr.Saiyadee yakeyi kawai dan gabad'aya hankalin sah yanakan Ummulkhair, biye suke
dah Daddy abaya harzasu wuce Daddy yaji ance "Daddy sannu dah zuwa ya aiki Allah ya
taimaka, zuciyan shi fari tas ya amsa dan yasan it's no any other person than his princess, kuka
kikayi princess, A'a tah amsa kanta ak'asa murmushi Daddy yayi yawuce ciki dan yasan bazai
wuci itada Dr. d'intah bah, bayan sun shiga neh Daddy yake tambayar su Affan akan sunci
abinci inda yace masah A'a tukunnan dai, hakan yasah yace Affan yamik'a masu warmers d'in
dah plates, batare dah batah lokaci bah ya kawo komai kan center rug Daddy yace yayi serving
d'insu tare aikuwa hakan akayi tare sukaci abinci su ukun, saidai har lokacin Dr.Saiyadee ci
kawai yake amman hankalin sah yanakan Ummunsah, dukda hakan baihana shi jin dad'i
abincin bah danshi baima taba tunanin iya girkin tah yakai hakan bah, bawani cin abincin yayiba
yace yak'oshi gefe yaja yazauna yana jiransu su kammala, bayan sun gama Affan yatashi ya
k'imsa waje sai asannan Daddy suka kuma gaisawa dah Dr. sosai, shuru neh yabiyo baya kafin
daga bisani Daddy yace daman bakomai baneh akan zancen Ummulkhair neh lokaci yana
k'urewa kaga itah kadaice 'ya mace dah Allah yabamu toh kuma tasamu karatu nah boko dah
addini yanda akeso ni ina ganin yakamata ace yanzu tanah gidan mijin tah tunda yanzu babu
makarantar datake zuwa saidai idan tanah sha'awan yin masters nangaba kuma mijin tah
yabarta toh saitayi, danni gaskia kozatayi masters bazan bari tayi yanzu bah saidai agidan mijin
tah tunda Allah yasa tagama komai cikin k'ank'anin shekaru 20 toh nafisan tayi auren tah tun
tanada sauran k'uruciyar tah shine nace bara nah tuntu'be kah naji yaya abin yake daga gareka,
Saiyadee bah k'arramin jindad'in maganar yayi bah aranshi shima yanasan d'auko zancen
amman kunya tahana shi, kanshi ak'asa yace Daddy nah k'arasa gidanah dake zooroad jibi idan
Allah ya yarda za ayi painting koh inah daganan kuma an kammala komai, murmushi Daddy
yayi dan yasan hakan yana nufin ashirye yake neh, toh shikenan Allah ya sanya alkhairi
banasan komai yawuce cikin wata d'aya munriga munyi magana dah mahaifiyar tah kuma
yanzu zankuma sanar dah itah yanda mukayi dah kai, Dan Allah sai afara shirye~shirye akuma
sanar dah manya sai azauna akai, Allah yak'ara rufa manah asiri bakid'aya Nagode sosai, toh
Daddy nagode sosai yace cike dah murna harzai tashi Daddy yace, "meh akayiwa 'yar tawane
naga tanah kuka", murmushi yayi yace Daddy bakomai yarinta neh irin nah Ummulkhair, toh
shikenan Allah yayi muku Albarka Allahu yasah ayi asa'a, Ameen yace yayiwa Daddy godiya
sosai kana yabar parlour, yanah fita yatarar dah itah dah Affan sai hira suke tanata kyalkyale
dariya kamar bah itah tayi kuka d'azun bah, Affan yanah ganin shi yace aw yayanmu har kafito,
sannu Bismillah tashi yayi yabasu waje, zama yayi yanata kallon tah kunya Ce takama tah
tarufe fuskar tah dasauri tanah dariya, murmushi yayi yace Ummunah yau rowar dariyan
kikemin kuma, kinsan yanda nakesan ganin fuskan nan taki d'auke dah dariya kuwa Dan Allah
kibud'e fuskar ki nagani koh zand'an ji sauki araina kinji Ummunah, A'a nak'i d'in nima saina
rama kaiba sarkin saka mutum kuka bah, tafad'a tanah murgud'a masah baki tareda kauda
kanta, dariya yasoma yi hakan yasah tajuyo dah kanta tazuba masah ido, menene kike kallo
nah kuma, kema aisaiki daina kallo nah babu ruwan wani dawani, dariya tayi tace Allah
Abusaiyeed murmushin kah koh dariya nakesan gani kawai yanah sakamin wani farin ciki dajin
dad'i neh, Chab aikuwa bazaki gani bah! baya yajuya matah waishi sam bazata ga fuskan
shiba balle murmushi, tuni takoma kallar tausayi tayi shuru sannan tace toh yi hak'uri nadaina,
juyowa yayi, sannan tah kalleshi tace, toh bakaine bah kawani cemin bazaka samu zuwa ba
bayan kazo kasa naci kuka na'bata kwalliya nah tayi magana idon tah harya soma kawo ruwa,

toh yi hak'uri Ummunah Dan Allah kada kimin kuka wlh bansan hawayen ki koh kad'an yazuba
ki tausaya min kimin rai, gogewa tayi sannan tayi murmushi tace, toh nadaina sannu dah zuwa
ya hanya, amsawa yayi cike dah kauna, drink tadauka zatah bud'e tazuba masah a tumbler
yahana tah wai yaci abinci, Ummunah daman haka kika iya miya, kin iya girki fah, murmushi tayi
tace nagode Abusaiyeed, kodai funkaso kawai kika iyane naga kin kasa magana, dariya tayi
tace eh manah shi kad'ai nah iya sai dafa ruwan zafi, Allah Ummunah toh shikkenan hakan
nakesan abina koh babu abinda tah iya, kallon shi tayi tasaki dariya tah kauda kai wai itah
kunya,
Amaryatah taji yace anutse dah murmushin sah, dasauri tad'ago kai tanah kallon shi tareda
mamakin sunan daya kiratah dashi, shuru tayi hakan yasah yayi murmushi yafad'a matah komai
yanda sukayi dah Daddy, wani kunyan kowama taji tanaji barima dayayi matah zancen Lefen
tah kai nidai ahaka nabaro su suna zancen lefe nayi gaba dan naga abin nasu bamai k'arewa
baneh daga baya maji shawarar su akan lefen! Ahanya tah nazuwa parlour wajan su Mummy
dah Daddy danjin abinda suke tattaunawa nahango Miss biey cholli tanah yiwa su Ummulkhair
la'be oh Allah yashirye ki zeesarkie takoya matah� halin la'be kuma kuyi ku kawo naku
Doctors d'in namuku auren nan nahuta kawai!


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⌛5⏳

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My Flesh and Blood khadeejah Yusuf Ahmad my one nd only Mass communicator
with the most Golden voice ever my choosing, My Oxygen, I heart YOU So Much Sweetheart,
Allah ya Albarkaci rayuwar ki duniya dah lahira, AMEEN
I Love U So Very Much���

Ina shiga ciki natarar dah Mummy dah Daddy sunacan parlour'n Daddy, har Daddy ya
fayyace matah komai yanda sukayi dah Dr.Saiyadee, shuru Mummy tayi kanta jingine ajikin
kafad'ar mijin natah, haba my dear yanaji kinyi shuru bah magana aisaiki Ce wani abun koh
inkika yihakan aisaiki tayar min dah hankali, ajiyar zuciya Mummy tayi tah kalli mijin nata idanun
tah duk sun ciko taf dah hawaye, Subhanallahi Alhaji AbuSufyan yace tareda jawo matar tasa
jikinsa rarrashin tah yashiga yi harya samu tayi shuru sannan yabuk'aci yaji dalilin kukan tah,
shuru tayi kana tace, "kawai ina tsoron auren Ummulkhair dah Dr.Saiyadee neh Nasan yaro neh
mai tarbiya dah ladabi dah biyayya kuma nasan suna san junansu but amman kaga he's so
occupied with his job that he hardly visits her, kuma am not even sure zai dinga samun time
dinta idan sunyi aure kaga nah tambaye tah time dayake komawa gida kullum at night tace
12am, and 12am its already midnight fah sweetheart tafad'a cikin kuka sosai, shhhh Daddy
yake cemata sannan tacigaba dacewa yafita dah sassafe kuma yadawo by that time of the night
haka zatah dinga zama itah d'aya agidan kullum, zaman auren fah? Baza suyiba sabida aiki
sweetheart am not sure about this gaskiya am so confused tak'arasa maganar tah crying
profusely, shhhh sosai Alhaji Abusufyan yake rarrashin tah yanah kwantar matah dah hankali,
bayan duk sunyi shuru sannan yayi ajiyar zuciya yace, Hadiza kina jina, hak'uri zakiyi daman
d'an Adam baya samun komai yanda yaso, kullum arayuwa bakida buri sama dah kisamu
Namiji mai ladabi, dah hankali dah Imani wanda zaikula dah 'yarmu, toh yanzu ansame shi
yanada, tarbiya, Ilimi nah addini dah boko, yanada aikin yi, yanada gidan dazai ajiye tah, kuma
musulmi neh mai imani kema kuma kin tabbatar dah kaunar dayake wa 'yar tamu, shin kin
ta'bayin sujjada kin godewa Allah akan wannan qualities d'in nashi? baki ta'bayi bah sabida
hankalin ki yanah hangen 'yarmu zatasha wuyan zaman gidansa sabida yanayin aikin sah, toh
duk qualities d'in daya had'a asama shine burin kowacce 'yamace kuma iyakar addua dah uwa
take nemawa 'yarta kenan akan miji nagari, batun lokacin dayake barin gida yakoma wannan
bah hurumin ki baneh ai 'yar tamu tasan dahakan tah amince tanah kaunar shi kuma tayarda
tah aureshi kuma tunda har take iya jiranshi yaje gida shabiyun daren kafin suyi waya tofah shi
takeso kawai, bafa bashi khairat zamuyi hakannan bah AMANA CE fah( AMANA CE is one of
my upcoming novels Insha Allah) kinga kowa yasan nauyin AMANA idan yadauka tareda
alk'awarin kulawa dah itah shikenan kawai munamu yanzu shine addua dah fatan Alkhairi agare
su sabida yazama dole idan sunyi aure yayi adjusting kuma namiji neh dole idan yanah buk'atar
matar sah koh yanasan ganin tah yaje gida, sabida haka abinda nakeso dake kiyi listing kayan
kitchen dah duk wani abinda take buk'ata zanbaki kud'in asiya matah Insha Allah, idan yaso
saimu siya matah furnitures awajan aboki nah Alhaji Ashraaf Amsaad mai Company'n
Furnitures d'in
Amsaad Brand New London
Furnitures
(Make ur home ur palace��)

saimuje wajan nashi taza'ba achan kawai koh?
Murmushi Mummy tayi sosai tareda cewa toh dan yanzu hankalin tah yakwanta dah kalaman
mijin tah kwanciya tayi jikin shi yakunna musu news suna kallo, Knocking sukaji atare duk suka
kalli k'ofar Mummy Ce tayi adjusting zaman tah sannan Daddy yace Bismillah shigo manah,

Ummulkhair Ce tashigo dah Sallaman tah durk'usawa tayi, "tace Mummy, Daddy ina yininku,
lafiya klau princess sarkin shagwa'ba harkin gama kukan neh, murmushi tayi tace mummy
daman zuwa nayi nafad'a muku cewar yace.......
Saikuma tayi shuru tanah raba idanu tashi tayi takoma jikin Mummyn tah tah mak'ale sannan
tafad'a matah wani abu akunne dariya Mummy tayi tace toh lefen naki neh bazaki iya had'awa
bah har sai kintambaye ni, yanzu ke khairat bakisan abinda kikeso bah waini yaushe zaki girma
neh haka, cinno baki tayi waje kamar tayi kuka tace, "Mummy shine nafad'a miki abu akunne
shine kika fad'a Daddy yaji koh, kallon tah Mummy tayi tace, "shi Daddyn naki kenan", hijjabin
tah tad'an jaa gaba kad'an fuskanta yadaina nunawa sabida wani kunyansu dataji, murmushi
Daddy yayi yace toh ai princess dacewa kikayi natoshe kunne nah kawai, tashi tayi dah gudu
tafice sai asannan Mummy take cewa Daddy wai Doctor Saiyadee neh yace tayi listing dukkah
kayan lefen tah idan tanaso tayi dakanta tayi mishi costing komai zebata kud'in idan kuma
bazata iyaba zai saka Aunty sah tayi matah, shide duk abinda takeso yake buk'ata acikin list
kuma kaga 'yar taka batasan abinda takeso bah wai saini zanmata, A'a gaskia kiyi matah list
d'in aikinfi kowa sanin abinda ake buk'ata tunda ke zaki had'a nah d'anki Affan bansan sankai
itama saikin yimata, lallai Alhaji zakah aurar dah Ummulkhair d'inma bazaka dena shagwa'ba
tabah toni wannan abu har ina, matse hannun tah yayi cikin nashi yace dear pls kiyi list kibata
tabashi sukawo lefen kawai ke kyaji dah kitchen utensils d'in kawai kinji tawan, toh Abban kids
d'inah naji, dariya duk sukayi yajawo matarsa jikin sah nima najawo k'ofar nak'ara gaba.

3 weeks later


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⌛6⏳

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My Momma Nafisa Nuhu SadNaf my half my sweetheart Allah yabar kauna 'yar
Gatan SadNaf tanah Alfahari dah itah, Sannu dear nah mai kaifin baseerah Allah ya Albarkaci
rayuwar ki duniya dah lahira, AMEEN
I Love U So Very Much���

3 weeks later
Ummulkhair ce zaune tayi uban tagumi duk tabi tah rame tah lalace hawaye neh yake tsiyaya
daga fuskarta shaf tama manta dah AntyMuna dake gabanta, mtww wai Ummulkhair menene
hakan akan za ayi miki aure kike manah shegen kukan nan kinbi kin lalace sabida zakije gidan
miji akanki akafara neh kokuwa bakya zuwa bikin friends d'inki haka kikaga suna tada hankalin
su akan aure, U beta use your brain kifara cin abinci sabida in the next one week kina gidan
mijinki haka za akaiki gidan doctor d'in a k'anjame jibi k'ashin wuyanki uwa nayi ajiyar phone
d'inah aciki, ga kankanar dah ayaba chan nah yayyanka miki juye gwangwanin peak uku aciki
kizauna ki shanye, kallon AntyMuna take kawai takasa daina kukan AntyMuna tah lura dah
yanda take duba wayan tah akai akai koda yaushe kuma as soon as tah ajiye phone take fara
kuka kasancewar yanzu satin tah biyu agidan tunda akace ansaka date d'in bikin tazo, kallon
tuhuma take matah kafin tace Ummulkhair idan kinajin kunyar Mummyn ki bazaki iya fad'a
matah abinda ke faruwa bah ni kifad'a min menene matsalar ki, karfa kicutar dakanki abanza
speed d'in tears d'intah k'aruwa yayi jikin AntyMuna bah k'arramin mutuwa yayi bah,
Ummulkhair koh kinyiwa wani alk'awarin aure neh bayan doctor mesah kike yawan duba phone
d'inki akai~akai kamar mara gaskiya, koh bakya san auren doctor kinfasa? duk cikin tambayoyin
dah AntyMuna takewa Ummulkhair babu wanda tasamu amsa saidah Ummulkhair tayi kuka mai
isanta sannan cikin kakarwa tace Anty Maimuna nashiga uku ina zansaka kaina wallahi tun
ranar dah doctor yazonan yace nayi mishi list d'in lefe ban k'ara ganin shibah k'arshe sai Affan
nabawa list d'in yakaimasa office, kullum saidai text yanzu kuma sau d'aya muke waya asati
wayan ma bayafin 2mins zaicemin he's sleepy he needs to sleep sabida zaje aiki washe gari
saidai text kullum cikin bani hak'uri yake wai aiki yamishi yauwa kuma as soon as he gets back
home bacci yake kwashe shi due to much stress wai natausaya masah namishi Uziri, but Anty
am confused at this very stage I can't, yanzu nake buk'atan Abusaiyeed yanuna min irin kaunar
dayake min nakusan rabuwa dah iyayen nah zuwa gidanshi shin wani irin rayuwa zamuyi dashi
agidan ni ina ganin yakamata ace no matter how busy he can be yayi creating time for this very
special events of our life is not as if we are going to get married thrice Anty wlh am scared nah
rikice waishi Abusaiyeed baya ganewa neh dawanne zanji barin iyaye nah koh halin daya jefani
bashida emotions neh koyaya?tah k'arashe maganar tanah tsananin kuka, rungume tah
AntyMuna tayi tanah rarrashin tah tabbas tasan wannan bah k'arramin zance baneh ace biki
saura 1week babu labarin ango tun 3weeks back and kuma suna gari d'aya bawaiba wannan
wani irin aiki neh haka, ajiyar zuciya AntyMuna tayi sannan tace khairat are U really sure about
getting into this? I fear for U dear, its so Unfortunate ace mijinki baisan bikin ku yakusa bah,
kada kije gidanshi asamu matsala fah idan bazaiyuba afasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login