Showing 123001 words to 126000 words out of 213309 words

Chapter 42 - QADAR Book Complete Hausa Novels by Zeeneert.txt

Zeeneert   

09 Nov 2025

5879

Aziza tayimin congrats nima nayi mata. Inagani Ƴan ajinmu natayi mana wani irin kallo most especially ni anma dukanmmu babu wanda yadamu infact we were busy jubilating atsakanin mu. Wasu daga cikinsu sunyimana congrats tun a assembly ground ɗinma ayayinda wasu seda akaje aji.

Wasu kuwa ko uffan basuceba,wasu kuma har habaici sukeyi kan anyi cucel ko anyi mistake ne,tayaya wawiya kamarni dako magana ma banayi a aji zanzo 2nd position. Araina nace "watoma nisuka sama idanu? Nice marainiyar wayonsu kenan" but bance komai ba,I act as if banmasan sunayiba. Sadiya kuwa daga kallon datakeyimin kaɗai nasan jitake kamarta kasheni kota huta.

Nida Aziza dukanmu babu wanda yabuɗe gift ɗinsa,acewarmu semunje gida munnuna sannan zamu bude. Itazata nunama duka Ƴan gidansu ayayinda ni nakeda kudurin nunama Kawu Sani,yes dole innuna masa tunda shike biyan kuɗin makaranta and he's the one that always wants the best for me. Lamiɗo ma yana cikin waɗanda zannuna ma gift dinnawa anma shi bazai buɗeba,Kawu Sani will be the first to open it inyaso inzanje Babban Buli se intafi dashi in Lamiɗo yasamu yazo innuna masa.

Haka rayuwa tacigaba a makaranta,Adan ƙoƙarin danayin nan yasa nayi sabbin kawaye danwasu haka kawai ma insuka ganni zasuyimin magana mugaisa,akwai waɗanda kuma sunsauke Ego ɗinsu inbasu gane abu a ajiba sukanzo su tambayemu nida Aziza komun iya mukoya musu. Exams nata approaching wanda sati biyu zamuyi munayin shi inda daganan kuma zamuyi one week zaman jiran result. Wannan satinne ake kirada *Week of Grace* mostly social activities akeyi during that period of time. Dukdama ban taɓa experiencing abunba awannan lokacin anmadai haka nadinga ji seniors dinmu na faɗi. Akuma Saturday ɗinda za'a shiga satinne za'ayi last visiting day na wannan term ɗin baki ɗaya.

Shiri sosai mukema upcoming exams ɗinmu nida Aziza bana wasaba dankuwa munyi dedicating almost all of our time a karatu. In bamwa library toh zaka samemu a classes area and mind you hakan baya hanamu hutawa,komai damukeyi akwai lokacin sa and we always use our time wisely. Lokacin hutawa da bacci zamuyi sannan lokacin karantun ma yinshi muke haikan mani'an. mu munata shiri bamusan abunda su Sadiya suke shirin yiba,Ashe su Yaya Zaheera sunsata tayi trapping dina ace Ina examination malpractice batareda kowa yagane ba.

Idean na su Yaya Zaheera ne anma Sadiya da kawayenta were the ones that decides on how to execute the plan. Nidaman mutum ce meson dictating abubuwan dana karanta a kwakwalwana a paper,komi nakaranta nagama memorizing ɗinsu a brain ɗina I'll write it down on a sheet of paper dankuwa dajimawa Baba yabani wannan tactics ɗin. Yace innayi karatu nagama I should close the book and write what I read offhead ananne zangane karatun nawa yazauna dakyau kobai zauna dakyau ba. Innaga nakasa I should keep trying,trying and trying harsaisa iya na rubuta ɗin correctly and for sure indai nayi achieving wannan toh a exams ɗinma babu abunda zaihanani rubutawa insha Allah.

Dawannan tactics ɗin su Sadiya suka cuceni. First day dazamu fara exams ɗinmu Basic science zamu rubuta kuma papern safene shiyasa bamu Jima da baro assembly ground ba invigilator ɗinmu tazo. Dakanta tayi arranging ɗinmu tasa muka barbar distance atsakanin seats ɗinmu. nikam daman back bencher ce kuma banida seatmate daman don haka banma matsa daga inda nake zauneba.

Raba mana Question papers ɗinmu da booklet ɗinda zamu amsa aciki tayi sannan tace mufara exams ɗin. Questions ɗin nafara karantawa duka kuma babu wanda bazan iya amsawa acikiba dayardar Allah amma dayake anbada instruction ɗin a amsa three questions kawai yasa nayi deciding amsa first three questions ɗin kawai. Na buɗe booklet ɗina zanfara rubutu kenan naji anjefo min dunkulallen paper kan desk dina,abun ba ƙaramin mamaki yabani ba,daga paper nayi Ina kare mata kallo dan insan na menene sekawai naji Sadiya na calling attention ɗin invigilator ɗinmu. Tace mata "Excuse me Ma'am, someone is doing examination malpractice over there" Sadiya tayi maganar tana nuna bangarena and all attention were on me.

Jinayi kamar infasa ihu tsabar babu yanda zanyi in fidda kaina tunda ga paper a hannuna. sekawai nafara hawaye.

Teachern nazuwa gabana takwace papern ahannuna ta buɗe shi tana karantawa,seta rufe booklet ɗina taga handwriting ɗin iri ɗayane agun dana rubuta sunana. Rai ɓace tace "Stand up!" tashi nayi Ina hawaye sannan nace "Ma'am believe me someone throw it on my desk. I was not trying to steal answers" waremin idanu teachern tayi tana faɗin "will you keep quiet,this's your handwriting and no one else's,so you better stop denying if not I'll send you out of this class right now. And this clearly means you'll not write the exams anymore" sekawai nafashe matada kuka Ina "I'm sorry Ma'am. Sorry please" dukwanda yaganni awannan lokacin seyaji tausayina.

Rai ɓace tace "so just because you're a back bencher you decide not to read for your exams right?" Jijjigamata kai nayi alamar a'a inamai cigaba da kukana. Tana hararana tace "follow me jarray!! I'll see how you'll steal if I make you sit at the front seat" nidai bance komaiba inbanda kuka danakeyi har muka isa front seat,tatada wata *Zainab* Ƴar ajinmu tace takoma can seat ɗina dakecan baya inda tace ni inzauna agurin. dayake daman ban rubuta komaiba sebata canza min booklet ba,takuma tsaya akaina ta kuramin idanu nida booklet ɗina ayayinda taketa zagina da korafin karama dani,Ina js1 amma harnasan miye satan amsa. Maganarta sunmin ciwo and it makes me feel so embarrassed,nafi mintuna goma Ina kuka batareda nasan abunyiba. Gashidai nasan I'm innocent but I've no way to prove myself innocent din. Jin faɗan nata karuwa yakeyi sabida rashin rubutun da banayi tunda tacanza min seat ɗin yasani sa hannuna nashare hawayena.

Senaga innacigaba da kukan ma cutan kaina zanyi,Inna cigaba da zama without writing anything nema zaisa accusations ɗinda suke kaina suzama gaskiya dukda kuwa ba gaskiyan baneba. Calming kaina nayi first sannan naɗauki pen ahankali nafara answering first questions ɗinda ke jikin question paper ɗin and this make the invigilator mute,setayi shiru tana kallon abunda nake rubutawa ayayinda nikuma naki ɗagowa in kalleta,haka nacigaba da rubutun harsaida nasauke aya sannan nakoma first Page nayi crosschecking sannan natashi nayi submitting nafice a class ɗin.

Harna fita a ajin I can feel her intense gaze,nasan nabata mamaki ba kaɗan ba. agaban ajinmu nazauna nadinga shan kukana har Aziza tafito a class ɗin tasamo ni agurin. Lallashina tashigayi tana faɗin "kidaina tada hankalinki please" cikin gunjin kuka na ɗago inaganin Aziza sannan nace "Aziza wallahi bnyi satar amsaba,out of nowhere naga anjefomin papern akan desk ɗina" Aziza cikeda tausayina tace "Nasani karki damu nakumasan aikin wanene yin hakan sabida haka kibar tada hankalinki" inamai cigaba da kuka nace "toh wai menayima Sadiya dahar zata bata min image ɗina a makarantar har haka? Abubuwan datake yimin Ina shanyewa duk basu ishetaba?" Aziza tace "bata kyautaba and I feel like beating her black and blue anma sede nasan komunyi hakan we'll only put ourselves into trouble. Shawara ɗaya zanbaki Rukayya. karki bari abunda Sadiya tayi yau yayi affecting ɗinki in anyway or the other kicigaba da karatunki kuma kirubuta exams ɗinki without any fear Insha Allah the truth Shall prevail soon" gyaɗa ma Aziza kai nayi. hakan tacigaba da bani shawarwari kafin muka tashi muka tafi library don yin karatu. Dukyanda naso nayi karatun kasawa nayi dan tunanin abunda yafaru yauɗin yagama dabaibaye zuciyana ahaka har bacci yaɗaukeni agurin.

Seda lokacin azahar yayi sannan Aziza tatasheni muka tafi,Koda nakoma hostel ciwon kaine yadameni danhaka banfita karatun yamma ba.

Inaji Yar ajinmu dake ɗakin mu na ma Ƴan cornern su gulmar ankamani Ina satar amsa kuma Malama tasani na rubuta jarabawa a seat ɗin gaba ayayinda take tsaye kaina harnayi submitting. Inaji ɗaya daga cikin corner mate ɗin nata takwashe dadariya tana faɗin "kice bana a last three mutumiyar zata fito kenan, nidaman nasan wannan yarinyar dake abu kamar wata solobiyo da wuya tafito cikin best three hakanan" Ƴar ajinmu setace "kedai bari yanzu kam ai asirinta zaitonu tunda harmun gama jarabawa kuma thesame invilator za adinga kawo mana nasan zata saka mata idanu"..

Nidai yinayi kamar banjisuba dukda abun ya sosamin rai haka Sadiya ma ko maganar banyi mataba.

Washegari nacigaba da exams ɗina kuma kamar yanda Ƴar ɗakinmu tace thesame invigilator ce zata cigaba dayimata supervision hakanne tafaru kuma ko ranar akaina ta tsaya,kuma bama a seat tabar ni nazauna ba. Akasa gaban class tabarni nazauna ayayinda take tsaye kaina kuma kowa na kallona.

Ranar ma exams ɗin baimin wuyaba dukda banyi revision ba. Haka muka cigaba da jarabawa kuma gaban class yazama nanne permanent seat dina,tun Ina daga hankalina harna daina nakoma normal nacigaba da harkokin gabana because kamar yanda Aziza tace "the truth shall prevail one day insha Allah".

Littafin Qadr na kuɗine. Duk maiso should talk to me via this number on WhatsApp.

08147722806

*Page Forty*

Cikin sati biyu muka gama jarabawar mu kuma kamar yau Friday mungama jarabawa washegari Saturday ne visiting day. Yawanci bazuwa ma ɗalibai wannan visit ɗin za'ayiba,muma kuma baza'azo mana daga gida ba hakama Aziza kasancewar sati guda yarage mana mutafi gida hutu First Term. Lamiɗo ne nake ganin tsanmanin zuwansa dayake wancan visit ɗin yacemin zaizo insha Allah.

Tunkan mugama Exams nasanar da Aziza cewa Lamiɗo zaizo kuma zata rakani gurinshi muje sugaisa kuma atake dana faɗa mata ta amince. ranar Friday bayan antaso daga sallar juma'a muka ɗauki kayan mu mukaje laundry muka gogeshi tsaf sannan muka dawo nan kwanana muka kafa babin hira nida ita,munaji Ƴan ɗakinmu na hirar za'ayi filmshow dadare washegari Saturday kuma ayi social night a social Hall ɗin makarantar anma kwata kwata mubamu da interest ɗin zuwa dankuwa yawanci programs ɗinnan zuwa ake a haɗu da Boys ɗin makaranta ayita haukan banza dana wofi. mundaice zamuyi attending other activities daza'ayi cikin sati mai zuwa during the day,irinsu Games,press club day,RedCross club day,debate competition da speech daza'ayi insha Allahu.

Washegari Saturday tun bayan inspection muka shirya muna jiran azo acemana Lamiɗo yazo shi anma shiru babushi babu labarin shi har azahar wanda hakan yasamu deciding cire kayan mu mu'ajiye inyaso dayazo mwa saka mutafi. Banwani ɗaga hankalina ba na rashin ganinshi dawuri tunda last time ma bayan la'asar yazo. Aikuwa yauɗinma hakan tafaru,harmunyi bacci muntashi munyo alwala zamuyi sallan la'asar kenan sega wata Yarinya tazo nemana,ita tasanar dani Yayana yana jirana a visiting ground ɗin makarantar. Cikeda zumuɗi nace mata "toh mungode gamunan zuwa" Aziza dakejinmu murmushi tayi sannan tace "ai danaga yanma yafarayima harna cire rai dazuwansa" Ƴar dariya nayi sannan nace "Nikam bancire Raiba dayake last time ma dayazo bayan la'asar ya'iso makarantar nan" Sena ɗauki housewears ɗinmu dake ajiye namika ma Aziza nata bakinnan yaƙi rufuwa tsabar farin cikin nace "karbi kisaka muyi sallah muje dawuri kada yayi ta jiranmu"

Cikeda zolaya Aziza tace "aikuma Yaya Lamiɗo yazo baza'asamu kanki ba" ina dariya nace "Kedai bari" ayayinda nake saka uniform ɗina. Cikin mintuna goma shabiyar mukayi sallah muka ƙarasa shirinmu sannan muka fita visiting ground kuma ban manta ɗaukan gift ɗinda aka baniba as the 2nd position na ajinmu. Acan school garden inda na haɗu dashi last visiting muka samo shi,yauma yayi gayu yayi kyau sosai abunsa,wani sa'in har mamakin yanda Lamiɗo ya'iya dressing nakeyi. Walau kananun Kaya yasaka walau manya yasaka duk amsar jikinsa sukeyi sukara masa kyau da kamala,tunda nasanshi dede darana ɗaya ban taɓa ganinshi a hargitseba,he always looks good and so presenting koda kuwa sanda muke zuwa field trip tareda shine.

Yau ƙanana kaya yasaka saɓanin last visit daya saka manyan kaya. yau banyi ihun murnar ganinshi ba anmadai har na Isa gareshi bakina kasa rufuwa yayi.

Shine cikeda zolaya yace "Ƴar Birni Mobbu honduko" sekawai nakwashe da dariya Ina kokarin rufe bakina nace "Ina wuni Yaya Lamiɗo" playfully yace "Bazan amsa gaisuwar taki ba tunda ajiyeni kikayi inajiranki kamar gawan shanu" dariya nakuma yi sannan nace "Kai Yaya Lamiɗo bamufa wani jimaba anasanar damu mukayi sallahn la'asar muka fito kuma aikai ka Shanyamu,tunsafe muka shirya muna zaman jiranka" wara idanu yayi sannan yace "haba?" Ina murmushi nace "Allah kuwa" seya kama kunnuwansa cikin sigan bada hakuri yace "I'm sorry Dearest Sis,I had to finish some work acikin Bauchi kafin nakaraso nan" cikin sauri nasa hannu nacire hannun sa daya kama kunnuwansa dashi Ina murmurshi nace "Laaa bakomai ainasan ba lallai kazo dawuri ba daman tunda wancan karanma iyarhaka kazo, zumuɗin ganinka ne yasani shiryawa dawuri" fuskar Lamiɗon kaɗai zaka gani kagane ba ƙaramin daɗi kalamaina sukayi masaba.

Seya sa hannu a kan kirjinsa yana smiling,funily  yace "Lord!!! My heart will explode,ashedai haka nikeda importance har ana zumuɗin ganina" dagani har Aziza dariya mukeyi masa ganin abunda yayi.

Aziza tace "Ai Yaya Lamiɗo bakaji yanda Rukayya ta damu dakai baneba,kullum setayimin hirarka" Lamiɗo bakinnan kamar ze yage yace "Nidin ɗan gatane ashe" Aziza tace "Sosai ma. Ɗan gatan Rukayya" wannan karan dukanmu mukayi dariya a tare ayayinda Aziza tagaidashi ganin tunda tazo gurin basu gaisa ba,tace "Ina wuni?" Kallonta Lamiɗo yayi sannan yace "Lafiya Lau" sannan yadubi Rukayya yace "Wacece wannan ɗin Nana? Is she our boarding school Bestfriend?" yayi tambayar cikin sigar wasa dankuwa tun zuwansu yaga Azizan yana tason yatambayi Rukayyan wacece ita amma maganar dasukeyi yamantar dashi.

Murmushi nayi sannan nace "Ai a ko'ina ma itace Bestfriend ɗinmu Yaya Lamiɗo" Lamiɗo na murmushi cikeda zolaya yace "Lord! I'm jeolous" ayayinda yake sake taɓa gefen zuciyar sa funnily sannan yaɗago yadube ni yace "But i've never heard about her from you before? I thought you don't even have friends fah? Naɗauka ni kadai Bestyn ki"

Tsuke fuska Rukayya tayi tana tura baki gaba tace "Yaya Lamiɗo nidai kaiba Bestyna baneba,Kai Yayana ne while Aziza is my best friend" duban Aziza Lamiɗo yayi sannan playfully yace "Aziza kin kwacemin Besty" dariya Aziza tashiga yi.

Funnily yasake cewa "I'm extremely jeolous, Nana tafison Besty Aziza akaina" wara idanu Rukayya tayi sannan tace "Nifah bance hakaba Yaya,inasonka fiyeda kowa shiyasa nace Kai Yayana ne, there's no love that can match that of a sister and her Brother bayan iyayenta,not even a Best friend" murmushi Lamiɗo yayi sannan funily yace "now I feel better" yayi maganar yana lumshe idanu playfully sannan yakalli Aziza yace "Hajiya Aziza kirike tittle ɗin Bestfriend dinki nabar miki kuma,i now prefer the Brother sister relationship " Aziza dai inbanda dariya babu abunda takeyi,dankuwa Lamiɗon is so jovial.

Fancy chair ɗinda muka zauna ranar yace muje mu zauna dukanmu kada mugaji da tsayuwa ayayinda nake bashi labarin Aziza,nace "Yaya Lamiɗo zaka iya tuna watarana dana taɓa baka labarin wata Yar ajinmu dakeda shegen yin questions agaban Malami?" gyada min kai Lamiɗo yayi sannan yace "Natuna? Ina ranar danace miki you're always curious,kincika tambaya shine kikacemin bakikai Aziza ba" sekuma yayi sauri yakalli Aziza with a smile on his face Jin yafurta thesame suna as na yarinyar dake tsaye agabanshi yace "Wai wannan itace Azizan?" gyaɗa ma Lamiɗo kai nayi ina murmushi.

Lamiɗo cikeda mamaki yace "But you never said you two were this close,infact yanda kike maganarta ranar I thought bamwa kwa magana" dariya nayi sannan nace "Da bamwa magana sosai da mukazo nan ne muka daba,yanzu komai tare mukeyi" kallon Aziza Lamiɗo yayi sannan yace "Masha Allah. It's nice to meet you Aziza" Aziza na murmushi tace "Thank you. It's nice to meet you too" playfully Lamiɗo yace "Hope dai bakya cika Malamai da questions time ɗin break ko in an tashi har Kanwata tarasa abinci ko sallan azahar?" Aziza dariya tayi sannan tace "Nina isa,tambaya ai se Rukayya yanzu" hararanta nayi playfully sannan nace "wallahi bankaikiba kumani ba Malami nike tambaya ba ai ke nike tambaya" Aziza tace "toh aidaman nidin nike nufi kuma tambayoyin da kikemin yafi wanda nakema Malami" Lamiɗo dake dariya yana kallonmu yace ma Aziza "I agree with you on this,Rukayya da tambaya......"yakarashe maganar yana riƙe haba irinshi neman tsokanar nan.

Tsuke fuska nayi take sannan nace "nidai bankaitaba kumama nafasa nuna maka abunda nayi niyar nunamaka tunda bayanta kake goyo" nayi maganar Ina ƙara rungume gift ɗina cikin hijabina.

Dakyar Lamiɗo yatsagaita dariyarsa sannan cikin sigar lallashi yace "Haba Ƴar birni! wasafah mukeyi miki fah" sake tura baki nayi tareda juyamai baya ni adole nayi fushi.

Inaji Aziza na tambayar Lamiɗo waye Ƴar birni anma seyamata alama da tayi shiru da finger ɗinshi wai zai faɗa mata daga baya, yanzu fushi nikeyi suyi rarrashi. Marairaice fuska yayi sannan yace "Toh kiyi hakuri bazan sake goyon bayanta ba kinji" make kafaɗa na nayi Ina murmushi ƙasa ƙasa ganin bani suke kalloba.

Aziza ne tazo tagabana tana kallona tace "kiyi hakuri Allah wasa mukeyinmiki" ganin kamar taɗauki maganar dagaske senayi sauri nasaki fuskana nace "Nima fah wasa nikeyi muku kisaki fuskanki" murmushi tayi  sannan tace "toh nuna masa gift dinnaki" juyawa nayi ina kallon Lamiɗo sannan naciro gift ɗina namika masa ina faɗin "Yaya Lamiɗo kaga kyautar da akabani" karba yayi yana murmushi sannan yace "kyautar menene haka?" Cikeda zumuɗi nace "Best threes aka kira na C.A test dinda mukayi a Term ɗinnan and I'm the 2nd position in our class" fuskar Lamiɗo cikeda excitement yace "alhamdulillah! Alhamdulillah. Congratulations Nana,so zama da Aziza yasa kinzama guruwa?" dariya nayi sannan nace "toh ya na iya,but I love reading now and I want to maintain my position" playfully Lamiɗo yace "Yarinya ai gwanda dabaki gajeniba,insha Allah you'll maintain it,just keep striving for it. Allah yabada sa'a" senace "Amin" sa hannu yayi zaibude ayayinda yake faɗin "Ba Inga kyautar da aka bamu indauki rabona" sauri nayi nakarba a hannun sa Ina faɗin "A'a karka buɗe,I want Kawu Sani to open it first" seya gyaɗa min kai yace "Okay then anma promise me zaki kawomin Babban buli ingani bayan yagani?" nace "insha Allah" yace "toh good"

Tunawa nayi ban tambayesa labarin su Umma ba tunda yazo danhaka senace "laaa munata surutu bantambaye ka su Umma ba,ya suke? Ina Yaya Jidda, Yaya Basma da kawata Salma?" Murmushi Lamiɗo yayi sannan yace "Lafiyansu Lau suna gaidaki,infact I wanted to come with them anma senaga kamar zakifi Jin daɗin ganinsu idan nakawo mikisu sanda term yafara ba ankusa tafiya gidaba shiyasa nabari se next visit ɗinku inkun dawo insha Allahu" cikeda farin ciki nace "Wai dagaske kake?" Lamiɗo na murmushi yace "Allah kuwa?I asked Umma kuma tayarda" nace "I can't wait to see them,harda Umma kuma?" nayi tambayar cikeda Curiosity.

Seyace "A'a Umma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login