Showing 33001 words to 36000 words out of 62407 words

Chapter 12 - SAKATA COMPLETED WRITING BY SAYYID (LEGENDS PEN).txt

ya ce.  Ta shi ki je, ki sa ni dai iyaye sune komai. tashin na yi, domin ni bani da abin cewa, na san Ummanah na kitchen kai tsaye na nufi nan, ta na tsaa da zubawa doya a cikin plast ta ji na ce.  Ina kwana?. ju yo wa ta yi takalle ni, ita kam sai da ta tanka ni.  Salma wai mai kike nufi da wanan saye-sayen kayan da kike?.



 Ni ba komai Ummah, shikenan zan zauna damuwa da Sacin rai su kashe ni, wasu haka su ke so.



 Mitchew. ta ja tsaki ta ci gaba da abinda ta ke.

 Wanan ki kai wa Hajja, wanan kika Sangarensu Mijinki a ajiye mai, saura idan kin je ki hau kan wuyansa.



 Ummah wane mijina?. kallo na tayi cike da Sacin rai, sanan ta ce.  ba za ki Wauka ba?.



 Ni fa ban san wani mijina ba?.



 Ga shi can a Wakin da kika fito. shiru na yi na san na kai ta bango, dan Abbanah ta ke nufi. Daukan na Hajja na yi, snan na Wau na shin na fice.



Dai-dai lokacin da ya gama parking motarsa a harabar gidan, ta cikim motar yake kallona, irin kyan da na yi, yadd nake tafiya, duk wani taku guda Waya da na yi, tare ya ke tafiya da bugun zuciyarsa.



Fitowa ya yi cikin sauri ya yo inda nake, ban kula da shi ba sai ji na yi ance. Salame.





Dai-dai lokacin da ya gama parking motarsa a harabar gidan, ta cikim motar yake kallona, irin kyan da na yi, yadd nake tafiya, duk wani taku guda Waya da na yi, tare ya ke tafiya da bugun zuciyarsa.



Fitowa ya yi cikin sauri ya yo inda nake, ban kula da shi ba sai ji na yi ance. Salame.





Wani malolon abu ya tsaya mun a maoshi, ga takaicin ya yi mun magana, ga Haushin xuwa kusa da ni da ya yi, ga tsanarshi dake rayuwa a cikin zuciyata, ga kuma sunan da ya kirani da shi wai.  Salame. a fusa ce na juyo, ban wani mai da hankali na kalleshi ba na ce.  Mus abu fitinanne. na san dole sai ji haushi, kowa ya san shi da son girma, domin duk gidan Galadima babu mai kiran sunan kai tsaye, sai dai ko iyayenmu, amma hatta da yayunshi mata ma haka suke cewa.  Yaya Mus ab. ni ka dai ce ban taSa cewa Yaya Mus ab ba, kuma yana sa ne da wanan abun, yana cikin abubuwan da ke ara ma sa jim haushi na, dan a lokacin da na ke arama yana mugum jin haushin sunansa da na ke kira. Ga mamaki sai na ga ya yi murmushi tare da cewa.  Kin yi kyau, kina da kyau Beb. wani mugun abu ne na ji ya na neman dakatar da numfashi na. Wai Beb, A a ted. na faWa ina galla ma sa harara.  Shima ya yi kyau.



 Allah ya tsine maka Mus ab. na faWa tare da shigewa Sangaren Hajja, fuska ta fal da hawaye.  To sarauniyar kuka, mai kuma a ka yi daga safiyar. zama na yi sanan na ce.  Ga shi.





 Ina tambayarki ya a ka yi, kina cemun ga shi.



 To Hajja kuna gaya miki babu abinda zaki yi, arshe ma sai dai ki ba ni rashin gaskiyya.



 Allah sarki Salame, ban tsaneki har haka ba, kin san duk cikin jikokina daga Mus ab sai ke, kawai rigimar ki ce ta yi yawa, ni kam ba na son rigima da kika ganni nan.



 Ai shikenan. Na faWa ina oarin ta shi. Baki faWan mai ya faru ba, kuma wanan kwalliyar ina xaki?.



 Babu inda xani, wai Mus ab ne ya ganni a waje wai na yi kyau, ni dai Hajja ki faWa masa dan Allah ya fita shirgin rayuwata, ya barni da fushin da yasa iyayena suke yi da ni. rie haSa ta yi, sanan ta ce.  Eyh, lallai Salame har yanzu baki da hankali, kin ta Sa ganin Mijin da ya fita shirgin matarsa?, sanan fushin da iyayenki ke yi da ke ai ke ce kika ja, kin i yi musu biyayya, kin nuna ba su isa da ke ba, salame kowaye dole zai yi fushi da ke. arasa miewa na yi, naga ranar da Hajja za ta y adalci a kan abinda ya shafi Mus ab. Au kin bawa banza ajiya ta ko, ai shikenan Allah ya shirya ki. ni dai ban ce komai ba na fice, a harbar gidanmu na ga Sadiya da Walida cikin shirin unifoam, da alama boko zasu tafi, wani abu ne ya tsayamun a rai, ko a haka a ka tsaya Mus ab ya zalunce ni, ya cuceni, ya gama dani.



Legends pen.



Page 24







Wuce su na yi, dan tun kallon farko da na yi musu ban ara kallon inda su ke ba, haka suma kallona suke yi cike da mamaki. Ni kam Walida Salma mai ya shiga kanta tsakanin jiya da yau, ki ga gayun da take ci, wanan atamfar ina ta bikin Yaya alisha ce, wacce mu ka ce zamu sa da bikin Amiran Mama.



 Uhm ita ce, akwai abinda ke damunta da ya wuce tabbata da rashin arzii. Walida ta bawa Sadiya amsa, cikin ko in kula.  Ai shikenan Allah ya kyauta, amma nima fa daga yau na gama zuwa makaranta, tun da dai aurena saura kwana 11. Dariya Walida ta yi sanan ta ce. yau ma ai sai da a ka ce kar mu je, muka i.



 Ai na yi na arshe, sai kuma exam. daga haka suka fice daga gidan.





Ina shiga Sangarenmu na Waura hannu a ka na fara rusa ihu, da burgima a asa. Wai na shiga uku na lalace, Allah ya isa ban ya fe ba, Wallahi Mus ab ka cuceni. abinda na ke faWa kenan cikin kukan, Abbanah na gani tsaye a kai na yana kallona, da sauri na haWiye kukan amma ban ta shi ba.  Ni kike wa Allah ya isa. wani giririm na ji maganar ta sa,  wai shi nake wa Allah ya isa. da na ci ka  yar asara.  Abba kai kuma?.



 Nima tun da ni na wakilci Waurin auren na ku. da sauri na hau girgiza kai ina faWin.  Wallahi Abba a a.



 To wa kike wa. da sauri na ce.  Mus ab. ai kuwa ya kifamun marin da na ji shi har tsakar kai na.  Salma!, Salma!!, Salma!!!. ya kira sunana sau uki ajere.  Sau nawa na kira sunanki.



Baki na na rawa na ce.  Sau uku.



 Ta shi ki biyo ni Waki. tashin na yi, a rai na ina faWin.  Ni Salmatu ba ni da sa a a kan Mus ab kwata-kwata.









*Mus ab*





Bayan na ce.  Allah yatsine ma sa. huce Sangaren Hajja ya yi dariya ya huce cikin, shi bai san mai ya sa ba ya ga rashin kunyar tawa ma sonta yake, shi fa ya ago a kai masa ni gidansa, ko rashin kunyar zan dinga masa zai ji daWi, dan ajiye ni zai yi, yaita tsokanta.



Da sallama ya shiga Sangaren na su, Maman ciki ta fito daga kitchen, ta yi masa wani kallo guda Waya ta shige Waki, da sauri ya bi bayanta yana faWin.  Mama ina kwana?.



 Lafiya alau, ai ga shi ka gani. shiru ya yi, ya san kam dai bai kyauta ba. Mama dan Allah ki yi hauri, wallahi mantawa na yi ban sanar da ku ba.



 To yanzu ni me na ce maka?.



 Babu komai, amma na san ban kyauta ba kiyi hauri.



 Sai ka bi matan gidan da ka Wagawa hankali jiya, ka basu hauri. daga haka ta ci gaba da abinda ta ke, zama ya yi ya fara breakfast, sai bayan ya gama ya tashi zuwa Sangarenmu.





Ya shigo a dai-dai, lokacin Abbana ya kira sunan.  Salma. a hankali na Wago na kalleshi, sanan na ce.  Na am.



 Kin san waye Mus a yanzu a wajenki?, shi Win mijinki ne, a yanzu ko da na baki umarni, shima kuma ya baki wani daban, na san zaki bi a maimakon nawa, sabida ni ta wa ta are da ke, sai dai biyayya, amma shi biyayyarki gareshi, shine nemam Aljannarki.



Dai-dai lokacin ya shigo gidan, sai dai Abba ya jira suka gaisa da Ummanah sanan ya ce da shi.  Mus ab shigo nan. yana ta raba idon ganina a falon, Abba ya ce ya shigo, ya so ya yi mamakin ganina zaune a Wakin Abban.  Abba ina kwana?.



 Lafiya alau Mus ab. ganin ya gaida mahaifina, kuma ga shi gaban mahaifin nawa ya sa na ce.  Ina kwana?. Murmushi ya yi sanan ya ce.  Kin ta shi lafiya?. banza na masa ban shi amsa ba, tun da ya samu arziin gaisuwar ma ya gode Allah.  Salma ga Mus ab nan, mijinki, yayanki wanda ko babu aure Mus ab mai rie ki ne, zan miki nasihar da ko ranan tariyarki ba zan miki kamar ta ba, ki bi Mus ab sau da afa, ki bi Mus ab sau da afa, Salma idan har ki ka sake kika ta da wani abu a gidan aurenki, to wallahi babu ni babu ke, na sallami ki, kuma banyi alfahari da haihuwarki ba. Wani irin abu na ke ji maganganun Abbanah na saukar mun da su, ya tabbata sun danawa Mus ab ni, ya tabbata Mus ab ya yi nasara a rayuwata, ai shikenan, na sallama sallama komai, na sallama rayuwar duniyar, zan bi Mus ab sau da afa, ko cewa ya yi Salma kashe kan ki zan kashe. Abinda nake faWa a cikin zuciyata kenan, a fili kam Abbanah ne ke ta mun faWamun, da nasiha a kan Mus ab.



 Tashi ki je. mi ewa na yi jikina babu kwari na nufi cikin dai na na kwanata, me zan yi?, tunanin yadda zan yi Mus ab biyayya, ko kuwa tunanin zama a gidan Mus ab?, na haura da komai na rayuwa. Shikenan dai Mus ab ya ci nasara a rayuwata, ya raba ni da farin ciki, ya rabani da jin daWi, ya raba ni da iyayena, ya raba ni da  yan uwana, sai mai kuma?, ya raba ni da rayuwar shine kadai abinda ya ragewa Mus ab.



Shigowa Wakin ya yi bakin shi Wauke da Sallama, banza nai ma sa kamar banji ba, zama ya y gefen gadon da nake kwance, sanan ya ce.  Salma. ban ko Wago bare yasa ran samun amsa.  Salma ki yi hauri. sai a lokacin na samu damar yin magana. Mus ab!, Allah ya isa tsakanina da kai, Mus ab ka zama masifa a rayuwata, na tsane ka Mus ab, wallahi natsan ka, kuma wallahi ba zan ta Sa tarewa a gidanka ba, idan za a kashe ni sai dai a kashe, amma gidan ka babu wanda zai kai.. ban arashe maganar ba, ya jawo ni jikinshi, ya rungume ni iya arfinsa kamar zai mai dani jikinsa, ai kuwa na buWe baki na gantsara masa wani azababben cizo.



 Salma ki yi hauri. sai a lokacin na samu damar yin magana. Mus ab!, Allah ya isa tsakanina da kai, Mus ab ka zama masifa a rayuwata, na tsane ka Mus ab, wallahi natsan ka, kuma wallahi ba zan ta Sa tarewa a gidanka ba, idan za a kashe ni sai dai a kashe, amma gidan ka babu wanda zai kai.. ban arashe maganar ba, ya jawo ni jikinshi, ya rungume ni iya arfinsa kamar zai mai dani jikinsa, ai kuwa na buWe baki na gantsara masa wani azababben cizo.





ara matse ni ya yi, duk da cizon da nake gantsara masa, wani haushi ya isheni.  Ni ka cika ni, maye kawai.



 Salma da ki ci gaba da faWan wa yancan maganganun, gwanda ki yi ta cizo na, raWaWin zafin cizon zai fi mun saui a kan na maganganun, domin shi na cizo a fata ta zan ji, shi ko maganganun a cikin zuciyata ne, Salma mai na yi miki haka da zafi?.



Legends pen.



Page 25





 Natsane ka Mus ab, zuciyar ta ka ta yi bindinga. na faWa ina fin cike jikina, zama ya yi kan gadon, tare da haWa kan sa da gwiwa. Ta shi ka fitar mun daga Waki. banza ya yi mun, kamar ba da shi nake ba, daman ya sa ba wanan iskancin, ka ma sa magana ya yi banza, kuma yana cikin abubuwan da ke aramun tsanar shi, duk da ni ban da mu da maganarsa ba, hasali ma maganarsa ta yar mun da tsanarsa ke yi, amma hakan da yake wa  yan uwana, yana mugun aramun tsanar shi, zama na yi can gefen gadon.  Wai Mus ab ya yi nasara a kai na, Salma ki farka, Mus ab aramin Wan rigima ne, ki nuna mai nasarar sa ta bogi ce.



 To me zan yi?. Na tambayi Waya Sarin zuciya ta da ya yi mun waccar tambayar.  Yan da kika fara zaki Wora, babu abinda ya dame ki, ki watsar da Mus ab da lamarinsa. Ta shi na yi zan shiga toilet.  Salma. ya kira sunana a hankali, ban tsaya ba, kuma ban juyi ba.  Ina son ki, ina aunar ki. shigewa ta toilet na yi. Wai yana so na, to ni ba na son sa, munafuki.



Wanka na yi na fito, lokacin ya bar Wakin gaba Waya, shiryawa na yi cikin wani doguwar riga material, na sa ka baar hula na ha ye gado abuna, bacci ya dauke ni cikin ananin lokaci.



Ban farka ba sai bayan azhar, na shiga ban Waki na daura alwala na gabatar da Sallah, falo na fito dake Wakina ta cikin falo ya ke, Ummanah ce zau ne kan kujera, sai wata da alama bauwa ta yi, tsugunnawa na yi asa tare da faWin.  Ina yini.



 Lafiya alau, Ita ce amaryar?. ta amsa mun gaisuwa ta, sanan kuma ta tambayi Ummanah.  Eyh ita ce. Ummanah ta bata amsa, sanan ta kalle ni ta ce.  Ki je akwai abincin Mus ab a basket, ki Wauka ki ka mai sa, yana Sarin sa na Sangaren Hajja, daman yanzu ya kira yana jira. jin maganar ta ta na yi wani gingirigin,  wai na kai masa abincin a basket, daman jira ya ke, har da yin waya, shi awa?.



 Mijinki. wani Sari daga zuciyata ya bani, datacciyar amsa, Allah ya gani mantawa nake Mus ab miji na ne, ganin nake kamar cew a ka yi za ayi mana auren, ko wani abu, domin da a ce ina tunawa na san zan rage masa wani abun. Kitchen Win na nufa, kamar yadda ta ce abincin na cikin baske Win, food plast ne guda biyu babba da arami, da alama dai akwai na shinkafa da akwai na miya, sai salad sai kuma plate da cokali.  Ikon Allah. na faWa a fili, har na kai hannu zan Wauka, mugunta ta dirga rai na.  Yaji. na faWa tare da ajiye abincin, abinda muke zuba ya ji na Wakko, na Wauki cokali na Webi yajin nan cikin cokali na afka a ciki, na ara Wiba na afka, nasa cokalin na juya miyar sosai na mayar na rufe tare da yin murmushi, fuska ta na gyara dan nayi alwashin biya Sangaren Maman ciki, Walida ta ga yanda nake gayu, ko za ta mutu dan bain ciki sai dai ta mutu.  muguwa. na faWa a fili, bayan na Wau kwandon na fice, suna Compound ita da Abdul, sai yanzu na tuna ashe Wazu iyayen Abdul Win sun zo, sunma ansaka musu rana, an bada sadaki.



angaren Hajja na nufa kai na tsaye, na zo dai-dai bakin Wakin na shi na ajiye kwandon tare da juyawa.  Ba zaki arashe ladan na ki ba. na ji muryarshi ta faWa, banza na masa na shige d akin Hajja.  ke dai kin dai na yin Sallama ko?. zama na yi a kan kujera ban ce mata ala ba, na yi alwarin ba xan ara ma ta magana ba, ba ita ka d ai ba, mutane dayawa cikin gidan Galadima.



 Ta shi ki fita. Gyara zama na na yi, alamum babu inda zani.  Ba zaki zo kina gaba da ni ba, kuma kina zamar mun Waki. ban dai ce ma ta komai ba, haka ta ci gaba da sababin ta, wallahi sai na bar ma ta bangare, amma ban ce ma ta Hajja ci kanki ba. Lamarin nan ya matuar Sa ta ran Hajja, jira kawai ta ke wani ya shigo ta faWa mai, cikin sa a Mus ab ya shigo hannunsa rie da plate ya zubo abincin a ciki, da alama ko fara ci bai ba, ya zo neman magana.  Yawwa Mus abu gwanda da ka shigo, zo ka fitar mun da yarinyar nan.



 Me ta yi Hajja?.



 Gaba take da ni, tun da ta shigo ba ta ce mun ci kan ki ba, kuma ta zauna mun Waki.



 Toh Hajja dan ta ce miki komai ba, menene na damuwa, ki bar ta ta ci shirun ta, ke ma kin huta da saki magana, yarinya kamar Sera ba jin magana ta ke ba. wani malulun abu ne ya tsaya mun a rai,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login