Showing 36001 words to 39000 words out of 62407 words

Chapter 13 - SAKATA COMPLETED WRITING BY SAYYID (LEGENDS PEN).txt

 Allah ya isa tsakanina da Mus ab, Allah ya yi mun arzik i wallahi sai na yi shari ah da Mus ab, wai ni ya ke kira b era.



 Ai shikenan, amma kar ta sa ke zuwa inda na ke, kai ko kun tare gidan ku in dai ba hankali ta yi ba, kar ka kawon ita. Mi k ewa tsaye na yi, sanan na ce.  Insha Allahu, Hajja ni da Sangaren ki har abada. ina fad in haka na fice abu na, dariya ya yi bayan na fice.  Hajja kinga kin Sa ta ran ta ko.



 Ni ba nawa ran ta Sa ta ba.



 Amma Hajja matar Wan lelen ki ce fa. 



 Ka ga ba na ciki da shegan ta ka, kar ta ™ara zuwa Win. Abincin ya shiga juyawa tare da fara ci, lomar farko ta daWe masa harshe. Da mugun sauri ya ta shi ya nufi waje zai zubar, ni kam tun da na fita na je bakin ™ofa na tsaya, a ™alla ko sau daya na yi nasara a kan sa, na tsaya na ji ihunsa bayan ya ci uban ya jin da na zuba, bana jin maganar su kwata-kwata, da yake na yi nisa da su, ganin ya fito da gudu ya nufi kwandon shara, ya sa na kyalkyale da dariyar, sai da ya gama tofe tofen yawonsa ya Wago ya kalleni, ai kuwa na hade rai tare da gallamasa harara.  Zaki shigo gidan ne. ya faWa yanda zan ji.  Wallahi Mus ab sai sai gawa ta ta shiga gidan ka. dariya ya yi sanan ya ce.  ke da ™afarki zaki shiga gidana.



 Mus ab, Wallahi na yi kuWi sai na yi ™ararka gaban al™ali, mugu kawai.



Legends pen.



Page 26



 Salma ko mai naki son shi na ke, burgeni ya ke,Salma ke ta wa ce, ni na ke ni har abada.





 Mus ab, Wallahi na yi kuWi sai na yi ™ararka gaban al™ali, mugu kawai.



 Salma ko mai nake son shi na ke, burgeni ya ke,Salma ke ta wa ce, ni na ke ni har abada.





 Wallahi Mus ab na fi ™arfin ka, wai an gaya maka Salma matar kowanme kalan mutunci, Salma matar mutumin mai nagarta ce, Salma matar mutumin mai kyan hali ce. ina fad in haka na fice, tsaya wa ya yi yana mai maita maganganuna.  Mai yarinyar nan ke nufi, mai maganganun yarinya ne ke nufi?. ya shiga tambayar kan sa, amma sanin babu wanda zai iya ba shi amsa, ya sa ya koma ciki. Kasa ma cin abincin ya yi baki Waya, yana ta faman tunani kala-kala.





Ni kam ina fita nayi Sangaren Anty, baki na washe Wauke da Sallama na shiga, duk sabida na nunawa kowa ba na cikin damuwa, domin na gama yin shwara, matsalal Mus ab ™arama ce, ba ta isa Satamun rai ba. Walida da Sadiya suna zaune a tsakar gida, walidan na gayawa Sadiya wai gobe ko jibi za a kawo kayan lefenta, ni da ke ba auren ba ne a gaba na, ko a barbaWen takalmi na, Sadiya ya ce ta amsa Sallamar ta wa, amma ko kollonta ban yi ba na shige Wakin Anty.  Daman na faWa miki, naga ta ci uwar kwalliya. Walida ta faWawa Sadiya.  Uhm lallai Salma, wani abun ta ke shiri. ta Se baki Walida ta yi sanan ta ce.  ita ta sa ni, yanzu dai mu dawo maganar yanda zamu haWe event's din mu.



 Kin san babu yadda za ayi a ce mun yi event's babu Salma ko?. Sadiya ta bawa Walida amsa, dan ta Wazu ma maganar da suke yi kenan, ita Walida ta ce ta san bazan ba, ita kuma Sadiya ta ce sai dai ayi gaba daya kowa da kowa, har ™awayena da  yan uwana.  Wallahi Sadiya ba zan tsaya yarinyar nan ta yi mun rashin kunya ba, sai dai ke ki gaya ma ta.



 Nima ba zan gaya ma ta ba, nasan dai kamu dole a haWe za ayi, sanan na faWamiki ni bazan dinner ba, dan shima na gaya masa, Albarkar aure na ke nema, shi wanan cocktail Win muyi magana da su Yayan Abuja muji.



 Ni dai gsky zamuyi dinner, dan ya faWamun ma, su yaya kuma sun ce za su haWa mana, White party na iya  yan gida, kinga shi cocktail Win sai muyi da ™awayen mu.



 Ai zasu iya ma ta magana a kai.



 Ni Sadiya wai me yasa dole sai anyi da ita?.



 Ke wallahi idan baza ayi da ita ba Walida sai dai na ha™ura, kowa ya san mu tare, tare mu ke komai, duk sauran yayin mu tare su ke komai da bikinsu shine mu zamu ware, A ah gaskkiya.



 To amma ai ita ta fara ware wa.



 Sai muyi ma ta uziri, Walida ko ke ce a matayinta abinda zaki yi zai iya kai wa haka.



 Ai shikenan, amma ni banga abin yin uziri a nan ba.



Ni kam tun da na shiga ban ma tsaya bin ta kan su ba, bare na ji mai su ka ce, wajen Anty na je mu ka gaisa sanan na ta shi na tawo.









Wasa wasa abubuwa na ta gaba, gidan Galadima na ta shirye-shiryen aurar da  yan mata uku, an kawo lefen Walida akwati 12, an kawo na Sadiya ita kuma 13 da kuma fridge, yanzu saura nawa ake jira, Mus ab kam ya yi ™irmishi shi, ya dai ce kawai a gidansa na Malali zamu zauna, ni ba na ma son ya yi mun lefen, domin wallahi ba sa wa zan yi ba, kai ba ma zuwa gidan na sa zan ba, bare na sa ka kayan. Yanzu ma wasan Soya na fara da shi, dan tun ranar da mu ka haWu Sangaren Hajja, na sai mai ya ji a miya, ba mu ™ara haWuwa ba. Ban ma cika fita ba, na tattare rayuwata na maida ta waje Waya, Hajja ita ma ban ™ara sa ta a idona ba, ita ma ba ta ™ara sani ba, jiya daddare ma ina ji ta aiko Kawu Madu ya ce na zo, ganin kamar ina bacci ya sa ya ce a ™yale ni, amma yau da safe na je. Gama karin kumallo na kenan Ummanah ta tilastamun zuwa wajen Hajjan, a rai na na ™udiri aniyar ba inda za ni, Sangaren Anty zan je mu gaisa ita ma na kwana biyu ban je ba, Maman ciki ce dai kullum sai na le™a, wajen ™arfe Waya haka, nasan ba ya gidan gaba Waya.



Dogon hijabi na bula har ™asa sanan na fice, inda na ™udiri niyar zuwa nan na nufa kai tsaye, rabo na da fitowa waje a irin wanan lokacin har na manta ma, cikin rashin sa a shi ma ya fito mu ka yi kiciSus, Wauke kai na yi kamar bangan shi ba, na yi hanyar Sangaren Anty. Ji na yi an ri™emun hannu, tsayawa na yi ba tare da na juyo ba na ce.  Cika ni.



 Masoyiyah, mai nayi miki kika Soyemun ganin ki. ji na y kamar na lailayo ashariya na ™unduma ma sa, amma na san kai na za ta kwaSe. Mus ab dan Allah cika ni, aike na a ka yi. sai bayan na fada na ji wani mugun da na sa ni, yanzu Mus ab har ya kai na yi mai ™arya, shi wa?.  Cika ni Malam.



 Wai ba ki san ha™™o™in miji a kan ma ta ba ne?.



 Ban sa ni ba, ai ban je islamiya ba.



 Salma nayi kewar ki sosai, dan Allah ki bini mu tare yau.



 Allah ya isa tsakani na da kai, wallahi ko a lahira ba zan yafe maka ba, kuma wallahi natsane ka. cika ni ya yi, ni koma Sangarenmu ina zubar da hwaye, Ummanah na zau ne ta ce  Har kin dawo?. Sallamar Mus ab ce ta katse ma ta maganar da take yi, amsa ma sa ta yi ya sa mu waje ya zau na, ku san mintina biyar sanan ya ce.  Ummanah na kawo miki k arar Salma, ba wai dan ki da ke ta ba, sai da kin fahimtar da ita irin fushin mala ikun da take Wibarwa kan ta, ta na yawan ce mun Allah ya isa, ina guje ma ta kar ya shiga bakinta.



 Allah ya isa, ka na mijin na ta?, bar ta mala ikun Allah suyita fushi da itan, tun a duniya za ta karSi sakamakonta.



 Ummah dan Allah ki yi ha™uri, Salma fa yanzu duk wanan fadan ba shi take bu™ata ba, doguwar nasiha ta ke bu™ata.



 Mus ab nasiha har ta yaushe, kullum za ayi ta ma ta nasihar, yarinya ce ita ko me, shekara sha takwas fa za ta shiga.



 Duk da haka Ummah, salma yarinya ce ™arama wallahi.



 Shikenan zan yi ma ta, amma wallahi ka ce zaka je gida ka na ma ta wanan soloSiyancin ™ara rai na ka za ta yi, Salma ba kunya ba ce da ita.



 Shikenan Ummah ngde. ya faWa tare da ta shi ya fice.



³ar aiken Hajja ce ta yi Sallama tare da faWin.  Wai Salman ba za ta zo ba ne, inji Hajja.



 Au wai Salma baki je kiran Hajjan ba?. Ummah na ta faWa, sanan ta shi ta shigo Wakin da na ke.  Salma. ta kira suna na.  Na am.



 Ta shi zamu yi magana. mi™e wa na yi zaune, amma idona na kallon ™asa.  Kin san menene aure?.



 Na sa ni Ummah, zama miji da mata a gida Waya, biyayya ga miji.



 To amma kin sa ni kike wanan abun.



 Ummah wallahi bana son Mus ab, ba na son shi.



 Salma ki koyi yanda zaki so Mus ab, domin shine wanda ™addara ta xaSa miki, kuma banu yanda xaki yi. Shiru na yi, ni wai mai yasa ™addara ta zaSa mun Mus ab, ko da ™addara ta za Sa mun shi, amma har yanzu zuciyata ta ™i yadda da hakan, bare kuma na yi tunanin yadda zan so shi, wanda ba ma na fatan hakan, ba na fatan na so Mus ab ko guda Waya, ko na sakan Waya, na fi son na dauwama ina ™in Mus ab.



 Ki ta shi ki je Hajja na kiran ki.



 Ummah ita ce ta ce kar na sake zuwa inda take.



 To yanzu ai ta bu™aci ki sake zuwa ko, ai sai ki je. mi™e wa na yi, ban san uban da zan yi wa matar nan ba ta da mu na zo, kar she kuma ba xamu kwashe ta daWi da ita ba.



Na yi mamaki da ban same shi a falon ba, tun da na ji muryar shi da ina ciki, na ji sama-sama duk da ban sam me ya ke cewa ba, wucewa na yi Sangaren Hajjan, babu ko sallama na shiga har cikin falon na ta. Ita da Mus ab Win ne a Wakin suna zaman gulma. Tsaya wa na yi a bakin ™ofa ba tare da na ce ™ala ba.  Salame na za ci kwana biyun da ba ki shigo ba hankali kika yi, ashe ba haka ba ne?.



 Hajja, idan har na cika jinin gidan Galadima ba zan ™ara shiga sabgarki ba, ko ta wani wanda ya ke da hannu a kan wanan auren zaluncin da a ka yi mun.



 Uwarki za ki fara fita sabgarta ba wani ba, shegiyar yarinya. Juyawa na yi na fice, ni wallahi na tsani kowa a gidan Galadima, dan na fuskanci kowa murna ya ke za a aura mun mutumin da nafi tsana a rayuwata.



 Hajja, ina jin kamar na ha™ura da auren yarinyar nan, ko zan samu rayuwarta ta yi fari, ban san me Allah ya tana da ba, amma wallahi tun da a ka ce za a hada auren mu da ita na ji na kamu da son ta, so mai girma da nauyi, Hajja ina son Salma, amma Salma ba ta so na, kullum kara tsana ta ta ke, Hajja son Salma zai iya ajala na idan har ta ™i ni. Wani tausayin sa ne ya ratsa zuciyar Hajja.  Allah sarki Mus abu na, insha Allahu babu abinda son Salame xai haifa ma sai Alheri, ba ka bina bashin rantsuwa amma Salame za ta so ka, so mai girma fiye da wanda kake ma ta. duk da ya san hakan ba lallai ba ne, amma ya matu™ar jindaWin maganar.  Hajja ni ko son bai kai wanda nake ma ta ba, amma ta so ni.



 Insha Allahu, kawai ka dage da addu a sosai, yanda na san ka da ibada ka ™ara dagewa a kai, akwai ayoyin ™ur ani da dama wa yanda suke kawo sau™i, duk tsanani cikin su akwai. Rabbi inni lima anzalta illahi min khairi faqeer, da wasu ayoyin.



 Shikenan Hajjatah, ngde.





Ina fito wa daga Sangaren Hajja, naga ana sakko da manyan akwatuna daga boot da cikin motar da ban san ko ta wace ba. Na shiga uku, ba dai kaya na ba ne?.



Legends pen.



Page 27.





Ina fito wa daga Sangaren Hajja, naga ana sakko da manyan akwatuna daga boot da cikin motar da ban san ko ta wace ba. Na shiga uku, ba dai kaya na ba ne?.



 idan ba kayan ki ba na wane, wace ta rage ba a kawo ma ta ba?. Sarin zuciyata ya yi mun wanan tambayar.  Shikenan ka shi na ya bushe, duk gujewa auren Mus ab da na yi sai anyi. Sangarenmu na nufa, na shige Wakina na kwanta, gaba Waya duniyar ta dai na mun daWi, komai ya tsayamun cak, ba na jin daWin komai.



Bacci na ke ya zo mun, amma idanuna sun ™e™ashe, kuka na ke so na yi, nan ma idanu na sun ™e™ashe, murza idanu na na ke ko kukan zai zo amma shiru, sai yau na tabbatar da cewa idan ka ga mutum yana wa ta shin hankali kuka to ™aramin ta shin hankali ne, idan babban ya zo neman kukan ake a rasa. Yanzu wanan kayan lefe na ne aka kawo, Mus ab mutumin da na tsana fiye da kowa, na ™i jinin shi fiye da kowa shine ya zama mijina, sai yau zuciyata ta amsa cewar Mus ab ya zama mijina, amma gaba daya da zuciyata ba ta yarda ba, ina cikin Wakin na ji Sallamar Yaya Asma u, a rai na na ce.  Hum Munafuka ita ta shirya kayan kenan. ban ™arashe ba na ji ta shigo Wakina, na kuwa kawar da kai na baya.  Salma Amarya, an kawon kayan lefen ki fa, ki fito ki ga abim arzi™in da mijin ki ya yi.



 Wallahi Yaya Asma u ban ta Sa tunanin haka kike ba, ina ji a jikina ko kowa zai ki farin cikina babu ke a ciki, ko ba dan komai ba, sai dan kasancewar uwar mu Waya uban mu Waya, sanan nice na ke bin ki a haihuwa, amma kin nuna ba haka ba ne, wallahi ba zan ta Sa mantawa da wanan abun da kika yi mun ba. tabbas jikin ta ya yi sanyi, amma kuma ba ta san mai ta yi mun haka ba, zama ta yi gefen gadon sanan ta ce. Salma mai ya faru.



 Mene ma bai faru ba, kin san yadda natsani Mus ab, bana ™aunar Mus ab, amma a ka Waura mun aure da shi, ba zaki iya kare ni ba gaban iyayen mu, ba za ki iya supporting Wina ba, kin zo kina murna ™arshe ma ke ya bawa kuWi kika masa lefe.





 Salma faWamun munanan hali guda uku na Yaya Mus ab, ni kuma zan shige miki gaba wajen an raba auren. shiru na yi, so na ke na faWa ko da za ta tsaya mun Win, amma kuma ban san ta ina zan fara ba.  Yaya ni ba na son sa na tsane shi, kamar yadda ya tsane ni.



 Salma Yaya Mus ab mutumin ™warai ne, mutum ne na kirkine wanda duk macen da ta same shi za ta ji daWi ko da baya son ta, bare kuma ke Salma. Idan tsoron ki ba ya sonki to ki dai na domin Yaya Mus ab ya faWawa ™aunar ki, yana sonki, ya kuma damu da ke, domin kullum sai ya tambaye ni kalal abinda kike so, Sai ya tambaye ni abinda kike so.



 Ni duk ba na so, na tsani Mus ab Wallahi, kuma kullum ™ara tsanar shi na ke.



 Kin haWa kan ki da aiki, idan ma za ki dai na ki dai na, aure ne an riga an Waura, kuma kin san zancen mutuwarsa ma babu.



 Allah ya isa wallahi. na faWa tare da juyawa, sanan ita ma na kudire a rai na na fita sabgarta har ga ba da abada, ta shi ta yi ta fice ni kuma na sake kwantawa, sai dai babu baccin babu kukan.





Kowa ya ga kaya sai ya yaba, domin akwati goma sha shida ne, sai adudu guda uku, komai dai-dai da ni. A Sangaren Hajja aka ajiye kayan, zuwa dare za a dawo da su Sangarenmu kamar yadda a ka yiwa na kowacce. Sadiya ce ta samu Yaya Asma u da ke zaune a falo a can Sangaren Hajja. Yaya Asma u, lamarin Salma yana ™ara gaba, a yanzu ta fita sabgar mu baki Waya sanan muna so zamuyi maganar cocktail da zamu haWa, kayan da zamu sa da adadadin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login