Showing 27001 words to 30000 words out of 62407 words

Chapter 10 - SAKATA COMPLETED WRITING BY SAYYID (LEGENDS PEN).txt

da ita fa?. Abdul ya faWa, da sauri Mus ab ya juyo ya kalleshi. Wanan shime tunanin da nake yi a yanzu haka, amma insha Allahu ba haka ba ne. Da fa kafaWar Mus ab Abdul ya yi, sanan ya ce.  Kar ka damu Man, komai zai zo da sau™i, Salma ba za ta zama babbar damuwa ba, Allah zai shiga lamarin.



 Ina jin kamar ha™™in Salma ne zai bibiye ni.



 kar ka faWi haka, a kwai addu ar iyaye, sanan kuma ka tu na biyayya ka yi, ka san duk mai biyayya bai ta Sa ta shi a ban za. Shiru Mus ab ya yi, zuciyar sa na azalzallashi a kan ya je ya ga Salma, wayarsa ya zaro ya ™ura video Win da ya yi mata ido, kusan minti biyar bai Wauke idonsa a kai ba,



 Yanzu mene abun yi, yaushe za ta tare.



 Su Hajja sun ce, dole sai anyi mata duk wasu al ada da ake yiwa sauran  ya yan da aka aurar, sanan ina tunanin haWe su za ayi da Sadiya, Walida ce ban jim za a haWe da ita, kaman ba ta da tsayayye.



 ka na so ka ce, ba za a bani walidan ba.



 Dan Allah ba na son shiga harkar yara. Mus ab ya faWa yana mai da hankalinshi kan wayar sa.  Kai ai uwar mata ka Wakko. Abdul ya ba shi amsa, Mus ab dai ba kulashi ba, ya ci gaba da abinda yake yi.  Shikenan zanje na nema da kai na.



 To ni dai kar ka sani a lamarinku.



 Daman ai ba zan sa ka ba, yanzu ka gama yin kalal tausayi a nan, soyayyar ™arama yarinya za ta hauka ta ka. Murmushi Mus ab ya yi kawai, shi kuma Abdul ya fice daga Motar.



Kai tsaye Sangarenmu ya nufa, Ummanah na kitcehen tana haWa abincin rana, ta amsa sallaman da yake yi.  Umma ina wuni. Abdul ya faWa, bayan ya zauna a kan kujera.  Lafiya ™alau Abdul, saukar yaushe.



 Jiya da daddare, sai kuma naji abun alheri, to Allah ya sanya alheri.



 Amin amin. Ummanah ta fada, Shiru ya Wanyi na  yan mintina sanan ya ce.  Ummah daman nima wata magana na zo da ita.



 Tom Abdul ina jinka, amma ka tabbatar ba ta shafi Salma ko mus ab ba. girgiza kai ya yi, sanan ya ce.  Tawa bu™atar ce nima.



 Tom, ina jinka. gyaran murya ya yi sanan ya ce.  Ummah daman gani nayi, tun da anyi auren su Mus ab, sanan za a haWe tarewar da bikin Sadiya, mai zai hana abani dama ne nemi Walida, ko Allah xai sa mu fahimci juna, duk sai a had e mu. har cikin ran Ummanah taji mugun dad i, domin da lamarin Walida ta kwana a ran ta, ko azkhar d in ta na safiyar yau ta sa Walida sosai a ciki.  Amma gaskiyya Abdul ka kyauta sosai da sosai, kuma kayi tunani mai kyau, Insha Allahu zaku fahimci juna.



 Bakomai Ummah. ya fad a kan sa a ™asa.  Yanzu dai sun tafi islamiya na san, amma da yamma ka dawo, sai ku tattauna, nima yau zan sami Abban na su da maganar, bayan kun tattauna sai ka turu ayi kawai a huce wajen, Allah ya yi muku albarka, ya baku zuri a ta gari.



 Amin Ummah. ya fad a tare da ta shi ya fice, Mus ab na cikin mota ya ™urawa video na ido yana kallo, ya ri™e wayar da dukkan ™arfinsa kamar wani zai ™wace, a haka har Abdul ya dawo, bayan ya shiga duka Sangarorin hadda na Hajja, ina zaune ya shigo Sangaren Mama, yana wani sunkuyr da kai kamar sabon munafuki, har da mun magana, amma ko kallon arzi™i ban masa ba.



 Babban Yaya zan huce. Kallonsa Mus ab ya yi sanan ya ce.  Babban Yaya a ina?. murmushi ya yi kawai, bai ™ara ce mai komai ba, fitowa Mus ab yayi daga motar ya nufi cikin gida.  Ai gaida Amarya.



 Wai wane sha™iyanci kake ji da shi ne haka Abdul?. Mus ab ya juyo ya tambayeshi.  A sauka lafiya ango, yanzu zanyi announcement a cikin friend's Winmu. banza Mus ab ya yi masa, dan ya rasa gane kan Abdul Win.



Legends pen.



Page 19





Ina zaune a falo na saka indomie a gaba na, ina jiram tayi sanyi na fara ci, dan bana jin zan iya cin wani abu mai nauyi, lokacin Maman ta fita Sangaren Hajja.  Ina Maman?. Na ji muryarsa a kunne na, wani ™ululun abu naji ya tsaya mun a ma™oshi, jin shi kusa da ni ya ™ara Satamun rai, turarensa mai warin akuyoyi ya daki hancina, su ka had u su ka haifar mun da wani mugun yanayi.  Salame magana na ke. kai zo ka ga ba™i wajen zuciyata, ji nayi kamar na kama ™afafunsa na ja su ™asa, ya kife. Na hau kan sa na fara duka.  Ba dake nake ba wai?.



 Mus ab ka matsa daga kusa da ni, kafin na kifar da kai ™asa. Dariya ya yi mai sauti sanan ya ce.  Zaki iya?. wani ™ululun abu na sake ji, ban san san da zuciyata kwashe ni ba, na ja ™afafun amma sai naji su digirgir, kamar wata bishiya, dariya ya sake yi, sanan ya ce.  Sa ke ja. cokali mai yatsu da zanci indomie Win da shi na Wauka, na sai ta kafaWarsa da iya ™arfina na cika masa, dariyar dai ya sake yi, sanan ya ce.  Sai kuma me?.



 Natsane ka Mus ab, na tsane ka, mai son ka ma na tsane shi. Tabbas ya ji kalmar tsanar har cikin zuciyarsa, domin ta shige shi yadda bai yi tsammani ba, jin kalmar ya yi kamar an so ka maaa mashi a ™ahon zuciya, da yasan kalmar da zan faWa mishi kenan, sa tun farko ya barni na kai shi ™asa, ko zanji daWi, ™ila ma hakan yasa nayi murmushi, wanda a yanzu shine abinda yake matu™ar ™auna a tare dani.



 Salma, sake jan ™afafun nawa, zan faWi Wallahi. ya faWa cikin sanyin murya, irin sanyi da ban ta Sa tunanin yana da shi ba, shiru nayi ban ce ko ™ala ba, danni babban abinda ke damuna shine ganinshi kusa da ni, da ba dan kar ya ga gazawa ta ba, dan bar ma sa Wakin zanyi, to amma idan yaga haka, shikenan ko da yaushe haka zai dinga yimun, duk da na ™uddurce cewa, idan an kai ni gidansa, kullum ina Wakin da a ka bani, abinci ma Sai dai na sa Sadiya ta dinga bawa driver din ta yana kawomun kullum, amma a nan bai sa na bar mai Wakin ba.  Kinji Salma, ki ™ara ja wallahi zan faWi.



 To kar ka faWin mana, ni kawai ka matsa daga inda na ke, na tsane ka Mus ab.



 Ya salam, wanan kalmar tsanar ta na shigar masa har zuciya, tana dukan zuciyarshi da ™arfi, kaman ana buga ganga, mai zaiyi wa yarinyar nan ta dai na faWin wanan tsanar, baya son ta. maganar da yake yi kenan a zuciyarsa, ni kuwa na ™ureshi da ido, babu abinda nake gani sai muni a fuskar, har wani kama na ga yanayi da gaggon biri, ga tsinannen turaren sa mai warin akuyoyi, ya addabe ni, ga indomie na nan na shirin yin sanyi.



Hannu na sa na fara tureshi, tare da faWin. Ka matsa ni. kasa matsawa yayi, gaba Waya zuciyarshi ta karye, yana ganin zallan ™iyayya a idanuna. Hannuna na sa gaba Waya na turashi ya yi ™asa, sai dai ya jawo ni mun fadi tare.  Allah ya isa Mus ab, Allah ya gama ka da masifar duka duniya. na fada tare da ta shi, ina jin sabuwar tsanar Mus ab a zuciyata, ga wani sabon salo da ya fito da shi na shiga sabgata, wanda zai ™aramun tsanarsa, ya ™aramata girma da faWi. Bai san ni duk abinda zai sani kusanci da shi, neman tsarin Allah nake da shi ba, amma zai wani fara yimun magana na munafunci.



Indomie na na Wauka, na zauna kan kujera na fara ci, Shi ma ta shi ya yi, ya zauna kan kujerar da ke kallon tawa, ya fara danna wayarsa. Hankali na kwance na ke cin indomie na, bani da wata damuwa ko matsala, domin ni duk girman matsala idan na zo cin abinci a jiye ta nake yi a gefe, dan haka Mus ab bai kai girman matsalal da zai hana ni cin abinci ba, ko kuma ina ci ina tunaninsa.



 Salma ba bismillah. banza nayi dashi kamar banji ba, ba na ciki da kayan iskancin Mus ab, dan na ga neman magana yake, na kulashi ya je ya ce na mai rashin kunya a sake jibgata, bayan yanda nake ji a jikina. Salma kalma Waya a kai na. Wagowa nayi na kalleshi, sanan na ce. na tsane ka.



 Ni kuma ina sonki Salma, ina sonki, so ba ™arami ba, so mara misaltuwa.



 Salma ba bismillah. banza nayi dashi kamar banji ba, ba na ciki da kayan iskancin Mus ab, dan na ga neman magana yake, na kulashi ya je ya ce na mai rashin kunya a sake jibgata, bayan yanda nake ji a jikina. Salma kalma Waya a kai na. Wagowa nayi na kalleshi, sanan na ce. na tsane ka.



 Ni kuma ina sonki Salma, ina sonki, so ba ™arami ba, so mara misaltuwa.



 Lallai Mus ab, ya ™ware a munafurci. Na faWa a rai na, dai dai lokacin kuma Ummanah ta shigo, kallon mu tayi, sanan ta Wauke kai.  Tana nan?.



 Nima yanzu na shigo, ina tambayarta ta mun banza. Mus ab ya bawa Ummanah amsa, yana kallo na ta gefen ido, tare da yi mun dariya.  Ba ki ji ba, ana tambayarki. Ta faWa a tsawace.  Ni yaushe ya tambayeni, Wllahi ™arya yake.



 Salma kin ci ubanki, idan baki sani ba yanzu Mus ab mijinki ne, ba kowace magana da rashin kunya zaki dinga yi masa ba, yanzu mala ikun Allah zasu yi fushi da ke.



 Mai kuma tayi, ita da ba ta huce laifi?. Maman ciki da ta shigo yanzu ta faWa. Rashin kunya take masa. Ummanah ta ba ta amsa.  To wanan ai tsakaninsu ne, mene na shiga.



 Eyh, lallai ne. Ummanah ta fada tare da shigewa dakin Maman ciki, bin ta tayi a baya cikin Wakin. Ganin haka yasa na fi ce, shima Mus ab Win ya biyo ni.  Salame, ina zaki?. Banza nayi masa, dan bai kai na kula shi ba, bare kuma na bashi amsa.  Karfa ki fita. juyowa nayi na kalleshi, sanan na ce.  Sai na fita, banza kawai. Murmushi ya yi tare da bin bayana, ni kuma na fice zuwa Sangaren Hajja.



Tana zaune kan kujera na shigo babu ko sallama, faWawa nayi kanta tare da fashewa da kuka.  Innullahi, wacece wanan haka. kukan na ci gaba da yi ba tare da na ce ma ta ko ™ala ba, har Mus ab Win ya shigo, ganin shi ya sa Hajja cewa.  Mai kuma Ka yi ma ta?.



 Ni kam mai zan ma ta Hajja, sai dai ki tambayeta mai ta yi mun dai.



 Ni Hajja kice ya dai na zuwa inda nake, ya kyale ni, yayi nesa dani.



 Eyh, lallai ne Salame, lallai ba ki da hankali, mijin na ki zaki ce ya yi ne sa da ke, wai ni yarinyar nan menene a kan ki. Kukan na ci gaba da yi, dan ba zan iya da hukuncin son zuciya da Hajja ke yi a ko yaushe ba, haka na gama Kuka na, na tafi Wakin baccinta na kwanta. Da ina Sangarenmu babu wanda ya isa ya takuramun haka Gaskiyya Mus'ab ya cuceni." Haka na kwanta raina a Sace ina ta juye-juye kan gado, sai dab da sallan magariba na mi™e, Hajja ce ka Wai zaune a falon shi ya fice, ban ko kalli inda take ba nima na fice, ina jin ta tana cewa."Kyaji da shi, azababbiya."



Legend s pen



Page 20.





Hanyar Sangarenmu na nufa, sai dai kuma tunawa da nayi bani da wani hurumi da Sangaren yasa na canja tafiyata zuwa Sangaren Alhaji ™arami, Anty na cikin kitchen ta amsa sallama ta, sanan ta Wora da faWin. "Wa nake gani kamar amaryar Mus'ab." juyawa nayi na kalli baya, ko ni da wata mu ka shigo. Dan ni har ga Allah na manta da wani auren Mus'ab a kai na. "Kin ci gidanku Salame, mai kike juyawa gani?."



"Matar Mus'ab Win man.." sai kuma na tuna cewar ni Win ce matar Mus'ab Win, dariya tayi daga cikin kitchen Win, dan ta fahimci abinda ya faru, Wakin Sadiya na huce, kamar yadda nayi hasashe tana zaune tana faman wayar, Allah ya jarabci Sadiya da mugun son waya, sai suyi waya da Sadeeq sau 20 a rana Waya ko gajiya ba sa yi.



Zama nayi kan kujera, tana wayar ina sauraronta. Daga nan kuma na faWa duniyar tunanin kai na. "Allah sarki ni, an raba ni da wanda nake ™auna, dai-dai lokacin da na fara jin daWin soyayya, an haWa ni da wanda na tsana, wanda ya tsane ni, iyayena sun watsar da ni, sun nuna mun ni ba 'yar gata ba ce, ni ba 'yar da ake so ba ce, za'a tura ni gidan namiji babu gata babu soyayyar iyaye, a haka namiji zai karSe ni a matsayin hula™antacciya, mara gata, ta ina shima zai mutun ta ni, ta ina zai ga daraja ta." hawaye ne su ka fara zuba a kunci na, ba tare da na sani ba. Sadiya da ke waya ce ta kalli yadda nake lake nani tare da zubar da hawaye, katse wayarta-ta ta yi ta taso inda na ke, sai kawai ji nayi an dafa kafaWuna tare da faWin.



 Salma, kiyi ha™uri ki dai na wanan kukan babu abinda zai miki, iyayen mu sun ga ma yanke hukuncin su, kuma har sun aiwatar, kiyi ha™uri kiyi biyayya, mu du ka mun san bakya son Yaya Mus ab, shima baya son ki, amma Wumin ™addara ya shiga rayuwarku, kuma ba ku san mai Allah ya tanadar ba.





 Amma Sadiya shikenan iyayena sun nuna bani da gata, bani da daraja?, haka za a kai ni gidan miji a hula™ance, miji irin Mus ab da ba shi da mutunci?.



 Salma waya gaya miki haka, babban gata da iyayenki su kayi miki tun zuwan ki duniya, su ka baki ilimi da tarbiya, su ka aurar da ke. Tsaya kiji Mus ab fa Wan gida ne, wallahi ba isa ya yi wani abu dan ya cutar da ke ba, sai yanda kika dama zakiyi.



 Sadiya, ni fa ba na so Mus ab ya dinga zuwa inda nake kwata-kwata, wallahi ko iska iri daya ba na son mu dinga sha™a da Mus ab.



 To ai kin san ba zuwa zaiyi ba, ba zai zo inda kike ba.



 Waya faWa miki, Wan iska ne fa, Wazu har da jawo ni jikinsa. na faWa ina tsartar da yawo. Ubanki Salma, mijin naki kike cewa haka?.



 Allah ya tsare, wallahi Mus ab ba zai ta Sa zama mijina ba, sai da na gawa ta. ba ta kai ga buWe baki ba Walida ta shigo da mugun gudu tana dariya, matsawa nayi gudun kar ta faWa kai na, tare da jan tsaki, ita kam ba tabi ta kaina ba, sabida farin cikin da takeyi.  Albishirinki. ta faWa tana kallon Sadiya alamun da ita ta ke.  Goro fari ™al-™al.



 Ni ma na kusa aure, tare da ku zan bar gidan Galadima. har cikin rai na naji ma ta daWi, amma ganin yadda ta yi banza da ni, ya sa nima nayi banza da ita.  Kai naji daWi sosai da sosai, waye a cikinsu. girgiza kai tayi sanan ta ce.  Ina dawo daga islamiya a ka ce Umma na kira na, ina zuwa ta ce na je nayi wanka na shirya na zo, aiuwa na je na shirya na dawo, ta ce mun ba™o zanyi, idan mun fahimci juna shikenan, kin san waye ba™on?. Ba sadiya ka Wai ba, nima da ba ni ake bawa labarin ba na matsu na ji.  Waye ne, ke matsalal ki gutsira zan ce.



 Uhm, Yaya Abdul abokin Yaya Mus ab. Tsaki na ja a fili, duk uwar Warin, ni na tsane Mus ab na tsani abokansa.  Kai Alhmdulillah, amma naji daWi sosai, ai Yaya Abdul mutumin kirki ne sosai. Sadiya ta faWa, dan son kawar da tsakin sa na yi.  Na gode sosai da sosai, daman ai na san ke zakiyi farin ciki, dan ke baki da zuciyar ba™in ciki. Gaskiyya maganar Walida ta shige ni, tana nufin nj ba™in ciki nake mata, mai zan yi wa ba™in ciki a gayyar Mus ab, idan ma na ™yale ta ai ta ci banza wallahi.



Mi™ewa nayi tare da zuwa inda take, na tsaya ™i™am a kan ta, ban ma san ta inda zan fara ba, ji nake kamar na rufe ta da duka. Sadiya ce ta taso zuwa inda mu ke tare da faWin.  A a faaa, Salma ki koma inda kike.



 Kyale ni Sadiya, wallahi sai na yiwa yarinyar nan mugun duka, ban da hauka ma irin na ta menene abun ba™in ciki a Abdul,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login