Showing 45001 words to 48000 words out of 197906 words

Chapter 16 - GABA KURA BOOK COMPLETE BY SADNAF.txt

Sadnaf   

02 Nov 2025

4557

kullum tazo bacci sai tayi kukan rashin ta taji muryar ma Siyaman a kunnenta

Bata tab'a kwanciya ba tayi mafarki da Siyama ba.

Haka bata tab'a wuni bata yi tunanin ganin Siyama ta dawo gidan ba duk da sun tashi sun dawo wani unguwar.

Yanzu Hisham shi kadai ne Wanda take gani taji dadi a zuciyarta duk da namiji ne haka ta shakku dashi su hadu su koka halin da suke ciki.

Ya tab'a furta Mata zai kashe Balaraba inda ta balain tsorata,yadda ta daga Hankalin ta yasa shi ce mata da wasa yake.

Inda tace kar ya Kara irin wanan tunanin taya zai kashe Balaraba.

Bai Kara nuna mata komai ba,Ashe Yana da wanan kudiran a ransa

Kila tsorata yayi da abinda ya aikata shi yasa ya gudu bai Kara dawowa ba.


Fadar damuwar da take ciki b'ata bakine dan ba zata so Hisham da shi kadai ne dan uwanta daya rage mata ace shi ma ta neme shi ta rasa ba.

Tana Jin rantsuwar da Balaraba ke ta sha na kulle Hisham daga dawowar ta

Mutuwar da ta tsallaka da baya bai zame mata ishara ba.

Haka ta ringa neman Hisham akan zata kulle shi.

Inda su Kuma suka ringa neman sa dan su san halin da yake ciki.

Ishama har da dan zazzabinta sai da taga halin da take ciki na tsananin damuwa na tab'a Jafar ta fara dan kwantar da hankalinta.

Dan a yadda Jafar bashi da cikakiyar lafiya ba zata so wani Abu da zai daga masa hankali ba


Jafar kuwa a zuwa yanzu addu'a kawai yake yiwa yayansa a duk inda suke bai tab'a ji a jikinsa wai Siyama mutuwa tayi ba kawai addu'ar da yake Allah ya kareta a duk inda take yasa tana hannu na gari.

A yanzu gani yake duk shine jefa yayansa a cikin damuwa dan da bai saki kudirat da shi Kansa bai San mai ya hau Kansa ya saketa ba da yanzu Koda Dadi ko ba Dadi suna tare.

Da ace da yaran ta tafi da kila duk kansu suna tare da ita koman daren dadewa tasan zata sa yaran su neme shi.

Gashi Hisham dashi ne dansa daya tilo namiji shi ma ya bace a Karamin shekarunsa

Da addu'a kawai zai bi su biyun dan idan har rabuwarsu da Balaraba shine zai zame musu Alheri Yana addu'a Allah yasa da su da duk wani alkhairi.


Wanan shine kaddararsa a yanzu addu'ar da yake kullum bai wuce yaga Ishama ta gama secondary school ta samu miji tayi Aure ba.

Dan tana balain bashi tausayi har bacci baya iya yi daddare Balaraba aiki kawai take jibga mata duk da larurar kafar da take fama dashi

Ta zama cikakiyar budurwa da ya kamata ace tana killace a cikin gida.

Amma Balaraba saboda fin karfinsa da tayi haka take sa ta talla a k'ofar gida da sunan idan ba tayi ba mai zasu ci.

Yana ganin yadda Ishama ke cikin tsananin damuwa da yasan hakan baya rasa nasaba da Siyama da Hisham da ta rasa ta zama ita kadai.

Yau ma Yana Jin muryar samari a k'ofar gidansa dan tun kafin ma ta fita soya waina suke cika gidan yasan ba dadin wainar fulawa ke sawa su zo ba.

Wani kudurin daban ke kawo su wajen ta.

Fadar bakin cikin da yake ciki bata bakine dan damuwar da yake ciki yasa Ishama ta ke k'ok'arin danne nata damuwar da nuna masa ba abun damuwa bane dan tana yiwa Balaraba talla tunda sai tayi zasu ci abinci a gidan.

Rufe idonsa kawai yayi Yana k'ok'arin hana Kansa tunani Sam ba irin rayuwar da ya so yayi da yayansa ba kenan

Allah yasan yaci burika rayuwa da yayansa da mahaifiyarsu.

Bai San Balaraba zata zama silar da iyalinsa zasu watse ba


Sunan sa da Balaraba ta kira yasa shi Bud'e idonsa har lokacin Yana Jiyo muryar samari a k'ofar gidan

"Shagari fa sun ce zasu turo ran asabar akan Auren Ishama dan shekaranjiya da matar Mai gari ta kirani nace Mata ka yadda zaka basu ita.


Ni har kudade ma wallahi na karba akan Ishama na biya kudaden da wanan dan iskan dan naka ya kwashe na Yan adashi"


"Balaraba naga dai ni na haifi Ishama bake kika haifa min ita ba ko,ki bari idan kin haifi yarki ki d'auke ta ki bawa shagari Amma ni Yata ba zata auri shagari ba Kuma ba ruwana da wani kudin su da kika karba muguwa azzaluma ba zan tab'a yafe miki tarwatsa min farin ciki da kika yi ba Balaraba"


"Magana kadan sai kamin gori akan haihuwa ko abu kadan Jafar sai ka goranta min ka nuna min bani na haifi Ishama ba toh ya ma kyau shagari dai bai tab'a neman abu ya rasa ba idan baka bashi aurenta ta cikin kwanciyar hankali ba ka bashi ta karfin tuwo kama samu zaa auri Ishaman da take gurguwa kamar Dan gidan mai gari ka tsaya wani surutu sai kace wata Yar gwal mtsss"


Ta tashi ta shige dakinta

Dan a yanzu ta samu abinda take so Siyama nacan kila ta zama magajiyar karuwai tunda tun tana karama tasan taje Madu ya kwakuleta ai tasan yanzu kam sai Abunda Hali yayi.

Hisham kuwa duk da ta tsallaka rijiya da baya so yayi ya kasheta


Taji dadin guduwar da yayi dan dama zamansa a gidan ma barazana zai zame mata sai Kuma ya saukaka mata ya gudu da Kansa.

Yanzu kuwa idan ta samu shagari ya Auri Ishamar shikenan duk ta samu cikar burinta sai ya zama daga ita sai Jafar a gidan abinda dama take so kenan.

Ishama

A b'oye take fito da hijabi yanzu ta saka dan ba iya shagari ke Kai Mata hannu kirjinta ba har da wasu samarin masu zuwa siyan wainar fulawa

Duk wanan abin dauriya kawai take dan bata so ta jefa Jafar a cikin damuwa.

Shagari kuwa ba zata iya kirga adadin Marin da yake Sha a hannunta ba dan ta k'arfi da yaji yake kawo hannunsa jikinta.

A yanzu ta Kai ba iya k'ofar gidan yake zuwa ba har makaranta yake binta idan an taso.

Ta rasa yadda za tayi dashi.

Ko a yanzu Yana zuwa da abokanansa sauran samarin suka watse

Bata ko kalle shi ba ta cigaba da soya wainar ta.

Inda ya zauna ya fara magana Yana "Amaryata nan da sati biyu,wane shiri kike mana ne a auren namu"?

Ya dauki waina daya ya dunkulle yasa a bakinsa

Ishama bata ko kalle shi ba ta cigaba da abinda take dan bata ma yiwa shagari kallon mai hankali"

Idan zai cinye wainar ma duka bata magana dan tasan Yana bawa Balaraba kudi.

Kuma Balaraba idan tasan shi ne ya cinye wainar bata magana

"Wai ya Ina ta miki magana kina shareni ne"?

Ya Kai hannunsa dan ya dago habarta

Ishama ta janye fuskarta da sauri ta watsa masa wani mugun Kallo tana "Shagari ka rabu dani shagari ka fita a harkata"

"Taya zan fita a harkar ki bayan auren ki zanyi ke wai dan ma kin Samu Ina lallabaki dan ma kin Samu Ina sanki kinsan idan nayi niyyar samunki ta k'arfi wallahi a daren nan sai na same ki"

Ishama mik'ewa tayi ta sauke kaskon dan ta gama soya wainar.

Ba zata tsaya sauraran Shagarin da yake a buge ba.

Sai dai ko data nufi cikin gidan da abuabuwan da tayi amfani dasu da Jan kafa tare mata hanyar shiga gidan yayi.

Duk yadda taso ta shiga gidan haka ya hana ta Yana daga murya akan ba zata shiga ciki ba shi zance yazo wajenta

Maganarsa tasa Balaraba fitowa tana "Hayaniyar me nake ji hakane"?

"Yauwa gwara da kika fito yarinya nan wulakantani kawai take ni kam na gaji ma ya muke ciki ran asabar din ya yadda zai bani aurenta ko sai na biyo masa ta bayan gida"


Ishama kallon shagari tayi da taji maganar da ya fito daga bakin sa dan da dukan alamu Jafar yake nufin zai biyo wa ta ba bayan gida.

Shagari mugu ne na karshe har bata San ma matsayin da zata ajiye shi ba.

Ya yanki mutum da wuka ba wahala yake masa ba

Shagari mutum ne gaggarare ko kulle shi aka yi sai ya fito Mahaifiyar sa nada kudi ba Kuma tasan laifinsa kusan kamar Yana da daurin gindin duk wani iskancin da yake yi.

Balaraba wani kallo ta watsa wa Ishama tana ta shiga ciki mana tsayuwar Mai ta tsaya yi.

Shagari kuwa yayi saurin dakatar da Balaraba Yana "Ba sai ta shiga ciki ba nafi so muyi magana a gabanta tasan cewar ba wasa ne ya kawo ni ba ya yadda zai bani aurenta ko bai yadda ba"?

"Bai yadda ba gaskiya maganar da nake so na ma kenan akan ko Mai gari zaka fadawa ya Aiko a kira shi"


"Duk ba sai ta kaini da gayawa Mai gari ba nidai ban tab'a neman Abu na rasa ba,bana so na lalata wa yarinyar nan rayuwa shi yasa nake so na aureta amma wallahi da ba haka ba da tuni na samu abinda nake so ke dai yanzu ki koma ciki zanyi magana da ita idan har bayan munyi maganar da ita bata yadda ba ni sai na biyo ta bayan gidan.

Balaraba ciki ta koma tana Jin dadi a ranta dan tasan shagari sai ya auri Ishama ko Jafar naso ko baya so.

Haka ta zauna a tsakar gidan tana Jin wani nishadi na shigarta.

Wajen Rabin awa a tsakani sai ga Ishama ta shigo fuskarta a kumbure saboda kukan da ta sha.

Daki ta shige batare da ta sake fitowa ba.

Jafar kuwa ganin har an kira sallah Isha bata fito kamar yadda ta Saba ba yasa ya hau kwalla Mata kira dan idan har aka yi sallah Isha haka zata fito ta zauna a kusa dashi.

Koda ba hira zasu yi ba

Koda ta fito Kallo daya ya Mata ya gane tana cikin damuwa.

Ba tambayar da bai mata akan abinda ya sata cikin damuwa ba tak'i fada masa

Dama ba fada masa za tayi ba ya sani tana da zurfin ciki da shanye damuwa shi yasa yake balain tausayinta yanzu haka Balaraba ce ta mata wani abun.


A haka Ishama ta danyi Karamin zazzabinta ranar asabar ta kulle a daki.

Wajen karfe goma Sha daya sai gashi Mai gari ya Aiko da mutane.

Jafar da shap bai san ma da zuwan su ba haka ya tarbe su Yana Dan cije lebbe saboda kwana biyun nan kirjinsa ya matsa masa da ciwo rashin kudi yasa ya ma kasa zuwa asibiti.

Sai da suka gama gaisawa ya gane wai auren Ishama aka zo nema.

Fadar mamakin da ya rufe shi bata bakine dan bai kawo Balaraba zata iya ce musu suzo bayan yace mata ba zai bawa shagari auren Ishama ba.

Ganin duk dattijai ne yasa ya fara basu hakuri da Ishama na da Wanda zata aura suyi hakuri ba zai iya mata auren dole ba.

Sai dai budar bakinsu sai cewa suka yi ai Ishamar ce tace wa Shagarin suzo su same shi.

A San ya karyata su ya hau Kiran Ishama.

Ishama da dogon hijabinta ta fito idonta jawur kamar an watsa mata borkono tana zuwa ta zube a kasa ta hau gaishe su.

Sai da suka amsa

Jafar ya tambayeta akan ko itace tace shagari ya turo manyansa wajensa.

Ishama tayi kasa da kanta ta gyada masa Kai

Jafar kuwa kamar ta soka masa kibiya haka yaji

Cikin rawar murya ya Kara tambayar Ishaman akan ita tace shagari ya turo manyansa.

Ta Kara gyada masa Kai.

Bai iya magana ba dan sai ya rasa mai zai ce ma dan da dukan alamu wani abun balaraba tayi wa Ishama take so ta karbi auren shagari ta k'arfi da yaji.

Hakuri ya bawa wayanda Mai garin ya Aiko akan su dawo nan da jibi

Da haka suka yi sallama suka fice daga gidan.

Sai da yaga sun fita ya nufi dakin Ishama Yana Jin kamar kirjinsa ya fado Dan azaba kafin ya Isa k'ofar dakin Ishama ya zube a kasa ya hau aman jini.

Siyama

A ranar har na kwana na kasa hade maganar saleem dan gidan Aunty Hajiya dan kamar dai wani mugun abun Aunty ke yi yake mata nasiha akan ta daina.

Wacce yarinya saleem din ke magana akan zaa lalata ni zaa lalata ko wata.?

Na duba ta hanga banga ga wani mugun abun da Hajiya Aunty ke yi da zai Saka na mata zargin ko tana da niyyar yimin wani Abu na mugunta ba

Har ga Allah Aunty Hajiya tana da balain kirki ko itace ta haifeni iya kulawar da zata bani kenan.


Ganin ina neman takura kaina da tunani maganar da saleem yayi da Aunty Hajiya yasa na watsar da Abun a Raina.

Haka na cigaba da zuwa makaranta zan iya cewa bani da matsalar komai

Tun daga Kuma ranar ban kara ganin saleem yazo gaisheta ba haka kawai ya tsaya min a rai.

A yau na a shirya tsaf dan na tafi makaranta.

Koda na fito ban ga Aunty Hajiya a Palo ba hakane yasa na nufi dakinta dan na gaisheta kafin na wuce makarantar kamar yadda na Saba.

A hankali na tura k'ofar dakinta

Inda na tarar da ita a gaban mudubi da towel a daure a kirjinta da alama daga wanka ta fito.

Shigowar ta yasa ta sakar min murmurshi tana "Siyam an fito zaa tafi"

Murmushin da tamin na mayar mata na karasa wajenta na rungumeta kamar yadda na Saba dan sai da ta nuna min bacin ranta sosai na daina zubewa a kasa wajen gaisheta.

Gam naji ta rungumeni kamar ba zata sakeni ba.

Inda ni Kuma na dan fara k'ok'arin raba jikina da nata

Hakan da ta gani yasa ta cikani tana

"Siyam dan shafa min Mai a bayana da kirjina kafin ki tafi"

Toh nace Mata na ajiye flask din hannuna

Inda ta sauke towel din daga kirjinta tayi kasa dashi gabad'aya.

Tsintar jikina nayi da rawa da hannuna.

Na d'auka zata bar towel din ne a kirjinta ta dan zamar dashi na shafa mata Mai a bayanta.

A hankali na Lakota man ta lumshe idonta dana saci kallonta hannuna na rawa na hau shafa mata man a gadon bayan ta hannuna na rawa


Ina gama shafa mata na bayan ta Bude idonta ta sauke a kaina ta mudubin dake gabanta tana "zagayo ki shafamin a kirjina"

Duk abinan na kasa kallon ta ta mudubi wai dan kar ta duaka kare mata Kallo nake tunda ba kaya a jikinta.

Kasa motsawa nayi Ina tunanin ta yadda zan shafa mata Mai a kirjinta inda sai da ta sake min magana na Lakota man hannuna ba balain rawa.

A madadin na shafa mata a kirjinta sai na hau shafa mata a wajen wuyanta

Ta lumshe idonta nidai duk a rude nake.

Haka nayi saurin cire hannuna dan kar na tab'a kirjinta.

Cikin rawar murya nace "bari naje kar nayi latti"

Na dauki flask din da na ajiye a kasa nayi waje da sauri

Ina zuwa bakin k'ofa ta kira sunana na juya na kalleta tace "Siyam yau a dakin nan zaki kwana bana Jin dadi sosai".

"Toh Aunty Hajiya sai na dawo"

Nace da saurina na fice Ina Jin kirjina na bugun tara Tara.

Har nayi nisa da gidan na kasa gane Mai yasa Aunty Hajiya yau zata ce na shafa mata Mai.

Na Sha kwanan da zai sadani da titi kenan.

Naga Saleem danta a jingine a jikin wani machine.

A rude na gaishe shi Ina shirn wuce shi.

Ya kirani da "Ke dawo nan tambaya zan Miki"????.....


*Aunty Zee mom mujahid katsina*
*PROMO!PROMO!PROMO*

*Lokacin da kuke ta jira yazo insha Allah nakawo maku kayayyakina as promo duk dan kuciga ba da gwada wa* *kuduba Zakuga promo price*
*Aunty Zee MOM MUJAHID KATSINA*
*08162859027*
*kayan mata kala kala masu inganci Wanda Inkikasha saikin dawo da yardar Allah*
*ALHAMDULILLAH MUNKAWO MAKU MAGUNGUNA NA GARGAJIYA MAGANIN CIWON SUGAR MAI DAI DAITA SUGAR AJIKI CIKIN IKON ALLAH ANA RABUWA DASHI KUNA AMFANI DASHI KUNA TEST*

*MAGANIN CIWON HANTA WATO HEPATITIS CIKIN YARDAR ALLAH ZA A RABU DASHI ZAKISHA TSAWON SATI 2 IDAN KINYI SATI 2 DAGA MA SHA KIJE ASIBITI AYI TEST*

*MAGANIN CIWON QODA KUNYI MAGANIN SHIRU KUKEJI ALHAMDULILLAH GA MAGANI ANZO MAKU DASHI INSHA ALLAH ZA A DACE IN ANGAMA SHA AJE ASIBITI AYI TEST ALLAH YABAMU LAFIYA*
*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYIN KASHI CIWON BAYA CIWON KAFA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA WARIN GABA KURAJEN GABA KURAJEN JIKI KAIKAYIN JIKI RASHIN HAIHUWA BASUR MAI TSIRO CIKIN IKON ALLAH ZAIMAGANCE MAKI/MAKA ZAKIJI DADIN MAGANIN SANYINNAN SOSAI A BANGAREN GYARAN AURE BA A MAGANA DAN ZAI SAUKAR MAKI DA NI IMA ZAKI JI SHA AWA KODA SHA AWARKI TA DAUKE ZATA DAWO KIJI KE KIKE MARMARIN ABAR KEDAI KINEMI AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
*4500* *promo price 3k*


*MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA* *JIKINKI NONUWA ZASU CIKO SOSAI ANMA BANCE ZASU TSAYABA WANNAN MAGANI ANGWADA ANDACE HANZARTA KI MALLAKI NAKI YAR UWA 8K* *promo price 5k*
*TAREDA MAGANIN CIRE TUMBI DUK INDA KIKAI KAMAR KIN KUSA HAIHUWA AITA TAMBAYAR KI WATA NAWA IDAN KINSHIGA MATE KIZAMA KAMAR BABARSU DAN ALLAH KIZO KIJARABA 7k*promo price 3500 *INA AIKAYA KOWANI GARI DA YARDAR ALLAH INBAKI SHIRYA BA KIBARI KI SHIRYA SAI KUNZO NAGODE KAYAN* *AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
*KI TUNTUBENI A WANNAN LAYIN*
*08162859027*
6/25/24, 10:42 - SADNAF: MATAN GIRMA MATA MASU AJI

MACEN DA TA SAN KANTA ITACE TAKE GYARA

A&Z COLLECTION TA KARA DAWO MUKU DA ZAFINTA MASOYA KAYANMU.

A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN KAYAN GYARAN FATA,GYARAN JIKI CIKI DA WAJE MAI DA TSOHUWA YARINYA WANAN KARON A&Z TA SHIRYA TSAF DAN TA GYARA AURE GYARA BUDURWA,GYARA MATAR AURE,HAR DA BAZAWARA.

Wa.me/2349037870422

A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN SUPPLEMENT KALA KALA

HAJIYATA IDAN KINA DA KYAU KI KARA DA WANKA GYARA DUNIYA NE A YANZU AN BARMU A BAYA KARKI SAKE DA KURUCIYARKI KI JERA DA SAARKI A RINGA MIKI KALLON TSOHUWA SABODA RASHIN GYARA.

SUMA WAYANDA KUKE GANI SUKE BAKU SHA'AWA SUMA FA BA ZAMA SUKA YI BA DAGEWA SU KAYI DA GYARA.

KUMA A YANZU AN YI ITIKAFIN BA ABINDA ZAI GYARAKI YA DAWO MIKI DA KURUCIYARKI KIYI CAS CAS GWANIN SHA'AWA SAMA DA SUPPLEMENT 💃💃💃💃

TO KE KUWA ME KIKE JIRA❓KO KIN FI SON MAI GIDA KO SAURAYINKI YA SHAGALA DA KALLON MATAN TIK TOK DA BASU FIKI DA KOMAI BA SAI GYARA👌👌

WAI SHIN MENENE MA SUPPLEMENT? SUPPLEMENT WANI NAU'IN MAGUNGUNA NE DA AKE HADAWA DA GANYAYAKI WASU ITATTUWA WASU KUMA SPICES A MAIDA SU CAPSULES WASU PILLS WASU SOFT GEL DAN SU MANA SAUKIN AMFANI.

MISALI ROYAL

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login