Showing 147001 words to 150000 words out of 197906 words

Chapter 50 - GABA KURA BOOK COMPLETE BY SADNAF.txt

Sadnaf   

02 Nov 2025

4552

inganci Wanda Inkikasha saikin dawo da yardar Allah*
*ALHAMDULILLAH MUNKAWO MAKU MAGUNGUNA NA GARGAJIYA MAGANIN CIWON SUGAR MAI DAI DAITA SUGAR AJIKI CIKIN IKON ALLAH ANA RABUWA DASHI KUNA AMFANI DASHI KUNA TEST*

*MAGANIN CIWON HANTA WATO HEPATITIS CIKIN YARDAR ALLAH ZA A RABU DASHI ZAKISHA TSAWON SATI 2 IDAN KINYI SATI 2 DAGA MA SHA KIJE ASIBITI AYI TEST*

*MAGANIN CIWON QODA KUNYI MAGANIN SHIRU KUKEJI ALHAMDULILLAH GA MAGANI ANZO MAKU DASHI INSHA ALLAH ZA A DACE IN ANGAMA SHA AJE ASIBITI AYI TEST ALLAH YABAMU LAFIYA*
*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYIN KASHI CIWON BAYA CIWON KAFA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA WARIN GABA KURAJEN GABA KURAJEN JIKI KAIKAYIN JIKI RASHIN HAIHUWA BASUR MAI TSIRO CIKIN IKON ALLAH ZAIMAGANCE MAKI/MAKA ZAKIJI DADIN MAGANIN SANYINNAN SOSAI A BANGAREN GYARAN AURE BA A MAGANA DAN ZAI SAUKAR MAKI DA NI IMA ZAKI JI SHA AWA KODA SHA AWARKI TA DAUKE ZATA DAWO KIJI KE KIKE MARMARIN ABAR KEDAI KINEMI AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
*4k* *promo price 2500*


*MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA* *JIKINKI NONUWA ZASU CIKO SOSAI ANMA BANCE ZASU TSAYABA WANNAN MAGANI ANGWADA ANDACE HANZARTA KI MALLAKI NAKI YAR UWA 8K* *promo price 4k*
*TAREDA MAGANIN CIRE TUMBI DUK INDA KIKAI KAMAR KIN KUSA HAIHUWA AITA TAMBAYAR KI WATA NAWA IDAN KINSHIGA MATE KIZAMA KAMAR BABARSU DAN ALLAH KIZO KIJARABA 7k*promo price 3500 *INA AIKAYA KOWANI GARI DA YARDAR ALLAH INBAKI SHIRYA BA KIBARI KI SHIRYA SAI KUNZO NAGODE KAYAN* *AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
*KI TUNTUBENI A WANNAN LAYIN*
*08162859027*
[7/9, 22:43] SADNAF: MATAN GIRMA MATA MASU AJI

MACEN DA TA SAN KANTA ITACE TAKE GYARA

A&Z COLLECTION TA KARA DAWO MUKU DA ZAFINTA MASOYA KAYANMU.

A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN KAYAN GYARAN FATA,GYARAN JIKI CIKI DA WAJE MAI DA TSOHUWA YARINYA WANAN KARON A&Z TA SHIRYA TSAF DAN TA GYARA AURE GYARA BUDURWA,GYARA MATAR AURE,HAR DA BAZAWARA.

Wa.me/2349037870422

A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN SUPPLEMENT KALA KALA

HAJIYATA IDAN KINA DA KYAU KI KARA DA WANKA GYARA DUNIYA NE A YANZU AN BARMU A BAYA KARKI SAKE DA KURUCIYARKI KI JERA DA SAARKI A RINGA MIKI KALLON TSOHUWA SABODA RASHIN GYARA.

SUMA WAYANDA KUKE GANI SUKE BAKU SHA'AWA SUMA FA BA ZAMA SUKA YI BA DAGEWA SU KAYI DA GYARA.

KUMA A YANZU AN YI ITIKAFIN BA ABINDA ZAI GYARAKI YA DAWO MIKI DA KURUCIYARKI KIYI CAS CAS GWANIN SHA'AWA SAMA DA SUPPLEMENT ????

TO KE KUWA ME KIKE JIRA?KO KIN FI SON MAI GIDA KO SAURAYINKI YA SHAGALA DA KALLON MATAN TIK TOK DA BASU FIKI DA KOMAI BA SAI GYARA??

WAI SHIN MENENE MA SUPPLEMENT? SUPPLEMENT WANI NAU'IN MAGUNGUNA NE DA AKE HADAWA DA GANYAYAKI WASU ITATTUWA WASU KUMA SPICES A MAIDA SU CAPSULES WASU PILLS WASU SOFT GEL DAN SU MANA SAUKIN AMFANI.

MISALI ROYAL JELLY DA FARIN ZUMA MAI SAKA AKE YINTA.

UlTIMATE MACA SHI KUMA DA MACCA ROOT ITACE NE AMIRNA AKE YINTA

WASU KUMA DA ITACEN KANINFARI,WASU DA KIMBA DUK AKE YINSA.

INA WANDA BATA SO TAYI FARI TAS?

INA WACCE KUMA FARIN TAKE SO AMMA BA IRIN NA BLEACHING BA FARI TAKE SO TAYI IRIN NA YAN GAYU WAYANDA HUTU YA RATSA SU?

INA MACEN DA TAKE SO TA YAKI SANYIN DAYA HANA TA SAKAT?


INA MACEN DA TAKE SO TA GIGITA OGA?

MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI?

TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN ??KIBA ME KYAU ZATASAKI TA YANDA BAWANDA YA ISA YA GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA??


MUNA DA NA???

NA BREAST

NA HIPS

HADIN AMARYA

HADIN MAI JEGO

NA RAGE KIB'A

NASA KIB'A

NA GASHI

NA NANKARWA

NA KARIN NI'IMA

DAMA SAURANSU??

HAJIYA DUK NA ABINDA KIKE SO KAWAI KI MANA MAGANA TA NAN???
KIRA KO WATSAPP
09037870422


KUMA KAYAN MU A FARASHIN SARI MUKE BAYARWA

ALHAMDULILLAH DUK WANDA YAJI PRICE DIN KAYAN MU ZAIYI FARIN CIKI MUSAMMAN WANDA SUKA SAN KUDINSU DA YADDA AKE SAI DAWA

MUNA NAN A GARIN KANO RIJIYAR ZAKI MUNA TURA KAYAN MU KO'INA CIKIN AMINCI??

MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI?

TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN ??KIBA ME KYAU TA YANDA BAWANDA ZAI GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA??



IN DEDICATION TO BBG

*WANAN NOVEL DIN NA KUDINE KIJI TSORON ALLAH KARKI MIN SHARING KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN BANA KALLONKI ALLAH NA KALLONKI DASHI ZAN BARKI HAKKI DAI BA WASA BANE BA IDAN KINA SO KI BIYA 500 INSTEAD OF 700 ZUWA GA WANAN ACCT DIN 0078986629 STERLING BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN A WANAN LAYIN 08033719070 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA LAYIN NAN 08033719070 KO TA WANAN LAYIN 08068484400 KU SHA KARATU CIKIN AMINCI AMMA HAR GA ALLAH DUK WACCE INA POSTING TA FITAR MIN NA BARTA DA RABBI YA MIN SAKAYYA YAN NIGER KUMA KIYIWA LAYIN NAN MAGANA*

*GB KR*

*Page 46*


Hajiya Shagali

Yan uwanta da suka dage mata da magiya yasa ta hakura akan zata saurari dangin Auwal Amma ban da haka bata so bi ta kansu ba dan Saleem kawai ne ya hadasu in Banda haka ko a hanya bata fatan ta hadu da wani Wanda ya danganci Auwal


Shirye shiryen tarb'ar su kawai suka ringayi

Inda ita kuma ta zauna zaman jiran zuwan Saleem Dan so take itama ta nuna masa nata dangin ya gansu


Tun kafin su iso Saleem ya kirata a waya akan sun taho.

Hakane yasa ta fito Palo ta zauna


Koda suka iso bata motsa ba tana Jin suna gaishe gaishe a tsakar gida.

Yan uwanta nata murna ganin Saleem

Tana Jin sadda suka tambayi inda take inda aka nuna musu palon da take.

Zaman mayafin ta ta gyara dan tsadaden shaddar ta sa komai na jikinta Mai tsada ne.

Idan banda kamshin turaren da ta fesa ba abinda ke tashi a Palon

Bata san wani dogon magana idan ma yafiyarta suka zo nema ta yafe tunda mutuwa ta kori komai.

Rike ma Auwal a ranta da sakayyar da Allah ya mata kawai ya Isa yasa ta yafe din


Sallamar su ta amsa cikin sakin fuska Inda duk suka sama wa kansu wajen zama

Sai da duk suka zauna suka fara gaishe gaishen juna


Tukunna kafin Wanda shine babba a cikinsu sosai

Ya hau maganar abinda ke tafe dasu Wanda daga maganar da yake ta gane shine babban dan wan mahaifin Auwal din ba wani sanin shi tayi ba a lokacin da suke tare da Auwal din dan baa garin yake ba.

Magana dai suka dawo dashi baya na Abunda ya hadata da Auwal ya hau bata hakuri da labarin irin nadamar da Auwal yayi.

Ce masa tayi ta yafe ba komai


Anan Jafar ya hau magana shi ne ke bin Auwal Allah baiyi zai Santa ba har suka rabu


Anan ta tace mi shi duk ta tuna kananensa ta hoton wajenta kawai dai ganinsu ne ba ta tab'a yi a fili ba.

Dan Raha akayi daga baya Alhajin ya Sako maganar auren da suka daurawa Saleem da Yar gidan Jafar dan Karin zumunci inda suka Kara da Ashe ma wacce yake so din Yar uwarsa ce Amma duk basu sani ba

Jafar ya takarkare da bayani dadin daya ji da taimakon da Saleem yayi wa siyama Yar sa inda dadin da yaji na ganowa Ashe Saleem dansa ne shi ma shi yasa ya ce ba zai ma Jira sai Siyaman ta gama makaranta bari kawai a daura musu Aure.
Inya so sai suyi shirye shiryen su a nutse har zuwa Siyama ta gama makaranta

Murmushin da Hajiya Shagali keyi tuni ya bace a fuskarta ta yamutsa fuska tana "Wane Saleem din aka daurawa Aure"?

Murmushi Jafar yayi Ya mik'e ya nufi bakin k'ofa Inda ya hau kwallawa Saleem kira Yana su shigo da Siyama

Hajiyar Shagali da kanta yayi balain daurewa da maganar da suke dan idan har dai ba matsalar kunne ta samu ba.


Saleem suke nufin sun daurawa Aure da wata

Ido ta zubawa Saleem da ya shigo da Kansa ke kasa kamar mara gaskiya

Inda ta zubawa yarinyar ido da ta biyo bayansa kanta a kasa.

Ta zauna daga bakin k'ofa saleem Kuma ya samu waje ya zauna a kasa

Tambaya ta jefa musu da "wai nifa Bangane bayanin da kuka gama min ba wai wane Saleem kuka daurawa Aure batare da sanina ba"?

Murmushi Baffa ya saki yana "Ban da abinki Rahila Muna da wani Saleem daya wuce dan margayi Kuma danki?Saleem dai aka daurawa Aure da Yar wajen Jafar dan Karin dankon zumunci

Dan bama su san cewar Yan uwan juna bane su Allah ya hada su suke soyayya tunda Kuma Allah ya hada ga Kuma dangantakar dake tsakanin su shi yasa muka yanke daura musu auren Dan Karin zumunci.

Ke matso ki gaida Mahaifiyar ki Kuma uwar mijinki"

Kasa motsawa nayi saboda rawar da jikina ya d'auka

Inda naji Aunty Hajiya na "ku tsaya tukunna taya zaku daurawa Saleem Aure batare da sanina ko da amincewa na ba?

Haka kawai zaku yanke hukunci batare da amincewata ba Mai ruwana da Yar uwarsa ce ko ba Yar uwarsa ba?duk tsawon lokacin nan da na dauka na Raine shi ni kadai har zuwa girmansa kuna Ina?sai kawai kinga yaro da hakoransa talatin da baku San ciwo ko zafinsa ba daga kawai zuwa ku ce ku d'auki ya Kun bashi har an daura Aure hauka ake yi?

Hajiyar Shagali tace tare da mik'ewa tsaye tana hucci

"Rahila ko dai baki gane bayanin da na Miki bane"


Dama fa Saleem din soyaya yake da ita fa yama nemi auren ita Siyaman sai Kuma Allah yayi ikonsa Ashe Yan uwan juna ne laifine kenan dan an daura masa Aure da Yar uwarsa"?

Alhaji ya ce cikin Dan mamakin hajiyar Shagali da ke hucci

Dan Jafar da baffa ma kasa magana suka yi Suma mamakin ne ya kashe su a zaune.


Duk da ba Sanin halin ta suka yi ba basu zaci za ta yi haka ma a gabansu ba

"A laifi ne gaskiya dan ba yadda za'ayi sama ta ka ku d'auki yarinya ku bawa Dana dan kawai tana Yar uwarsa ba ku nuna min Iko da fin k'arfi na amince ko ban amince ba,bama a fada min aji ta bakina ba kawai sai a daura masa Aure haka ake rayuwa"

Yanzu Saleem har ace zaka yadda a daura ma Aure ba tare da sanina ba"?

Saleem da hankalinsa ke balain tashe da yaga yadda hajiyar Shagali ke neman wulakanta su Jafar akan Auren da suka masa kasa magana yayi dan hankalinsa idan yayi dubu yayi masifar tashi da yaga bama ta San wa ya aura ba take haka Ina ga ta sani"


"A gaskiya ba zan amince da wanan auren da kuka daura masa ba sam k'oda Yar uwarsa ce kuwa ai Shima Saleem din yasani nace koma wacce sai na San wacce nayi bincike akan ta na Kuma yadda da nutsuwar ta da tarbiyyarta"

"Rahila idonki ya rufe duk kin kasa gane bayanin da ake Miki,yarinya fa kanin mahaifin Saleem aka Aure masa ba wai wata aka bashi ba

Ke Siyama ki matso nace Miki ki gaisheta kika tsaya sunkuyar da Kai"

Baffa ya daka wa siyama tsawa

Da rarrafe na karasa gabanta cikin rawar murya da kukan da nake San dannewa dan ko ni nasan duk abin nan da take bama tasan ni bace ba da bansan Mai zai faru ba

"Ina wuni"

Na ce cikin rawar murya

Hajiyar Shagali kuwa da taji kirjinta yayi balain bugawa da Jin muryar Siyam da ba zata tab'a mantawa ba dan kafin ta gogar da Siyama wanan muryar take yi idan tana kuka

Ido ta zubawa Siyama kirjinta na bugu da tunanin ko dai kanta ne ya fara tabuwa take tunanin Siyama ce

Tsawan da baffa ya daka min na Kai da nake ta sunkuyar wa kasa

Yasa na dago da kaina inda muka hada ido da Aunty Hajiya da ta zaro ido kamar ta ga abin tsoro ta ja da baya tana "Siyamaaaa kece"?

Kasa kawai nayi da kaina

Batare da na iya magana ba da hannu biyu na dafe kirjina ban Kara dagowa ba

Hajiyar Shagali da kafafunta ya kwashi rawa har sai da ta kaita ga zubewa akan kujera ta zauna ta Kalli Saleem dan duk ta kasa hade tunanin ta waje daya ta nuna siyama tana "Saleem wanan ba Siyama bace wacce na ringa nema"?

Saleem Kai kawai ya iya Gyada mata dan bai San karyar da zai yi mata ba Kansa ya kulle"

Hajiyar Shagali jikinta na ya kwashi rawa ta cigaba da kallon Siyaman da bata Kara dagowa ba.

Siyaman da ta ringa nema ido rufe har a jiya sai da ta fado mata a rai tana tunanin ko a wane duniya take ta kasa manta ta kenan saleem yasan inda Siyaman take kenan take ta tuna maganar da Jafar yayi na yaji dadin taimakon da Saleem yayi wa siyama shi yasa ma suka Kara bashi aurenta


Bakinta rawa kawai ya d'auka wajen nuna Saleem da hannu tana "Saleem kana nufin duk tsawon lokacin nan da na dauka Ina neman siyama Kaine ka d'auketa kenan?Kuma wanan Siyaman da ita aka daura ma Aure"?


Wai me yake faruwa ne hajiya kema kinsan Siyaman ne?Saleem dama Mahaifiyar ka ta San Siyama ba wanan matar da nake waya bace wacce kake cewa uwar dakin ka bace ta rike Siyama

Baka bani labarin Mahaifiyar ka ta San Siyama ba ka mana bayani Kun samu a duhu"


Jafar yace cikin dan mamakin abinda ke Shirin faruwa

Baffa kuwa hajiyar Shagali da yaga idonta ya kada yayi ja ya kalla Yana "Rahila ki mana bayani ki fito damu daga cikin duhu da alama kema kinsan Siyaman daga maganar daga sunanta da kika kira da mamakin da kika Yi na ganinta dama kinsanta ne kema"?

Hajiyar Shagali mik'ewa tayi dan palon taji kawai na juya mata da maganganun da taji Jafar yayi duk ta samu amsar tambayoyin ta

Har ita Saleem zai rainawa wayyo duk wahalar nan da ta Sha tana Neman siyama Ashe shine ya d'auketa ya kaiwa Ammu ita dan tasan ita ake cewa uwar dakinsa.

Har ita Saleem zai yiwa haka ya kuma san tashin hankalin da ta shiga a lokacin da Siyama ta b'atan da ko baccin kirki bata iya yi

Haka zai zo ya Raina mata wayo suyi ta Neman siyama Ashe ya San inda take duk tsawon lokacin nan


Daki kawai ta shige inda ta hada kanta da bango ta rufe idonta.

Kirjinta ya ringa tafasa da abinda Saleem ya mata bayan ya d'auketa soyayya yayi da ita kenan har Kuma wai aka kai ga ya aureta?

Saleem fadar tashin hankalin da ya shiga bata bakine dan yama kasa magana da ya ga halin da Hajiya Shagali ta shiga da ta gane siyama


Sam bai kawo Jafar zai tona masa asiri a gaban ta ba shirun da yayi karyar da zai mata kawai yake tunani.

Sunansa da Alhaji ya kira da "Saleem wai Mai yake faruwa ne Kun bar mu a duhu"

Saleem Mikewa yayi bai iya magana ba fushin hajiyar Shagali na masifar daga masa hankali a rayuwa yadda yaga idonta ya kada yayi jajjur jikinta na rawa yayi matukar tayar Mai da hankali bai San ta inda ma zai fara kare Kansa ba tunda duk Jafar ya fadi komai a gabanta.

Da Jan kafa ya bi bayan hajiya Shagalin inda ya ga ta hada kanta da bango tana girgiza Kai idonta a rufe

"Ummi"

Bude idonta tayi da sauri da taji muryar Saleem.

Taku biyu tayi ta Isa wajensa inda ta daga hannu ta hau sharara masa Mari da hannuwa biyu sai da ta masa Mari shidda a Jere cikin hucci ta fara magana tana "Ni zaka rainawa hankali saleem?dama Kaine ka d'auke yarinya nan na ringa nemanta ba dare ba Rana?

A gaban idonka na ringa Rabar da kudina Ina nemanta Ashe Kaine ka d'auketa Kai kaiwa Ammu ita?Saleem mene hujjarka na d'auketa a wanan lokacin.

Ace duk tsawon lokacin da na duaka cikin tashin hankali kake zuwa ka rarrasheni Ashe kasan inda take?


"Ammu dan girman Allah kiyi hakuri ki yafe min bana so rayuwarta ta lalace shi yasa na d'auketa dan naga yarinya ce sosai lokacin shi yasa amma dan Allah ki yafe min ummi

"Nice lalataciyar ko a wajen Ammu ne ba zata lalace ba ngd Saleem yanzu wuce kaje ka rubuta mata saki uku dan wallahi azeem sai ka saketa ba zaka tab'a zaman aure da ita ba Koda kuwa mutuwa nayi ban yadda ka aureta ba wallahi Maza jeka saketa saki uku ko mata sun kare a duniya wallahi tallahi ba zaka aureta ba"

"Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Ummi Mai yayi zafi haka Mai Siyaman ta miki karki manta Yar uwata ce"


"Ba shawara nake baka ba umarni nake baka a yau zaka saketa wallahi a yanzu ma ba sai anjima ba"

Saleem durkusawa yayi a kasa ya hade hannayensa cikin tashin hankali Yana "Ummi wanan matakin da kike so ki dauka a kaina yamin tsauri kimin komai karki rabani da Siyama Ina matukar kaunarta"


Na rantse da Wanda ya halliceni idan har ni na shayar da Kai sai ka saketa saki uku yanzu ma ba sai anjima ba

"Wallahi baki isa ba Rahila yaron nan ba zai saketa ba sai kinfito kin fada mana dalilin da yasa kike so ya saketa idan har dalilin naki ya Kai na ya saketa sai ya saketa amma idan har baki da wani dalili Allah ba zai saketa ba duk da ke kika haife shi.......



*Aunty Zee mom mujahid katsina*
*PROMO!PROMO!PROMO*

*Lokacin da kuke ta jira yazo insha Allah nakawo maku kayayyakina as promo duk dan kuciga ba da gwada wa* *kuduba Zakuga promo price*
*Aunty Zee MOM MUJAHID KATSINA*
*08162859027*
*kayan mata kala kala masu inganci Wanda Inkikasha saikin dawo da yardar Allah*
*ALHAMDULILLAH MUNKAWO MAKU MAGUNGUNA NA GARGAJIYA MAGANIN CIWON SUGAR MAI DAI DAITA SUGAR AJIKI CIKIN IKON ALLAH ANA RABUWA DASHI KUNA AMFANI DASHI KUNA TEST*

*MAGANIN CIWON HANTA WATO HEPATITIS CIKIN YARDAR ALLAH ZA A RABU DASHI ZAKISHA TSAWON SATI 2 IDAN KINYI SATI 2 DAGA MA SHA KIJE ASIBITI AYI TEST*

*MAGANIN CIWON QODA KUNYI MAGANIN SHIRU KUKEJI ALHAMDULILLAH GA MAGANI ANZO MAKU DASHI INSHA ALLAH ZA A DACE IN ANGAMA SHA AJE ASIBITI AYI TEST ALLAH YABAMU LAFIYA*
*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYIN KASHI CIWON BAYA CIWON KAFA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login