Showing 156001 words to 159000 words out of 197906 words
BLEACHING BA FARI TAKE SO TAYI IRIN NA YAN GAYU WAYANDA HUTU YA RATSA SU?
INA MACEN DA TAKE SO TA YAKI SANYIN DAYA HANA TA SAKAT?
INA MACEN DA TAKE SO TA GIGITA OGA?
MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI?
TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN ??KIBA ME KYAU ZATASAKI TA YANDA BAWANDA YA ISA YA GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA??
MUNA DA NA???
NA BREAST
NA HIPS
HADIN AMARYA
HADIN MAI JEGO
NA RAGE KIB'A
NASA KIB'A
NA GASHI
NA NANKARWA
NA KARIN NI'IMA
DAMA SAURANSU??
HAJIYA DUK NA ABINDA KIKE SO KAWAI KI MANA MAGANA TA NAN???
KIRA KO WATSAPP
09037870422
KUMA KAYAN MU A FARASHIN SARI MUKE BAYARWA
ALHAMDULILLAH DUK WANDA YAJI PRICE DIN KAYAN MU ZAIYI FARIN CIKI MUSAMMAN WANDA SUKA SAN KUDINSU DA YADDA AKE SAI DAWA
MUNA NAN A GARIN KANO RIJIYAR ZAKI MUNA TURA KAYAN MU KO'INA CIKIN AMINCI??
MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI?
TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN ??KIBA ME KYAU TA YANDA BAWANDA ZAI GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA??
IN DEDICATION TO BBG
*WANAN NOVEL DIN NA KUDINE KIJI TSORON ALLAH KARKI MIN SHARING KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN BANA KALLONKI ALLAH NA KALLONKI DASHI ZAN BARKI HAKKI DAI BA WASA BANE BA IDAN KINA SO KI BIYA 500 INSTEAD OF 700 ZUWA GA WANAN ACCT DIN 0078986629 STERLING BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN A WANAN LAYIN 08033719070 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA LAYIN NAN 08033719070 KO TA WANAN LAYIN 08068484400 KU SHA KARATU CIKIN AMINCI AMMA HAR GA ALLAH DUK WACCE INA POSTING TA FITAR MIN NA BARTA DA RABBI YA MIN SAKAYYA YAN NIGER KUMA KIYIWA LAYIN NAN MAGANA +227 96 82 89 84*
*GB KR*
*Page 49*
Saleem
Ko baccin kirki baya iya yi saboda tashin hankalin da yake ciki
Hajiyar Shagali Sako shi kawai tayi a gaba ta Kiran waya da Tex har sai da ya kai idan har za'a kira shi a waya sai yaji gabansa na faduwa
Roko magiya wa'azi nasiha ba irin Wanda bai tura mata ba amma haka ta dage masa da barazanar tsinuwa idan har bai saki siyaman da kamar kullum Kara masa Santa ake a zuciyarsa.
Bai san yadda zai yi idan har ya rabu da Siyama ba
Ya duba ya hanga ya rasa har Mai Siyama tayi mata da take so ta raba su.
Yanda hankalin Siyama ke tashi idan Yana so ya nemeta yasa ya Kara tabbatarwa Kansa da ba Wanda ya tab'a Siyama bai San dalilin ta na San raba su ba
Yan uwanta da kuwa yaje ya samu akan su taya shi rokonta
Hakuri duk suka bashi dan sun dage akan ta nuna musu iyakar su taki Jin maganar su.
Kaf dai danginta ba Wanda ya Goyi bayan abinda take so tayi.
Haka ya kafa naci wajen zuwa wajen yayarta da yake ganin kamar itace zata iya mata magana
Sai dai firrr ta dage akan ba zata yi Mata magana ba da alama tafi kowa d'aukar zafin abinda tayi
Damuwar da yake ciki yasa shi wani irin rama ko abinci baya iya ci sai dai idan ya dawo daga yawon bin dangi ya aika a kira masa Siyama
Sai idan ya ganta yake iya cin abinci inda itama yake tilasta mata taci dak'yar .
A wanan lokacin zai ji kamar zai zauce idan bai Samu nutsuwa da ita ba
Sai dai tsoron da yaga tana ji da tashin hankalin da take shiga yasa yake danne zuciyarsa ya hakura.
A irin haka Yaya shemau ta kira shi a waya inda ta nemi yazo
Ai jiki na rawa ya tafi gidanta dan gani yake ta samu ne ta shawo kan hajiyar Shagalin da tun safe yake ganin texes dinta na shigowa ya kasa budewa.
Koda yaje address da lambar kanin mahaifin su ta bashi inda tace a yanzu shine Mai fada aji shi kadai ne zai iya tilasta wa hajiyar Shagali yaje ya same shi ya fada masa.
Wani irin farin ciki ya tsinci Kansa a ciki.
Ko abinci ma bai tsaya bi ta Kai ba ya d'auki hanyar kauyen.
Sai dai ko da ya Isa haka ya zauna zaman jiransa ance yaje gona.
Gidan ba wani sanin shi su kayi ba.
Bai dawo ba sai wajen uku na Rana.
Sai da suka gaisa ya hau masa bayanin wane shi da dalilin zuwansa
Yaji dadi sosai da zuwansa inda ya ce yaso ma ace mahaifin hajiyar Shagalin na Raye yaga dan Rahila.
Koda ya tambaye shi Mai dalilin da ya sa Hajiyar Shagali ke San raba shi da Siyama bayan Siyama Yar uwarsa ce
Ce masa yayi bai San mai dalilin ta ba
Kwantar masa da hankali yayi akan kar ya damu ai ba mai raba shi da Siyama
Dan shi ya rike Rahila a wajensa sai da ta girma ta koma wajen mahaifin ta
Zai mata magana idan yazo
Yaso a lokacin ya taho Amma fir ya hana shi tafiya sai da ya Kai karfe biyar da rabi kafin ya bar shi ya taho
Ji yake kamar matsalarsa ta Kau haka ya ringa hararo irin rayuwar da zaiyi da Siyaman da yake jin kamar ya bude idonsa ya ganta a kusa dashi.
Yana kan hanya Kiran Jafar ya shigo wayarsa.
Koda ya daga magana ya fara yi cikin bacin rai a kan ya kawowa Siyama takardata hajiyar Shagali taci masa mutunci
Ai tuni farin cikin da ya taho dashi ya Kau inda hankalinsa yayi balain tashi.
Yana cikin murna zai samu a shawo kan hajiyar Shagali sai gashi Jafar shi ma ya rantse akan sai ya saki Siyama.
Da ikon Allah ya iso ya karyo kwana kenan
Ya hango Siyama ta tsallaka titi ta tari abin hawa.
Mamaki ne ya rufe shi inda ya juya kan motar ya hau binta a baya dan a iya saninsa ba inda ta sani a garin Ina zata je ma da Magriba nan
Sai dai ga mamakinsa hanyar gidansu Hajiyar Shagalin yaga keken yayi da ita haka ya ringa bin su a baya har sai da yaga sun iso k'ofar gidan
Zuwa wanan lokacin mamaki ya gama kashe shi
Dan bai San mai zata zo yi a gidan ba ko dai itama rokon hajiyar Shagalin tazo tayi
Tana shiga yayi parking yabi bayanta
Koda ya shiga wacce take matsayin Mahaifiyar su Hajiyar Shagalin ya samu a tsakar gida
Yana gaisheta tace "Wai tare kuke kenan haba ni dai da ta gaisheni amsawa kawai nayi ina ta nazarin inda na Santa sai da ka shigo na ganeta yanzu nan ta shiga ciki"
Palon ya nufa da sauri tunani iri iri na zuwar Mai zuciya
Ganin ba kowa a palon yasa bai wani sallama ba ya nufi dakin har zai daga labulen yaji muryar Siyama na
"Mai yasa kika ce Saleem ya sakeni tambayar da nazo na Miki kenan Aunty Hajiya"
Duk da mamakin da ya rufe shi na yadda tayi wa hajiyar Shagalin tambaya cikin rashin kunya
Kara matsawa yayi sosai dan yaji amsar da zata bata amsar da Shima zai so ya sani kirjinsa sai bugawa yake kamar zai fado
Koda Siyama ta Kara mata tambayar
Daga labulen yayi dan ya shiga ciki dan yasan dole ba zata bata amsa ba dan kamar a sigar rashin kunya ta mata tambayar
Kallon su kawai yake Yana Jin hajiyar Shagalin na cewa ba tayi mamaki da ta tsaya a gabanta take mata tambaya ba
Duk daga ita har Siyaman ba Wacce ta ganshi
Ya sa kafa kenan zai shiga yaji hajiyar Shagali na
"Taya zan bari Saleem ya auri yarinyar da taga tsiraicina naga nata? Siyama kin manta wai rayuwar da nayi dake ne?wane Kallo kike so mu ringayi wa juna bayan abinda ya shiga tsakanina dake"?
Dakin yaji Yana juya masa hakane yasa shi furta innalillahi wa inna ilaihi rajiun
Inda ya fada dakin tare da zubewa a kasa saboda rawar da kafafunsa ke yi
Hajiyar Shagali kuwa ihuun sallati tasa ta rufe fuskarta da tafin hannunta biyu tana ji dama kasa ta Bude ta shige shikenan asirinta ya tonu a wajen Saleem da take addu'a da fatan har ta mutu kar ya tab'a sanin tayi lesbian
Duk da bugun da kirjina yayi na rufe idona saboda kunyar da naji ya rufeni haka na sake Bude idona da suka kada suka yi jajjur na zubawa Saleem da ya daskare a zaune Yana kallon Aunty Hajiya bakinsa rawa kawai yake wajen sallati
Mai ya rage Kuma Babu hawayen da ban Hana su zubo min ba tun lokacin da na zo gidan na d'auke da bayan hannuna
Inda na nufi wajen Saleem da har lokacin bai d'auke idonsa a kan Aunty Hajiya dake ta grigiza Kai hannunta akan fuskata tana sallati ba
Sai da na Isa gabansa ya dago da jajjayen idonsa ya zuba min ba zan iya fasalta kallon da yake min da idonsa da ya rine kamar jini ba
Aunty Hajiya na nuna da hannu na fara magana cikin kuka Ina "Mahaifiyar ka itace ta fara lalatani kafin ka daukoni ta ringa nemana nayi kukan nayi magiyar amma haka ta min fin k'arfi,kamin adalci Saleem duk da a yanzu Kai Dan uwana ne Mahaifiyar ka tamin adalci kenan?Taya ita zata fara lalatani tazo Kuma ta dage akan sai ka sakeni dan ka aureni
Idan baka Aureni ba wa take so ya Aureni
Tunda ka daukoni kake min naci da tambayar ko ta tab'a hadani da wani
Ban ma karya ba bata tab'a hadani da namiji ba dan itace take amfani dani Kuma ba zan iya kallon fuskarka nace ma ga Abunda tamin ba
Taya zata lalatani Kuma tazo Yana kyamata ta?
Bakin cikin abinda tamin yasa ni fitowa dan na tambayeta dalilin da yasa take so ta raba mu bayan itace ta lalata ni sai gashi Ashe kana da Rabon kaji abinda yasa take so ka rabu dani din.
Wanan shine dalilin da ya sa take so ta raba mu Saleem
Aunty Hajiya baki min adalci ba dan a lokacin kinsan ni yarinya ce sai yadda kika Yi dani idan da a yanzu ne da nake da Wayyo da nasan yadda zan bijire miki baki min adalci ba Allah sai ya Saka min"
Na karasa kamar zan shidde saboda kukan da yaci karfina na fice daga dakin da gudu.
Dan Saleem rufe idonsa yayi naga hawaye na sauko masa
Aunty Hajiya Kuma har lokacin hannayenta na kan fuskarta tana girgiza kai.
Ina fita na samu abun hawa na koma gida
Boye b'oye ya kare a yanzu Saleem ya sani zan zuba ido naga ko zai sakenin ko Kuma zai kyamaceni.
Saleem
Bai san tsawon lokacin daya dauka a zaune Yana Jin Kansa kamar baa jikinsa ba.
A hankali yake digesting din duk maganar da Siyama ta fada masa kafin ta fice.
Inda gefe guda Kuma maganar Hajiyar Shagali kawai ke maimaituwa a Kansa na Siyama taga tsiraicinta taga na Siyama?
Zuciyarsa kawai ke San fashewa da kwakwalrsa ke San fada masa maanar hakan
Mahaifiyar sa ta nemi Siyama as in sunyi madigo kenan
Madigo da yake Jin labarinsa da idan ana hirar madigo da luwadi abin daga masa hankali yake Yana tunanin Taya ma mutane zasu Maida kansu dabobbi su nemi junansu
Kazantar abin kawai yake gani
Ya dauka iya kawalci Mahaifiyar sa ta tsaya wajen hada mata da Maza.
Ashe ba iya nan ta tsaya ba har da madigo take yi.
Ashe shi yasa mata ke sintiri a gidan da manyan hajiyoyi harkar da mahaifiyar sa ke yi kenan
Har ace ta samu kamar Siyama da kamar a lokacin ta fara ballaga ta lalata ta
Kenan Siyama yanzu itama tana madigo kenan ko tasan dadin madigo kenan shi yasa da ya d'auko ta a lokacin ta dage masa da magiya akan ya Maida ita
Hawaye kawai ya hau zubo masa Yana Jin zuciyarsa na wani iirn kunna
Dan bai manta ba sai da aka Dade Siyama ta daina tambayarsa ita.
Yanzu yarinya da mahaifiyar sa za tayi jika da ita ita ta tube a a gabanta suka nemi juna
Sallati kawai yake a hankali Yana girgiza Kansa ina ma mafarki yake yi baa gaske bane Mahaifiyar sa take madigo?waya San Yara nawa ta lalata kafin Siyaman
Wanan wane irin masifa ne da balai
Muryar Hajiya Shagalin taji cikin kuka tana "Saleem wallahi na tuba kayi hakuri bansan da wane ido zan kalle ka ba naso wanan ya zama sirrin da na binne a rayuwata sai gashi Allah ya kaddara zaka ji.
Na fada harkar Neman mata ne Ina tunanin kamar yafi sirri akan ace Maza nake bi
Saleem nasan kana da ilimin Addini wallahi tun kafin na baro Cameron na tuba
Dan Ina ganin lokaci yayi da ya kamata ace na daina na tuba
Wallahi na daina Kuma batun Siyama da nace ka saketa wanan dalilin ne kawai yasa nace ka saketa
Dan bansan kallon da zamu ringayi wa juna ba kaima ka duba lamarin abin yayi banbarakwai Dan kallon da zata na min kenan kamar yadda nima kallon da zan na mata kenan"
Duk maganar nan da Hajiyar Shagali ke yi idonta a rufe yake dan wani irin kunya take ji kunyar da bata tab'a Jin irinsa ba.
Saleem
Idan har ya bude baki yace zai magana yasan maganganun da zai fito daga bakinsa zai iya nadamar furta su daga baya
Sai da ya zube a kasa sau biyu kafin ya iya tsayawa da kafafunsa saboda rawar da jikinsa kawai ke yi.
Da bin bango ya bar dakin batare da ya kara kallon hajiyar Shagali da itama bata cire hannunta a fuskarta ba kuka kawai take.
Anan k'ofar gidan ya bar motar dan ko kadan ba zai iya tuka mota ba.
Siyama da mahaifiyar sa kawai kwakwalwarsa ke hasaso masa
Ta k'arfi yake so ya fincike maganar da ga Kansa amma abin ya gaggara
Haka ya Isa gida dakyar
Ya bude k'ofar dakin ya shige Dan shagari da su Baffa sun Dade da tafiya
Iya Jafar da shi da Siyaman suka rage basu tafi ba
A kasa kawai ya baje duk wani addu'a da ya san idan ya karanta zai saukar masa da nutsuwa shi ya ringayi.
Sai da ya kwashi mintuna a haka kafin yaji zuciyarsa ta rage masa nauyi da radadi.
Sai a lokacin ya shiga bandaki ya daura alwala yazo ya tadda sallah Magriba da Isha.
Sallah ma Sam baa nutse yayi ba dan Siyama da mahaifiyar sa ne suka manne masa a Kai
Tsintar Kansa yayi da nadamar bin bayan Siyama dan da ace bai bi bayanta ba da bai ji abinda yake neman zame masa barazana da lafiyar sa ba dan kirjinsa har lokacin wani irin zafi yake masa kamar ya Ciro ya Yar
Yarinyar da Allah ya jarrbace shi da so yake fatan rayuwa da ita na har abada yake hararo irin rayuwar da zai shimfida da ita Ashe Mahaifiyar sa ta lalata ta sun ma San juna zai ce
Tunanin da ya matsawa Kansa dashi ya sa mi shi wani irin ciwon Kai
Har aka fara kiraye kirayen sallah asuba Yana nan a kwance.
Sai da aka iddar da sallah asuba gari ya fara haske yaji ana buga k'ofar dakin.
Yasan Jafar ne yake bugawa tunda har bai gan shi a massallaci ba
Magana yake Amma muryarsa ba wani fitowa take ba
Shirun da Jafar yaji yasa ya tura k'ofar inda ya hango Saleem a kwance dan bai gansa a massallaci ba kamar yadda ya Saba
Tun jiya yake zuba idon dawowar sa Dan so yake kawai ya bashi baki ya basa takarda Siyaman
Dan sakin Siyaman kawai yake so Saleem yayi su tafi
Yadda hajiyar Shagali ta nuna kiyayyarta ga auren dole ma Saleem ya bawa Siyama takardarta idan ba haka ba ba zata taba Jin dadin auren ba
Hankalin sa tashi yayi da Yaga yadda Saleem ya zabge dare daya jikinsa zafi zau
Shi ya taimakawa Saleem wajen mik'ewa ya duara alwala yazo ya tadda sallah asuba.
Yana zaune a dakin ya iddar
Saleem da dauriya kawai yake wajen b'oye halin da yake ciki ya hau gaida Jafar
Jafar bai amsa ba inda ya hau masa fadan damuwar da ya jefa Kansa dan kawai yace ya bawa Siyama takardarta.
Nasiha ya hau yi masa dan Yana tunanin Dan yace ya bawa Siyama takardarta ne shiyasa ya sa Kansa a cikin damuwa
Rarrashinsa kawai yake akan yayi wa Mahaifiyarsa biyayya ba abinda zai canza a tsakanin su dan ya rabu da siyama
Daga shi har Siyaman zai musu addu'a akan Allah yasa hakan shi yafi Alheri.
Saleem Kai kawai yake gyada masa dan ba zai gane halin da yake ciki ba
Kamar wani Karamin yaro haka Jafar ya Maida shi wajen tsayawa akan ya Sha magani da abinci.
Sai da ya tabbatar da yaci abinci ya Sha magani kafin ya bar dakin inda yace masa gobe yake so su duaki hanya kar ya manta ya bashi takardar Siyama
A takaice Saleem sai da yaci kuka ya Gode Allah a Daren ranar ya jawo takarda ya rubutawa Siyama saki daya
Ya hada kayansa dan ba zai iya hada ido da Jafar da ita kanta Siyaman da yaji Sam baya San ganinta ba
Duk da yasan Mahaifiyar sa ta cutar da ita
Amma sai yaji baya San ganinta dan da mahaifiyar sa kawai yake hararo ta.
Wajen Sha biyu ya duaki jakar kayansa inda ya ajiye takardar akan katifa.
Ya rufe k'ofar ya tafi bai zame ko'ina ba sai Tasha dan Cameroon zai tafi wajen Ammu nisantar Nigeria kawai zaiyi ko zai dawo daidai.
Siyama.....
Munyi 2/3 din labarin Siyama yanzu zamu shiga episode na kusan karshe a zuwa wanan page din akwai wani darasi da nake so ku zakulo a ciki
Dan a karshen episode din darasin sa ma na daban ne
Allah ya tsare mana Imaninmu Ameen
*Aunty Zee mom mujahid katsina*
*PROMO!PROMO!PROMO*
*Lokacin da kuke ta jira yazo insha Allah nakawo maku kayayyakina as promo duk dan kuciga ba da gwada wa* *kuduba Zakuga promo price*
*Aunty Zee MOM MUJAHID KATSINA*
*08162859027*
*kayan mata kala kala masu inganci Wanda Inkikasha saikin dawo da yardar Allah*
*ALHAMDULILLAH MUNKAWO MAKU MAGUNGUNA NA GARGAJIYA MAGANIN CIWON SUGAR MAI DAI DAITA SUGAR AJIKI CIKIN IKON ALLAH ANA RABUWA DASHI KUNA AMFANI DASHI KUNA TEST*
*MAGANIN CIWON HANTA WATO HEPATITIS CIKIN YARDAR ALLAH ZA A RABU DASHI ZAKISHA TSAWON SATI 2 IDAN KINYI SATI 2 DAGA MA SHA KIJE ASIBITI AYI TEST*
*MAGANIN CIWON QODA KUNYI MAGANIN SHIRU KUKEJI ALHAMDULILLAH GA MAGANI ANZO MAKU DASHI INSHA ALLAH ZA A DACE IN ANGAMA SHA AJE ASIBITI AYI TEST ALLAH YABAMU LAFIYA*
*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYIN KASHI CIWON BAYA CIWON KAFA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA WARIN GABA KURAJEN GABA KURAJEN JIKI