Showing 75001 words to 78000 words out of 197906 words
ku garzaya kuyiwa uk perfumery _kn magana domin ganin irin kayan da suke dashi 😍
Ga masu bukatar gani samples din kayansu ku garzaya TikTok kuyi searching na @uk perfumery05 zakuga tsala tsalan turaruka da burner’s
Ko kuma ku tuntubeta ta layinta kamar haka: 07030009291 / 07046054080
Location: KANO
Siyan na gari maida kudi gida😍
6/25/24, 10:42 - SADNAF: MATAN GIRMA MATA MASU AJI
MACEN DA TA SAN KANTA ITACE TAKE GYARA
A&Z COLLECTION TA KARA DAWO MUKU DA ZAFINTA MASOYA KAYANMU.
A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN KAYAN GYARAN FATA,GYARAN JIKI CIKI DA WAJE MAI DA TSOHUWA YARINYA WANAN KARON A&Z TA SHIRYA TSAF DAN TA GYARA AURE GYARA BUDURWA,GYARA MATAR AURE,HAR DA BAZAWARA.
Wa.me/2349037870422
A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN SUPPLEMENT KALA KALA
HAJIYATA IDAN KINA DA KYAU KI KARA DA WANKA GYARA DUNIYA NE A YANZU AN BARMU A BAYA KARKI SAKE DA KURUCIYARKI KI JERA DA SAARKI A RINGA MIKI KALLON TSOHUWA SABODA RASHIN GYARA.
SUMA WAYANDA KUKE GANI SUKE BAKU SHA'AWA SUMA FA BA ZAMA SUKA YI BA DAGEWA SU KAYI DA GYARA.
KUMA A YANZU AN YI ITIKAFIN BA ABINDA ZAI GYARAKI YA DAWO MIKI DA KURUCIYARKI KIYI CAS CAS GWANIN SHA'AWA SAMA DA SUPPLEMENT 💃💃💃💃
TO KE KUWA ME KIKE JIRA❓KO KIN FI SON MAI GIDA KO SAURAYINKI YA SHAGALA DA KALLON MATAN TIK TOK DA BASU FIKI DA KOMAI BA SAI GYARA👌👌
WAI SHIN MENENE MA SUPPLEMENT? SUPPLEMENT WANI NAU'IN MAGUNGUNA NE DA AKE HADAWA DA GANYAYAKI WASU ITATTUWA WASU KUMA SPICES A MAIDA SU CAPSULES WASU PILLS WASU SOFT GEL DAN SU MANA SAUKIN AMFANI.
MISALI ROYAL JELLY DA FARIN ZUMA MAI SAKA AKE YINTA.
UlTIMATE MACA SHI KUMA DA MACCA ROOT ITACE NE AMIRNA AKE YINTA
WASU KUMA DA ITACEN KANINFARI,WASU DA KIMBA DUK AKE YINSA.
INA WANDA BATA SO TAYI FARI TAS?
INA WACCE KUMA FARIN TAKE SO AMMA BA IRIN NA BLEACHING BA FARI TAKE SO TAYI IRIN NA YAN GAYU WAYANDA HUTU YA RATSA SU?
INA MACEN DA TAKE SO TA YAKI SANYIN DAYA HANA TA SAKAT?
INA MACEN DA TAKE SO TA GIGITA OGA?
MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI🤔
TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN 💃💃KIBA ME KYAU ZATASAKI TA YANDA BAWANDA YA ISA YA GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA😍😍
MUNA DA NA👇👇👇
NA BREAST
NA HIPS
HADIN AMARYA
HADIN MAI JEGO
NA RAGE KIB'A
NASA KIB'A
NA GASHI
NA NANKARWA
NA KARIN NI'IMA
DAMA SAURANSU👌👌
HAJIYA DUK NA ABINDA KIKE SO KAWAI KI MANA MAGANA TA NAN👇👇👇
KIRA KO WATSAPP
09037870422
KUMA KAYAN MU A FARASHIN SARI MUKE BAYARWA
ALHAMDULILLAH DUK WANDA YAJI PRICE DIN KAYAN MU ZAIYI FARIN CIKI MUSAMMAN WANDA SUKA SAN KUDINSU DA YADDA AKE SAI DAWA
MUNA NAN A GARIN KANO RIJIYAR ZAKI MUNA TURA KAYAN MU KO'INA CIKIN AMINCI💃💃
MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI🤔
TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN 💃💃KIBA ME KYAU TA YANDA BAWANDA ZAI GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA😍😍
IN DEDICATION TO BBG
*WANAN NOVEL DIN NA KUDINE KIJI TSORON ALLAH KARKI MIN SHARING KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN BANA KALLONKI ALLAH NA KALLONKI DASHI ZAN BARKI HAKKI DAI BA WASA BANE BA IDAN KINA SO KI BIYA 500 INSTEAD OF 700 ZUWA GA WANAN ACCT DIN 0078986629 STERLING BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN A WANAN LAYIN 08033719070 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA LAYIN NAN 08033719070 KO TA WANAN LAYIN 08068484400 KU SHA KARATU CIKIN AMINCI AMMA HAR GA ALLAH DUK WACCE INA POSTING TA FITAR MIN NA BARTA DA RABBI YA MIN SAKAYYA YAN NIGER KUMA KIYIWA LAYIN NAN MAGANA +227 96 82 89 84*
*GB KR*
*Page 22*
Cameron
Ammu
Ido ta zubawa Abla da ta zauna a gefen gadon tana fitar da numfashi cikin bacin rai.
Maganganun da ta zayyana mata a cikin tsohon Daren nan kawai take k'ok'arin digesting dan ta kasa gane abinda Abla ke nufi da Siyama na yawan lekata da san tab'a jikinta.
Dan Siyama Sam bata magana har a kullum idan taga yadda Siyaman bata da hayaniya da dan kunya sai ta tsinci kanta da godewa Allah da mahaifiyar Saleem bata samu lalata rayuwar Siyaman ba.
Allah ne ya hadata da Saleem da ta d'auke shi tamkar dan cikinta silar haduwar su da Saleem a shekaru bakwai da suka wuce ne mahaifin su Abla ya zo dashi a lokacin suna unguwa daya dasu saleem.
Mahaifinsu Abla a rayuwa Yana matukar san da namiji sai Kuma Allah bai bata haihuwar Maza ba sai ya Mata arzikin Yaya mata har takwas.
Daya ta rasu tun tana jaririya ragowar kuwa duk ta aurar dasu iya Abla da Waleeda suka rage mata.
Mahaifinsu Abla Mallam Nura dan kasuwa ne Kuma mallami dan itama dalibarsa ce sai Kuma Allah yayi ta aure shi duk da ba itace matarsa ta fari ba
Matar da suka yi auren Saurayi da budurwa ta rasu basu Kuma haihu tare ba
A wajen Mallam Nura tayi saukar Qurani ta kuma yi hadda tare da Sanin sauran litattafan.
Yaransu har ta aurar dasu tana koyar dasu.
A irin haka Kuma Allah ya hada Mallam Nura da Saleem da take yawan Jin labarin sa a bakin mallam Nura akan hazaka da k'ok'arin sa har yakan ji dama dansa ne Saleem din dan yace jininsa ya d'auki Saleem sosai ya Kara da fada mata yadda yake Jin tausayin sa da irin rayuwar da ya taso yaga Mahaifiyar sa nayi dan duk unguwar ansan Mai Mahaifiyar Saleem din keyi.
Shi ke dan kwantarwa da Saleem hankali a lokacin Yana babba aji dalibinsa ne.
A haka ya hada shi da Ammu inda Saleem ya ke Jin kamar su suka haife shi sune ma iyayensa.
Kullum cikin Yi masa Nasiha da wa'azi suke akan jarrabtar da Allah ya masa ta bangaren Mahaifiyar sa.
Duk wani damuwa da Saleem ke ciki Ammu yake zuwa ya fadawa duk wani abu da yake ciki.
Ginin da mallam Nura ya musu yasa su barin garin dasu saleem suke suka dawo Karamin gari.
Shekara biyu kenan da rasuwar Mallam Nura daga ciwon ciki kafin ya rasu haka yayi ta jaddada wa Ammu rike Saleem da Amana.
Saleem shi ya zama namiji da ya tsaya akan harkokin Mallam Nura bayan rasuwarsa.
Ammu tasan duk wani halin da Saleem din ke ciki game da Hajiyar Shagali dan ban da ta dan tsayawa Saleem wajen rarrashin da nasiha da Saleem ya kamu da hawan jini saboda halin da mahaifiyar sa ke ciki da ya kwashi shekaru Yana k'ok'arin ganin ta dawo hanya ta daina abinda take yi.
A tun lokacin ma da Mallam Nura ke rayye yaje da Kansa da wasu Mallamai biyu dan su mata nasiha ta murzawa idonta toka ta musu rashin mutunci tasan sai dai idan Allah ya kawo lokacin shiriryarta Amma tayi Nisa
Saleem kuwa alwashin da take Sha na masa baki yasa shi hakura da daina tura mata mutane
A irin haka yazo mata hankali a tashe inda yake labarta mata labarin Siyama da yake ganin tayi kankanta da yawa Mahaifiyarsa zata iya cutar da ita ta lalata mata rayuwa.
Tunda ma take dashi bata tab'a ganin hankalin sa ya tashi haka ba a haka ta bashi shawara akan ya taimakawa Siyaman wajen guduwa sai dai Siyaman sai tak'i bashi hadin kai
Inda a karshe ya yanke kawota ta k'arfi dan ba zai iya budewa Siyama cikinsa ba balle ta gane dalilin daya sa yake San rabata da Hajiyar Shagali.
A karo na farko da aka kawo Siyaman sai taga tana da nutsuwar da kunya, duk wani dabarar da taso yi dan tasan halin da Siyaman ke ciki game da yadda tazo Cameron din tak'i sakin jikinta ta fada mata Amma har ga Allah yarinya na bata tausayi dan Sam bata da magana haka zata ga tayi shiru kamar wacce take cikin damuwa.
Taya Kuma Abla zata zo mata da irin wanan maganar akan Siyaman.
Ajiyar zuciya ta sauke ta kira sunan Abla dake ta cika tana batsewa
Abla ta amsa ta dago tana kallon Ammu
"Magagin bacci yasa ki zuwa ki tasheni da wanan maganar ko Kuma dai a hayyacin ki kike ?Taya Siyama za tana yawan leka ki har tana san tab'a jikinki"?
"Haba Ammu akan me zan Mata sharri wallahi shekaranjiya ma Ina wanka motsinta kawai naji a bakin k'ofa idan zan Saka kaya tayi ta satar Kallona kwana biyu baki lura dakin nan nake zuwa na Saka kaya ba toh yanzu mutsu mutsunta yasa na kasa bacci na ringa kallonta kawai sai gani nayi ta kawo hannu zata tab'a min kirji"
Ammu shiru tayi tana Kara nazarin maganganun Abla Sam bata ga alamar karya a maganar Abla ba amma me hakan da Siyama ke yi.
Anya Saleem bai makara wajen rabota da Hajiyar Shagali ba?ko dai hajiyar shagai ta fara hada ta ma da Maza batare da shi Saleem ya sani ba?
(Ba kowa yasan Hajiyar Shagali na lesbian ba)
"Wallahi sai dai ta kwana ita kadai Ammu gwara na kwanta kawai a kasa Kuma ba zata Kara kwanar min a daki ba wallahi idan baki yadda da maganar da nake miki ba gobe Waleeda taje ta kwana da ita zata zo ta baki labari
Ammu hade rai tayi tana "tashi ki koma dakin ki ki kwanta Taya Zaki barta ita kadai ta kwana dama hanya kike nema da zaki kawo laifinta dan duk wani hade rai da canza fuska da kike idan kika ganta Ina sane dake,
Wani Abu Siyaman ta Miki bayan wanan abinda kika zo kika fada min"?
"Ni ba abinda tamin Ammu iya dai abinda take yi nazo na fada Miki"
"Toh Mai yasa idan kika ganta kike hade rai ko idan tazo cikin ku sai ki tashi Abla ki nutsu ki shiga hankalin ki ba zan tab'a daukar wulakanci ba dan kawai tana zaune a gidanan duk wani abu da Saleem zai kawo gidanan k'oda allura ne zan so a girmama shi tashi ki koma dakinki gobe zan san abinda ya dace nayi akai"
Abla mik'ewa tayi ta fice daga dakin dan Sam bata samu fuskar da zata sake wani magana ba har ga Allah ji tayi bata kaunar Siyaman
Ammu baccin da bata koma ba kenan haka ta ringa tunanin halin da Siyaman ke ciki dan idan har duk abinda Abla ta fada mata hakane kila Saleem ya makara wajen d'auko Siyaman dan Siyama tana cikin stage din da za tayi saurin reacting a duk abinda aka dora ta akai tana dai addu'a akan Allah yasa ba hakan bane dole ma tasa wa Siyaman ido sosai.
Siyama
Sai da na shiga bandaki ya Kai sau biyu tunda naga Abla ta fice daga dakin.
Da ace nasan ba bacci take ba da ban soma Kai hannuna jikinta ba.
Yanzu idan taje ta fadawa Ammu daya zan kare kaina,wai Mai yake damuna haka?Mai yasa na kasa cire duk abinda Aunty Hajiya tamin akaina
Idan har zan zama ni kadai ba abinda nake tunani sai sama da rayuwar da muka yi da ita
Rayuwar da ni ma na fara ganin illar da ta min na Kuma kasa hana kaina idan abin ya motsa min kuka na naci na gode Allah na zauna a gefen gadon tare da buga tagumi da tunanin karyar da zanyi wa Ammu idan ta Tambayeni.
Idan nace banyi nadamar biyewa zuciyata wajen leka Abla da kwadayin San tab'a jikinta ba nayi karya.
Tsigar jikina har tashi take idan na ganta gashi ita kuma naga alamar ta tsane ni bansan Mai yasa ba,bansan Mai na mata ba.
Nasan dai daga lokacin da Yaya Saleem yazo yayi min siyayyan kaya ta canza min Koda ma ta Tambayeni Mai hadina dashi ce mata nayi ba komai.
Nasan Abla zata yi Sa'ar Ishama ba wai wani shekaru ta bani da yawa ba.
Ji nake dama mama bata siyar dani ba da duk ban tsinci kaina a cikin irin wanan halin da ya zame min balai da ko bacci bana iya yi ba.
Nasan Abla ta tsaneni dan
Ko da hira suke ita da Waleeda indai zata ga na shigo haka zata hade rai a makaranta kuwa idan muka hadu bata nunawa ma ta sani Waleeda kawai ke sakar min fuska.
K'ofar da ta bugo da k'arfi ya katse min tunanin da nake.
Pillonta ta dauka da bargo ko Kallona bata yi ba ta shimfida a kasa ta d'auko wani zani ta kwanta tare da rufe jikinta har Kai.
Magana kawai take kasa kasa tana ta tsaki.
Kamar zan Mata magana na bata hakuri na dan musanta zargin da ta min sai Kuma na fasa haka na kwanta sai bacci barawo ne ya saceni.
Washegari kuwa Ammu ba abinda ta nuna min cikin fara'a ta amsa gaisuwa ta kamar yadda ta Saba.
Nayi sharar da na samu dak'yar ta barni nake yi.
Abla ke mana breakfast kafin Mu tafi makaranta Waleeda Kuma tayi wanke wanke.
Satar kallon Abla kawai nake da ta bala'in hade rai tunani nake da ta fadawa Ammu abinda na mata kuwa dan banga alamar kamar ta fada mata ba
Sai da muka karya kamar yadda muka saba a faranti daya.
Muka hau Shirin tafiya bayan munyi addu'ar fita daga gida duk Ammu ta koya min Dan ba laifi na iya addu'oi yanzu karatun Kuma Ina ganewa ba laifi.
Zan iya cewa banda wanan abin da ya manne min a kai bani da wani damuwa.
Koda muka isa makaranta Waleeda ce ta daga min hannu ta nufi ajinsu.
Abla kuwa ko Kallona ba tayi ba ta itama ta shige ajinsu.
Haka na shiga ajinmu duk Ina Jin ba Dadi da tunanin Ina ma ban aikata abinda nayi ba dan sosai na tsinci kaina cikin damuwa
A seat dina na zauna gefena wata Adama ce da gaisuwa kawai ke hadani da ita bata da fara'a sam.
Har gwara wata dake zama a ta bayana Ramlat da ita muke dan gaisawa har idan anyi break suna hira sai ta ringa sakani a hirarsu.
Ba laifi Ina da dan k'ok'arin fahimtar karatun ba abinda ke bani wahala da kaina nake duk wani assignment ko test da aka bamu.
Shigowar wani Mallam Usman da wata daliba daga bayansa yasa Yan ajin nutsuwa
Inda muka mik'e muka gaishe shi kamar yadda muka saba ya amsa ya umarce mu da mu koma mu zauna.
Sai da muka zauna ya Kalli dalibar da ya shigo da ita da Kallo daya zaka mata kasan new commer ce dan komai nata sabo ne da ido kawai take bin duk Yan Ajin dasu.
Kallonta kawai nake kasa kasa dan na iya satar kallon mutum batare da Kasani ba.
Baka ce da dan tsayinta bata fiye jiki ba amma tana da kyau da manyan idanu.
Har mamakin yadda idona ba inda yake fara sauka a jikin mace sama da kirjinta.
Ban ma san mai Mallamin daya shigo da ita ke cewa ba sai da naji ya kira Adama Muhammad dake gefena.
Dan desk din namu mutane bibiyu ke zama.
Mik'ewa tayi yace ta fito da Jakarta.
Inda sai da ta dan zabga masa harara ta duaki Jakarta har tana tureni wajen fitowa.
Mallam usman kuwa ya nuna mata baya akan ta koma nan ta zauna daga rana irin ta yau nan ne wajen zamanta.
Ya Kalli new commer da ya kira sunanta da Muhseena ya nuna mata seat din da Adama ta tashi akan taje ta zauna
Suka karaso wajena a tare ya kira sunana da "Siyama ki ara mata notes dinki ta kwakwafa ki ringa nuna mata abinda bata gane ba nasan kina da k'ok'ari zaki iya nuna mata"
Kai kawai na gyada masa Muhseena kuwa ta shige lungu ta zauna.
A haka Mallam usman ya fice.
Mallamin English yazo ya fara koyar damu.
Koda muka fara rubutu banga alamar tana da niyyar rubutu ba.
Kai kawai naga tana dan gyadawa tana taunar cingum
Hannunta Kuma cikin hijabinta.
Kamar zan Mata magana Kuma na fasa dan bansan taga ko shishigi gareni.
A haka Mallamai biyu suka mana darasi suka fita ko jaka bata Bude ba.
Break din da aka fita yasa Yan ajin suka fara watsewa suna yin waje
Ni dama ba inda nake fita a aji nake zamana.
Dan snacks din da Ammu ke bamu a aji nake zama na cinye.
Yau kuwa bama muzo da snacks din ba.
A irin biscuits din da Yaya Saleem ya kawo min da na kaiwa Ammu ta raba mana.
Biscuits din na dauko na saci kallon Muhseena da naga ta kifa kanta a desk ana fita naga ta ciro hannunta daga hijabin ta da wani Abu a hannunta
Tab'a ta nayi da naga Ina ta Kiran sunanta bata dago ba
Dago da kanta tayi ta kalleni.
Inda na nuna mata biscuits din tare da mata tayi
Ta girgiza min Kai akan ta koshi
Ta Kara Maida kanta desk yadda take kokawa da boye hannunta a kasan desk din yasa ni san naga Mai take boyewa haka.
Koda na dan yi baya waya ce a hannunta da alama Kallo take yi.
Baya na Kara yi yadda zan ga abinda take kallon din
Inda na hango turawa ne tsirara ba kaya a jikinsu daya akan daya
Dagowar da tayi yasa ni saurin Kau da kaina Ina Jin gabana na balain faduwa da abinda naga tana Kallo.
Tsaki naji tayi ta fito da hannunta daga kasan desk ta cusa wayar a cikin Jakarta.
Tana ita bata san sa ido
Nidai bance mata komai ba balle na nuna nasan dani take.
Abinda na Gani a wayarta ya tsaya min a rai har lokacin tashin mu yayi aka tashe mu ta d'auki Jakarta ta fice dan ana kada kararrawa ta mik'e da saurinta ta fice.
Ba Kuma tayi rubutu ba wane irin film ne wanan take Kallo na namiji da mace ba kaya.
Har muka Isa gida Ina tunani da mamakin film din da naga muhseena na kallo.
Koda muka isa gida kamar yadda muka saba sai munci abinci muke Shirin tafiya Islamiya.
Sanan idan muka dawo Ammu ta koyar damu daga Magriba zuwa Isha
Ina k'ok'arin shiga dakin Abla dan na watsa ruwa nayi Shirin islamiya Ammu ta kira sunana tana "Kayanki na dakina daga yau a dakina Zaki na kwana ki wuce dakina ki je ki shirya..
Nigeria
Ishama
Mama nasan Mai yasa Abba yake so na rabu da shagari ya dauka wahala yake bani ko zan Sha wahala a gidansa
Wallahi duk zaton da muke masa mama duk ba haka bane ko zagina bai tab'a yi ba kema ai kinga alama da kika zo Yan uwan sa gabaki daya sona suke ni nasan da Abba yasan