Showing 153001 words to 156000 words out of 197906 words
DUK AKE YINSA.
INA WANDA BATA SO TAYI FARI TAS?
INA WACCE KUMA FARIN TAKE SO AMMA BA IRIN NA BLEACHING BA FARI TAKE SO TAYI IRIN NA YAN GAYU WAYANDA HUTU YA RATSA SU?
INA MACEN DA TAKE SO TA YAKI SANYIN DAYA HANA TA SAKAT?
INA MACEN DA TAKE SO TA GIGITA OGA?
MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI?
TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN ??KIBA ME KYAU ZATASAKI TA YANDA BAWANDA YA ISA YA GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA??
MUNA DA NA???
NA BREAST
NA HIPS
HADIN AMARYA
HADIN MAI JEGO
NA RAGE KIB'A
NASA KIB'A
NA GASHI
NA NANKARWA
NA KARIN NI'IMA
DAMA SAURANSU??
HAJIYA DUK NA ABINDA KIKE SO KAWAI KI MANA MAGANA TA NAN???
KIRA KO WATSAPP
09037870422
KUMA KAYAN MU A FARASHIN SARI MUKE BAYARWA
ALHAMDULILLAH DUK WANDA YAJI PRICE DIN KAYAN MU ZAIYI FARIN CIKI MUSAMMAN WANDA SUKA SAN KUDINSU DA YADDA AKE SAI DAWA
MUNA NAN A GARIN KANO RIJIYAR ZAKI MUNA TURA KAYAN MU KO'INA CIKIN AMINCI??
MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI?
TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN ??KIBA ME KYAU TA YANDA BAWANDA ZAI GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA??
IN DEDICATION TO BBG
*WANAN NOVEL DIN NA KUDINE KIJI TSORON ALLAH KARKI MIN SHARING KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN BANA KALLONKI ALLAH NA KALLONKI DASHI ZAN BARKI HAKKI DAI BA WASA BANE BA IDAN KINA SO KI BIYA 500 INSTEAD OF 700 ZUWA GA WANAN ACCT DIN 0078986629 STERLING BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN A WANAN LAYIN 08033719070 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA LAYIN NAN 08033719070 KO TA WANAN LAYIN 08068484400 KU SHA KARATU CIKIN AMINCI AMMA HAR GA ALLAH DUK WACCE INA POSTING TA FITAR MIN NA BARTA DA RABBI YA MIN SAKAYYA YAN NIGER KUMA KIYIWA LAYIN NAN MAGANA +227 96 82 89 84*
*GB KR*
*Page 48*
Siyama
Runtse idona nayi kirjina na bugu da mugun k'arfi bansan Mai zan ce masa ba tun lokacin da ya daukoni daga gidan mahaifiyarsa yake min wanan tambayar na gaji
Kuka na fashe dashi inda ya Kara rikeni gam a jikinsa
Cikin rawar murya da bansan shi da ita ba ya fara magana yana "Siyama haka kawai Ummi ba zata dage akan sai na sake ki ba dole akwai dalilin da yasa bata so na aureki ke kadai zaki iya fada min karki manta ko da ba aure a tsakanin mu ni yayanki ne Siyama Ummi ta tab'a hadaki da wani kafin na dauko ki daga gidan"?
"Idan ta tab'a hadani da wani din zaka gujeni ne"?
Na tsinci kaina da masa tambayar a fusace tare da fusge hannunsa daga rukon da yamin na tashi daga cinyarsa cikin Ihun kuka Ina "Sakin nawa za kayi idan ta hadani da wani? Kenan ka riga da ka san abinda take yi dan me toh zaka min wanan tambayar da na gaji da baka amsarsa Ya Saleem Mahaifiyar ka ta hadani da wani kafin ka daukoni wanan dalilin ne yasa ta dage akan sai ka sakeni, Mahaifiyar ka itace ta fara lalata min rayuwa ta cutar dani,Kai ma kanka ka riga da kasan abinda take yi kenan akan me to zaka cigaba da min wanan tambayar?Aunty Hajiya ta cutar dani ta lalata min rayuwa sanan Kuma a yanzu itace kan gaba wajen guje min dan kawai an daura min aure da Kai bayan koma mene itace silar fara lalata min rayuwa,idan danta bai Aureni ba wa take so ya Aureni"?
Duk maganar da nake a haukace nake masa cikin kuka kamar zan Kai masa duka
Saleem kuwa runtse idonsa yayi da k'arfi ya sa hannu biyu wajen rike kirjinsa da yaji Siyama ta ce hajiyar Shagali ta hada ta da wani
Har Siyama ta gama magana cikin kuka bai iya Bude idonsa ba
Sai da yaga ta zube a kasa tana cigaba da sheshekar kuka ya Bude idonsa da suka yi jajjur ya zubawa Siyama Yana tuna lokacin da ya d'auketa daga gidan mahaifiyarsa yarinya ce sosai a lokacin bai kawo rashin Imanin Mahaifiyar sa ya Kai ta samu kamar Siyama ta hadata da wani katon ba.
Wanan wane irin zalinci ne nawa Siyama take da za'a hadata da wani
Anya ba karya Siyaman ke masa ba? zai so ace karya take masa dan gani yake kila bacin rai ne yasa Siyama ce masa ta hada shi da wani tunda har ya Mata tambayar yafi a kirga
A hankali ya zamo daga kan katifar ya zauna a gaban Siyama dake ta kuka har lokacin inda ya dago da ita ya rungume ta gam a kirjinsa iya abinda kawai yake ganin zai iya yi kenan ya dan ji sanyi a zuciyarsa.
Yana mugun kaunar Siyama da bai san ta yadda zai soma rayuwa batare da ita ba.
Zuciyarsa zata iya bindiga idan har da gaske ne wani ya lalata mata rayuwa dan mugun kishi ne dashi.
Bayanta kawai ya ringa shafawa saboda luf tayi a jikinsa.
Yana iya Jin yadda jikinta yayi zafi zau
Wani irin tausayinta ne ya ringa ratsa shi sai da suka kwashi Yan mintuna a haka kafin ya dago da ita ya hau share mata hawayen dake zuba kamar an saki pampo.
Idonta a rufe bata ko motsa ba
Bai san ma Yana da azabar sha'awa ba sai da aka daura mishi Aure da ita.
Bai so hajiyar Shagali ta daga musu hankali haka ba a yau yaso ya samu nutsuwa da ita dan ji yayi ba zai iya Hakurin har sai ta tare ba.
Amma wanan tashin hankalin da suke ciki ba zai ma iya bari ya samu wani nutsuwa ba.
Ajiyar zuciya kawai take saki inda ya dago da ita daga jikinsa ya kira
Sunanta cikin rada Yana cigaba da shafa fuskarta.
Ban Bude idona ba dan idan Ina kallon Saleem wani halin nake Kara shiga
Ban san ya zanyi da kaunarsa ba idan har Aunty Hajiya ta rabani dashi na gaji da wanan tambayar da yake min tunda ni nasan bata tab'a hadani da wani ba itace ma dai tayi amfani dani gwara kawai nace masa ta hadani da wani na huta.
Bakinsa naji a nawa inda na kau da fuskata da sauri.
"Siyama kiyi hakuri hankalina ne a tashe shi yasa kika ji na sake miki wanan tambayar dan ni nasan Wanan dalilin kadai ne zai sa ummi ta dage akan ba zan aureki ba.
Ummi tana so taga na samu yarinya nutsatsiya Mai tarbiya dan har cemin take ba zata tab'a yadda na auri macen da bata yi bincike a kanta ba
Ina ga bacin ran d'auke ki da nayi yasa ta cewa na sake ki amma in Sha Allah zan yi k'ok'ari wajen shawo kanta kiyi hakuri kinji"
Gyada masa Kai kawai nayi ina Jin kamar na fada masa gaskiya akan Aunty Hajiya ce ta lalata ni amma abinda ya shiga tsakanina da ita ya kazanta da gwara ace ma da namiji ta hadani.
Adalci kawai da zata min shine ta hakura ta barni da Saleem
Duk da zazzabin dake jikina sai da Saleem ya jagwalgwalani San ransa
Dan da ace na bar shi ma zai iya nemana dan sosai ya rikice min
Ni Kuma jikinsa ma ni ya tsorata ni dan take Madu Mai ruwa ya fadomin a rai na tuna azabar da na a hannunsa duk da bai shigeni ba amma ya so farkani azabar na nan har gobe a kaina ban manta ba.
Wanan kadai ne dalilin daya sani guduwa amma Saleem nima kaina ya rikitani ba kadan ba.
A ranar ban bacci ba haka na ringa juyi da tunanin makomar ni da Saleem ba zan tab'a yafe wa Aunty Hajiya ba idan har ta rabani da Saleem.
Hajiyar Shagali
A cikin wuni daya tayi wani irin zabgewa dan ko kadan bacci bai ga idonta ba rayuwar da tayi da Siyama da duk abinda suka yi kawai ya tsaya mata a rai
Taya bayan duk wanan abin ace Siyaman Saleem zai aura.
Koda ta yanke ajiye Wanan rayuwar idan har zata tuna Siyama haka zata wuni da tunanin ta da irin rayuwar da sukayi kaf yaran da ta nema ba wacce ta tsaya mata a rai kamar ita
Koda ta nemeta ta rasa idan har ta kawo tunanin wata zata iya Neman ta haka zata ji azabar kishi da tashin hankali ya rufeta
Bama zata iya fasalta yadda take ji idan ta tuna Siyaman ba
Wai sai gashi Saleem ita ya aura wane Kallo ma zasu ringayi wa juna?
Ko abincin duk aranar bata iya ci ba
Ba Kuma wanda ya shigo dakin da take yayarta kuwa kaca kaca ta mata dan ita ce take bin shemau.
Yan uwanta duk sun d'auka saboda abinda Auwal ya Mata yasa take San ta d'auki fansa ta hanyar sawa Saleem ya saki Siyaman
Basu san ba haka bane ba,tsirara take kallon Siyaman
Kamar yadda itama tasan Siyaman haka take kallonta.
Texes kawai ta ringa turawa Saleem
Akan lailai ya saki Siyama idan har ba so yake ta masa baki ba a text din kuwa ta Kara da ta yadda ya Nemo koma wacce ya aura ba zata hana shi ba
Magiya da roko dai Saleem din ke Mata reply inda a text din ta gane Yana tunanin dan ya d'auke Siyaman ne yasa take San masa irin wanan hukuncin.
Sai bin Yan uwanta yake Yana rokonsu akan su mata magana
Har da wayand suka yi mugun fushi da ita.
Da masu rantsuwar sun fita daga sabgarta
Kuka sosai taci ta gode Allah dan Sam ba zasu gane abinda take b'oyewa ba zata iya mutuwa idan tana ganin Siyama da Saleem.
A lokacin nan take matukar bukatar Yan uwanta da tayi kewarsu sai gashi duk ta silar auren Saleem da Siyama
Da yawa sun fita sabgarta
Sati biyu ana Abu guda gashi Saleem yak'i bin umarninta
Koda kowa zai juya mata baya ba zata damu ba burinta kawai taga Saleem ya saki Siyama
Lambar Jafar ta samu ta kira shi a waya
Sai da suka gaisa ta ce masa ita tana kan bakarta ba zai so ace Siyama ta fada fushinsa ba
Saleem kadai gareta Kuma idan har da gaske shi ma tamkar dansa ya d'auki saleem
Ya sa Saleem ya bi umarnin ta saboda gudun fadawa fushinta dan ita da gaske take zata iya yiwa Saleem baki idan bai saki Siyama ba.
A wanan gabar ran Jafar yayi masifar b'aci inda yace mata zai sa kuwa Saleem ya saki Siyaman tunda idan har Saleem ya saki Siyaman ba mutuwa za tayi ba.
Ya Mata kaca kaca ya kashe wayarsa
Inda hajiyar Shagali ta dan ji sanyi a zuciyarta dan tasan yadda ya zuciya dinan dole ma Saleem ya saki Siyaman
Sai a ranar ta iya cin kwakwaran abinci ta dan samu nutsuwa
Siyama
Jikina rawa kawai yake Ina juyo muryar Abba a palo cikin bacin rai Yana magana da Saleem da yace baya nan yaje wajen kanin mahaifin Aunty Hajiya dake wani kauye
Duk a san a samu a shawo kan Aunty Hajiya ya amince da Aurenmu
A yanzu sai nafi Jin tausayin Saleem a kaina dan har ramewa yayi.
Kullum kamar ya hadiyeni idan ya kirani akan naje dak'yar yake rabuwa dani.
Naso na daure wajen barinsa ya sameni amma tsoron na hanani barinsa ba Kuma ya matsa min idan na sa masa kuka.
Cikin bacin rai naji Abba na fada masa akan Aunty Hajiya ta kira shi a waya taci mutuncinsa tunda shi kuwa dan halal ne ba Neman Kai yake dani ba dan haka ya kawo min takardata yaje ya auri wacce Aunty Hajiya take so
Bansan mai Saleem yace ba naji Abba Yana rantsuwa sai fa ya kawo min takardar nan a gobe ma zamu bar garin tunda dama su Baffa sun tafi
Daga haka naji kamar Abba ya bar Palon
Zubewa nayi a kasa na rushe da Ihun kuka
Mai laifina da Aunty Hajiya zata sa Saleem ya sakeni
Itace fa ta lalata ni tun Ina karama akan me yanzu zata zo tana guduna
Kukan da nake yasa Hajje shigowa inda ta hau rarrashina tana fadamin Abba ya fada mata duk abinda ya faru Aunty Hajiya bata kyauta ba ya zaayi ta nuna min irin wanan kiyayar karara
Rarrashina ta ringayi tana na godewa Allah ma da ba tarewa nayi Saleem ya maidani bazawara ba idan tayi hakane dan ta wulakanta ni in Sha Allah wanda yafi Saleem zan aura
Nidai kuka kawai nake kamar Raina zai fita
A haka aka fara kiraye kirayen sallah Magriba
Ban ma iya tashi ba haka na ringa tunanin makomata idan Saleem ya sakeni.
Ni Aunty Hajiya zata yiwa irin wanan zaluncin?
Zuciyata kunna kawai take jiri na dibana na mik'e na sa dogon hijabi Koda na fito ba kowa a tsakar gidan
Duk suna daki nasan sallah suke.
Kasancewar ba sallah nake ba Ina fashin sallah .
Waje kawai nayi ina da gane guri.
Na rike sunan unguwar su Aunty Hajiya Kuma gidan da take a bakin titi yake
Abin hawa na tara na hau na fada masa sunan unguwar
Muna tafe Ina share hawaye.
Ina zuwa kan layin na gane gidan dan a bakin titi yake.
Kudin hannuna kawai na mik'a mishi na fito na shiga gidan da sallama
Wata Yar dattijuwa na samu a tsakar gidan da wani dan Saurayi.
Sai da suka amsa sallamar da na musu na ce musu wajen Hajiya Rahila nazo
Da alama basu gane ni ba.
Matar wanan palon ta nuna min tace na shiga tana ciki.
Mik'ewa nayi na shiga Palon ba kowa a palon hakane ya sa na nufi dakin inda na daga labulen dakin gabana na balain faduwa.
A tsaye take agaban mudubi tana shafa wani Abu a fuskarta
Ina ga ta mudubin ta gani inda ta juyo da sauri ta zuba min ido tana "Siyama"
Ciki na shiga fuskataa a balain hade
Sai da naje gabanta na tsaya
Ta Kara Kiran sunana tana Siyama lafiya Mai kike nema a gidanan"?
"Mai yasa kika ce Saleem ya sakeni tambayar da na zo na Miki kenan Aunty Hajiya"
Wani irin Kallo tamin sai da ta kwashi mintuna tana min kallon da na kasa gane maanarshi
Inda nima na zuba mata idon ina kallonta a shirye nake da na Mata rashin kunya
"Kinyi Shiru Aunty Hajiya kin dage akan saleem sai ya sakeni a wane dalilin zai sakeni Mai yasa kike so ya sakeni wani Abu na Miki"
"Banyi mamaki da kika iya tsayawa a gabana kina min wanan Tambayar ba na Dade da Sanin idonki ya bude ko nace ya Kara budewa idan kina da kunya ma Zaki yadda Saleem ya aureki mahaukaciyar Ina ce ke da Zaki amince ki auri saleem"
"Mai yasa ba zan amince da na aure shi ba ni so kawai nake ki fadamin dalili"
"Taya zan bari Saleem ya auri yarinya da taga tsiraicina naga nata?Siyama kin manta wai rayuwar da nayi dake ne ?wane Kallo kike so mu ringayi wa juna bayan abinda ya shiga tsakanina dake"?
"Innalillahi wa inna ilaihi rajiun"
Waigawa muka yi da sauri
Inda na runtse idona da k'arfi
Aunty Hajiya Kuma ta saki sallati.......
*Aunty Zee mom mujahid katsina*
*PROMO!PROMO!PROMO*
*Lokacin da kuke ta jira yazo insha Allah nakawo maku kayayyakina as promo duk dan kuciga ba da gwada wa* *kuduba Zakuga promo price*
*Aunty Zee MOM MUJAHID KATSINA*
*08162859027*
*kayan mata kala kala masu inganci Wanda Inkikasha saikin dawo da yardar Allah*
*ALHAMDULILLAH MUNKAWO MAKU MAGUNGUNA NA GARGAJIYA MAGANIN CIWON SUGAR MAI DAI DAITA SUGAR AJIKI CIKIN IKON ALLAH ANA RABUWA DASHI KUNA AMFANI DASHI KUNA TEST*
*MAGANIN CIWON HANTA WATO HEPATITIS CIKIN YARDAR ALLAH ZA A RABU DASHI ZAKISHA TSAWON SATI 2 IDAN KINYI SATI 2 DAGA MA SHA KIJE ASIBITI AYI TEST*
*MAGANIN CIWON QODA KUNYI MAGANIN SHIRU KUKEJI ALHAMDULILLAH GA MAGANI ANZO MAKU DASHI INSHA ALLAH ZA A DACE IN ANGAMA SHA AJE ASIBITI AYI TEST ALLAH YABAMU LAFIYA*
*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYIN KASHI CIWON BAYA CIWON KAFA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA WARIN GABA KURAJEN GABA KURAJEN JIKI KAIKAYIN JIKI RASHIN HAIHUWA BASUR MAI TSIRO CIKIN IKON ALLAH ZAIMAGANCE MAKI/MAKA ZAKIJI DADIN MAGANIN SANYINNAN SOSAI A BANGAREN GYARAN AURE BA A MAGANA DAN ZAI SAUKAR MAKI DA NI IMA ZAKI JI SHA AWA KODA SHA AWARKI TA DAUKE ZATA DAWO KIJI KE KIKE MARMARIN ABAR KEDAI KINEMI AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
*4k* *promo price 2500*
*MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA* *JIKINKI NONUWA ZASU CIKO SOSAI ANMA BANCE ZASU TSAYABA WANNAN MAGANI ANGWADA ANDACE HANZARTA KI MALLAKI NAKI YAR UWA 8K* *promo price 4k*
*TAREDA MAGANIN CIRE TUMBI DUK INDA KIKAI KAMAR KIN KUSA HAIHUWA AITA TAMBAYAR KI WATA NAWA IDAN KINSHIGA MATE KIZAMA KAMAR BABARSU DAN ALLAH KIZO KIJARABA 7k*promo price 3500 *INA AIKAYA KOWANI GARI DA YARDAR ALLAH INBAKI SHIRYA BA KIBARI KI SHIRYA SAI KUNZO NAGODE KAYAN* *AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
*KI TUNTUBENI A WANNAN LAYIN*
*08162859027*
[7/12, 23:00] SADNAF: MATAN GIRMA MATA MASU AJI
MACEN DA TA SAN KANTA ITACE TAKE GYARA
A&Z COLLECTION TA KARA DAWO MUKU DA ZAFINTA MASOYA KAYANMU.
A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN KAYAN GYARAN FATA,GYARAN JIKI CIKI DA WAJE MAI DA TSOHUWA YARINYA WANAN KARON A&Z TA SHIRYA TSAF DAN TA GYARA AURE GYARA BUDURWA,GYARA MATAR AURE,HAR DA BAZAWARA.
Wa.me/2349037870422
A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN SUPPLEMENT KALA KALA
HAJIYATA IDAN KINA DA KYAU KI KARA DA WANKA GYARA DUNIYA NE A YANZU AN BARMU A BAYA KARKI SAKE DA KURUCIYARKI KI JERA DA SAARKI A RINGA MIKI KALLON TSOHUWA SABODA RASHIN GYARA.
SUMA WAYANDA KUKE GANI SUKE BAKU SHA'AWA SUMA FA BA ZAMA SUKA YI BA DAGEWA SU KAYI DA GYARA.
KUMA A YANZU AN YI ITIKAFIN BA ABINDA ZAI GYARAKI YA DAWO MIKI DA KURUCIYARKI KIYI CAS CAS GWANIN SHA'AWA SAMA DA SUPPLEMENT ????
TO KE KUWA ME KIKE JIRA?KO KIN FI SON MAI GIDA KO SAURAYINKI YA SHAGALA DA KALLON MATAN TIK TOK DA BASU FIKI DA KOMAI BA SAI GYARA??
WAI SHIN MENENE MA SUPPLEMENT? SUPPLEMENT WANI NAU'IN MAGUNGUNA NE DA AKE HADAWA DA GANYAYAKI WASU ITATTUWA WASU KUMA SPICES A MAIDA SU CAPSULES WASU PILLS WASU SOFT GEL DAN SU MANA SAUKIN AMFANI.
MISALI ROYAL JELLY DA FARIN ZUMA MAI SAKA AKE YINTA.
UlTIMATE MACA SHI KUMA DA MACCA ROOT ITACE NE AMIRNA AKE YINTA
WASU KUMA DA ITACEN KANINFARI,WASU DA KIMBA DUK AKE YINSA.
INA WANDA BATA SO TAYI FARI TAS?
INA WACCE KUMA FARIN TAKE SO AMMA BA IRIN NA