Showing 81001 words to 84000 words out of 197906 words

Chapter 28 - GABA KURA BOOK COMPLETE BY SADNAF.txt

Sadnaf   

02 Nov 2025

4549

sai an kwana biyu kafin ya dawo waye yace muku Kuma bashi da Lafiya da har zaku je ku duba shi"?

Shagari cikin mamaki shi ma ya kalli Ishamar da ta kasa duake idonta daga kan Mai gari dan ta rasa tunanin ma da ya dace tayi.

Shagari ya girgiza Kai ya mik'e Yana "Dama nasan wani makircin tazo kulawa shi yasa tazo jiya toh kinji Abbanki ma baya nan zuwa kawai tayi dan ta daga Miki hankali"


Ishama da mamaki ya gama kasheta da tunanin dalilin da zai sa Balaraba ta zo har gida tayi mata irin wanan karyar.

Ta Kalli mai gari tana "Dan Allah ka bani lambar Abban nawa na kira shi"

"Ai gashi nan ma ina kiransa a waya zan hada ku"

Kafin ya rufe baki taji muryar Jafar ya ratso wayar da sallama

Ishama kuwa Sam bata San lokacin da ta Isa gaban Mai gari ba ta zube akan gwiwata hawaye ya hau zubo mata tana Jin kamar ta shiga cikin wayar taga Jafar din.

Wayar Mai garin ya Miko mata ta sa hannu ta karba

Tana "Abba"

Ta fashe da kukan da taji ya taho mata ta mik'e ta bar Palon.

Shagari kuwa da yaji kukan Ishama har cikin zuciyarsa ya mik'e yayi waje bai zame ko'ina ba sai gidan Balaraba da wukarsa a kugunsa.

Gudun da yake a machine yasa cikin Yan mintuna ya Isa gidansu Ishama


Ko sallama bai yi ba ya fada cikin gidan.

Inda ya samu Balaraba a tsakar gidan ta barraraje da wasu ledoji a gabanta

Ido biyun da tayi dashi yasa ta mik'e cikin faduwar gaba da rawar baki tana "Aaa sirikina lafiya Mai kake nema"?

"Yanka ki nazo nayi dan uwarki". .. .

Ya hakuri dani mun dawo yanzu in Sha Allah ku gyara zama mun fara shiga cikin labarin.


WANI KAYA SAI AMALE
INKAJI GANGAMI DA LABARI

KUBIYO NI MUJE GUN UK PERFUMERY_KN
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Ina matan gayu masu son gayu da kamshi?

Ina mata masu son su kawata parlonsu da kayan kamshi ?

Ina mata masu son burge me gida da daddadan Qamshi?

Kai har ma da masu son fara sana’ar Qamshi da kayan Qamshi

Toh ku ku matso nesa tazo kusa ,

Domin kuwa UK PERFUMERY tace afada muku indai kamshi ne to angama zuwa karshen gurin domin kuwa tana saida duk wani abu daya shafi turare na gida dana waje

suna da :luxury burners
Electric Burners
Humidifier’s
Car burner’s
Hair Burner’s
Cloth Burner’s
Da dai sauransu

A bangaren turare kuma akwai irin su turaran company
Naseem
Almas
Jiyo
Almataf
Roll on
Body sprays
Body lotion

Haka kuma akwai set gift na turarukan mu muna hadawa abin se wanda ya leka page dinta

Haka nan dai muna da
Coal
Pikker
Vernity trays
Kai harma da bottles na cikin show glass
Muna kuma da show glass na gida da waje.
Duka wadannan kayan fa afarashi me sauki, haka kuma muna bada sari ga duk meson fara sana’ar


Sannan muna tura kaya duk inda mutum yake cikin amincin ubangiji

Kudai ku garzaya kuyiwa uk perfumery _kn magana domin ganin irin kayan da suke dashi 😍

Ga masu bukatar gani samples din kayansu ku garzaya TikTok kuyi searching na @uk perfumery05 zakuga tsala tsalan turaruka da burner’s

Ko kuma ku tuntubeta ta layinta kamar haka: 07030009292/07046054080
Location: KANO

Siyan na gari maida kudi gida😍
6/25/24, 10:42 - SADNAF: MATAN GIRMA MATA MASU AJI

MACEN DA TA SAN KANTA ITACE TAKE GYARA

A&Z COLLECTION TA KARA DAWO MUKU DA ZAFINTA MASOYA KAYANMU.

A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN KAYAN GYARAN FATA,GYARAN JIKI CIKI DA WAJE MAI DA TSOHUWA YARINYA WANAN KARON A&Z TA SHIRYA TSAF DAN TA GYARA AURE GYARA BUDURWA,GYARA MATAR AURE,HAR DA BAZAWARA.

Wa.me/2349037870422

A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN SUPPLEMENT KALA KALA

HAJIYATA IDAN KINA DA KYAU KI KARA DA WANKA GYARA DUNIYA NE A YANZU AN BARMU A BAYA KARKI SAKE DA KURUCIYARKI KI JERA DA SAARKI A RINGA MIKI KALLON TSOHUWA SABODA RASHIN GYARA.

SUMA WAYANDA KUKE GANI SUKE BAKU SHA'AWA SUMA FA BA ZAMA SUKA YI BA DAGEWA SU KAYI DA GYARA.

KUMA A YANZU AN YI ITIKAFIN BA ABINDA ZAI GYARAKI YA DAWO MIKI DA KURUCIYARKI KIYI CAS CAS GWANIN SHA'AWA SAMA DA SUPPLEMENT 💃💃💃💃

TO KE KUWA ME KIKE JIRA❓KO KIN FI SON MAI GIDA KO SAURAYINKI YA SHAGALA DA KALLON MATAN TIK TOK DA BASU FIKI DA KOMAI BA SAI GYARA👌👌

WAI SHIN MENENE MA SUPPLEMENT? SUPPLEMENT WANI NAU'IN MAGUNGUNA NE DA AKE HADAWA DA GANYAYAKI WASU ITATTUWA WASU KUMA SPICES A MAIDA SU CAPSULES WASU PILLS WASU SOFT GEL DAN SU MANA SAUKIN AMFANI.

MISALI ROYAL JELLY DA FARIN ZUMA MAI SAKA AKE YINTA.

UlTIMATE MACA SHI KUMA DA MACCA ROOT ITACE NE AMIRNA AKE YINTA

WASU KUMA DA ITACEN KANINFARI,WASU DA KIMBA DUK AKE YINSA.

INA WANDA BATA SO TAYI FARI TAS?

INA WACCE KUMA FARIN TAKE SO AMMA BA IRIN NA BLEACHING BA FARI TAKE SO TAYI IRIN NA YAN GAYU WAYANDA HUTU YA RATSA SU?

INA MACEN DA TAKE SO TA YAKI SANYIN DAYA HANA TA SAKAT?


INA MACEN DA TAKE SO TA GIGITA OGA?

MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI🤔

TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN 💃💃KIBA ME KYAU ZATASAKI TA YANDA BAWANDA YA ISA YA GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA😍😍


MUNA DA NA👇👇👇

NA BREAST

NA HIPS

HADIN AMARYA

HADIN MAI JEGO

NA RAGE KIB'A

NASA KIB'A

NA GASHI

NA NANKARWA

NA KARIN NI'IMA

DAMA SAURANSU👌👌

HAJIYA DUK NA ABINDA KIKE SO KAWAI KI MANA MAGANA TA NAN👇👇👇
KIRA KO WATSAPP
09037870422


KUMA KAYAN MU A FARASHIN SARI MUKE BAYARWA

ALHAMDULILLAH DUK WANDA YAJI PRICE DIN KAYAN MU ZAIYI FARIN CIKI MUSAMMAN WANDA SUKA SAN KUDINSU DA YADDA AKE SAI DAWA

MUNA NAN A GARIN KANO RIJIYAR ZAKI MUNA TURA KAYAN MU KO'INA CIKIN AMINCI💃💃

MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI🤔

TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN 💃💃KIBA ME KYAU TA YANDA BAWANDA ZAI GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA😍😍



IN DEDICATION TO BBG

*WANAN NOVEL DIN NA KUDINE KIJI TSORON ALLAH KARKI MIN SHARING KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN BANA KALLONKI ALLAH NA KALLONKI DASHI ZAN BARKI HAKKI DAI BA WASA BANE BA IDAN KINA SO KI BIYA 500 INSTEAD OF 700 ZUWA GA WANAN ACCT DIN 0078986629 STERLING BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN A WANAN LAYIN 08033719070 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA LAYIN NAN 08033719070 KO TA WANAN LAYIN 08068484400 KU SHA KARATU CIKIN AMINCI AMMA HAR GA ALLAH DUK WACCE INA POSTING TA FITAR MIN NA BARTA DA RABBI YA MIN SAKAYYA YAN NIGER KUMA KIYIWA LAYIN NAN MAGANA +227 96 82 89 84*

*GB KR*

*Page 24*


Balaraba

Wukar da ta ga shagari ya zaro daga kugunsa yasa taji ruwa na bin kafarta


Jikinta wani irin rawa ya d'auka cikin rawar baki ta zube a kasa tana "Sirkina kayi min rai Dan girman Allah kar ka min haka Mai na ma da zaka yankani"?


"Uban me ya kawo ki gidana jiya"?

Shagari ya buga mata wani tsawa tare da matsawa kusa da ita

Balaraba da kafafunta suka ki bata hadin kai wajen guduwa ta saki ihuuu tana "Ba abinda ya kaini wallahi zuwa nayi na cewa Ishama Babanta ya gudu wallahi ba wani Abu ya kaini ba Amma da ga yau ba zan Kara zuwa ba ka rufa min asiri kar ka yankani"


"Daga yau Babu ke Babu matata daga yau kar na Kara ganin kafarki a k'ofar gidana,ai ba wani Abu da ya hadaki da Ishamar tunda ba ke kika haifeta ba.

Duk wani zalinci da kika mata da Yan uwanta Ina da labari duk dukan da kika mata naga tabon a jikinta a tayi auren ma ba Zaki barta ba sai kin bita kin daga mata hankali saboda ke shegiya ce tsohuwar banza kince Abbanta bashi da Lafiya.

Bayan bama ya garin tsabar fitina da san kiga kin Hana ta zaman lafiya Allah duk ranar da naji labarin kin wuce ta gefen gidana sai na yanka ki"

"In Sha Allah ba zan Kara zuwa ba sirikina Allah ya baka hakuri wallahi bashi da Lafiya na Kuma neme shi na rasa shi ne naje na fada mata Amma ba zan sake ba kayi hakuri.


Jikinta rawa kawai yake har sai da ta ga ya Maida wukar kugunsa ya fice daga gidan ta saki numfashin da ta rike tayi bandaki da gudunta saboda juya mata da cikinta ke yi.

Da dukan alamu za ta Sha wahala wajen samun cikar burinta.

Amma shagari saninta ne baiyi ba sai ta raba shi da Ishama zata samu kwanciyar hankali kudi yanzu kawai take nema da zaa Mata aiki dan kudin da akace ta kawo da taje wajen Mallamin da aka Rakata bata dashi.


Ishama

Koda suka gama waya da Jafar da ya karyata maganar da Balaraba taje mata dashi mamaki ne ya kasheta jikinta ya Kara sanyi da lamarin Balaraban

Dan Jafar ma fes taji muryarsa Inda ya ringa sa mata albarka akan yana fatan ace mutuwa ce zata rabata da shagarin

Shi ma yanzu Yana garin Mahaifiyar su ya samu wani gida Yana musu gadi.

Yana bincike da addu'a akan Allah ya hada shi da kudirat yasan halin da take ciki .

Idan an kwana biyu zai dawo ya cigaba da Neman Hisham da Siyama da bashi da addu'a da ta wuce Allah yasa suna hannu na gari ya kuma yanke masa wahala wajen ganin su.

Ya ce ta karbi lambarsa ta kira shi da nata layin zai na kiranta yaji Lafiyar ta

Da haka suka yi sallama ta Maida wa mai gari wayarsa tana Jin sanyi a zuciyarta da taji muryar Jafar kalau.

Kasan zuciyarta Kuma mamakin Balaraban kawai take da take so ta kashe aurenta har yaushe Balaraba zata barsu suji dadin rayuwa kenan?

Wato niimar da Allah ya Dan mata ne Kuma bata so.

Haka ta wuni a gidansu shagarin sai da shagari ya dawo suka koma gida.


Saleem

Cikin tsananin damuwa da dan tashin hankali ya Kalli Ammu Yana "Ammu dan Allah ki fadamin Mai yasa kika ce tana samun miji ayi mata Aure wani Abu kika ga tayi"?

Ammu girgiza masa kai tayi da sauri tana "Ko daya Saleem ba wani Abu da Siyama ta aikata ko tayi da yasa kaji nace idan ta samu miji ayi mata auren kawai.

Kasan kowace mace da irin hallitar ta kawai na karanceta ne naga kamar auren shi yafi dacewa da ita.

Ga shi kullum cikin zuwa sallama ake yi da ita.

Tana da farin jini ba laifi gani nake kawai auren shi yafi dacewa tayi in yaso sai ta cigaba da karatun a gidan mijin nata.

Sanan Ina ta so na Maka maganar zuwa neman yan uwanta Ina ga lokaci yayi da ya kamata a nemi dangin ta kar ya zama suna can suna nemanta Kuma idan auren ne kaga ba zai yu a aurar da ita batare da Sanin wani nata ba.


Saleem Jin Ammu kawai yayi ba wai Dan yadda da maganar da tayi ba gani yake dole akwai wani Abu da Siyaman tayi da yasa ta nemi shawararsa akan yiwa Siyaman auren

Idan ba haka ba Ai Abla ta girmeta ita ya kamata ayi tunanin yi mata Aure tunda ta kusa gama secondary school din Kuma yasan dole akwai wani abu da ya sa Ammu ta masa maganar nan ba haka kawai ta nemi idan Siyaman ta samu miji tayi Aure ba.

Flask din da ta Mika masa na abincinsa ya karba ya nufi dakin da yake sauka idan yazo gidan dakin Yana daga cikin zaure.

Yau asubancin ya dako dan ji yayi idan bai ga Siyaman ba ba zai tab'a samun nutsuwa ba

Sam bai san ya akayi ya wayi gari da matukar kaunar Siyaman da taimakon ta kawai yaso yi ba.


Sai dai yadda ta tsaya masa a rai a duk wani motsi nashi da har bacci kan kaurace masa saboda tunanin ta da yake yasan ya kamu da san Siyaman da zuciyarsa bata yi shawara dashi wajen Santa ba.

Bai tab'a soyayya ko ya kamu da san wata ya mace ba.

Yasan dai akwai Yan mata da yawa da suke San shi.

Har wani dan kwando guda gare shi na wasikar Yan Mata duk da suke San shi.

Wasu ma tararsa suke su fada mi shi duk ba wacce ya tab'a Jin Yana kaunarta.

Akan Siyama ya fara Jin so mai zafi Mai hana sukuni da walwala.

Kunyar Ammu da yake ji da kar ta zargi halin da yake ciki yasa bai sintirin zuwa wayar ma in zai bugo sai dai ya wayance da a bawa su Abla su gaisa daga nan ake bawa Siyama inda idan yaji muryarta

A ranar haka zai wuni cikin farin cikin


Kawai dai yasan zai fuskanci matsala daga wajen Mahaifiyar sa idan ta gano Yana da sa hannu a bacewar Siyaman


So kawai yake ya daure har zuwa lokacin da Siyaman zata gama secondary school ya fada mata halin da yake ciki ya kuma san yadda zai Mai da ita gida ya nemi mahaifin ta ya aureta.

Sai gashi Yana zuwa Ammu ta tare shi da maganar wai ko a yanzu ta samu miji ayi mata Aure.

Tunanin Koda dai ya ma makara wajen rabo Siyama daga gidan mahaifiyarsa yasa gabansa wani irin faduwa gumi ya hau karyo masa

Dan shi mutum ne Mai balain kyankyami da kishi

Ko Yan Matan dake gidan mahaifiyarsa ba ya ko San ganinsu balle ya amsa gaisuwar su.

Dole ya bincike Siyama idan ta dawo dan bai San mai yasa yaji kamar da akwai dalilin da yasa Ammu tace ayi mata Aure ba.

Agogon dake cikin dan dakin kawai yake Kallo Yana Allah Allah su Siyaman su dawo daga makaranta.

Siyama

Muhseena da ta kafe ni da ido na kalla cikin marairaicewa Ina "Na fada miki Ammu nada tsauri ba lailai ta barni nazo gidanku ba dan Allah ki bari gobe sai mu hadu"


"Ba zan iya Jira har zuwa gobe ba Siyama na fada Miki gidan mu ba kowa daga ni sai Yar aiki Mummy na ba zata dawo ba kila yau Dan Allah kizo kinga yau bamu fita break ba ba abinda muka yi"

Nasan idan na cigaba da yiwa muhseena bayani ba lailai ta gane ba hakane yasa nace Mata zan zo da haka na samu ta bani hanya nabi bayansu Abla da saurina dan bana so su rigani Isa gida.

Zan iya cewa ban taba Jin dadi a rayuwata ba sai da na hadu da Muhseena da farko ban kawo zan samu fuska a wajenta ba.

Dan a ranar da ita na kwana a Raina da film din da naga tana Kallo.

Kasancewar a dakin Ammu nake Waleeda da Abla na dakinsu.

Yasa na nutsu a ranar na shiga hankalina ban yi wani nutsu mutsu ba rufe idona kawai nayi a gefen Ammu ba wai Dan bacci nake yi ba.

Dan tunanin muhseena da abinda na Gani a wayarta ne a raina

Bansan sadda bacci ya saceni ba sai da naji Ammu na tashina sallah asuba.

Kamar zan rushe da kuka saboda mafarkin abinda ya shiga tsakanina da Aunty Hajiya kawai nake yi Sam banso tashina da tayi ba.

Ammu na gani a kaina ta kura min ido tana Kallona.

Sai nayi saurin kallon jikina da tunanin ko wani abu ta gani a jikina.

Tashi kiyi alwala kiyi sallah

Kawai tace min inda na mik'e da sauri na shiga bandaki Ina Jina a jike.

Sai da na wanke jikina na daura alwala na fito Dan a Palo muke sallah na Saka hijabina na fito Palo wajen su Ammu.


Ko da muka iddar da sallah muka yi azkar muka gaida Ammu
Da na lura tana bina da ido duk sai ta sa na kasa sakin jikina.


Haka dai kowace ta kama aikin da ta Saba Ammu na zaune tana kallonmu.

Amma bansan Mai yasa tafi Kallona ba.

Sai da muka karya muka fice daga gidan

Yadda Abla ta shareni haka nima na shareta.

Da yake Waleeda na da dan surutu ita ta ringa Jana da Hira Abla ta danyi gaba.

Koda muka isa makaranta kowace ajinsu tayi inda Ina shiga ajinmu na hango muhseena a zaune hannayenta cikin hijabi ta cusa kanta a ciki.

Take jikina ya bani wanan video da naga tana Kallo a wayarta take Kallo shi yasa ta b'oye wayar a hijabin ta.

Mamakin karfin halinta nake dan doka ne baa zuwa da waya makarantar har Yan ss3 idan har aka kama ki da waya sai an kwace kin kuma kira iyayenki bansani ba ko muhseena bata da labari dokar.

Bata amsa sallamar da na mata balle ta Ciro fuskarta a hijabin ta ba.

Haka na zauna har sai da duk Yan ajin suka gama shigowa.


Takwas da rabi mallamin maths ya shigo har lokacin kanta na cikin hijabi sai naji dama Ina da damar da zan daga hijabin naga Mai take Kallo.

Mikewar da muka yi wajen gaishe da mallamin yasa ta Ciro da
kanta daga cikin hijabin inda muka hada ido da ita ta dan hade rai ta mik'e itama

Sai da muka koma muka zauna ya fara koyar damu darasi inda na Maida hankalina gabaki daya wajen Mallamin.

Jiya dai ba tayi rubutu ba gabad'aya Amma naga ta d'auko littafi yau ta fara kwafar rubutun da mallamin yayi.

A haka mallamin yayi ya gama ya fita.

Mallamin chemistry ya shigo Shima

A takaice duk tayi rubutu ina ankare da ita.

Sai da aka Kada kararawar fita break naga ta Maida littafin dake gabanta cikin jaka

Ta zaro wani gora Mai kyau ta kafa bakinta ta shanye.

Idon da muka hada da ita ne yasa ta ja tsaki kadan tana "Wai Ina Miki kama da wata ne kike Kallona haka? Haba mana bansan Kallo da sa ido wallahi"

Bance mata komai ba dan Sam bansan zata kamani Ina kallonta ba

Sai da ta rufe Jakarta naga ta daga hijabinta Ashe akan cinyarta ta dora wayarta.

Tasa kanta a desk kamar jiya.

So nake na fice daga ajin saboda kar tayi tunanin sa mata idon nake kamar yadda ta fada Amma sai naji bansan fita Ina san satar kallonta ko Allah zai sa naga ko irin film din jiya take Kallo.

Sai dai bata dago ko ta muskuta yadda zan ga Mai take Kallo din ba Amma Ina iya ganin yadda ta rike wayar da hannu biyu.

Haka na zauna na kukure kasan desk din da ido duk a San naga mai take Kallo.

Dagowar da tayi yasa na fara k'ok'arin mikewa dan ta kamani Ina kallonta


Sai ji nayi ta ruko hannuna fuskarta a hade tana "kice kina so ki kalla mana da wanan daga wuyan da kike,ki matso muyi kallon tare tunda kin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login