Showing 177001 words to 180000 words out of 197906 words
KIJE ASIBITI AYI TEST*
*MAGANIN CIWON QODA KUNYI MAGANIN SHIRU KUKEJI ALHAMDULILLAH GA MAGANI ANZO MAKU DASHI INSHA ALLAH ZA A DACE IN ANGAMA SHA AJE ASIBITI AYI TEST ALLAH YABAMU LAFIYA*
*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYIN KASHI CIWON BAYA CIWON KAFA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA WARIN GABA KURAJEN GABA KURAJEN JIKI KAIKAYIN JIKI RASHIN HAIHUWA BASUR MAI TSIRO CIKIN IKON ALLAH ZAIMAGANCE MAKI/MAKA ZAKIJI DADIN MAGANIN SANYINNAN SOSAI A BANGAREN GYARAN AURE BA A MAGANA DAN ZAI SAUKAR MAKI DA NI IMA ZAKI JI SHA AWA KODA SHA AWARKI TA DAUKE ZATA DAWO KIJI KE KIKE MARMARIN ABAR KEDAI KINEMI AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
*4k* *promo price 2500*
*MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA* *JIKINKI NONUWA ZASU CIKO SOSAI ANMA BANCE ZASU TSAYABA WANNAN MAGANI ANGWADA ANDACE HANZARTA KI MALLAKI NAKI YAR UWA 8K* *promo price 4k*
*TAREDA MAGANIN CIRE TUMBI DUK INDA KIKAI KAMAR KIN KUSA HAIHUWA AITA TAMBAYAR KI WATA NAWA IDAN KINSHIGA MATE KIZAMA KAMAR BABARSU DAN ALLAH KIZO KIJARABA 7k*promo price 3500 *INA AIKAYA KOWANI GARI DA YARDAR ALLAH INBAKI SHIRYA BA KIBARI KI SHIRYA SAI KUNZO NAGODE KAYAN* *AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
*KI TUNTUBENI A WANNAN LAYIN*
*08162859027*
[7/20, 22:22] SADNAF: MATAN GIRMA MATA MASU AJI
MACEN DA TA SAN KANTA ITACE TAKE GYARA
A&Z COLLECTION TA KARA DAWO MUKU DA ZAFINTA MASOYA KAYANMU.
A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN KAYAN GYARAN FATA,GYARAN JIKI CIKI DA WAJE MAI DA TSOHUWA YARINYA WANAN KARON A&Z TA SHIRYA TSAF DAN TA GYARA AURE GYARA BUDURWA,GYARA MATAR AURE,HAR DA BAZAWARA.
Wa.me/2349037870422
A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN SUPPLEMENT KALA KALA
HAJIYATA IDAN KINA DA KYAU KI KARA DA WANKA GYARA DUNIYA NE A YANZU AN BARMU A BAYA KARKI SAKE DA KURUCIYARKI KI JERA DA SAARKI A RINGA MIKI KALLON TSOHUWA SABODA RASHIN GYARA.
SUMA WAYANDA KUKE GANI SUKE BAKU SHA'AWA SUMA FA BA ZAMA SUKA YI BA DAGEWA SU KAYI DA GYARA.
KUMA A YANZU AN YI ITIKAFIN BA ABINDA ZAI GYARAKI YA DAWO MIKI DA KURUCIYARKI KIYI CAS CAS GWANIN SHA'AWA SAMA DA SUPPLEMENT ????
TO KE KUWA ME KIKE JIRA?KO KIN FI SON MAI GIDA KO SAURAYINKI YA SHAGALA DA KALLON MATAN TIK TOK DA BASU FIKI DA KOMAI BA SAI GYARA??
WAI SHIN MENENE MA SUPPLEMENT? SUPPLEMENT WANI NAU'IN MAGUNGUNA NE DA AKE HADAWA DA GANYAYAKI WASU ITATTUWA WASU KUMA SPICES A MAIDA SU CAPSULES WASU PILLS WASU SOFT GEL DAN SU MANA SAUKIN AMFANI.
MISALI ROYAL JELLY DA FARIN ZUMA MAI SAKA AKE YINTA.
UlTIMATE MACA SHI KUMA DA MACCA ROOT ITACE NE AMIRNA AKE YINTA
WASU KUMA DA ITACEN KANINFARI,WASU DA KIMBA DUK AKE YINSA.
INA WANDA BATA SO TAYI FARI TAS?
INA WACCE KUMA FARIN TAKE SO AMMA BA IRIN NA BLEACHING BA FARI TAKE SO TAYI IRIN NA YAN GAYU WAYANDA HUTU YA RATSA SU?
INA MACEN DA TAKE SO TA YAKI SANYIN DAYA HANA TA SAKAT?
INA MACEN DA TAKE SO TA GIGITA OGA?
MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI?
TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN ??KIBA ME KYAU ZATASAKI TA YANDA BAWANDA YA ISA YA GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA??
MUNA DA NA???
NA BREAST
NA HIPS
HADIN AMARYA
HADIN MAI JEGO
NA RAGE KIB'A
NASA KIB'A
NA GASHI
NA NANKARWA
NA KARIN NI'IMA
DAMA SAURANSU??
HAJIYA DUK NA ABINDA KIKE SO KAWAI KI MANA MAGANA TA NAN???
KIRA KO WATSAPP
09037870422
KUMA KAYAN MU A FARASHIN SARI MUKE BAYARWA
ALHAMDULILLAH DUK WANDA YAJI PRICE DIN KAYAN MU ZAIYI FARIN CIKI MUSAMMAN WANDA SUKA SAN KUDINSU DA YADDA AKE SAI DAWA
MUNA NAN A GARIN KANO RIJIYAR ZAKI MUNA TURA KAYAN MU KO'INA CIKIN AMINCI??
MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI?
TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN ??KIBA ME KYAU TA YANDA BAWANDA ZAI GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA??
IN DEDICATION TO BBG
*WANAN NOVEL DIN NA KUDINE KIJI TSORON ALLAH KARKI MIN SHARING KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN BANA KALLONKI ALLAH NA KALLONKI DASHI ZAN BARKI HAKKI DAI BA WASA BANE BA IDAN KINA SO KI BIYA 500 INSTEAD OF 700 ZUWA GA WANAN ACCT DIN 0078986629 STERLING BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN A WANAN LAYIN 08033719070 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA LAYIN NAN 08033719070 KO TA WANAN LAYIN 08068484400 KU SHA KARATU CIKIN AMINCI AMMA HAR GA ALLAH DUK WACCE INA POSTING TA FITAR MIN NA BARTA DA RABBI YA MIN SAKAYYA YAN NIGER KUMA KIYIWA LAYIN NAN MAGANA +227 96 82 89 84*
*GB KR*
*Page 54*
"Momi mai muka miki da muka cancanci haka daga wajenki?dama ba mutuwa kika Yi ba?kina rayye kika watsar damu kika bar mu a hannun mama kinsan rayuwar da muka yi bayan tafiyarki"?
Ishama tace tana k'ok'arin raba jikin ta daga kankamar da kudirat ta musu da ta farfado hamdala kawai take cikin sheshekar kuka tana "Alhamdulillah Allah na gode ma da ka hadani da yayana
Kuka take sosai kamar ranta zai fita Siyama kuwa bata iya Bude idonta ba haka tayi lamo a jikin kudirat dan hade su tayi ta rungume su.
Har da Hisham da ya mamaki bai gama sakinsa na yadda kudirat da yake Jin dama itace ta haife shi saboda San da take nuna mi shi sosai take hidima dashi,sai gashi ashe da gaske itace ta haife shi Mahaifiyar sa ce,akwai wani rashin lafiya da yayi a ranar a gidan Hajiya binta ta tare kamar ta yi kuka.
Kudirat kuwa fadar farin cikin da ta tsinci kanta a ciki bata bakine dan bata tab'a salloli biyar bata kaiwa Allah kukanta akan Allah ya hadata da yayanta ba
Sai gashi Allah ya amsa addu'ar ta a lokacin da bata tab'a kawowa ba ko yau da asuba sai da ta ci kukanta ta godewa Allah da ta tuna su bata San a halin da suke ciki ba
Tasan duk sun girma har gobe fuskarsu na manne a kanta Ishama da Jafar take kama siyama Kuma a lokacin da ita take kama sai dai idan da ta girma canza kamani tayi.
Hisham da ya kura mata ido ta Kara jawowa jikinta tana Jin kaunar sa na Kara ratsa ta yaron da bai wani ji duminta ba sosai ta ajiye shi ta tafi
Hisham Sam ba wani sanin dadin uwa yayi ba dan ko shekara biyu baiyi ba a lokacin da ta tafi ta bar su.
Ashe duk tsawon lokacin nan da ta d'auka tana taree da danta Hisham bata sani ba
Ba zata iya fasalta halin da ta tsinci kanta a ciki ba dan ji tayi wani abu dake dunkulle a kirjinta tun tsawon shekarun da ta d'auka batare da su ba na bajewa har wani Bude ido take tare da sake rufewa wai dan kar ya zama ma mafarki take yi da ta hadu da yayanta da Sam kamaninsu bai canza mata ba tana ganin Ishama ta gane ta haka ma Siyama
Sai dai Siyaman sai ta dan canza kamani kadan ta kwashi kamanin ta da na Jafar.
Har lokacin Ishama kuka take yi
Inda Siyama ke kwance a jikinta tana iya Jin yadda kirjinta ke sama da kasa
Hannun Siyama da ya Sha Jan kunshi idonta ya sauka a Kai inda taji kanta ya wani irin Sara mata dan shap ta manta ita AT Garba ya auro a matsayin kishiyarta.
Murnar ganinsu ya mantar da ita komai.
Jikinta wani irin rawa ya d'auka inda tashin hankali ya mayye gurbin farin cikin da take ciki.
Dama duk rawar kafar nan da AT Garba ke yi akan Yar data tsugunna ta haifa ne
Text din da ta gani a wayarsa shekaranjiya yasa taji kirjinta ya Mata wani irin nauyi
"Bbyna dak'yar na iya controlling kaina da na rungume ki na matsu a daura auren nan zan shayar dake Madarar Kauna, I will make our night a memorable one for us.
Tayi nadamar karanta text din da ya motsa mata kishin da ko baccin kirki ba ta iya bi a ranar
Ashe yarta mijinta ya rungume har yake kwadaituwa da San kasancewa da ita
Kuka ta Kara rushe wa dashi
Inda Ishama ta tsaigata kukan da take tana cigaba da magana da "Momi Mai yasa kika gujemu?laifin me muka miki haka?Momi duk na dauka mutuwa kika Yi dan gani nake da kina rayye da ko sau daya ne kin tab'a waiwayar mu sai gashi Ashe kina rayye cikin Jin dadi da d'aula mu Muna nan muna Shan azaba a hannun mama,gashi a rashin sani Siyama ta auri mijinki Hisham ya akayi ka hadu da ita?kasan Neman da muke ma kuwa kaima"?
"Bansan itace momi ba Aunty Ishama bansan ita bace ba sai yau"
Kudirat da tashin hankali ya hade mata goma da ashirin na amsar da zata baiwa yayanta dan ta wanke kanta ko Kuma na yarta da mijinta ya aura
Ishama jawo Siyama tayi da numfashin da take fitarwa da kirjinta dake sama da kasa ne kawai zai sa kasan tana numfashi
Rungume Siyama tayi gam a kirjinta tana "kiyi hakuri Siyama kiyi hakuri da wanan jarrabawar da kike ta gani duk momi ce ta jawo mana wanan tashin hankali dan da ace ta neme mu tuntuni da kila baki auri AT Garba ba aure ya haramta a tsakanin ku"
"Hishama ba laifina bane ba,ba k'in neman ku nayi ba wallahi da ku nake kwana daku nake tashi
Tunda na baro ku ban taba samun nutsuwa da kwanciyar hankali ba sai na yunkura zan nemeku sai na hau rashin lafiya
Ishama kin tuna yadda bana iya zama idan dare yayi a lokacin da kuke Yara wallahi haka nake ji idan na yunkura zan nemeku Ishama ni nasan wani Abu akayi dan a rabani daku ko dan na manta ku ko na kasa nemanku Amma wallahi ba kin nemanku nayi ba.
Hajiya Binta dake can gefe dasu Anne hannunta ta cire daga tagumin da tayi tana Jin kanta na Sara mata tunda ta gane su Ishama Yan uwan Hisham ne ta shiga tashin hankali
Hankalinta bai Kara tashi ba sai da ta gane kudirat Mahaifiyar su ce dan daga maganar da su Ishama ke yi take ta gane kudirat itace ta haifii Hisham da ta mata karya da dan kanwarta ne
Gefe guda Kuma mamaki ne ya hana ta motsawa dan bata tab'a Sanin kudirat nada Yara har uku ba.
Dan ko da wasa bata tab'a fada Mata ba takan ce mata dai tana cikin damuwa ta tayata da addu'a
Ashe dai ba a matsayin budurwa AT Garba ya aureta ba.
Tashin hankalin da take ciki a yanzu Bai wuce na rabuwar da tasan dole zasuyi da Hisham da suke so su rike ta k'arfi da yaji ba da San da suke masa yasa suka kasa Neman wani nashi duk da damuwar da Hisham din ke ciki na San yaga Yan uwansa
Sai dai duk Kuma sai taji wanan Mai sauki ne akan tashin hankalin dake kan gaba na auren Siyama da AT Garba yayi.
Bata San ya zaiji ba dan ba Wanda bai san irin Doki da farin cikin da AT Garba ke yi da Auren da ya sake ba
Anne da matar Baffa kuwa
Kuka kawai suke dan iya su kadai ne Basu watse ba
Anne bata San kudirat ba haka ma matar Baffan Amma sun gane kudirat ce Mahaifiyar su Siyama.
Kuma mijinta ne yazo ya auri Siyama
Suna murna da siyama ta samu mijin marainiya sai gashi Ashe wanan ma auren da tayi sai an sake rabawa
Anne da matar Baffan mik'ewa suka Yi suka fice daga gidan dan dole ma a sanar da Jafar halin da ake ciki asan yadda za'ayi wajen warware auren.
Sai da suka fice daga Palon
Hajiya Binta ta mik'e jiki a sanyaye ta Isa wajen da su kudirat suke
Inda taji itama kwalla ya cika mata ido da taga Hisham yayi lamo a kafadar kudirat da ke ta rizgar kuka har lokacin.
Ishama kuwa na rungume da Siyama har lokacin da bata Bude idonta ba kukan zucci kawai take.
magana Hajiya binta ta fara yi tana "Mamin Yan biyu ba kuka ya dace ki ringayi ba ki godewa Allah da ya hadaki da su,ya kuma takaita sun shigo da ita nan kafin a kaita gidanta
Dan da bamu san tashin hankali da zamu shiga ba,ke ya kamata ki daure wajen rarrashin su da kwantar musu da hankali.
"Ishama kike ko kuyi hakuri karku ga laifinta ba uwar da zata watsar da yayanta idan ba wani kwakwaran dalili ba,haka kawai Mamin Yan biyu ba zata watsar daku ba dan haka karku ga laifinta a yanzu Auren da aka daura da mijinta ya kamata ya Fi daga muku hankali"
Shigowar AT Garba dakin kamar Wanda aka jefo ya katse maganar da Hajiya Binta ke yi
Kallo daya zaka masa kasan hankalinsa a balain tashe yake.
Fadar farin cikin da ya tsinci Kansa a ciki na tarewar da Siyama za tayi a yau bata bakine.
Ko aurensa da kudirat bai masa wanan dokin ba Allah ya kwara masa kaunar Siyama Yar yarinya da bai san ya ma akayi ya kamu da mugun kaunarta haka ba
Har ta Kai idan bai ji muryarta ba a Rana baya Jin dadi Sam.
Daidaikun Rana ne zai wuce bai yi mafarki da Siyama ba.
Har addu'a yake akan Allah ya bashi ikon yin adalci a tsakanin su.
Dan ba zai so kudirat ta gane irin san da yake wa siyama ba
Kudirat macece ta gari da kowane namiji zaiyi fatan samunta a matsayin matar Aure ba abinda ta rage shi da shi.
Gata da balain hakuri bai taba mata Abu tayi fushi ba,hasali shi zai mata laifi Kuma itace zata bashi Hakuri
Yana balain Jin tausayinta.
Gefe guda Kuma ga San Siyama dake Neman zautar dashi so kawai yake ya kasance da Siyama da yake ganin mugun san da yake mata yasa mi shi tsananin shaawarta.
Duk da yasan da Yan uwanta kwana zasu yi Amma baya jin zai iya hakura bai kasance da ita ba.
Hakane yasa tun safe yake ta tura mata texes da bata masa reply ko daya ba
Herbal medicine ya sha masu kyau da yasa yake Jin sa kamar wani matashi dan shekara ashirin da bakwai.
Yana part dinsa a gidan Siyama
Yana daga sama Yana Kallon isowar su har zuwa lokacin da aka sauko da ita suka shiga wajen kudirat.
Sai yaga lokaci baya gudu Sam, dole dai ya hakura sai dare yayi.
Yasan dakinsa zai kawo Siyaman
Kuma ba Wanda ya shiga dakinsa iya part din Siyaman aka gyara
Da Kansa ya gyara dakinsa ya bi kowane lungu da Sako ya feshe da turare.
Kamar wani mace haka ya zauna ya gyara jikinsa sosai ya sa wani yadi mara nauyi ya karya hula ya zauna a Palo ya kunna Kallo gefe guda Kuma kasa kunne Kawai yake yaji sun shigo.
Dan yasan gaisawa kawai zasu yi da kudirat su dawo.
Idan akwai abinda zai fita dashi ba zai wuce zuwa yiwa kudirat sallama ba
Dan itama kar taji ba Dadi da ba abinda zai fita dashi Dan har kaji da komai ya siyo Yana cikin oven.
Sai dai har awa daya shiru baiji su Siyama sun dawo ba
Akan dole ya Mike ya fita wajen balcony ta inda zai iya hango gidansa Dan yaji shirun yayi yawa indai gaisawa kawai za suyi da kudirat yaci ace sun dawo amma shiru har awa guda ba su dawo ba
Wayarsa ya d'auko ya hau Kiran kudirat a waya
Sai dai miscal biyu da ya mata bata d'auka ba
Sai yaji hankalinsa ya tashi
Gashi yaga kamar wayanda suka dan je duk sun fito sun tafi.
Saukowa yayi dan ya shiga gidan
Inda yayi kicibis da Anne da matar Baffa
Kasa yayi da Kansa alamar girmamawa inda ya hau gaishe su
Yana "Naji ku ishiru tun dazu da kuka shiga na fara tunanin ko lafiya"
Shiru matar Baffa tayi dan sai ta rasa mai za tace masa kamar yadda Anne ta Kau da kanta hawaye na ciciko mata ido saboda tsananin tausayin siyama
Taji Dadi da su Ishama suka hadu da kudirat.
Taji Dadi da bayyanar kudirat dan Jafar kullum maganarsa bai wuce Allah ya bashi ikon haduwa da kudirat ya nemi yafiyarta ba
Ba labarin da bai bata ba game da irin azabar da balaraba ta ganawa kudirat har zuwa rabuwar su da bai san ya akayi ya saketa ba
Da wahalar da ta bawa su Ishama
Hakane yasa ta shigo da Shirin ta inda bata ragawa Balaraba ko kadan.
Ishama da Siyama na matukar girmama ta da ba hirar da ba sa yi da ita.
Shi yasa tafi kowa murna da Allah ya fitowa da Siyama AT Garba dan gani take Siyama na aure zata manta Saleem da duk suke ganin har lokacin tana balain San shi ta kasa hakura ta manta dashi.
Sai gashi wani kaddarar ya Kara afka mata ta auri mijin Mahaifiyar ta
"Lafiya kuwa Aunty ko dai wani Abu ne ya faru"?
AT Garba yace hankali a dan tashe da yaga sun kasa masa magana ga alamar tashin hankali a tare dasu.
Ficewa yayi waje da sauri
Ya shige gidan kudirat Yana tunani ko dai wani Abu kudirat ta yiwa Siyaman
Ganin ba kowa a palon yana Jin sheshekar kuka na fitowa daga dakin kudirat yasa ya nufi dakin da saurinsa kamar zai kife ko sallama bai yi ba ya fada dakin
"Lafiya kuwa Mai yake faruwa ne?
AT Garba yace Yana kallon kudirat da ta runtse idonta hannunta cikin na Hisham dake k'ok'arin kwace hannunsa
Ishama Kuwa na rungume da Siyama har lokacin
AT Garba Ishama dake rungume da Siyama da sautin kukanta ya fara fitowa ya kalla cikin dan tashin hankali ya matsa kusa da ita Yana "Mai ya samu bby ne lafiya kuwa Aisha wai Mai yake faruwa ne"?
Ya ce a dan tsawace
Hajiya binta hannu ta mik'awa Ishama da taga kamar AT Garba baa a cikin hayyacinsa ma yake ba a haka wai ma bai San mai ke faruwa ba,ba Kuma ta kudirat yake ba,ta Siyama yake
"Ku tashi mu tafi gidana suyi magana"
Ishama mik'ewa tayi da sauri inda ta fara k'ok'arin daga Siyama da har lokacin fuskarta ke rufe da lafayya
"Hajiya wai wani abu Aisha tayi musu ne naga duk suna kuka Aisha ba Zaki fadamin me ke faruwa ba ne"
"Karka damu duk zata Maka bayani bari mu baku waje"
Hajiya binta tace tare da tallafo Siyama da sauri dan Shima hannu ya Kai zai kamo ta.
AT Garba da ido yabi su har suka fice daga dakin