Showing 186001 words to 189000 words out of 197906 words
yarinyar da ya ce a turo masa ta karaso.
Muktar ya Dade Yana kwadaita masa neman mata Amma yak'i saboda gani yake ba zai iya kwanciya da macen da ba halalin sa ba
Shi yasa ya dage da nema Neman Aure.
Amma a wanan gabar dole ya nema dan a cikin biyu dole ayi daya idan kudirat ma wani Abu take masa dan kar yayi Aure toh dole ya Mata kishiya ta waje.
Sai da ya samu kwana biyu Yana hutawa da yarinyar kafin ya fara dan Jin sanyi a zuciyarsa da nutsuwa.
Amarcin da ya so yi da Siyama yayi da yarinyar da sa"ar Siyama ce.
Tuni yaji ma cutar da Kansa yake duk tsawon lokacin nan da ya ke zaune da iya kudirat da auren da yake ta nema bai yu ba bai Kuma tab'a neman wata ba
Yaso sallamar yarinya Kuma ya fasa dan sai yarinyar ta fice masa a kai zai sallameta.
Tunda ya kama hotel din kashe wayarsa yayi sai yau ya kunna texes din kudirat ya fara cin karo dasu inda take bashi Hakuri da rantsuwar bata da hannu a duk aurensa dake wargajewa na baya
Lodin message ta masa har dasu idan yaga da cutarwa a zamansu ya sauwake Mata ya samu budurwa ya aura dan tasan dole hakan zai kasance shi yasa da fari ma taki yadda da aurensa
Tsaki yayi ya goge message din dan ji yayi ba zai ma karasa karantawa ba bashi da amfani.
Tunda Allah yasa zuciyarsa tayi sanyi tinaninsa ya dawo saiti
Message ya turawa Siyama akan ya saketa saki uku dan yasan ko mutuwa kudirat tayi ba zai iya aurenta ba
Inda ya goge lambarta da duk wani abu da ya shafe ta a wayarsa
A kaso dari na cikin tashin hankalin da yake ciki ji yake talatin ya ragu
Ya riga da ya kira akan a kwashe duk kayan Siyama a Maida gidansu a kulle masa gidan.
Bayan son ganin duk wani abu da ya shafi Siyaman balle ya fama masa ciwon da yake jinsa a zuciyarsa yasan sai a hankali zai cire Santa gabad'aya a zuciyarsa.
Kiran kudirat yaga Yana ta shigowa wayarsa a ranar da ya samu kwana biyar a hotel din.
Koda ya daga ce masa tayi zata raka su Siyama gida
A dawo lafiya kawai yace mata ya kashe wayar.
Dan dama so yake sai su Siyaman sun tafi kafin ya koma dan yaronsa ya fada masa su Siyama na gidan hajiya binta har a wanan lokacin.
Siyama
Haduwa da momi da Auren mijinta ya jefani a cikin wani irin Hali.
Nayi matukar farin ciki haduwa da momin da muka fidda rai da sake haduwa da ita
Dan duk addu'a ma muke mata dan bamu kawo tana rayye ba
Sai gashi Ashe momi na rayye watsar damu kawai tayi tak'i Neman mu.
Farin cikin da nake ji na haduwa da ita tuni ya fara komawa bakin ciki da tuna irin wahalhalun da na Sha da gwagwarmaya da duk a rashinta na Sha wanan wahalar da har ta Kai ga mama ta siyar dani na hadu da Aunty Hajiya da ta zama silar jefani a cikin bakin ciki
Gani nake ba abinda a yanzu zai girgizani bayan rabuwa na da Saleem
Shi yasa hankalina bai wani tashi da na gane mijin momi na aura ba
Dan AT Garba ya sakeni bana Jin zan shiga wani damuwa
Dan har aka daura mana Aure Ina tunanin ta yadda zan soma rayuwar Aure dashi dan nayi nayi na sama masa waje a zuciyata na kasa kawai dai nayi auren ne dan na farantawa su Abba Amma har ga Allah Saleem nake so da na kasa cire San shi a zuciyata
Ni kuma tawa kaddarar kenan
Kila bani da rabon nayi aure a rayuwata.
A ce a shekaruna Aure na biyu na farko ta k'arfi aka sa a sakeni na biyu Kuma mijin Mahaifiyata na aura
Bana Jin Ina da Sa'ar auren a rayuwata na hakura ma ni kawai da Auren
Matar da ta kaimu gidanta itace ta ringa bamu baki ta ringa kwantar mana da hankali tana k'ok'arin wanke momi a wajenmu
Ishama da hisham ne suka ringa aikin rarrashina inda Ishama ta ringa bani baki Koda ta bani waya akan Abba nasan magana dani kasa karba nayi saboda kukan da yaci karfina a yanzu ma kuka ba wahala yake min ba gani nake kukan ne kawai zai sani naji sanyi a zuciyata tun Ina yarinya nake ganin rayuwa.
Ina Jin yadda Abba ke magana cikin farin ciki da ganin Hisham da momi da muka yi.
Cewa yake Banda dare yayi da ya d'auko hanya
Yace a kara bani wayar nayi hakuri da wanan jarrabawar da nake gani na aure Allah yayi ta silar AT Garba zamu hadu da momi.
Nidai a kwance nake Ina jinsu suna ta waya har da Hisham ya roki Ishama akan ta kula dani.
Yace wa Anne da sassafe ta taho dani tunda Babu Aure a tsakanina da AT Garba.
Da haka naji sunyi sallama.
Inda Ishama da Hisham suka ringa bani baki.
Dak'yar na samu na rama sallolin dake kaina
Abincin da aka kawo mana ma ban iya ci ba
Labari Hisham kawai ke bamu ba yadda ya hadu da Hajiya da muke gidansu
Inda ni Kuma ringa tunanin
Rayuwar Kuma da zanyi a gaba da bansan kadarar kuma da za ta sake zuwar min ba
Sai nake ganin gwara kowa dani.
Dan nikam bana Jin zan tab'a farin ciki a rayuwata
So kawai nake gari ya waye na bi bayan su Anne dan ba zan Kara Koda kwana daya ba
Nasan dole AT Garba ya Aiko min da takarda ta.
Washegari da sassafe momi ta zo gidan idonta ya kada yayi jajjur saboda kukan da ta Sha.
Sai da muka hadu muka ci kuka muka gode Allah ta hau bamu labarin wahalar da ta sha da ta tafi ta bar mu har da nuna mana shattin dukan da ta Sha a hannun wata Furera.
Ai tuni muka koma Muna bawa juna labari.
Sai nake ganin kamar mafarki muke ba da gaske muka hadu da mahaifiyar mu ba
Wani nutsuwa ma na daban na ringa ji a zuciyata da haduwa da momin da nayi
Uwa ta daban take.
A takaice momi firr ta hana mu bin su Anne dan dagewa tayi akan ba zamu Tafi ba a yanzu sai an kwana biyu
Hajiya binta kuwa ce mata tayi kar tace zata rike mu dan muma ba zamu sake a gidanta ba saboda AT Garba ta barmu mu tafi kawai daga baya taje ta gano mu.
Da wanan maganar momi ta ce ta yadda ba zata rike mu ba amma ba yanzu zamu Tafi ba
Kuma idan zamu tafi sai ta bimu.
Haka su Anne suka tafi suka bar mu
Sai ta waya Ishama ta cewa shagari ba yanzu zata dawo ba sai nan da kwana biyu
Haka momi ta tare a gidan hajiya binta da ta shiga damuwa akan rabuwar da za tayi da Hisham dake ta dokin haduwa da Abba
Dan Abba kullum cikin waya muke.
Momi har ce mana tayi ita hakura kawai za tayi da Aurenta ta zauna ta kula dani da Hisham tunda Ishama tana da Aure.
Gani nake momi dauriya kawai take tana cikin damuwa.
Dan tuni na tuna irin rawar kafar da AT Garba yake a kaina kamar bashi da Mata Ashe dai momi ce matarsa.
Koda ya min text akan ya sakeni ba abinda naji dan addu'a kawai nayi wa kaina akan Allah yasa hakan ya zame min alheri.
Matsawar da Abba yayi a waya akan mu taho yasa muka fara shiri.
Sam bamu san momi bin mu za tayi ba sai ranar da muka shirya.
Sai gata ta itama da dan kitt din kayanta.
Yan biyunta Kuma da suke kannenmu yayan AT Garba wai zasu zauna a gidan kakar su kafin ta dawo.
Sai kuka suke akan Hisham zai tafi.
Allah ya kwarawa Hisham farin jini dan har tausayin Mijin Hajiya Binta muka yi da ita kanta hajiyar.
Dan ma naji momi na rantsuwa tare zasu dawo har dani
Ishama kawai zata bari dan itama tana da Aure.
A haka muka dauko hanya driven su momi ke Jan mu.
Mahaifiyar mu kam Kallo daya zaka mata kasan tana cikin rufin asiri da suttura daga ni har Ishama sai satar kallonta muke sai naga kamar ba ita ta haife mu ba
Dan ba Mai yadda ta ajiye kamar mu.
Tace a hotel zata sauka ba gidan mu ba kawai tana so ta zauna damu na kwana biyu duk yadda Ishama taso ta zauna a gidanta ki tayi.
Wuraren Magriba muka isa dak'yar ta yadda muka sauka gidan Ishama nan ma Dan taga mun dage mata ne
Hisham kuwa dokin haduwa kawai yake da Abba inda ya ringa Shan alwashin idan har ya sa kafarsa a gidan nan ya ga mama sai ya murde mata wuya
Ishama tace masa ai ko yaga maman ba abinda zai iya mata saboda yanzu mama ta samu tabin hankali surutai take ita kadai.
dakin da nake zama a gidan Ishama da na dauka na tafi kenan sai dai ziyara ya kawo ni muka sauka
Ashe dai zan sake dawowa
Momi taji dadin ganin shagari da gidan Ishama.
A ranar muka Kara tasar wani sabon labarin.
Inda momi ta ringa sharar hawaye da ta ji irin wahalar da na Sha da mama ta siyar dani.
Allah ya Isa kawai momi ta ringa yiwa mama tana rantsuwar ba zata yafe ba
Har labarin Saleem na bata Amma ban bata na rayuwar da nayi da mahaifiyar Saleem da musheena ba
Dan Ina addu'a ya zama sirrin da na binne na har abada
Addu'oi momi ta mana sosai inda ta ringa min addu'a samun miji nagari
Ta Kara da zata so ta tafi Dani da Hisham ta rike mu a yanzu ba zata so mu yi Nisa da ita ba dan haka idan munje gida gobe mu fadawa Abbanmu dan ita ba zata je ba
Kai na girgiza wa momi Ina ba zan iya binta ba dan bansan kallon da AT Garba zai na min ba a matsayina na wacce yayi soyayya da ita a rashin sani ba zan sake ba ai idan Abba zai bari ta tafi da Hisham ni zan cigaba da zama a gidan Ishama.
Sai dai budar bakin momi sai ce mana tayi ai ita hakura za tayi da Auren AT Garba bata Jin dadin auren Yana mata kananan zarge zarge dan haka tana ganin rabuwa kawai za tayi dashi.
Tana da gidajenta biyu a abuja da ta sa Yan haya a daya kawai zata zauna ta rike mu .
Hankalin mu ba Karamin tashi yayi ba balle ni da nake ganin kamar nice silar da ya sa take so ta rabu da AT Garba.
Rokonta muka hau yi akan kar ta kashe aurenta a kanmu
Yadda taga mun daga hankalinmu yasa tace mu mata addu'a kawai
Washegari wajen bakwai Hisham ya azalzale mu muka shirya Dan yace kamar zai zauce saboda kewan Abban da yayi.
Momi dagewa tayi akan ba zata bi mu ba
Zata zauna ita kadai a gidan har sai mun dawo Dan Ishama ta hana ta zuwa ta kama hotel
Ta kuma lura shagari bashi da matsala balle tak'i sakewa
Sai da ta ga mun sata a gaba da magiya akan tazo muje ai ba wajen Abba zata je ba wajen Anne zata je Kuma zamu so mama ta ganta.
Dak'yar momi ta shirya cikin wani arnen less ba Mai ganinta ya d'auka ta Kai arbain da Yan kai.
Dama driver shi kadai ya koma ya bar mata motar.
Hisham ne ya zauna a gefenta inda nida Ishama da Suhaima muka zauna a gidan baya.
Nidai haduwar mu da momi ya matukar rage min kaso hamsin a cikin damuwar da nake ciki na tsawon shekara biyu
Ishama ce ta ringa Mata kwatance har sai da muka iso k'ofar gidan mu.
Hisham ne ya fara shigewa gidan da gudu.
Inda muka take masa baya da momin da sai da muka rike mata hannu dan kamar bata so ta shiga.
Jafar wani irin runguma yayi wa Hisham har da daga shi sama
Balaraba dake wanke tulun kwanukan da Anne ta jibga mata ta dago tana kallon Hisham da ta ringa masa fatan mutuwa sai gashi Hisham Yama taddo Jafar a tsayi Kallo daya zaka masa kasan Jin dadi da hutu sun zauna masa.
Shigowar su Ishama da kudirat da suka sa a tsakiyar su yasa Balaraba mik'ewa tsaye ta saki wani irin ihuuu ta hau burgima a kasa tana "kin tona min asiri.
Saleem....
*Aunty Zee mom mujahid katsina*
*PROMO!PROMO!PROMO*
*Lokacin da kuke ta jira yazo insha Allah nakawo maku kayayyakina as promo duk dan kuciga ba da gwada wa* *kuduba Zakuga promo price*
*Aunty Zee MOM MUJAHID KATSINA*
*08162859027*
*kayan mata kala kala masu inganci Wanda Inkikasha saikin dawo da yardar Allah*
*ALHAMDULILLAH MUNKAWO MAKU MAGUNGUNA NA GARGAJIYA MAGANIN CIWON SUGAR MAI DAI DAITA SUGAR AJIKI CIKIN IKON ALLAH ANA RABUWA DASHI KUNA AMFANI DASHI KUNA TEST*
*MAGANIN CIWON HANTA WATO HEPATITIS CIKIN YARDAR ALLAH ZA A RABU DASHI ZAKISHA TSAWON SATI 2 IDAN KINYI SATI 2 DAGA MA SHA KIJE ASIBITI AYI TEST*
*MAGANIN CIWON QODA KUNYI MAGANIN SHIRU KUKEJI ALHAMDULILLAH GA MAGANI ANZO MAKU DASHI INSHA ALLAH ZA A DACE IN ANGAMA SHA AJE ASIBITI AYI TEST ALLAH YABAMU LAFIYA*
*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYIN KASHI CIWON BAYA CIWON KAFA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA WARIN GABA KURAJEN GABA KURAJEN JIKI KAIKAYIN JIKI RASHIN HAIHUWA BASUR MAI TSIRO CIKIN IKON ALLAH ZAIMAGANCE MAKI/MAKA ZAKIJI DADIN MAGANIN SANYINNAN SOSAI A BANGAREN GYARAN AURE BA A MAGANA DAN ZAI SAUKAR MAKI DA NI IMA ZAKI JI SHA AWA KODA SHA AWARKI TA DAUKE ZATA DAWO KIJI KE KIKE MARMARIN ABAR KEDAI KINEMI AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
*4k* *promo price 2500*
*MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA* *JIKINKI NONUWA ZASU CIKO SOSAI ANMA BANCE ZASU TSAYABA WANNAN MAGANI ANGWADA ANDACE HANZARTA KI MALLAKI NAKI YAR UWA 8K* *promo price 4k*
*TAREDA MAGANIN CIRE TUMBI DUK INDA KIKAI KAMAR KIN KUSA HAIHUWA AITA TAMBAYAR KI WATA NAWA IDAN KINSHIGA MATE KIZAMA KAMAR BABARSU DAN ALLAH KIZO KIJARABA 7k*promo price 3500 *INA AIKAYA KOWANI GARI
[7/23, 22:32] SADNAF: MATAN GIRMA MATA MASU AJI
MACEN DA TA SAN KANTA ITACE TAKE GYARA
A&Z COLLECTION TA KARA DAWO MUKU DA ZAFINTA MASOYA KAYANMU.
A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN KAYAN GYARAN FATA,GYARAN JIKI CIKI DA WAJE MAI DA TSOHUWA YARINYA WANAN KARON A&Z TA SHIRYA TSAF DAN TA GYARA AURE GYARA BUDURWA,GYARA MATAR AURE,HAR DA BAZAWARA.
Wa.me/2349037870422
A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN SUPPLEMENT KALA KALA
HAJIYATA IDAN KINA DA KYAU KI KARA DA WANKA GYARA DUNIYA NE A YANZU AN BARMU A BAYA KARKI SAKE DA KURUCIYARKI KI JERA DA SAARKI A RINGA MIKI KALLON TSOHUWA SABODA RASHIN GYARA.
SUMA WAYANDA KUKE GANI SUKE BAKU SHA'AWA SUMA FA BA ZAMA SUKA YI BA DAGEWA SU KAYI DA GYARA.
KUMA A YANZU AN YI ITIKAFIN BA ABINDA ZAI GYARAKI YA DAWO MIKI DA KURUCIYARKI KIYI CAS CAS GWANIN SHA'AWA SAMA DA SUPPLEMENT ????
TO KE KUWA ME KIKE JIRA?KO KIN FI SON MAI GIDA KO SAURAYINKI YA SHAGALA DA KALLON MATAN TIK TOK DA BASU FIKI DA KOMAI BA SAI GYARA??
WAI SHIN MENENE MA SUPPLEMENT? SUPPLEMENT WANI NAU'IN MAGUNGUNA NE DA AKE HADAWA DA GANYAYAKI WASU ITATTUWA WASU KUMA SPICES A MAIDA SU CAPSULES WASU PILLS WASU SOFT GEL DAN SU MANA SAUKIN AMFANI.
MISALI ROYAL JELLY DA FARIN ZUMA MAI SAKA AKE YINTA.
UlTIMATE MACA SHI KUMA DA MACCA ROOT ITACE NE AMIRNA AKE YINTA
WASU KUMA DA ITACEN KANINFARI,WASU DA KIMBA DUK AKE YINSA.
INA WANDA BATA SO TAYI FARI TAS?
INA WACCE KUMA FARIN TAKE SO AMMA BA IRIN NA BLEACHING BA FARI TAKE SO TAYI IRIN NA YAN GAYU WAYANDA HUTU YA RATSA SU?
INA MACEN DA TAKE SO TA YAKI SANYIN DAYA HANA TA SAKAT?
INA MACEN DA TAKE SO TA GIGITA OGA?
MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI?
TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN ??KIBA ME KYAU ZATASAKI TA YANDA BAWANDA YA ISA YA GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA??
MUNA DA NA???
NA BREAST
NA HIPS
HADIN AMARYA
HADIN MAI JEGO
NA RAGE KIB'A
NASA KIB'A
NA GASHI
NA NANKARWA
NA KARIN NI'IMA
DAMA SAURANSU??
HAJIYA DUK NA ABINDA KIKE SO KAWAI KI MANA MAGANA TA NAN???
KIRA KO WATSAPP
09037870422
KUMA KAYAN MU A FARASHIN SARI MUKE BAYARWA
ALHAMDULILLAH DUK WANDA YAJI PRICE DIN KAYAN MU ZAIYI FARIN CIKI MUSAMMAN WANDA SUKA SAN KUDINSU DA YADDA AKE SAI DAWA
MUNA NAN A GARIN KANO RIJIYAR ZAKI MUNA TURA KAYAN MU KO'INA CIKIN AMINCI??
MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI?
TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN ??KIBA ME KYAU TA YANDA BAWANDA ZAI GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA??
IN DEDICATION TO BBG
*WANAN NOVEL DIN NA KUDINE KIJI TSORON ALLAH KARKI MIN SHARING KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN BANA KALLONKI ALLAH NA KALLONKI DASHI ZAN BARKI HAKKI DAI BA WASA BANE BA IDAN KINA SO KI BIYA 500 INSTEAD OF 700 ZUWA GA WANAN ACCT DIN 0078986629 STERLING BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN A WANAN LAYIN 08033719070 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA LAYIN NAN 08033719070 KO TA WANAN LAYIN 08068484400 KU SHA KARATU CIKIN AMINCI AMMA HAR GA ALLAH DUK WACCE INA POSTING TA FITAR MIN NA BARTA DA RABBI YA MIN SAKAYYA YAN NIGER KUMA KIYIWA LAYIN NAN MAGANA +227 96 82 89 84*
*GB KR*
*Page 56*
Saleem
Da karfin addu'a ya fara samun Kansa dan Koda yaje Cameroon wajen Ammun
Kasa gane kansa su kayi dan shi kadai yasan ciwo da bakin cikin da yake ji a zuciyarsa
Ya kasa yadda Mahaifiyar sa Yar madigo ce har wai ta lalata Siyaman da yake ganin sai dai ya mutu da kaunarta a ransa amma ko kadan bai ga alamar Santa zai ragu a zuciyarsa ba,duk da Yana ganin kamar bayan fin karfin da mahaifiyar sa tayi wa siyama da alama tana so dan da ace bata so da bata ringa damuwa a lokacin da ya d'aukota daga gidan ba
Haka zuciyarsa ta ringa masa sake sake da zarge zarge akan siyaman
Har sai da ya kasa hakuri ya samu Ammu ya sake Mata tambayoyi
So kawai yake ya ji ko bayan Mahaifiyar sa data lalata Siyama.
Siyama ta cigaba da yi dan ya San kadan daga Sharrin madigo,sai dai Ammu tambayoyi ta hau jefa masa akan dalilin mata tambaya akan