Showing 60001 words to 63000 words out of 197906 words
rabon da najini cikin farin ciki haka na manta in Sha Allah ko wani na shi yazo neman sa zamu roke su su bar mana shi.
"In Sha Allah ba Mai zuwa neman sa bari na leko shi na dawo"
Alhaji Kaseem yace tare da mik'ewa ya fice daga dakin Hajiya Bintu ya sauka down stairs dan yaga Hisham da Allah ya dora mi shi San shi kamar shi ya haife shi.
Koda ya sauka palon bai gan shi ba hakane yasa ya nufi dakin da suka mallaka mi shi tun lokacin da ya kawo shi Abuja.
A hankali ya tura k'ofar dakin.
Inda ya hango Hisham a kan Kujera ya kurawa wani text book ido
A cikin kasa da watani yayi wani irin fari da kyau ya canza ma kamar ba shi ba
Alhaji Kaseem kuwa ganin Sam bai san ya shigo ba ya gane tunani Hisham ke yi
Ido ya kura mi shi ya tafi Tunanin ranar da ya fara ganin sa
Nesa da wajen plazansa dake garin Minna ya tsaya ya goya hannayensa a bayan sa yana kallon yadda ma'aikatan ke ta Kai da kawowa.
Gefensa Kuma wani yaronsa ibrrahim ke ta masa lissafin yadda zaa Gina filin dake jikin plaza.
Sam bama Jin Mai Ibrahim din yake cewa yayi ba dan wasu Yara da suka fito daga plazar su biyu ne suka d'auki hankalinsa da dukan alamu Yan biyu ne daga shigar dake jikinsu da kamaninn da suke.
Haka ya zubawa Yan biyun ido Yana Jin kamar ya sace su.
Allah ya dora masa San yara kamar ya mutu sai gashi Allah ya jarrabce shi da rashin haihuwa.
Har ya kawo girma bai fidda rai da zai samu haihuwar ba duk da yasan da wuya ya tab'a samun haihuwar tunda tun Yana Saurayi ya gamu da matsalar ta hanyar hatsari inda likitoci suka tabbatar masa da ba zai iya yiwa mace ciki ba.
A yasan matsalar bai sa ya cire rai da Kuma san Yara ba dan fadar likita ba fadar Allah bace ba
Bayan Bintu uwar gidansa sai da ya auri mata wajen hudu
Duk ba wacce ta iya zama sai da ta fita.
Har Bintu yaso sauwake wa dan kar ya cutar da ita amma Bintu ta dage akan haihuwa ba zata rabu dashi ba.
Haka suke zaune suka ringa bin yaran dangi suna karbowa su rike
Gashi Allah ya mi shi arzikin da shi Kansa ba zai iya kiyastawa ba amma arzikinsa bai iya siya masa haihuwa ba
Har ji yake da ace zai iya bada duk wani abu da ya mallaka da ya bayar dan ya samu da ko ya Koda guda daya ne.
Idan har zai ga Yara haka zai ta kallonsu Yana Jin dama na shi ne.
Musamman yake warar lokaci dan ya je gidan marayu.
Yara na Saka shi nishadi da Jin dadi.
Shekara biyu da suka wuce suka aurar da wasu guda biyu da Bintu ta d'auko daga gidan marayun
A yanzu haka daga shi sai ita a gidan.
Tab'a shi da Ibrahim yayi yasa ya dawo daga tunani da kallon Yan biyun da suka fara k'ok'arin shiga motar da suka zo dashi.
Ibrahim sai da ya maimaita duk maganar da ya masa
Inda yace masa ba matsala duk yadda suka tsara yayi.
Daga haka ya nufi wajen motarsa ya hau Saman motar ya zauna.
Ya cigaba da kallon kayayyakin da ake saukewa.
A kalle kallensa idonsa ya fada kan wani yaro a can gefe Yana zaune a saman kwalli shi ma kallon masu sauke kayan yake.
Hannunsa d'auke da biscuit da alama siyowa yayi dan yaci
Haka kawai yaji ya kasa d'auke idonsa akan yaron
Dan sai yaga kamar yaron na cikin damuwa yayi kankanta da tunani dan kamar Yana zaune ne kawai Yana kallo Amma zuciyarsa na wani wajen.
Alhaji Kaseem haka ya cigaba da kallon Hisham har sai da yaga ya tashi ya sa biscuits din A Aljihunsa bai ci ba
Ya nufi wajen da ake sauke kayan shi ma
Bai San mai yace daya daga cikin su ba
Sai yaga sun kore shi
Da dukan alamu taimako yake nema
Gashi fes haka dai bai kama da Almajiri ba
Yana kallon sadda ya koma gefe ya cigaba da kallon masu shiga da kayan.
Kamar yadda dama idan ana sauke musu kaya ana samun Almajirai masu bin kwallaye da kayan da suka dan fashe su yi ta k'ok'awar dauka.
Haka yanzu almajiran suka daka Wawa suna kwasa bayan an gama sauke kayan.
Amma Bai ga ya koma wajen ba illa ma inuwa da ya nema a ta wajen da yayi parking ya ajiye kwallinsa ya zauna ya Kara fito da wanan biscuits din duk Alhaji Kaseem nata kallonsa dan nutsuwar sa ta burge shi ga Kuma tausayinsa da yaji saboda yadda yaga kamar Yana cikin damuwa.
A hankali ya ringa cin biscuits din inda kamar yasan ana kallonsa ya daga Kansa ya Kalli gefen da yake suka hada ido dashi.
Inda shi kuma yayi dan kasa da Kansa Yace "Abba Ina wuni"
Alhaji Kaseem kasa amsawa yayi dan sai yaga kamar ba dashi yake ba ya juya gefensa yaga ko da wani yake.
Sai yaga ba kowa shi din dai ya kira da Abba,a karo na farko da aka kirashi da sunan Abba,Ba Alhaji ba dan ko a cikin dangi Yara baba Alhaji suke ce mi shi.
Amma shi wanan ya kira shi da Abba.
Kallon sa ya cigaba da yi cikin mamakin Abba da ya kira shi har sai da ya gama cin Rabin biscuits din ya Maida Rabin Aljihunsa ya mik'e ya Kara daukar kwallinsa.
Alhaji Kaseem kuwa ganin Yana Neman wuce shi yasa ya kira shi da "Kai zo nan"
Wurinsa ya nufa ya Dan rusuna ya Kara Kiransa da Abba ya gaishe shi
Alhaji Kaseem kuwa har cikin zuciyarsa yaji kalmar Abban da ya kira shi da shi ya amsa yana "Yaro ya sunanka"?
"Sunana Hisham"
"Almajiri ne Kai?
Hisham girgiza masa kai yayi.
Alhaji Kaseem kuwa yace "daga je wajen masu sauke kayan can Mai kake so suyi ma"?
"So nake na taya su sauke kayan na samu abinda zan ci anjima"
"Kace Kai ba Almjiri bane Ina iyayenka da kake Neman abinda zaka ci da kanka"?
Hisham shiru yayi idonsa ya ciko da hawaye da yadda tsoron gubar da ya sawa Balaraba a abinci yasa ya gudu dan yasan sai an gane shi ya kasheta
Balaraba ta ishe shi ya tsaneta ya gaji da zaluncin da take yi musu shi yasa ya nemi guba kawai ya zuba mata abinci.
Sai da Kuma taci tana ihuun cikinta tare da sandarewa yaji hankalinsa ya tashi inda ya gudu ya bar unguwar.
Bai tsinci Kansa a ko'ina ba sai Tasha
Ganin ba Mai kallonsa yasa ya hau bayan wani babban mota dake d'auke da buhunhuna.
Kwanciyar da yayi a kan buhun yasa bacci barawo sace shi.
Bai Bude idonsa ba sai ji yayi mota na falfala gudu ba damar Kuma ya sauko
Yana ji Yana gani ya tsinci Kansa a wani garin da bai sani ba .
A haka ya ringa yawo Yana Neman abinda zai ci tun safe haka yake yawo idan yaga dan dakon da zai iya sai yayi idan dare yayi sai nemi karkashin babban mota ko wani shagon ya shimfida kwalli ya kwanta.
Wajen sati biyu kenan Yana bulayi yayi kukan har ya gode Allah dan bai San ma ta yadda zai koma gida ba.
"B'ata nayi bansan hanyar komawa gida ba"
Ya bawa Alhaji Kaseem amsa hawaye na cikowa idonsa
Alhaji Kaseem kuwa wani irin tausayin Hisham ne ya rufe shi ya ruko hannunsa Yana ya San sunan garin nasu.
Hisham kuwa ya fada masa.
Alhaji Kaseem kuwa yace masa kar ya damu zai taimaka masa ya Kai shi da Kansa.
Amma dole sai sunje Abuja tare idan ya gama abinda yake sai ya Kai shi.
Haka Hisham ya zube a kasa ya ringa zuba masa godiya.
Alhaji Kaseem kuwa yadda aka yi ya tafi da Hisham Abuja kenan
Koda suka isa sai Hajiya Bintu tafi shi kaunar Hisham
Duk da ya fada mata bata yaron yayi amma haka ta roke shi akan su rike shi kawai ita Hisham ya Mata yaron na da nutsuwa da hankali.
Alhaji Kaseem kuwa ganin Hisham bai masa wani maganar tafiya gida ba.
Hasali ya saki jikinsa da su Hajiya Bintu kuwa Mami yake kiranta
Basu tab'a Jin yaron daya shiga zuciyarsu ba kamar Hisham
A haka suka yanke sa Hisham a makaranta.
Kamar wasa Hisham ya fara zuwa makaranta
Abba da Mami nan kawai da yake kiransu yasa suka ji kamar ba zasu iya rabuwa dashi ba.
Hisham kuwa yadda yaga suna San shi da Kuma irin rukon da suka masa yasa ya daina maganar zuwa gida dan kila ma yayi kissan kai nemansa ake
Amma sosai yake san ganin Jafar da Ishama.
Ba shi da burin daya wuce ya gansu yaga halin da suke ciki.
Balle Ishama da yasan bata fiye lafiyar kafa ba.
Idan har zai kasance shi kadai haka sai yayi tunanin Ishama da Jafar.
Siyama kuwa ya fara mantawa da ita dan kawai ya yanke ta mutu ba lailai tana rayye ba.
Mahaifiyarsu kuwa bai san kalarta ba Aunty Ishama ke yawan bashi labarinta.
Ko a yanzu da yake home work dinsa tunaninsu Ishama yake Sam bai san Alhaji Kaseem ya shigo ba sai da ya zauna a gefensa.
"Hisham tunda zu na shigo dakin nan baka ma san na shigo ba tunanin me kake"?
"Ba komai Abba wanan maths din da aka bamu home work ke bani wahala ban iya ba"
Murmushi Alhaji Kaseem yayi ya karbi text book din Yana ya kawo ya koya masa.
Haka Alhaji Kaseem ya hau koya masa
Hisham ji yake dama da yadda zai d'auko Jafar da Ishama su dawo gidan
Yama kasa fadawa Alhaji Kaseem maganar Jafar da yayarsa Ishama.
Alhaji Kaseem kuwa yak'i masa maganar iyayensa ne saboda kar yace zai koma dan baya so ya rabu da Hisham da yake Jin zai iya komai akansa tamkar dan cikinsa yake Jinsa
Weekend ma tare suke fita a Hisham dai dan gatan Alhaji Kaseem ne da Hajiya Bintu.
Ishama
Bata iya bacci ba duk da shagari a kasa ya kwanta da bargo bai hawo kan gadon ba.
Tayi matukar mamaki da taga bai tab'a ta ba.
Dan ta d'auka sai ya Mata duka ya hada da mata fyade.
A kunneta aka kira sallah dan bacci na fara fusgarta
Sai ta tashi a firgice wai kar shagari ma yazo ya afka mata.
Duk da dakile Mata zuwa Islamiya da Balaraba ta ringa yi hakan bai hana ta tsintar abinda ta tsinta ba.
Bata wasa da sallah dan addu'oi nan duk ta dan sani.
Cikin sanda ta mik'e dan kar ta tashe shi ta shiga bandaki ta daura Alwala ta fito dan da kayan jikinta ta kwanta.
Sai Kuma da ta zo tadda sallah sai ta ga ya kamata ta tashi shagari yayi sallah
Pillon da yake Kai ta hau bubugawa
Inda shagari da dan kayan mayyen da ya Sha ya samu bacci Mai nauyi ya d'auke shi amma da ba haka ba ba zai iya bacci Yana kallon Ishama da burinsa da mafarkinsa bai wuce yaga ya kasance da ita ba.
Dak'yar ya bude idonsa ya sauke akan Ishama.
Inda Ishama ta ja da baya tana "Kayi hakuri da tashin ka da nayi lokacin sallah kar ya wuce ka"
"Ina tashi zanyi"
"Dan Allah ka daure kayi shagari sallah asuba an fi so ayita cikin lokaci"
Shagari da kyar ya mik'e bacci cike a idonsa yayi hanyar bandaki Yana mamakin yadda ya ji maganar Ishama.
Koda ya fito sai ce masa tayi ya daure yaje massallaci duk cikin dan tsoronsa take masa magana.
So yake yace mata bata Isa ta ringa juya shi ba dan sallah asuba kam tunda ya fara rashin ji sai gari ya waye tarr yake yi.
Amma sai ya tsinci Kansa da bin umarninta.
Duk Yan gidan da shi Kansa Mai garin mamakin ganin sa a massallaci kawai suke dan Mai gari kasa hakuri yayi sai da yace "Da ace nasan Aure zai kimtsa yaron nan wallahi da tuni na masa ikon Allah ko dai mafarki nake ne..
Cameron
Hajiyar Shagali
Barrarajewa tayi akan gado ta ringa shafa jikinta cikin bargo tana wani lumshe ido
Tunda Siyama ta tafi makaranta taji har ta fara kewarta
Dan Siyama ta kwashe duk abinda ta Koya mata.
Sosai Siyama ke neman zautar da ita
A yadda Siyama ta shiga zuciyarta.
Bata Jin zata tab'a iya barin wata ta tab'a ta.
Dan idan har ta gama samun yadda take so sosai.
Sai Kuma ta fara neman wata.
Ko a yanzu akwai guda uku a gidan itace ta fara koya musu.
Suka kuma iya take hada su da Matan.
Amma kaf dinsu bata ji akwai wacce ta Kai Siyama ba bata sani ba ko Dan yarinya ce ita sosai.
Akan sauran
Ta matukar matsuwa ta dawo dan dabdalar da suka ringa yi jiya kawai take tunawa hankalinta na Kara tashi.
Bata Jin ko abinci zata barta taci sai ta zo sun gamsar da juna.
Idonta na kan agogo har wani zillo take ita kadai dan tasan Siyama na hanya an tashe su.
Sai dai har karfe uku Siyama bata shigo gidan ba.
Ba Kuma ta tab'a kaiwa haka bata dawo gidan ba.
Haka dai ta kwanta tana tunanin kila wani Abu ya hanata isowa gida da wuri.
Sai gashi an tafi uku da rabi Siyama bata shigo ba.
Tuna yadda Siyaman itama take yi idan suna tare yasa gabanta faduwa da tunanin ko dai Siyaman cin amanarta za tayi da wata.
Tunanin nan da tayi ya sata mik'ewa da saurinta bata sa komai a jikinta ba sai doguwar riga da wani hijabi ta zura slippers ta fito ta nufi makarantar su Siyaman tana ayyana abubuwa da dama a ranta akan idan har taje ta ga Siyama da wata a zuane ma a desk sai taci mutuncin ta.
Sai dai Koda ta isa makarantar suka gaisa da principal ta tambayi Siyama ce mata yayi ai Siyama gabad'aya bata ma zo makaranta ba shi ma a yau yake San kiranta ya tambayi ko lafiya kwana biyu ta daina zuwa.
Hajiyar Shagali ji tayi kanta yayi wani irin sara mata ta dafe kirjinta cikin tashin hankali tana "Kana nufin Siyama yau bata zo makarantar nan ba"?
Principal din gyada mata Kai yayi dan haka Saleem yace ya fada mata duk da bai san dalilinsa na daukar Siyaman ba
Amma yasan kila saboda halin Mahaifiyar sa ya duake Siyaman.
Sallati hajiyar Shagali ta saki tana " Ina zata je idan bata zo makaranta ba ba inda ta sani fa a garin nan"
"Sai dai a bada cigiyarta ko dai batan tayi amma bata zo makaranta ba"
Fadar tashin hankalin da Hajiyar Shagalin ta tsinci kanta a ciki bata bakine.
Dan tana barin makarantar su Siyama tayi wajen Yan sanda ta fada musu batan Siyama da su taimaka a Nemo mata ita.
A zuwa yanzu sai ta fara tunanin ko dai guduwa Siyaman tayi Anya ma Siyaman zata iya guduwa a daidai lokacin da ta dora ta a wanan hanyar da ta san a ganiyar Jin dadinsa Siyaman take ko dan wanan ba zata iya guduwa ba dan bata manta irin rukon da Siyaman ta Mata jiya tana karkarwa ba.
Tunanin da tayi yasa taji hankalinta ya Kara tashi ta d'auki wayarta ta hau kiraye kirayen manyan mutanen da ta sani dan su taimaka mata wajen Nemo Siyama dan Sam bata shirya rabuwa da ita ba a yanzu ai bama ta moreta ba...
Allah ya shirya
WANI KAYA SAI AMALE
INKAJI GANGAMI DA LABARI
KUBIYO NI MUJE GUN UK PERFUMERY_KN
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Ina matan gayu masu son gayu da kamshi?
Ina mata masu son su kawata parlonsu da kayan kamshi ?
Ina mata masu son burge me gida da daddadan Qamshi?
Kai har ma da masu son fara sana’ar Qamshi da kayan Qamshi
Toh ku ku matso nesa tazo kusa ,
Domin kuwa UK PERFUMERY tace afada muku indai kamshi ne to angama zuwa karshen gurin domin kuwa tana saida duk wani abu daya shafi turare na gida dana waje
suna da :luxury burners
Electric Burners
Humidifier’s
Car burner’s
Hair Burner’s
Cloth Burner’s
Da dai sauransu
A bangaren turare kuma akwai irin su turaran company
Naseem
Almas
Jiyo
Almataf
Roll on
Body sprays
Body lotion
Haka kuma akwai set gift na turarukan mu muna hadawa abin se wanda ya leka page dinta
Haka nan dai muna da
Coal
Pikker
Vernity trays
Kai harma da bottles na cikin show glass
Muna kuma da show glass na gida da waje.
Duka wadannan kayan fa afarashi me sauki, haka kuma muna bada sari ga duk meson fara sana’ar
Sannan muna tura kaya duk inda mutum yake cikin amincin ubangiji
Kudai ku garzaya kuyiwa uk perfumery _kn magana domin ganin irin kayan da suke dashi 😍
Ga masu bukatar gani samples din kayansu ku garzaya TikTok kuyi searching na @uk perfumery05 zakuga tsala tsalan turaruka da burner’s
Ko kuma ku tuntubeta ta layinta kamar haka: 07030009291 / 07046054080
Location: KANO
Siyan na gari maida kudi gida😍
6/25/24, 10:42 - SADNAF: MATAN GIRMA MATA MASU AJI
MACEN DA TA SAN KANTA ITACE TAKE GYARA
A&Z COLLECTION TA KARA DAWO MUKU DA ZAFINTA MASOYA KAYANMU.
A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN KAYAN GYARAN FATA,GYARAN JIKI CIKI DA WAJE MAI DA TSOHUWA YARINYA WANAN KARON A&Z TA SHIRYA TSAF DAN TA GYARA AURE GYARA BUDURWA,GYARA MATAR AURE,HAR DA BAZAWARA.
Wa.me/2349037870422
A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN SUPPLEMENT KALA KALA
HAJIYATA IDAN KINA DA KYAU KI KARA DA WANKA GYARA DUNIYA NE A YANZU AN BARMU A BAYA KARKI SAKE DA KURUCIYARKI KI JERA DA SAARKI A RINGA MIKI KALLON TSOHUWA SABODA RASHIN GYARA.
SUMA WAYANDA KUKE GANI SUKE BAKU SHA'AWA SUMA FA BA ZAMA SUKA YI BA DAGEWA SU KAYI DA GYARA.
KUMA A YANZU AN YI ITIKAFIN BA ABINDA ZAI GYARAKI YA DAWO MIKI DA KURUCIYARKI KIYI CAS CAS GWANIN SHA'AWA SAMA DA SUPPLEMENT 💃💃💃💃
TO KE KUWA ME KIKE JIRA❓KO KIN FI SON MAI GIDA KO SAURAYINKI YA SHAGALA DA KALLON MATAN TIK TOK DA BASU FIKI DA KOMAI BA SAI GYARA👌👌
WAI SHIN MENENE MA SUPPLEMENT? SUPPLEMENT WANI NAU'IN MAGUNGUNA NE DA AKE HADAWA DA GANYAYAKI WASU ITATTUWA WASU KUMA SPICES A MAIDA SU CAPSULES WASU PILLS WASU SOFT GEL DAN SU MANA SAUKIN AMFANI.
MISALI ROYAL JELLY DA FARIN ZUMA MAI SAKA AKE YINTA.
UlTIMATE MACA SHI KUMA DA MACCA ROOT ITACE NE AMIRNA AKE YINTA
WASU KUMA DA ITACEN KANINFARI,WASU DA KIMBA DUK AKE YINSA.
INA WANDA BATA SO TAYI FARI TAS?
INA WACCE KUMA FARIN TAKE SO AMMA BA IRIN NA BLEACHING BA FARI TAKE SO TAYI IRIN NA YAN GAYU WAYANDA HUTU YA RATSA SU?
INA MACEN DA TAKE SO TA YAKI SANYIN DAYA HANA TA SAKAT?
INA MACEN DA TAKE SO TA GIGITA OGA?
MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI🤔
TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN