Showing 144001 words to 147000 words out of 197906 words

Chapter 49 - GABA KURA BOOK COMPLETE BY SADNAF.txt

Sadnaf   

02 Nov 2025

4553

CIWON SUGAR

DUK ANA BADAWA DA YARDAR ALLAH

MAGANINA BA RUWANA DANA CE MANYAN MATA KADAI A WURINA DUK WADDA TASAYA ITACE BABBAR MACE ?

AKWAI PACKAGE DARI 400 DA ZA AFITAR MASU SAUKIN KUDI WANDA ZAKI GYARA MATANTAKARKI DARAJARKI TA DAWO A WURIN MIJINKI
DAN ALLAH KI DAURE AYI DAKE.
LOCATION KATSINA
08162859027
09070027627
NATION WIDE DELIVERY
[7/8, 23:04] SADNAF: MATAN GIRMA MATA MASU AJI

MACEN DA TA SAN KANTA ITACE TAKE GYARA

A&Z COLLECTION TA KARA DAWO MUKU DA ZAFINTA MASOYA KAYANMU.

A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN KAYAN GYARAN FATA,GYARAN JIKI CIKI DA WAJE MAI DA TSOHUWA YARINYA WANAN KARON A&Z TA SHIRYA TSAF DAN TA GYARA AURE GYARA BUDURWA,GYARA MATAR AURE,HAR DA BAZAWARA.

Wa.me/2349037870422

A&Z COLLECTION TA ZO MUKU DA ZAFAFFAN SUPPLEMENT KALA KALA

HAJIYATA IDAN KINA DA KYAU KI KARA DA WANKA GYARA DUNIYA NE A YANZU AN BARMU A BAYA KARKI SAKE DA KURUCIYARKI KI JERA DA SAARKI A RINGA MIKI KALLON TSOHUWA SABODA RASHIN GYARA.

SUMA WAYANDA KUKE GANI SUKE BAKU SHA'AWA SUMA FA BA ZAMA SUKA YI BA DAGEWA SU KAYI DA GYARA.

KUMA A YANZU AN YI ITIKAFIN BA ABINDA ZAI GYARAKI YA DAWO MIKI DA KURUCIYARKI KIYI CAS CAS GWANIN SHA'AWA SAMA DA SUPPLEMENT ????

TO KE KUWA ME KIKE JIRA?KO KIN FI SON MAI GIDA KO SAURAYINKI YA SHAGALA DA KALLON MATAN TIK TOK DA BASU FIKI DA KOMAI BA SAI GYARA??

WAI SHIN MENENE MA SUPPLEMENT? SUPPLEMENT WANI NAU'IN MAGUNGUNA NE DA AKE HADAWA DA GANYAYAKI WASU ITATTUWA WASU KUMA SPICES A MAIDA SU CAPSULES WASU PILLS WASU SOFT GEL DAN SU MANA SAUKIN AMFANI.

MISALI ROYAL JELLY DA FARIN ZUMA MAI SAKA AKE YINTA.

UlTIMATE MACA SHI KUMA DA MACCA ROOT ITACE NE AMIRNA AKE YINTA

WASU KUMA DA ITACEN KANINFARI,WASU DA KIMBA DUK AKE YINSA.

INA WANDA BATA SO TAYI FARI TAS?

INA WACCE KUMA FARIN TAKE SO AMMA BA IRIN NA BLEACHING BA FARI TAKE SO TAYI IRIN NA YAN GAYU WAYANDA HUTU YA RATSA SU?

INA MACEN DA TAKE SO TA YAKI SANYIN DAYA HANA TA SAKAT?


INA MACEN DA TAKE SO TA GIGITA OGA?

MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI?

TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN ??KIBA ME KYAU ZATASAKI TA YANDA BAWANDA YA ISA YA GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA??


MUNA DA NA???

NA BREAST

NA HIPS

HADIN AMARYA

HADIN MAI JEGO

NA RAGE KIB'A

NASA KIB'A

NA GASHI

NA NANKARWA

NA KARIN NI'IMA

DAMA SAURANSU??

HAJIYA DUK NA ABINDA KIKE SO KAWAI KI MANA MAGANA TA NAN???
KIRA KO WATSAPP
09037870422


KUMA KAYAN MU A FARASHIN SARI MUKE BAYARWA

ALHAMDULILLAH DUK WANDA YAJI PRICE DIN KAYAN MU ZAIYI FARIN CIKI MUSAMMAN WANDA SUKA SAN KUDINSU DA YADDA AKE SAI DAWA

MUNA NAN A GARIN KANO RIJIYAR ZAKI MUNA TURA KAYAN MU KO'INA CIKIN AMINCI??

MASU FAMA DA MATSALAR RAMA KINYI KINYI KIN GAJI?

TOH MUN TANADARMUKU DA INGANTACIYAR ZUMAR KIBA SADIDAN ??KIBA ME KYAU TA YANDA BAWANDA ZAI GANE ME KIKESHA SAI DAI AGA TSATSAN KALAR HUTU KAWATA??



IN DEDICATION TO BBG

*WANAN NOVEL DIN NA KUDINE KIJI TSORON ALLAH KARKI MIN SHARING KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN BANA KALLONKI ALLAH NA KALLONKI DASHI ZAN BARKI HAKKI DAI BA WASA BANE BA IDAN KINA SO KI BIYA 500 INSTEAD OF 700 ZUWA GA WANAN ACCT DIN 0078986629 STERLING BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN A WANAN LAYIN 08033719070 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA LAYIN NAN 08033719070 KO TA WANAN LAYIN 08068484400 KU SHA KARATU CIKIN AMINCI AMMA HAR GA ALLAH DUK WACCE INA POSTING TA FITAR MIN NA BARTA DA RABBI YA MIN SAKAYYA YAN NIGER KUMA KIYIWA LAYIN NAN MAGANA +227 96 82 89 84*

*GB KR*

*Page 45*


Siyama

Murmushi ya sakar min ya Kara ruko hannuna yana "Ki kwantar da hankalinki ummi zata karbeki da hannu biyu idan ta gane dangantakar dake tsakanin mu"


Kasa magana nayi dan gabad'aya ji nayi Ina Neman d'auke wuta da naga yadda yake murza min hannuna da ya ke ta gumi shi kadai.

Kirjina sai bugu yake dan jikinsa na gogar nawa kamar ma dai ba saleem Dana sani ba ya canza min gabad'aya

Fusge hannuna naso na Kara yi dan jikina rawa yake sosai dan tunda nake ba namijin da na tab'a zama a kusa dashi haka tundai wayona har Kuma ta Kai ga ya rike min hannu

Matsoni yayi sosai ya kawo bakinsa daidai kunnena Yana "Siyama yanzu fa an daura mana Aure ni mijinki ne dan haka ki saki jikinki dani"

Daga haka ya dan janye jikinsa daga nawa ya Kara damke hannuna.

Ya cigaba da murzawa rukon da yamin yasa na hakura na rufe idona saboda abinda nake ji na yawo a jikina dan wani yanayi na tsinci kaina a ciki da ba zan iya fasalta shi ba.

Tunanin haduwata da Aunty Hajiya kawai nake da tarb'ar da zata min.

Bansan sadda bacci yayi awon gaba dani ba.

Hajiyar Shagali

Bata Sha wahala wajen haduwa da Yan uwanta ba dan dama gidansu ba wani boyayye bane a garin nasu kasancewar mahaifin ta sannane ne sosai a Wanan lokacin.

Koke koke aka hau yi da ganinta inda duk fushin da take tunanin za tayi dasu ta nemi shi ta rasa da taji labarin rasuwar mahaifin ta da irin Neman da aka mata bayan tafiyarta.

Hakuri kawai suka ringa bata da Neman yafiyarta inda suka ringa bata labarin yadda Mahaifinta yayi jinya da ya gano gaskiyar abinda ya faru.

Ba Kuma iya shi kadai ba duk Yan uwanta daga baya sunyi nadama da basu zurfafa bincike ba suka biyewa Auwal suka juya mata baya.

Inda suka bata labarin irin neman da Auwal ya ringa mata Kafin rasuwar shi da azabar da safarau ta gana mi shi kafin rabuwar su

Addu'a kawai tayi na Allah ya jikan Auwal din dan gani take dan dai kawai muslumi ne shi ta masa addu'ar

Amma yadda ta rike Auwal a ranta da ko addu'a bata Jin zata iya masa

Mutuwar Mahaifinta ya buge ta sosai sai da aka Dan kwana biyu bayan komai ya lafa ta nutsu wajen basu labarin irin wahalar da ta sha da ciki har zuwa barin kasar da irin gwagwarmayar da ta Sha Kafin ta iya tsayawa da kafarta

A duk labarin da ta Basu kazamin rayuwar da tayi ne kawai bata basu labari ba amma farko farkon rayuwar da tayi na wahala ta basu.

Da Kalubalen da ta ringa fuskanta a wajen mutane akan saleem da ake masa zargin ba ta hanyar halal ta same shi ba.

Nan Yan uwanta suka rude da San ganin Saleem inda tace musu ai shima ya tafi Neman dangin mahaifinsa inda ta basu labarin yadda ya matsu yake damunta da san yaga dangin mahaifinsa da mahaifinsa shi Kansa Ashe Basu da rabon haduwa da juna


Anan Yan uwanta suka ce ai da ta taho dashi garin ai akwai dangin Auwal din a garin har lokacin suna nan ba zaa Sha wahala wajen nemansu ba


Wan mahaifin Auwal duk da ya rasu yayansa da matansa na nan Kuma dole zasu san inda Yan uwan Auwal din suke.

Shap ta manta ma da yayan mahaifin Auwal din tsabar bata so ta tuna wani Abu da ya shafe shi.

Amma tunda akwai Yan uwan sa anan din idan har Saleem ya kirata a waya akan bai dace da Jin labarin su ba sai tasa ya zo garin a hada shi da gidansu Auwal din

Dadin da taji na haduwa da Yan uwanta yasa ko ta kan wayarta bata Kara bi ba bama ta san inda ta jefa wayar ba sai da ta samu kwana takwas cir.

Kafin ta d'auko wayarta kamar Jira Saleem yake ta kunna wayar


Koda ta d'auka ce mata yayi wai ya dace da samun dangin mahaifinsa yanzu haka gobe zasu d'auko hanya suzo garin su idan yazo akwai maganar da zasuyi

Yayi kasa da murya Yana Dan Allah ta yafewa mahaifinsa tunda har ya rasu Kuma yayi nadama da alama duk abinda yayi baa hayyacinsa yake ba.

Katse shi tayi da sauri tana idan har yafiyarta Yan uwan auwal din zasu zo yi akan abinda auwal din ya Mata ba sai sun wahalar da kansu wajen zuwa ba tunda har ya samu yaga dangin mahaifinsa shikenan Saleem dama take so kawai yasan Yan uwan mahaifinsa Amma ita ba wani Abu da zai hadata dasu.

Haka Saleem ya cigaba da Mata magiya da goben suna tafe dole ma su zo saboda akwai abinda ya faru da sai sun zo zaa iya mata bayani.

Katse wayarta kawai tayi dan tasan zuwa za suyi kawai su ce ta yafewa auwal abinda ba zasu gane ba ta rike shi da yawa a zuciyarta a hankali komai zai lafa mata.

Yan uwanta da suka San da zuwan Saleem da dangin mahaifinsa ne suka fara Shirin tarb'ar su inda ita kuma ta koma gefe abinta.

Har a cikin zuciyarta taji dadin yadda kowa ke San ganin danta daya tilo da take mugun ji dashi.

A yanzu Kuma da ta samu nutsuwa da kwanciyar hankali maganar auren Saleem din Kuma zata sa agaba.

Dan sai tayi bincike sosai zata yadda da koma wacce tunda Saleem ba zai tab'a gane tsoron da take jiye masa na dauko yarinya da bata da tarbiyya ba.


Siyama


Koda na Bude idona a cinyar Saleem na gani inda ya dora hannunsa a jikina kunya tasa na kasa motsawa dan bansan yadda akayi na fada jikinsa ba.

Maganar da naji yana yi da shagari yasa na gane da sauran tafiya a gabanmu

Dan magana suke akan zasu tsaya su siya mana abinci muyi sallah a cigaba da tafiya.

Haka na kwanta a cinyarsa dan banso na motsa ma yasan idona biyu sai da motar ta tsaya naji ya sunkuyo daidai kunnena yana "Tashi haka Siyam muyi sallah muci abinci"


Siyam da ya kirani dashi yasa min azabar faduwar gaba dan Mahaifiyarsa na tuna ita kece min Siyam

A kunyace na tashi daga cinyarsa.

Inda ya ringa Bina da wani iirn Kallo kamar zai hadiyeni.

Kunyarsa nake ji kamar na nutse dan a yanzu ba irin kallon da yake min abaya yake min ba jikina kawai yake bi da Kallo balle kirjina.

Har wani cije lebbensa na kasa naga Yana yi.


A takaice a wani massallaci muka yi sallah inda nayi bangaren da mata suke su Abba da su Saleem din Kuma suka yi cikin massallacin

Koda muka iddar da sallah muka fito

Wani gidan abinci Saleem ya shiga da shagari basu wani jima ba suka fito da ledojin take away.

Suka mik'awa su Abba nasu

Saleem kadai ya dawo cikin motar mu driver ma wajen su Abban yayi.

Yadda Saleem ya dage yasa akan dole na ringa karbar abincin idona a rufe dan dagewa yayi shi zai bani a baki.

Ban iya Bude idona ba dan na Sha runguma da sumba a wajen Saleem sai da yaga Ina neman kuka ya rabu dani.

Dan jikinsa rawa kawai yake kamar yadda nawa ke rawa

Sam bansan haka yake ba dan mugun ganin ustaz nake masa

Ashe so kawai yake a daura mana Aure na gane ko shi waye.

Haka na lumshe idona Ina shakkar kamshin turarensa daya mannu da jikina

Saleem ya Kara shiga zuciyata fiye da baya.

Addu'ar kawai da nake shine Allah ya sa kar Aunty Hajiya ta kawo mana wani matsala.

Dan ko ni idan na zurfafa tunani sai naga abun yayi wani iri dani da ita bamu san kallon da zamu na yiwa juna ba.

Duk rayuwar da nayi da ita na manne a kwakwalwata da idan har zan tuna sai naji tsigar jikina na tashi.


Bamu Isa garin ba sai wajen takwas na dare.

Saleem ke fadamin a gidan yayan mahaifin sa zamu fara suaka gabad'aya gobe ne zamu je gidansu Mahaifiyar sa dan akwai dan nisa kafin muje.

Gidan Kato ne irin na gargajiya dinan.

Yaya ne da jikoki da duk ba saninsu nayi ba.

Zan dai iya cewa gidan kakan nida Saleem ne.


Tunda wan mahaifin su Abba ne.

Tarba aka mana Mai kyau dan sun San da zuwan mu

Addu'a kawai Matan ke tayi wa su Abba da zumuncin da suka kulla na hada aurena da saleem

Anan Kuma aka hau bada labarin wahalar da mahaifin Saleem ya Sha Kafin rasuwarsa.


Sai nan nan suke da Saleem kamar su Goya shi


Nidai ina daga dakin wata da aka saukeni Ina sauke gajiyar da muka kwaso.

Kaina ciwo kawai yake Ina so na Sha magani nayi bacci.

Dan tunda aka daura mana Aure da saleem ban Kara wani baccin kirki ba a cikin tunani kawai nake.

Sai da na watsa ruwa nazo kwanciya a dakin da aka saukeni.

Matar da na sauka a dakinta ke cemin ga fura can an dama na kaiwa Saleem dakin dake zaure dan yace furar zai Sha ba zai iya cin abinci ba


Ba dan raina naso ba na mik'e dan bacci kawai nake so nayi bansan Mai yasa baa zaa bawa wani ya Kai masa ba sai ni.

Vest ne a jikina da zani da matar ta bani na daura akai.

Ganin dare ne yasa ban damu da na sa bra ba dan bana iya fita sai da bra saboda Ina da kirji Sosai dole sai da bra nake iya fita.

Hijabi na nasa na fice da furar sai da ta nuna min dakin dan ba Sanin kan gidan nayi ba

Banma san Inda su Abba suka yi ba

Nasan dole shagari da Saleem waje daya zasu kwana

Koda na isa bakin k'ofar kwankwasa wa na hau yi

Dan Yana lekowa zan bashi naje na kwanta


Labulen dakin da aka daga yasa na danyi baya inda naga Saleem ne a tsaye da jallabiya a jikinsa

Da alama wanka yayi dan jikinsa a dan jike yake

"Ga furar nan ya Saleem bacci nake ji wallahi"

Na hau Mika masa jug din dake hannuna

Kallon da yake min yasa nayi kasa da Kaina


Nikam na kasa gane kansa ya canza gabad'aya

Hannuna ya fusgo da kofin muka fada dakin

Inda ya rufe k'ofar da kafa daya Yana "Naga sai Wani guduna kike wai kin manta ni mijinki ne yanzu"


Idan nace hankalina bai tashi ba karya nayi

Dan Allah kadai ya kwaceni a hannunsa daidai da zanin jikina sai da ya rabani dashi.

Ban da na sa ihuuun kuka ni nasan da ba abinda zai hana shi nemana duk ya fice a hayyacinsa vest din ma nawa ya cire min ta karfi

Sai cemin yake ba zai iya Jira ba na bar shi ya samu nutsuwa


A waje na karasa daura zanina na sa hijabina jikina rawa kawai yake

Dan na mugun tsorata da Saleem.

Koda na kwanta ban iya bacci ba juyi kawai na ringayi.

Ina Jin jikina na karbar sabon sako da karatun da Saleem ke neman dorani a kai

Da ya bambanta sosai da rayuwar da nake da Yar uwata mace

Bacci barawo ne ya saceni a ranar cike da mafarkin saleem.

Dak'yar na tashi sallah asuba bayan nayi wanka.

Wajen karfe goma duk a aka hadu a wani katon Palo bayan mun karya.

Ban yadda na hada ido da Saleem da nake Jin idonsa a akaina ba


Na dai ga text dinsa a wayata na halin da ya shiga jiya a matsayinsa na Wanda bai tab'a kasancewa da mace ba ya Kara da kar na Kara gudunsa kamar jiya shi mijina ne.
.idan har muka dawo daga wajen Mahaifiyar sa Yana nemana.

Ban masa reply ba dan bana Jin zan iya zuwa din bansan Mai ya samin tsoron kasancewa dashi duk da gangar jikina da naji yana so.


Sauran Yan uwanmu da ba sanin su muka yi ba aka hau nuna mana da matsayin su a wajenmu


Ashe dai Abba suna da dangi da yawa haka bamu sani ba

Sai na ringa ji Mai ya hana ma Abba kawo mu nan din a lokacin da mummy ta gudu ta barmu mutanen nada kirki da kila sun rike mu da Amana.

Wajen Sha daya Abba da baffa sai babban dan wan mahaifin Abbanmu da muka ji ana cewa Alhaji ya manyanta sosai ,sai Saleem da shagari da ni da wata mata da naji ana cewa Kakarmu ce muka duru a wani Hilux muka d'auki hanyar unguwar su Mahaifiyar saleem.

Da akace ta San da zuwanmu an kirata a waya akan gamu

Ina da ga baya rike kirjina kawai nayi da naji yana san fadowa


Bayan tsawon shekaru zan Kara ganin Mahaifiyar saleem.

Idon da na rufe ba abinda nake tunawa sama da abinda muka yi kafin rabuwata da ita na karshe.

Kamar a lokacin muka aikata abinda muka yi din na ringa tunani


Gabad'aya hankalina baa jikina yake ba bansan ma lokacin da muka karaso wani madaidiacin gida Mai dan kyau ba

Sai da naji hajje ta tab'a ni tana tunanin me kike ne tunda zu ana Miki magana

Ashe har kowa ya sauka ni da ita muka rage


Doguwar rigar atamfa ne a jikina sai hijabi da na sa kalar atamfar da iya gwiwa ta Kai min


Hijabin naja na rufe bakina na sauko daga motar Ina k'ok'arin daurewa wajen b'oye tashin hankalin da ya dirar min lokaci guda.

Saleem na daga bakin k'ofar gidan shi ma a tsaye bayan duk sun shige.

"Naga alamar duk a tsorace kike ki kwantar da hankalinki ba abinda zai faru kinji"?

Kai kawai na gyada masa inda ya shige Hajje Kuma ta rike hannuna muka shiga cikin gidan Ina Jan addu'oi saboda na dan samu nutsuwa kirjina dukan uku uku kawai yake


Kaina na kasa Amma Ina Jin yadda suke murna da ganin Saleem tsakar gidan a dan cike


Gaishe gaishe kawai ke tashi


Kamar zan fadi haka nake ji


Haka na rabe a waje daya kaina har lokacin na kasa

Daga maganar da suke na gane Aunty Hajiya na can Palo da su Abba Saleem ne a tsakar gida da danginta.

Muryar Abba da ya kira sunan Saleem yasa kirjina Kara tsananta bugu inda naji Yana "Kazo nan Kai da Siyama"


Mik'ewa nayi Ina Jin kafafuna na Neman kayar dani


Inda na Kara Jan hijabina Saman hancina

Da kyar naja kafana na isa wajen da Saleem ke tsaye da a bakin k'ofar palon yake Jirana


Saleem ne ya iya sallama Dan kamshin turaren Aunty Hajiya kawai da na shakka yasa naji kamar zan zube a wajen

Ta kasan ido na ganta a zaune ita kadai a wani one seater

Kafin na zauna naji tana "Wai nifa Bangane bayanin da kuka gama min ba wai kuna nufin Saleem kuka daurawa Aure batare da sanina ba"???....

*Aunty Zee mom mujahid katsina*
*PROMO!PROMO!PROMO*

*Lokacin da kuke ta jira yazo insha Allah nakawo maku kayayyakina as promo duk dan kuciga ba da gwada wa* *kuduba Zakuga promo price*
*Aunty Zee MOM MUJAHID KATSINA*
*08162859027*
*kayan mata kala kala masu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login