Showing 45001 words to 48000 words out of 50455 words

Chapter 16 - Taura Biyu Book Complete Hausa Novels by Mamuh Gee..pdf

08 Jul 2025

2463

ya qare...

Hawaye ne suka ganagarowa mum ta bu'de baki da zatayi magana ayshar tayi wucewarta
riqeda hannun 'danta.

Ayshah na fita gidan kamar daga sama Khadija taga mutum bayan flowers 'din bayan windon
'dakin ayshah ta zaro idanuwa tayi cikin tsoro harzata gudu 'daki Sai tafasa ta nufi part 'dinsa da
sauri jiki na rawa tafada Masa
A zafafe ya qaraso gurin tareda cakumosa siyama dake bayansu ta lalla6o da ta6aryarsu ta aiki
ta 'daga da qarfi ta kwalawa Deen akai Nan take ya zube agurin Khadija ma na juyowa ta qwala
Mata tasaki qara Mai qarfi itama ta zube qasa.

Hanya ta nuna Masa tareda basa kudin aikinsa da sauri ya fice haryana tuntu6e bayan ya
maida uniform 'dinsa na aikin security agidan.


Ta6aryar ta maida kicin da sauri kafin tadawo gurin tareda daka kururuwa tana Kiran mum na
mum ta qaraso tana ganin 'yayanta biyu zube qasa hankalinta yayi mumman tashi suka
kwashesu Sai asibiti.

Mamuh💋



_dont forget to follow, vote and comment_
[7/29, 10:07 AM] +234 902 378 7901: *_MAMUH GEEE_*




_*TAURA BIYU....*_🍒
_Mi amor-mi vida...._



_Viawattpad@mamuhgee_




*34*



Tafiya ka'dan tayi bayan tabar gidan taji takasa riqe kukan dake son fito Mata ta durqushe
agurin tasaki kukan cikin qaramin sauti zuciyarta na neman tarwatsewa..

Zama kusada ita Mahmud yayi tareda 6ata fuska zai fashe da kukan shima yace,

Mummy who beat you?

Sake sakin Wani kukan tayi tana jawo 'danta jikinta.

Saida tayi iya Wanda zuciyarta ta 'dan rage nauyi kafin tafara qoqarin tashi taji ankira sunanta
cikin sanyayar murya Mai taushi.

'dagowa tayi tareda miqewa tana juyowa idanuwanta suka sauka kan muh'd dake tsaye akansu
yayi folding 'din hannuwansa a qirjinsa Yana kallonsu cikin tsananin sonta da tausayinta sbd
mum takirasa tafada Masa Amma bayajin zaifara zuwa asibiti gurinsu Deen batareda yafara
sanin inda ayshan da 'danta sukeba.
Sabbin Hawaye ne suka gangaro Mata cikin karyewar zuciya tace,

Murphy..

Lumshe idanu yayi zuciyarsa na tsananta tafasa da ganin yanda ayshan takoma.

Cikin kukan da baya fita sosai take kallonsa tace,

Where were you Murphy?
Deen has destroyed my life,,
I'm not dsame ayshah you used to know,,
I'm a shame now...... kukane ya qwace Mata ahankali tayi shiru tana rerowa zuciyarta na qara
kaririyewa.

Matsowa yayi gabanta ya tsaya murya a karye yace,

Ayshah insha Allah wahalanki da kukanki ya qare,,
Girgixa Masa Kai tayi cikin kuka tana cewa,

I have no one to see or call my own..,I'm all alone..

Karki cire Kai daga rahamar ubangiji ayshah,
Have faith in Allah insha Allah everything will be alright again.


Kamo hannun Mahmud yayi tareda Jan akwatinta ya kalleta yace,

Let's go.

Kallonsa tayi saikuma ta sunkuyar dakai tabi bayansa ya bu'de musu motarsa suka shiga ya
tada suka tafi.

Tunda taga sun fita garin Abuja ya gyara Zama tareda qarawa motar gudu sosai suka 'dau
hanya ta rintse idanuwanta hawaye suka gangaro zuciyarta ta karye Dan kuwa kobai fa'daba
tasan gida zai kaita.

********
Zaune suke suna sauraron abinda shaikh abdallah yake fa'da zuciyarsa ba da'di..

Tabbas malam babba kun Bari shai'dan dason zuciya sunyi galaba akan sani da kukedashi na
addini,

Meye al'ada?
Al'ada fa ba musulunci bace hasalima gurarare da dama tayi hannun Riga da abinda musulunci
yace ayi.,

Malam babba wannan al'ada da kuka 'dabbaqa gatanan Kuna gani tayi sanadin rushewar
mutumci da girmanku a idon masu mutuntaku sbd yanzu meye amfanin wanna?""""yafada Yana
'daga jaridar hannunsa ta ayshah da aka bugo.

Gyara Zama yayi ransa na qara 'daci yace,

Wlh nayi baqin cikin rayuwar data samu ayshah sbd nida ban haifetaba nafi Jin zafin
mummunar qaddarar data sameta,

Shi Wanda kuka wulaqanta 'yartaku akansa gashinan Kuna gani a tv da jaridu irin kyakkyawar
rayuwar dayake yi duk sanadin 'yarku data Zama silar musuluntarsa.,

Maimakon da kuka gane komai ku gadewa Allah da aure sukayi ba zaman sa6on Allah ba saiku
aje wata al'ada ku rufawa kanku asiri kubarsu.,
Idanma har hakan bazata yiyuba ku binciki 'yarku Mana ku gano ta inda Zaku warware matsalar
cikin ilimi,

Cikin tsananin sanyin jiki baba qarami yace,

Tabbas ayshah taso bayani Amma sharrin zuciya da 6acin ran laifin datayi ya Hana a
saurareta...

Wannan shine babban kuskuren da kuka tafka amatsayinku na masana addini,

Wlh Koda yaushe aikin zuciya Babu komai atareda dashi Sai nadama da kuka.,

Yanxu gashi duk masu zuwa 'daukar karatu da da'ira sun daina sbd ganin bakuyi aiki da alimin
da kuke dashiba to maizasu cigaba da zuwa koya.?,

Da bahaushe,da yoruba,da kanuri,da buzu da Fulani da kowane yare 'daya agurin Allah
matuqar musulmaine,

Gskia wannan hukuncin da kuka 'daukarwa 'yarku yayi Muni ko a al'adar bare a musulunci,
Yanxu gashi Nan atsakanin 'yayanku dakuka aurarma Sai sa6ani ake samu sbd yawancinsu
bason juna sukeba tauyesu kuke sbd al'ada,

Ayshah tayi kuskure Amma Kuma tayi jahadi babba sbd yau musulmai da dama suna alfahari
da shaikh nuraddeen hakama zuri'arsa kaf sun musulunta duk ta dalilin 'yarku shin wannan bai
isheku alfahariba?

Nine na 'daura auren ayshah da nuraddeen akan sadaki naira dubu hamsin,
Ciro bundle 'din 500 yayi ya aje gabansu yace,

Wannan shine sadakin ayshah danaketa ajiya Ina jiran ranarda komai zai daidaita namiqawa
iyayenta Amma kun rigada kun tarwatse rayuwarta banga amfanin cigaba da ajewarba.

Abban ayshan ya kalla yaga ga dukkanin alamu lafiyama ta gujesa sbd rashin 'yarsa cikin
tausayawa yace,

Mal Yusuf Kai da mahaifiyar ayshah kunfi kowa haqqi akanta haka itama tafi kowa haqqi akanku
Dan haka ina roqar Mata yafiya
Dukkaninku ku yafe Mata, Allah ma muna Masa laifin dayafi wannan ya yafe mana bare mu
'dan Adam da ba'abin ha'dawa bane da Allah.


Miqewa yayi tareda yi musu sallama ya fito ya tafiyarsa baba alhaji da baba qaramine suka
rakosa har bakin mota suna Masa godiya jiki amace.

Koda suka koma kuka reras suka tarar da abban ayshan nayi Nan jikinsu ya qara mugun sanyi
sbd sunsan anshiga haqqinsa matuqa Amma yayi biyayya baice komaiba.

Jiki a mace malam babba da tsufa ya zuwarma ya fara rarrashinsa tareda Tara dukkanin zuri'ar
gidan ya sanar dasu ya janye al'ada ko wace iri matuqar Bata addini bace.

Nan uwayensu suka ga abin mamaki Dan kuwa kowa murna da farin ciki yake sbd kowa nada
wa'inda sukeso awaje Amma sun kasa bayyanawa,

Cikin Jin da'di suka fara sawa ayshah albarka data qwato musu 'yancin soyayya da wa'inda
sukeso awaje.


Allah sarki Umar kuwa ranar aka fama Masa tsohon ciwon son ayshan Dan kuwa kwana yayi
kuka Dan kuwa yasan har abada ya rasa ayshansa.

******
Tunda suka iso asibitin hankalin siyama yafara tashi sbd ganin kowannensu bai tashiba
Nan take tsoro yashigeta musamman Deen 'din datakeji kamar ta cire ranta tabashi sbd so.

Sam batayi tunanin abin zaikai hakaba tayi tunanin bugesu ne harta samu Musa ya wuce
batareda yafa'di sunantaba.

Mum kuwa tuni takira daddynsu ta sanardashi komai hankalinta amatuqar tashe sbd Khadija ta
farfado amma Sai wani fusge fusge takeyi tuni doctors sukayi 'dakin hoton qwaqwalwa da ita
sbd tunanin wani Abu dasuke zargi.


Ana gurin hoton Deen ya farko,
Kansane yayi Masa mugun nauyi ya rintse Iumshe idanuwansa ya bu'de ahankali.

Ayshah yafa'da cikin wani irin yanayi tareda miqewa tsaye,
Ahankali komai yafara dawo Masa tun wayonsa har ranar farko daya fara ha'duwa da ayshah
da duk sauran abinda yabiyo baya har korar dayayi mata.

Sulalewa qasa yayi ahankali tareda sakin Wani irin kuka dabai ta6ayi arayuwarsaba,,,,kukane
na soyayyar ayshah dake yawo cikin jinin jikinsa,,,,
Kukane na abubuwan dayayi Mata,,,,
Kukane na azaba tareda qanqancin rayuwa datayi sbd shi...

Sosai yake kukan kamar ransa zai fita,,,
Ya tsani kansa,ya tsani rayuwarsa..


Mum ce tashigo da sauri siyama na bayanta sbd kiransu da akayi cewar y farfado.

Cak ta tsaya cikin tsananin tsoro da tashin hankalin ganin kukan dayake Dan Bata ta6a ganinsa
acikin wannan yanayinba.

Qarasowa tayi ahankali ta dafasa ya sake fashewa da kuka haryana jijjiga yace,

Mum I remember everything...

Wani farin ciki ne ya rufeta ta rungumesa da sauri tareda sakin kuka ahankali.

Wani mummunar yawu siyama ta ha'diye jiri ya 'dibeta tayi saurin dafa bango hawayen baqin
ciki da danasanin buge Masa Kai suka gangaro Mata.







Mamuh💋



_dont forget to follow, vote and comment_
*_MAMUH GEEE_*
_*TAURA BIYU....*_🍒
_Mi amor-mi vida...._
_Viawattpad@mamuhgee_
*35*
Nurse ce tashigo ta tsaya tareda kallon mum
cikin yanayi na damuwa tace,
Ma'am doctor wants to see you in his office.
Fa'duwa gaban mum yayi takalli Deen da
idanuwansa da fuskarsa tuni sukayi jajir
sakancewarsa fari sbd kuka jijiyoyin kansama
tuni suka firfito shika'dai yasan mummnan
halinda zuciyarsa take ciki.
Danne damuwarsa yayi tareda miqewa tsaye
riqeda hannun mum 'din suka nufi office and Dr
ko kallon gefen siyama baiyiba Dan baimasan
da wanxuwarta a 'dakinba.
Kallo 'daya Dr yayi musu yasan suna cikin
tsananin damuwa Amma Dole ya sanar dasu
halinda 'yarsu take ciki.
Shaikh ya jikin naka Kai?
'daga Masa Kai yayi Yana lumshe idanu sbd
bayajin zai iya magana.
Well gskia a irin yanayin da Khadija ta farfado
dashi yabamu tsoro da mamaki Amma bamu
tabbatarda abinda muke zargiba Saida mukayi
iya binciken mu....
Tsakanin buguwa ko duka days shiga sosai
cikin kanta yayi sanadin ta6uwar

qwaqwalwanta,,,,, ataqaice dai tasamu ta6in
qwaqwalwa..
Kuka qarfi mum tasaki Deen yayi saurin
rungumeta Yana Kiran innalillahi......
Duk wani kukan Dana sanin shuka mugun Abu
yau mum tayishi sbd ganin mummunan halinda
'yayanta suka shiga,,
Finn ya mutu,
Deen baya cikin kwanciyar hankali,
Ga Khadija ta samu tabin Kai..
Kuka tayishi iyakar yinta harya daina fita saidai
tunani.
Gida aka sallamosu suka dawo mum na riqeda
khadijar daketa faman kalle kalle tana Sosa Kai
tana ketar dariya.
Shikuwa ko magana baya iyayi suna dawowao
ko Zama baiyiba ya kalli mum jiki amace yace,
Mum Zanje gurin ayshah.
Hawayen tausayinsa Dana kanta ne suka
gangaro Mata ta miqe tareda shigewa
bedroom ta hado kayanta Dana khadijar a
akwati biyu tace,
Itama zata koma gomben sbd bazata iya Zama
ananba tafison gidansu na can where it all
started.
Bai hanataba ya fito kamar zai wuce saiya
tsaya zuciyarsa na nauyi da qunci ya nufi part
'din siyama daidai lokacinda take waya da
qawarta tana fa'da Mata abinda ta aikata..
Yaji abinda duk tafada saiya aje Mata kudi
tareda ficewa batareda ta gansaba.
Airport driver yakaisu mintuna qalilan aka Kira
jirginsu suka tashi Sai gombe.
**********
Tunda suka shigo garin gombe jikinta yayi
mummunan sanyi tayi zuru rayuwarta tada na
dawo Mata musamman dasuka kawo daidai
makarantarsu Nan komai yadawo Mata tasaki
kuka ahankali zuciyarta na qara karyewa.
Shiru muh'd yayi kukanta na ta6a zuciyarsa Dan
shima ganin makarantar ya dawo Masa
dakomai na lokacin suna cikin Jin da'di da
duhu na kafirci.

Yana parking bakin kwanar layin gidansu
zuciyarta ta tsinke akaro na farko rabonta da
gida da tsananin tsoro yashigeta.
Kallonta yayi tareda 'daga Mata Kai murya a
sarqe yace,
You can do this,, Allah na tareda ke.
Share hawaye tayi jikinta na rawa sbd tsoro
cikin sanyi tace,
Thank you murph....
Katseta yayi da cewa,
Muh'd.
[8/1, 9:54 PM] +234 706 070 0133: *_MAMUH GEEE_*
_*TAURA BIYU....*_🍒
_Mi amor-mi vida...._
_Viawattpad@mamuhgee_
*36*
Da gudu Mahmud yayi gurin mum data nufi
dinning Yana nuna Mata sabon chocolates
'dinsa.
Sanye yakeda farar Australian shadda dataci
uban nerori ya qara wani irin haske da kyau
sbd 'yar ramar dayayi ta rashin ganinta.
'dauke Kai tayi tareda 'daure fuska zata wuce
yayi saurin riqo hannunta Yana marairaice fuska
yace,
Baby please don't...
Wani kallo ta watsa Masa yayi saurin sakin
hannunta jiki asanyaye sbd ya tsani ganin fushi
ko 6acin a fuskarta.
Kasa tsayawama palon tayi ta juya takoma
bedroom 'din mum yabi bayanta da kallo
shauqin sonta na qara shiga jininsa ahankali ya
nufi gurinsu mum Yana cewa,
Ya Allah I love this girl so very very much..
Zama yayi kusada mum ta kallesa tana
zaunarda mahmud kusada khadija da ruqayya
ke bawa abinci Tana dawo da rabi.
Ina ayshan ita?
Lumshe lazy eyes 'dinsa yayi tareda bu'dewa
ahankali yace,
Mum she's still angry with me.
Murmushi tasaki tareda miqa Masa cup 'din
milkshake da kullum saiyasha tace,

Be more patien my sweet boy.
Karban cup 'din yayi Yana cewa,
I love her morethan...
Katsesa tayi da cewa,
Yes I know my son but ka qara Bata time
kasan she's deeply hurt.
Har suka gama having dinner tana 'dakin mum
tana game a sabuwar wayarta da mum 'din
tasiya Mata.
Daga dining toilet ruqayya tayo da mahmud
tamasa wanka tana qoqarin shiryasa ayshan ta
kar6esa tacigaba da shiryasa cikin kayan bacci
ya haye gadon mum 'din ya kwanta Nan take
bacci ya 'daukesa.
A 'dakin mum tayi sallarta ta Isha tana idarwa
itama tafara qoqarin Haye gadon saiga mum
baki sake take kallonta tace,
Ayshah mekikeyi anan haryanxu?
Hamma ta'dan saki tace,
Mum inajin bacci ne.
Zama mum 'din tayi bakin gadon tareda
kallonta dakyau tace,
Ayshah nasan an cutatar dake anzalunceki but
please ki yafewa mijinki.
Sunkuyar dakai tayi cikin sanyin murya tace,
Mum na yafe Masa tuntuni.
Thank you ayshah and may God bless you my
child tashi maza kije your husband is waiting
for you upstairs.
Saukowa gadon tayi ba musu ta fito tana
fitowa tashigewarta bedroom 'din khadija ta
tararda ita tayi bacci kan lafiyayyan gadonta Sai
itama tayi kwanciyarta agadon hardasu Jan
bargo ta lullu6e.
Tun Yana jira harya cire ran zatazo ya kwanta
jiki a sanyaye bayan ya kashe wayoyinsa Dan
gudun damuwar da siyama ke Masa da yawan
Kira.
Bata baro 'dakin Khadija ba Saida Tasha
barcinta har kusan ten kafin ta fito ta nufi stairs
ta Haye sama tashige room 'din.
Tsaye yake gaban mirror 'daure da towel iya
qugunsa lafiyayyar fatar jikinsa Sai glowing take

sbd hutu.
Ta cikin mirror yaga yanda ta ha'de fuska Taki
kallon ko gefen dayake.
[8/1, 9:56 PM] +234 706 070 0133: Juyowa yayi ya tsaya gabanta tareda riqo
hannunta yace,
Gud morning luv..
Qwace hannunta tayi tareda fa'dawa toilet ta
rufo qofar da qarfi tabarsa tsaye jiki duk a
mace.
Daqyar ya iya saka kayansa ya sauko qasa
daidai fitowar mum a shirye tsaf itada
mahmud.
Da gudu mahmud ya fa'do jikinsa Yana cewa,
Gud morning Daddy.
Morning my boy,,gud morning mum.
Morning sweetheart,,,ya ayshah take?
She's getting dressed.
Dinning suka nufa daidai lokacinda ruqayya
tafito da khadija bayan ta shiryota..
Tundaga nesa qamshinta ya daki zuciyarsa ya
lumshe idanu tareda budesu tsaf akanta taci
wani irin ado da kwalliya cikin skirt and blouse
na wani black lace Mai adon red dayaci uwar
nera gurin siya yakuma zauna cif cif ajikinta
kyakkyawan figure 'dinta yafito.
'yar qaramar sarqar white diamond ce a
wuyanta da earrings 'dinta Sai 'dan qaramin
bracelet...
Baki ya saki Yana kallonta sbd baita6a ganin
ayshah Koda powder ba Amma yau wani
fitinannen hot red lipstick ne a lips 'dinta dayayi
mugun kwa'daita Masa Shan lips 'din.
Rufe Masa baki mahmud yayi ta hanyar saka
Masa chips a baki Yana cewa,
Daddy kaima kanason granny tabaka abinci
abakine?
Tauna chips 'din yayi still idonsa na kanta
ahankali yace,
Oh my God she's looking damn hot.
Harararsa tayi tareda Zama kusada khadija tana
gaida mum.
Cikin farin ciki mum ta amsa tana hararar Deen
'din yanda ya kafe ayshan da Ido cikin shauqi.

Hankali kwance taci breakfast 'dinta itadasu
mum shikuwa tuni yayi loosing control kawai
dannewa yake sbd agaban mum ne da
Mahmud da saiyayi kissing wa'innan red lips
'din nata.
Suna gamawa muh'd da ya Umar sukazo kaisu
airport Nan hankalinta yayi mummunan tashi
zuciyarta tayi mugun nauyi hawaye suka zuwar
Mata tayi saurin maidasu,
Idan akwai abinda ta tsana ayanxu to shine
komawa Abuja ta zauna gida 'daya da matar
deen.
Sarai ya lurada canxawarta duk saiyaji tabasa
tausayi ya riqo hannunta ahankali zaiyi magana
ta zame tareda hayewa sama.
Shigowa yayi ya zauna kusada ita tareda Kiran
sunanta ahankali tayi banxa dashi.
Cikin sanyin murya yace,
I'm really sorry ayeeshah you....
Katsesa tayi ta hanyar miqewa tsaye ta jawo
handbag 'dinta da hijabinta tasaka ta sauko
qasa tabarosa.
Shida kansa yafito Mata da kayanta suka fito
aka kaisu airport 'din.
Koda zasu tafi ya Umar kallon Khadija yayi
Yana murmushi tareda Mata sweets nanta
kar6a harda tsalle kaman yanda Mahmud keyi
duk saiyaji yaqara sonta,,
Su muh'd kuwa duk tausayi suka Basu mum
dai Sai hawaye.
Tunda suka shiga jirgi zuciyarta ke bugawa da
qarfi harsuka Isa driver yazo ya 'daukesu suka
iso gidan.
Part 'dinta tashige batareda tajira fitowar
siyama ba danko fuskarta Bata qaunar gani.
Goge komai da ko'ina tayi ta share tayi
mopping ta kunna ac ac da fridge tareda kunna
burner Nan take ko'ina ya'dau sanyi da qamshi
Ta nufi bedroom ta tu6e tafa'da toilet tayo
wankanta tana fitowa tasaka doguwar rigar roba
Mai hannun vest ta 'daura scarf tareda saka
hijab tayi sallar azahar da la'asar kafin ta'dan
kwanta danta huta.

[8/1, 9:59 PM] +234 706 070 0133: Su mum ma ruqayya ce ta gyara musu part
'dinsu tsaf ta kunna ac tareda feshe ko'ina da
room freshener Mai da'di kafin sukayi wanka da
salloli.
Tunda suka shigo gidan taga shigowarsu tayi
shigewarta bedroom ta kwanta zuciyarta na
tafasa da dawowar ayshah harda ma mum 'din.
Part dinsa yashiga duk saiyaji bazai iya
komaiba sbd ya'danyi qura Yana buqatan gyara
saiya fito Kai tsaye ya nufi gurin ayshah.
Yana bu'de qofar palonta wani sanyi da qamshi
ya tarbesa ya lumshe ido tareda qarasowa ciki
bayan ya rufe qofar.
Bedroom 'dinta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login