Showing 9001 words to 12000 words out of 50455 words
Chapter 4 - Taura Biyu Book Complete Hausa Novels by Mamuh Gee..pdf
tayi
Karatun alqur'ani sbd zuciyarta datakejinta cikin yanayi na damuwa.
Kwance yake bakin pool 'din cikin gidansu cikin rumfar dake gurin Dan hutawa,
dagashi Sai three-quarter farar fatarsa Sai glowing take sbd hutu,
Idanuwansa a rufe suke Banda tunani Babu abinda yake.
Mum 'dinsa dake tsaye bayansa nesa dashi tana kallonsa cikin damuwa ta 'daga waya takira
Murphy tace tanason ganinsa now now.
Tana tsaye gurin harya shigo gidan ya iso gurinta tareda gaidata.
Bata amsa gaisuwarda yake mataba ta nuna Masa inda Nik ke kwance da ido cikin damuwa
tace,
For the past few days he's been acting so weird and it's killing me...
Juyowa tayi ta fuskanceshi tace,
Can you please tell me what is happening,,,...I asked him so many times he said he don't know
wat his problem is...
Kallonsa Murphy yayi kafin ya juyo ya kalli mum 'din yace,
I don't know anything mum but......
Katsesa tayi da fa'din,
I want to know wat his problem is by tomorrow so go and make sure you know it all.
Juyawa tayi tabar gurin shikuma ya doshi Nik 'din cikeda tunani kala kala aransa.
Zama yayi kusada Nik din tareda 'daukar cup 'din ruwan dake gabansa yasha kafin ya 'dan juyo
ya kalli Nik 'din da still idanuwansa ke lumshe cikin sauke nannauyan numfashi yace,
Wat is it this time Nik?....you seems so serious...
Batareda ya bu'de idanuwansa ba yasaki ajiyar zuciya ahankali cikin cool voice yace,
I want to take her out of my head Murphy but I can't...
I can't sleep,eat..even thinking of anything without her crossing my thoughts....
She's in my thoughts,,,in my dreams,,,,.... she's in me all day..
Bu'de idanuwansa yayi dasukai wani laushi kaman maijin bacci sbd rashin sanin taqamaimai
matsalarsa ya tashi zaune tareda facing Murphy murya a karye yace,,
Murphy do you think she's angry...I mean do you think she's taking her revange by making my
life miserable by all these thoughts...
Cikin sanyin jiki murya a sanyaye Murphy yace,
No Nik...i think it's all because you are inlove..
Wat....Nik yafada da qarfi zuciyarsa na bugawa da sauri..
Rintse idanuwa Murphy yayi cikin wani yanayin sanyin jiki yace,
Yes Nik..you love her.
No Murphy it can't be true..I mean yes I feel relaxed and happy wen ever I remember her Even
in the mask...
Her beauty...her touch and.....
Katseta Murphy yayi da fa'din,
This is called love Nik..love at first sight..
Miqewa yayi tareda kallon sama ya rintse idanuwansa iska na ratsashi ahankali yafara tunano
ranar ha'duwarsu ta farko da duk sauran abubuwan dasuka biyo baya..ranar da yafara ganin
fuskarta batareda niqaf ba a station yayi tareda tuno yanayin dayaji lokacin da idanuwansu suka
ha'du..
Tsit yayi zuciyarsa na kar6ar baqon yanayin dayake shigarsa..
Nitsa'di yaji Yana shigarsa cikin wani irin yanayi ahankali yacewa kansa,,
Could that be really love?
Ba kansa amsa yayi da cewa,
Yes Niklaus Aiden you are really in love..
Mum 'dinsa ya hango tafe ta nufo gurinsu da hanzari ya nufeta ya riqo hannuwanta biyu yace,
Mum am in....
Dont..if you tell your mum she will kill her for this....
Atare mum da Nik suka juyo cikin mamaki suka kalli murphy Jin abinda yake fa'da Sai suka
ganshi da waya a kunne alamar wayace yake ya qara juya musu baya saiyaci gaba da fa'din,
Yes.. think about it again before splitting it out.
Ajiyar zuciya mum tasaki cikin mamakin yanda yau Murphy ke waya Yana 'daga murya..
Shikuwa shiru yayi cikin nazari Dan ya fahimci dashi Murphy yake Babu wata waya.,
Tabbas yasan idan mum tasani yanxu she won't hesitate or think twice before harming the poor
ayshah and considering wat he is feeling right now about her he can't let anyone harm even one
hair of h...
Katsesa mum tayi ta hanyar dafasa tana cewa,
Yes sweetie you're saying something..
Riqo hannuwanta biyu yayi tareda kwantarda kansa saman kafa'darta duk da yafita tsawo
kasancewarta bamai tsawo sosaiba for the first time dazai fara 6oye Mata abu yace,
No mum,,I just wanted to thank you for calling Murphy Cox he made me realize something very
important.. just relax mum am fine now.
Rungumesa tayi cikin Jin dadi tace,
I love you Nik..
I love you too mum...yafada Yana lumshe fararen idanuwansa sbd fuskar ayshah data fa'do
Masa.
Mamuhí ½í²‹
_dont forget to follow, vote and comments_
*_MAMUH GEEE_*
_*TAURA BIYU....*_í ¼í½’
_Mi amor-mi vida_....
_viawattpad@mamuhgee_
*13&14*
Da daddare kasa bacci yayi sbd wani irin azaba da tiririn son ganinta da zuciyarsa keyi ya sake
lafewa cikin lallausan bargonsa tareda lumshe ido ahankali cikin sanyin murya yace,
I love this feeling,,,and I love you my ninja lady...
Daqyar bacci ya'dan fusgesa Amma 7 daidai ya farka tareda saukowa gado yafa'da toilet yayo
wanka yazo gaban mirror kaman mace yafara shiri cikin farin ciki Yana waqar _little more
(royalty)ta Chris brown_.
Riqeda 'dan qaramin Bible mum 'dinsa tashigo 'dakin don yi Masa addua kaman yanda tasaba
every morning saita tsaya turus tana kallonsa cikin mamaki idanuwanta waje sbd arayuwarta
bazata iya tuna Rana 'daya dazatace Nik yatashiba da sassafe haka Koda kuwa exams zaiyi.
Gabansa ta matso ta tsaya tana kallon yanda yashirya yayi wani masifar kyau cikin wasu classy
designer Kaya dark blue dasuka matuqar fidda haskensa da kyawunsa.
Baki tasake tana kallonsa Ya rungumota jikinsa cikin farin ciki yace,
Gud morning my love...
Morning sweetheart''''tace tana Masa kallon tambaya.
Sharewa yayi ya miqa Mata hannunsa tareda nuna Mata agogonsa na white gold dake aje
gaban mirror da ido alamar tasaka Masa.
Aje Bible 'din tayi ta dauki agogon tana 'daura Masa tace,
My boy are you going somewhere im.....
Shihhhh mum,,don't ask am just going to school and pls mum don't ask anything now,,I will tell
you everything when I get back... okay?
Ok''''tace ahankali tareda kissing forehead 'dinsa bayan ya 'dan durquso sbd bazata Kai
goshinsa ba.
Tareda mum 'din suka sauko hannunsa na riqeda nata.
Finn dake zaune Yana aiki da laptop ga Kuma cup din hot tea ahannunsa Yana kur6awa ya
'dago yayi musu kallo 'daya yaciba gaba da aikinsa Yana cewa,
Gud morning mum..
Amsa Masa tayi tareda juyawa ta kalli Davina data fito bedroom 'dinta cikin kayan bacci ta kalli
Nik sama zuwa qasa kafin ta kalli mum 'din tace,
Mum is he alright...I mean are you taking him to hospital..coz I think that is the only thing that
will make Nik wake up this early..
Cikin murmushin Jin dadi mum tace,
No my princess,,he is absolutely fine,, my boy is a grown up man now and he's starting to act
like one,,, right my boy?
Yes mum''yafada Yana hararar Davina dake Masa dariya Dan tasan da yanxu za'aga Koda
kyankyaso a palon to yanxu zai koma kamar qaramin yaro duk ya hargitse gidan...
Grown up man indeed....tafada tana Zama a kujerar dining don yunwa ma ita takeji.
Har mota mum tarakasa tadawo tana murnar 'danta yafara Zama serious kamar kowane 'da.
Yau Kam tundata tashi jikinta ke mace ahakadai tashirya tanufi makarantar.
Very late ta Isa shiyasa kodata Isa lecturer dake cikin hall 'din ya hanata shiga jiki a sanyaye ta
dawo ta nemi guri ta zauna tana jiran yagama yafito sushiga next lecture dinsu.
Tunda yasako kan motarsa hanyar department dinsu idonsa akanta yafara sauka sbd wautarsa
saiya saki sitarin motar Yana qure kallonsa akanta...
Murphy dayaga da gaske Nik din yake ya manta da driving yake yayi saurin riqe sitarin tareda
dukansa a kafada qara yasaki ahankali tareda saurin riqe sitarin yayi parking jiki na rawa zai fita
yaje gurinta Murphy ya riqesa tareda ya kallesa cikin sanyin jiki yace,
Easy Mama's boy because if you go acting like this she will definitely get scared and run.
Dawo da bayansa yayi ya jingina jikin seat ahankali yace,
Yes You're right.. but how do you think I should...
Apologies...
You'll have to apologise to her first before anything..
Kallonta yakuma yi batareda ya dauke idonsa akanta ba yace,
Murphy do you think she will say yes if I confess my love to her.?
A darare yabashi amsa da cewa,
She won't say yes so easy..
A tsorace yace,
No Murphy she'll have to accept me...help me..
Katsesa yayi da cewa,
No Nik this is your battle that you'll have to fight alone.,,
Be patient,,be strong,,be truthful,, and be a man..
There is a cheos coming so prepare yourself to be strong to fight for your true love..and please
don't make me regret this one day.
Yana gama fadar haka ya bu'de motar ya fita ya nufeta Kai tsaye yabar Nik da jiki a sanyaye
Dan zancen Murphy 'din tsorasa yayi Amma Kuma yanda yakejin soyayyarta a jininsa zai iya
fuskantar koma meyene zaizo.
A Dan tsorace ta 'dago Amma ganin Murphy saitaji tsoranta ya ragu ta sunkuyar dakai batareda
tace Masa qalaba.
Zama yayi kusada ita batareda ya kalleta ba yace,
Ayshah.....
Dam gabanta yabuga sbd Bata ta6a tunanin yasan sunantaba.
Cigaba yayi da cewa,
Ayshah inason abokina sosai sbd shine sanadin danake cikin rufin asiri nida mamana da
qannena harma nake karatu sbd shine yake biyamana komai.
Cikeda tsoro da mamakin Jin hausa ra'dam a bakinsa ta 'dago ta kallesa batareda tabude baki
tayi magana ba.
Murmushi yayi kafin yacigaba da cewa,
Ayshah akwai abinda nakamu da tsananin so tun farkon ganina da abin Amma yau an wayi gari
Nik na tsananin son abin fiyeda tunaninsa wandashi bai gama gano hakanba..
Saidai nayiwa kaina alqawarin bar Masa abinnan natafiyata..
Kallonsa tayi cikin mamakin yanda yake fa'da Mata abinda bai shafeta.
Miqewa yayi tareda juyowa ya kalleta yace,
Goodbye ayshah duk da nasan destiny will bring us together again.
Wucewa yayi tabisa da kallo akaro na farko dataji kamar wani alamari nashirin faruwa da ita
saidai abinda batasaniba Mai da'dine ko Mara da'di.
Harya 6ace Mata Bata daina kallonsa ba kamar daga sama saitaji antoshe Mata baki da qyalle
an 'dauketa tareda turata cikin mota akabar makarantar da ita.
Fitowa yayi mota jiki a sanyaye saiyaga wayam Bata gurin yana 'daga Kai saiga fitar motarsu
mujahid makarantar da mugun gudu.
Komawa motarsa yayi yabi bayansu a guje kaman zai tashi sama da motar.
Hanyar wajen gari suka nufa batareda sun lurada Yana biyeda suba suka gangara cikin dajin
ka'dan saiga wani qaramin flat Mai kyau sukayi parking suka fito Shahid ne riqeda ita har
lokacin bakinta a toshe niqaf dinta ma tuni yacire acikin motar Wanda tuni kyakkyawar fuskarta
ta qara rura mugun nufinsu gareta.
Fixgo mujahid yayi tareda 'daga hannu ya sharara Masa Mari yayi baya Yana yarfe hannu
tareda sakin qaramar qara sbd xafin da hannunsa yaji alhalin shiyayi Marin Dan baita6a duka
ko marin wani ba bare yaji zafi haka.
Daria suka sheqe da ita suna kallon yanda yake yarfe hannu Shahid yakallesa a 'dage yace,
You see Mama's boy you can't do anything like a man so stop acting like child and leave.
Hasala yayi ya qara 'daga hannu zai Mari Shahid mujahid yariqe Masa hannu tareda sharara
Masa wani lafiyayyan Marin dayasashi qwalla qara tareda zubewa qasa yana riqe kumatunsa.
Kallonsa tayi tareda rintse idanuwanta hawayenta naci gabada gangarowa sbd tasanda bayada
wani qarfinda zai taimaketa.
Ganin hawayenta yasashi miqewa cikin 'yar jarumta ya Sha gabansu yazamto ita tana bayansa
yakallesu da idonsa dasukai jajir sbd azaba yace,
If you don't want to end your lives behind bars let us go.
Wata dariyar suka Kuma sheqewa da ita kafin mujahid yafara rufesa da duka Nan take
hancinsa da goshinsa yafara jini gashi ko ka'dan baida kuzarin ramawa.
Lilis sukai Masa suka koma yimasa dariya ganin so yake yatashi yakasa.
Ahankali sautin kukanta yafara fita ta juya Masa baya tafara rero kukanta.
Duqowa Shahid yayi yakalli yanda yake Nishi yace,
Stop being stubborn and leave quickly okay lover boy.
Miqewa yayi a daddafe hannunsa riqeda gefen cikinsa dake ciwo sosai ya nufi motarsa.
Saurin juyowa tayi zuciyarta na karyewa ganin tafiya zaiyi ya barta dasu mujahid 'din.
Kallonta yayi yaji duk jikinsa yayi sanyi sbd tun yanxu yafara gane bai cancancetaba tunda har
yakasa samun qarfin ku6utarda ita.
Motarsa ya shiga daqyar ya iya Zama ya tada ita yayi ribas ahankali.
Saiti yayi dasu ya taho a guje yayo kansu a gigice sukabar gurin yadaki motarsu yayi saurin
fitowa tareda bu'de Mata seat din gaba ganin tatsaya kallonsa ya'daga hannunsa yakamo nata
yasakata cikin motar sukabar gurin da gudu.
Tunda yakamo hannunta shi take kallo ko qyaftawa Bata iyayi..
Did he take all this risks to save me from them..
Daf dazasu Isa cikin gari taga ahankali yafara rage gudu saikuma ya gangara ya tsaya tareda
zubewa jikin sitirin motar a sume.
A gigice takallesa takalli waje taga hadari ya ha'du sosai har anfara yayyafi alamun saukowar
ruwan.
Fitowa motar tayi hankalinta duk atashe saikuma ga ruwan sama sun 6arke masu qarfi sosai.
Bata damu da qarfin ruwanba ta tsaya bakin titi neman taimako Amma Sam Babu alamar mota
bare tasaran samun taimako ga ruwan tuni sunyi Mata jagaf.
Dawowa motar tayi taga shima kusan duk ya jiqe sbd glass 'din dake sauke.
Wata muguwar rawar sanyi taga jikinsa nayi sbd ruwan dasuka dakesa Nan take wahala ta
canxashi taga yanda ruwan ke dukansa Yana Jan numfashin wahala gashi Sam takasa iya tada
glass 'din motar Sai kawai ta fito tazagayo bakin windon dayake ta tsaya ta tare Masa ruwan na
dukanta jikinta na rawar sanyi amma bazata iya bari ruwan yaci gaba da dukansa ba.
Kusan awa 'daya da rabi ana ruwan kafin suka tsagaita zuwa time 'din daqyar take iya bu'de
idonta sbd sanyi da mugun zazza6i Mai qarfi.
Bu'de idanuwansa yayi daqyar ya kalleta yaji wata muguwar zazzafar soyayyarta na sake
shigarsa ahankali ya tashi zaune jikinsa na rawar sanyi ya fito tareda kamota daidai lokacinda
take qoqarin zubewa yasaka cikin mota tareda kwantarda ita ya tayar da glass ya kunna 'dumi.
Ahankali ya 'daga wayarsa yakira wayar Murphy akashe kafin yakira mum 'dinsa yafada Mata
inda yake murya na rawa.
Fuskantar juna sukai ya qura Mata ido Yana qoqarin yaqar tsananin ciwo da zazzan zazza6in
dayakeji.
Rintse idanuwanta tayi sbd Bata iya cigaba da kallonsa ko jure nasa kallon.
Ahankali ya bu'de baki cikin qaramin sauti yace,
I love you ayeeshah.
Bu'de idanuwanta tayi da sauri hawaye na taruwa acikinsu...
Kafin yakuma yunqurin wata maganar aka qwanqwasa glass din motar.
Shiyayi qarfin halin 'dagowa yaga wani mutum da wata tsohuwar bus ya juyo ya kalleta yaga
idanuwanta a rufe hawaye na tsiyayo da qarfi.
Cikin sanyin murya ya kalli mutumin yace,
Awuce da ita cikin gari.
'dagowa tayi takallesa ya lumshe Mata idanu ta bu'de motar ahankali ta Fice jikinta a sanyaye
zuciyarta na tsananta duka tashiga bus din suka wuce..
Harsun fara tafiya tajuyo takalli motarsa saita rintse idanu wasu sabin hawaye masu zafi suka
gangaro mata.
Mamuhí ½í²‹
_dont forget to follow, vote and comments_
[7/12, 7:40 AM] +234 902 378 7901: *_MAMUH GEEE_*
_*TAURA BIYU....*_í ¼í½’
_Mi amor-mi vida...._
_Viawattpad@mamuhgee_
*15&16*
Kodasu mum suka iso gurin ya Dade da fita haytacinsa Dan dama Yana daurewane gaban
ayshah sbd kar abin kunyar yayi Masa yawa anyi Masa duka gabanta Kuma ya ciwo yayi Masa
rigis gabanta.
Hankali tashe mum tasa akai asibiti dashi bayan ankira police sun fara bincike agurin Dan ga
alamar duka Nan ajikin 'dan nata.
Kodata Isa gida kasa tu6ewa tayi ta shige qarshen gado ta zauna tareda takurewa tana kuka
ahankali sbd zazzafan baqon alamarin dataji yana shiga tareda Kama kowace kusurwar jijiyar
dake aiki cikin zuciyarta.
Zazza6i ne Mai qarfi itama yakamata Nan take Wanda yasa hankalinsu husna tashi Amma ta
hanasu fadawa iyayensu.
Kwananta 'daya da yini tana fama da zazza6i da rashin sukunin zuciya.
Gudun zargi da tambaya yasa tashirya tacigaba da zuwa makaranta.
Koda ya farfado kansa ciwo yake sosai Amma haka ya nunawa mum 'dinsa yaji sauqi dole aka
sallamesu duk da mura yake sosai sbd dukan da ruwa sukai Masa.
Lumshe ido yayi Yana tunano ko awane Hali ayshah take ita data fisa Shan dukan ruwan.
A daddafe yayi kwana biyu agidan mum na jinyarsa a kwana na ukun ya shirya yace yaji sauqi
makaranta zashi.
Kallon mamaki mum tayi Masa tace,
Sweetheart you're not fully recovered... you're still weak.,,I can see it in your eyes.
Atishawa Mai qarfi yayi tareda saka farin lallausan handkerchief ya tare hancinsa kafin ya 'dago
ya kalleta da lazy eyes dinsa yace,
Mum I'm fine.,,I promise.
Cikin kulawa da yar damuwa tace,
Ok my sweet boy,,but please take care..
Yes mum,,,,yace tareda 'daukar wayarsa da key 'din sabuwar motarsa ya