Showing 48001 words to 50455 words out of 50455 words

Chapter 17 - Taura Biyu Book Complete Hausa Novels by Mamuh Gee..pdf

08 Jul 2025

2466

ya nufa ya tararda ita kwance
tana bacci hankali kwance murmushi yasaki
tareda duqawa yayi kissing 'din lips dinta ya
tu6e yashige toilet.
Wanka yayo yana fitowa ya tsaya gaban mirror
ya fesa body spray tareda juyowa ya haye
gadon ahankali tareda jawota jikinsa ya lumshe
idanu sbd shima baccin yakeson yayi.
Saida marairaice sosai suka farka kusan atare
tana ganinta ajikinsa ta 'daure fuska tana
qoqarin tashi yayi saurin riqeta cikin jikinsa
Yana kallon cikin idonta.
Mutuwa jikinta yayi ta kalli lazy eyes 'dinsa
dake kashe jikinta ako yaushe murya qasan
maqoshi tace,
Sakeni Mana.
Kallon idonta tayayi laushi yayi ya qara
shigarda ita jikinsa yakai bakinsa saitin
kunnenta cikin wani irin salo yace,
Har abada bazan sakekiba.
Lumshe fararen idanuwanta tayi tana narkewa
ajikinsa tace,
Naji but please let go of me...
Saikince kin yafemin.
Kallonsa tayi cikin tsakiyar Ido jikinta na qara
saki cikin yanayin sanyi tace,
Do you think I can be angry with you for long...
Sonka yariga yayimin mummunan shiga Deen I
can't be angry wit you or hate you for long,,,
believe it or not you're my life,my happiness

my love.... hawaye ne suka gangaro Mata yayi
saurin girgixa Mata Kai Yana lashesu da
harshensa.
Bakinta yake qoqarin kamawa tayi saurin
zillewa ta sauko gadon batako waiwayesaba ta
shige toilet.
Daqyar ya tattaro nutsuwa da 'yar kamewa ya
nufi masallaci sallar magriba.
Tana gama sallah gurinsu mum ta nufa ta
tararda sun gama sallah suna qoqarin cin abinci
da ruqayya tayi musu.
Tuwon semo ne da miyar ku6ewa dataji naman
rago da kifi.
Zama tayi tana cewa,
Mum da gani this food will taste very sweet
harna matsu inci.
Mahmud dake na'de 'yar qaramar daddumar
sallarsa yace,
Mummy please don't eat it all bamu ciba fa.
Dariya yabasu sbd yanda yayi zancen ya nuna
yunwa yakeji.
Zaunawa sukayi tsakiyar palon sukaci suka
qoshi Nan suka fara fira har akayi Isha sukayi
ayshah taqara koyawa mum wasu abubuwa
dangane da ibada.
Part 'din siyama ya nufa Kai tsaye daga
masallaci ya tararda ita a zaune tana kallon
tashar national geographic.
Kallo 'daya tayi Masa ta 'dauke Kai shikuwa ko
kallon nata baiyiba sbd Sam baimasan yazai
kalli wata maceba bayan ayshansa.
Yana ta6a wayarsa fuska a ha'de yace,
Are you fine,,,I mean is everything ok?
Banxa tayi dashi ya 'dago ya kalleta Nan take
ransa yakuma 6aci a hasale yace,
Badake nake magana bane?
Zuciya datazo Mata wuya saura qiris ta
qunduma Masa Zaki Amma saita danne tajuyo
takallesa tace,
Lapiya qalau.
Juyawa yayi ya ficewarsa tayi saurin tasowa
tabiyosa tareda riqo hannunsa ya tsaya cak
tareda rintse ido zuciyarsa na 'daci sbd riqon

datayi Masa jiyake kamar wutace ke qona
jikinsa.
Zagayowa gabansa tayi tareda rungumesa tana
cewa,
I Miss you my shaikh.
Ayshah data fito daga gurinsu mum idonta yayi
Mata mummunan gani wani mugun jiri ya
'dibeta saura qiris ta zube tayi saurin dafa
bango tareda barin gurin da sauri ko ganin
gabanta batayi.
Zare jikinsa yayi da qarfi tareda 'daure fuska
sosai ya ra6ata ya wuce sbd yaga wucewar
ayshah da sauri Kuma ya tabbatarda tagansu.
Qofar palonta yayita qwanqwasawa Amma taqi
bu'dewa qarshema yanaji ta kunna qarar tv
dankarma takumajin qaran qwanqwasan.
Gurinsu mum Yakoma yaci abinci daqyar kafin
Yakoma yakuma ta6a qofar arufe ya juya jiki
amace zuciya a jagule ya nufi part 'dinsa.
Washe gari Bata fitoba Sai guraren azahar
lokacin baya gida Yana gurin aiki asanyaye
tagaida mum tazauna dining tayi breakfast Rai
a jagule.
Tana gamawa 'daki takoma ta kwanta saitaji
sabon kuka na sake zuwar Mata ta fashe dashi
zuciyarta na qara nauyi.
Dafata taji anyi ta 'dago da jajayen idanuwanta
ta ganshi tsaye lazy eyes 'dinsa na qoqarin
saukoda hawaye ta miqe tareda wucesa ya
dawo da ita tareda Bata kyakkyawar runguma
cikin jikinsa da sauri ta qanqamesa tareda
sakin Wani sabon kukan.
Saidatayi Mai isarta Yana rungume da ita kafin
ya 'dagota tareda share Mata hawaye ya kamo
hannunta suka fito.
Tana ganin sun Kama hanyar part 'din siyama
ta tsaya tareda zame hannunta tana 'daure
fuska.
Kallonta yayi yace,
Please come with me.
Girgixa Masa Kai tayi idanta na kawo ruwa.
Sakinta yayi ta nufi part 'din su mum tashige da
sauri.

Mamuh💋
_dont forget to follow, vote and comment_
[8/1, 10:00 PM] +234 706 070 0133: *_MAMUH GEEE_*
_*TAURA BIYU....*_🍒
_Mi amor-mi vida...._
_Viawattpad@mamuhgee_
*37*
Zaune take tana cika tana batsewa Dan yau
jitake Sai anyita ta qare Dan wlh tagaji da
wulaqancin Deen saidai ko ita ko ayshah wani
yabar gidan sbd bazata yarda karuwa tafita
matsayi acikin gidantaba.
Da sallama yashigo fuskarsa ba yabo ba
fallasa.
Ko sallamarsa Bata amsaba ta taso tazo
gabansa ta tsaya cikin zafin Rai tace,
Yau inason sanin matsayina a gidan Nan.
Kallonta yayi cikin baqin cikin Yama ya iya
zaman aure da wannan for almost two years
Kai wlh na cutu nida ayshana da yawa.
Cikin masifa tace,
Fadamin meye matsayina acikin gidan Nan Dan
kuwa yau inason sanin nida tsintacciyar
matarka waye Mai....
'daga Mata hannu yayi da sauri sbd ransa daya
fara 6aci yaciro envelope daga aljihunsa ya
miqa Mata.
A wulaqance ta kar6a kafin ta bu'de yabar
gurin.
Cheque na kudi tagani kafin taga muguwar
takarda daga baya ma'ana takardar sallama.
Hannu ta 'dora akai zata zunduma ihu saita fasa
tana cewa,
Wlh ma bazanyi ihunba saidai Kuma wlh bazan
yardaba.
A zuciye ta banko qofar palon mum tashigo ba
zato tasakarwa ayshah wani mummunan mari
kafin ta sauke hannunta mum tasakar Mata
tana juyowa Deen ya 'daga hannu ayshan ta riqe
hannunsa tasakar Mata Wanda yafi na mum
qara ranta a6ace.
Riqo ayshan yayi da sauri Yana shafo fuskarta
kaman zaiyi kuka ya juyo Rai a6ace yace,

Get out.
Kururuwa ta saki tana cewa,
Wlh bazan tafi koina ban kar6i wannan sakinba
indai akan wannan tsintacciyar karuw...
Marin dai dabata samu a farkoba saidata shasa
a gigice ta 'dago Dan Marin ba qaramin
shigarta yayiba ya kalleta Rai amatuqar 6ace
yace,
Foolish woman,idan baki yarda da sakin akan
ayshah ba kije ki yarda da sakin akan abinda
kikayi yazama sanadin rushewar lafiyar khadija.
Wat""""mum tafada da qarfi tana kallon Deen
'din ya 'dauke Kai Dan baiso fidda maganarba
Amma ita taja.
Azuciye mum takalleta zuciyarta na 'daukar zafi
ayshah tayi saurin dafa mum 'din tana cewa,
Don't weste your energy mum let hand her to
police let them deal with this crazy mentality.
Kai tsaye yace,
She's not going to any police let her go zata ga
daidai abinda tayi Nan gaba.
Kuka tafashe dashi tareda zubewa qasa cikin
nadama tana basa hakuri ya fice riqeda hannun
ayshah Yana kallon face 'dinta inda siyamar ta
mareta.
Part dinsa suka shiga ya zaunar da ita kan
kujera tareda durqusawa gabanta yakai hannu
ya shafo fuskarta kaman zaiyi kuka.
Riqe hannunsa tayi tana kallon face 'dinsa
hawaye naciko idanuwanta tace,
Deen idan har saboda ni ka saki siyama then
please ka maida ita nizan koma gombe ita ta
zauna anan...
Shihhhhhh''''yace Mata Yana 'dora yatsansa kan
lips 'dinta ahankali yace,
Ayshah kece rayuwata farin cikina,,
Ayshah matuqar kina taredani bazan ta6a yiwa
ko wace mace adalciba bare siyama da Bata
ganin girmana Dan mum 'dina,
Banason ranar lahira natashi da shanyayen
Rabin jiki sbd rashin kwatanta adalcina.
[8/1, 10:04 PM] +234 706 070 0133: Rungumesa tayi ahankali tareda cewa _i love
you deen_ ahankali.

I love you more baby.
Da daddare suna gama cin abinci ta miqe
takoma part dinta tayi wanka tareda zaunawa
gaban mirror tayiwa turare 6arna kafin tashafa
hot red lipstick 'dinta data fahimci Deen na
mutuwar so.
Wardrobe ta bu'de ta 'dauko rigar bacci tasaka
pant tana qoqarin saka rigar yashigo bedroom
'din Yana ganin jambakinta ya zaro Ido kamar
qaramin yaro yace,
Oh my God I love that red lips.
Qarasowa yayi tareda jawota jikinsa Yana kallon
lips din yanda jambakin ya zauna daidai akansu
ya lumshe ido cikin kunnenta ya ra'da Mata _i
love this_.
Lumshe fararen idanuwanta tayi ya nunasu
Suma yace,
And i love these too.
Shafo gashinta dayaji gyara yayi Yana lumshe
ido yace,
And this too.
Hannu ya zura cikin 'yar fingilar rigar ya lalabo
qirjinta kusan atare numfashinsu yakusa
'daukewa murya Bata fita yace,
And these too..
Sake shafarsu yayi tareda matsawa ta ja wani
irin numfashi kafin ta bu'de idanuwanta dasukai
ja Nan take ta kallesa.
Launin da idanuwanta suka koma yaqara tado
dukkanin wata sha'awarsa ya Kai bakinsa
ahankali kan lips 'dinta yana lumshe ido sbd
wani laushi da da'dinsu daya shigesa.
Numfashi takuma ja sbd kissing 'din ba
qaramin shiga kwanyarta yayiba.
'dagata cak yayi ya kwantar kan gado tareda
zame 'daya da babun rigarta yakaimata wani
lafiyayyan kiss a Mara daidai inda akai Mata
aiki lokacinda ta haifi mahmud.
Numfashi taja da qarfi tareda riqe qansa
shikuwa jikinta yacigaba dabi da kiss harya Isa
qirjinta Nan take su duka suka ida rikicewa
Nan yafara nuna jarumtakarsa suka Lula birnin
ma'aurata.

Koda gari ya waye daqyar ta iya tashi ta lalla6a
tayi wanka tazo tayi sallah tana idarwa Yana
dawowa daga masallaci,
Zama yayi kusada ita tareda jawota jikinsa
cikin kunnenta ya ra'da Mata _i love you my
ayeeshah_..
Murmushi tasaki tareda 'dan 'dagowa ta kallesa
tace,
I love you too my man.
Bacci suka koma inda ya hanata sakewa da
soyayyarsa Saida suka qara soyewa kafin
baccin ya 'daukesu.
Qarfe Tara da rabi suka tashi suka shiga
wanka.,
Kallonta yayi Yana riqeda hannayenta ya shafo
lips 'dinta tareda kissing 'dinsu kafin ya shafo
wuyanta shima yakai baki ahankali yayi kissing
'dinshi qoqarin Kai baki kan qirjinta yake ta riqo
fuskarta tareda ha'de bakinsu tana lumshe ido.
Da shiririta sukayo wankan suka fito Nan suka
shirya suka fito tsaf cikin adansu na sabbin
amare dake cikin tsananin farin ciki.
Cikin qanqanin lokaci dukkaninsu suka canxa
Sai wani qyalli da haske suke qarawa sbd
kwanciyar hankali gefe 'daya ga shirye shiryen
auren ya Umar da khadija dakuma na muh'd da
nuratu dasukeyi Dan gaf ake da farawa Sai
angama zasu koma Paris sbd makarantar
mahmud dakuma likita da khadija zata fara
gani.
Tunda suka fara shirye shiryen tafiya gombe
take cikin farin ciki Dan tana matuqar son ganin
umminta da abbanta tareda malam babba tayi
kewarsu matuqa.
Zaune take tana waya da nuratu tana sanarda
ita gobe zasu iso yashigo palon riqeda green
apples yankake daya yanko Mata sbd abincinta
kenan yanxu.
Zama yayi tareda jawota jikinsa ya 'dauki 'daya
saidayayi kissing bakinta kafin ya saka mata.
[8/1, 10:06 PM] +234 706 070 0133: Na biyu ma Saida yayi kissing bakin yasaka
Mata,
Ana uku daya Kama bakin yafara kissing Yana

lumshe ido ta zame tana kallon idonsa tace,
Deen you know this is cheating right?
Kamota yayi Yana kallon bakinta idanuwansa na
qanqancewa yace,
This is our deal,,,you want apples,I want kiss
so....
Maida bakinsa yayi cikin nata batareda
yakarasaba sbd amatse dacigaba dashan bakin
nata itama ba 6ata lokaci ta fara mayar Masa
suka cigaba da soyewarsu.
Koda suka iso ba qaramin farin cikin ganinta
hankali kwance iyayenta sukayiba Nan aka hau
hidimar biki ranar asabar da qarfe goma
dubban jama'a suka shaida auren Umar da
khadija saina muh'd da nuratu.
Ranar da daddare aka Kai nuratu gidan muh'd
dake gomben kafin yatashi komawa aiki su
koma tare.
Khadija ma a ranar aka kaiwa ya Umar ita a
gidan da mum ta Gina musu tabashi halak
malak.
Bayan kwana biyu da 'daurin aure suka tattaro
suka dawo sbd zazza6i da jirin da ayshah ke
fama dashi Wanda Deen ya 'daga hankalinsa
Saida suka dawo.
Koda suka dawo jikin baiyi wani sauqiba sati
na zagayowa suka wuce Paris inda acan
sukaga Dr aka sanardasu cikine ajikinta.
Tun kafin su mum suzo yabuga ya sanar dasu
Nan aka tayasa farin ciki.
Tunda cikin ya tabbata yahata sakat kullum
Yana maqale da ita idan ya 'dan matsa daga
jikinta to mahmud is at home duk da dai
mahmud 'din shima duk da Yana yaro yasan
daddynsa loves his mummy so much.
Saida aurensu Umar yayi wata biyu kafin suka
iso Paris inda nanma part 'daya aka ware Masa
shida Khadijarsa.
Lokacinda cikinta ya tsufa lokacin ba laifi
khadija tafara samun lafiya Dan tuni ta daina
wani hauka saidai can ba'a rasaba.
Wannan karon batasha wuyaba kaman na
Mahmud ta haifi baby girl 'dinta Deen Zak tana

ganinta ta turo baki tareda harararsa tace,
Deen Allah kana qwaruwana fa bayan mahmud
and now my sweet princess too.
Dariya yayi tareda jawota jikinsa Yana kashe
Mata one eye yace,
Karki damu dakinyi 40days Zan baki wani....
Bai qarasaba tace,
Mum kinjisa ko?ko fita asibiti daga haihuwa
banyiba yanamin maganar new b....
Toshe Mata baki yayi Yana qunshe dariya sbd
ganin ta manta zata fa'dawa mum...
Murmushi mum tayi tana girgixa Kai tareda
miqawa Umar babyn ya kar6a Yana murmushi.
Mahmud dayaga babyn da sauri yadawo
kusada dadynsa yace,
Daddy mummy karta koma gida yau tabari
gobe tasake bamu wani new baby like this one
ko daddy.
Hannu yabasa cikin dariya yace,
Yes my boy you're right.
Harara tabisu da ita tareda kallon mum a
shagwa6e tace,
Mum kingani ko?
Cup 'din thick tea mum ta miqa Mata tana
cewa,
Just forget them sweetheart and drink your tea
muje gida.
Ana saura kwana biyu suna muh'd da nuratu
tareda baba alhaji da mama sakina suka iso
farin ciki kamar yayi Mata me hakanan tayita
kallon nuratu da 'dan cikinta tana Jin da'di.
Sunan mum yarinyar taci wato _maryam_ suna
kiranta da ummi.
Bayan suna kowa ya watse suka cigaba da
jegonsu hankali kwance har tsawon wata ha'du
kafin ta shirya kar6an mijinta.
Wanka tayi bayan tayiwa ummi wankan ta
shiryata,
Turaruka ta fesa na 'daukar attention kafin ta
'daure kanta ta sa6a ummi a kafa'da ta nufi
bedroom 'dinsa daga ita Sai towel.
Yana toilet Yana wanka ta kwantarda ummi a
gadonta tana tasowa Yana fitowa ya tsaya

kallonta harzuwa kan lips 'dinta dasuka zanu da
hot red lipstick 'din dayakeso.
Murmushi yasaki Yana 'dauke gira 'daya.
Zare ribbon 'din kanta tayi gashinta ya sauko ta
kashe Masa Ido 'daya tareda sakin towel 'din
jikinta.
This girl will kill me""""yafada Yana fixgota
jikinsa tareda kaiwa lips 'dinta da nonuwanta
damqar dambu.,,taja numfashi da qarfi cikin Jin
da'di kafin suka fa'da gado gaba 'daya.
*Alhamdulillah*
*Alhamdulillah*
_godiya sosai ga masoyana a duk inda suke_
_godiya sosai ga Kuma masoyan taura biyu
aduk inda suke sbd fa'dosu bazai yiyuba
hakama Ina godewa group da dama Ina miqa
godiyata kuyimin uxuri bazan iya zayyanokuba
sbd gajiyar danayi da typing Amma kusani
Kuna raina_💋💋💋💋
*Darasin dake ciki Allah yabamu ikon aiki
dashi*,
*Kura kuran ciki Allah ya gafarta Mana nida na
rubuta daku da kuka karanta*,
*Mugayen 'dabi'un dake ciki Allah yayi Mana
tsari da kariya dasu tareda muguwar qaddara*,
*Amin*..
Mamuh💋
_dont forget to follow, vote and comment_

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login