Showing 21001 words to 24000 words out of 50455 words

Chapter 8 - Taura Biyu Book Complete Hausa Novels by Mamuh Gee..pdf

08 Jul 2025

2460

again..
I don't want to continue believing in a fake dream...
My parents fixed date for my marriage with someone.....

Wani mugun jiri ya 'dibesa dama jurewa kawai yake Dan tuni yakejin jirin jinin dayake fita a
goshinsa...

Hawaye taga sun 6alle Masa yayi ya 'dago lazy eyes 'dinsa taga sun canza launi tayi baya
ka'dan ba zato taji ya damqo hannunta tana fixge da qarfi yakuma damqota tafara qoqarin
qwacewa Amma takasa Dan mugun riqo yayi Mata ita batama ta6a tunanin yanada qarfin
dazaiyi Mata wani riqo takasa qwacewa saigashi yabata mamaki..

Da gudu wani Dan sauri dake bakin titin ya isa yafadawasu Umar dake qofar gida suka
dungumo a guje daidai lokacinda ya turata mota tana tirjewa yabar gurin da mugun gudu da ita.


iska Umar ya daka da qarfi Yana cewa,

Wlh duk yayi kuskuren ta6ata ko sauke haushi akanta saina nayi ajalinsa.

Gida suka koma suka sanar da iyayensu Nan hankula suka qara tashi suka 'dunguma station
don Kai report.


Gudu yake sosai har lokacin idanuwansa basudaina hawayeba jiyake kozai rasa ransa bazai
ta6a Bari arabasa da ayshah ba...

Kuka take sosai itama ahankali batareda takalli gefensa.

Fita gari yayi ya qarawa motar gudu tayi saurin kallonsa tareda fashewa da wani sabon kuka
zuciyarta na karyewa gabanta na tsananta fa'duwa.


Awa 'daya da rabi saigasu a wani babban gari dabazata iya cewa inane ba.

Anguwar dasuka shiga tasata 'dan sararawa da kukanta Dan lurada kamar anguwar duk
malamai ne da almajirai tareda masu 'daukar karatu.


Kallonsa tayi taga fuskarsa tayi jajir sbd azaban ciwon dayakeji akansa hakama jinin dake
goshinsa duk ya bushe a fuskarsa...

Wani mugun tausayin kansune yakamata Dan Sai a lokacin ta lurada muguwar ramar dayayi..


Parking yayi tareda juyowa ya kalleta tsowon minti goma murya a sanyaye yace,

Ayeeshah can you please come inside with me..

Goge jajayen idanuwanta dasuka kumbura tayi tareda kallon qofar gidan ta 'daga Masa Kai.

Bu'de motar yayi yafito ya zagayo ya bu'de Mata ta fito jiki ba qwari ga idanuwanta da Bata gani
sosai dasu sbd kuka.


Babban palon dake zauren gidan yashiga ga mamakinta saitaji yayi sallama duk da kusan a
birkice yayita Saida takusan fa'duwa sbd mamaki...

Babban mutum tagani zaune cikin shigar babban malami Yana karatun wani littafin larabci Yana
ganinsa yasaki murmushi tareda amsa masa sallamarsa Yana qara gyara Masa yanda take

daidai.

Zama yayi a qasa kusada qafafun malamin tareda fashewa da kuka ahankali....

Subhanallah.....sheik abdallah yace da sauri Yana kallon Nik 'din cikin kulawa yace,

Wat is the matter Muhammad?

Kuka taji itama taji ya qwace Mata sbd sunan dataji ankirasa dashi na Muhammad.

Shiru shaikh abdallah yayi Yana sauraran kukansu na tsawon mintuna kafin Nik ya 'dago
manyan lazy eyes 'dinsa ya kalli Ayshah cikin sanyin murya yace,

Ayeeshah....

Bata 'dagoba haka zalika Bata amsa ba har lokacin kuka take..

Ayshah please let get married today...

Sabon kuka tasaki tareda miqewa da sauri zata bar gurin yayi saurin Shan gabanta tareda
zubewa qasa ya riqe qafafuwanta..

Gyara murya shaikh yayi tareda Kiran sunanta cikin nutsuwa yace tadawo ta zauna.

Ba musu tadawo a sanyaye tazauna hawayenta na tsananta gudu..

Ayshah ke musulma ce Kuma 'yar malamai Masana addini kamar yanda yanda Muhammad
yayimin bayani..

Muhammad yazo Nan kwana biyu dasuka wuce ya bayyanamin komai akan qaunar dakukewa
juna Kuma aranar ya kar6i musulunci ya kar6i kalmar shahada Kuma daga ranar kullum saiyazo
Nan garin koyan abinda ya danganci addinin musulunci...
Amma bai za6i sunaba yace kece Zaki za6a Masa suna Kuma ya tabbarminda qalubalen da
fitinar dake gudanuwa a tsakanin gidajenku Dan haka ya bayyana buqatarsa tason a na 'daura
muku aure Dan shika'dai ne zai kawo qarshen fitinar dake tasowa..


Girgixa Kai tahau yi tana cigaba da kuka duk da zuciyarta cike take da muguwar soyayarsa
musamman yanzu dataji ya musulunta...Amma bazata yarda suyi aure yanxu ba Saida yardar
iyayensu.


Matsowa yayi gabanta a susuce yace,

Please ayeeshah say yes,,,I promise I won't do anything to you until everything is right... please
ayeeshah I beg you in the name of Allah...


Rintse idanuwa tayi hawaye nacigaba da xubo Mata ta miqe tsaye tareda juya Masa baya dan
matuqar taci gaba da sauraransa zuciyarta na daf da karyewa...


Sake zubewa qasa yay ya riqe qafafuwanta Yana fidda sautin kuka ahankali jikinsa har rawa
yake sbd wani mugun zazza6ine ke cin jikinsa Amma bayaji alokacin.

Jin kuka yake sosai zuciyarta takasa controlling kanta ta durqusa da sauri gabansa itama tana
tsananta kukanta.

'dagowa yayi fuska jajir ya bu'de baki daqyar yace,

Ayeeshah please.....

'daga Masa Kai tayi da sauri cikin tsananin sonsa da tausayinsa..

Thank you... thank you...yafada cikin farin ciki tareda juyowa gefen shaikh saiyaga baya
palon...fita yayi da sauri kaman zai Fadi yakirowosa Yana kallon tsakiyar idanuwanta yace,

Shaikh she accepted... please get us married today...

Kallon ayshah shaikh yayi ta sunkuyar dakai yace,

Allah yabaki ladar wannan jahadin ayshah,,Kuma Allah ya kawo haske a rayuwar aurenku
yakuma shirya iyayenku sanadin wannan auren..

Amin tace axuciyar na bugawa very fast..

Kallon Nik dake faman murmushi yayi yace,

I will send her inside now you'll see her after the fatiha...

Ok...yace Yana kallonta cikin farin ciki..

Wait shaikh let her choose a name for me..

Kallonta sukayi su duka Dan sauraron sunanda zata fa'da ahankali cikin sanyin murya tace,

*_DEEN_*....._*NURADEEN*_....

wani lazy smiling ya aiketa dashi yanabin bayanta databi shaikh cikin gida da sauri.




*_ZUCIYA MUGUN NAMA_*......

Cikin qanqanin lokaci layin ya 'dan cika da malamai da 'dalibai tareda masu zuwa 'daukar karatu
aka shaida 'daurin auren _NURADEEN DA AYSHAH_...Akan sadaki naira dubu hamsin Wanda
shaikh ne yabiya sbd qaunar NURADEEN da Allah yasaka Masa aransa tun ranar daya fara
zuwa gurinsa..

Tunda babban 'dan shaikh yashigo ya sanarda an 'daura auren taji hankalinta ya tsananta tashi
wani sabon kuka yazo Mata ta sake cusa kanta cikin qafafunta tana yi.

Uwar gidan shaikh 'dince ta ringa rarrashinta tana jero Mata nasihu akan tabbas Bata kyautawa
iyayentaba Amma tunda jahadine tayi Allah bazai Bari ta wulaqantaba insha allah...Dan ba'asan
iya Wanda zai musulunta ba sanadiyar auren.


Awa 'daya da gama 'daurin auren shaikh ya Aiko kiranta tashiga pilonsa da sallama a qasan
maqoshi sbd muryarta data shaqe sbd kuka..

Nasiha yayi Mata sosai Mai matuqar shiga jiki kafin yace taje Deen na waje yana jiranta zai
maidata gida.


Tana fitowa idanuwansu suka ha'du Nan take taji jikinta yakuma sanyi gefe 'daya wahalalliyar
soyayarsa na 'dawainiya da ita.

Shikuwa ji yake tabbas Babu abinda yakai musulunci da'di tunda ya mallaka Masa ayeeshansa.

Ya zagayo Yana rintse ido sbd mugun zazza6i da rawar sanyi da jikinsa keyi...
Bu'de Mata motar yayi tashiga asanyaye kafin shima yashiga suka bar gurin...

Ko anguwar Basu fitaba yaji jikinsa na neman rikicewa ya 'dan saci kallon gefenta yaga kanta a
sunkuye ya tattaro 'dan kuzarinsa Dan yasamu yakaita gida kafin ciwon ya kwantardashi..


Dashi dishi yafara gani saura qiris yadaki wata babbar mota yayi saurin take burki....

'dagowa tayi a 'dan tsorace saitaga jikinsa na rawa sosai idanuwansa sunyi jajir jijiyoyin kansa
duk sun yanko...

A rikice takira sunansa hawaye na gangaro Mata...

Kallonta yayi kaman zaiyi kuka yace,

Ayeeshah my head....I can't see properly...

Shaking yake sosai ta juyo takalli waje taga hadarine sosai a garin Dan kowa Sai hanxarin
guduwa gida yakeyi..

Maido kallonta kansa tayi taga yayi mugun laushi ta 'daga hannunta ahankali Yana rawa ta dafa
goshinsa taji zafi sosai cikin hawaye tace,

Deen let's go back to shaikh house..

Daqyar ya iya 'dagowa yace,

My love I can't drive that far..

Idonsa ne ya sauka kan wani qatoton babban hotel and suites dake bakin babban titin dasuke..

Juyarda kan motar yayi daqyar daidai lokacinda ruwan sama masu qarfi suka 6arke..

Tunda yashiga yayi parking yafita jikinta ya'dau rawa sabbin hawaye suka 6alle mata harya
dawo kaman zai zube sbd jiri ga ruwa na sake dukansa ganin Yana tsaye ruwa na dukansa ta
kasa yi Masa musu ta fito suka shige tareda shigewa lift zuwa floor 'din sama gaba 'daya.

Suna shiga ko Kaya ban iya cirewaba ya zube a doguwar sofa jikinsa na tsananta shaking a
wahalce yace,

Ayeeshah please cover me.






Mamuh💋
*_MAMUH GEEE_*

_*TAURA BIYU....*_🍒
_Mi amor-mi vida...._



_Viawattpad@mamuhgee_



*22*


Qarfe Tara da kusan rabi baccin wahallalen zazza6in da yayi ya farka tareda bu'de idanuwansa
ahankali ya saukesu akanta,
Take yaji wani sabon sonta da tsananin tausayinta na qara shigarsa sbd ganinta zaune gabansa
bacci ya 'dauketa fuskarta jajir Kuma a kumbure sbd kukan datasha kafin baccin ya 'dauketa.

Ahankali ya saki wani lazy smile kafin ya miqe ya nufi qofar toilet yashige.

Wanka yayi cikin kwanciyar hankali farin ciki da nutsuwa na shigarsa...,
Alwala ya 'dauro kaman yanda shaikh ya koyar dashi kafin yafito 'daure da farin towel qal 'daure
a qugunsa.

Har time 'din bacci take a zaune inda ya barta Kuma Sam bayason tayarda ita sbd ganinsa
ahaka zai iya sa ta tsorata dashi besides that tana buqatan bacci da hutu sosai.


Telephone 'din dake cikin room 'din yayi amfani dashi yakira boutique 'din dake cikin hotel 'din
yayi ordern kayan bacci nasa da nata tareda dogayen rigunan dazasu iya sakawa suyi sallah
harmada designer perfumes masu sanyayan qamshi nasa da nata.

Bayan yakashe restaurant dinsu yakira yakuma ordern abinci kafin ya dawo gabanta ya zauna
tareda qura Mata lazy eyes 'dinsa Yana murmushin farin cikin kasancewarta tasa.


Ahankali ta bu'de idanuwanta tana ganinsa tayi saurin miqewa tareda sunkuyar dakai gabanta
na fa'duwa Dan kallo 'daya tayiwa lafiyayyan jikinsa dake bayyane ta 'duqar da Kai.

Murmushi yasaki harsaida sautinsa yafito ya matsota sosai hartanajin qamshin sabulun da yayi
wanka dashi na papaya.

Hannunsa ya Kai ahankali ya 'dago da fuskarta ya qura Mata ido tayi saurin rintse idanuwanta
hawaye na gangarowa daga cikinsu.

Fuskarsa ya matsa daf da Tata zaiyi magana akayi knocking qofar room 'din.

Rintse ido yayi tareda sakin ajiyar zuciya kafin ya juya ya nufi qofar...

Orders 'din dayayine aka kawo lokaci 'daya..
Kar6a yayi tareda 'dauko credit card 'dinsa ya miqa musu suka wuce.


Bu'de kayan yayi tareda 'daukar farar jallabiya Mai santsi da kyau yasaka sannan ya fesa wani
cool turaren signature na oriflame kafin ya juyo ya kalleta tananan tsaye still kanta a qasa..

Matsowa yayi gabanta ya riqo hannuwanta duka biyi tareda 'dan duqawa ya leqa fuskarta yace,

My love am going to pray now,,, you should take a shower too then come and pray...

Ba musu ta zame hannayenta ta nufi toilet tashige ta rufo.
Wanka tayi tareda 'dauro alwala saikuma takasa fitowa sbd towel 'din yayi qarami sosai Sai
kawai ta goge ruwan jikinta dashi ta maido kayanta ta fito..

Zaune yake kan sallaya Yana qoqarin karanto azkar da salatin da shaikh ya koyar dashi ta
kallesa duk saitaji ya sake Kama zuciyarta ta qaraso ahankali ta tsaya kusadashi ta tayarda
Tata sallar.

Tana idarwa tafara karanto azkar 'dinta a fili cikin sanyin murya Nan ya juyo ya fuskanceta Yana
qara gyaggyara inda yayi kurakurai.

Sun 'dau tsawon mintuna ahaka kafin suka kammala Ya zauna kan sofa tareda jawota ba zata
ya zaunar a cinyarsa Sai kuma yasaki 'yar qara ahankali da a rikice ta kallesa cikin tashin
hankali saiya saki qayataccen murmushi Yana kallon fuskanta cikin tsokana yace,

Oh my God you broke my legs..

Ajiyar zuciya tasake tareda harararsa batareda tasaniba

Baisan sanda yasaki qaramar dariyaba Yana kallon bby face 'dinta cikin wasa yakuma cewa,

Oh my God sweetheart you're eyeing me...

Sunkuyar dakai tayi da sauri tareda miqewa yayi saurin dawo da ita amma saita zille tazauna

gefensa maimakon jikinsa.

Abincin da aka kawo ya bu'de tareda kallonta yace taci...

Daqyar yasami ya takurata taci ka'dan ta miqe tashige toilet kafin shikuma yasamu yaci slice
'din pizza 'daya da milkshake.

Wanko bakinta tayi ta fito ta tsaya tareda kallonsa a 'dan daburce tace Masa,

Deen let's go home please it's already late.

Tasowa yayi ya tsaya gabanta yace,

Baby it's already late and I don't drive at nights I'm scared of dark.

'daure fuska tayi tana qoqarin danne hawayenta tace,

Ok I will go myself.

Hanya takama ta nufi qofar fita tajita a rufe Gam tasake mur'dawa tajita Gam tajuyo a tsorace
zata kallesa taji mutum a kusada ita tayi saurin matsawa ya kalleta yaga yanda duk takasa
nutsuwa ya matsa nesa da ita yace,

Ayeeshah please don't get me wrong but....

Kuka tasakar Masa tun bai qarasaba yayi saurin matsowa a ru'de yace,

Please don't cry I will take you home now...

Keys 'din motarsa ya 'dauka tareda kamo hannunta ya bu'de qofar suka fito.

Har lokacin ruwa ake sosai Amma haka ya 'daure ya tada motar suka baro hotel 'din.

Tafiyar minti shida sukayi yafara sakin hanya Yana qure kallonsa a hanya sbd komai baya gani
sbd qarfin ruwan ga qarin darene Kuma Daman shi baya tuqin dare sbd tsoron fitama yake da
daddare.

Ba zato sukaji sun daki wani Abu sun fa'da qatuwar gota...

A tsorace ya kashe motan ya juyo ya kalleta yaga idanuwanta a waje cikin fargaba da tsoro
qarara yawu ya ha'diye tareda tattaro qarfi da jarumta sbd Kar tagane tsoronsa da yawa ya
bu'de motar ya fita.

Qatuwar gotace suka fa'da Kuma ya tabbatarda bazasu iya fitaba Saida taimako gashi ba
mutane.

Komawa cikin motan yayi ya fa'da Mata dole ta fito tana matsar hawaye suka fara takawa cikin
ruwan suka koma hotel 'din..
Saidai kafin su Isa kowannensu ya daku da ruwan musamman mashi da ko Yaya ruwa ya
ta6asa ba 6ata lokaci zai fara zazza6i..

Itadai Kam zazza6in ne Mai qarfi ya kamata tun kafin su Isa room 'dinsu tafara Jin kamar zata
zube.


Suna shiga yayi saurin kashe ac tareda zaunar da ita a kujera ya zare Mata hijab 'dinta dake
jiqe tareda saurin 'dauko kayan baccin dayayi order 'dazu yafara qoqarin cire Mata doguwar
rigar atampar dake jikin tayi saurin riqe hannunsa ya kalleta kaman zaiyi kuka yace,

Ayeeshah please don't do this to yourself you're completely wet and...

Kar6ar kayan baccin tayi tareda miqewa da qyar ta fa'da toilet Dan itama kayan a matse take
dason ciresu Dan har 'digar ruwa suke.

Doguwar rigar bacci ce cotton fara qal mai 'dan kauri Amma batada wani tsawo Dan duka
fararen cinyoyinta a waje suke hakama hannuwanta Dan hannun shimi ne da ita gashi har bra
'dinta tacire Dan itama a jiqe take.


Kasa fitowa tayi ta zauna gaban mirron ciki tareda qanqame jikinta dake tsananta rawar sanyi.

Tu6ewa yayi shima tareda saka kayan bacci shima masu kauri ka'dan ya zauna jiran fitiwarta
Amma shiru.

Matsawa yayi bakin qofa yakira sunanta Amma shiru..
Da sauri ya bu'de qofar cikin fargabar ko wani Abu yasameta aciki.

Qarasawa yayi da sauri a ru'de tareda tallafota jikinsa Yana cewa,

Oh my God baby you're burning.,

'daukanta yayi da sauri ya fito ya kwantarda ita a gado tareda rufeta da blanket Mai laushi ya
hau shima tareda jawota jikinsa ya rungume ahankali.

Mamuh💋



_dont forget to follow, vote and comment_
*_MAMUH GEEE_*




_*TAURA BIYU....*_🍒
_Mi amor-mi vida...._



_Viawattpad@mamuhgee_



*23*



Rawa jikinta yake sosai duk ta qara rikice Masa Nan hankalinsa ya tashi ya qara shigarda ita
jikinsa cikin tsananin damuwa sbd baisan Mai zaiyi Mata ba duk da shima yanajin zazza6in
sosai Amma ganinta cikin wannan yanayin yasashi daurewa tareda mamakin kansa yanda
yanajin zazza6in nacin jikinsa Amma ya share shida a gida ko 'dan yatsansa ke ciwo kwantawa
yake su mum suhau jinyarsa ana tarairaysrsa.


Sannu ahankali saiga zazza6in yafara sauka tafara tsatsafo zufa ahankali duk da tuni bacci yayi

gaba da ita.

Kallon face 'dinta yayi yaga yanda ta ha'da zufa ya zura hannu ya'dau remote ya kunna aircon.

Sanyin Aircon 'din yaji na qara rura wutar nasa zazza6in ya gyara kwanciyarsa tareda shigewa
cikin bangon gaba 'daya Nan shima bacci ya 'daukesa.


Kiran sallar asubar masallacin hotel 'din ne ya tayardasu Amma ita tafara tashi sbd sabon tashi
datake dashi na sallar asuba.

Maqalqale yake da ita yashige cikin jikinta sosai Yana baccinsa cikin kwanciyar hankali...

Face 'dinsa ta kalla duk da ba haske hasken dim light ne kawai Amma tana iya ganin baiwar
kyau da Allah yayi masa.,

Lumshe idanu tayi tareda addua cikin ranta,
Ya Allah ka sanyaya rayuwar iyayenmu ka kawo sauqi cikin wannan alamarin.



Qoqarin zame jikinta Take ta tashi saitaga ya bu'de lazy eyes 'dinsa cikin bacci ya kalleta.

Cikin kunnensa dake daf da bakinta murya qasa qasa tace,

It's time for salat.

Wata mummunan fa'duwa gabansa yayi sbd numfashinta da yanda muryarta suka shiga
kunnensa sun sakar Masa da wani irin yanayi Kuma Nan take idanuwansa suka nuna ya 'dago
yakuma kallonta sai lokacin ya lurada yanda take tun jiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login