Showing 24001 words to 27000 words out of 50455 words
Chapter 9 - Taura Biyu Book Complete Hausa Novels by Mamuh Gee..pdf
da dare..
Dogon gashinta daya sauko saman kafa'darta ya kalla kafin ya maida idonsa kan rigarta Mai
qaramin hannu data bayyana kafa'dunta da dogayen hannunwanta har zuwa qirjinta daya
zaunu ya tsaya daidai acikin rigar.. lumshe idanu yayi tareda 'dauke kansa ya tashi zaune a
kasalance yakai hannunsa goshinta ya ta6a yaji ba wani zafi ko alaman zazza6i ya sauko
gadon ya fa'da toilet yayo brush da alwala yazo yafice ya nufi masallacin.
Saukowa itama tayi tareda 'dauro alwala tazo tayi sallah.
Har gari ya fara haske bai dawoba tana gama azkar 'dinta zame ta kwanta agun Nan take bacci
yakuma 'daukarta.
Qarfe bakwai saura yashigo yaga tana bacci ya shiga toilet ya 'dauko kayansu na jiya tareda
'dagata ahankali ya zame hijab 'dinta ya miqawa laundry man na hotel 'din dake tsaye bakin
qofa kafin ya rufe dakin.
Duqawa yayi ahankali ya dauketa ya 'dora saman gado ya kwantar shima jallabiyarsa ya cire ya
haye gadon ya kwanta cikin jikinta.
Bacci sukayi sosai na tsawon lokaci kafin suka tashi..
Wannan karon shiya fara tashi ya qurawa fuskanta Ido musamman bakinta dayake jajir kaman
tasa lipstick.
Shafa fuskanta yayi ahankali tareda Kai bakinsa saitin kunnenta cikin wata irin kasala yace,
my love..
Tsikar jikinta ce ta tashi gabaki 'daya lokacin da muryar dayayi amfani da ita tashige ta ta bu'de
idanuwanta ahankali ta sauke su Akan face 'dinsa dake daf da Tata har dogayen hancinansu na
gugan juna.
Matsowa bakinsa yayi daf da nata idonsa na kallon qwayar idanunta a wahalce yace,
Gud morning sweetheart..
Daqyar ta tattaro 'dan kuzari ta bu'de baki zata amsa masa ya toshe bakin da nasa Yana kallon
idanuwanta.
Rintse idanuwan tayi da sauri jikinta na fara rawa..
Passionate kiss yake Mata cikin nutsuwa tareda sake shigewa jikinta Yana lumshe idanuwa
yanayin buqatar mace na shigarsa sosai sbd Koda yake Chris bai ta6a neman mataba sbd
yanada tsananin qyama.
Mutuwa jikinta yayi batayi wani qwaqwaran motsi ba saidai hawaye dage bin fuskarta da gudu.
Lokacinda yakai hannuwansa kan qirjinta kusan atare suka saki ajiyan zuciya kaman wa'inda
aka watsawa ruwan qanqara.
Yanda yake kissing 'din bakinta cikin so da kulawa yasa buqatarsa ta ida tasowa gabaki 'daya
ya zame rigar jikinta yafara wasa da qirjinta Nan kuka ta yafara sautin fitowa ahankali Amma
tuni yafara Nisa shi.
Sosai ya gigita yafice hayyacinsa sbd jinsa a inda baitaba zuwaba..
Kuka tasake Mai qarfi Wanda yashiga har cikin zuciyarsa Nan take ya dakata da abinda yake
Shirin yi ya mirgina gefe jikinsa na saki.
Jin kukanta na tsananta ya juyo a hankali ya jawota jikinsa ya rungume jikinsa na tsananta saki.
Saidayaji ta daina kukan ya zareta daga jikinsa tareda saukowa ya shige toilet.
Wanka yayo yafito 'daure da towel ya kalleta yaga duk a firgice take ya qaraso ya zauna bakin
gadon tareda jawota jikinsa cikin sanyin murya yace,
I'm sorry ayeeshah..
'dagowa tayi takalli idanuwansa taga har time 'din jajir suke ta sunkuyar dakai tace,
Please take me home Deen.
Kallonta yayi yaji muguwar desire takuma taso Masa sbd yanda tayi maganar kaman a
shagwa6e.
Sakinta yayi tareda miqewa Yana tsayawa gaban mirror yace,
I've called a mechanic he'll soon be there to see the car.
Turare ya fesa tareda saka wata jallabiyar Nan yafito kaman wani balarabe ya juyo ya kalleta
yace,
My love lemme go and order breakfast for us.
Ficewa yayi sbd son matsawa daga ganinta Dan jiyake kaman zai iya loosing control.
Saukowa tayi jiki a mace ta ida zame rigarta dayabari bakin qafafuwanta ta fa'da toilet.
Wanka tayo ta 'dauro towel ta fito.
Gashinta dake sake duk baki bakinsa ya jiqe sbd tsawonsa saiya kwakwanta a kafa'dunta da
wuyanta.
Tunda ta fito ya qura Mata ido Sam batayi tunanin yadawoba.,,
'dauke Kai yayi tareda maida hankalinsa kan black tea 'din dayake kur6awa ahankali.
Kasa qarasowa tayi ta tsaya gabanta na fa'duwa ga tsananin kunyarsa datakeji.
Jin Bata motsaba yasa ya 'dan juyo ahankali yaga Sai kakkama jiki take tanajan towel 'din dake
'daure a jikinta baisan sanda yasaki murmushin qarfin haliba tareda aje cup 'din hannunsa ya
taso yazo gabanta ya riqo hannunta har zuwa gaban mirror ya tsaya bayanta Yana kallonta ta
cikin mirror.
Daqyar ta iya shafa Mai ka'dan tareda fesa turare ta juyo kanta na kallon qasa.
Kallonta yake Yana qoqarin controlling kansa ya riqota ya zaunar tareda fara Bata breakfast
cikin nutsuwa tana ci.
Ba wani sosai taciba ta ture hannunsa tareda girgixa Kai alamar ta qoshi.
Kallonsa tayi kaman zatayi kuka tace,
My clothes..
Kallon farar fatarta yayi kafin ya miqe ya 'dauko kayan daya siya jiya ya miqa Mata ta kar6a
tana bu'dewa taga doguwar rigace har qasa Amma batada hannu tai saurin kallonsa yace,
Manage..
Kar6a tayi tashiga toilet tasako ta fito ta zauna nesa dashi sbd Jin kanta datake uncomfortable
cikin rigar.
Dawowa kusada ita yayi tareda kamo hannunta Yana cewa,
Come and teach me some duas.
Tsakiyar gado ya zaunar da ita shikuma ya kwanta tareda 'dora kanshi saman cinyarta Yana
kallon face 'dinta.
A takure ta bu'de baki saita kasa magana ta maida bakin ta rufe tana numfashinta na fita da
qarfi.
Kallon yanda qirjinta ke bugawa yayi ya 'daga hannu ya sunkuyo da kanta ya ha'de bakinsu.
Wannan karon jikinsa ya kar6u sosai ya kwantarda ita tareda zura hannu ya rage hasken 'dakin
ya zame handless rigarta yaja bargo ya rufesu.
Duk yanda yaso controlling kansa kasawa yayi Saida ya mayarda ita cikakkiyar mace duk da
shima yaji jiki Dan ba qaramin gigicewa yayiba da sabon alamarin daya tsinci kansa aciki...
Ayshah kuwa Banda kuka Babu abinda take Dan kuwa ko hannunta Bata iya 'dagawa.
Daqyar yasamu ya daidaito numfashinsa ya jawota jikinsa ya rungume cikin wani mugun sonta
dake qara hudasa yafara lallashinta.
Wahallalen bacci da zazza6ine suka dauketa ya sauko gadon ahankali tareda kunna wayarsa
yakira shaikh yayi masa bayanin yanda zaiyi wankan janaba ya fa'da toilet yayo wanka yadawo
bakin gadon yazauna gadinta sonta da tausayinta na shigarsa.
Lokacinda ta farka bacci ya 'daukesa a gurin ta saki wani sabon kuka zuciyarta na karyewa ga
mugun zazza6in datakeji.
Kukantane ya tadashi ya tashi da sauri ya zauna kusada ita tareda juwota yafara lallashinta
kaman zaiyi kukan shima.
Daqyar yasamu tayi wanka ya dawo da ita sukayi sallar azahar da ake Kira.
Abu kaman wasa saigasu da kwana uku a gurin Dan tuni soyayya tayi tasirin shagaltar dasu
suka Sha amarcinsu ba damuwar komai.
Yau tunda ta tashi gabanta ke fa'duwa sbd motarsu da aka gama gyarawa Kuma ayau 'din zasu
koma gida.
Tsaye take gaban mirror 'daure da towel tayi zuru cikin tunani ya duqo tareda rungumota ta
baya ya 'dora kanshi saman wuyanta a kasalance yace,
My love..
Juyowa tayi ta kallesa ya hure Mata ido tareda kissing idon bayan ta lumshe yace,
Baby let's stay here I don't want to go back.
Shigewa jikinsa tayi ta kwantarda Kai a sanyaye tace,
No Deen let's go home.
Kanta dake jiqe da ruwan wankan tsarkin datayi ya shafa Yana cewa,
Ok but I will take you to a saloon to dry this hair first.
Bata basa amsaba sbd bakinta daya cafke da nasa Yana kallon eyes dinta data lumshe...Nan
yaqara shagaltar dasu Saida suka Kuma making love kafin sukai wanka a gaggauce suka fito.
Driving yake Amma hannunsa 'daya na riqeda nata harsuka iso cikin gari..
Tana ganin ya Kama hanyar anguwarsu hawayen datake riqewa suka 6alle Mata yayi saurin yin
parking ya jawota jikinsa.
Sun 'dan Jima ahaka kafin tayi qarfin halin janyewa tace,
Yatafi zata qarasa da qafa Dan batason yashiga anguwar Dan koba'a fa'daba tasan fitina nacan
qasa tana jiransu musamman mashi da komai zai iya faruwa dashi idan yashiga anguwar Yan
gidansu suka ganshi.
Kallonta yayi cikin damuwa yace,
No ayeeshah I will drop you home.
Riqe hannunsa tayi cikin karyar da kai tace,
Please deen don't be stubborn now.
Badan yasoba ya yarda ta yabarta ta tafi bayan ya miqa Mata wayarsa 'daya Dan yariqa waya
da ita Amma taqi karba.
Saida yaga tashige konar layin gidansu ya iya barin gurin ya nufi gida.
Tun kafin ta qaraso abbakar dake zaune qofar gida tareda Ahmad ya hangota yayi saurin sake
kallawa yaga ita 'dince ya Kira sunanta da 'dan qarfi nansu Ahmad suka lura da ita.
Umar dake taredasu baba a Palo Yana yimusu bayanin haryanzu ba wani bayani daga 'yan
sanda Sai sukaji ankira sunanta bai qarashe abinda yake fa'daba ya fito da sauri daidai
lokacinda tashigo gidan Nan kowa yafito cikeda fargabar yanayin dazasu ganta Amma ga
mamakinsu Sai sukaganta lafiya qalau dansu a tunaninsu tanacan suna azabtarda ita kaman
yanda akayiwa su baba.
Durqushe tayi gabansu baba malam Banda kuka babu abinda takeyi musamman yanda taga
duk sun yamutse sbd tunani da fargabar halinda take ciki.
Saidata sukaga kukan yaqi tsayawa baba malam ya kalleta murya a karye yace,
Ayshah kidaina kukan haka ya Isa kije ciki abata abinci ta huta anjima zanyi magana da ita
Kuma Kar Wanda ya tambayeta komai.
Kamata su husna sukayi suka nufi ciki da ita kowa da abinda yake saqawa arai.
Da daddare baba malam ya Tara kowa yakirata cikin 'daure fuska yace,
Ayshah,,
Na'am'''tace muryarta Bata fita sosai.
Ayshah kina saneda yau kwana hudu kenan da 6atanki Kuma 'yan uwanki da sauran mutane
sunga lokacin da wannan yaron ya 'daukeki?
Eh ''''''tace hawaye na gangaro Mata.
To yanxu inason sanin abinda yafaru bayan nan Dan 'daukar mataki.
Fa'duwa gabanta yahau yi cikin rawar murya zufa na keto Mata tace,
Wani guri yakaini yace su ajeni Kuma bansake ganinsa ba Sai yau Yana zuwa ya daukoni ya
dawo dani.
Kallon tsaf yayi Mata yace,
Inane inda yakaiki?
Share zufa tayi tace,
Bansan ko inaneba sbd 'daure idona akayi.
Mata ne yakaiki gurinsu ko maza?
Mata ne""""ta fa'da da sauri.
Kintabbarda gaskiya Kika fa'damin ayshah.
'daga kai tayi hawayen baqin cikin qaryarda tayi suna gangaro mata.
Cikin zafin zuciya da takaici baba alhaji yace,
Wlh Daman ni nasan sunanmu sukeson 6atawa shiyasa ya 'dauketa yakai ya boye yanxu
yadawo da ita Dan mutane suyi tunanin anbata Mata rayuwa.
Tabbas hakane baba malam yafada Yana jinjina alamarin cikin ransa Nan kowa zuciyarsa ta
yarda da hakan ne suka hau tofa Masa mugayen adduoi.
Umminta da ya Umar kuwa hakanan zuciyarsu takasa aminta da hakan musamman yanda suka
lurada yanda fatarta tayi wani fresh Sai glowing take.
Bayan komai ya lafa ummi takira 'dakinta takuma tambayarta harta bu'de baki zata fa'da Mata
saiga babanta yashigo ta ha'diye zancen tareda sunkuyar da Kai Nan suka hau yimata nasihar
data matuqar sanyaya jikinta ta koma 'dakinsu tana matsar hawaye.
Da daddare ya Umar ya Aiko kiranta Nan taji gabanta ya Fadi sbd tuno yanxu tanada auren
wani akanta.
Hakanan ta miqe jiki ba qwari ta tafi.
Polon mama sakina Daman suke fira can ta nufa mamar na 'daki ta shika'dai ne zaune a palon
Yana kallon 'yar qaramar tv 'dinta dake kunne ana tafseer.
A darare ta zauna a qasa kaman yanda tasaba saitaga yadawo kusada ita ya zauna suna
fuskantar juna.
Da mamaki ta 'dan 'dago ta kallesa ta 'dauke Kai tareda gaidashi a sanyaye.
Amsawa yayi Yana kallon hannuwanta datake wasa dasu yanajin sonta na shigarsa Dan
baigane mahimmancinta a rayuwarsaba saidata 6atan Nan yagane samunta shine kwanciyar
hankali da cikar burinsa.
Cikin son nuna canzawarsa ya ringa janta da fira Amma saidai ta 'daga ko girgixa Masa Kai.
Hakadai harsuka Dan dauki Time tukuna yabarta ta tafi yanabin bayanta da kallo.
********
Bai Isa gidaba saidaya tsaya wani masallaci yayi sallar magriba da Isha,,
Tunda yayi horn Mai gadi ya bu'de Masa gate yashigo ya hango mum 'dinsa tafe cikin farin ciki
da murnar ganinsa sbd tun sunacan yayi wayada ita ya sanarda ita cewan yayi tafiya da friends
'dinsa motansu ta lalace.
Rungumesa tayi cikin Jin dadi tareda cewa,
I missed you so very late my boy.
Cikin kulawa yace,
I love you mum.
I love you too my sweet boy.
Suna shiga Palo Davina ta taso da gudu ta rungume shi tana cewa,
Wow Nik you look fresh.
Dariya mum tayi tareda cewa,
My boy is slowly becoming a big man right?
Murmushi yasaki fuskarsa na bayyanarda annashuwa yace,
Yes mum your boy has finally become a man.
Batareda ta fahimci zancensaba takama hannunsa suka nufi dinning.
Mamuhí ½í²‹
_dont forget to follow, vote and comment_
*_MAMUH GEEE_*
_*TAURA BIYU....*_í ¼í½’
_Mi amor-mi vida...._
_Viawattpad@mamuhgee_
*24*
Da daddare dukkaninsu kasa bacci sukayi musamman mashi Sai juyi yake kewar matarsa na
shigarsa,
itama anata 6angaren lafewa tayi Dan Kar juyin yayi yawa ayi zargin wani Abu.
Washe da asuba cikin 'dakinsa yayi sallarsa Yakoma ya kwanta gari na waye saiga mum da
Bible 'dinta tafara jero Masa adduointa yanaji ya lafe kamar maiyin bacci sbd jiyake kaman tana
watsa Masa ruwan zafi a kunnuwa.
Tana gamawa ta tadashi tareda kallonsa cikin kulawa tace yatashi ya shirya lokacin zuwa
makaranta nayi.
Lumshe fararen lazy eyes 'dinsa yayi yanajin tsananin buqatar son ganin ayshah ya sauko daga
gadon ahankali tareda miqewa ya fa'da toilet.
Duk iya zagayen dazaiyi yayi a makaranta da anguwar Amma baiga ko alamar ganinta ba haka
ya lalla6a Yakoma gida a wahalce zuciyarsa ba da'di.
Itama dai Kam sukuku ta wuni ba wata walwala gashi ko maganar zuwa makaranta ba Wanda
yayi Mata.
Abu kamar wasa saigasu har tsawon sati Basu ga junaba ita Sam anhata fita yanzu shikuma
Yayi yawon yayi neman Amma Babu alamarta.
Sati na biyu kenan da yanxu Kuma zuwa lokacin daga shi har ita kowa danginsa sun gano Yana
cikin damuwa ita tayi wata irin Rama shikuma rigis ya kwanta ciwo.
Zaune take tana kallon yanda su husna ke Shirin fita zuwa gidan anty Amina a sanyaye ta bu'de
baki tace,
Wai sauri da 'dokin me kukeyi na zuwa gida musamman make husna.
Asma'u dake saka hijab tace,
Fa'da Mata zamuyi tazo taga kayan lefen da ya Umar ya ha'da miki.
Duk da batada wani kuzari a jikinta batasan sanda ta tashi zaune ba ta kalli asma'un da kyar
tana ha'diye yawu tace,
Lefen me?
Kallon rainin wayo asma'un ta jefeta dashi kafin tace,
Na aurenku Wanda za'ayi Nanda sati biyu.
Hawayen datake dannewa ne suka 6alle Mata tayi saurin juya musu baya kuka na qwace Mata.
Binta da kallo sukayi basuce Kuma cemata komaiba suka fice.
Bayan gadonsu tashige tafara rero kuka cikin tashin hankali tareda rashin sanin abinyi.
Kamar daga sama saiga nuratu tashigo 'dakin tana ganin halinda take ciki ta qaraso gurinta da
sauri tana kallon yanda idanuwanta sukai mugun kumburi.
Kasa tambayarta dalilin kukan tayi cikin sanyin murya tace,
Anty ayshah ummi ce tace nazo nace Miki ki shirya mutafi gidan anty Amina muma sbd duk yau
zasuso ganin kayan aurenki gwara ki 'dan fita.
Kallon nuratu tayi da jajayen idanuwanta kamar zatace Bata son fita Koda tsakar gidan ne saita
tuna tana tsananin buqatar ganinsa Dan sanin abinyi.
Wanke fuskarta tayi tareda canxa hijab tafito..
Gidan nasu Ashe tuni yafara cika da 'yan uwansu dake garin Sai murna da farin ciki suke.
Kanta a sunkuye tayita gaidasu harsuka fito gidan.
Tunda suka fito take tunanin hanyarda zatabi tagansa suyi magana.
Daf dazasu Isa unguwarsu anty amina kamar daga sama saita hango Davina sun fito wani
qaton mall itada mum da Finn..
Rarraba idanu tahauyi kozata gansa Amma Bata gansa ba.
Dakatarda Mai napep 'din dasuke ciki tayi tareda cewa yabi bayan motarsu mum 'din.
A gate suka tsaya tareda miqawa Mai gadi ledojin dasuka siyo suka Kuma barin layin gurin
batareda sun shiga gidaba.
Fitowa napep tayi ta matso kusada maigadi dake qoqarin shiga ciki yakai saqon ta qaraso da
'dan sauri tace,
Please is Deen inside.... sorry I mean Nik.
Kallonta up and down yayi Yana mamakin dagon hijabinta dake Jan qasa Amma wai nik take
nema.
Yes,,,yace Mata Yana jiran Mai zata Kuma cewa tace,
Please I wanna see him... I'm his school mate.
'dan nazari yayi Amma gudun laifi gurin oga Nik 'din saiya ce tashigo yakaita.
Matsawa tayi jikin napep 'din ta kalli nuratu dake kallon ikon Allah tace,
Nuratu kije gidan anty zainab karkije gidan anty amina zan same acan Zan fa'dawa wata
qawatane maganar aurena Dan taje.
Badan ta yardaba ta 'daga kai sukabar gurin da Mai napep itakuma da sauri tabi bayan Mai
gadin Dan tasamu tayi magana da wuri ta fito kafin su mum su dawo.
Qaton qyataccen palon gidan yashiga da ita tareda nuna Mata kujera ya qwalawa Deborah Mai
aikin gidan Kira ta fito da sauri ya miqa Mata ledojin hannunsa tareda cemata taje sama
tafadawa Nik yanada baquwa.
Kallon ayshah tayi cikeda mamakin ganin Mai hijab a gidansu.
Sama ta hau tayita knocking