Showing 6001 words to 9000 words out of 50455 words
Chapter 3 - Taura Biyu Book Complete Hausa Novels by Mamuh Gee..pdf
tsoratashi.
Dahar zai fa'da musu saiya fasa ya kalli Nik da ke tsaye kamar andasashi sbd har lokacin
kukanta na amsa kuwa a kunnuwansa zuwa zuciyarsa.
Mamuhí ½í²‹
_Dont forget to follow, vote and comments_.
[7/8, 8:41 PM] 0mmer Farouk: *_MAMUH GEEE_*
_*TAURA BIYU....*_í ¼í½’
_Mi amor-mi vida_....
_viawattpad@mamuhgee_
*7&8*
Harta Isa iga ruwa ake sosai shiya Hana aga 6arkewar hijabinta da jajayen idanuwanta.
Shigewa 'daki tayi ta dunqule da jiqaqun kayan tasaki wani sabon kukan.
Wasa wasa saigata da zazza6i ciwo kwance rigis sbd kukan datake yawan yi batareda
anluraba.
Jinya tayi tsawon kwanaki kotaji alamar sauqi saita lafe sbd Sam batako qaunar taji ankira
sunan makaranta bare hartayi sha'awar zuwa
Babu abinda tafi buqata yanxu kamar ace antsaida ranar aurenta da ya Umar anyi ta huta.
*********
Kwance yake cikin lallausan bargon gadonsa idanuwansa a lumshe Yana sauraron Murphy
dake Masa fa'da akan abinda ya yarda su Josh suyiwa ninja lady.
Sautin kukan tane yadawo Masa ya cikin kunnuwa ya lumshe idanu tareda qara shigewa cikin
bargo.
Kwana biyu mum 'dinsa tarasa gane kansa sbd son jikinsa ya da'du dan kullum daga makaranta
Sai gida yazo ya kwanta ya lumshe idanu.
Kwana 'daya kwana biyu har sati batazo makaranta son ganinta yake sbd kullum Murphy
bayada zance Sai nata shiyasa yanxu yakeson yaganta yayi Mata kallon mintuna sbd kawai ya
cire tsoronsa akanta.
Yau kwana goma rabonta da makaranta dole tashirya zuwa sbd yawan tambayarta da ya Umar
keyi akan rashin son zuwanta makaranta yanxu.
Tsaf tashirya cikin dogon hijab 'dinta maroon da niqaf dinta harma da safarta ta hannu da qafa
kamar kullum.
Tunda tafito gida take addua harta Isa makarantar.
Sosai takuma Kama kanta sbd fahimta datayi komai zai iya faruwa matuqar batayiwa kanta
babbar katanga da duk wata hanyarda Nik yabi ba.
Cikin ikon Allah hankalinta ya 'dan kwanta sbd kusan sati biyu kenan Basu ha'duba acikin
makarantar Nan tasawa ranta Allah ne ya kar6i adduarta yayi Mata tsari dashi.
Sun fara exam shiyasa Bata cika Zama cikin mutane ba saidai taje can baya inda Babu mutane
ta zauna tayi karatu kokuma ta zauna tana nazarin rayuwarta a makarantar.
Yau zaune take baya gurin wasu ciyayi dasuka kwanta luf iskar ni'ima na ka'dowa ahankali tana
ratsata.
Ba karatu takeba kawai zaune take tareda lumshe idanu tayi zurfi cikin tunanin rigimar dasukayi
jiya da ya Umar akan shima nijar yakeson komawa bayan aurensu itakuma Sam bazata iya
rabuwa da iyaye da sauran 'yan uwantab dukda Sam Bata iya ko 'dagowa tayi Masa dogon
kallo bare harta iya musa masa saidai tashige 'daki tayita hawayenta.
Zaune yake shima agurin ammashi Saida aka kafa Masa 'yar rumfa sbd iskar tayi Masa yawa
sbd Sam ko ka'dan jikinsa bayason sanyi sosai Dan Nan take ne zai fara mura ko zazza6i.
Tare sukeda Murphy Amma yaje ya dubo Davina data kirasu yanxu wai gatanan tareda police
cikin school 'din sbd glass 'din motarta da'aka fasa aka 'dauke Mata purse da laptop aciki.
Shika'dai ya rage zaune agurin fuskarsa sanye da black goggles daya qara fiddo
haske,kyau,hutu tareda wayewarsa a fili.
Wayarsa yake ta6abawa kamar daga sama yaji Abu na tafiya a kafa'darsa ya zabura da sauri
ya Duba...
Zaro idanuwa yayi cikin wani masifaffen tsoro da tashin hankali yayi wurgi da wayoyinsa duka
tareda qwalla qara Yana cewa,
Mu..mu..mummmm scorpion,, scorpion,,help help help me,,mummmm
Dummm gabanta yabuga ta bu'de idanuwanta da sauri tareda miqewa sbd itama ba laifi akwaita
da shegen tsoro...
Juyowa tayi da sauri zata bar gurin Ashe inda yake ta nufa saigata gabansa turus.
Tsayawa tayi tareda juyawa da sauri cikin tsoro sbd ganin kyakkyawar farar halittar qirjinsa a
bayyane Dan tuni ya cire rigarsa yayi wurgi Sai ihu yake Yana qoqarin zare wan.....
Cikinta yayi tareda cukuikuyeta Yana ihu bakin Rai Yana Kiran scorpion..
Tsoro da tashin hankali yasa tafara qoqarin qwacewa Amma ba qaramar cukuikuyewa yayi
mataba ba zato Sai gasu a qasa gaba 'daya Kuma har lokacin ihu yake sosai Dan duk ya yage
kyakkyawar farar fatarsa sbd tsoro gashi yaqi sakinta.
Turesa tahauyi tana kuka ahankali Dan ita tsoron biyu ya kasar Mata gana scorpion 'din dayake
Kira ga nasa.
Idonta ne ya sauka kan wuyansa taga gizo gizo irin Mai kaurin Nan Yana tafiya saman fatarsa...
Hannunta ta 'daga ahankali takai kan wuyansa ta 'dauko gizogizon tareda kai hannunta saitin
fuskarsa ahankali cikin sanyin murya tace,
Look it is not a scorpion,,it's a spider...
Cikin wani irin yanayi ya 'dago sbd mummunan dukan da muryarta tayiwa zuciyarsa da gangar
jikinsa taredayin rugu rugu da tsoron dayakeji Nan take.
Fuskarta ya kalla har lokacin a rufe take ya maida kallonsa kan tafin hannunta data ware tana
nuna Masa spidern dake cikin hannun nata.,,
Kyakkyawar farar fatar hannunta fara tas ya qurawa ido gabansa nacigaba da fa'duwa sbd
wannan shine karo na farko data cire Safar hannunta acikin makarantar,, Zara zaran fararen
yatsun hannun nata dasukaji Jan lalle Mai matuqar tsari ya qurawa ido zuciyoyinsu na bugawa
kusan atare....
Ahankali yafara 'daga hannunsa yakai fuskarta zai yaye niqaf dinta batareda ta hanasaba ta
rintse ido hawaye suka gangaro tana jiran taji ya yaye niqaf 'din......
Wat da heck Nik''''''sukaji Davina tafa'da da qarfi sbd yanayin dasuka samesu Shiba Riga
ajikinsa hakama kwance a qasa Yana maqale da ita.
A zabure ta turesa tareda miqewa tsaye shima miqewa yayi jiki a sake Yana kallon wainda ke
tsaye akansu.,,
Davina, Murphy tareda police 'din case 'din motar Davina da wasu friends 'dinsu kusan su
shida.
Dukkaninsu kallon Nik 'din suke cikeda mamaki da tuhuma musamman ma Murphy da tuni yaji
zuciyarsa tafara quna.
Juyawa tayi jiki a mace kamar munafuka zatabar gurin cikin takaici Davina Tasha gabanta
tareda kallonta a wulaqance tace,
Arrest her officers for trying to take advantage of my brother's inno.....
Stop Davina'''''' murphy yafada cikin Jin zafin abinda take fa'da.
Ayshah kuwa cikin tashin hankali takalli Davina da police din Jin tozarci da qazafin daza'ai Mata
Dan kawai a lalata Mata suna.
Ido cike taf da hawaye ta juyo gefen Nik takallesa
Ya juyar da Kai tareda juyawa yabasu baya Dan har lokacin bai gama dawowa nutsuwarsaba ta
yanayin dasuka kasance tareda ita.
Lumshe idanu tayi wasu zafafan hawaye suka gangaro Mata ganin yanda yajuya baya
maimakon ya fa'di gskiar abinda yafaru.
Cikin tsawa Davina takalli officers 'din tace,
I said take her away.
Hannu police 'daya yakai zai kamo hijabinta yaja yaji anriqe hannunsa.
Dukkaninsu kallon mamaki sukabi Nik dashi ganin shine yariqe hannun police din ransa
amatuqar 6ace.
Mamuhí ½í²‹
_dont forget to follow, vote and comments_
[7/8, 8:41 PM] 0mmer Farouk: *_MAMUH GEEE_*
_*TAURA BIYU....*_í ¼í½’
_Mi amor-mi vida_....
_viawattpad@mamuhgee_
*9&10*
Cikin tsiwa ta matso gabansa tace,
Wat do you think you're doing Nik?
Kallon police 'din yayi da alamar kubar gurin da sauri suka bar gurin ya juyo ya kalleta yace,
Yes I mean she's not going anywhere and......
A hasale tace,
Wat?
are you crazy?
You must be out of your mind right?
I mean wat......
Shut up Davina''''''' yafa'da cikin qosawa da zancenta sbd zuwa time 'din zazza6i da ciwon jiki
yakeji sosai na 'yar wahalarda yayi akan spider 'din.
Juyawa yayi zai bar gurin Amma wani irin jiri da azabar ra'dadin da fatarsa ke Masa yasashi
yanke jiki ya fa'di a sume.
A ki'dime sukayo kansa Davina tuni ta 'daga waya takira mum ta sanarda ita Aiko a gigice tabar
office tayo asibiti.
Kinkimarsa sukayi sukabar gurin dashi Davina na jifanta da wani mugun qyamataccen kallo Dan
tayi alqawarin na'da Mata mugun tarkon dabazata iya fitaba.
Zubewa gurin jiki a mace hawaye na tsiyayo Mata zuciyarta na wani irin nauyi,
Daqyar ta miqe tabar gurin jikinta a sake.
Kodata koma gida saita kasa samun sukuni ta zare hijab 'dinta zata ninke taji wani Abu Mai 'dan
nauyi a hijab 'dinta.
'dagawa tayi taduba gabanta yayi mummunar sarawa sbd ganin agogo maqale a hijab 'din
Tabbas koba'a fa'da mataba tasan na Nik ne..
Zarosa tayi jikin hijabin takalla saiga hawaye sun gangaro Mata ta zauna bakin gado tareda
rintse idanu tana Jin zafi cikin zuciyarta.
Asibiti kuwa sunga tashin hankali Dan kuwa qaramar haukace kawai mum batayiba ganin jikin
Nik duk a yakushe abinka da farin mutum da fatarda Bata Saba da wahala ba tuni yayi jajir har
wata fa'dawa yayi cikin qanqanin lokaci.
Cikin sati 'daya ya warke sbd kyakkyawar kulawa da tattalin dayake samu hakama dad 'dinsu
tuni yazo sbd yanda suka zuzuta ciwon.
Sauri take ta qarasa gida sbd yamma datayi ga yunwa da gajiyar data kwaso a makaranta.,
Ya salam'' tafa'da ahankali tareda saurin Jada baya sakamakon wata ha'daddiyar jeeb tareda
motar police datasha gabanta.
Yawu ta ha'diye da qyar idonta na kawo ruwa ganin Davina ce janye da jeeb din tareda 'yan
sanda.
Glass ta sauke takalli officer mace cikin police 'din tace,
Arrest her she's the one.
Girgixa Kai tayi tareda ja baya Amma haka matar tajawota da qarfi ta tura motarsu sukai station
da ita.
Suna Isa Kai tsaye aka bu'de file 'din qarar wai ta fasa motar Davina tayi Mata sata hakama tayi
amfani da akaifa duk da yayyake jikin Nik.
Ba kunya ba tsoron Allah police suka filen case 'din ahaka
Banda kuka babu abinda takeyi hartana shaqewa.
Address 'din gidansu tabayar sukaje suka sanar dasu cikin qanqanin lokaci saigasu ya Umar da
baba alhaji.
Tana ganinsu tasaki wani sabon kuka tana qara tausawa kanta da zuriarta sbd wannan shine
zuwansu police station na farko atarihin rayuwar gidan Sai gashi akanta anfara.
Kai tsaye sukace basu yarda da wannan zancenba Dan kuwa sunsan halin ayshah babu yanda
zaai su yarda da wannan qazafin.
Money and power Mss queen tayi amfani dasu ta Hana a tsaya a saurari su baba alhaji
qarshema turata cell akayi aka rufe
Kuka Babu kalar Wanda batayiba
Gidansu ma gabaki 'daya suna cikin tashin hankali Dan iya zafi sun 'dauka matuqa akan
wannan zalinci da toxarci da akai musu.
Kwananta 'daya a cell 'din ciwo ya rufeta ala dole aka saka Umar maimakonta itakuma akai
asibiti da ita.
Kwananta biyu taji sauqi suka zo suka Kuma tafiya da ita.
Tunda suka iso police 'din take kuka wannan karon gaba 'daya su harda baba malam da
abbanta da baba alhaji sukazo taredasu Yaya abbakar.
Isowar mss queen tareda Finn da Davina yasa dukkaninsu miqewa suna kallonta cikin
qyanqyami musamman ma iyayensu dasukafi Jin zafi ganinma Ashe kafiraine wainda suka yiwa
ayshah wannan mugun wulaqancin.
Wani kallo tabisu baba Mal dashi kafin tashige office 'din officer incharge tabarsu tsaye kafin
shima baba Mal yashiga daga baya.
Alamari dai baiyi kyauba sbd kaca kaca akayi a office 'din hardasu fa'da dansu Yaya abbakar
taruwa sukayi sukaiwa Finn duka Suma Nan police suka hau dukansu kan kace me gurin ya ida
hargitsewa Saida akaida gaske aka shiga tsakani.
Kwance yake a Palo Yana hutawa Dan har lokacin qarfinsa bai gama dawowaba duk da dai
tunanine wannan karon yafi hanasa qarfafa jikinsa.
Three-quarter blue jeans ne a jikinsa da farar designer shirts qal,
Fatarsa tayi kyau hutu ya da'da bayyana ajikinsa sbd tun ranarda aka sallamosa ko gate 'din
gidan bai ta6a fitaba Yana lafe kullum ana lilinsa.
Shigowa Murphy yayi cikin yanayi na damuwa ya kalli Nik yafara Koro masa bayanin halinda
ake ciki.
Cikin wani irin yanayi zancen ke shiyarsa ya aje cup 'din milkshake dake hannunsa ya miqe
tareda kallon Murphy yace,
Take me to the station...
Gudu Murphy yayi cikin mintuna qalilian suka iso station 'din daidai lokacinda Davina ta 'daga
handbag 'dinta Mai qarfe ajiki zata qwalawa ayshah cikin zafin nama ya janyeta ta fa'do jikinsa
cikin rashin sa'a niqaf dinta ya zame ya fa'di qasa.
Wani wahallalen numfashi yasaki kunnuwansa da idanuwansa sukai 'dif numfashinta dake fita
da sauri kawai yakeji.
Fixgosa ya Umar yayi da qarfi tareda sakar Masa wani wahallalen Marin dayasa hancinsa
6arewa da jini tayi saurin rintse idanuwanta wani nauyi na na sauka zuciyarta.
Ihu mum tasaki tareda shararawa Umar wani gigitaccen Marin itama.
Zaburowa su abbakar sukai aka damqesu tareda turasu cell shikuma mum da Murphy sukaja
hannunsa zuwa mota Dan kaisa asibiti Dan hancinsa dake jini
Shikuwa duk baimasan sunayiba idanuwansa na kanta ko qiftawa bayayi
Itakuwa kanta na qasa takasa 'dagowa Dan jikinta yabata idonsa har lokacin na kanta.
A asibiti bayan anyi treating 'dinsa sun dawo gida kwantawa yayi kamar Mai bacci tareda
dunqulewa cikin bargo bugun zuciyarsa na tsananta.
Daqyar da biyan ku'din suka samu aka sakosu abbakar suka dawo gida zuciyoyinsu duk a qone
da tsananin 6acin Rai da baqin ciki ace wai su rasa abin arxikin dazasuyi fa'da dashi Sai kafirai.
Fa'da da nasiha Kam ayshah tashasu harta gaji.,
Sati 'daya kenan da faruwar alamarin kullum tana 'daki kwance lamo ko doguwar magana
batason yi Dan ita tuni tacire Rai da batun komawa makaranta Dan tasan yanada wuya abarta
takoma.
Zaune take da safe tana a 'dakinsu tana karanta wani hadisi su husnah nata Shirin tafiya
makaranta.
Nuratu ce tashigo cikin uniform 'din makarantarsu takalleta tace,
Anty ayshah ya Umar nakira.
Lumshe idanu tayi tareda rufe hadisin ta miqe tsaye tasaka dogon hijabinta ta nufi 'dakin mama
sakina Dan tasan yanacan.
Kallo 'daya yayi Mata ya 'dauke Kai sbd duk ya kalleta yanxu tunowa yakeda fixgowarda
wannan shegen Christian yayi Mata ta fa'da jikinsa saiyaji zuciyarsa na tafasa Dan duk ranar
dayakuma ganin wannan gayen ko a hanyane saiya cire Masa hannun daya ta6a Masa
aysharsa dashi.
Gaishesa tayi a ladafce taredayin qasa dakai tana sauraron abinda zai fa'da.
Cikin danne baqin cikinsa yace,
Ki shirya kici gabada zuwa makaranta munyi mgn dasu baba sbd bazakibar karatunki kan wasu
kafiran banxaba.
Lumshe ido tayi sbd yanda hakanan zancensa ya daki zuciyarta ahankali tace,. To tareda
ficewa tabar 'dakin.
Mamuhí ½í²‹
*_MAMUH GEEE_*
_*TAURA BIYU....*_í ¼í½’
_Mi amor-mi vida_....
_viawattpad@mamuhgee_
*11&12*
A sanyaye ta shirya tanajin fargaba da tsoron sake ha'duwarta da Nik a makaranta.
Kodata fito nasiha da da'da su baba Mal da babanta suka sake yimata akan kwata kwata ko
hanyar da wainnan kafiran sukabi karta kalla bare tayi sha'awar bi.
Tunda suka iso ta fito bus taji hankalinta ya ninka tashi ta rintse idanuwanta ta karanto addua
tareda gyara zaman niqaf dinta ta nufi hanyar lecture hall 'dinsu cikin nutsuwa da sanyi.
Cikin ikon Allah har lokacin dawowanta gida Bata ha'du da matsalarta,,,,sunandata saka Masa
kenan.
One day,,,two days,,,,three,, four,,, five har one week ko maikama dashi Bata Kuma ganiba
shiyasa hankalinta ya 'dan kwanta sbd Sam Bata qaunar sake ganinsa kodan gudun faruwar
abinda take gudun ya faru..
Yau Kam gabaki 'daya jikinta a sanyaye take jinsa shiyasa
Daqyar tasamu taga sun fito first lecture dinsu tafito Kai tsaye ta nufi hanyar mosque Dan Sai
after two hours zasu shiga wata lecture 'din.
Saukowa stairs take cikin nutsuwa kanta a qasa sbd hango su zeey datayi duk da dai tasaba
da tsokanarsu da cin zarafinsu.
Wucesu tazoyi zeey tayi saurin Shan gabanta tana dariya tace,
Ninja lady bazaki fa'da Mana yaya zaman police station yake?
Dariya sauran suka sheqe da ita suna cewa,
The officers mst be very scary to see what's behind the niqaf...
Cika idanuwanta sukaida hawaye ta ra6asu zata wuce idonta ya sauka cikin nasa Yana tsare
yayi folding hannuwansa Yana kallon duk abinda ke faruwa da alama bai Jima da isowa
gudinba.
Cak ta tsaya hawayen datake riqewa suka gangaro Mata Wanda shika'dai ne yaga
gangarowarsu daga idonta sbd niqaf 'dinta Amma qurewar kallonsa akanta yasa yaga hawayen.
Lumshe fararen lazy eyes dinsa yayi sbd Jin wani mugun zafi a zuciyarsa yayi saurin dafewa
tareda kallon saitin zuciyarsa.
Cikeda tsoro da mamaki ya 'dago saiyaga Bata gurin da sauri Yakoma mota tareda rufewa ya
kunna AC Yana sauke numfashi.
Murphy kuwa matsowa yayi gaban guys din yakallesu cikin 'daure fuska yace,
This should be the last ok... because the next time I see you guys making any troubles...hmm it
won't be good...so careful guys.
Juyawa yayi yabarsu suna binsa da kallo zuciyoyinsu cikeda haushinsa Dan ganin suke ina
ruwansa dasu afterall sune musulmai 'yan uwanta bashi dayake Christan ba.
Ido 'daya mujahid ya kashewa shafii Yana murmushin mugunta.
Dariyar Jin da'din shafii yasaki sbd gano Mai mujahid 'din ke nufi.
Wucewa sukai suna fiton Jin dadi Dan sukadai sukasan abinda suke Shirin qullawa.
Kodata Isa gida yau ta tu6e tayi wanka tareda sallah taci abinci yini