Showing 66001 words to 69000 words out of 155577 words

Chapter 23 - BUDURWAR MIJINA BOOK COMPLETE BY Sadnaf.doc

Sadnaf   

07 Nov 2025

2782

uku tayi ya fice dan uku sukayi da Hadeeza akan zasu tafi.

Dadin dayaji Lubna suna biki ko ya dade bazata Gane ba tunda ya fada Mata Ammi zai Kai unguwa.

Lubna na tafiya yayi sauri ya fada bandaki yayi wanka yaci ado da kananan Kaya da suka Kara maidashi saurayi.

A bakin titi ya dauki Hadeeza dan a titin tace Masa su had'u.


Yana daukarta kafin su dau hanyar minjibir din tace ya tsaya a wani super market ya siya musu drinks dasu biscuit dan bata ci komai ba.

A tare suka fito daga motar hannunsu sakale da juna kamar wasu ma'aurata sai da ya kashe wajen Dubu bakwai tana ta zaban kayan kwadayi kafin su tafi su dau hanyar minjibir.

Kafin ma su isa minjibir din Hadeeza ta balain birkitashi da salo salon shafa a yau Kam bayajin iya nan zai tsaya Yana kwadayin kara kasancewa da ita.

Da isarsu suka nufi wani kebbaben waje suka zauna Hadeeza ce kawai ke ta bidirinta tana cin kayan kwalam tana zuba hotuna kayan jikinta kuwa komai na jikinta a bayyane yake,mahfuz kuwa sam bama ganewa yake ba Hadeeza kuwa da gangan ta ringa kunna shi har sai daya fito ya fada Mata ga abinda yakeso,ta saki murmushi tace yaje ya kama musu d'akin.

Jiki na rawa ya tafi ko minti goma baayi ba sai gashi ya dawo da mukulli .

Mahfuz tunda yake style din da yayi da Hadeeza bai tab'a yi da Lubna ba a tsaye ne a karkace ne har sai da ruwan jikinsa ya kusa karewa ya hakura wani mugun bacci yayi awon gaba dashi.


Lubna

Biki yayi biki mmn Iman rawa kawai ta ringa cashewa ko ni sai da na ajiye mimi na taka rawa.

Sai da na gaji na koma na zauna itama mmn Iman ta dawo gefena ta zauna masu rabon abincin suka kawo Mana na fara ci kenan naji wayata na ringing a jakata na bud'e jakar na d'auko,ganin zainab ke kirana yasa na Kara wayar a kunne na da sauri tace "maza ki hau watsapp na turo Miki video da hoto"

Ta kashe wayar haka kawai naji gabana ya Fadi har zan sake kiranta na fasa hannuna na rawa na kunna data na Shiga watsap sai da messages suka gama shigowa na bud'e abinda ta tiromin.

Abinda nagani ne yasa wayar subucewa a hannuna.......

MG'S SKINCARE

In akaji gangami labarin kidane,sun shahara sun tumbatsa sunkai sunwuce tunanin duk wani meson Adama dashi aharkar gyaranfata d walwalinta,

Yar uwa haske ko qyalqyale kikeso kiyi Abu yaci tura?
Kyan fuskarda ko yar uwarki mace kance dama dama kikeso?
Kokuma ke kuraje d tabbuna suka lahanta mki fuska har ake ganinki d wani idon n daban,
Nankarwace tayimiki zanen kura a kyakyawar fatarki?
Kokumade Mai kikashafa be amshekiba yasa duk kika koma ruwa biyu Nan fari Nan baqi?

To duk kuzo insha Allah kudai naku y qare gdan kukazo,

Munkawo shahararrun kayangyaran jiki
Sabulu,
Man shafawa,
Man fuska,
Scrub,
Cleanser,
Glow oil,
Dukdan qawarmaku d matsaltsalunku,

Da 11k kachal zatasa kihaske kizama kalar madara qirar models,

Set 11k
Sabulu 3k
Student package:7k
Munakuma bayarwa in pieces duk afarashin mesauki.kayanmu bbu fariya ko tutiya angwada andawo,ankumayi farinciki d hkan,Kuna iya samummu d wadannan numbobin,
WhatsApp,
08062991549 or 07046881166 or 07067210195
Call only
08064532391
Instagram: glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare
Idanba wadannan numbobinba to gaskiya b mg's bane, available in Kaduna and Kano only, thanks for always trusting us,our returning customers we really do appreciate wadanda sukeda burin Siya munamaku fatan alkhairi ubangiji ybaku yenda zakuyi,Allah Kuma yqaro mna dukiya me amfani ta hanyar halalinmu.








*WANAN NOVEL DIN NA KUDINE BIYA 500 zuwa 2029764071 first bank nafisa Nuhu sai a tura shaidar biya zuwa ga lambar Nan 08033719070 ko katin mtn mutanen Niger Airtel Kika min SHARING bansanki ba Allah Yana kallonki na barki dashi*


*Page 25*

Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun

Kawai nake furtawa jikina na balain rawa tunda ga lokacin da na kama mahfuz da Hadeeza a gidana da zuciyata tayi wani irin bugawa na wuce misali nake fama da dan ciwon kirji ya Kuma dade bai motsa min da ciwo ba sai a yanzu kamar kirjin nawa zai fado sabida bugun da yake hakan ya tilasta min dafe kirjina da hannu na biyu dake rawa har jikin nawa


Mmn Iman hankali a tashe tace "LUBNA lafiya kuwa mai ya faru?Mai Kika gani a wayar"?

Kokawa kawai nake da kirjina dake min ciwo bama na iya sallatin a fili sai na koma yi a zuciya

Mmn Iman kuwa ta d'auki wayar daga kasa ta zubawa wayar ido, tamkar itace Mahfuz da Hadeeza haka na zuba mata Ido Ina kallon yanda ta gwallo ido tana kallon wayar har ta kunna video da ban nutsu na kalla ba.

Mahfuz ne a zaune a wani waje kamar grass carpet Hadeeza na zaune a cinyarsa ta daga wayarta tana ta musu hoto shi Kuma ya cusa kansa a wuyanta Hadeeza sai kyalkyale dariya take"


Videon kuma na sakani ne shima hadeeza na cinyarsa tana musu hoton ga kayan kwalam a gabansu.

Mmn iman runtse idonta tayi tama kasa kallona, nidai Ido na zuba mata har ta gama sallatin ta ta sake bud'e idonta hannunta itama sai rawa yake bansan mai tayi a wayar ba naji muryar zainab kanwata ya ratso wayar "Yanzu nan na d'auke su munje minjibir dasu hauwa ana birthday din kanwarta kamar ance na juya na hango Yaya mahfuz da wanan tsinaniyar budurwar sa da ya kawo gidanki,hakane yasa na musu hoto a boye da video yanzu sun tashi bansan inda sukayi ba"

"Zainab baki kyauta ba yanzu idan zuciyar yayarki ya buga fa mai yasa zaki tura Mata irin wanan hoton"?

"Taya bazan tura mata ba,ita tana zaune batasan Yana cin amanarta ba wanan Karo na biyu kenan idan yasan bayasanta ya saketa Mana ai bamu san cewar hakurin da ya ringa bayarwa na karya bane,a gaskiya mahfuz ba mijin aure bane ta hakura da aurensa kawai da ace nasan haka halinsa yake da ban Soma bata hakuri ta koma ba"


"Duk da haka da kinsani baki Turo Mata ba kema kinsan halin yayarki"

Nidai Ido na zubawa mmn Iman har ta kashe wayar

Duk maganar da sukayi Ina sauraransu da Kuma ta kashe wayar sai ta ajiye ta ruko hannuna daya da har lokacin na dafe kirjina dashi tana "kibi komai a hankali lubna idan kuka kikeso kiyi ki zubar da hawayen kirjinki ya rage miki nauyi da ciwo karki hadiye komai banso zainab tayi haka ba da ta sani da bata fada miki"

Fusge hannuna nayi daga na mmn Iman Ina " sabida bake bace ba ko shiyasa kikace kar a fadamin kisa kanki a matsayina,a ga mijinki na abinda ba daidai ba kanwarki tasani taki fada miki"

"Wlh Lubna nasan mai kikeji bana son ki yi komai a cikin fushi kema nasan bakida hakuri,ciwon da Kika ji a baya yafi wanan tunda wancan a zahiri Kika gani wanan Kuma hotone dan Allah ki nutsu tukunna sai mu bi komai a hankali"

Murmushi takaici nayi na d'auke hawayen daya zubo min na kalli mmn Iman Ina "kinsan cemin yayi Ammi zai Kai unguwa ashe tsulla tsiyarsa zai tafi,kinsan cemin yayi tayi Aure ashe karya yake yi,sai a yanzu na gano dijen da uwarsa ta fada itace Hadeeza mmn Iman kinsan a yanzu da abinan ke faruwa dani na daina ganin laifin matan dake kashe mazajensu ku kuka dage na dawo,kuka ringa kwantar min da hankali akan ya tuba Yana kaunata mmn iman, Ina matarsa ta sunna ya tsallakeni ya tafi wajen budurwarsa ya kasa daukana a motarsa ya dauki budurwarsa Suka tafi yawon iskanci har minjibir,duk abinan da yamin a baya na hakura na danne bawai dan na manta ba kyautatawar da nake Masa a yanzu yafi na baya, wlh ba kowace mace e zata Kama mijinta da irin abinda mahfuz yayi ba ta yarda ta koma,mummy tamin dole na dawo,ya canja taku ya maidani shashasha har yasan Yana kaunarta mai ya hana ya bani takarda ta wlh mmn Iman a sanadin mahfuz na kamu da wanan ciwon da nake ji a kirjina,abu kadan sai ya hau rantse rantse Yana sona,har yanzu bamuyi shekara uku da Aure ba mmn Iman,mai.mahfuz ke nema da ban bashi ba,yace na ringa sha Masa jikinsa na daure na koya,haka zai kawo a bakina ya danne min kaina yaki bari na cire bakina wlh haka Zan wuni Ina tarar yawu sau biyu uku haka yakemin tunda ya fara Shan maganin sanyi mmn mujahid ya karo jarraba duk dan na faranta masa haka nake daurewa duk wai Kar ace akwai ta inda na gaza,yanzu sakayyar da zai min kenan?

Nace wani irin kuka na kwace min mmn Iman tayi sauri ta rike hannuna itama hawaye na zubo Mata "Dan Allah kiyi hakuri lubna mahfuz bai kyauta ba wlh ban taba tunanin zai taba komawa Hadeeza ba ada na dauka shu'umanci Hadeeza yasa har yayi abinda yayi a baya amma a Yanzu nasan har da san zuciya Kinga yin motar nan bai zame miki alheri ba dan da ace machine gareshi bai Isa suje har minjibir ba wlh wasu mazan basu yiwa matansu adalci wasu mazan haka suke cin amanar matansu ba Kuma dan matan sun rage su da wani abu ba da wanan iskanci ai gwara ya aurota kisan cewa kishiyarki ce"


"A yanzu zai iya aurota dan na gama auren mahfuz yau badan zainab ta ganshi ba da ko rantse min akayi akan ya koma mata karyatawa zanyi dan wlh a duk maganar da yamin na yarda dashi,Sam banaso zuciyata tayi rawa akansa,yanzu kuwa karyarsa ta Kare ga zahiri nan nagani bantab'a sanin mahfuz tsinanne bane bakin makaryaci ba sai yau zan koma gida na hada kayana indan ya dawo ya bani kudin dana ranta masa da ya cika ya siyi motar dayake d'aukar budurwar sa suke yawon iskanci"

"Wai har kudi Kika ranta Masa Lubna a Ina Kika samu kudin"?


Ba Wanda na tab'a fadawa na bawa mahfuz rancen kudi duk yanda nake da mmn Iman ban fada Mata ba

"Na ranta Masa Dubu dari biyu Mummy ce ta bani akan naja jari,tunda yak'i barina na koma makaranta shine yake neman ciko na bashi"

"Kinyi ganganci lubna taya zaa baki kudi kija jari ki wani bawa mahfuz,kinsan kuwa Sanaa maganin takaiicin da namiji a gaskiya da kin fadamin da ban barki kin basa ba"


"Mmn Iman gida zani dan Allah kisa a taromin napep"

"Lubna kibi komai a hankali Dan Allah karki dorawa kanki hawan jini, zuciyarki ta buga wlh mu muke da asara mahfuz cigaba zaiyi da raywuarsa sanan karki manta wacce Hadeeza ko dan wulakanci da Kika Mata a wajen Shan ice cream zata iya komai dan ta shiga jikin mahfuz Hadeeza Yar duniya ce macen da ta rika a bariki itace zata iya abinda tayi har gidanki tazo tayi zamanta sabida ki tabbata da tayi master a iskanci karki yi yanke hukunci cikin fushi,wlh tallahi mahfuz na kaunarki ya biyewa san zuciyarsa ne kawai ya Kuma hadu da sharrin Yar bariki,zata ma iya yuwa asiri ta masa duk abinan da ake baa hayyacinsa yake ba.

Banma damu da hawaye dake zubomin Kamar pampo ba Ina Jin dadin zubar da suke dan kirjina dayamin balain nauyi da ciwo naji Yana raguwa,

Murmushin takaici nayi Ina "Ba asirin da Hadeeza tayiwa Mahfuz mmn Iman zallar iskancine dai irin nasa Wanda daa ce nasan haka zan tsinci kaina a gidansa wlh Tallahi da ban soma aurensa ba mahfuz dama can dan iska ne sani ne banyi ba,inaga ko binciken da akayi ba'ayi Mai zurfi da zaa gano asalin halinsa bane,ki duba fa kiga mahaifiyar sa ma goya masa baya take a duk abinan bata mishi fadan abinda yayi ba sai ma doramin laifi da ta dage dayi akan na tarawa mahfuz jamaa mmn Iman Aure ba ayin sa na k'arfi da yaji nasan bakyaso na rabu da mahfuz bansan mai yasa bakwa ganin cutar da yake min ba daga ke har Mummy idan har Aure kaga da cutawa a ciki a ganina hakura da auren yafi alheri,a haka ake dagewa mace tayi hakuri ta zauna tayi ta Zama tana kunsar bakin ciki har sai zuciyata ta buga wlh bazan iya ba,mmn iman mahfuz fuska biyu ne dashi bansan mai yasa ya dage yake San na zauna ba amma baya kaunata mmn Iman wlh ko wa zaki bawa labari sai an fadamiki yafi son Hadeeza kiga wata hudu da dawowa gidansa ya koma mata idan har shi din ba dan iska bane ba Kuma da zuciyar iskanci wlh ko a hanya ya ga Hadeeza bai dace ya kalli Inda take ba,bazan iya zama da fasiki mazinaci na cutar da kaina nayi ta hakuri har ya kwaso wani cutar yazo ya saka min,
Mutuwar aure Kuma ba daga kaina aka fara ba wlh da zaman gidan mahfuz a yanzu gwara min zaman gidan mu idan ma mummy bazata karbeni ba sai na Shiga duniya a tsayen nan da nake mmn Iman ni nasan abinda nakeji a zuciyata Allah ya baki nagartacen miji Allah bai jarrabceki da namiji mazinaci ba a cikin kaddarar aure, wlh auren miji fasiki akwai tashin hankali,duk wata mace da Allah ya jarrabceta makamancin irin nawa jarrabawa Allah ya bata hakuri da juriya Allah ya Mana sakayya gabad'aya,wlh idan har da ace mahfuz ya bude bakinsa ya Sameni yace yana bukatar Karin Aure mmn Iman bazan hanashi ba dan Allah ya hallata masa Karin auren, watakila baya samun gamsuwa a wajena, watakila bana Masa yanda yakeso,duk da nasan Ina da kishi,amma zan iya daurewa,Amma ya gwammaci daya Kara auren gwara ya ninkeni a gida su ringa watsewa da budurwarsa a waje mahfuz bansan wane irin zuciya garesa ba har ya ringa Jin tsoron nasan Yana cin amanata batare da yaji tsoron Wanda Ya hallice shi ba Allah yake sabawa a musulunce jifansa za'ayi har sai ya mutu,amma tunda har rayuwar daya zabawa kansa kenan na barshi da Allah insha Allahu tun a gidan duniya Allah zai saka min duk cin amanar da yamin, bakin cikina mmn Iman na hada zuria dashi,Ina tsoron abinda yake aikatawa ya shafi Mimi , Hadeeza kuwa nasan sai ta girbi abinda ta shuka insha Allahu yanda ta dasa min bakin ciki har sai da na hakura da auren mahfuz da izinin Allah sai ta kunshi bakin cikin daya fi nawa"

Mmn Iman duk dauriyarta sai da ta hau tsiyayar hawaye ni kuwa na goge nawa hawaye mai Kuma ya ragewa mahfuz yanzu? wane irin karya Kuma zai zo yamin bari na zuba Ido na gani.

Mmn Iman ta mike tana bari ta taro min napep tare ma zamu tafi gidan.

Tana tafiya na dau wayata na kira zainab bugu daya ta dauka "Zainab Kuna Ina yanzu"?

"Ina can minjibir din yanzu zamu taho inata duba mahfuz banganshi ba na dai ga motarsa a fake bansan inda ya shiga ba wlh Aunty lubna da zan gansa sai na bashi mamaki"

"Taya zaki gansa ya tafi sheka ayarsa zainab dan Allah ki taimaka min ki fasa motar nan ki fasa glass din motar ki sace tayoyin motar minjibir yamin nisa da wlh na taho naga karshen karyar mahfuz"

"Aunty taya zan fasa Masa mota ai sai security su kamani nidai shawarar da zan baki ki hakura kawai da aurensa"

"Ko baki fada ba zainab ai ku kuka dage min na dawo indan kin koma gida ki fara nunawa mommy hoto da video kafin na dawo dan bazan dawo gidanan ba sai da takardar sakina insha Allahu zanje gida na jirashi"

"Wlh banda mummy zatamin fada Kuma dare zai iyamin sosai Aunty da a jikin motarsa zan jirashi har sai ya fito ya Sameni wlh zaginsa zanyi bantab'a sanin dan iska bane ke Kinga yanda suka ringa rungume rungume kamar irin suna da auren Nan"

Na cije lebbena zuciyata na Kara min nauyi

Isowar mmn Iman da mai Napep yasa na katse wayar dama mimi na goye a bayanta Ina hawa napep naga itama ta shigo inaga har gida take so ta rakani a san duk ta kwantar min da hankali.

Har muka isa gida ba Wanda yayi magana a cikinmu.

Banida kwari sai ka kura min Ido zaka gane jikina rawa yake

Ita ta bud'e gidan muka Shiga

Banyi wata wata ba na fada bandaki na dauro alwalan laasar dagani har ita bamuyi sallah laasar ba ga magriba ta kawo Kai

Ko a sallah hawaye kawai na ringayi har na iddar da Sallah.

Ina Jin mmn Iman itama tana sallah a Palo

Ganin magriba ta kawo kai yasa na Mik'e nayi Sallah magriba,Ina idarwa na jawo babban akwatina na hau zuba kayana dake ninke a wardrobe a haka mmn Iman ta shigo ta sameni.

Bata min magana ba na dibi kayan da Zan iya zubawa a akwatin na rufe.

A yanzu ba kukan fili nakeyi ba na zuciya nakeyi,ba Kuma duk kishi ke dawainiya dani ba da ciwo cin Amana da ciwo ace mace da ba ta fiki komai ba miji ya fifita ta akan matarsa,da ace kishiyata ce ma da sauki amma budurwar sa motar da har da kudina aka siya ya gwammaci ya ringa yawo da budurwarsa a ciki akan ni ya d'aukeni minti nawane munje gidansu mmn Iman,ya min karyar Ammi zai Kai unguwa na samu gefen gado na zauna mmn Iman ta iso gefena Mimi na goye a bayanta
"Kiyi hakuri lubna Allah yasan bansan da bakin da zan iya rarrashinki ba hakika ta bakin naki kin hadu da mumunan jarrabawa,tuna wai zaa min kishiya a kwanta da ita kamar yanda ake kwanciya dani, na hanani walwala da sukuni tuna hakan kawai na daga min hankali kishiya dai da Allah ya hallata a karo,Ina Jin haka inaga Wai budurwa ce ake raba Mana kwanciya Mahfuz Bai kyauta ba wlh bai Miki adalci ba duk san na baki hakuri ki cigaba da Zama na kasa dan Nima sai nake ganin kamar ban Miki adalci ba,tunda har abin nasa yazo da haka lubna muje gidan naku banaso na barki ke kadai a gidanan bana so ma ki hadu dashi har ki Kara Jin wani bakin ciki"

"Ba inda zanje mmn Iman sai da takarda ta,tashin hankali da nake ciki ba Kai na farko da na fara kamashi da Hadeeza a daki ba,wanan kuwa kamar maimaicine bazan ji azabar da naji ba a wancan lokacin wlh bakin cikin wulakanci da yamin yafi damuna ya kaskantar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login